FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   12 / 48

33K to 36K   out of 142.7K words

cikin dakin sanan yawani kalan defa mata teddy lion din akan gado tawajen kafafunta dasauri takalli teddy sanan ya jefa mata remote dinma da mistakenly ya danna remote din ya kunna teddy, Farrah dake kallon teddy ita Allah yasan bama tasan akwai abu kaman haka aduniyan nan ba, gani tayi teddy dake kwance kafanta yawani tashi tsaye lion din yana kallonta in the eyes, bala in faduwa gabanta yayi, ganin yafara nishi yana bude bakinshi yay wani kuka tareda tsalle gabaki daya yasa daga pad da drink din datake sha duka tawani watsar dasu kan gado ta kurma ihu da Zayn dake zaune kan kujera yaciro wayanshi yana dannawa baimasan abinda ke faruwa ba yadago kanshi dasauri.  Aahhhhhh wani kalan tsalle tayi ta dirko daga gadon tama manta tanada ciwo shima lion din tsalle yayo zai fado kanta wani wawan ihu tayi tama rasa inda zata fadawa kan dogon coach din da Zayn kezaune tayi tawani kalan fada jikinshi daga ita harshi fadawa sukayi flat kan kujeran yana kwance tana kwance saman jikinshi ta kankameshi gam gam jikinta nawani kalan rawa ta kulle idanunta, sake tsalle lion din yayi tareda haushi zaiyo kansu hannunshi da baida lpy Zayn yasa chak yakama lion din yana kallon fuskanta yanda lips dinta ke bari, gabaki dayan hanuwanta ta rirrikeshi dasu, kafe fuskanta yayi da idanu yana kallonta is she scared? Ya tambayi zuciyanshi, tureta yashigayi daga jikinshi kin sauka tayi taki bude idanunta ta makalemai wuya alamun barata sauka ba, baki yadan bude cikeda kulewa yace  sauka daga jikina kaman wacce ke tsoroOOn bude idanunta tabudesu tadaura idanunta kan fuskanshi hakanan jJi tayi gabanta yafadi dum!& .EPISODE 1?? 6??
Dudda yana sanye da black glasses bata ganin kwayar idanunshi amman wani kalan cika mata idanu yayi gashi yana wani kalan kamshi da takeji kaman kada tasakeshi tunda take aduniyan nan bata tabajin irin kamshin dayakeyi ba Subhanallahi kamshin dadi, ganin yanda yabata rai yana jiranta ta sauka daga jikinshi yasa ahankali tashiga dagashi tana satan kallon lion din dataga yarike a hannunshi, komawa gefen kujeran tayi ta nannade kanta cikeda tsoro tana kallon hannun nashi dake rikeda lion din sai yanzu ma taji inda aka mata dinki namata ciwo, tashi Zayn yayi ranshi bace, kayan jikinshi ya kalla ganin yanda suka yamutse dudda bawani yamutsewan kirki bane amman jiyayi ranshi yabaci kallon Farrah yayi da itama daidai lokacin tasaci kallonshi wani dan iskan tsaki yaji.  Mtswwww stupid girl yafadi ahankali ware idanu Farrah tayi jin yazageta bata wani jin turenci but tasan stupid tun a kauyen su wucewa yayi fuuu yafita daga dakin da teddy a hannunshi daidai bodyguard din daya aika siyomai taba nadawowa teddy yamikamai cikeda masifa yace  donate this teddy to children ward, apparently the stupid girl na tsoronshi yay maganan yana fizge kwalin tabanshi yawuce waje jikinshi har tsuma yake yakosa yasha taban.



