FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   46 / 48

135K to 138K   out of 142.7K words

Zayn wani kalan cute smile yasakin mata yabalain jin dadin wakan yashiga shan nonon dasauri yana wasa da dayan yana lumshe idanu sabida yanda take wasamai da kai tana kiranshi little Zayn ko cikakken 10min bai daukaba bacci yay awon gaba dashi.
THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BAL'L'
[12/21, 11:07 PM] +2347066933957>?p?: 9?? 0??


Don chatting dina up you can click on this link directly
wa.me/+2347012181461




Bayan 7days.
Adaddafe Zayn yabar Farrah tai 7days baimata komiba shima sabida yakoma aiki dazasuyi tafiya but batasan meyasa dakanshi yadaga tafiyan.


Yauma kaman kullum dayake yau Friday yaje aiki gyara gidan tayi tsaf dababu datti takunna turare tawuce kitchen danso take tana Zayn abinci, wani kalan so takema Zayn dabata taba sanin zatasoshi ba bini bini takirashi da wayanta daya samata SIM card dakomi, curry soup yacemata yakeso da white veggies rice hakan yasa tashiga dafamai tanayi tana murmushi kusan 2hrs tayi a kitchen din sannan tafito tajera komi a dinning sama takoma bayi tashiga tayi wanka sannan tafito wani riga da jean tasaka dasuka mata bala in kyau ta feffesa kanta da turare sannan tazauna gaban mirror tadauki wayanta ganin bataga miss call nashi ba dan kusan duk every every hour yake kiranta yasa taturo baki tace  shine baka kirani b& &  kafin takarashe maganan saiga kiranshi dawani kalan sauri tadauka takara a kunnenta tana murmushi maidan sauti tama kasa magana ahankali yace  nima I miss you this is 1hr 34min banji muryanki ba, I love you Farrah wani kalan ijiyan zuciya tasauke tanajin wani azababben sonshi Zayn ya iya soyayya kaman zai haukatata da so, ganin yanda tama kasa magana yace  I have a suprise for you ware idanu tayi dasauri tace  mene Sugar ? Dan murmushi yayi yanason yanda tafara kiranshi da sugar this days kuma just like that on her own tafara kiranshi da sun nan, murya chan kasa yace  just get ready nakusan karasowa gida yanzu dasauri ta gyadamai kai tace  tom ijiye wayan tayi ta tashi tashiga closet wani black abaya tadauko designers tasaka sannan tai rolling gyalenshi kaganta zaka dauka balarabiya ce tazura wani flat slippers na zara sannan tafito daidai nan taji an danna door bell wani kalan dadi taji kaman tayi shekara bata ganshi ba dawani kalan gudu tafita tana rikeda wayanta tasauka kasa tana zuwa tabude kofan batai watawataba kaman wata yar yarinya tai wani uban tsalle tafada jikinshi tace  Oyoyoooo dan rolling eyes nashi yayi yana murmushi yace  haka kikai missing dina dago kanta tayi daga kirjinshi ta gyadamai kai tace  Uhm kadade fa tana jikinshi yashigo da ita cikin falon tareda maida kofan yarufe yace  to saukan mini daga jikina a shagwabe ta makemai kafada tana kara rirrikeshi tace  ooh ohhhh yanda tamai da idanu da baki ashagwaben har tsakiyan brain nashi yaji da sauri ya lumshe idanu tareda fuzar da ijiyan zuciya yanda taga yayi yasa tace  menene bakada lafiya ne ? Girgixamata kai yayi ahankali yace  I want sex wani kalan faduwa gabanta yayi yanda baimata komi this days ba yasa tabala in sakin jiki dashi kokarin sauka tafarayi daga jikinshi sakinta yayi ahankali yace  lemme change na sauko mutafi yay maganan yana wuceta ahankali yay sama zama tayi ahankali kan kujera ita she loves everything about this marraige tanason yanda ko yaushe suke tare, tanason yanda kullum da nononta abakinshi yake iya bacci tanason yanda suke wasa suke soyayya the only thing dabataso is the sex cus is extremely painful kuma idan yanayi yanadawo mata kaman ba Zayn ba kaman baisanta ba baijin bari, baijin roko, baijin kukanta, gashi baya gamawa da wuri saiyafi awanni gashi dankarere& .. let s go kaman daga sama taji magananshi akanta, dago kanta tayi takalleshi yasanya wani farin yadi dayamai kyau anytime Zayn yasaka traditional clothes yana mata kyau sosai kaman ba shiba saiyay looking full and traditional yay looking responsible kaman wani babba chan.
Hararanta yayi yace  Mekike kallona ? Murmushi tayi ahankali tace  kayi kyau sosai murmushi yamata yakama hannunta suka fice saida yabude mata mota tashiga ta zauna yarufe sannan shima yazagaya yashiga ya zauna yatada motan suka fita daga gidan.

