FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   23 / 48

66K to 69K   out of 142.7K words

ijiyan zuciya tasauke zata dauke kanta yakai hannunshi yakama habarta hakan yasa takalleshi kaman yanda yake wani irin kallonta kaman tsohon maye, cikin wata kalan murya wanda dagashi sai ita zasu iyaji yace  are you jealous sabida nataba miki nono nakuma sha nakoshi sanan nazo ina tabama wannan itama nono ? Wani kalan yarrrrrr Farrah taji zata fisge kanta yawani kalan damkota da karfi yana rikemata waist, murya chan kasan makoshi yakai bakinshi saitin kunnenta yace  inbar nata nataba naki since they re bigger! Better! And so sooo bouncy Yakai hannunshi zai taba mata nono cikeda tsantsan Iskanci irin na tantiran yaran nan, wani kalan buge hannunshi tayi da bala in karfi sanan cikeda dakewa tajuyo tai facing nashi tanunashi da yatsa tace  Zayn! Yanda takirashi saida gabanshi yafadi hakan yasa ya tsaya chak yana kallon yatsanta datake pointing a face nashi, cikin fushi sosai Farrah tace  tunda kai dan iska ne bakada natsuwa babban banza ne kai bari kaji nagaya maka, duk iskancin dazakayi ka kai chan kayi kada ka kuskura kace zakayi da ni, nafi karfinka! Nafi karfinka, you are 26 amman nidake da 19 nafika hankali, for you to think I am jealous show how little mind and brain dinka ke aiki dan haka kakiyaye ni inba hakaba I will so mess with you Mr Zayn tajuya fuuuu kirjinta kaman zai fito tawuce zata fita saida takai gaban daki sanan ta tsaya chak tace  after today duk randa nakara ganinka da wata wlh saina gayama Dad, kuma kazo ana kiranka, stupid irresponsible boy kawai tabude kofa tafice daga dakin nashi da sauri ranta a bala in bace kaman ta zane Zayn takeji tsabagen yanda takejin haushin shi da haushin abinda yagayamata wai she s jealous, saida ta tsaya gaban dakin ta dafe kirjinta da duka hannayenta biyu tana numfashi sama sama jin zata sume tanamai rashin kunya tana tsoro kada ya mareta koya daketa, tadade ahaka sanan tawuce tai flat dinsu tana daidaita fUuskanta.

AMEENA 24 HOUR'S HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
07014979567
WhatsApp ONLY