Shigowa dakin Mami tayi ganin Farrah zaune kan kujera yasa tace  Iyye kin sauko ? Kai Farrah tadaga zata gyadama Mami, Mami tai mata kallon no, hakan yasa tadan runtse idanunta tace  e& & h murmushi Mami tayi sanan yawo wajenta gefen kujeran ta zauna hannunta takama tace  nasan yanda kikeji, but idan zaki magana, relax, take it easy, kiyi maganan a sannu akuma hankali batare dakinyi tunanin komi ba, once kika koyama kanki kina amsawa da maganan nan da 2days zaki fara magana lafiya lau kinji wanan karan bata lumtse idanu ba ahankali tace  ehhh murmushi Mami tamata tace  ina Zayn, Dr shi na jiranshi ahankali tana kallon Mami tace  f& & .iiii& ta  okay yafita waje, bari naje nakirashi muje ganin Dr, I am coming idan nadawo zamuje gida, zakije gidana ? Mami tamata tambayan cikeda so, wani cute smile tama Mami ahankali tace  eh wucewa Mami tayi tafita daga dakin tana murmushi she so much love Farrah bama tasan mesaba.


Tana kaiwa gaban entrance din Zayn na zuwa wajen shima daidai yana yarda karan taban hannunshi wani kalan mugun kallo Mami tamai sanan kawai tajuya cus da mutane awajen binta abaya yayi zuwa office din babban likitan idanun wanda yake bature ganin Zayn yasa yau murmushi yace  Mrs Zayn I really like this your boy he s so cute murmushi Mami tayi tana kallon Zayn dako gaidashi baiyiba yawuce yay zamanshi kan gadon duba patient, tashi Dr yayi yazo yacire plasta idanun yana kallon idon yace  can you see me ? Kallonshi Zayn yayi yana ganinshi da idon amman ba sosai ba, murya chan kasa yace  I can t see clearly with it murmushi Dr yayi yadagashi yace  I expect that to happen, I made a glass for you dagakai amfani dashi for 3month, zaisa idanun su warke yay maganan yana kawomai fararen glasses din, yasamai sanan yace  can you see me now gyadamai kai Zayn yayi yana kallonshi Dr yay murmushi dan glass din yanamai kyau sosai kaman wani professional Dr dinan, Dr yace  that s all kaman jira Zayn yake yasauka daga gadon yafice, Mami ne ta kakalo murmushi tace  thanks Dr OP murmushi yamata yace  you are welcome fitowa Mami tayi Zayn haryadanyi nisa tace  Zayn juyowa yayi jin Mami takirashi, anatse tace  to my office tajuya tawuce, dan yatsi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ne fuska yayi sanan yabiyota abaya, shiga cikin wani hadadden office tayi ta tsaya gaban kofan tana jiranshi shigowa yayi hakan yasa tamaida office din tarufe tasa key sanan tawuceshi taje ta zauna, agaban table dinta wasu kananun photo frames guda uku ne gaban table dinta daya na Zayn ne yana jariri, daya dayay graduating daga university dayan kuma hoto ta ne da Alhaji da Zayn tareda su, kujeran dake gaban desk din nabaki ya zauna ahankali tareda dan sosakai irin na yan iskan nan dan yasan fada Mami zatamai, Mami takai kusan 1min tana kallonshi yanda yakeyi tasan cewa yasan fada zatamai, tasowa tayi ahankali ta zagayo inda yake, dayan kujeran dake gaban desk din dake facing na Zayn din taja ta zauna ahankali tana kallon fuskanshi, cikin wata kalan tattausan murya tace  Zayn dan dago idanunshi yayi yakalli Mami ahankali yace  Yes Mami hannu Mami tadaura kan bakinta kaman tana kokarin taushe kuka ne komenene ma takeji oho kafin ahankali ta zare hannun tace  Zayn is this how you show Allah you are grateful daya ceceka yay saving rayuwan ke eh? Two days ago Zayn you were kidnapped, this is Abuja aka tafi dakai chan wani kauye wai kuduri a Adamawa inda badadan Allah yasa that girl tanuna kofan office dinta, tace  that girl, dake kwance akan gadon chan ta taimaka maka tasamo maka waya munyi magana dakai ba hankalinmu ko tunanin mu bazai taba kawomana kanachan wata duniya Adamawa ba Mami