FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   36 / 48

105K to 108K   out of 142.7K words

matarka wani kalan murmushi Zayn yayi yana cizan lips yay kofa zai wuce Dad yace  tsaya tsaya baka dauki abubuwan damuka sayoba Dad yay maganan yana hanyar dinning yadauko wasu jibga jibgan ledoji guda biyu yazo gaban Zayn dake gaban kofa sauke ledojin akasa yayi sanan ya gyaggyarama Zayn malum malum din jikinshi yana wani kalan murmushi na farinciki ya kwashi ledan yabashi Zayn ya karba yace  go my Son, Allah ya sanya Alkhairi wani uban murmushi Zayn yayi yace  Ameen yafice Dad yamaida kofan yarufe yana murmushi sosai sanan yakoma ta window yana leken Zayn din saida yaga yashiga flat nashi yamaida kofa yarufe sannan yatashi daga jikin window yace  Alhamdulillah, Allah nagode maka yajuyo yakalli Mami dake zaune kan kujera abinta tana karanta medical book yace  saida safe yawuce yafita daga dakin batare daya jira amsanta ba dan sosai suke fada da Mami, yadauka dudda bataso auren ba atleast zatai attending abubuwa amman ko fitowa daga dakinta batayiba batazo meeting ba sannan bataje waliman ba hakan bakaramin bakantama Dad rai yayi ba, wucewa flat din Hajiya Mariya yayi dan yau anan yake.[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 6?? 2??

Adashin WELLNESS BY ORIFLAME available Zubi 3500 duk sati bibbiyu 10 people needed, idan kinaso click on this link;
wa.me/+2349133427208