[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: SHAFI NA ARBA IN


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
******






Yakai almost 5minute tsaye awajen kaman andasa shi maganganun Farrah namai yawo akai, tunda yake aduka rayuwanshi babu macen data taba rainashi ko takalli tsabaragen idanunshi ta gayamai magana haka kokuma ta nunamai yatsa sai Farrah, wanan Yar karaman fulani village girl dinan dayasa Dad yay adopting suka taimaka mata aka cire ta daga hannun Uncle nata dasuke kokarin kasheta, suka kawota nan suka bata all the luxury of life, abinda yamafi komi yimai ciwo shine tagamamai rashin kunyan tsaf tafice bai iya yace uppan ba, kaman an dauremai baki, kaman an rirrikeshi, nayyy! Ba ahaifi macen data isa tace tafi karfin ZAYN GANUWA ba! Ba ayita bane kawai, kuma he will show this girl she s nothing but a small ant dazai iya crushing at any time ba, bude dakin da Layla ke ciki yayi ko kallonta baiyiba yace  get out of my room sanan yadauki jallabiyan dake kan kujeran yasaka yasa slippers yafita tana kallonshi cikeda mamaki, side dinsu yayi ahankali yabude kofa yana kallon mutanen dakin, ganinshi yasa Dad yace  Zayn come come yakalli Ya Habeeb dake kallon Zayn shima yace  Habeeb meet my son Zayn, Zayn ga Habeeb yayan Miemie ne kawar kanwarka dan murmushin yake Zayn yayi yakarbi hannun da Habeeb ke mikamai sanan yazauna, anatse Habeeb yace  I am Habeeb Muktar Maryam s brother, nakawota tagaida Farrah shine sukasa nashigo, I met with your Mom da Dad they re the nicest dan murmushi Zayn yayi yace  thanks ahankali Habeeb yace  what did you study ? Murmushi Dad yayi ganin Habeeb najanshi da hira yadauki magazine yana dubawa abinshi kaman bayajin meyake fada, ahankali Zayn yace  Business administration murmushi Habeeb yayi yace  that s nice murya chan kasa Zayn yace  kaifa dan murmushi yayi yace  international relation nayi a Saudi, a chan muke zama, I am basically here for 3yrs assignment saisa muka dawo nan, My Dad is a doctor just like Mami gyadamai kai Zayn yayi yana dan murmushin yake yana kallon sama dayakejin muryan Farrah da Miemie, muryanta sai zaki kaman na mayu, ko lurada yanda yake kallon sama Habeeb yayi, tashi yayi yace  bari naje Allah yakara sauki tashi Dad yayi shima yasa hannunshi a aljihun jallabiyan jikinshi raps na yan dubu dubu guda uku yaciro yabama Habeeb akunyace Ya Habeeb yace  please Dad kabarshi dan Allah yay maganan yana sauri yafita akunyace dan dariyan manya Dad yayi sanan yakalli Zayn dake tsaye yace  wuce muje murakashi fita sukayi har mota suka raka Habeeb yashiga aka budemai gate yafice aka maida gate aka rufe Dad yajuyo yakalli Zayn yace  kaga haka akeson yara su zama kamilai natsassu, makesure you form friendship da Habeeb sanan kawuce kaje komamene zakama gemun nan naka kamai yadawo like normal human beings gemu wato baki, black color Dad yay maganan yana kallonshi kaman yanda Zayn din ke kallonshi sanan yajuya zai tafi kaman daga sama Zayn yace  Dad tsayawa chak Alhaji yayi yaso yashareshi amman hakanan jiyayi yakasa yay kewan danshi sosai, juyowa yayi yakalleshi yace  what ? Folding hannu Zayn yayi akirjinshi babu kunya as usual yanda yake maganan nan nashi yace  Dad sends that girl what s her name ma ya tsaya yana tunanin sunan Farrah kafin yace  Farrah, send her back to kauyen su, I don t want her living in our house anymore tunda yake maganan Dad ke kallonshi, yanaso yaci riban zancen hakan yasa yace  why ? Kaman jira Zayn yake yace  sabida batada kunya, she s so rude and tarainani, nizata cema banda hankali that dudda she s 19 but tafini dan 26 hankali, wai tafi karfina, she s so ungrateful yay shiru zuciyanshi na tafarfasa Dad ya kureshi kuri da idanu batare dayace komiba kawai kallon yanda yake tafarfasa yake, hakan yasa Zayn yace  Dad say something dan dariya Dad yayi yace  finally Yar yarinya karama tafada maka gaskiya, and banga a single lie a magananta ba Farrah tafika hankali tafika tunani sau dubu, bamu haifeta ba but tafi danda muka haifa daraja mu, Zayn you are so irresponsible and senseless, and you are very very selfish, Zayn acikin jirgina kake abubuwan ka, banda haka ina kwance gadon asibiti likita na kokarin ceto rayuwana kai kanachan kana& &  Dad yay shiru dasauri yana runtse idanu cikeda bakin ciki, kafin yabude idanunshi ahankali yazubasu kan Zayn din dake kallonshi kyam babu ko kyafta idanu yace  ai kaga irin halin naka, bakasan kunya ba baka kunyan uban kowa, and banda haka idan kai laifi kafi karfi kace sorry Zayn, dagani har mahaifiyanka fushi muke dakai amman kaki apologizing so who are you to crucify Farrah? Kome kayi za amaka dan haka listen and listen very well, Farrah is going nowhere daga gidan nan cus nan gidan ubanta ne, sannan kome zata gayama ko zaginka tayi bazantaba hanata ba dan you deserve it until kai hankali kadawo hayyacinka idan kaida kanka ka girmama kanka nobody needs to tell her dakanta zata girmamaka,
dan haka go and work on yourself and see wonders Dad yay maganan yana juyawa yay flat din Hajiya Fatima da saurin shi zuciyanshi badadi.

