FARRAH HAUSA NOVELS COMPLETE BY M SHAKUR COMPLETE.doc

Author :  Maman Shakur Category :  Arewa Pen

Chapter   29 / 48

84K to 87K   out of 142.7K words

I love yhu despite you being Yar kauye and a small stubborn girl, Zayn na sonki Farrah jitayi jikinta ko ina yadauki bari bawai kalamanshi ne kesata bari ba yanda yariketa ne yana mata magana a kunne, tanajin bugun kirjinshi abayanta shike saka jikinta bari.  Farrah kaman daga sama sukaji muryan Mami daga gaban dakin tana kiranta tana kokarin bude kofa dawani kalan sauri Farrah ta fizge kanta tareda daukan riganta tafada bayi tana maida kofa tana rufewa daidai Mami nabude kofan dakin tana sawo kai, ganin Zayn tsaye cikin dakin yasa tawani daure fuska kaman bata taba dariya ba tace  me kakeyi adakin nan ? Dan sosa kai yayi yace  Uhm nothing waje tanunamai tace  zoka fita daga dakin nan tahowa yayi ahankali yabita gefenta yafice hada idanu yayi da Dad dake zaune a falon saman da news paper a hannunshi kashemai idanu daya Dad yayi hakan yasa shima Zayn yakashemai idanu daya sannan yasauka kasa.


Mami na tsaye atsakar dakin Farrah tafito sanye da riganta tana kakalo murmushi kar Mami taga wani akan fuskanta hakan yasa Mami tace  me Zayn yazoyi adakin nan dasauri tace  Ya Zayn Mami yaushe ? Dan ajiyan zuciya Mami tasauke ganin kaman Farrah bamatasan Zayn yashigo dakinba tace  never mind, Oya saka safa ki sauko kiyi breakfsat kitafi school, zama bakin gado tayi har lokacin bata dawo daidai ba tadauki safa tasaka sannan tasa takalminta tadauki jakanta da beret ta tashi duk Mami na kallonta, gaba tayi Mamo biyeda ita abaya suka sauko kasa.



Kasayin breakfast din tayi ma da kyau dan tsakuran kunun tayi sannan tamike tai sama wajen Dad dake falon sama tayi tace  Dad natafi murmushi yamata yace  adawo lpy Autan Dady murmushi tayi tajuya tatafi Dad nabinta da kallo he s just happy da Zayn yasami yarinya mai natsuwa irin Farrah a matsayin mata, sallama tama Mami sannan tawuce tafita, tundaga tsakar gidansu takejin tashin kidan da Zayn ya kunna a gym dinshi dauke kai tayi da kallon gym din tuna abinda ta taba gani ranan data fara zuwa gym din kiranshi shida Layla, tun batasan menene abinba har tazo shiganta school dinnan tagane komi da komi dan sunyi detailed reproductive system, sarai tasan iskanci Zayn keyi, akwai ranan dataji Mami na waya tana kuka tana fadama Mamanta tawaya Zayn shine sanadin dayasa Dad haryay rashin lafiya kwanakin baya dayaji ciwon nan akanshi akasashi zaman gidan nan dan jininshi yahau Dad yakamashi dawata yarinya ne a cikin jirgi.


Saisa duk taji takara tsananshi iskanci baida kyau malamin ta yafadi mata zina ne kuma haramun ne, su shan giya taba da sauransu duk haramun ne, saisa yake bata haushi, datanada iko da wlh saita gyaramai zama, daidai zata shiga motan direbanta taga Layla tafito daga side nasu da kayan gym amman idanunta sun kumbura sosai, wani mugun harara Farrah tajefa mata tace  Yar iska kawai dasauri Layla datajita tanuna kanta tace  dani kike miyau Farrah ta tofar akasa sannan tashiga mota batare data kara kallonta ba.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957>?p?: 5?? 2??