Saida sukahau kan titi tace  Ya Zayn ina zamu  wajen Mamin ki wani kalan murmushi tayi bakaramin dadi taji ba, waka yakunna yanabi yana tuki tsayawa tayi tana kallonshi Zayn is super cute wlh she s lucky da a guy like Zayn yake sonta haryama aureta men like Zayn sune certified womanizers na duniya da heart players cus yanada everything da ake bukata for the job and more ma.

Saida suka kai gidan motoci tagani harda na wanda ba gidansu ba saukowa sukayi yay murmushi hannunta yakama suka wuce ahankali yabude kofar flat din Mami yashiga ciki yana rikeda hannunta mutane suka gani a falon, Dad, Mami, Uncle da Matanshi, sai Shafa, sai Miemie, da Ya Habeeb, sai wata babbar mace datake nan kaman Mami Farrah na ganinta taga kamanninta da Miemie hakan ya tabbatar mata da Mamansu Miemie ne saikuma wani magidancin mutum very handsome Man da alamu zaiyi sa onni da Dad yana zaune kusada Mamansu Miemie tunda tashigo yake kallonta kusan yamafi kowa kallonta afalon nan batasan mesaba kawai jitayi gabanta yafadi, Mami ne ta katse shirun tace  baraku karaso ciki ba dagake har mijin naki kun tsaya kuna kallon mutane dan murmushi Farrah tayi takaraso cikin dakin akunyace takalli Maman su Miemie tace  ina yini takalli Baban tace  ina yini sannan tai wajen Mami dasauri tazauna akasa wajen kafanta tana rikemata kafa kanta akasa tace  ina yini Dad, Mami good afternoon, Ya Habeeb ina yini sannan tasauke kanta akasa dan hakanan she s feeling restless batasan mesaba.


