FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   22 / 48

63K to 66K   out of 142.7K words

yasaka na Riga da wando milk color sanan yafito batare daya gyara kayan daya zubo dasu akasa ba, kwanciya yayi ahankali kan gadon sanan gently yamika hannunshi yakashe bedside lamp tareda jan bargo yakalli side nashi shiru yayi idanunshi kulle komi daya faru tsakaninshi da Farrah jiya nadawomai one by one babu abinda bai tuna ba. Murya ch??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an kasa yace  what s wrong with me? I told that little girl I love her dan yatsine fuska yayi dan he just believe giyan dayasha yasa yafadi haka tayaya zaiso karaman yarinya, shi soyaya that s totally impossible, yes maybe he might care about her just a little sabida koba komi she s the reason he s alive today amman dai not love. Lumshe idanuwanshi yasakeyi ahankali tuna yanda yay yanda yaga dama da boobs dinta, murya chan ciki jikinshi namai wani yammmm yace  I am doomed yaja gajeren tsaki tareda kade kanshi sabida yadaina tunanin nononta dayasha danji yayi sha awa takamashi sosai, wasa wasa yakasa daina tunaninta ahaka bacci yay awon gaba dashi wuraren 1 nadare da kyar.



Wuraren 5 take farkawa ahankali, bude idanunta tayi ahankali tana kallon dakin ganin karfen drip ruwa na shiga jikinta yasa tadan yatsine fuska the last abu data tuna was maranta nawani kalan ciwo a school, ita tunda tafara mesturation lokacin akauyen su har Shafa takoya mata yanda zatayi bata taba ciwon mara ba, kuma 3days yatafi but yau jiya batasan meya sameta ba har sumewa tayi a school tsabagen zafin ciwon.  My Baby kaman daga sama taji muryan Mami, hakan yasa tadago kanta kallon Mami tayi data shigo rikeda tea a hannunta, karasowa gaban gadon Mami tayi ta ijiye cup na tea tana dagota tace  wai sannu kinsha kuka jibi yanda idanunki suka kumbura, how are you yanzu ? Murmushi tayi tana shigewa jikin Mami kaman wata Yar yarinya tace  Mami I am fine, I just wants to hug you tight Mami na murmushi Mami tayi tace  Miemie takira wayana yafi akirga har cikin daren nan saida takirani yarinyar nan batai bacci ba, natura mata address dinmu anjima idan gari yawaye zatazo murmushi Farrah tayi tace  Mami itama jiya tanata kuka a school dabani da lafiya dariya Mami tayi tace  to sakeni ki dauki yea kisha bakici komi ba, sai kije bayi kiyi wanka kiyi brush gyadama Mami kai tayi tasaketa sanan tasa hannu tadauki cup na tea tafara sha, anatse Mami ke kallonta Farrah na girma sosai bakaman few months back datazo gidansu bane, yanzu takara girma takara wayau takara ilimi both boko da islamiyya ga yarinyar akwai brain tanada catching abu da kyau, takara kyau sosai bana wasa ba, gabobin jikinta sun kara fitowa the only thing dabata dashi sosai is tsayi amman takara haske, wannan ciwon maran datayi something trigger it, she s a Dr, bawai likitan jiya bane, ita experience Dr ne datai dealing da mata daban daban kala kala na Nigeria dana kasan waje chan inda tai karatun, idan sha awa takama mace nai karfi bata sami abun ba can result to ciwon mara mai karfi, sai nabiyu kuma shine mace mai ciwon mara haka na bala in yawanci na nuna cewa ne tanason aure, she s trying to cancel option 2, she s left with option one Farrah nafama da sha awa ne? But she s just a small girl, shiru tayi tuna cewa kallon Zayn dasuke kullum yaro ne was abinda yasa yake abinda yake ayau, ita kanta Farrah batasan mema kedamunta ba and the worst part is bamata da saurayi ko waya kowani abu meyama hadata da sha awa.  Mami ya isheni maganan Farrah ya dakatar da tunanin datake dasauri takalleta hannu tasa ta karbe cup din ta ijiye tace  to tashi kije ki wanka tashi tayi ahankali dan dafe maranta tayi da hannu dasauri Mami tace  ciwo har yanzu gyadama Mami kai tayi ahankali tace  amman dan kadan juyawa tayi tawuce bayi Mami nabinta da idanu hips dinta sun ciko sun kara girma kaganta kaman ka dauketa ka gudu.




