MUMMUNAN ZATO Book 3 Hausa Novels Compelet By Halina Abdullahi k Mashi

Author :  Halima Abdullahi K Mashi Category :  Tknovels

Chapter   6 / 13

15K to 18K   out of 38.3K words

maigidan ya yi kamar zaya juyu son rai sai kuma ya murWe, tana fa so ta san shin ina aka ?wana ne batun cikinnan? Dole ta je gurin Malam yau saboda ya yi mata bayani filla-filla, Lallai kam zata ga boni in har su Hajiyarmu suka ji batun ciki.

?akin A'isha yana daf da na Hajiyarmu,tuni tasa aka gyare shi A'isha tana ciki a ?wance tunanin rayuwa kawai take yi, ashe akwai wani lokaci da zai zo Uncle Win ta ya juya mata baya? Musamman irin wannan lokacin da ya kamata ace ya jata a jiki,ya so ta ya riritata, amma ba komai ta sani jarabta ce ta Ubangiji yana jaraba bayinsa ta kowace hanya, ta yarda itama yana jarabata ne don ya gwada imaninta, Uncle kuwa tana ta ?ara ba shi uzuri ba ta so ta tsane shi.

Yau ?wananta uku a gidan tana cin gyaWa dafaffiya da ta ce tana so Hajiyarmu tasa aka dafa mata, Nafisa ta shigo da sallama tare da ?ar tsokana tana cewa mai ciki Uhum ga ni nan tafe, A'isha ta yi murmushi ta ce Anty Nafisa ce yanzun? Ta zauna tare da Wiban gyadar tana cewa tun Wazun na zo ina gurin Hajiyarmu ne, A'isha ta ce ina yini? Suka gaisa ta ce Yaya Bebynmu? A'isha ta yi Wan murmushi ta juya zancan da cewa yau fa sauran sati Waya mu koma makaranta, Nafisa ta ce har an gama yajin aikin? A'isha ta dubeta da sauri ba yajin aiki mukayi ba. Nafisa ta ce to tabbas ni naji da kunnena makarantarku suna barazanar tafiya yajin aiki,in har ba a biya musu bu?atunsu ba. A'isha ta ja tsaki, Allah yasa kada a tafi. Nafisa ta ce amin, Brother ya zo kuwa?

A'isha ta yi guntun murmushi, ina ganin abubuwa sun mishi yawa ne shi yasa, Nafisa ta kalleta cike da tausayawa,ke dai A'isha ba ?ya son laifinsa ne, amma in yana gari kullum sai ya zo gidan nan, yanzun dan kina nan ne shi yasa ya daina zuwa. A'isha ta ce to ni me zan ce? Nafisa ta ce, Allah duk da ke ma shiyasa yake miki wannan abin,ni duk son da nake maka wallahi in ka taka ni zan nuna maka kuskuran yin hakan. A'isha ta ce to Anty Nafisa kin san ko na mishi wani laifi ne? Ai da baya min haka, sai in ga tamkar nayi butulci in har na manta irin rainon da Uncle ya yi min a baya. Nafisa har da tagumi tana kallonta, kafin ta ce A'isha ke kam ban ma san irin ki ba,ko son shi ne ya yi miki yawa? Oho, A'isha ta yi guntun murmushi, sannan ta ce ke ba ki son Uncle Bello? Nafisa ta ce so kai amma fa bashi zai hana in ya min wula?anci in kasa ramawa ba.

A'isha ta tsura ma ?asa idanu,son kawai take ta tuno ta ya ya zata iya yin sa'insa da Uncle Winta? Ko rama wula?ancin da ya yi mata? Nata ganin yana mata hukunci ne sakamakon wani laifi da tayi mishi, damuwarta Waya shine ya sanar da ita wannan laifin ko zancan ciki ta mishi uzurin rashin sani ta kalli Nafisa tare da girgiza kai ni kam Uncle yana da wata irin ?ima a idona,ba zan iya Sata mishi rai matsawar ina sane ba, kuma ko yanzun nasan duk yanda aka yi ina da laifin da nayi mishi mai girma,tsaki Nafisa ta ja sannan ta fita daga Wakin,yarinyar ba zata gane cewa maza ba'a musu haka ba.