Zayn yadade tsaye awajen yana kallon mahaifin nashi sanan tasauke ijiyan zuciya yawuce flat dinshi, Layla yagani a falo zaune da kaya ajikinta tanashan glass of milk nashi, ganinshi yasa tabishi dawani kallo, itadai Zayn dinnan na bala in biyamata rai, kofa Zayn yanuna mata ranshi abace yace  I m giving you one last final warning kada ki kara shigomin daki ahankali tamike tsaye jikinta yay sanyi ijiye glass cup din tayi ta taho zuwa inda yake kusada kofa baki tabude zatai magana yawani daka mata tsawa.  Out dagudu tafita yamaida kofan yabuga yay sama da sauri.



Wuraren 6 Miemie da Farrah suka fito rikeda Leda da Mami ta hadamata na atampa da gyaluluwa Dad yabata kudi sai murna take, murmushi sosai tayi takalli Farrah tace  I really really like your parents Farrah sunada kirki, nima yaushe zakizo gidanmu kiga Mommy na da Dady na? Murmushi Farrah tayi tace  kibari mugama exam muyi hutu kinga yanzu ranan Monday zamu fara exam bazamu samu lokaci ba Gyadamata kai Miemie tayi tace  hakane ledanta Farrah tabata daga wajen batare datakai wajen motansu ba tace  bye wuce kitafi wani kalan kallo Miemie tamata tace  baraki rakani wajen motan muba makemata kafada Farrah tayi tace  a a nidai sai anjima zata juya Miemie takama hannunta tana dariya tace  wlh baki isaba sai kinje Ya Habeeb din kikejin kunya haka iyye ashe kinada kunya, wuce muje kona jaki babu yanda Farrah ta iya haka tabita har gaban motan, saukarda glass din motan Ya Habeeb yayi yazubama Farrah manyan idanuwanshi dasauri ta sudda kanta kasa tana wasa da yatsunta, tarasa maisa suka hada idanu she use to feel restless ahankali tace  thanks for coming Ya Habeeb murya chan kasa yana kallonta still yace  you are welcome Farrah dan dago kanta tayi takalleshi hada idanu sukayi dasauri tajuya tareda ture Miemie dake dariya tana kallonsu tawuce Miemie zata juya tabita dasauri Ya Habeeb yamata wani mugun kallo hakan yasa ta kwashi ledojinta tabude bayan mota tasaka sanan tazaga tashiga gaba suka wuce tanata bashi labarin Farrah.



Hanyar flat dinsu tayi daidai zata shiga aka bude kofan Zayn ne yafito yana sanye dawani short da white V shirt dasuka kamashi ga mamakinta saitaga fuskanshi ya chanza mata yakara mata wani cika da bala in kwarjini, dasauri tadauke kanta daga kallonshi tareda dan komawa baya ta hanyar sauka daga dan staircases din dazai sadaka da kofan shiga dakin tajuyar da fuskanta gefe tana jira yafito yazo yawuce ta shiga kamshin dayake na shiga hancinta ita bamatasan yana cikin gidansu ba maybe yana dakin Mami ne dan tuntuni itada Miemie na dakinta suna hiransu.



