MUMMUNAN ZATO Book 3 Hausa Novels Compelet By Halina Abdullahi k Mashi

Author :  Halima Abdullahi K Mashi Category :  Tknovels

Chapter   13 / 13

36K to 38.3K   out of 38.3K words

cewa Antyna ga waccan uwar iya yin nan bata san wadda take son bata nan ba, suka yi ta dariya domin basu san cewa ta dawo ba, Tabawa ta ce na rasa zaman da yake yi a sasanta, Hadiza ta ce naci ne irin nashi, kuma zai ha?ura da ita da kanshi.

Nafisa ta zuba wa Aisha idanu, me ya faru haka jikinta duk tabon bulala? Uncle ya ce Sister ki dai lallasheta,nasan zata gaya miki komai, ina zuwa,ya fita Nafisa ta ce A'isha rigima ku kayi da Brother Win?" Tana buWe baki sai kuka ya ?wace mata, muryarta ta ?i fita, cikin kuka da dasashewar murya take sheda ma Nafisa yanda lamuran suka faru. Nafisa ta tausaya mata kuma ta amince cewa A'isha ba zata aikata hakan ba, ta ce maza kenan, amma shi Bros ya mance ha?urin da ki kayi dashi baya sannan babu binciken da ya yi,dan ya ganshi a sasanki ai gidan da mutane kuma yafi kowa sanin cewa Hadiza zata iya aikata abinda yafi ga wannan la'ananniyar mai aikin tata sai ka ce irin karuwan nan na maraba, ta dubi A'isha tashi ki shiga kiyi wanka tana fitowa zazzaSi ya rufe ta,sai rawar sanyi take yi, Nafisa ta ce shirya muje asibiti, ya shigo ta ce dole zamu je muga Likita, jikinta sai rawa yake yi, ya ce to kuje ko in zo muje, ta ce bari kawai muje mu dawo..



#######
[12/24, 09:00] Ummi Tandama=??: *=???=???=??? Page 16*


Amsoshin da ta bawa Likitan sune suka sa shi ya ce ba zai bata magani ba har sai ya yi mata gwajin fitsari sannan ya yi mata wasu gwaje-gwaje ya fitar da sakamakon ciki wata biyu. Nafisa ta dube ta kin ga Ishara ko? To da yaja garin duka cikin ya zube da ya huta. A'isha kuwa shiru kawai ta yi fatanta Allah ya tona mata asirin wanda ya ?ulla mata sharri,ya bata magungunan da suka dace suka nufo gida.

Yana zaune yana kallon Aljazira suka shigo,su Hadiza basu ga fitar su A'isha ba sai dawowarsu suka gani, Tabawa ta ce"innalillahi, wannan tsinanniyar bata tafi daga garinnan ba ko ko dawo da ita aka yi?" Hadiza ta ce wannan fa kada tasa nima in yi kisan kai, wallahi na tsane ta, amma Tabawa dole ne ki samo wata dabarar."

Shi ko ya biyo su har cikin Waki, A'isha ta ?wanta har yanzu in ta kalleshi ranta na zafi, ta lumshe idanu ya ce kun samu magani Sister? Ta ciro sakamakon daga cikin jakarta ta mi?a mishi ya amsa yana dubawa ya kalli Nafisa, wadda ke kiran layin Hajiyarmu, ya ce Sister yana nufin Beby tana da ciki? Kafin ta bashi amsa Hajiyarmu ta Waga wayar nan Nafisa ta shaida mata ciwon A'isha ta kuma shaida mata cewa ciki gare ta wata biyu, Hajiyarmu ta ce Allah ya bata lafiya, haka ta yi kiran sauran ?an'uwa tana shaida musu, shi kuwa gaban A'isha ya zauna, Beby don Allah ki yafe ni lallai yanzun na amince ba laifinki ba ne ya mi?e ya nufi Wakinshi ya ciro ?walayen maganin yaba Nafisa kin gan su nan har da alamun wanda aka sha a ranar sannan karanta ki gani da tasha da cikin ya fita tunda sun rubuta hakan, Nafisa ta gama dubawa ta ce kasa idanu sosai musamman kan wannan Tabawar, ya jinjina kai shi kanshi baya ?aunarta, amma yanzun ba shi da hujja, sai dai zaya sa idanu.

