Bakan Gizo Compelet Book

Author :  Hadiza D Auta Category :  Read Hausa Novels

Chapter   19 / 44

54K to 57K   out of 129.9K words

kanmu akan mutanen da
basu da godiya ko kad'an, kuma har yanzu fa akwai sauran wata rigimar don haka ki bar kudinki
kawai ni zanji da komi" Inna tayi shiru sannan tace

"Bana son ka takura kanka Naziru aure ba wasar yara bane, nasan kana buk'atar kud'i fiye da
wad'annan, idan ma zaman na Amrahtu bai yiyu ba ai zaka yi hidimar auren Sadiya, don haka
kaje dasu ka k'ara kayi komi a wadace ALLAH ya shige muna gaba" Nazir yace, "Ameen
Inna amman dai ki ajiye kud'in a hannunki idan har buk'atarsu ta taso zan yi maki magana"
yana k'are maganar ya mik'a mata kud'in ya mik'e, Inna ta bishi da kallo tace,, "Kada ka biyeta
kuyi tashin hankali don ALLAH nasanka da saurin fushi, ka bi komi a hankali har muga abunda
ALLAH zai yi" ya tabbatar mata bazai biye ta ba sannan ya fice gidan zuwa gidan Jamila
zuciyarshi cike da fargabar haduwarshi da ita, don yasan ba k'aramin rikici ne zasu yi ba.

Amrah kam cikin Bacci ta jiyo kukan Umar har tsakiyar kanta, tayi firgigit ta tashi sannan ta fara
wara ido tana son ta gano a'ina ne take, sai dai kash ta kasa gane d'akin zuciyarta cike da rud'u
ta sauko gadon, tana k'ok'arin fita d'akin ne aka turo k'ofar d'akin za'a shigo dole taja baya
domin ta baiwa mai shigowar damar shigowa, aiko sai gashi taga Jamila rungume da Umar
d'inta fuska a had'e ba walwala KO kad'an, Amrah ta kasa karb'ar yaron cike da fargaba tabi
Jamilar da kallo, tuno abunda ya faru a kotu yasa taji Zuciyarta ta buga Dam! Dam! Domin,
kuwa idan har ba zuciyarta k'arya ta raya mata ba to tana zaton ta dawo hannun Nazir, cike da
tsananin tashin hankali tace da Jamila,, "Ya akayi nazo nan? wa ya kawoni?" Jamila ta k'ara
tsuke fuska tace,

"Karb'i yaron ki bashi abincinsa idan wanda ya kawokin yazo sai kiyi masa wad'annan
tambayoyin, don nima ba abunda nasani akan hakan" Amrah tabi Jamila da kallo ranta a
matuk'ar b'ace tace, "in yaron kuke buk'atar in barmaku WALLAHI zan baku, don bana son
abunda zai k'ara had'ani daku saboda haka ki rik'e yaron idan yazo sai ki bashi, amman nikam
WALLAHI bazan tab'a zama dashi ba" tana k'are maganar Jamila ta k'ara rungume yaron a
jikinta cikin zafin rai tace, "Muma da anyi shawara damu WALLAHI bazamu tab'a had'a zuri'a
daku ba, don gudun muje garin haife haifen mu haifowa kanmu wahala, wannan ma da ALLAH
ya bada ya isa saboda muji dad'in biyarshi da addu'ar kariya, daga mugun hali irin na mutane
masu butulci a rayuwa." Amrah duk da taji zafin maganar amman tayi banza da ita, ta
zagaye ta gefenta ta fito d'akin ta nufi hanyar da take zaton itace zata kaita k'ofar gida, aiko
jikinta sai rawa yake taje ta tab'a 'yar k'aramar k'ofar gate d'in gidan tajita a rufe, cikin rud'u ta
k'ara kallon k'ofar daga sama aiko ta hango k'aton kwad'o, gaban ya fad'i ba shiri cike da masifa
ta juya ta koma cikin gidan, inda ta taradda Jamila tana lallab'a Umar d'in akan yayi bacci, cikin
d'aga murya Amrah tace,, "Zo ki bud'e mani k'ofa hajiya tun kafin inyi maki tataccen rashin
mutunci WALLAHI." Jamila dake girgiza Umar d'in tayi banza da ita, 'yar Jaririyarta da ta haifa
ta fara kuka saboda hargowar da Amrah tayi yasa ta tashi daga baccin da take yi, cikin k'arin
takaici taje ta d'auko d'iyar ta zauna tana fara bata Nono, Amrah kam ganin kamar Wulak'anci