Gaida kowa shima Zayn yayi as usual yawuce direct wajen Babanshi ya zauna kusadashi dan murmushi Dad yayi yashafa kanshi sannan yakalli jama an falon yay gyaran murya tareda bude taro da addu a anatse yace  Farrah dago kanta tayi da sauri takalleshi tama kasa amsawa Dad yay murmushi yace  Zayn always tell me the greatest gift dayakeso yabaki in this world is yanemo miki mahaifinki dudda bamuda a single clue on how to find him ko look for him, bamusan sunanshi ba, bakisan sunanshi ba bakisan komi nashi ba Dad yay shiru, anatse yace  Rannan dakuka tare agidanku Miemie tazo gidan nan with both of her parents na musu iso na musamman afalo Mamin ki, dasuka shigo I noticed yanda mahaifinta yamike tsaye yadauke calendar danasa abuga na aurenku yana kallonki wanda hakan yasa not just us har iyalanshi was asking him what was wrong he couldn t answer us yasamu heart attack at a spot Mami had to intervene aka wuce dashi asibiti, the next day ne yafarfado yace wai he wants to see you koma ke wacece dan you look exactly like matarshi I was like yanada wata mata ne yace eh but he can t find her, yasan you are not matanshi dan you look way too young but still he would want to see you, I called up Zayn yazo Hospital din, after series of question na ina Matar tashi take yace yahadu da mahaifiyarki a birnin Adamawa lokacin yazoyin 9month wani program kan anesthesia, mahaifiyarki na saida fura da nono, love happened he was so so inlove with mahaifiyar ki, he asked her about family ta tacemai batada kowa sai yayanta uwa daya Uba daya yana kauye shiya korota birni wai yagaji da ciyarda ita taje tanemi sana a dan shima baida ko sisi matarshi ke ciyardashi hakan yasa ta tsani Yayanta tace bashi ba ita shiba dan uwanshi bane, he loved mom naki so much yanason ya aureta ya killaceta amatsayin matarshi dudda yaso yaga yayan nata tace ita bata bashi hakan yasa yabi abinda takeso sukaje masallaci aka daura musu aure yakama mata gida Dan lokacin baida wani kudin kirki kuma bai boyemata cewa yanada wata matarba da dansu daya Habeeb amman tana katsina chan garinsu ahaka suka zauna tare tadaina tallan harya gama program nashi cikin sa a saudiyya tadaukesu akace zasu tafi cikin one week bayan sunyi settling zasu dawo yabata enough money yamata alkawarin dazaran yafara aiki aka biyashi yatara kudi zai dawo yadauketa aka yatafi baisamu yadawo Nigeria ba sai bayan 1good year, na manta nafada miki alokacin daya barta shibaisan ko tanada ciki kobata dashi ba, daya dawo kafin yamaje katsina Adamawa yafara zuwa yace mahaukacine kawai baizama ba wajen neman mahaifiyar ki, makota suncemai tanada ciki cikinta ya tsufa sosai amman batada lafiya duka kudadenta sun kare gashi batada kowa hakan yasa tatafi garinsu babu wanda yasan garinsu, yadauki watanni yana neman mahaifiyarki amman babu ita babu labarinta ahaka yatafi, duk bayan yagama bamu labarin nan bamu nunamishi munsan komi ba dan munaso mufara gasgatawa, Zayn wants to confirm dan yasan yanda kike son kisan mahaifinki hakan yasa Mami tasa aka deba sample nashi, yawu da gashi, kema yaje gida yasamo naki yawun da gashi yakawo asibiti akai running DNA >??? test, bayan kwana biyu amma sallameshi DNA yanuna cewa mahaifinki ne, Farrah Dad yakirata ahankali takasa amsawa takasa dago kanta, ahankali yace  raise up ur head dago kanta Farrah tai ahankali idanunta sun cika da kwalla sosai takalli Dad, da yatsa Dad yamata pointing mahaifin su Miemie yace  look at your biological father Farrah ahankali Farrah tajuyoda idanunta takalleshi kaman yanda yake kallonta idanunshi sunyi jajir shima, tasowa yayi ahankali yataho har agabanta yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kneeling agabanta yayi yana wani kalan kallonta kaman yanda take kallonshi tama kasa tantance what exactly she s feeling all she sees a idanunshi shine he really loves her Mom kaman yanda Maman ta ke sonshi, and he looked for her kawai kaddaran su ne, rabon za a haifeta da Yar uwanta yasa sukai aure, ahankali hannunshi har rawa yake yakai kan fuskan Farrah yay cupping face nata hawaye suka gangaromai cikin wata kalan murya mai rauni yace  you look exactly just like your Mom wani kalan fashewa da kuka Farrah tayi tafada jikinshi takankameshi tana kuka mai shesheka cikin kuka tace  Baba ina kaje where did you go kabarmu muka taso babu kai, did you know how many times nake kallon wasu yara nace inama nima zanga Babana, where have you been, where? Why did you have to disappear Mamana tarasu, Yar uwata tarasu, the trauma yasa nai girma as kurma I had no one banda Shafa kafin nazo nasami su Dad, Mami the best parents in the whole world that gave me the best husband, you are the reason why I feel so connected to Miemie and Ya Habeeb, why did you disappear kasan lokata nawa yasa yearning for my father, Babaaaaa tawani fashe da kuka mai tsuma zuciya dayasa kowa a falon yahau goge hawaye Miemie da Shafa sosai sukahau kuka suna barinma Shafa datasan kalan rayuwan da Farrah tayi, Habeeb da Zayn idanunsu sukai ja, Maman su Miemie kuka tahauyi dan har ita saida tabiyo mijin nata sukazo Adamawa neman matarshi Dan yafada mata, she can t imagine Miemie ta tayi irin kalan rayuwan bakin wahalan da Farrah tayi dan anbasu labarin komi, d a nakowa ne kuma zata nunama Farrah cewa yanzu ma Allah yakara kara mata wata mahaifiyar banda Mami, Mami ma hawaye tadinga sharewa, Dad ma share hawaye yayi, Farrah tai kuka tai kuka tai kuka ajikin mahaifinta saida yaji muryanta harwani shidewa yake sannan yadago ta hannayenshi biyu yahade yana kallonta yace  kiyafeni Farrah ina raye kikasha duk wahalhalun nan aka kashe miki twin sister, you grew up acikin kangin rayuwa and hardship how can I make up for all this thing I am a terrible father, I am a disgrace to fatherh& &  rufemai baki tayi tana girgizamai kai saikawai tasake fashewa da kuka tace  I am happy for the first time naga mahaifina wanan kadai is a blessing nima ina Babana yanzu, Farrah nada Baba, Farrah nada Baba, inada Babana tashiga maganan in alow heart breaking tone dayasa Baban yafashe da kuka sosai zuciyanshi namai wani kalan ciwo itama Farrah na kuka hawaye Zayn yashare dasauri yakalli Dad yace  Dad please my wife should stop crying zuciyana aches gyadamai kai Dad yayi dasauri yakallesu tareda gyaran murya.
[12/21, 11:07 PM] +2347066933957>?p?: 9?? 1??