Saida yakare mata kallo daga sama har kasa sanan yafito daga dakin yajawo kofa yarufe kafin yafara saukowa ahankali yana kallonta yana kallon yanda gashinta ke lilo, yana kallon yanda heart dinta ke beating, tsayawa yayi agabanta tareda maida hannuwanshi cikin aljihun wandonshi cikin kakkausan murya yace  repeat abinda kika fada dazu wani kalan faduwa gabanta yayi amman still tai shiru batare data kalleshi ba jikinta nadaukan wani kalan sanyi da batasan daga ina bane, kara daga kafanshi yayi ya matso dab da ita hakan yasa tasaki wani kalan ijiyan zuciya tajuya dasauri zatabi gefenshi ta wuce dan ko kadan bataso tanunamai tana tsoronshi samata kafa yayi agabanta ko kadan bata luraba wani kalan baya tayi zata fadi ihu tayi tareda mika hannuwanta zata chapke shi hannunshi yasa ya kabarda hannayenta datake kokarin kamashi cikeda mugunta jikake dippp takai kasa tana buge bombom dinta, wani kalan yatsine fuska tayi awahale tace  wayyooo Allah na Mami hawaye taji zasu zubomata tahanasu zubowa ganin yanda yake kallonta kaman jira yake tai kukan tana cizan lebe tana kokarin tashi ahankali, sosai yake binta da kallo kaman yasami film, yamata muguntan ne danyaji dadi but baisan mesa ba hakannan yaji kaman shine yafadi ganin pains a idanunta dudda taki tai kuka jiyayi shima yanajin zafin buguwan abayanshi he don t even know why he s sharing her pain, yaso yamata lafiyayyen mugunta da saitai regretting zaginshi datayi amman jiyayi bazai iyaba hakan yasa yasaki gajeruwan tsaki yawuce yabarta awurin tana kokarin tashi, saida ta tashi sanan tajuyo takalleshi ganin yadanyi nisa da ita yasa tace  kuma Allah ya isana ! Chak Zayn ya tsaya saikuma yajuyo dawani kalan sauri tashiga hawa stairs tana waigowa tana kallonshi sai yanzu talura ya maida gemunshi baki saida tabude kofansu sanan tashiga falon ta tsaya tajuyo takalleshi yana tsaye inda yake yana kallonta, gwalo tamai tareda ballamai harara tace  inka isa kazo nan kaga abinda zan maka wani kalan dariya ne hakanan yaji yazomai yanda tadage tanamai gwalo tana hararanshi adole sotake tabatamai rai, he finds yanda takemai gwalo da harara so adorable kaman yaciro wayanshi yamata hoto, murya chan kasa trying to provoke her shima in the same way she s trying to provoke him yace  jealousy! Hakanan jitayi kaman yakoda mata mari wani kalan abune taji ya tsayamata awuya, kasa cigaba da hararanshi tayi, anatse yanda yake maganan shi da hausa babu ihu yace  idan kina sonane kije ki gayama Dad kinga I can help you nadinga tab& &  dawani kalan bakin sauri tace  Allah ya tsareni, Wallahi nafi karfinka, kokaine last man on ea& &   Daughter kawomin glasses dina akan table kaman daga sama taji muryan Dad, dawani kalan sauri tajuyo tareda maida kofan tarufe tana kallon falon gabanta nabugawa tadauka Dad yana falo ne harta fara tsoro shikenan anji maganan dasukeyi, dawani kalan sauri tace  to Dad wajen glass din tayi tadauka sanan tai sama daidai Dad nafitowa daga wani daki asaman yace  keda Miemie ki ke surutu haka akasa bama agane mekuke cewa dan murmushin yake tayi tace  uhn sunma tafi Dad karban glass din yayi yace  Mami ta kwanta kanta nadan ciwo, kin iya irin fruit salad don datakemin ? Dasauri Farrah tace  eh na iya Dad murmushi yayi yace  to jeki hadamin zan tafi masallaci nadawo ki kawomin side din Hajiya Fatima gyadamai kai tayi tace  to Dad sauka yayi kasa yana mamakin maganganun dayaji just now Zayn da Farrah nayi dan actually yanakan stairs yaji, dan murmushi yayi aranshi yace  Alhamdulillah sanan yawuce yafita, side din Zayn yayi baiganshi ba hakan yasa yafito yawuce mosque ga mamakinshi a sahun farko yaga Zayn bakaramin dadi abUn yamaiba.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: SHAFI NA ARBA IN DA DAYA

THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?+2347012181461



GUESS WHAT?
Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki.
Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan

23 / 48