Jamilar take yi mata yasa tace, "Wai ku wadannani irin Mutane ne ku da baku da zuciya?, ina
gudunku kuna k'ara lik'ewa WALLAHI ki tashi ki bud'e man k'ofa in fita ko in jaza maku masifa a
cikin gidannan" Jamila tayi mata wani kallon matsa sakarai tace,

"Idan kin fasa ALLAH ya tsine maki, don kinyi masifa ai ba abun mamaki bane ko ba komi ai kin
tsotsa a nono, kin ko ga ko kinyi baki da laifi tunda wuce gado wuya ne dashi." A zabure
Amrah tayo kan Jamila zata kai mata mari, Jamila TAYI saurin rik'e hannunta sannan ta ajiye
'yar jaririyarta ta mik'e tsaye, tareda yiwa Amrah kallon tsana tace, "Kada kiyi gangancin da
zaki rena kanki yanzunnan WALLAHI, don sai in nad'a maki shegen dukan da zan canza maki
kamannu" Amrah tuno wacece Jamila tun suna 'yan yara yasa taji jikinta yayi sanyi, domin
kuwa tasan karfinsu ba d'aya ba ko a cen baya don taci wuyar Jamilar sosai don ma Yaya Nazir
yana shigar mata fad'an, cikin fushi Amrah ta k'wace hannunta ta nufi k'ofar gidan inda tun kafin
ta isa taji ana ta kwankwasa k'ofar, Jamila ta biyo bayanta ta bud'e kwadon tareda bud'e k'ofar,
Amrah tayi wuf ta fita ba shiri gabanta ya fad'i saboda Nazir d'in da ta gani tsaye, tayi kamar
bata ganshi ba ta d'auke kanta zata wuce ta gabanshi yayi saurin shan gabanta fuska a had'e
yace da ita, "Ina zaki je?" Amrah ta k'ara had'e fuska tace, "ina ruwanka da inda zanje?"
Nazir yayi guntun murmushi yace, "Ni ko ke da ruwa don sai na baki umurnin kije sannan kije"
ta d'ago kai tayi masa wani kallon wulak'anci tace,

"Wai kai wace irin zuciya ce da kai ne?nace bana sonka bana sonka ko ana aure dole ne?"
Nazir yayi mata wani mugun kallo mai cike da takaici yace, "To ke halan wa ya fad'a maki
cewa saboda ina sonki ne nak'i sakinki?to bari kiji ni kud'ina nike so su zo hannuna ba wai don
ina son zaman auren da ke ba, ki jira ki gani idan an kawo man kud'in minti biyu bazan k'ara ba
zan cillaki waje, don ni ko yanzu da kika ganni nan daga wajen Amaryata na fito, wadda zan
aura kwana shida masu zuwa, wadda tasan so take kuma girmama k'auna don asanadinta
nasan kaina, ashe cen baya ma shirmen yarinta ne yasa nasoki yanzu kam ALLAH ya yaye
man duhun da ya mamaye man idanuwa, ya bani mace son kowa k'in wanda ya rasa budurwa
shar ba irinki tsohuwar bazawara ba wadda mazaje da yawa suka yi ta aure suna sakowa, ni in
banda k'addara ma mace irinki mai aure auren maza da yawa me zaisa ma in zauna da irinki?,
don haka kada kiyi gangancin yiman rashin kunya yanzu in jibgeki WALLAHI, idan kina son ki
tafi gida ki kira gidanku kice yanzu akawo man kud'in sai ki tafi abinki, amman yanzu kam
yazama dole kiyi zaman kud'ina kuma kiyi man biyayya ko kina so ko bakya so" Amrah
zuciyarta sai bugawa take yi saboda kamalam Nazir sun sun shigeta sosai, don sak'on da yake
son isarwa gareta yayi tasiri a zuciyarta da gangar jikinta, nan take wasu hawaye masu zafi
suka dingo kwaranyo mata afuska wani bayan wani cikin kuka tace