tai shiru sanan ahankali tace  Zayn you almost die, you almost lost your life, look at your hand tanunamai hannunshi dake nan akarye an daure, tace  look at your eyes tanunamai idanunshi dake sanye da glass, tace  look at your whole body an zaneka blue black, Zayn u remembered you were crying danai waya dakai kana fadamana you were scared Zayn harka manta Mami tai maganan ahankali tana kallonshi, dan lumshe idanunshi yayi kana ganin yanayin shi kasan maganan ta shige shi, ahankali Mami tace  Zayn tunda kataso bakasan menene wahala ba but rana tsaka within just 48hrs Allah ya nuna maka akwai rayuwan da ita sunanta wahala, ukuba da tsantsan azaba, sanan yanuna maka dukiyarka is nothing bata isa ta ceceka ba alokacin dazai kamaka, sanan yanuna maka shi kaskantaccen mutum dabaka dauka a komi ba zai iya maka abinda babu wanda zai iya maka shi aduniyan nan, Zayn badadan this incident ba someone like that girl Farrah can not even come close to you cewa zakayi she looks scary sabida Yar kauye ce bata da kudi irin na gidan Baban ka, Zayn did you know cewa second chance Allah yabaka Mami tai maganan tana dafa knees dinshi, ahankali tace  Allah has given you second chance amman harka fara misusing nashi, kafara shaye shayen ka, mutum bai isheka da kallo ba, ba salla ba salati, babu wanda yakai matsayin kacemai kagode or thank you, did you thank that little girl that saved your life and took a bullet for you ? Mani tai maganan tana daga murya, shiru Zayn yayi kanshi akasa hakan yasa Mami ta dakamai tsawa.  Zayn did you thank her ? Ahankali ya girgizama Mami kai alamun no, wani kalan murmushi tayi tace  Baban ka nada kudi kafi karfi kama mutum godiya ko Zayn, you feel idan taji sauki u can give her money, jirgi and just send her off that s your thank you Mami tai shiru tana kallonshi, takai kusan 2good minute kallonshi take idanunta sunyi ja kaman kai shirin kuka, ahankali tace  all this behavior naka Zayn is my fault, lokacin dazaka fara JSS1 da zaakaika outside I had the chance nace baza akaimin yaro wajeba anan gida agabana zai karatu but nai shiru nabiyema Allah kiri kiri inaji ina gani kaki dawowa Nigeria tundaga nan kana makale da baturiyan Nany dinka dake kula dakai achan look at you now Zayn at 26yrs old you can t differentiate between right and wrong, ba salla ba salati, ba komi, rayuwa kawai kake mara amfani magana ma sai anyi da gaske kakeyi, Zayn why why Zayn hmmm? Kataba tunanin inda munrasaka in this incident yaya zamuyi da rayukanmu dagani har Baban ka, why don t you wanna be a better person for the sake of son damuke maka eh Mami tai maganan hawaye na gangarowa daga idanunta sharrrr, wani iri Zayn yaji dasauri ya kauda kanshi gefe tunda yake baitaba ganin Mami na kuka ba sai yau, sanyi jikinshi yayi ahankali yace  s& & sorry Mami girgiza kai kai tayi tace  I don t want you to tell me sorry, I want you to start doing the right thing, amend your ways ka koma ga Allah, kafara rayuwa kaman wanda yakeda hankali yay girma, someone of your age, kasakama wayanda suka maka hallaci da alkhairi Zayn, I believe in you, you are a very good boy Zayn I know that cus ni ne mahaifiyar ka kaji kasa daurewa yayi yanda yaji Mami na kuka ahankali yatashi daga kan kujeran juyawa yayi ahankali yace  Mami I am sorry hannunta tasa dasauri kan idanunta tashare fuska nata dan murmushi tayi tace  zonan Zayn juyowa yayi ahankali yakalleta ganin ta share fuskanta yasa ahankali yaje gabanta, murya chan kasa tace  promise me you will change ahankali yace  I promise Mami murmushi tamai sanan tai pecking goshinshi tace  tashi kaje I am coming tashi yayi yawuce yafita daga office din tabishi da kallo.