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

Yana cikin working out aka shigo cikin gym din ganin Layla ne yasa ahankali yakashe machine din dayake kai kawai this days yaji he just don t want anything to do with the girl, sauka yayi tareda daukan towel dinshi yana share zufan dayayi itakuma Layla takaraso ciki tareda daukan remote tana rage karan music din cikin gym din, dan tabe baki Zayn yayi yazo zai wuce ta inda take chak tarikemai hannu hakan yasa ahankali yajuyo yazubamata mugayen idanunshi yace  maina fadamiki jiya about holding my hand tana kallon idanunshi itama tace  Zayn nizaka yaudara bayan ka gama tabani ka aika babanka yaje kauyen su yarinyar nan a auromaka ita wani kalan kallonta yayi dan yasan Dad yace  bazai fadama kowa zancen ba sai anjima saisa yama hanashi karya tafi aiki yanzu yazauna agida, toko yafada ne saisa yarinyar nan tasani, cikin fushi bakinta nadan rawa tace  Zayn ina maka magana kayi banza dani nizaka yaudara wani kallonta Zayn yayi saikuma yadanyi murmushi yanajan gemunshi irin dan iskan nan kawai mamaki yake wato yay sanyi yanzu shine yau this Layla of a thing zata tsare tana gayama magana lallai.  Kayaudareni kana murmushi Zayn wani kalan mugun kallo Zayn yamata yace  shitttt I need to smoke sannan yasake kallonta yace  are you high kokuma kinsha crack ne, tunda nake nataba nemanki or have I ever fuck you dan murmushi yayi yace  see this useless girl tell me mena taba miki keda you are not even woman enough for me you are lucky I didn t fuck you dan my machine would ve killed l your kinmai kadan mtswww yaja tsaki dan she s pissing him off, Layla data kawo wuya jitake kaman takashe kanta sabida kishi tace  kasan medame akaso namaka amman naki sabida ni sonka nake eh? Kasan how many people wants you dead ? Wani useless kallo yamata yace  you think that s a new thing to me? Kinzaci I don t know cewa matan Babana wants me dead or kin dauka bansan dasaka hannunsu a kidnapping dina bane ? Dan murmushi yayi yace  I know sune banson nace komi cus i want peace for my father banson naraba shida matanshi fada kuma ni basa gabana, dan haka jeki cemata nace let her do duk abinda zata iyamin idan ta isa Zayn yay maganan yana murmushi, wani kalan hawaye masu zafi ne suka zubomata daga idanu tana kallonshi right in the eye tace  wallahi Zayn inhar baka aureni bazan taba barinka to be happy in this Auren nan da aka maka ba, that s a promise dan dariya yayi yace  Layla kenan the only reason dazan barki agidan nan is because yanzu nayi aure I am a changed man inda bahaka ba da saina koraki daga gidan nan cus u are too small kice zakiyi threatening Zayn, get out of my Gym! Yadaka mata tsawa, juyawa tayi fuuuu tafice daga gym din shima yafito yawuce side nashi wanka yayi yafito ya shirya cikin kananun kaya sannan yafito side din Mami yaje yay breakfast sanan Dad yakalleshi yace  muje babban falona yakalli Mami datake zaune rikwda wani littafi yace  kema kizo I have meeting dakowa ma gidan nan achan wucewa Dad da Zayn sukayi suka fita daga dakin Mami tabisu da kallo kaman kada taje kawai saita mike gyale tadauka tayafa tafito zuwa babban falon Dad dakowa keciki all matan shi da Layla saikuma Zayn dake zaune kan kujera kusada Baban shi sai Uncle dake one sitter matarshi itama tazo tana zaune kusada Mami.




Murmushi Dad yayi yay gyaran murya yace  kafin nai magana Uncle hada video da television dinnan. Kowa ya kalla kaman yanda Dad yace haka Uncle yayi kowa yajuya yana kallon TV kowa na falon yaga daurin Auren Zayn da Farrah har zuwa karshen video murmushi sosai Dad yayi yakalli family shi yace  to Alhamdulillah yarona Zayn is finally married daman shine abinda nataraku nafada muku dan kusa albarka, sanan banason Farrah tasan da maganan nan saita gama exam nida kaina zan sanarda ita, kar wacce ta kuskura tamata maganan inba hakaba zatai fushi dani, zancen zasu tare yanzu ko bazasu tare yanzu ba wannan tsakanin Zayn da matarshi ne Farrah, idan sun daidaita tsakaninsu ko gobene sukacemin sunaso ayi bikin tarewa zan shirya musu gagarumin biki ta tare gidanta makaranta zatacigaba dayi agidan mijinta, sai abu nabiyu yakalli Uncle yace  inason all takardun filaye na da komi nawa dake wajenka ka tattarasu kabawa Zayn sannan kanunamai komi I want him to be familiar with everything nariga na yanke sharawan nan da one month zanyi retire nabarmai komi he will be the one to be managing everything kaji gyadamai kai Uncle yayi yana murmushi yace  to Yaya, congratulations Zayn this is a double win dan murmushi Zayn yayi, Hajiya Mariya datakeji kaman tai ihu tace  Allah sanya alheri son dasauri Dad yace  Ameen sannan yakalli Layla yace  Layla kema inaso kifito da miji kingama school banga amfanin zaman gidan nan ba, kinji Zayn takalla dake danna waya abinshi sannan ta gyadama Dad kai kaman taita kuka wlh wlh tana bala in son Zayn ita bama tasan lokacin data fara sonshi ba zagin da fadan da Momy tagama mata kenan da Hajiya Fatima, sallaman su Dad yayi hakan yasa kowa yatashi yawuce Mami zata tashi Dad yace  Mami juyowa sauran matanshi sukayi jin yakira sunan Mami saikuma kowacce tawuce tatafi sanan Mami tajuyo takalleshi bandir na dubu dubu yaciro kusan guda goma yamika mata yace  gashinan irin wannan shirye shiryen amaryan da akeyi bansanshi ba dai kifarama Farrah wani kallonshi Mami tayi saikawai tajuya fuuuu tawuce hakan yasa Dad yakalli Uncle yace  Mami Mami idan tai fushi sai anyi daru zata sauko kiramin Zainab (Matar Uncle) waya Uncle yaciro yakira matarshi hakan yasa tadawo dakin tace  Alhaji?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? gani kudin yabata yace  gashi Zainab nabaki kwangilar shirye shiryen amarya daga yau please, idan kina bukatan kari kigayamin wani kalan murmushi tayi ganin kudi tace  Alhaji nagode, daga Sudan zan dauka mai gyaran dayan kuma daga Egypt murmushi Dad yayi yace  yauwa Zainab haka nakeso dan Allah, kome kike bukata kizo ki saman ki gayamin kokuma ki gayama mijinki kinji dasauri tace  to Alhaji bari naje fita tayi daga falon, Dad yadubi Zayn daketa murmushi yace  Ango murmushi Zayn yayi yatashi yafice daga dakin yace  Dad bari natafi office . mm




[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5?? 4??