"Da ka sake ni d'in yanzu ai sannan ne zaka kirani da sunan bazawara, don haka in ka isa ka
sauwak'e man yanzunnan in kama gabana, ai ba'a ce da kai ka zauna dani dole ba balle ka
dinga jifata da miyagun kalamai, aure kuma idan ka tashi ka aure jaririya haifuwar yau ni ba
abunda ya dameni da wani aurenka cen, kai ka auro mata dubu ma in zaka iya nidai kawai ka
sallameni in kama gabana" Nazir yayi wata dariyar tura haushi yace da Jamila ta kawo masa
Yaron, Amrah tana jin haka tayi wuf zata tsere yayi saurin damk'oota, cikin zafin nama ya turata
motar ya shiga yamutsata son ranshi, duk da tirjiyar da takeyi bai hanashi cafko bakinta ba sai

da ya tabbatar da tayi laushi sannan ya k'yaleta, saboda ganin Jamila a tsaye da yaron a
hannunta ya fito ya karb'i yaron ya d'ora mata shi akan cinyarta, sannan ya zagaya yaja motar
da k'arfi suka bar gidan ya nufi gidanshi da ita.



Akafta







D/Auta ce

*BAKAN GIZO*




*NA HADIZA D/AUTA*





*TAURARI WRITER'S ASSOCIATION*





*33*



Zuwaira kam sai tsumayin zuwan Salis take zuciyarta cike da d'okin zuwanshi, saboda jin da
takeyi tamkar da yazo shikenan matsalarta ta kau, aiko minti sha biyar a tsakanin wayarsu sai
ga sallamarshi k'ofar gidan, jikinta yana rawa ta d'auko wata sabuwar tabarma ta shinfid'a
sannan tayi waje wurin yi masa iso, cikin mutunta juna suka gaisa sannan tace dashi ya shigo
daga ciki, bayan ya sami gefen tabarmar ya zauna ne suka sake wata sabuwar gaisuwa,
sannan zuwaira ta gyara zamanta tace,, "Kayi hak'uri na tadoka da rana tsaka Wallahi wani

rikici ne ya kunno muna kai dangane da rayuwar Amrah, ina jin ai bazaka rasa jin shari'ar da
mukayi da wani d'an iskan yaro ba?" salis yace "Eh najiya mama dafatar dai komi yayi
normal"

Zuwaira tayi wani mere tace, "Hmmm aini cutata akayi Salisu ba shari'ar adalci aka yi muna
ba, shiyasa nike son ko ta halin kaka in raba Amrah da auren wannan Matsiyacin, don idan ba
haka nayi ba zai ga kamar yaci riba akan cutar da rayuwarta da yayi har ma da taka, yanzu ka
duba fa ashe shine yayi maka asiri ka fasa auren Amrah don kawai baya tsoron ALLAH,
shiyasa naci alwashin tunda har kana sonta niko bazan bari ta zauna dashi ba dole ne ta dawo
hannunka, don kai take so kuma dakai ta dace ba shi ba, haka ma nasan kaima kana sonta don
haka nike son mu had'a k'arfi da k'arfe da kai mu biyasu kud'insu ya bata sallamarta ta dawo
gida." Salis yayi shiru yana nazari sannan yace,, "Mama da dai kin barta tayi zaman aurenta
da yafi sauk'i, saboda ina jin tsoron kuma muzo muyi auren ya k'ara biyomu da wani mugun
asirin." Zuwaira tayi saurin fad'in,, "Ai WALLAHI bai isa ba ko wannan da yayi don bansan
dashi bane da tuni nayiwa tufkar hanci, indai kana sonta to kada kaji komi ka bar komi a
hannuna, ka dai kawo rabin kud'in ni in bada rabi, saboda miliyan biyu ne mugun alkalin ya saka
muna sai wata banzar dubu d'ari biyar da yace wai in bada saboda kawai an dake shi akan ya
sacewa Amrah jariei."

