MUMMUNAN ZATO Book 3 Hausa Novels Compelet By Halina Abdullahi k Mashi

Author :  Halima Abdullahi K Mashi Category :  Tknovels

Chapter   1 / 13

1 to 3K   out of 38.3K words

??????>?? 3???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????0????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F4 WordDocument????1D0Table????????`Data
????????????????????? P???KSKS?1Df????????rr???????d????::::::::<$??Q*r??::????:{??{:?:{?::?? 
MUMMUNAN ZATO BOOK 3

*=???=???=??? Page 1*

Da gudu ya fito yana kiran "Jabir! Jabir!!" Dai dai lokacin da Jabir ke fitowa daga garejin motoci, inda ya ajiye motar da suka shigo yanzun nan,ya ji muryar Ogan nashi cikin wani firgici, da gudu ya nufo ?ofar falon inda suka yi kiciSis da maigidan nashi Wauke da A'isha ga jini na zuba. A guje ya koma ya fito da mota ya shiga suka fizgi motar a guje, duk da haka Uncle gani yake tamkar Jabir ba gudu ya ke ba, ya ce "Jabiru mu yi sauri fa,?ila ma ta cika."

Suna isa da gudu ya Wauke ta bai damu da jinin da yake zuba jikinshi ba, ya shiga asibitin yana kiran "Doctor! Doctor!?" Nurses Win da suka ganshi tuni suka nufi gurin da ake aje gadon da ake tura marasa lafiya, kafin su iso ai shi tuni ya kai Office Win Doctor. Bakin ?ofa suka ci karo da Likitan, shima ya firgita da ganin jinin. Nurse's suka iso tuni ya zube ta kan gadon, suka tura da gudu sai Emergency,shima ya bi su amma kafin ya shiga tuni an turo ?ofa, sauran Nurse's Win suka ce "YallaSai kayi ha?uri ka jira Doctor za ya yi aikinshi, lokacinne ya kalli jikinshi tun daga rigarshi har wandonshi jini ne. Nan take zuciyarshi ya yanke cewa cikinshi ya zube, ya dun?ule hannunshi ya kai ma bango duka ya kifa kai jikin bangon yana mai jin wani irin raWaWi a zuciyarshi.

"Oh Allah! Dama ba zan ga Wan kaina ba?" Wata zuciyar ta ce "kada ka yi saSo." Nan take ya ce, "Allahumma ajirni fi musibati." Sai ya saka dangana cikin zuciyarshi,ya yarda Allah da ya bashi wannan shi ne zai bashi wani,ya saka hannu cikin aljihun wandonshi ya ciro wayarshi,layin Alhajinmu ya kira, lokacin da yaji muryarshi yana cewa, "Abubakar ya ya?" Zuciyarshi ta karye ko yaushe in yana gaban mahaifanshi ko yana waya da su ya kan ji shi tamkar yaro ?arami. Cikin rawar murya tamkar Zai fashe da kuka, ya ce "Alhaji A'isha tayi Sari muna nan asibiti." Tamkar ya soka mishi ?aho a cikin zuciyarshi, ya ce,me ka ce Abubakar? Kana nufin meWakin ka ce ta yi Sari?" Ya amsa da cewa "Eh muna asibiti." Jabiru yana ta kallon maigidan nashi cikin tausayawa. Bayan ya gama wayar da Alhajinmu ya kira Nafisa ya sanar da ita, Jabiru ya ce maigida ko zamu je ka canza kayan nan? Cikin ko in kula ya ce kada ka damu Jabir, bari mu ga yanda jikin A'ishan yake."