Daren ranar Alhaji Saddi? ya zo da daddare falo ya samu iyayan nashi cikin girmamawa ya zauna ya gaida su, Alhajinmu ya fi sakar mishi fuska,shima Win ba kamar yanda ya saba ba, ita ko Hajiyarmu da ?yar ta amsa kalma Waya daga cikin jerin gaisuwar da ya jero mata,nan ya shiga kame-kamen cewa ya yi tafiya ne shine dalilin rashin zuwanshi, sannan in ya nemi Alhajinmu a waya bata shiga,sai Alhajinmu ya canza maganar da cewa Wazun kaga ba?i a Office Winka? Ya ce ,eh sun zo mun kammala da su, zuwa satin sama zamu tura musu da kuWi in mun ga kayan nasu. Alhajinmu ya ce, shikenan,ya yi Wan jim sannan ya ce, A'isha na ciki? Hajiyarmu yi tayi tamkar bata ji shi ba,isowar Uwani kenan ta dire mishi ruwa ta ce eh tana ciki,ya mi?e ya shiga, daidai lokacin da A'ishan ke kan sallaya hannuwanta a sama idanunta suna zubda hawaye,tana cewa ya Allah kai ne mahaliccina da kai na dogara, kai ne kaWai zaka sama min mafita cikin lamarin nan nawa da mijina. Ya Allah daidaitamu cikin gaggawa, Allah ka shafe wannan matsalar tamu,nan ta shiga kiran Ubangiji cikin sunayen shi keSatattu,yana tsaye yana kallonta har ta shafa sam bata san da mutum ba, ya sauke ajiyar zuciya, sannan ya shiga cikin Wakin,ta bishi da kallo har ya zauna ta mi?e ta nufi ?ofa,ya danne wani abu da ke taso mishi ya ce ina zaki? Ta ce zan kawo maka ruwa ne, ya girgiza kai yanzun nasha a falon su Hajiyarmu, ta dawo ta zauna kan sallaya sannan ta ce ina yini? Ya amsa cikin cijewa domin lokacin wani irin haushinta zai ce ko tsana ma? Bai san ya ya zai kira abin ba, duk da ?o?arin dannewar da yake yi fuskarshi ta canza, ya daure ya ce ya ya jikin? Ta ce Alhamdulillah, ta sake duban fuskarshi gabanta ya faWi saboda ganin irin yanda ya Waure, duk da haka ta daure ta ce, "Don Allah Uncle kayi ha?uri,bisa ga laifin da nayi maka,koda dai ban san laifin ba,ya mi?e tare da juya mata baya,ba abinda ya kawo ni yanzun ba kenan nazo ne na duba ki sannan ki min lissafin abinda ki ke bu?ata ke da Bebyn."

Ta tsura ma bayanshi idanu bata gajiya da yaba mishi cikin kowace Irin shiga, muryarta a sar?e ta ce sai dai ka tambayi su Anty Nafisa, ya juyo duk abinda suka zaSa miki ya yi? Ta ce eh, sai dai batun komawata makaranta, ya kuma dubanta yaushe ki ka dawo? Ta ce, Uncle mu ba ayi mana hutu, ya juya baya domin in yana kallonta sai yaji ranshi ya fi Saci,ya ce makarantar ku sun tafi yajin aiki,ko dama ba a tafi ba bazan bari ki haihu can ba." Ya nufi waje ni na wuce hope ba wata matsala? Ta ce babu,ka sauka lafiya, har ya kai bakin ?ofa ta ce, "Na manta Uncle." Ya tsaya ba tare da ya juyo ba, ta ce wayata da kayana. To, kurum ya ce ya wuce, don ya ?osa ya bar Wakin, haka kurum yake jin tamkar ya make ta,yana barin Wakin sai ya ji shi sakayau, ga mamakinshi da ya fito sai yaga mahaifan nashi sun canza mishi, da alama shigarshi gurin A'isha ya yi musu daWi,nan ya nufi gidanshi.