Ahankali yake bude kofan dakin da Farrah take, zaune yaganta yanda yabarta dazu akan dogon kujeran nan tana bacci ga wayanshi daya gani tarike a hannunshi, dawani kalan sauri yataba aljihun shi jin babu wayanshi yasa yadan yatsine fuska probably dazu ne ya manta dashi adakin, maida kofan dakin yayi yarufe sanan yazo gabanta ya tsaya hannunJhi ya mika mata yace  ke give me my phoOne .EPISODE 1?? 7??
Ganin ko motsi batayiba yasa yay dan gajeren tsaki yaduko yana kallon fuskanta, hannunshi yakai ahankali yadaura kan wayan yaja cikin bacci itama taja tarike wayan gam tanadan gyara yanayin zaman datayi cikin baccin taredayin hamma, fuskanta ya tsaya chak yana kallon yanda take hamman tareda yin dan nishi ahankali, she looks super cute baisan mesaba hakanan kawai yatashi batare daya karbi wayan ba yawuce yafita daga dakin zuwa motan shi bodyguards biyu biyedashi, shiga motan nashi yayi da Dad yasa aka kawomishi danshi yafita danashi dasukazo dashi, zamanshi yayi cikin motan tareda lumshe idanu, anytime yayi yunkurin lumshe idanu mutanen nan yake gani, ko jiya is because Dad ya kwana dashi ya iya yay bacci, the whole experience yadameshi yahanashi sakat, dan tsaki yaja yasa hannu a aljihun shi yadauko kwalin taba daya yazaro sanan ya kunna da sauri yashiga sha tareda kwantar da kanshi jikin kujera, he s feeling so dull the only thing dayake bukata yanzu is to be extremely high and have a wild sex.
Kiran sallan zuhur akayi a masallacin dake nan cikin hospital din, dan yatsine fuska yayi kaman yay ignoring karyaje saikuma ahankali yadan yunkura yana tunanin maganan Mami  this is a second chance Allah yabaka Zayn bude kofar motan nashi yayi ahankali yasauko dasauri bodyguards dinshi suka tsaya agabanshi, wani kalan daura hannu yayi agoshinshi cikeda takaici yace  for f**k sake i wanna go to the mosque kallonshi duka bodyguards din sukayi cikeda mamaki, dan gajeren tsaki yaja ya bangajesu yawuce mosque abinshi suka bishi dayake su arna ne gaban masallacin suka tsaya kaman an bishiyoyi suna jiranshi.


Shigowa dakin Mami tayi wajajen zuhur ganinta tana bacci kan kujera rikeda wayan Zayn yasa tadan ware idanu, Zayn haryasoma jin maganan tane wanan daya bama yarinyar wayanshi tarikemai does that mean yama yarinyar godiya, dan murmushi tayi takaraso ciki basuda wani kaya hakan yasa kawai after dress daya sayama Farrah tadauko tazo inda take tabata tayi tace  Farrah Farrah gently tabude idanunta takalli Mami, murmushi Mami tayi tace  tashi mutafi gida kinji gyadama Mami kai tayi sanan tamike tsaye ahankali, abayan ta warware da taimakon Mami ta iya daga hannu Mami tasa mata ta makala boturan sanan takai hannunta ta gyaramata hulan dake kanta daya zamiye baya tana kallon gashinta Mami tace  kikaji sauki sosai zan kaiki saloon a gyara gashin nan ko ahankali tace  to ita kanta saida tai mamaki datai magana this time bai breaking ba Mami ma murmushi tayi tace  masha Allah, Beautiful Farrah is talking now, muryanki dadi Alhamdulilah handbag dinta Mami tadauka bayan tahada komi nata ciki sanan tabama Farrah wayan Zayn tace  rikemai wayanshi mukaje sai kibashi karban wayan tayi sanan suka fito tareda Mami ahankali take tafiya sai kallonsu ake, duk Dr dazaisa Mami saiyace  is she your daughter Mrs Ganuwa she s so Preety murmushi Mami take tana cemusu yes, waje suka fita suna tafiya zuwa parking space daidai shima Zayn nafitowa daga masallaci, kallo daya Mami tamai tadauke kai amman ba karamin Dadi taji ba, hanyar motanta tayi dake kusada motan Zayn, takalli Farrah dake tsaye kusada ita tace  ba Zayn wayanshi kizo muje Mami tai maganan tana shiga bayan motan, ahankali Farrah tajuya, ganin Zayn harya shiga bayan tashi motar yazauna yasa takarasa wajen ahankali tadaure fuska dan bata manta stupid din daya kirata dazu ba, ganinta tsaye gaban motanshi yasa yadan kalleta kaman baiso yakalleta, daure fuskanta tayi tamau sanan tamikamai wayanshi dake hannunta, kallon hannunta yayi dake rikeda wayanshi sanan yadan kara kallon fuskanta, ganin kallonshi take still fuskanta adaure yasa ahankali kaman baiso yakai hannunshi zai karbi wayan, haryasa hannunshi kan wayan zai zare daga hannunta tawani fizge wayan ta nakamai wayan akan kujera sanan ta watsamai harara a idanu tajuya fuuuuuu tawuce tashiga motansu bodyguard din Mami yarufe motan yakoma gaba yana tada motan Mami kuma hankalinta nakan wayan datakeyi.