Salis yayi ajiyar zuciya sannan yace,,, " Kiyi hak'uri Mama zan baki abunda Allah ya horemani
ko ba yawa kiyi maneji dasu, saboda WALLAHI ko wata biyu ban rufa da yin aurena ba, gashi
na kashi kud'i sosai a auren kuma ma idan har Hajiyata taji bazata bari nayi wani auren yanzu
ba, saboda ganin ban dad'e da yin aurena ba."
Zuwaira cike da fad'uwar gaba tace

"Kamar nawa zaka badawa? don insan abunda zan cika" Salis yayi 'yar dariya ya saka hannu
aljihu ya ciro bandur na 1k ya ajiye mata sannan yace, "Ga abunda ALLAH ya hore sai kiyi
hak'uri dasu ni zan tafi ALLAH yasa mu dace" yana k'are maganar ya mike tsaye yana saka
talkaminshi, Zuwaira cike da jin haushinshi ta duk'a ta d'auko kud'in sannan tace,, "Ai ba komi
sai in saida gidannan tunda har babu wata hanya da zan sami wasu kud'in" Salis kam da
sauri ya kai k'ofar fita tareda yin dariyar yak'e yace., "Na tafi Mama ALLAH ya tabbatar muna da
alkhairinmu" tabi bayanshi da harara sannan tace "sauka lafiya amman don ALLAH ina
zaka samo man dillalan da zasu sayi gidannan da daraja?" Salis ya d'an waigo yace, "Bari
zan turo maki wasu idan kun daidaita shikenan." cikin tsananin fad'uwar gaba tace,, "to yayi
sai sunzo ina jira" sannan ya fice ta rakashi da harara tace,

"Tunda kai bakasan arzik'i ba ai ka nemo masu sayar, yanzu duk nuna makan da nake yi akan
sai da gidan da zanyi baka fahimci inda na dosa ba, ai kaje kada ALLAH yasa ka biya kud'in
don ubanka WALLAHI koda auren aka kashe ka dawo bazan bari ka aureta ba, mutumin banza
kawai mara tausayi ni zaka gwadawa kayi aure ka kashe kud'i? To kafi akuri aure in donni bak'in
munafuki" sannan ta fara nad'e tabarmar tana ta fad'a kamar taci babu, sai ga Abbati ya
shigo ko kallonta baiyi ba ya nufi d'akinshi, cike da masifa tace "ina dillalai d'in da nace ka kira

man?" ba tareda ya waigo ba yace "Nifa ba wani dillali da naje kira kibar Aunty Amrah
kawai tayi aurenta" Cike da balbalin Masifa Zuwairar ta yo kanshi da zagi ta uwa ta uba dole
ya fita bai shirya ba, kuma ta tabbatar masa matuk'ar baizo da dillalai aka yiwa gidan kud'i ba
karma ya dawo don bazai kwana cikinshi ba.
****