Haka A'isha ta ci gaba da zama gidan surukanta gata na duniya tana ganin shi matsalarta Waya ce, Uncle Win ta wanda har yanzun yake nuna mata tsana da tsangwamma. Lura da ya yi cewa su Hajiyarmu ba su da matsala in dai suka ganshi ya zo da gurin A'isha shiyasa shi kuma kullum zai zo da safe in ya taso Office ma ya sake biyowa,duk kuwa da kasancewar dole yake ganinta,na ta gefen kuwa ta kan ji daWin hakan duk da ba wata magana mai daWi ko kulawa yake mata ba, sai dai ta lura yana matu?ar ?aunar cikin in tayi la'akari da yanda ya narko ma Anty Nafisa kuWi wai su je suyi siyayya, sai ga Anty Nafisa ni?i-ni?i,wai ta zo suje siyan kaya,da ta?i zuwa sai da Hajiyarmu ta ce ta kimtsa su tafi dama Likita ya ce ta ringa motsa jiki,ko a can idanu ta zuba Anty Nafisa ta ringa jidar kaya tamkar hauka, kuma bayan sun dawo washegari sai ga Nafisa da wasu shirgin kayan wai na Bebynta ne ta fara siya kafin ta yi Sari, A'isha ta ce Anty Nafisa maimakon ki ajiye su tunda dai zaki samu wani, Nafisa ta ce don zan samu wani sai na?i yiwa Wan bros Wina hidima? A'isha in baki sani ba yaron da Brother zaya haifa, shi ne gaba da duk wasu ?a?a da zamu haifa,koda gurin mahaifanmu, ballantana mu. A'isha ta yi Wan murmushi ita kanta tasan hakan da Nafisa ta faWa gaskiya ne.

Ga su Jummai kuwa gata nan zaune gaban Malam tana sanar da shi damuwarta, ta ce Malam da farko fa har ya ce cikin ba nashi ba ne, amma yanzun ya dawo ya amshi cikin, kuma sai faman zumuWi yake yi kan cikin nifa na fi so inga an yi waje da cikin. Malam ya na jin ta kuma yana zuba aikinsa, ya dubeta kafin duk wannan aikin ina cikon kuWina? Ta jawo jaka tana cewa, matsalarka kenan, kuWi,ya ce kina zaton zan zauna ne in ta aikata saSo a banza? Ba duniyar bayan dama na san a lahira sai dai in ana bada haya mu kama? Hajiya Jummai ta ce,ni dai gashi nan ya ya batun aikina yanzun? Ya ce sau?i ne, amma in kin tafiyar dashi yanda na baki, cikin Sarin jiki ta ce zan tafiyar malam,kai in ka faWi abu matsawar an yishi babu mishkila aikin zaya tafi daidai, yanzun ka faWa min duk dokar da ka ke so in kuma in cika aiki, ya dubeta ta na farko dai cikin nan sai an haife shi, sai dai in an haife shin asan yanda za'ayi da shi, sannan kamar yanda na taSa gaya miki duk wadda ta soma haihuwa a gidan ita ce matar da zata zama uwar ?a?anshi, sai dai in za kiyi ?o?ari in ta haihu ki kawo mana mahaifarta." Hajiya Jummai ta shiga share zufa, zuwa can ta ce tabWijan aiki, Malam ya ce ba wani aiki ba haihuwar asibiti ba ne? Da zaran kin samu masu amsar haihuwar kin jona su da Wan wani abun zasu Wauko miki, ta ce to in kuma gida ta haihu fa? Ya ce ya ya kike yi kamar ba mace ba? Bana jin tunda sheWan ya sara muku za'a samu wanda yafi ku iya makirci,ke cikin irin taki kissar ba zaki iya Wauko mahaifar ba? Ta yi jim sannan ta ce zan ?watanta sai dai baka sanar da ni me za'ayi da mahaifar ba,don na fi zage dantse.


#######
[12/21, 08:48] Ummi Tandama=??: *=???=???=??? Page 8*


Ya ajiye allon dake hannunshi in har ki ka samu nasarar kawo min mahaifarta kin haye,don ina mai tabbatar miki ke kanki sai kin haihu, ita kuwa zamu ruSar mata da gabanta yanda ma mijin ba zai je kusa da ita ba, sannan zamu maida ita juya har tsawon rayuwarta ba zata kuma haihuwa ba. Cike da farin ciki mai tsanani Hajiya Jummai ta ce ni ko ko tawane hali zan nemo mahaifarta zan dai haihu ka ce ko? Ya ce cire shakka, ta ce aikinka ba shakku a ciki, gafarta malam sai dai in ba a dire maka kuWi ba, ya ce ashe kin gane kuWin aikinki dubu Wari da saba'in za ki bada in kin kawo mahaifa sannan zaki ba da kuWin, ta ce aikin ma ya yi sau?i na gode zan ?o?arta,kun ji matan da suka Sata suka bar Allah da Manzo (S.A.W) Allah ka shirye mu.

