MUMMUNAN ZATO Book 3 Hausa Novels Compelet By Halina Abdullahi k Mashi

Author :  Halima Abdullahi K Mashi Category :  Tknovels

Chapter   9 / 13

24K to 27K   out of 38.3K words

wanda ke Sata aure, ya Waga mata hannu, zuciyata bata zargeki ba Bebyna ko da baki ya furta zuciya ta ?i amincewa, Beby an wuce gurin bana son ki dawo da hannun agogo baya, kuma kamar yanda nike fada koda yaushe ni baki yi min laifin komai ba....




######
[12/22, 12:13] Ummi Tandama=??: *=???=???=??? Page 11*



Amma da mamaki ace don jin daWin kanka ka juya baya gareni,kafin ya ce wani abu sai kurum suka ji muryar Hajiyarmu tana cewa in nan zaka ?wana mu kulle ?ofa ya dubi agogon hannunshi sha biyu saura,lallai lokaci ba wuya ko kuwa don yana tare da masoyanshi guda biyun ne?.

Bayan fitarshi ne Hajiyarmu ta kalleta sanyinki ya yi yawa A'isha,me zai sa ki saurareshi shi da ya nuna baya ?aunarki? Kanta a ?asa ta ce Hajiyarmu in ma na Wauki zafi dole in sauke domin daga gare shi zan samu aljanna, Hajiyarmu tana mamakin A'isha in da mata da yawa za su Wauki halin A'isha ha?i?a za su zauna lafiya da mazajansu kuma su ci ribar aure, ta ce haka ne amma mazan ku na yanzun sai kuna Wan nuna musu kuskurensu,na ce baki sakir mishi fuska yanzun ba nan gaba zaya ji shakkar yi miki irin haka. Ta ce haka ne sai dai yana da ?yau in bashi uzuri kasancewar bai taSa aikata min ?watan?wacin haka ba, sai wannan karon, sannan yana da ?imar da ba zan iya rama abinda ya yi min ba, Hajiyarmu ta ji zuciyarta ta ?ara ?aunar A'isha, ta ce to Allah ya daidaita ku,mu dai addu'armu kenan, sannan in ya yi ba daidai ba mu tsawata, sannan ki lura da Wan ki kin ji ko. A'isha ta ce, to ta lura tana matu?ar son jikanta nata tana da kara ne.

Tafiya ta kama shi ranar da A'isha zata koma,bai so haka ba,ya so ?warai ya zama cikin masu rakiya in yaso ya ?ara wanke kanshi gurin Bebyn tashi, ya dai yi sallama da su kan cewa sai ya zo insha Allahu da zaran ya dawo daga Egypt. Nafisa ta zo da safe dan su yi sallama A'isha ke cewa ina son ki zo ki sha labari don ba za ya yiwu ta waya ba, Nafisa ta ce bani labari. A'isha ta labarta mata yanda suka yi da Uncle Win ta, nan Nafisa ta yi murna sai dai itama ta yi wa A'isha tsiyar cewa ta cika son miji daga sakar mata fuska shi kenan ta shiga wage mishi baki, A'isha ta ce to ni ya zan yi? Anty Nafisa kin san Uncle ya wuce wasa a gurina, domin sai fa ya Waga ?afa sannan zan shiga aljanna,ya zan yi wasa da dama ta? Nafisa ta yi dariya kina burge ni A'isha Allah ya sani ma in gwada irin halinki. Itama A'isha dariya ta yi.

Yana ?wance yana nazarin yarinyar ya sani sarai cikin ruwan sanyi A'isha magana ta gaya mishi, ita kowace irin mutum ce bata fushi? Gaskiya ba zaya gaji da godewa Allah ba,muryar Hadiza ce ta katse shi. Gaskiya ni na gaji, kullum sai ka tafi gurin A'isha ka raba dare ko ka je asibiti ni ce ban san ha??ina ba don kaga ina ha?uri? In zata dawo ne A'ishan ba gwara ta dawo ba, amma sai a dinga shiga cikin ha??ina ranar girkinta da ranar da ba tata ba.