Yana kallonta right in the eye yazare key kofan yasaka a aljihun 3quater dake jikinshi dawani kalan sauri Farrah tamike tsaye tana ijiye spoon din data debo cake dashi acikin plate din tana komawa baya gabanta na faduwa tace  mekazo yi adakina har kana kulle min kofa da key ? Tundaga kan yanda silk skirt din yakamata yabi da kallo hips dinta sun fito sosai sunbada wani curvy shape har zuwa gaban rigan kirjinta dayawani cika rigan dam kaman zai balla botur din su fito waje. Ganin yanda yakemata wani mayen kallo yasa dasauri Farrah tajuyamai baya gabanta nafaduwa sosai bata taba ganin dan iskan dabaya kunyan nuna shi dan iska bane kaman Zayn ba, idan yana kallonka saidai kai kaji kunya bashiba, jibi yanda yake bin jikinta da kallo kaman zai barka mata kayan yacire yaganta tsirara, jitayi she s so damn uncomfortable sabida yanda yake mata kallon dayasa taji kaman cikinta naciwo, gently takai plate din hannunta narawa sosai zata daura akan side drawer hannun Zayn taji kan hannunta, wani kalan dumi taji daga hannunshi yana shiga hannunta yana tafiya zuwa brain nata da heart dinta, yanda yarike mata hannun tanajin wani dumi na ratsata yasa dasauri tajuyo da kanta takelleshi da dara daran. White eyes nata da eyelid din were looking fluffy and a bit reddish sabida yanda tai kuka, wani kalan lalatattun weak eyes dinshi dasukasha kuka sukai danshi sosai kaman ya zuba power oil acikinsu yazuba mata dayasa taji duk wani magana datakeson tayi yakoma cikinta takasa yimai sai kallon idanun nashi datake data kasa cire nata kaman akwai wani invincible key dayasa yay locking idanunta da nashi, cikin wani kalan voice Yar karama that sounds very weak and pale wanda no matter how tough kake gani kake sai voice din yay penetrating naka yace  I am hungry Farrah! Don t keep it there zanci yay maganan yana zama bakin gadon ahankali still yana rikeda hannunta danta sandare ko wani motsin kirki bata iyawa, ahankali yakai dayan hannunshi yakama plate din while d other hand nashi nakan hannunta fork yasa hannun nata yadauka sanan yadebo cake din ahankali yana rikeda hannun nata yakai cake din bakinshi yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallonshi takasa koda kwakkwaran motsi har lokacin, dan lumshe idanunshi yayi yana tauna cake din yana murmushi daya bayyanar da over white teeth nashi, kaga hakoranshi zaka dauka yanai musu bleaching ne dimples dinshi na lotsawa, ahankali yace  uhmmm is delicious, I want more baby, feed me haaa yabude baki yasake kaman hannunta dake rikeda fork din yadebo cake din yasake kaima bakinshi yacire spoon din, sake lumshe idanu yayi yana taunawa murya chan kasa yace  uhnnnmm is so yum wani kalan kallonshi Farrah take yanda yakeyi kaman wani yaro, kawai gani tayi yau yazaman mata kaman wani sabon Zayn dabatasan dashi ba da, ya kama hannunta da karfi da yaji yana feeding kanshi da hannunta yanayi saikace itane ke feeding nashi cake din willingly, tass yacinye dan cake din data rage sannan yasaki hannunta ahankali yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take har lokacin tsaye agabanshi adaskare yace  water Angel juyawa tayi dasauri takai hannunta zata dauki bottle water dake kan study desk dinta tabashi kaman ta tuna wani abu tai maza ta dunkule hannunta tana maida hannun baya mezata wani bashi ruwa? When did she started caring about him? Meyamata yanzun nan saikace bata hayyacinta? Hannunshi tagani ya daura akan bottle water hakan yasa dasauri tajuyo takalli fuskanshi gira daya ya dagamata yace  thanks for making the attempt sanan yadauka ruwan tareda bude marfin yakai bakinshi yasha, sanan yazare yamaida marfin yarufe ya ijiye yay murmushi ahankali yadaga kafafunshi yahau kan gadonta ya kwanta akan gadon tareda lumshe idanunshi, jin shiru yasa dasauri