THIS BOOK IS 500 DUK WACCE TAKARANTA BATARE DATA BIYABA BAN YAFEMATA BAL'L'
Don magana dani M shakur directly click on this link wa.me/+2347012181461
Save my number and tell me to save urs.


Anatse Dad yace  kukan ya isa haka tunda ba mutuwa akayi ba jibi yanda family na kowa yay suku suku Oya ya isa haka Miemie come to me tashi tayi da sauri taje wajen Dad yarugumeta sannan yadagota tareda sharemata hawaye kallon Abban ta tayi dake sharema Farrah hawaye tace  Farrah nima kinga inada Daddy guda biyu dariya akai afalon Dad yakalli Farrah da Abba yace  dan Allah ya isa haka nan, is time to forget the past, Allah yahadaku is because yanason adaura sabon relationship ne dan haka kowa yadaina kuka rather handala yakamata muyi mugodewa ubangijin talikai, Allah yahadaka da diyarka ku dauketa kutafi da ita taje tamuku kwana biyu kafin tadawo gidan mijinta dasauri Abba yakalli Dad bakaramin dadin maganan yaji ba amman yace  ayi haka Alhaji, mijinta fa sabbin aure ne yay maganan yana kallon Zayn dake kallansu, harga Allah, ko Allah yasan baison Farrah tai nisa dashi but he just have to do this for her yadanne zuciyanshi anatse yace  kutafi da ita Abba babu komi wani kalan murmushi Dad yayi yaronshi yazama responsible yaro yanzu not that selfish Zayn again, murmushi Dad yayi yace  nasan zai barta ai anatse Abba yace  nagode Zayn, feel free kazo gidanmu anytime u are always welcome our house is yours and the doors are always open okay gyadamai kai Zayn yayi ahankali yana murmushi, Dad yace  toku tashi kutafi cikeda barkwanci yasan yanzu suna bukatan alone time suje suyi agidansu Uba yaga diyarshi diya taga mahaifinta for the first time tunda take aduniya, mikewa tashi aka yiyyi, Abba yadaga Farrah ahankali ta tashi, duka aka rakosu waje har wajen mota Zayn yana tsaye yana kallonta tashiga mota he wan????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ted takalleshi kosau dayane amman bata kalleshi ba haka suka wuce sukabar gidan yadade tsaye awajen Dad yakama hannunshi yace  common just yan kwanaki biyu zatayi tadawo ba anrabaka da ita bane kaman zaiyi kuka yace  Dad by kwanaki biyu how many days exactly muke magana ? Ahankali Dad yana kallonshi yace  a week or two Mami dake kallonsu tanajin maganan dasuke ta watsa musu harara dukansu biyun tace  Allah sa suriketa har wata daya wani kalan zaro idanu Zayn yayi Dad yanuna Mami da yatsa yace  kin fara ko Maryam hararanshi tayi tace  hakan shine daidai da marakunyan yaron nan naka tai maganan tana wucewa abinta Dad yakalli Zayn dayay kaman zai fashe da kuka yace  don t worry nasan higest bazata wuce a week ba muje ciki kaji binshi ciki Zayn yayi hakanan yaji duk bayajin dadin komi, wayanshi yaciro yana jiran takirashi amman shiru har aka kira magrib suka fita zuwa mosque.