Sai ga Hajiya Jummai da Hadiza sun shigo da sauri, Jummai ta soma kuka tana kallon kayan jikinshi. "Alhaji me zan gani haka? Alhaji ba dai Sari tayi ba?" Hadiza ma cikin matsananciyar damuwa ta ce "Mun shiga uku ni Dija, yanzun ina A'ishan ta ke?" Yanda suka nuna damuwarsu sai shi ne ya koma yana lallashinsu. A haka Alhajinmu ya same su can sai ga Nafisa, duk da kukan da Jummai ke yi da tagumin da Hadiza ta yi bai sa zuciyar Nafisa yarda da su ba, shiru-shiru Likita sai dai Nurse ta fito da gudu ta Wauko wancan ta zo da gudu ta koma ciki, don haka sai ya soma fitar da rai da rayuwar A'isha. Nafisa ta zo ta dafashi, "Kayi ha?uri Bros, Allah yana tare damu, insha Allahu Allah zai isar mana komai." Ya saka hannun shi a kafaWarta, amma bai iya cewa komai ba, sai dai girgiza kai kaWan yake yi,jim kaWan Likitan ya fito, Nurse's na biye dashi sun turo ta a kan gado Uncle ya nufo shi yana cewa, "Ya ya Doctor?" Likitan ya ce "jira ni" cikin Office ya shiga,Wakin da za'a ?wantar da ita, Nurse's suka turo ta ciki,sai da suka sa ta a gado tare da ruwa sannan Likitan ya ce, "Nurse Win su gyara ta da ?yau, sannan kada su bari kowa ya shigo in da take. Ya fito ya nufi office Win shi inda ya samu su Uncle cirko-cirko a tsaye, ya shiga ya zauna yana cewa "Ranka ya daWe bismilla,ku zauna." Ya Wauki wani handkachief ya share zufar da ta zubo mishi a fuska, ya ajiye ya dube su. "Ranka ya daWe yanzun dai muna bu?atar jini ne
" Alhajinmu ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce, "To sai a gwada mu,in bai yi ba sai a nemo." Likitan ya ce "Ranka ya daWe ai kai ko ya yi ba zamu Wibi naka ba saboda girma, sai dai na "YallaSai." Uncle wanda tunani da damuwa ta hana shi magana,ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya, ya ce dama kai ba za'a taSa jininka ba, sai dai nawa" ya ci gaba" Likita cikin ya fita ko?" Cikin ?arfin hali Likitan ya ce, "Ba zan tantance ba yanzun,da so ma muke musha kan jinin da ke zuba." Uncle ya mi?e "muje gurin Wiban jinin." Likita ma ya mi?e yana cewa, "Sai mun je an gwada." Ya ce jinina zan iya ba kowa, Likita ya ce "to shikenan,sai mu Wiba mu gwada lafiyar shi, sannan mu tace."

Cikin ?an?anin lokaci suka Waurawa A'isha jini, duk mai imani in ya ga A'isha sai ya tausaya mata, don haka suka hana kowa zuwa gurinta.

?wance take tamkar gawa, sannan jini ana sa wani, wani na fita. Alhajinmu da ya je ma da Hajiyarmu da labarin halin da ake ciki, bayan sallar isha'i ta ce da Alhajinmu su je ta duba ta.

Ta tsura mata idanu tana kallonta lokacin da Likitan suka shigo da Uncle, Alhajinmu ya dubi Likitan ya ce "Doctor wane ci gaba aka samu zuwa yanzu?" Likitan cikin karaya ya ce, "Sai dai godiyar Allah, amma lamarin ya ruWani, don muna toshe nanne can na Sallewa." Hajiyarmu ta matsa kusa da ita, ta kama hannunta ta dubi Likitan ta ce "Kai Wannan gaya min gaskiya,ko dai yarinyar nan bata ne?" Likita ya ce tana da rai Hajiya bata rasu ba." Ta ce Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un, wannan kuma wanne irin ciwo ne haka?" Alhajinmu ya ce "Likita yanzun menene shawarar ka?" Likita ya ce "Addu'a kawai ce mafita,don ni ban taSa karo da irin wannan matsalar ba."

Uncle ya jingina da bango don ya kula zaya iya faWuwa. Duk da (AC) Win dake Wakin bai hana shi zufa ta yi mishi wanka ba, Alhajinmu ya ce, "wannan sai dai mu ?ara,don kullum cikinta muke." Ya dubi Hajiyarmu "Ina ganin ko zan samu su Malam Yakubu ne?" Ta ce, "Za'a iya samun su Win, tunda suma waWannan mutanan babu abinda ba sa saka Wan Adam a ciki." Su Alhaji Bello sune suka yi ta ba Uncle magana, lokacin da yake cewa, shi dama tuni yasan A'isha ba zata tashi ba, saboda shi duk matar da ya aura mutuwa take. Yanzun me zai ce da Mustapha? Alhaji Bello da Alhaji Salisu suka ce, "ka daina wannan maganar, kada ka manta cewa, kai Musulmi ne."

Nafisa da Uncle suka ?wanta gurinta,don anyi-anyi ya je gida ya ?i, Hajiya Jummai ma da ?yar su Hajiyarmu suka iya lallashinta, irin kukan da take yi ta so ta ?wana aka lallaSata suka tafi (kun ji makirci).