Maida kofan bayin tayi tarufe sanan tashiga cire kayanta ahankali, yatsine fuska tayi tareda runtse idanunta da karfi takasa manta abinda Zayn yamata kuma dazaran ta tuna sai maranta ya amsa, tsugunnawa tayi da sauri tana wani kalan nishi kaman zata haihu sabida yanda maranta ke ciwo at the same time tana tuna yanda he was sucking boobs nata da karfi yanaja mata nipples kaman zai katse.  Mamiiiii! Ta kwalama Mami kira danji tayi maranta yarike gam irin rikewan dayayi jiya a school tasuma acikin class nasu, dawani kalan sauri Mami tabude kofan bayin ta shigo, ganin Farrah tsugunne a tsakiyan bayi daga ita sai pant ajikinta tana kuka sosai tarike cikinta yasa Mami tai kanta dasauri tace  Subhanallahi Farrah sannu mike kigani girgizama Mami kai tayi tana wani kalan kuka ita kanta abin yamata yawa tace  Mami marana wlh zai fashe, Mami Mami na shiga uku zan mutuuuu wayyooo Allah na ko jiya batai kalan kukan datakeyi ba yau, Mami kaman ba Dr ba tama rude riketa kawai tayi tace  bari babanki yadawo daga masallaci mukaiki hospital fitan abu dataji daga jikinta yasa taji kuma shiru ciwon yatafi ahankali tace  Mami yadaina kallonta Mami tayi cikeda damuwa tace  are you sure ? Gyadamata kai tayi ahankali tace  eh murya chan kasa Mami tace  to jekiyi wankan sai yanzu taji kunya ma yawani mamayeta sakinta Mami tayi tawuce tafita itakuma tamike taje tai brush sanan tai wanka da ruwa mai zafi sosai tafito.


Wani dogon rigan atampa taga Mami ta ijiye mata anmai dinkin A-line, shiryawa tayi tsaf sanan tasaka kayan tai wani haske bauuuu, idanunta sunyi luhu luhu na tasha kuka sanan ta feffesa turare batason ta kwanta tafara tunaninshi kuma dan dazaran tai tunanin ta lura shine ke kara mata ciwo hakan yasa tasaka slippers tafito kalaban kanta na lilo tai wani kalan kyau dudda babu komi akan fuskanta, dakin Mami tashiga ganin bata ciki yasa tafito tai stairs daidai Ya Zayn na hayowa stairs din shima wani kalan mugun faduwa gabanta yayi duUmmm!EPISODE 3?? 8??