Hadiza ma halin da ta ke ciki kenan, ya ya za'ayi taga bayan A'isha,ga ?aryar ciki da ?aryar Sari,ga kuma amsar kuWi hannun miji kafin ya yi auratayya da ita, duk sun haWu sun firgita shi, shi da kanshi Alhaji Saddi? Win in ya zauna sai ya yi ta tunanin yanda aka yi yanzun baya gane kanshi, kuma yana da yawan addu'a ga ?yautata ibada, haka nan mahaifanshi biyu suna tsaye kanshi da addu'a.

Wata tsurfa da Jummai ta Wauka shi ne kullum zata zo gidan su Hajiyarmu dama-dama take da A'isha tare da nuna kulawarta ga A'ishan,tun A'isha tana Wari-Wari da ita har ta saki ranta. Su Nafisa ne dai ma suke cewa A'isha tayi hankali da Jummai,in Hajiyarmu ta ji sai tayi musu faWa tare da cewa wato zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne, A'isha kam ta Wauki nasihar surukar tata kan cewa kada ta saka batun su Nafisa cikin ranta, ta zama mai zama da kowa cikin zuciya Waya. Wannan ne ma yasa har hira sukan yi da Jumman, tunda dama ba su taSa faWan sa'insa ba, ita dai in taga Jumman ne sai gabanta ya ringa faWuwa,sai ga Jummai an je kasuwa an jido kayan beby na mahaukatan kuWi an zo ana nuna ma maigidan, shi ko baki ya taSa dan duk wanda za ya ?yautatawa A'isha shi ka baya birge shi, duk da wasu lokutan yana ji cikin zuciyarshi cewa ba ya ?yautata mata da ya so ya yi nazari kan abinda ya ke mata sai ya ji tamkar ana raWa mishi a cikin kunnanshi ce wa ita taja duk abinda kai mata,in ya tambayi kanshi cewa da tayi ma ka me? Sai yaji zuciyarshi ta soma zafi ranshi ya shiga tafasa saboda kisisinar Jummai har faWa suke yi da Alhajin kan A'isha, wata ranar juma'a ya shigo ganin su Hajiyarmu bayan sallar juma'a kamar dai yanda ya saba yi kowace ranar juma'a cikin Wakin Hajiyarmu ya samu Jummai rashe-reshe tana shan farfesu,ya shiga yana cewa ?ar gidan Hajiya wai me take baki ne, kullum kina nan? Cikin murmushi ta ce ina zuwa taya A'isha rainon Wanmu,ka dai san yanda na matsu mu ga Bebynmu.