Tsayawa chak Zayn yayi da hannunshi dakenan a position din dayake na karban wayan sanan yakalli wayan data ijiyemai kan kujera, wani kalan zafi yaji aranshi daya kasa daurewa yadanyi giggling cikeda mamaki yace  Wowww! Bodyguard dinshi dake tsaye gaban motan ya kalla sanan yanuna kanshi yace  did you see what that village little gurl did just now? Saukar da kanshi kasa bodyguard din yayi dasauri, cikin fushi Zayn kaman bodyguard dinne yamai laifi yace  shut the door get into the damn car and drive me home motherfucker! Ya dannamai rude rich kids zagin nan kirjinshi na tafarfasa.



 Just tell me what exactly kikeso nayi? Eh cikin tsantsan masifa tace  you are the root of this whole mess damuka shiga, inda ka yarda muka bama Oga order akashe dan iskan yaron nan da tuni yatashi aiki wani kalan dan dariya Uncle yayi more of dariyan dazaka kira da dariyan takaici, saida yayishi ya koshi sanan yadago idanunshi dasukai jajir yace  tayaya zan taba bada order akashemin nephew? How do you guys even think zan iya haka for god sake dandan yayana wanda nake uwa daya Uba daya dashi how?! Yay ihu, wani kalan mugun tsaki Hajiya Fatima taja, Hajiya Mariya da takaici yagama kasheta tace  thank you Fatima da wanan tsakin, wlh ko kadan bakasan ciwon kanka ba, kace nephew? Nephew din dabaisan darajan kaba, baisan amfanin ka ba all u are to him is dan boyi boyi wani yunkurowa Uncle yayi daga kan kujeran dayake zaune kaman zai mari Hajiya Mariya, Hajiya Fatima tace  dukanta zakayi, yo karya tamaka, kai har kanada bakin kace dandan yayanka uwa daya Uba daya, to wlh bari kaji in fadamaka indai har aka ake yaya aduniya to Allah karya bani irin yayanka na yamaida ni dan aike, ta yanda zakasan ko tunanin ka bama yayi yatashi gabaki dayan dukiyan shi yabawa danshi batare daya baka ko kwabo ba baki Hajiya Mariya tabude zatai magana Uncle da idanunshi sukai jajir yabuga table tareda daka musu tsawa yace  enough! We are here to discuss solution idan lecturing dina zakuyi ne sai kuyi kugaji, ni abinda nakeso kudin Yaya nakeso gabaki dayanshi, wanda nake gani idan nasamu zan iya rabamana shi gida uku, kowa yadauki daya, inda kun yarda ahakan na tabbatar da mutanen nan da tuni sunsa Yaya yarubuta komi yabasu takardan in exchange ma rayuwan Zayn babu abinda bazai iyayi akan Zayn ba, amman ku kukaki ku duka biyun kukeso akashe Zayn sanan akarbe kudi, yanzu dai kunsan an kama Lamba ko, luckily for us Oga

12 / 48