Ya mi?e zaune to tunda kin gaji sanar dani yanzun me ki ke son in miki? Ta zunSuro baki ta dawo a raba ?wana mana, ya ce na ?i ta dawo Win sai ya ya kuma kike so? Ta kalleshi,ai ni banida alfarmar da zan faWi abinda ni ke so ayi wannan sai A'isha. Ya ce ?warai kuwa domin bata da san kai a rayuwa in kuma abinda ya kawo ki kenan to fita ba ni da lokacin Sacin rai yanzun ya juya bayanshi, tunda ta wanke gaba ta baka a zoSo kuma ta haihu ai gare ka babu kamarta, murmushi ya yi a fili kuwa ya ce mahaukaciya kawai, ta fita tana ?un?unai.

Haka lokaci ya yi ta tafiya A'isha tuni tana makaranta kuma ta dage ma karatunta, yayinda Uwani ke lura da Abulkhairi, kullum kuma tana Waga wayar Uncle Win nata a ?alla sau huWu a rana ko fi ma,don haka hankalinta ?awance ta murmure gwanin sha'awa da ita, ranar suna waya da Nafisa take cewa Anty Nafisa Uncle yana son kawo min ziyara ina dakatar da shi da cewa karatunmu ya Wau zafi in ya zo bazai samu kulawarmu sosai ba, sai nace ki bani kayan nan na gyaran jikin kafin ya zo, gefe kuma ina tsoron kada na kuma Waukar wani cikin ga Abulkhairi ga karatuna, Nafisa ta ce zan tura miki da kaya ta tasha gobe, akwai na sha sunanshi hurul'in da na matsi sannan turarukan shafawa da na tsuguno sai man gyaran jiki da sabulun shi sannan lalle na wanka da kuma haWi na musamman irin wanda ta ke yi don Amare duk nasa ta haWo min su, zaki gan su kawanne da sunanshi wanda baki gane ba ki kirani ko ki kira Hajiya Aliya zan turo miki lambarta, batun ciki kuwa a sakar ma Wan uwana jiki ya huta haihuwa muke bu?ata kema kin sani, A'isha ta ce haba Anty Nafisa baki tausayin Babanki? Abulkhairi bai yi ?wari ba Nafisa ta ce za ya yi ne ma suka sa dariya sannan suka yi sallama.

Hajiya jummai kuwa yau in ciwo ya lafa gobe zai tashi domin ta kasa ?wantar da hankalinta guri Waya, shi kanshi Likitan ya gaji da ita don haka yana ganin ta Wan samu sau?i sai kawai ya sallame ta ya ce zaya dinga zuwa gida yana duba ta,Indo ma tayi murna don tana so ta tafi, kuma halin ?ar uwarta ya isheta a gidan ma a daddafe ta yi sati ta haWa yanata yana ta tayi tafiyarta sai ?an aiki da kuma ?awayanta da ke tururuwa suna cika gidan kullum kuma abin takaici har yau ba su daina ?alla banza ?wance wofi ba,burinsu wai su fitar da A'isha kuma wai A'ishan asiri ta yi mata wannan ciwon nata wai Hadiza ma tana jeho mata asirai kin ji fa.

A'isha suna hanyar su ta zuwa aji ita da wasu abokan karatunta, suna tafe suna hirar Abulkhairi ne, Hafsa Sulaiman tana cewa yaron ya fi ki ?yau sam bai yi kama da ke ba. A'isha ta ce Abbanshi ya biyo sun yi kama sosai,Hauwa'u Hamza ta ce to kuwa Baban nashi yana da ?yau kenan,don nima bana gajiya da yaron, kafin ta yi magana sai wayar Uncle Win ta ta shigo ringin Win shi na musamman ne don haka cikin sauri ta soma lalubo inda wayar take,cike da kissa ta ce Hello Uncle Wina,ya gyara zama Bebyna, suka gaisa yana tambayar ina Babanshi ta ce suna gida tare da Uwani yanzunni ina hanyar zuwa aji ne ya jingina da kujera,na kasa komai Beby ina ci???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ke da kewarki ke kuma na kula baki son in zo inda ku ke, ta ce wacece ni Uncle da zan hanaka zuwa gurin mu ya ce in gaske ne in zo yau? Ta ce Uncle kaWai shigo week end duk ?wanakin nan bama samun lokacin kanmu, ya ce shi kenan zan dai samu tarba ta musamman ko? Don ma?ogwarona ya bushe da yawa ina jin ?ishi, ta ce faWi duk me ka ke so zan maka ya ce ke kurum kin wadatar dani, ta ce Uncle dama ni ai taka ce ko yaushe sai dai in kai ne ka ?i hakan ya ce Bebyna kenan kin dai warware ni a hankali to kaina dai bisa wuya, sai na zo ta ce to shi kenan muna kallon hanya.

