Raunin Zuciya Compelet Book Zahra Star

Author :  Zahra Royal Star Category :  Read Hausa Novels

Chapter   17 / 27

48K to 51K   out of 78K words

A wani irin kasalance ya ce.

"Babu wadda zai shigo mana yasan ina tare da Matata, so you will welcome me?, you haven't seen me for a long time, amma bakya kewa ta ma ko?".

Ya ƙare maganar da wata irin shu'umar muryasa mai kashe mata dukkanin sansan jikinta.

Cikin wani irin yanayi itama daya gama tsomata a ciki ta buɗe baki a shagwaɓe ta ce.

"Noo Hayatyyy nayi fa kewarka".

"Uhmmm".

Kawai ya iya ce mata yana sauke mata wani irin hucin lumfashi akan wuyanta, wadda yasa Ummi jin tsigar jikinta na tashi sosai, sake riƙe sa tayi tana manna masa jikinta, hakan yasa Mubarak kasa riƙe kansa akanta, duk da kayan data saka hakan bai hanasa jin taushin boobs ɗinta akan nasa ƙirjin ba, neman rasa natsuwarsa yake kwata-kwata akanta.

Bai san lokacin daya ɗago ya kamo fuskarta da gaba ɗaya hannunsa ba, ɗan ƙaramin bakinta yake kallo.

Ganin haka yasa Ummi ɗan daburcewa batai aune ba kuwa taji saukar tattausan lips ɗinsa a saman nata.

Wani irin abu taji yana yawo a saman kanta, tunda take a duniya bata taɓa tunanin haka kiss yake ba sai akansa, kai bata san lokacin data damƙe gaban rigarsa bama da ƙarfi. Tana jin yadda yake yawo da harshensa a cikin bakinta, sadda ya kamo harshenta ko Ummi ji tayi lumfashinta na neman yankewa gaba ɗaya, wata irin mahaukaciyar tsotsa yake ma harshen nata, Ummi ko ji take ƙwaƙwalwar kanta na neman tarwatsewa kwata-kwata Kwanyar kanta tama kasa ɗaukar wannan gingimeman darasin da Hayatyn nata ke neman koyar da ita ba.

Jin yadda yake zugar bakinta yana masa wani irin sha kamar ya sami alawa, yasa Ummi bata san lokacin data ɗago da hannunta ba tana kamo fuskarsa itama, Sajensa ta ɗora hannunta kai, a hankali bata san lokacin data fara wasa da gemunsa ba haɗe da yawo da hannun nata zuwa Sajensa da gaba ɗaya gemun nasa, hakan data yi ya sake jefa Mubarak a wani irin shauƙin kasancewa tare da ita, bakinsa har yanzu yana cikin nata yanzu yana ma bakin nata wata irin tsotsa ne a hankali dan ji tayi kamar yana mata tafiyar tsutsa ne a bakin nata, ga wani irin zaƙin miyun bakinsa da yake zuba mata tana haɗewa ji take kamar wata Zuma ce take sha ga wani irin ƙamshin bakinsa da take jin mugun daɗin shaƙar ƙamshin bakin nasa, a wajansa ma hakane ji yake kamar wata madara mai zaƙi da garɗi ce yake sha a bakin nata.

Sosai take wasa da gashin Sajensa da gemunsa tana jin wani irin bala'in ƙaunarsa na rufe mata zuciya tana nuƙurƙursar dukkanin gangar jikinta da ruhinta.

A hankali ya saki bakinta, yana saki tayi saurin shigewa jikinsa tana ɓoye fuskarta a ƙirjinsa kunya duk da isheta, ashe haka ta biye masa itama?.

Murmurshi taji ya saki ya sake rungumeta sosai a cikin jikinsa ya ce.

"Uhmmm Hayatyyy nahh na son shanye min baki ko?".

Wayyo Allah wata irin muguwar kunya ce ta sake rufe ta, mutsi-mutsi ta farayi a jikinsa tana narke masa tana ɗan bubbuga kafarta a jikinsa na zallar shagwaɓa ta ce.