Farrah tajuyo tasake kallonshi ganin yanda yawani kwanta akan gadonta hankali kwance tareda rufe idanunshi yasa akufule ta tsaya gaban gadon tace  idan dakin kakeso na barmaka kabani key nabude nafita su Miemie na jirana dan bude idanunshi yayi kadan yazuba mata su dasauri tadauke kanta, murmushi yayi yanuna mata aljihunshi yace  zoki dauka baki ta turo tace  ni kabani dakanka gyara kwanciya yayi yace  okay idan baraki dauka ba ni bacci zanyi jiya ban sami bacci ba yaja throw pillows nata yana rungumewa da kyau yadaga hannunshi yakashe wutan dakin dakin yay duhu, baki sake Farrah ta tsaya tana kallonshi ganin da gaske baccinshi zaiyi karfin hali dakin daba nashiba yasa kaman tadakeshi tace  give me the key Zayn ganin yamata shiru kaman ma yayi bacci ne yasa taja tsaki kujeran gaban desk nata na study taja tazauna duk tagaji da tsayuwa tana kunkuni tace  idan nikakeso nazo na tattabaka na dauki key bazanyi ba, ai yanzun nan Mami zata dawo zaka sani, zaka fadamata ubanme kazoyi adakina kusan 10min tayi tana zaune duk jitayi tagaji da zama tasan Miemie da Shafa will be waiting for her kuma Miemie dan anjima da yamma zata tafi gida, juyoda kanta tayi takalli Zayn ganin yay bacci yabaje akan gadonta AC na dukanshi yasa ahankali takalli aljihun dayasaka key ciki, ganin key yadan leko waje dan dudda dakin da duhu kana iya ganin abu yasa tace yatsa kawai zatasa tajawo tadauka, mikewa tsaye ahankali tayi batare data bari kujeran yay kara ba tafara tafiya sadaf sadaf zuwa bakin gadon, ahankali tadaura hannunta daya tadafa gadon sanan takai dayan hannunshi ahankali zuwa aljihun wandon zata jawo key gabaki daya hankalinta nakan key datake kokarin dauka hannun Zayn taji kan ass dinta yabata pap tareda grabbing ass din dayadade yana tsolemai idanu, menh ass dinta is as soft as a new born baby s ass, what! Dawani kalan sauri Farrah tazaro idanunta kafin tai wani motsi Zayn yawani kalan fizgota zuwa saman jikinshi yawani kalan kankameta, dawani sauri takalli fuskanshi ganin idanunshi a lumshe har lokacin yasa jikinta yashiga bari sosai baki tabude zatai magana batare daya bude idanunshi ba yace  shush! I am sleeping wani kalan juyi yayi da ita tana kanshi tama zaci wurgata kasa zaiyi hakan yasa tai ihu tareda kankameshi kawai taji takoma kan katifa shikuma yana saman kanta gabaki daya yamata rumfa hannayenta nakan bayanshi, zaro idanu tayi takalli fuskanshi gently yawani kalan bude idanunshi dasukadanyi yan mitsibmistis sukai jaaa dan dagaske yafara bacci taba gadon datayi ya farkar dashi, wani kalan yammmmm jikinta yamata ganin kwayan idanunshi cikeda dakewa tace  mehaka dagani kawani hau kan jikina, ni ba Yar iska bace kadagani makemata kafada yayi a shagwabe sanan ahankali ya kwantar da jikinshi kan nata taredakai fuskanshi kan nata yace  is this not the reason why kiketa tabani da ina bacci ba jikin Farrah harwani zabura yake jin yanda duka jikinshi kekan nata yana magana akan fuskanta da nashi dake manne tanajin saukan numfashin shi da kamshin da bakinshi keyi, murya chan kasa yace  why are you quiet? Where did your mouth go to ? Wani kalan ijiyan zuciya tasauke yanajin yanda gabanta ke faduwa dip dip kaman zai fito tace  ni& & ..ni& & nika dagani ahankali yakai hannunshi cikin kitson kanta yace  why is your voice shaking? I thought you were the most stubborn and fearless girl on earth Angel ? Shiru tayi takasa magana she s damn restless, tongue dinshi yaciro ahankali yawani lashi kumatunta wani kalan shocking dataji batasan lokacindata sake kankameshi gamgam ba da hannayenta dake bayanshi ba tasake sauke ijiyan zuciya mai karfi.  Mmmmmm dan murmushi yayi cikin wani kalan arnen murya dake mantar da mace duniyan datake kaman na dan jariri shagwababbe yace  zansha nono Far& & .rah .


DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.

FARRAH IS 500 pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank.
You can chat me up directly by clicking on this link;
Wa.me/+2347012181461
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 6?? 1??

Adashin WELLNESS BY ORIFLAME AVAILABLE 3500 duk sati bibbiyu, ana neman mutane goma. Idan kinaso chat this number up
wa.me/+2349133427208

Da kyar Dad yasamu Zayn yay bacci, yaron yay kuka harsaida yagode Allah. Dad tunda ya auri Mami baitabajin ta bakantamai rai irin na wannan karanba kuma wlh wlh bazai yarda ba, wanan fadan dashi takeyi bada yaranshi ba kuma wlh sai inda karfinshi yakare. Bargo yaja ya lullube Zayn din yana bubbugashi har ijiyan zuciyan kuka yake saukewa abacci tsabagen kalan kukan dayayi, akan wani dalila da ranshi Mami zata dinga batama danshi rai haka, dama ai angama gidanshi tsaf funitures ake sassakawa zai bama mutanen just 2days agama saka komi yabama Zayn matarshi su tare, makarantan ma tagama zuwa she will continue da lesson agidan mijinta lokacin waec yayi abiya mata tayi anema mata admission tafara university, dakin Hajiya Mariya dabai komaba kenan adakin Zayn ya kwana tareda danshi.



Ahankali Farrah ke bude idanunta dasuka mata nauyi sun kumbura suntum sabida kukan datasha, rana datagani yasa tagane ta makara dasauri ta tashi bayin tashiga tadauro alwala tafito hijabin Mami tasaka tai salla, tana kan dadduma Mami tashigo dauke da tray tana kallonta, tashi tayi tacire hijabin tazo inda Mami ke ijiye tray kan stool tace  good morning Mami dagowa Mami tayi tana murmushi tace  morning yarinya na, oya yi breakfast kiyi wanka Miemie na nan zuwa dazun nan takira dan murmushi Mami tayi tajuya tace  bari na aiko miki Shafa tana kitchen tana tayani aiki nina hanata zuwa ta tadaki Mami tayi maganan tana fita daga dakin bata dade dafita ba Shafa tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tana kallon Farrah dake kallon abincin da Mami takawo mata takasaci, ahankali Shafa tace  ke yanzu bakiji kunyan Mami ba ? Dasauri Farrah takalleta tace  kunyan mene ? Murmushi tadanyi sannan tazauna kan carpet akasa tace  kiri kiri kin nuna mata bakison danta, kinga fadan da Mami da Dad sukayi yauda safen nan agabana kitchen ananne ma nasan tun jiya da daddare taje ta daukoki tadawo dake dan dauke kai Farrah tayi takalli gefe sai yanzu ma yanda tafasama Zayn kai yafado mata arai ko yafadama Dad ko Mami oho ita tawurgamai abu oho, ganin batason maganan yasa Shafa tai shiru bata kara cemata komiba mai gyaran jikinta tashigo dakin takawo mata magunguna tasha sanan tace mata idan tagama tazo akwai maganin dazatayi wanka dashi.