Nafisa tana gidan har dare sannan ta ?ara bawa A'isha ha?uri ta tafi shi kam har lokacin bai ga fuska gurin Aishan ba, gashi ranar gurin Hadiza yake,yana nan har sha biyu sannan ya nufi gurin Hadiza yana fitowa har ya gota ya nufi Wakinshi sai yake jin magana ?asa-?asa Wakin Hadiza labulen window ya Waga,suna zaune kan gado Tabawa tana cewa ina zaton bata da lafiya ne fa dama tsinanniyar zata mutu da mun huta. Hadiza ta ce lallai wallahi da sai nayi party, yanzun wane kalar makircin za'a shirya mata tunda wannan na maganin sai mun ?arasa shi, ta ce ai ba wahala zamu yi gurin shiga sasanta ba,kin san ita idan mijin na nan bata da lokacin kowa sai na shi, to bari zamu yi sai ranar da miji ke gurinta in ya kama week end sai mu samu wani ya haWa mana layar ?arya asa sunan ki da nashi ace an shiga tsakanin ku a zuwan ita ce tayi sai musa a inda zai gani kin san zai kai a buWe mishi, to daga nan sai muyi yin wasu dabarun zai yarda tunda zai zarge ta yanzun ma dama cikin zargin take. Hadiza ta ce hakan ki naga zai yiwu? Ta ce to gidan da na soma aiki mata shidda muka kora da wannan dabarar, Hadiza ta ce shi kenan Allah yasa wannan karon mu dace ko da yake wancan karon ma mun dace tsabar naci ne da kuma ?wadayi. Tabawa ta ce ina kallon lokacin da ya Waura mata mari da yaga maganin amma don rashin zuciya ta dawo ina zato har da saki ya yi mata, Hadiza ta ce ke in mungwada komai be yiwu ba Allah zan sa mata guba ne kawai. Tabawa ta ce kin Istigfari daga baya shi kenan kin huta,ya saki labulan ya zo ya turo ?ofar,dukkansu suka waigo ya ce to duk na jiku, Allah ba azzalumin sarki ba ne,yau gashi ya toni asirin ku ya juya ya fita ya barsu cikin zufa da tashin hankali shi kaWai cikin Wakinshi,ya zurfafa cikin tunani har hawaye sai da ya yi saboda tausayin Beby har amsa laifin nan don kawai tsabar bata son tashin hankali,ga dukan da ta ci bada laifinta ba,nan kuma gashi suna shirya mata sabon makirci ciki har da yun?urin kashe ta lallai zama da Hadiza hatsari ni tunda har ta furta zata aikata gara ya Wau matakin kada gidanshi ya zama sansanin Waukan rayukan jama'a.

Da safe kuwa ya mi?a mata takardarta,saki uku don ma kada ace ya yi ha?uri Allah yaga zuciyarshi. Da safe da ya fito bayan ya dawo daga masallaci ya gama duk shirye-shiryen shi zai fita zuwa Office zaune ya samu Hadiza da Tabawa tana bata shawara kan cewa taje ta bashi ha?uri, ya yi sallama sannan ya mi?a mata takardar, gashi kada in dawo in same ku cikin gidana, ya fita ya bar ta tana ihu tare da ro?onshi har gidan Aisha wato sasan A'isha ta bishi tana ba shi ha?uri kukan ne ya tashi A'isha daga bacci tun bayan da tayi sallar Asubahi,yana shiga Wakin A'isha ta bishi ta tashi zaune a razane tana kallonta, ya ce na ce ki tafi me zan miki,saki uku ne ki je gaba kiyi kisan ba gidana ba na gaji, A'isha ta ce haba Uncle me zai saka yanke wannan hukuncin? Ya zauna kusa da ita wannan shi ne mafita,ya koro mata komai a gaban Hadiza ha?uri ta shiga bawa A'isha tare da cewa ta taimaka mata don Allah, A'isha ta ce Uncle me kaga za'ayi? Ya ce gidan su kawai zata sannan ya rusuna gaban A'isha, Beby don Allah ki min afuwa bisa abubuwan da na miki ba da laifinki ba, cikin sauri ta mi?e ta ce Uncle don Allah ta shi don Allah kada ka kuma min haka na sani kana da hujja sai dai na gode Allah da ka gane cewa ba laifina bane, sannan kayi saurin yiwa Hadiza saki uku,ka sani ko sanadin wannan ta shiryu? Ya ce sakin za ya fi sa ta shiryuwa in tayi wani auren gaba in zatayi irin wannan sai ta tuna da sakin sai ta fasa. A'isha ta dube ta kije gidan ?ila manya ba zasu rasa yanda za'ayi ba, Itama dai tasan ta faWi haka ne saboda Hadiza ta tafi,ta kuwa mi?e ta nufi gidan nata ganin zai yiwu a maidata.