"Uhum uhum uhum uhum nifa Hayatyyy ba ruwa na, ba duk kai bane ba".

Murmurshi ya saki yana jin yarinya ƴar cikinsa na neman sakawa ya zauce a kanta.

"Well then, I heard that I was the one?".

Ɗaga masa kai kawai tayi tana sake ƙanƙamesa.

"Hey Hayatyyy, do you want me to tell Baba Mlm after this Ƙaramar sallah to take my wife to me?", anya zaki bari na iya kaiwa har bayan Babbar sallah kuwa ba'a kai min ke ba?".

Da wani irin sauri Ummi ta miƙe a jikinsa tana neman barin inda yake, yasa hannunsa yana sake dawowa da ita a jikinsa ya sake mata runfa da faffaɗan kirjinsa.

Sauke lumfashi tayi tana sake narke masa, harga Allah idan tana a jikin nan nasa bata san ma abunda take ba ita kanta uzuri za'ai mata kawai.

Lumfashi ja yana jin yadda ta riƙesa a jikinsa a hankali yasa hannunsa a bayanta kawai Ummi taji yana zage zuf ɗin rigarta.

Da wani irin sauri tasa hannunta ɗaya a bayanta tana riƙe hannunsa da sauri ta fara girgiza masa kai tana jin wasu hawaye na neman zubo mata.

Narke masa take sosai tana son ya bar abunda yake son aiwatarwa, amma shi bata san ma hakan da take yi ba shike ƙara sakawa masa kuzarin yin komai ɗin ba.

Jin ya idasa zage zuf ɗin yasa Ummi sakar masa hannun kawai ta koma jikinsa sosai, a hankali shi kuma yayi ƙasa da rigar tata, dama gyalen data saka tuni yayi wajansa ya faɗi a tsakiyar parlon.

Komawa tayi jikinsa sosai ta ƙanƙamesa, jin yadda ya sake kamo abun Bra ɗinta ya ɓallesa tayo ƙasa itama, wata irin ƴar ƙara Ummi ta saki tana jin hawayen da take ta riƙewa suka shiga zubo mata.

Wani irin goran lumfashi ya saki, yana zuba ma Boobs ɗinta ido, da suke cike da Bra ɗin dake a jikinta, Bra ɗin baƙa ce sai kwalliyar dake jikinta da akaiyi da ruwan fari, hakan ya sake ɗaukar hankalinsa sosai, sosai ya zuba masu idanuwansa yana jin wani sabon feeling na taso masa tun daga ƙwaƙwalwar kansa zuwa tafin ƙafarsa.

Hannunsa taji a ya tusa a cikin ƙirjinta hakan yasa Ummi lumfashinta neman ɗaukewa, wani irin jan lumfashi tayi haɗe da sakin wata irin ƴar ƙarar data idasa ruɗa Mubarak ɗin, bai san lokacin daya ja lumfashi ba shima yana jan wani yaji, hannunsa gaba ɗaya take jinsu akan boobs ɗinta, tunda take bata taɓa tsintar kanta a irin wannan yanayin ba, lokacin data ji ya wani ja kan boobs ɗin nata ida saka Ummi ɗauke wuta lumfashinta na yin sama-sama ƙirjinta na wata irin muguwar bugawa, jinin jikinta na gudu sosai, tama rasa wata duniya take ita kam, kunyar duniya data Mubarak ɗin ta gama rufeta.

Ganin yadda take masa lumfashinta da gaske ke neman daina aiki ga ƙirjin nata da yake ji yana wani duka da ƙirfi, yasa shi maida mata Bra ɗinta haɗe da jawo rigar tata ya mayar mata kawai ya jawota jikinsa sosai ya rungume ya wani ƙanƙameta kamar wadda aka ce ma za'a kwace mashi ita, gaba ɗaya yarinyar ta gama haɗa duk wani abunda yake son Matarshi ta mallaka, bai taɓa tunanin haka Ummi take ba, shi kanshi jin Boobs ɗin nata a tsaye suke ga girma da Allah ya zuba masu sai da shima lumfashin nasa daina aiki.