Mami na zaune a falo Zayn yashigo yana sanye da 3quater na wando black, dawani white Riga na armani yay wani irin kyau amman idanunshi sun kumbura suntum kallo daya Mami tamai tai maza ta dauke kai, daga kofa ya tsaya batare daya karaso tsakiyan dakinba, ahankali yace  good morning Mami  morning ta amsashi ba yabo ba fallasa, juyawa yayi zai bude kofan dakin yafita tace  ga breakfsat dinka a dinning kawuce kaje kaci wani kalan kunci ne ya tsayamai awuya ahankali yace  I am not eating yana maganan yabude kofa yafice dasauri, yunkurowa Mami tayi zaune ta kalli kofan, har cikin ranta taji wani iri, tasan kuma bazaici abincin nan ba har yamma maybe ma har gobe, dan ijiyan zuciya ta sauke tareda komawa ta kishingida da kujera tana lumshe idanu.


Wuraren 12 Miemie tazo gidan, bakaramin dadin ganinta Farrah tajiba Shafa ta sanarda ita komi ita kanta Miemie fada tahau yima Farrah akan same thing da Shafa tafadi.


Wuraren 4:30pm Dad yashigo bangaren Zayn dan Zayn yarigashi fitowa daga masallaci shi ya tsaya yana magana dawasu dattawa, ganin Zayn kwance kan gado ga abincin da dakanshi yashiga kitchen yadafa mai ko kallonsu baiyiba, ga madara da zuma daya hadamai dudda is one common drink na Zayn dayake yawan sha amman still shima baishaba yasa Dad yaji kanshi yadau chaji, kasama magana yayi yajuya direct yafita daga dakin yay wajen motanshi dasauri bodyguard suka budemai yashiga yace  ku kaini gidan Inlaw dina dasauri suka maida kofan motan suka rufe aka tada motan direct agaban gidan Grandma (Maman Mami)akai parking, fitowa Dad yayi yashiga gidan yana rafka sallama kai tsaye, ganin Dad yasa Maman Mami dake zaune kan wata clean tabarma atsakar gidan tanajan charbi tace  wazan gani haka, marhaban dasu lale cikeda girmamawa Dad ya tsugunna har kasa yace  ina yini Baaba cikeda soyaya tanunamai tabarma tace  tahonan ka zauna dan Allah, tashi tashi, Atine kawo ruwa yasha da sauri Dad daya karaso yazauna yace  banajin kishi Baaba dan dariya tayi tana kallon fuskanshi tace  yaya mijina kuma daya mini kishiya kaman an sosama Dad inda kemai kaikayi yace  Baaba abinda yakawoni kenan wajenki gyara zama Grandma tayi tana kallon fuskan Dad daya nuna damuwa sosai tace  meya faru ? Cikeda damuwa sosai Dad yace  Baaba idan Maryama tafi karfina sabida taga ina sonta aike batafi karfinki ba saisa nakawo miki karan nan, Baaba kinsan yanda Zayn yake basaina fadamiki komi gameda dan nawaba, Allah yarufamini asiri na aurar da yarona, Alhamdulilah Zayn nason matarshi yaro ya natsu amman Maryama ta kwacemai mata tace ita bazata bashi itaba sabida yaro marajin magana bai dace yasami natsassiyar yarinya irin Farrah ba, Zayn tun jiya kuka yake idanunshi sun kumbura sunyi luhu luhu yakicin abinci yau gabaki daya, haryana buge goshi yanajin ciwo, kashemini yaro takeson tayi ne Baaba, wlh wlh Baaba taja wani abu yasaman mini danda bani yafemata, Baba Zayn dina baici abinci tun jiya bafa Dad yay maganan yanajan bakin malummalum dinshi yana goge hawaye kaman wanda akama rasuwa, salati Grandma tasaki tace  assha wanan abu baiyi dadi ba, ina zuwa bari na dauko wayata Grandma tai maganan tana mikewa tashiga ciki wayata tadauko tadawo tazauna kan tabarma taciro lambar Mami tai dialing, ringing daya biyu Mami tadaga, cikin kakkausan murya Grandma tace  kome kikeyi Maryama ki ijiyeshi kitaho gidana yanzun nan ina jiranki, nabaki minti goma Grandma kafinma taji amsan Mami ta katse wayan, tass Dad yagoge fuskanshi yasoka hannunshi a aljihu yana lalubo wayanshi number Zayn yay dialing kiran harya katse Zayn bai dauka dasauri Dad yasake dialing number na biyu wayan na gab da katsewa yadauka yama kasa magana, da sauri Dad yace  Son kanajina ahankali Zayn yace  uhm cikeda lallashi Dad yace  yanzun nan mamarka zata bar gidan, ina nan gidan Grandma dinka gatanan zuwa nan, tana fita katashi kaje wajen matarka kaji ahankali yace  okay kaman wani dan baby, Dad yace  stop disturbing kanka komi yazo karshe yanzu tunda Baaba tashiga zancen za a kwatan mana hakkin mu kaji murya chan kasa Zayn yace  okay Papa murmushi Dad yayi haryadanji sanyi daya kirashi da Papa yace  yauwa yarona, saimun dawo to Dad ya katse wayan yana murmushi Grandma na kallonsu Allah kenan mai ikon, wato mutumin nan na son danshi sama da yanda yakeson ranshi, Mami bata boyemata komi tasan da zancen tsaf amman at this point the right abunda Mami zatayi shine tabashi matanshi aga yanayin zamansu tunda yanasonta, Zayn yarone mai kirki idan kacire halayyanshi na banza ka ajiye agefe yarone mai bala in kirki da farin jini dakuma soyuwa azukatan mutane, Farrah zatasoshi tsaf.



Wani karfi Zayn yaji yazomai da Dad yafadamai Mami zata fita, tashi yayi zaune ahankali glass cup na madaranshi yadauka ya kwankwade sanan tashiga bayi wanka yayo yafito yakara shiryawa cikin wani 3quate maroon da milk v neck shirt wani kalan exotic scent natashi daga jikinshi.


Crocs yasaka masu kyau sanan yadauki wayanshi yasauka kasa yana tafiya ahankali kana ganin idanunshi kasan something happen to him, ga bandage karami a goshinshi yafita tsakar gida, ganin babu motan Mami a parking space yasa yaji wani kalan sanyi a kirjinshi hakan yasa yay hanyar flat dinsu Mami, ahankali yabude kofan falon babu kowa afalo sai hayaniya dayakeji a sama ga muryan Farrah nan chakwai sai labarin kauyensu takebama Miemie itada Shafa, ajiyan zuciya yasauke jin she s fine, ahankali yay hanyar stairs yay sama yana kallon kofan dakin Farrah dayake nan abude, kai tsaya yawuce gaban dakin Farrah na zaune a kasa tana sanye dawani silk shirt mai botur da skirt duka milk color, kayan look more of casual outfit, tanacin cake da Miemie tamata baking takawo mata kanta babu dan kwali gashinta har tiles yake tabawa sabida batai parking ba tabama kofa baya tanacin cake din data yanka tasa a plate da fork sai Miemie da Shafa akan gadonta sun kwakkwanta suna hira, sune suka fara ganin Zayn hakan yasa duk suka tashi zaune Miemie tace  Ya Zayn congratulations on your marriage Fatiha, May Allah bless your Union, Barakallahu Lakum, Wa Barik Alaykum, Wa jama a bainakuma fil khayr dan murmushi yamata yace 

36 / 48