Tun shida na safe Alhajinmu suka iso da su Malam Yakubu, lokacin sun samu Nurse's suna gyarata, suna cire kayan shinfiWar da na jikinta don haka dole suka jira, Nafisa ta fito ta sanar da su an gama, suka shiga addu'a suka soma yi suna tofa mata, cikin ikon Allah sai ta soma motsi,tana motsa ?afa, ganin haka sai suka soma karatu,nan ta soma mutsu-mutsu, suka umarci Uncle ya ri?e ta kada ta faWo. Suna ta karatu can ta soma gunji,suka yi, suka yi ko wanene ya yi magana, amma shiru. Sai dai can suka ga ta mi?e tana hamma, suka yi addu'o'i suka tofa mata, sannan suka ce ya fita ya dai ?i yin magana ne. Sannan suka tafi da ?udurin cewa zasu aiko mata magani, suka kuma sake bada shawara game da yawan karatu, sannan ta daina ?wanciyar la'asar,in zata ?wanta. To ta ?wanta kamar da azahar zuwa la'asar, zatayi baccinta hankali ?wance ga kuma lada.

Bayan tafiyarsu, Likitan ya iso,nan ya duba ta,ya cika da mamakin ganin ta tana numfashi, kuma numfashin ma irin na masu lafiya, Nan suka sanar da shi komai, ya ce "To mun gode ma Allah da yasa aka gano bakin zaren, yanzun in ta Wan huta sai mu duba lafiyarta." Uncle ya yi hanzarin cewa, "Likita kana ganin za'a samu cikin nan?" Doctor ya dubeta cikin karaya, sannan ya kalleshi "YallaSai ba zan iya tabbatar wa ba, saboda ta zubar da jini har da guda-guda,ban sani ba ko har da Wan tunda yanzun bai wuce Wan guda Win ba."

Uncle ya yi ajiyar zuciya,dama shi tuni ya cire rai sai dai yana ro?o Allah ya bashi wani mai amfani.

Su Hajiya Jummai kowacce tana cike da murna, saboda murna kowace tana ma?ale da waya tana sanar da duk wanda ta san zai taya ta murna. Jummai dai suna waya da Aminiyarta ta ce, "Ai ciki tuni ya jima da bin ?wararon asibiti,kin ga yanda jini ke malala kuwa?" Kari ta ce, "Dama ba na gaya miki ba? Wani sa'in in kana son biyan bu?ata sai ka bi ta irin waWannan hanyoyin." Hajiya Jummai ta ce "Don wannan me sau?i ne,ni da na kashe rayuka ma wannan har ya dame ni? Kedai Allah ya shige mana gaba." Karima ta ce, "Sai na zo jaje,?ar iska ki ka ?u?e kina kuka,kai! Su Jummai makiran duniya." Jummai ta she?e da dariya ta ce, "Kin san Allah,kukan da nake yi a zuciyata ina yin sa ne saboda shegiyar ta ?i mutuwa, amma ba don tausayi ba." Karima ta ce,"aini na sani,ke ce fa!" Ita ko Hadiza ko da ta sanar da Hajiya Lanti, sai ta ce "Dama ai boka ya gayamin hakan ce zata kasance, yanzu sai ki dage kafin ta dawo ta kuma Wauka, kema ki dage ki Wauka. Sannan yanzu wani farra?u za'a haWa min, ya ce aikin dai da tsada, amma ko sar?arki ne za'a saida in yazo hannu sai ya maida miki." Ta ce, "To Hajiya zan yi duk yanda ki ka ce." Ta ce gobe zan zo jaje,in nazo sai mu yi magana in taho da sar?ar ko? Ta ce, "To."

?arfe Waya saura, A'isha ta farka, mi?a ta yi gami da salati, sai ta ji hannunta da igiya. Cikin sauri ta kalli hannun nata,jini! Ta furta da ?arfi Nafisa da ke zaune can gefe ta taso da sauri ta ri?e ta tana faWin, "Sannu A'isha." Cikin tsananin tsoro ta ce, "Anty Nafisa me ya sameni?" Nafisa ta ce ba komai ki ?wanta." Ta ce "Ina uncly?" Nafisa ta ce "Ya tafi masallaci." Ta koma ta ?wanta shiru, sai ta soma tuno abinda ya faru da ita, ta tuna haya?innan mara daWi da ta sha?a, ta tuna cewa ta ji wani abu yana bin ?afafunta a lokacin ne ta kai hannunta sai ta ji an sa mata (always) a firgice ta tashi zaune tana cewa, "Anty Nafisa na yi Sari ko?" Nafisa ta dafa kafaWunta ,"kada ki damu A'isha, Allah da ya baki wannan shi ne zai ba ki wani ." A hankali ta koma ta ?wanta, sannan ta runtse ido da ?arfi gami da girgiza kai,a fili ta furta "Allahumma a jirni fi musibati,wakalifini kairan minha." Ta tausaya ma Uncle. Ta lumshe idanu, tana tariyo yanda aka yi cikin ya samu lokacin da zai fitar zuwa jikinta har tsoro ya bata, ta zata numfashinshi ne zaya fita, ma'ana ranshi ni zaya fita. Ita kanta ta ci ba?ar wahala kafin ya samu hanya ma tukunna, hawaye ne suke sauka akan gefen fuskarta,sai ta ji saukar lallausan hannu a fuskarta,ko bata buWe idanu ba ta sani Uncle ne. Ya saka ?an yatsunshi yana share mata hawaye,ta buWe idanu a hankali ya yi Wan murmushi. "Beby kin tashi?" Wasu sababbin hawayenne suka sake zubo mata, ya ce "ki daina kuka Beby, insha Allah very soon za mu samu wani." A cikin zuciyarta ta ce, "Babu kamar Wan fari."