A hankali suke suke wani irin lumfashi a tare, Ummi ta kasa tashi daga jikinsa domin wata irin kunyarsa take ji.

A hankali cike da ƙarfin hali ta tattaro sauran natsuwar data rage mata ta fara ƙoƙarin tashi daga jikinsa har lokacin ƙirjinta da jikinta basu daina bugwa ba da rawa.

Cike da sanyin jiki shima ya ɗan rabata daga jikin nasa miƙewa tayi kanta a ƙasa sosai tana kallon yadda gaba ɗaya suka so maida parlon danma a kujera ɗaya suke amma kujerar duk sun watsar da fulullukan dake akanta, shi kansa rigarsa duk ta yamutse sosai, dariya take son masa amma ta danne, ta sake maida kanta ƙasa. Kuma a haka zai fita?, tasan halinsa shi hakan ba wani abu bane a wajansa.

Zama tayi a ƙasa tana jin gaba ɗaya ta gama ɓata jikinta.

Abinci ta zuba masa ta jera masa tana gamawa ta sake miƙewa zata fice daga parlon yayi hanzarin kamo hannunta, runtse idonta tayi da ƙarfi tana jin zuciyarta na narkewa akansa da bugawa.

"Where are you going?"

"Zanje nayi......

Sai kuma tayi shuru kawai bata jin kuma zata idasa maganar.

Murmurshi kawai ya saki ya jawota a jikinsa again sai gata ɗare-ɗare akan cinyarsa.

A hankali zata miƙe ya sake riƙeta sosai ya ce.

"Noo a tare zamu ci abincin fa, where are you thinking of going and leaving me Uhum Hayatyyy?".

"Ahh ahh ni na ƙoshi fa".

"Don't you want me to eat your food?".

Da sauri ta girgiza masa kai.

Ya ce "to Oya ki zauna sosai muci a tare".

Kunyar shi duk ta isheta amma shi gani ma take ko a kwalar rigarsa, yadda kasan ma baiyi komai ba haka take gani, sai ita dake ta sunne kai na Kunyarsa.

A hankali taga ya ɗakko yankan nama da samosa ɗaya ya kai bakinsa yana ci a hankali yana taunawa, gani tayi ya sake matsowa da bakinsa gaf nata batai tsammanin abunda yake son yi ba kawai taji ya haɗe bakinsu waje ɗaya, tana jin yadda yake tura mata naman daya tauna suna haɗewa a tare, Ummi ta rasa yadda zata yi ma gaba ɗaya Hayatyy na son hargitsa mata ƴar ƙwaƙwalwar kanta.

A haka ya rinƙa mata yana tauna duk wani abincin daya saka a bakinsa sai ya haɗe bakinsu waje ɗaya yana bata a haka su duka suka ji sun ƙoshi, sana lemo ne ya ƙarshe yana bata ya zarce da tsotse mata baki tass har itama tana biye masa, ganin zasu koma gidan jiya ne yasa Ummi ƙoƙarin turesa da sauri.

So take ta miƙe daga jikinsa amma yaƙi bata damar hakan.

Muryarsa taji yana cewa.

"I went and said to Baba Mlm, I need my wife around".

Zaro ido waje tayi tabbas zaifa aikata Hayatyyy domin dai tasan abokai ne wannan maganar ba jin kunyar furtata zaiyi ba a gaban Baba Mlm ɗin.

Duk da tasan shi dama a haka yake faɗin magana yake kai tsaye daga zuciyarsa baida wani ɓoye-boye.

Girgiza mai kai tayi tana sake langwaɓe kai ta ce.

"Please Hayatyyy karka yi haka kaji?".

"Uhmmm, do you want me to stop going to this house? har sai an kawo min ke".

"Ahh ahh Hayatyyy".

"Why not a kai ki bayan sallar nan?".

"Uhum uhum uhum Hayatyy kaga fa......

"Shhhhh".

Ya ɗora ɗan yatsansa akan ɗan ƙaramin bakinta yana wasa dashi akan lips ɗin nata yana mata wani irin shu'umin kallo mai narkar da Ummi zuciya da gangar jiki ya ce.