Bayan fitarta A'isha ta dubeshi baka ?yauta ba Uncle,ai sai kayi mata Waya shi ne na gargaWi in yaso sai ayi mata nasiha baka gudun Allah ya jarabce ka da sonta? Ya ce insha Allah na rabu da ?aya ne, Hadiza ba zata taSa hankali ba. A'isha ta ce gashi ka saba da mata uku, ya ya zakayi da ni Waya dole kenan sai ka sake aure? Ya kalle ta Beby ni kam kin isheni zaman duniya, ta ce yanzun shi kenan nayi missing Win makaranta ta kenan,ya ce in ji wa? Ta ce ka manta abin da Abbana ya ce? Ya yi Wan murmushi ai dole ne muje mu wanke ki gurinshi ta ce yaushe? Ya ce da zaran kin soma jin sau?i.

Mahaifin Hadiza da kanshi ya samu Alhajinmu da batun ya ce be sani ba, amma bari ya kira Abubakar Win, Alhaji Saddi? kuwa ya zayyano musu duk yanda al'amarin ya kasance, Alhajinmu ya ce laifinka a nan saki uku da kayi,Babansu Hadiza ya ce ai ana gyarawa inji wasu Malaman.

Alhajinmu ya ce a'a duk wani Malami da zai ce ana gyara saki uku wannan yana faWin son zuciyarshi ne kawai, abinda wasu Malamai suka dogara da shi,shi ne lokacin da Manzon Allah ana saki uku a koma,to lokacin Umar Allah ya yarda da shi,sai ya hana saboda yanda maza suka maida saki uku kowa saki uku, shi ne wasu Malamai suke maidawa saboda Manzon Allah bai hana ba amma ya umarce mu da cewa muyi biyayya da Sahabban sa, domin su sun Wora ne daga in da ya tsaya don haka muyi ha?uri Allah ya haWa kowannansu da rabon shi na alkhairi in kuma da rabon zasu zauna can gaba sai su zauna. Baban Hadiza ya ce ka dai Waure mishi gindi ne. Alhajinmu ya ce to ni dai akan su koma saki uku gara na Wauki laifin da ka Wora min, ya tashi ya yi saman shi haka taron ya watse kowa ya kama gabanshi shi kuwa Uncle ya yi matu?ar farin cikin faruwar hakan.

Sun je Jigawa ?wanansu Waya inda Uncle Win ya wanke Bebyn tasa gurin mahaifanta har sai da suka tausaya mata Uncle da kanshi ya sanar da Abban cewa zata koma karatunta, sai dai zata bar Sokoto zata dawo Kano ko Zariya.

To Zariya ta samu lokacin da zata tafi ta ce ba girmanshi ba ne zama babu mata, ya ce hakan ya fi mishi ?wanciyar hankali, zai dinga zuwa mata week end haka rayuwarsu ta ci gaba cikin sha'awa, ta haifi ?ar ta mace wadda ta ci sunan Hajiyarmu, suna kiranta Ummulkhairi.

?wanci tashi babu wuya a gurin Allah,yau ga su A'isha ana rantsar da su matsayin likitoci ?wararru, dukkansu suna sanye da kaya na musamman lokacin ?a?an A'isha huWu ta ?ara Abubakar sunan Uncle suna kiranshi Khalifa, sai takwararta A'isha suna kiranta Humaira. Ta samu lambar yabo da ?warewa ta musamman, Uncle Win ta da ke zaune cikin Winbin jama'ar da suka halarci gurin. Alhaji Bello ya ce kai Alhaji Saddi? ban da na san A'isha zan ?aryata ita ce me ?a?a huWu, Alhaji Saddi? ya ce abinda zuciyata ke faWa min kenan,taro ya tashi in da suka yi hotuna da danginsu da ?awaye, su Abdulrahman da amaryarsa da su Jafar duk sun zo su Anty Nafisa kuwa sai rabon abubuwa da aka buga suke yi taro ya tashi suka shiga shirin zuwa gida.

