FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   32 / 48

93K to 96K   out of 142.7K words

tabita da kallo Wanan Yar karaman yarinya da 2min yay yawa ta nakada mata dan shegiyan duka shine yau take mata rashin kunya haka batada abinda zatayi, dan murmushi Zayn yayi ganin yanda she s speechless yace  karki sake kishigomini daki inba hakaba saina I will disgrace dagake har uwarki yau agidan nan yana maganan yawuce yashiga dakinshi abinshi.



Layla tadade tsaye awajen sanan tajuya tafito, flat dinsu tayi dagudu tana shiga sai kuka, Hajiya Mariya dake zaune kan kujera itada Hajiya Fatima tace  wlh wlh nayi nadaman saka yarinyar nan aikin nan, kina nan Hajiya Fatima danace mata karta sake taso yaron nan kawai dai suyi shiri sabida mucimma burinmu akanshi amman jibeta ba aje ko ina ba wai Zayn takeso yaron datasan kasheshi mukeso muyi cikin kuka sosai tadago jajayen idanunta takallesu tace  Mommy dan Allah kada kukashe Zayn dan Allah, ku kashe Farrah ni wlh zanma tayaku wani mugun tsaki Hajiya Mariya taja tace  ubanme yadaman da Farrah, ni yarinyar nan ma angayamiki ina lissafata cikin mutanen gidan nan ne bayan nasan ba jinin gidan nan bace, Zayn nakeso na halaka har lahira sabida inga karshen iyayi wajen uwarshi tanamana gadara sabida ta haifi da namiji magajin Alhaji, sai muga gadon dazasu samu idan yamutu, yanda zata samu gadon Alhaji Muma haka zamu samu idan yaron yamutu, saisa abin ke bakanta min rai yanda tawa diyar zata kama tafara son shegen yaron nan mazinaci, ubanme zakiyi da Zayn Layla fadamini Hajiya Mariya tai maganan tana kokarin tashi daga inda take sabida yanda abin ke soya mata zuciya Layla wai Zayn takeso, dasauri Hajiya Fatima tariketa tace  dan Allah calm down Hajiya, dole mubi abin nan ahankali cikin ihu Hajiya Mariya tace  ta ina zanyi calm down diyata is in love with my biggest enemy aduniyan nan, yaron dabaya daraja uwarta, ninan uwarki saidai Zayn ya kalla ya barar shine zakiso inda nasan haka zakimin daban daukeki nabata kudina akanki nasaki makarabta kin kile hakaba cikin kuka sosai Layla tace  Mommy kiyakuri amman ni wlh Zayn nakeso tana maganan ta tashi dagudu tai sama zuwa dakinta tana kuka Hajiya Mariya ta kabar da glass na flowers dakekan center table Ya fashe, Hajiya Fatima tace  kiyakuri dan Allah ki kwantar da hankalinki, dole saikin kwantar da hankalinki zamusan yanda zamu bulloma wannan lamarin haba mana, zamuyi meeting da Uncle maji menene plan dinshi, dan Allah calm down kinji .


[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5?? 4??


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.





Tunda yashiga motan ko kala baicema Farrah dayaga idanunta sunyi ja ba sai kuka take amman mara sauti, jiyayi babu abinda kemai dadi, parking yayi agaban coldstone ice cream yakashe motan yafito yashiga ciki, baiwani dade aciki ba yafito da babban paper bag na ice cream yadawo motan yashiga sannan yadan kalleta yanda take kallon dayan gefen ko Kallonshi batayiba, ciro babban roban ice cream yayi daga jakan babban gaske ahankali yamika mata murya chan kasa cikeda lallashi yace  here is your ice cream Angel juyoda kanta tayi tazubamai rinanun idanunta kaman ta shakeshi yamutu takeji tsabagen yanda takeji hannu tasa takarbi ice cream din sannan tawani bude marfin juyawa baya ta wurga gabaki dayan ice cream din akujeran bayan motan ya bare yabata ko ina tace  baza asha ba, banso, banso, banson ice cream dinka, stop talking to me, I hate you Zayn, I hate you for all you ve been doing to me, I have you for insulting and been rude to my best friend brother, I will never forgive you tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata daga idanu da sauri ta kauda kanta gefe tana share hawayen da bayan hannunta, wani kalan sanyi jikin Zayn yayi yanda yaga ranta yabaci bayan motan nashi ya kalla sannan ahankali yatada motan yaja motan sukabar wajen.