Gabanta yay wani mummunan faduwa tundaga kan yatsun kafafunta har zuwa kwanyan kanta yahau yimata wani zirrrrr yana vibrating dayasa batasan lokacin data saka hannunta takama karfen gefen stairs tarike gam ba tareda dan runtse idanunta da karfi jikinta namata wani kalan abinda bazama ta iya fadin menene shi ba, she s fighting kar tunanin abubuwan dayamata jiya yay flashing a face nata amman takasa komi dawo mata yashigayi.  How are you feeling? Zakakkiyar muryan Zayn yadaki kunnuwanta kamshin turaren dayakeyi na ratsa hancinta dayasa tasaki benen tashiga dukawa zata tsugunna ahankali awajen, dasauri Zayn dake kallonta yakai hannunshi biyu zai kamata wani kalan komawa baya tayida sauri batare data kalleshi ba cikin muryan yara tace  kada katabani chak ya tsaya yana kallon hannayenshi biyun daya mika zai tarota, sanan yana kallon yanda ta tsugunna tadan rike cikinta tana yatsine fuska har lokacin idanunta bata bari sun hadu da nashi ba, tundaga kalaban kanta dasuka zubo har bayanta yan kanana yabida kallo zuwa farin fuskanta da yanda idanunta sukai luhu luhu taci kuka da yanda tai fayau looking very very sick ga lips dinta sunyi pink sosai, dan yatsine fuska yayi yajuya ahankali yashiga sauka daga stairs din zuwa kasa Dad dake zaune akan dogon kujera a falon yana rikeda Littafin azkar da glasses a idanunshi ganin Zayn zai fita yace  come back here Mr Zayn dan juyowa yayi yakalleshi sanan yadawo ciki yanemi kujera yazauna, ahankali Dad yamaida Littafin hannun nashi yarufe yadago kanshi yakalli Farrah dahar lokacin take a tsugunne awajen yace  Daughter na ahankali tadago kanta takalli Dad gyadamai kai tayi ahankali sanan ta tashi tsaye tana mamakin abinda yasameta saikace Ya Zayn yamata asiri ne ko magani, saukowa tashigayi ahankali daganan stairs ta tsaya batare daya kalli inda Zayn yakeba tace  Abba ina kwana murmushi yayi yana kallonta yace  kin tashi lafiya Yar auta na ya jikinki ? Ahankali tace  Alhamdulillah, Abba ina Mami dan murmushi yayi yace  diyar Mami tana kitchen hanyar kitchen tayi hakanan Zayn samin kanshi yayi da satan kallonta, is she like this towards him sabida abinda yamata ne? Should he tell her sorry cewa mistake ne baimasan yayi ba dan baya cikin hayyacin shi? Ya tambayi kanshi dan idan yana cikin hayyacinshi mezaiyi da karaman yarinya Yar kauye irinta yadan yatsine fuska kafin yatabe baki irin ko ajikinshi dinnan.

Ganinta a kitchen yasa Mami tace  Oya koma falo ki zauna da Baban ki nagama komi yanzu zanzo muyi breakfast keda baki jure tsayuwa wuce kije kijirani kaman zatai kuka tajuya tafito ahankali ganinta yasa Dad dayaji Mami na korota yace  zoki zauna anan bakisan mara lafiya baya aikiba ahankali takarasa kusada Dad tazauna kusada shi tai shiru koda wasa taki kallon inda Zayn yake, saida Mami tagama jera komi a dinning sanan tace  su taho ayi breakfsat murmushi sosai Dad yayi yashafa kan Farrah yace  inaso idan kikai aure ki zaman kaman Mami, duk kudin mijinki kada ki yarda kibar yan aiki sunamai girki, agidan nan kap dinshi Mami ce kadai mata na danakecin abincinta, that s why she s my sunshine hararanshi Mami tayi tana jamai kujera tace  kafara ko zama duka suka Mami tazubama kowa abincin harda Zayn dayay shiru kaman baya dakin, bini bini daga Mami har mahaifin nashi nasatan kallo su karan kansu mamakin fitsara da rashin kunyan dansu suke sunganshi da mace amman ko ajikinshi irin yadingajin nauyinsu dinan ko yadinga boyewa kaman ma baiyi wani abu ba.

Tea kawai Farrah ta iya sha sanan ta tashi takalli Dad da Mami dake kallonta tace  Mami zanje na kwanta anjima zanci Mami zatai magana Dad yace  nasanki Mami yara idan basu da lafiya basu iyacin abinci ko Doctors dinan ko, jeki kwanta abinki anjima kome kikeso tell me zansa adafa miki washe baki tayi Mami ta harareta yace  rufamin baki awajen nan wani kalan cute smile tayi dasauri Zayn dayasaci kallonta yadauke kai she has the most whitest teeth and the best of smile yafadi aranshi, wUucewa sama tayi dasauri tahau kan gadonta.EPISODE 3?? 9??




Wuraren 11 Mami tashigo dakin da iPad dinta a hannu ganin Farrah zaune da littafi a hannunta yasa tamikamata wayan tace  gashi kawarki takira suna gate jeki shigo da ita wani kalan tashi tayi dasauri daga gadon kaman ba itane mara lafiya ba, takarbi wayan tana kallon Mami tace  Miemie tazo gidan mu ? Kafin Mami tamayi magana harta fice daga dakin dagudu tai kasa Mami tabiyota abaya tace  saikin fadi ko kike gudu bude kofa tayi tafita tsakar gidan daidai lokacin motansu na dannowa cikin gidan dawani kalan gudu Farrah ta kwasa tana tsananin murna this is the first time Miemie kezuwa gidansu itama Miemie kafin sugama parking tabude motan tafito Saura kiris tafadi dagudu tai wajen Farrah tace  oyoyooo My Fairy oyoyo my sick sick washe baki Farrah tayi cikeda murna suka wani kalan rungume juna tsamtsam suna murna.