Hafsat ta ce A'isha Musty dawa ki ke waya haka kina faman salo sai ka ce kina gabansa cikin dariya ta ce yanzun don Allah har wani salona yi? Da Uncle Wina fa nake waya, Hauwa'u ta ce kai wannan salon ina jin dai da Abban Abulkhairi ki ke wayar, ta ce au baku yarda ba cewa da Uncle Wina nike yi ba? Hafsat ta ce Uncle Win nan da kike kira yana ji dake kema haka, A'isha ta ce haka ne baki faWi ?arya ba Uncle yana ji dani tamkar rai, Hauwa'u ta ce yana da mata? A'isha ta ce matansa uku Wan sa Waya. Hafsat ta ce aiko in bakin ci Sa'a ba matansa sai sun tsaneki, cikin dariya ganin ta shigar da su sun shiga ta ce suma ji dani suke yi, suka ce lallai,kin dace nan dai suka ?arasa ajinsu don Waukar darasi, A'isha kenan tunda sa?on da Nafisa ta aiko mata dashi ya shigo hannunta ta soma amfani da su cikin ?wana uku ta canza ta zama tamkar wata amarya abokanan karatunta kuwa kowacce sai ta dinga ce mata ana karatu ana rama ke kuma kina ?ara ?yau dan Allah menene sirrin? Dariya kurum take musu tare da cewa suna dai zolayarta ne. Hatta Anty Maimuna ?awar Anty Nafisa sai da ta dinga yiwa A'isha nacin son ta san man da take shafawa ta ce sunanshi Zahra Global in kina so zan yiwa Anty Nafisa magana.

Tunda ya yi waya cewa yana hanya duk ta rasa sukuni, ta ?osa su fito daga lap,tana shiga gida kuwa yau ko ta kan Abulkhairi bata bi ba suka shiga aiki su da Tani mai aikinta,girka wannan sauke wancan har suka gama, ta haWa mishi mutumin nashi wato zoSo sannan ta shiga wanka.

?walliya sosai ta zauna gaban madubi ta yi tare da saka turarukan jiki masu ?amshin daWi. Atamfa ce ?ar Holand ja Winkin riga da siket sun zauna dam a jikinta tamkar a jikin nata aka Winka su. Hatta Uwani sai da ta ce kin yi ?yau ?annan wannan kaya sun karSe ki, tana cikin shirya Abulkhairi ta ji ana ?wan?wasa gida. Kafin ta yi magana ta jiyo Uwani tana cewa Tani taje ta duba,don haka ta ci gaba da saka mishi kaya,?amshin shi ta ji ta amince shi ne ya iso cikin sauri ta ?arasa tana cewa Abulkhairi kayi ?yau babana" juyowannan da zata yi sai suka haWa ido da Uncle Win nata yana tsaye yana kallonsu cike da sha'awarsu, A'isha ta ce la Uncle har ka shigo? Ya iso gabanta na iso Beby ya Wauki Abulkhairi ya Waya shi sama yana mishi wasa ita kuwa tuni ta shiga gyara mishi gurin da zai zauna don cin abinci, ta amshi Abulkhairi, Uncle kawo shi kaci abinci bari in kai shi gurin Uwani ya ce a'a barshi nan abincinma nan za'a kawo min,nan take ta baza capet ta shiga jera mishi kuloli sai da ya zauna kafin ya fara cin abinci ta shiga gaishe shi tare da tambayar jikin Hajiya Jummai,su Hajiyarmu da sauran jama'a ya ce duk suna lafiya, Jummai dai jikin nata sai a hankali, da zoSon ya soma sannan ya shiga cin abincin ya ma rasa me zai ci duk ranshi yana so rabon da ya yi ci irin wannan har ya manta, ya ce Beby kin ga kin sani yau har na wuce ?a'ida,na ci na kasa tashi, ta yi murmushi Uncle kenan to ai ni nafi son haka.