Amrah kam tafe suke cikin motar tana ta kuka yaron kanshi kukan yake yi amman tayi banza
dashi, ganin haka yasa Nazir cikin fushi ya sami gefen hanya yayi parking, cike da takaici ya
d'auki yaron ya fara lallashinshi sannan ya samu yayi shiru, Amrah kam bata daina kukanta ba
sai ma ci gaba da kukan da takeyi, ya kalleta cike da tsananin bak'in cikin da yake ji dangane
da kukan kiyayyarshi da take yi, ya k'urawa waje d'aya kallo yana nazarin abunda ya dace,
cikin muryar tausayin kanshi ya kira sunanta yace, "Amrah!!!!!!" taji saukar muryarshi har
tsakiyar kanta, wanda kiran sunanta da yayi ya haifar mata da wata fad'uwar gaba, ba shiri ta
tsayar da kukanta ta koma sharar hawayen da ke kwaranya akan fuskarta, cikin wata murya
da shi kanshi baisan yana da ita ba yace, "Yanzu duk akan bakya son zama dani ne kike
wannan kukan?" ta d'aga masa kai batareda tayi magana ba, ya furzar da wani iska mai zafi
a bakinshi yace, "Ki bud'a baki ki sanar dani shin da gaske kikeyi bakya sona? Kuma tunda
kike baki tab'a jin sona aranki ba koda k'adan ne?" Amrah taji kirjinta ya buga dam! dam!! ta
fara wasa da 'yan yatsunta tace, "eh shiyasa nike son ka sauwak'e mani" Nazir
hankalinshi yayi k'ololuwar tashi bakinshi yana rawa yace, "ki kalli cikin idona Amrah ki sanar
dani cewa bakya sona." Ya k'are maganar muryarshi tana rawar kuka, Amrah ta k'ara sunne
kanta sannan ta kawar dakanta gefe tace, "Ai ba sai na kalli idonka ba nidai nasan ba wata
soyayya tsakanina da kai tun fil azal bale yanzu, a kulum ina yimaka kallon d'an uwana na jini
ba wai mijina ba, don haka yanzu idan ma nace zan zauna da kai muyi zaman aure zan cutar
da kaina ne kaima in cutar da kai, mafita d'aya ce mu sauwak'e ma juna ni da kai yaronka kuma
idan kana so ka rik'e abunka ni ba damuwata bace"

Nazir ya sauke ajiyar zuciya sannan yace, "OK ba damuwa kada ki damu insha ALLAH zanyi
maki yanda kike so karb'i yaron ki bashi abincinshi" cikin jin dad'i Amrah ta zura hannu ta karb'i
yaron inda wajen karbarshi ta damk'o hannunshi, da sauri ta janye saboda abunda taji har tana
son sakin yaron ya fad'i, da sauri suka rik'oshi dukansu inda suka sake had'a hannun waje
d'aya, sannan suka dago suka k'urawa juna kallo tareda musayar aika sakonninsu cikin k'wayar
idanuwansu, Amrah tayi jarumtar kawar da nata idon ta karb'i yaron ta rungume, Nazir ya bita
da kallon tsantsar sha'awa yace, "Ki bashi Nonon yasha mana" Amrah tayi saurin kai
kallonta gareshi ta d'an harareshi sannan tace, "To daina kallona ni dai" Nazir yayi 'yar
dariya yace

"Tukunna dai har yanzu ke halalina ce don haka idan baki bashi ba ni zan fiddo masa da kaina
yasha"

Amrah ta maka masa wata harara ta zunb'uro baki sannan ta d'an juya k'adan ta tura yaron
cikin riga ta fara bashi nonon, aiko tsotsa d'aya biyu yaron ya sark'e ya fara tari, cikin tsananin

firgici ta fara hura masa mad'iga inda shima ya kawo nashi hannun yana bubbuga bayan yaron,
saukar d'imi akan hannunshi yasa yayi saurin kai kallonshi wajen, aiko sai ga ruwan nono sai
tsalgi yakeyi ya k'urawa nonon kallo gwanin sha'awa, ya cika fam har wani shek'i yakeyi ga kan
nipple d'in bak'i k'irin gwanin burgewa, saboda yanda fatarta take fara tass tasa bak'in nipples
d'in ya fito rad'am kamar anyi fenti, yabi wurin da kallo cikin shauk'i ya damk'oshi da sauri ta
zabura, bai damu da yanayinta ba ya tara hannu ya duk'a ya fara zuk'ar nonon tamkar yana
shan fida, har da su kwandal kwandal yakeyi tamkar wani d'an jariri, zuk'ar da yakeyi har cikin
ranta takeji ga wani sabon yanayin da ya ziyarceta, ba shiri ta lumshe ido saboda dad'in da take
ji har tsakiyar kanta, shiyasa ta hanashi abunda yake yi, shi kuma da

19 / 44