Suna fitowa daga mosque yacema Dad yawuce gida kaman Dad yacemai ya kwana anan amman ya barshi gida yawuce dinning yaje yaci abincin data dafamai bakaramin dadi abincin yayi ba saida yaci yakoshi tass sannan yafito yatafi masallaci sallan isha i yadawo gida sama yawuce sai yana ganin kaman zata fito dagudu tarungumeshi, dakinshi yashiga wanka yayo yafito yashirya cikin pajamas sannan yadawo yazauna bakin gado yadauki wayanshi yaduba bata kirashi ba daman yabari ne tadanyi settling down takirashi ganin bata kiraba yasa yay dialing number ta amman har wayan ya katse bata dauka ba, dan ijiyan zuciya yasauke yasake kiranta shima still shiru bata daukaba ijiye wayan yayi ahankali ya kwanta abakin gadon tareda rungume hannayenshi akirji yadawo kaman wani abin tausayi lumshe idanu yayi kawai tunaninta yake gabaki daya sabida tana tareda family nata is that why ta manta dashi but ai tasan yakamata takirashi she knows he will be thinking about her right.



Yana nan zaune shiru shiru gashi yakasa bacci har 1 nadare bata kirashi ba, tsaki yayi yatashi zaune yadauki ruwa yasha yasake daukan wayan yaduba babu call nata sake kwanciya yayi ganin yakasa bacci yasa yatashi yadauki wayanda car key yafito bayan yakashe komi na gidan yawuce gidansu, kashe motan yayi yafito yawuce side din Mami yashiga kwanciya kawai yayi abinshi adigon kujeran falon ko 2min bai karaba bacci yay awon gaba dashi.



As usual bayan Mami tai sallan asuba tasauko falo ganin Zayn kan kujera yana bacci abin bakaramin mamaki da tausayi yabata ba, tasan yakasa bacci agidanshi ne yadawo nan tsakar dare, karasawa tayi gaban kujeran ta bubbuga shi tace  tashi kaje kai salla tashi ahankali yayi zaune wayanshi yadauka da sauri yaduba ganin still babu miss call nata yasa ya jefarda wayan kan kujera yamike bayin falon yashiga yadauro alwala yafito yafita zuwa mosque.

Wajajen 9 suka shigo gidan tareda Dad gym nashi yawuce yay workout bayan yagama yaje sude nashi yay wanka ya shirya cikin 3quatee da karamin Riga sannan yadawo falon Mami Mami an zaune itada Shafa suna hira gaidashi Shafa tayi ya amsa yana zama yadauki wayanshi dake falon yaduba babu call nata hakan yasa yasake kira good 2miss calls yamata still bata dauka ba ana ukun ne tadauka cikeda murna tace  Ya Zayn zamu fita nida Babana I will call you ba& &  bama takarasa gayamai maganan ba ta katse wayan jiyayi ranshi ya masifan baci, tashi yayi daga kan kujeran Mami tace  breakfast fa akufule yace  bazanci ba yawuce yafita daga dakin yatafi

46 / 48