"Ba sai kince komai ba, zan bari sai bayan Babbar sallar, but I will not see me for two days, maybe even until you are brought to me.

Narkewa ta sake masa tana taɓe baki kuka take son sakar masa sosai dan har hawaye sun fara zubo mata dan haka da sauri yasa shi haɗe bakinsu waje ɗaya yana hana kukan nata fitowa.

Dole tasa ta shanye kukan da take son sakar masan.

Sai da suka daɗe a haka kamin ya sake ta yana basarwa ya ce.

"Idan har ina ganinki to komai na iya faruwa a cikin gidan nan,

I'd rather just stay away until you're brought to my house.

Ai yana ƙare maganar ta ɓarke masa da kuka marar sauti tana jin zuciyarta na faɗa mata wajan matarsa zai rinƙa zama kenan ya barta da kewarsa har sai an kawo ta, wani irin kishinsa mai zafi ne ya rufe mata zuciya ya kuma riƙe mata ƙirji.

"Ya Salammmm"

Ya furta da ɗan sauti mai ƙarfi.

A hankali ya kamu fuskarta ya shiga lashe hawayen dake zubo mata, sai da ya lashe tass kamin ya sake kama bakinta ya shiga tsotsa domin yaga rigama take ji yau ɗin sosai.

Bazai sake zuwa ba da gaske amma sai ya shiga lallashinta kawai harya samu tayi shuru a jikinsa.

Sun daɗe a haka kamar karsu rabu, amma ganin lokaci yaja sosai yasa dole ya ture komai sukai sallama da ita wacce tasa Ummi shiga wani irin halin shauƙin son kasancewa dashi har abada.

Mubarak yana fita PA da Baba Mlm sun so masa dariya ganin yadda gaban rigarsa ta yamutse da yawa, Baba Mlm sai da ya dara a ɓoye yana girgiza kanshi kawai.

PA ma da yake kusan kamar abokinsa ne sai da suka shiga Mota ya fara masa tsiya yana dariya.

Ummi ma tana komawa ɗakinsu Hali ganin yadda ta dawo a hargitse yasa Hali kwashewa da dariya har tana riƙe ciki.

"Kai jama'a wannan ƙauna haka, tasa naga kin shigo riƙe da gyale a hannu kallabin ma ba'a ɗaure ba, gaskiya bari azo ayi-ayi a kaiki ɗakinsa kar mai afkuwa ta amku a gidan nan, ina Hayatyyy na son lalata tunanin U......

Wani bugu ta kawo ma Hali a baya ne yasa ta rufe bakinta tana sake sakin dariya.

Ummi ko da sauri ta fice ta nufi toilet domin ji take kwata-kwata jikinta ya gama ɓaci.

Koda ta zuwa ko tabbas ta ɓaci dan haka ma baya yarda da kanta ba sai da tayi wankan tsarki kamin ta fito.

Data dawo ma Hali data fahimci wani abu sai da ta tasa a gaba tana ta mata tsiya, dole Ummi tayi shuru ta rabu da ita..........

Page 17

*House No 11 Ahmadu Belloh Sardauna Estate Katsina State Nigeria*



Zaune suke akan darning table daga ita sai shine.

A hankali ta miƙe da waya manne a kunnanta zata wuce shi daga ita sai wata ƴar riga iya cinyarta, wayar take bata lura ba taji gaba ɗaya ya janyo ta ta faɗo masa a jikinsa.



Wani irin shu'umin kallo yake bin jikinta dashi. Tunda ya sami lafiya kwata-kwata koda yaushe cikin ciwon ciki yake kwana, sai yau zai nuna mata yafa samu lafiya.

Hamda ko jinta a jikinsa yasa ta ɗan dubansa da mamaki ba dai yau ma ta so mata da jabar zaiyi ba ya barta da ciwo, yayi tafiyarsa ya barta.

Hucin lumfashinsa taji akan wuyanta wadda yasa ta riƙe rigarsa da ƙarfi tana runtse idonta wani bala'in Feeling na ta so mata akansa.