Ta?was da rabi daidai lokacin da ya dawo daga masallaci sallar Isha'i, ya ce Beby ba zan ?wana a nan ba shi yasa muna isowa nasa Jabiru ya je ya kama min masauki ta ce don me? Ya ce ga su Uwani ko ba haka bama kin san ba ni son cikin makaranta, ta ce to ya za'ayi yanzun? Tashi zakiyi mu tafi, ta ce da Abulkhairi? Ya ce eh mana, ta ce can zan ?wana kenan? Ya ce to ya ya kike nufi da? Ya ci gaba,kina nufin ni kaWai zaki bari inje in ?wana? Ta Wan yi ta?wa-ta?wa da fuska haba Uncle gidannan fa dasu Uwani shi kenan sai nabi ka can da safe kuma idan na dawo da wane ido zan kallesi? Ya Waure fuska koda nan na ?wana abin da kike gudun su kalle ki dashi in kin bini dashi dai zasu kalleki,kin gane? Beby duk mace mai miji in dai tana tare da shi an san me suke yi, balle ni da na Wan ?wana biyu ban abinnan ba, ya ?arasa da ?ar tsokana ta ce Allah Uncle gaske nake faWa zan ji kunya, ya Wauki Abulkhairi muna jiranki cikin mota ki zo muku da duk abinda za ku bu?ata, zuwa gobe.

Ta bisu da kallo Wan murmushi ta yi sannan ta shiga haWa musu kayan bacci da sauransu, ta kunna tiraran tsugunno ta yi tare da ?ara kimtsa jikinta, ta saSa jaka tare da zura hijabi ta fito, Uwani suna kallon T.V su da Tani ta fito ta ce Uwani zamu in nan cikin gari kome sunan unguwar? Gidan dai wani ko abokinshi ne? Ku dai kulle gidan in mun dawo to sai mu buga. Uwani ta ce to ?an nan a sanyin nan? Da kun bar Alhaji nan tunda shi bashi da rigima, ta ce yama riga ya fita da shi sai dai mun dawo. Tani ma ta ce sai sun dawo.

Cikin mota ta same su yana ta mishi wasa, ta shiga tare da tura baki Uncle ka sani zula ?arya, ya ce kin so ne me ki kace? Ta sanar da shi yace in suka zauna jiranki fa? Ta ce shi ne ai ko in koma ince mun fasa sai ka shigo mu ?wana ciki kawai, kafin ta rufe baki ya tada motar.

Cikin Reception suka ga Jabiru yana zaune yana kallon ?wallo cikin T.V, ya tare su tare da amsar Abulkhairi, shi ne ya yi musu jagora zuwa Wakin daga bakin ?ofa suka yi sallama tare da mi?a musu yaron.

A'isha tasha mamakin yanda Uncle ya ke ta rawar jiki tamkar yau ya soma sanin mace, ta dai sha wuya sosai shi ko sai kace bame mata biyu ba, haka ?iri-?iri ya ?i su tafi gida ranar tana ji tana gani dole ta kira wayar Uwani ta ce mata sun yi wata ?ar tafiya kada su ji shiru, cikin satin da lahadin wata rayuwa suka yi mai tsayawa cikin zukatansu, ranar Lahadin ma sai dare sannan ya kawo su gida shi kam Asubanci zasu yi don komawa KT,lokacin da zasu yi sallama ta kuma maimaita mishi batun da ta ringa mishi naci tun da suka je hotel Win bai ce mata ?ala ba.