Ahankali yabude drivers door yafito, yana sanye da jumper na farin yadi mai bala in kyau dayawani kalan haska shi idanunshi yasaka bakin glass, maida kofan yayi yarufe sanan yajingina da motar tareda folding hannunshi akirji yana kallonsu, tundaga kan gashinta dake lilo da dimples nata da fararen hakoranta da kumburarrun idanunta yake kallo, jitayi ajikinta ana kallonta yasa ta tsaya chak tareda sakin Miemie ahankali tadan juyo ganin Ya Habib dinsu atsaye gaban mota yaci fararen kaya yasa taji gabanta yadan fadi akunyace ta sunnar da kanta tana wasa da yatsunta tama rasa mezatace Miemie dake kallonta tace  dankinga Ya Habib shine kikejin kunya haka makema Miemie kafada tayi sanan ahankali tace  ina kwana kaman bazai amsaba ahankali yace  Yaya jiki ? Dan dago kanta tayi tadan kalleshi sanan dasauri ta kauda kai tace  l am fine thank you Miemie takalleshi tace  Ya Habeeb muje mugaida Mami da Abba ko Farrah gyadamusu kai Farrah tayi tanadan murmushi tace  eh, barima naje nagayama Mami tajuya dasauri tai flat nasu itakuma Miemie nafama da Ya Habeeb, Farrah bata wani jimaba tafito har wajen tazo sanan tadan saci kallon Habib din ahankali tace  Mami tace kashigo wani kalan tsalle Miemie tayi tace  yauwa hannun Farrah Miemie takama sukai gaba ahankali Ya Habeeb yabiyosu hakanan yaji yanajin kunya falon suka shiga Miemie nadason mutane wajen Mami tayi tarungumeta tace  Mami good morning murmushi sosai Mami tayi tace  sannu da zuwa Miemie Farrah, Ya makaranta ganin Ya Habeeb na shirin zama akasa yasa Mami tace  get up Son, kazauna akan kujera dan Allah akunyace yazauna akan kujeran kanshi akasa yace  ina yini Mami murmushi Mami sosai tayi tace  lafiya kalau daidai lokacin Abba na saukowa daga sama Miemie tace  Abbbaaaa good morning cikeda fara a Dad yace  yau diyata tazo gaidani ne ko gaida Farrah cikeda murmushi Miemie tace  Abba aikai lafiyanka kalau Farrah nazo gaidawa dariya akayi daidai Abba yakaraso cikin falon hakan yasa har kasa Ya Habeeb Ya tsugunna yace  ina kwana Abba dukawa Dad yayi yadagoshi yana murmushi ganin natsuwan yaron yace  you don t have to do that my son, we are family now zauna zauna Dad yazaunar dashi sanan yazauna kusadashi yakalli Farrah yace  jeki kiramini Yayanki abangarenshi koba komi yaga natsuwan Habeeb zaiso Zayn yazama abokinshi koya koyi abubuwa Dad kuma yashiga yima Habeeb yan tambayoyi Mami da Miemie suka tafi kitchen dan kawo abubuwan sha da tabawa.






Ahankali take tafiya zuwa side din Ya Zayn, ko kadan bataso tashiga bodyguard dinshi zata fadamawa suje sugayamai, ganin babu kowa gaban flat nashi yasa taji gabanta yafadi, ahankali tasa hannunta tai knocking kofan tanadan yatsine fuska amman shiru ajiyan zuciya tasauke ta murda hannun kofan tabude tashiga babu kowa a falo sai kamshin nan nashi daya daki hancinta dakuma sanyin AC kaman yakunna fridge sai tV dake aiki tashin kwallo, shigowa tayi ta maida kofan tarufe tana kalle kalle, dakinshi yamafi na Mami kyau, komi tundaga kan furnishing da furnitures na dakinshi daban ne bata taba shigowa side dinshi ba saiyau, bakinta tadan bude tana tsaye daganan gaban kofa tace  Ya Zayn ! Jin shiru yasa ahankali tadaga kafanta tafara tafiya, wani kofan daki anan falo ta hango abude hakan yasa tai wajen gaban kofan tasa kanta ahankali ta leka kaman ana ingizata ta leka Zayn tagani kan kujeran dake dakin babu Riga ajikinshi Layla zaune kan cinyanshi gabaki daya wanan karan babu kaya ajikinta har pant babu hannayenshi biyu duka kan nonuwanta yana wani kalan murjesu da hannu kaman zai ciremata su Layla nawani kalan kuka.  Wayyooo Zayn don t stop don t stop dan Allah kacini Zayn !