A hankali taji ya zuro hannunsa a cikin rigarta, boobs ɗinta masu girma sosai wadda hakan yasa suka ɗan kwanta sosai, wani irin jan lumfashi tayi tana sake turo masa ƙirjinta, runtse idonta take tana cije lips ɗinta da ƙarfi tana jin wani abu yana fito mata a can ƙasanta.

Haɗe bakinsu yayi waje ɗaya yana sake kuma yamutsa boobs ɗinta a hankali. Gaba ɗaya Hamda ta fice daga yaccinta, har bata san lokacin daya sungumeta ba sai cikin ɗaki.

Akan Bed ya shinfiɗe ta yasa hannunsa da ƙarfi ya yage ƴar rigar dake a jikinta dama ba wata bace.

A hankali ya jawota jikinsa yana mata runfa da faffaɗan kirjinsa, sake yamutsa ta yake son ransa Hamda ta ɗauke wuta ta kai intiha buƙatarsa kawai take ba abunda take masa sai nishi kawai, abunda yasa kwata-kwata baya jin daɗin ma'ala da ita, lokaci ɗaya Ummi ta faɗo masa yadda take masa shagwaɓa da wani irin salo, kowacce Mace da nata salon na wata yafi wata, amma komai na Ummi shike tafiya da imaninsa.

Hamda batai aune ba taji yana karato addu'arta saduwa da Iyali, ai da wani irin sauri ta miƙe tana turesa daga jikinta, lokaci ɗaya ya dawo yaccinsa yana dubanta da idanuwansa masu matuƙar kaifi, cikinsu sunyi ja saboda fitinar dake ta so masa.

Da sauri ta fara girgiza masa kai gabanta na faɗuwa. Ba dai ya samu lafiya ba?, bata da labari?. Magana take a zuci taji ya sake janyo ta da mugun sauri ta sake matsa daga inda yake tana faɗin.

"Am sorry Uncle ɗina, na manta na faɗa maka banda tsarki ne yau".

Wani irin dafe kansa taga yayi a hankali bai ce komai ya miƙe ya fice mata daga ɗakin har yana haɗe hanya.

Wani irin lumfashi ta sauke da sauri ta rarumi wayarta ta danna ma Mama kira.

"Mama Uncle Mubarak fa ya sami lafiya".

Mama dake cikin wayar muryata cike da murna ta ce.

"To yaya ake ciki ne yanzu, mi kike so ayi?".

"Mama gaskiya sai na sake gyaran jiki na ciki da bai".

"Ban gane ba?, ba dai zuwa kikai kika rushe gyaran na muka sha wahala wajan yi miki ba dai ko?"

"Noo Mama amma gaskiya dole na sake gyara, zanje wajan wacce ta min da bikin nawa a sake min na sati ɗaya ko biyu. Domin naga a buƙace yake, bana so Mama ya sake nema na ban shirya ba.

"To amma fa ki kirata ki sanar da ita, saboda kinga yau baifi saura sati uku Babbar sallah ba, to wajanta duk sallar duniya da za'ai cika yake da matan aure harma da ƴan mata saboda kowacce gyara jiki take so".

"Insha Allah Mama zan kira ta yanzu ma kuwa".

Sallama sukai tana sauke wayar jikinta har yana rawa ta kira mai gyaran jikin.



A wajan Mubarak yana shiga bedroom nasa ya shige toilet ya sakarma kanshi ruwa yana runtse idonsa ya ɗan girgiza kansa yana sauke wata irin ajiyar zuciya. Ba dan saura sati uku a kawo masa Ummi ba da tabbas ba zai iya jira sai wani lokaci ba.

***************** *UMMI POV*

Bayan Sati biyu. Zaune suke a cikin ɗakinsu gidan cike yake maƙil da jama'a ƴan uwan Umma dana Baba Mlm sun cika gidan saboda yau saura kwana biyu a ɗaura auran Hali sai kuma na Ummin da jama'a zasu sake shaida ɗauran auran nata.

Kota ina hidima ake hayaniya kawai ke tashi a cikin

17 / 27