Sati Waya da gamawarsu ya Wauki A'isha tare da yaransu wai za su masa rakiya,sai gasu gaban wani katafaran gini mai hawa biyu, maigadi ya buWe musu suka shiga, tun daga yanda aka tsara falon ?asan ta gane cewa asibiti ne. Sun hau ko'ina da ina, duk abinda ake nema a cikin asibiti akwai shi a nan. Sai da suka fito falon ?asa ya mi?a mata makullai tare da takardun asibiti ya ce Beby wannan ita ce gudunmawa ta gare ki. Ta zuba mishi idanu ta rasa me zata ce kawai sai ta rungume shi tare da sumbatar ko'ina a jikinsh???? 
  
 !"#$%&'()*,????????????????????????????????????56789????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i sai kawai su Ummulkhairi suka soma tafi suna dariya suni ta murna da yaran.

Shi ne ya Wauki nauyin nemo mata Likitoci waWanda suka karanci fanni daban-daban sannan ta samu aiki a babban asibitin gwamnati na jihar ta Katsina domin taimakon talakawa musulmai. Domin ta sani ba kowane zai zo asibitin na taba mai suna (AishSadik Hospital)ita ce tasa mishi suna, haka nan A'isha ta ci gaba da aikinta tare da kula da Uncle Win ta da kuma ?yawawan ?a?ansu, Alhajinmu girma ya sa shi dole ya ajiye aikinshi duk Uncle ke kula da komai shi kuma ya huta rayuwarsu mai ban sha'awa.

Yasa hannu ya zare farin gilashin idanunsa ya bita da kallo, maimakon kallon (CNN) da yake yi,ta yi ?yau cikin doguwar rigarta atamfa ?ar Holand,?irjinta cike tamkar ba ta taSa shayarwa ba,yanzunne take cikin shekarunta ashirin da biyar in bai manta lissafi ba yanzunne komai nata ya ?ara zaunawa musamman ?ugunta,lallai shi kan ya gode mahaliccin shi da wannan baiwa ga kuma ?an yaranshi, bai san ta iso gurin ba sai kawai ya ji ta hura mishi idanu, firgigit ya yi tare da jawo ta jikinshi, ta ?wanta a cinyoyinshi tana kallon fuskarshi ya ce Beby kullum ?ara ?yau ki ke yi da ?uruciya bana gajiya da kallonki. nima ai bana gajiya da kallonka, ya ce in yaran nan sunyi hutu ya kamata mu Wan fita ko na sati uku ne zuwa waje suyi mana rakiya ?ila ma su samu ?ani ko ?anwa, ta ce ai sun kusa hutun nan da sati mai zuwa.

A birnin na Misira waton Egypt wata rayuwa suke yi tamkar sababbin aure,sam ya manta da Jummai da mummunan zaton da ta saka shi a baya, yanzun sai farin ciki tare da godiya ga Allah da baiwar da ya yi mishi na samun mace jaruma mai ha?uri da biyayya,ha?i?a da duk mata zasu Wauki halin ha?uri da sau?in kai irin nata, da mace-macen aure ya ragu. Tabbas haka ne, Allah Ya bamu ha?uri domin Allah yana tare da masu ha?uri.



ALHAMDULILLAH!