Suna kaiwa gida tabude motan tafita fuuu azuciye binta yayi da kallo saida tashige side dinsu sannan yafito daga motan yakira bodyguard na Dad dake compound din yace  kasa awanke this car dasauri yace  yes sir ahankali yace  where is my Dad ? Dasauri Bodyguard din yace  yana falonshi wucewa straight Zayn yayi zuwa falon Dad, kai tsaye yashiga dakin Dad yagani zaune kan dogon kujera Hajiya Mariya na matsamai kafafu, ganin fuskanshi kadai Dad yayi yakalli Hajiya Mariya dako gaidata Zayn baiyiba yace  excuse us sannan yakalli Zayn yace  come here Son menene, what happen ranka yake abace haka tahowa Zayn yayi da sauri tana zuwa kaman karamin yaro yashige jikin Dad, fita daga dakin Hajiya Mariya tayi tana hararan Zayn, saida Dad yaga ta maida kofan tarufe bayan tafita sannan yadago Zayn da sauri yace  what happen Zayn baka gayamin zakaje ka dauko Farrah from school ba, maiya faru kadawo ranka abace haka? What is it what happen? Dad yay maganan yana rude baimasan aburkice yake maganan ba, Kallon fuskan Dad Zayn yayi zuciyanshi na tafarfasa baki yabude zaiyi magana saiga hawaye sharrrrrrrr kaman an korosu waje,  Innalillahi wa innailaihi raji un! Dad yafadi hankalinshi atashe yana neman tashi daga kan kujeran ya bala in rude yace  meya faru lemme go and call Farrah tafadamin maiya sameka yazo zai wuce hannunshi Zayn yakama dasauri yana girgizamai kai still hawaye na zubowa dagakan idanunshi kaman dan yaro yace  don t call her Dad dasauri Dad yadawo kaman zai zare yakama babban riganshi fari kal yakai kan fuskan Zayn yahau sharewa yace  stop crying tell me meya faru kake kuka ? In a very very hurtful voice Zayn yace  Dad Farrah tace she hates me and she will never forgive me all because of wani kato cikeda damuwa Dad yace  Farrah tagaya maka haka, shine kake kuka ? Gyadama Dad kai yayi yana share hawayen dake zubomai da sun kasa daina zubowa, dasauri Dad yace  tell me everything daya faru daga farko har karshe Zayn yabama Dad labarin abinda yafaru shifa Dad kokai waye zai iya nuna maka yafifita yaranshi kankai, jibidai Mami dudda yanda yake sonta matarshi ce but koda yaushe saiya fifita Zayn kan ita, cikeda damuwa sosai dakuma bacin rai Dad yace  indai Habeeb ne ke neman shiga tsakanin yarana to Farrah tagama zuwa school din, na chanza mata wani school kokuma nakawo the best teachers adinga koyarda ita agida waec result da jamb kobatayiba zan iya saka amata is just the matter of one phone call, stop crying kaikuma, haka zakai soyayyan abu dan kankani yasaka kuka so kake Farrah ta rainaka, you have to show her you are a strong capable man, kukan ya isa haka Dad yay maganan yana kara sharemai hawaye rabon dayaga hawayen Zayn harya manta sai yau lallai yaronshi na son Farrah.


Da kyar hawayen suka tsaya Dad yace  is okay karka kara zubadda hawayenka kan kowa aduniyan nan, inhar ina raye kome kakeso is yours Zayn, Farrah matarka ce all this silly fights na faruwa a soyaya is not like she meant da gasken gaske ta tsaneka ya isa, makarantan kuma angama zuwanshi dagayau zanje nafada mata dakaina kaji gyadamai kai Zayn yayi yana sauke ijiyan zuciya ahankali.

Wato idan Allah ya shirya kama mutum marajin magana ya iya kamashi da kyau, jJama a dubu Zayn kuka wiwi=??=??=??
[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5?? 3??


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.