Wani ihu taji yazomata ganin mace da namiji na kaya ajikinsu ana jan nonuwa kaman zaa ciresu daga kirji, dawani kalan sauri tadaura duka hannayenta kan bakinta tahana kanta ihun tareda kulle idanunta gamgan tana numfashi sama sama kaman zuciyanta zai fashe jikinta na bari tako ina tana karajin yanda Layla ke sumbatu tana numfarfarshi shima Zayn din na nishi da sauri sauri, batare data bude idanunta ba azabure tai baya zata juya tafita daga dakin without making any sound tunda basusan da zuwanta ba unfortunately flower verse dake gefen dakin tai karo dashi yawani fadi akasa ya tarwatse jikake ratsatsatsaaaa! Tsugunnawa tayi dukta daburce tadaura duka hannayenta kan kunnuwanta tana wani irin nishi sama sama kaman mai asthma, wani kalan ture Layla Zayn yayi yatashi dagashi sai wata Yar makiran boxer na givency black ajikinshi gaban boxer yatashi kaman jariri aka saka awajen yafito gaban dakin ganin Farrah tsugunne tadaura hannayenta akan kunne ta runtse idanunta gam jikinta ko ina narawa yasa yadanja tsaki danya tabbatar tagansu.



Akufule yace  ubanme kikazo yi a side dina, agidanku Mamanki bata koyamiki yanda ake knocking daki kafin anshigo ba Zayn yay maganan ranshi abace yana kallonta dan fadan da Dad da Mami keyidashi yasa kowama haushinshi yakeji, wani abu Farrah taji ya tsayamata awuya da ita kanta batasan meba, zare hannayenta tayi daga kan kunnen sanan tamike tsaye ahankali batare data kalleshi ba tawuce zata tafi atsawace yadaka mata tsawa.  Ke! Ba dake nake magana ba wani kalan dadi ne yakashe Layla dake tsaye bayanshi tace  gwaradai kamata haka, yarinya tazo tasami wuri tana neman ta takeka kai da gidanku, kazamiya kawai Yar kauyen kayayau wani kalan juyowa Farrah tayi kaman an juyoda ita tazubama Layla wani kalan mugun kallo cikin konewar zuciya tace  kika kirani kazamiya ? Dasauri Layla tace  eh ankiraki din mezaki iyayi ? Wani kalan murmushi Farrah tayi tareda girgiza kai tace  naji ni kazama ce amman kinsan abinda tafi kazanta zama kazanta shine mace tadawo kaman karya tana biyo namiji har dakinshi sabida ataba mata nono tai maganan tanakai hannunta kan bakinta da sauri tana mamakin yanda tai magana dan abin yamata banbaram, wani kalan dariya Zayn yaji yazomai dasauri yahadiye dan expression na Farrah is a killer kana ganin yanda maganan yafito daga bakinta kasan bata sabawa, kokarin bangaje Zayn Layla tayi azuciye tace  dan ubanki ni Yar kauyen nan kema rashin kunya haka, wanan dakikiyan yarinyar da turenci ma bata iyaba, wlh yau sainamiki dan bura uban duka zata wuce Zayn yawani irin hankadata cikin dakin yace  stay inside Madam tareda rufo kofan yajuyo yakalli Farrah dake tsaye awajen, itama kallonshi tayi ranta abace kaman tarufeshi da duka takeji kirjinta nawani kalan bugawa, ahankali yashiga takowa tana kallonshi yataho, tsayawa yayi dab da ita yana kallonta wani kalan

22 / 48