THIS BOOK IS NOT FREEL'
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461





The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.





Tunda yashiga motan ko kala baicema Farrah dayaga idanunta sunyi ja ba sai kuka take amman mara sauti, jiyayi babu abinda kemai dadi, parking yayi agaban coldstone ice cream yakashe motan yafito yashiga ciki, baiwani dade aciki ba yafito da babban paper bag na ice cream yadawo motan yashiga sannan yadan kalleta yanda take kallon dayan gefen ko Kallonshi batayiba, ciro babban roban ice cream yayi daga jakan babban gaske ahankali yamika mata murya chan kasa cikeda lallashi yace  here is your ice cream Angel juyoda kanta tayi tazubamai rinanun idanunta kaman ta shakeshi yamutu takeji tsabagen yanda takeji hannu tasa takarbi ice cream din sannan tawani bude marfin juyawa baya ta wurga gabaki dayan ice cream din akujeran bayan motan ya bare yabata ko ina tace  baza asha ba, banso, banso, banson ice cream dinka, stop talking to me, I hate you Zayn, I hate you for all you ve been doing to me, I have you for insulting and been rude to my best friend brother, I will never forgive you tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata daga idanu da sauri ta kauda kanta gefe tana share hawayen da bayan hannunta, wani kalan sanyi jikin Zayn yayi yanda yaga ranta yabaci bayan motan nashi ya kalla sannan ahankali yatada motan yaja motan sukabar wajen.




Suna kaiwa gida tabude motan tafita fuuu azuciye binta yayi da kallo saida tashige side dinsu sannan yafito daga motan yakira bodyguard na Dad dake compound din yace  kasa awanke this car dasauri yace  yes sir ahankali yace  where is my Dad ? Dasauri Bodyguard din yace  yana falonshi wucewa straight Zayn yayi zuwa falon Dad, kai tsaye yashiga dakin Dad yagani zaune kan dogon kujera Hajiya Mariya na matsamai kafafu, ganin fuskanshi kadai Dad yayi yakalli Hajiya Mariya dako gaidata Zayn baiyiba yace  excuse us sannan yakalli Zayn yace  come here Son menene, what happen ranka yake abace haka tahowa Zayn yayi da sauri tana zuwa kaman karamin yaro yashige jikin Dad, fita daga dakin Hajiya Mariya tayi tana hararan Zayn, saida Dad yaga ta maida kofan tarufe bayan tafita sannan yadago Zayn da sauri yace  what happen Zayn baka gayamin zakaje ka dauko Farrah from school ba, maiya faru kadawo ranka abace haka? What is it what happen? Dad yay maganan yana rude baimasan aburkice yake maganan ba, Kallon fuskan Dad Zayn yayi zuciyanshi na tafarfasa baki yabude zaiyi magana saiga hawaye sharrrrrrrr kaman an korosu waje,  Innalillahi wa innailaihi raji un! Dad yafadi hankalinshi atashe yana neman tashi daga kan kujeran ya bala in rude yace  meya faru lemme go and call Farrah tafadamin maiya sameka yazo zai wuce hannunshi Zayn yakama dasauri yana girgizamai kai still hawaye na zubowa dagakan idanunshi kaman dan yaro yace  don t call her Dad dasauri Dad yadawo kaman zai zare yakama babban riganshi fari kal yakai kan fuskan Zayn yahau sharewa yace  stop crying tell me meya faru kake kuka ? In a very very hurtful voice Zayn yace  Dad Farrah tace she hates me and she will never forgive me all because of wani kato cikeda damuwa Dad yace  Farrah tagaya maka haka, shine kake kuka ? Gyadama Dad kai yayi yana share hawayen dake zubomai da sun kasa daina zubowa, dasauri Dad yace  tell me everything daya faru daga farko har karshe Zayn yabama Dad labarin abinda yafaru shifa Dad kokai waye zai iya nuna maka yafifita yaranshi kankai, jibidai Mami dudda yanda yake sonta matarshi ce but koda yaushe saiya fifita Zayn kan ita, cikeda damuwa sosai dakuma bacin rai Dad yace  indai Habeeb ne ke neman shiga tsakanin yarana to Farrah tagama zuwa school din, na chanza mata wani school kokuma nakawo the best teachers adinga koyarda ita agida waec result da jamb kobatayiba zan iya saka amata is just the matter of one phone call, stop crying kaikuma, haka zakai soyayyan abu dan kankani yasaka kuka so kake Farrah ta rainaka, you have to show her you are a strong capable man, kukan ya isa haka

29 / 48