Tana gama paper ta tafito waje tazo tasamu guri a garden nasu ta zauna ita kadai tai shiru all abubuwan da Zayn yafadi mata dazu suna sake dawo mata akah, idan yana neman fadanta tasani but abubuwan daya fadi dazu tabata da akayi yasa dasauri tajuyo Miemie ne rikeda byro da question paper ta a hannu tace  wai meke damunki Farrah? I am you don t ever tell me anything, ranan nan haka kikeso achool duk kinyi kuka nayi nayi kifadamin what happen kikace babu komi not until damukazo zamu fita kikaga motan Ya Zayn kikace fushi kike dashi, what s the point of having a friend idan you cannot share problem dinki with them uhn lunshe idanunta tayi sannan tabude ahankali bawai batason bama Miemie labari bane but gani kaman tafadama anybody halin Ya Zayn tana tonamai asiri ne, juyawa Miemie tayi tace  you don t have to tell me anything idan kika gama ina class nidai dawani kalan sauri Farrah tarike mata hannu ahankali tace  I will tell you everything today Miemie zoki zauna dawowa Miemie tayi ta zauna tundaga kan haduwanta da Zayn dahau she saves him har zuwa abinda yafaru yau Farrah tafadima Miemie duka, tace  wlh Miemie I hate Ya Zayn sosai banson yanda halinshi yake girgiza matakai Miemie tayi tace  hate is a strong word Farrah dudda nasan abinda yamiki ranan bai kyauta ba but he was drunk ne daga labarin dakika bani nagane hakan it wasn t intentional, idan mutum nacikin maye baisan meyakeyi ba, banda hakama are you really blaming him? Look at upbringing nashi so is not entirely his fault, and kinsan mene soyayya na chanza mutum kuma kinsan mutane irinsu Zayn basu iya soyayya ba they use to love with everything dasuke dashi so use that influence and change him wani kallo Farrah tamata tace  jibi yanda kike magana kaman na gayamiki ina sonshi ne kokuma zan kulashi tai maganan fuskan Ya Habeeb nafado mata arai, hannunta Miemie takama ahankali tace  loving him or not loving him is entirely your decision to make Fairy, but all I am saying is you are my friend and any abu dakikai choosing I am here for you I will support you okay murmushi Farrah tamata ta rungumeta ahankali tace  you are the best friend and best sister ever tureta Miemie tayi tace  kinga gobe zamu gama exam mutafi hutu and is your turn kizo gidan mu kinji gyadamata kai Farrah tayi tace  naji , kallonta Miemie ta tsaya tanayi hakan yasa Farrah tace  menene kike kallona haka ? Wani kalan murmushi Miemie tayi tace  kinsan mene wlh Ya Zayn is a very very handsome man, gashi dogo bakin fatanshi kaman na black American, gashi ya iya gayu na yan gayu, gashi dan gata gashi da kudi, kema look at how beautiful you are yaranku ko zasuyi bala in ky& & . Tureta Farrah tayi tamike tsaye tace  kidaina min maganan shi ni banason shi tashi Miemie tayi tabiyota dasauri tana kallonta tace  wa to kikeso ? Tsayawa chak Farrah tayi tana tuna how caring Ya Habeeb was to her, da yanda yabata handkerchief ta share fuskanta da yanda ya lallasheta yabari tagama kukan and made her smile kafin ta tafi she just wish deep down inama shine yagayamata yana sonta datafi kowa jin dadi, he s so caring and so soft towards her, zagayowa Miemie tayi ta gabanta tana kallon yanda yake murmushi tace  wlh kinada wanda kikeso Fairy better tell me, waye shi akunyace Farrah tawuce tace  bawai ina sonshi bane kuma bawai yace yanasona bane, kawai he s always in my heart ne sabida he s so kind and special hannu Miemie tadaura kan bakinta surprisingly tace  bantabaji kin yabi wani namiji ba Fairy sai yau, ohh my God, this girl is in love with somebody zonan ki gayamin waye Miemie tabita da gudu hakan yasa suka shiga gudu acikin school suna dariya.






One as usual suka jero itada Miemie zasu gate dan antashi, suna fita hada idanu tayi da Ya Habeeb dake sanye da suit daga gani kasan daga wajen aiki yake idanunshi kur akanta yay folding hannunshi a kirji yana dan zaune gaban motanshi dakenan very clean, wani kalan murmushi tayi tadan dauke kanta tana kallon inda driver ta yake parking ganin bai riga yazoba, hannunta Miemie taja ganin tana murmushi tace  zomuje ki gaida Ya Habeeb tunda ke kunyanshi kullum kikeji kafinma Farrah tai magana Miemie tajata da karfi sukai wajen motan su suna kaiwa gaban Habeeb dake kallonsu Miemie tace  Ya Habeeb Fairy wai kunyanka takeji kallon Farrah yayi dake nonnoke kai taki dagokai ta kalleshi tana kokarin kwace hannunta da Miemie tarike yace  let go off her hand Miemie sakinta Miemie tayi da sauri hakan yasa adan kunyace Farrah ta dago kanta takalleshi hada idanu sukayi dawani kalan sauri ta kauda kanta murya chan kasa tace  ina yini Ya Habeeb batare daya amsata ba yakalli Miemie dake kallonsu yace  get ice cream from the car dawani kalan sauri Miemie tai motan shikuma yadan kalli Farrah yace  how you ? Dan dago daradaran fararen idanunta tayi ta kalleshi ahankali tace  fine yana kallonta still yace  have you cried again bayan ranan nan akunyace ta langabar mai da kai kaman wata Yar yarinya tareda girgixamai kai alamun a a, hakan yasa yace  good daidai lokacin Miemie ta taho dawani paper bag na coldstone ice cream tabashi, karba yayi sannan yabude jakan ahankali yafito da one cup na ice cream yamikama Farrah, dan kallonshi tayi sannan ta kalli ice cream din, gently ta mikamai hannunta ahankali yasa mata ice cream din aciki ta amsa ahankali tace  thanks sannan yaciro dayan ice cream din dan guda biyu ne yabama Miemie ta amsa da sauri tana budewa tace  thank you Ya Habeeb, ohhh my favorite flavor mint, which flavor is yours Farrah bude nata Farrah tay ahankali tace  I think is coconut and caramel ko tadan kalli Ya Habeeb daya gyadamata kai yana kallonta non stop, spoon tasaka aciki tadebo ice cream din zatakai baki kaman yanda Miemie tayi dan tuni ita tafarashan nata kabar da ice cream din akayi daga hannunta, daga cup din ice cream din da spoon din duka suka fadi akasa hakan yasa daga ita har Miemie har Habeeb duka suka dago kansu, Zayn

32 / 48