Na gode ?warai
Taku ko yaushe, Halima Abdullahi K/Mashi.
*,.<Z\^? ? ? 
 ~???"?"?'?'?')))x*z*|*?/?/?/?4?4?4L6N6P6?<?<?< AAA?A?A?AFKHKJK`WbWdWfWvWxW?W?W?W?W?W|_~_?_?b?b?b?k?k?klonopo????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hpoy y"y????????2?4?6?@?B?D????Z?\?^???????x?z?|?~???????????????????
?????????????????????????????????????L?N?P?V?X?Z??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????*,.02z!|!~!,"."0"z$|$~$?)?)?)p-r-t-?6?6?6?:?:?:?>?>?>?@?@?@?H?H?H?S?S?SWWW```VcXcZc?d?d?dXwZw\w?{?{?{?{?{?{????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?{?{?{
| ||||???????????H?J?L???
?????????
? ??????????????~???????????J?L?N?????????????????????(?*????????????? ?0?2?4?4?6?8???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????hjlBDF?????????($*$,$*),).)?+?+?+?+,
, ,l7n7p7?:?:?:?<?<?<&@(@*@,@.@:@<@?@?@?@?@?D?D?D?G?G?G?QRRTTTZ^\^^^?`????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?`?`?`6d8d:d"j$j&j?p?p?p|u~u?u??????????????????@?B?D?F?T?V?????????x?z?|???????H?J?L?b?d?f?*?,?.?r?t?v??? ?d?f?h???????:????????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hjlnpr&
(
*
dfh????!?!?!b%d%f%*.,...;;;????@?K?K?K?O?O?OSSS>[@[B[4f6f8f:fx@x.?0?2???????|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????`?b?d?????????????????????????????????? ??????????????????????????????????t?v?x????&(*?????? "???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?###?)?)?)?)?)?)?)?)(***,*.*0*zC|C~CZO\O^O?Y?Y?Y?b?b?b^q`qbq?????????B?D?F?H?J?X?Z???????????????????????????????????????,?.?0?F?H?J?f?h?j?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hj??????????????????????????????????????????????????P?R?T?j?l?n?@BD> @ B npr???fhj???????"?"?")) )?-?-?-444;
; ;^B`BbB????????????????????????????????????????????????????????????????????????HbB?D?D?D?F?F?F?F?F?F?F@GBGDGFGHG?M?M?M?U?U?U?i?i?i?w?w?w}}}@?B?D?,?.?0?2?4?6?L?N?P??????????x?z?|?~?????????????????????????@????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????f?h?j?? ?"?:??????????????|?~?????????2?4?6?8?:?V?X?Z?v?x??????????????????????????????????????????????h?0?),.\^? ?
 ???"?'?'))z*|*?/?/?4?4N6P6?<?<???????????????????????????<AA?A?AHKJKbWdWfWxW?W?W?W?W~_?_?b?b?k?knopo y"y????????????????????????????????4?6?B?D???\?^?????z?|?~??????????????
?????????????????????????????????????????????????????N?P?X?Z??????????????????????????????????????????,.02|!~!."0"|$~$?)?)r-t-?6?6?:?:?>?>?@?@?H?H???????????????????????????H?S?SWW``XcZc?d?dZw\w?{?{?{?{?{?{ ||||??????????????????????????????????J?L??
??????? ??????????????????L?N??????????????????????????????????????????*?????????? ?2?4?6?8???????????jlDF?????????????????????????????????*$,$,).)?+?+?+
, ,n7p7?:?:?<?<(@*@,@.@<@?@?@???????????????????????????@?@?D?D?G?GRRTT\^^^?`?`8d:d$j&j?p?p~u?u????????????????????????????????????????B?D?F?V???????z?|?????J?L?d?f?,?.?t?v?? ?f?h????????????????????????????????????????lnpr(
*
fh???!?!d%f%,...;??????????????????????????;;??@?K?K?O?OSS@[B[6f8f:fx@x??????????????????????????@x0?2?????~???????????????b?d???????????????????????????????????????????????????? ???????????????????????v?x???(*??????????????????????????????? "??##?)?)?)?)?)?)**,*.*0*|C~C\O^O?Y?Y?b?b`qbq??????????????????????????bq??????D?F?H?J?Z?????????????????????????????.?0?H???????????????????????????H?J?h?j???????????????????????????????????R?T?l?n???????????????????????????n?BD@ B pr??hj?????"?") )?-?-44
; ;`BbB??????????????????????????bB?D?D?F?F?F?F?FBGDGFGHG?M?M?U?U?i?i?w?w}}B?D?.?0?4???????????????????????????4?6?N?P???????z?|?~?????????????????>?@???????????????????????????????????????????h?j? ?"??????????~???????4?6?8?:?X?Z?x????????????????????????????/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????PDocumentSummaryInformation8????????????(?XXXX????

 !"#$%&'????)*+???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?hpv?
? ?
??????
Ummi Tandama
Ummi Tandama@@?>h?n?@?>h?n? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List f?po?{???`???j?bB??? 
 ?<?????H????@????;@x??bqH?n?bB4????? 
 !f?D??0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???hG???G????!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
????.??+,??0? PX` hpx???  

13 / 13