Ta ce don Allah Uncle kaga Abulkhairi be yi ?wari ba, kuma ga karatuna. Nan take ya gumtse fuska Beby na fi son in kin faWi abu nayi shiru ki ringa ?yale ni, ke kina ganin ko'ina shaye-shaye zan yarda da wani tsarin iyali? Ki kalleni fa ki gani a shekaru na sai yanzun Allah ya bani Wan fari, amma har in soma butulce ma Allah? Please bana son in kuma jin makamancin wannan zancan, kanta na ?asa ta ce to, sallamar ma ba cikin daWi sosai suka yi ta ba,in ba dan A'isha ba ce ma ?ila da wata ce tazo mishi da wannan batun sai ya mugun saSa mata yanda ta kula da irin Sacin ran da ya nuna cikin dare sai da ta kuma kiranshi ta bashi ha?uri kan cewa ya yi ha?uri ta ga ranshi ya Saci da batun da tazo masa dashi, ya ce ya wuce shi bai ?ima ace yanzun tana da wani cikin ba, dariya kurum ta yi amma cikin zuciyarta cewa take yi Allah ka tsare ni.




#######
[12/22, 20:35] Ummi Tandama=??: *=???=???=??? Page 12*



Tana ta gudu gyale a hannu takalmi a hannu tana zunduma ihu cikin ?ungurmin dajin mai tsananin duhu,yaran ta ke gani cikin wani muguwar kama mai ban tsoro, dukkan su suna furta mata kalmar fansa! Fansa!! Ko'ina cikin dajin amsawa yake yi, gudu take yi tun ?arfinta duk ta gaji sai ta hangi wani rami nan take yi ta yanke shawarar tsundumawa cikin, tana faWawa sai taji ta kan macizai da kunamu, ihu ta saki mai tsanani sai ta farka a tsorace ta tashi zata gudu Alhaji Saddi? ya ri?e ta da ?arfi yana cewa Jummai lafiya? Masu aiki ma suka shigo da gudu saboda ihun da suka jiyo,faWi take gasu nan,su murja ne da Hafsatu zasu kashe ni wai zasu Wauki fansa su Jamila ne, da taimakon ?an aiki ya samu ya dannata kan gado zuwa wani lokaci yana tofa mata addu'o'i sannan ta lafa sai kuma kuka tana faWin na shiga uku ni Jummai. Ya ce me yake faruwa ne ki min magana mana ta ce su Jamila ne zasu kashe ni suna ta bina, ya ce wacece Jamila? Matanka mana da suka mutu, shiru ya yi ya zuba mata idanu, cikin zuciyarshi kuwa tunani yake yi me zasu Wauki fansa yake nufi? Amma sai ya dubeta ya ce to kici gaba da addu'a ya mi?e ya fita cikin Waurewar kai,baya son zargi don haka sai kawai ya shafe batun daga zuciyarshi sannu a hankali mafarkin ya zamo wa Hajiya Jummai ?a'ida in dai har zata rufe idanu da sunan ko gyangyaWi ne ba ma bacci ba,tuni ?an aikinta kunnuwansu sun soma sabawa da jin ihun Hajiya Jummai cikin dare da rana, ita kuwa tuni rashin bacci ya yi biji-biji da ita tamkar zautacciya ta dawo ko yaushe tana surutai waWanda in ka saurare su asirin ta kawai take tonawa,ko yaushe tana faWin kada ku kashe ni sun ce zasu rama na shiga uku na kuyi ha?uri wannan yasa Alhaji tsare Jummai da son jin me ke faruwa ne? Kuma me zasu rama? Cikin kuka ta ce ka taimake ni nice na kashe su dukkansu nan ta zayyane mishi duk yanda komai ya faru,kuka da hawaye Alhaji Saddi? ya yi sannan ya je yazo da Alhajinshi don jima kunnanshi shima, Alhajinmu kasa magana ya yi sai da yaje gida sannan ya iya furta ma Hajiyarmu labarin itama girgiza mahaifan Jummai sun yi ba?in cikin jin wannan zancan, Alhaji Saddi? ya samu mahaifan nashi don son sanin menene mafita shi dai ta gefen shi ya gama zama da ita, ashe duk ita ce silar da jama'a suke mishi mummunan zato kai Allah ya isa Jummai na tsane ki har abada, mahaifinshi dai ya ce in yaga bazaya iya zama

9 / 13