Hajiyarmu tana kan sallaya duk da ta idar da sallar tuntuni tana ta addu'o'i,ya gaishe ta cikin girmamawa, ya sani Jummai zata yi ta jan shi da hira ne shiko ba za ya sake ba gaban Hajiyarmu, don haka sai ya mi?e. Ya samu A'isha zaune kan sallaya duk ?afafunta sun kumbura, cikin ya yi ?ato ita kuma ga ta duk ta sirance ta ?are yana son ya tausaya mata, amma ya kasa maimakon haka ma sai haushin ta. Ya juya mata baya kamar ko yaushe wannan Wabi'a tana mugun ba?anta ran A'isha,ya ya Uncle zaya dinga juya mata baya? Nata ganin tamkar rahamar Allah ta juya baya daga gare ta ne, muryarshi ta katse ta kina bin dokokin Likitan kuwa? Cikin rawar murya irin ta me kuka ta ce eh,ya ce wai ke baki da wani aiki sai na kuka? Salon wani ya ji ya ce ina cutar da ke ko? Ta share hawaye sannan ta ce Uncle ina kukan ba?in ciki ne tare da yin tir ga rayuwata,na aikata laifin da mijina ya kasa yafe min, duk da ban san laifin ba. Ya juyo,na ce kin min laifi? Ya sake kauda kai daga gare ni baki min komai ba. Ta mi?e ta zo bayanshi sannan ta dur?usa gwiwowinta ?asa, Uncle don son da Ubangiji yake yiwa Manzonsa ka taimake ni ka sanar dani laifin da na yi maka, kada ka barni cikin duhu, nasan laifin mai girma ne domin idanunka ba sa son kallona,haka zalika kafi son juya bayanka daga gare ni, ta kama ?afafunshi "Uncle don girman mahaliccinmu ka yafe min." Ji ya yi tamkar ta zuba mishi wuta a daidai inda ta ri?e, cikin wata matsananciyar tsawa ya ce "Sakar min ?afa,kina hauka ne? Jummai ta shigo da sauri tana faWin, "Lafiya,me ya faru?" Domin tsawar da ya daka ilahirin wanda ke kusa ya ji, itama A'isha cikin masifar tsoro ta sakar mishi ?afar,don makirci Jummai sai ta Waure fuska tare da Sata rai ta soma cewa, "haba Alhaji, gaskiya abinda ka ke yi ya wuce min sherin,me yarinyar nan ta yi maka da ka ke mata wannan tsawar? Duk lokacin da nazo gidannan cikin damuwa nake ganin yarinyar nan kuma na san kai ne zaka sakata cikin wannan halin. Ya dubi Jumman,ita kin san abinda ta yi min ne? Ta ce ban sani ba amma ai komai na duniya Wan ha?uri ne ko? A'isha ta iso gurin Hajiya Jummai cikin matu?ar son ta san laifin da ta yi mishi,ta ce Hajiya don Allah ki tambaye shi me na mishi? Hajiya Jummai ta dubeshi, Alhaji ka sanar da yarinyar nan laifinta domin gaskiya kana cutar da ita." Ya dube su ya yi shiru kamar yana son tunowa, can ya ce to wai ni na ce ne ta min laifi? Ni batayi min komai ba, duk abin da suke yi Hajiyarmu tana kallonsu sai lokacinne ta yi magana cewa, kurum ta yi A'isha taho muje. A'isha kam ta bi Hajiyarmu zuwa Wakinta, Hajiya Jummai ta ce to ka gani ga shi ma har Hajiyarmu tana fushi da kai, ranta ya Saci bata son yanda ka ke yiwa yarinyar, tsaki kawai yaja sannan ya fita.

Koda Jummai ta shigo Wakin Hajiyarmu nata zaton za ta samu suna tattauna batun Alhajin, amma sai ta samu Hajiyarmu tana waya, A'isha kuwa tana duba littafin Hisnul Muslim, ta zauna tana ?an mitoci gaskiya Alhaji baka ?yautawa.

Hajiyarmu ta gama waya, Jummai ta ce Hajiyarmu ya kamata a yiwa Alhaji magana baya ganin ba ita kaWai ba ce? A'isha bata da matsala ya ya zaya ringa matsa mata? Hajiyarmu ta ce ya yi dai mu gani, rayuwa ce amma cikin ran Jummai dam da murna sannan tafi kowa sanin dalilin da yake wannan abin ga A'isha ita dai burinta shi ne A'isha ta haihu gabanta ko daga ita sai ita,ta samu mahaifa ta ida tarwatsa rayuwar yarinyar.

Tana gama waya da su Ummanta, ta kishingiWa. Allah sarki! Su Abbanta sun zata har yanzu tana cikin ?wanciyar hankali ne,sai dai tasha alwashin ba zata taSa sanar da su ba, domin ko me zata ce Abbanta ba zai yarda ba,?ila ma reshe ya juye da mujiya,wato laifin ya dawo kan ta. Cikin wannan tunanin ne taji tamkar an mintsine ta a baya,dama duk ?wanakin a zaune take ?wana in zata iya kuma ta yi ?an nafilfili a haka ta yi sallar isha'i. Hajiyarmu ta shigo tana ce mata,kin ci abinci? A'isha ta ce,na ci zan ma ?wanta ne. Hajiyarmu ta ce kina jin daWin jikinki kuwa? A'isha ta ce eh babu damuwa Hajiya, fitar Hajiyan ke da wuya ciwo ya dawo sabo, ita kaWai ta dinga kai kawo sam bata za ci haihuwa ba ce,ga nata zaton irin

6 / 13