########
[12/18, 08:23] Ummi Tandama=??: *=???=???=??? Page 2*



Likita ya turo ?ofa ya shigo tare da sallama, Uncle ya amsa tare da mi?a mishi hannu. Bayan sun gaisa ya isa gaban A'isha yana tambayar ko ta farka ne? Uncle ya ce "Ta farka yanzunnan." Bayan ?an dube-duben da likita ya yi mata, sannan ya bata magani. Ta yun?ura ta amsa tana sha, bayan ya gama ya ce da Uncle yana Ofis. Tare ma suka jera bayan sun zauna, Doctor ya dubi Uncle ya ce, "YallaSai har yanzun ban gano cikin nan ba,zai iya kasancewa yana nan haka nan zaya iya kasancewa babu shi, saboda wannan ruWanin ne ma na yanke shawarar ba zan mata wankin mara ba,in nufin wankin mahaifa,zamu bar ta ta Wan ?ara samun lafiya a gama mata ?arin jinin, sannan in an ?wana biyu sai ta zo mu duba." Uncle cikin sada?arwa ya ce, "Babu wani abu, Allah ya shige mana gaba." Daga nan A'isha ta ci gaba da amsar magani, sannan jinin dake zuba ya tsaya ?an jaje kam ga sunan, Hajiya Jummai ta kawo wannan ?awa ta kawo wannan ?awa, ana musu jaje tana hawaye sai sun fita ta yi ta dariya.

Satin A'isha Waya aka sallame ta, Likitan ya ce nan da sati biyu ta dawo, kafin ta koma Wakin sai da Uncle yasa aka yi karatun Ru?iyya,a cikin shi, bayan ?an ?wanaki A'isha ta gyare tamkar ba ta yi jinya ba,ranar da ta cika sati biyu, Uncle ya ce su koma asibiti ta ce ba ma sai taje ba, domin yau ta tashi da al'ada, wannan ko yana nufin ba ta tare da ciki. Cikin tausayawa kan shi ya ce "To Allah ya bamu mai amfani."

Haka dai zaman gidan ya koma mata babu daWi,gurin Uncle kawai take samun sau?i. Hatta da ?an aikinsu ta kula da zata sauraresu, rashin mutunci za su mata. Uche ne kurum babu ruwanshi,sai ko sauran direbobin gidan,don haka ba ta saka kowa aiki ita take kayanta, duk ranar girkinta zata zage ta yi wa Uncle Winta duk kalar girkin da ranshi zaya ?wanta ga kalolin abin sha. In ko suka zo ?wanciya sai ya kusanceta sau biyu, wani sa'in har da safe yana mai fatan Allah yasa ya samu rabo. Cikin haka sai ?watsam! Aka wayi gari Hadiza ta ?wanta riris,wai tana da ciki. Shi kanshi Uncle ba ya ce ga dalilinsa da yasa bai yi murna ba,watan bai ji abin a ranshi ba, sai dai duk da haka ya nuna kulawa gareta,sam bata yarda ya kaita asibiti ba, sai dai suje da Hajiya Lanti, kuma wai Likitanta daban bata son asibitin da suke zuwa,bai yi mamakin yanda suke amsar kuWi daga hannunshi ba, domin Hadiza in yana Wakinta kafin ya ?wanta da ita sai ta sara mishi kuWi ya biya, to ballantana tana da ciki. Jin wannan labarin ya saka Hajiya Jummai cikin ruWu in da ta kuma bazama don zubar da cikin Hadiza kamar yanda take zaton ta fitar da na A'isha.

Ita ko A'isha ta yi wa Uncle murna har ranta, sannan ta samu damar zana jamb Winta,fatanta bai wuce ta haye ba. A'isha tana mamakin yanda har yanzun take jin wasu abubuwa irin na da watan kamar tana son kaza bata son kaza,sai kuma tashin zuciya wani lokacin wannan lamarin kan Wan Waure mata kai, amma ta danganta hakan da cewa me yiwuwa saboda can da tana jin haka ne shi yasa ya zamar mata jiki, don haka sai kurum ta share. Hadiza dai ana nan anata langaSe-langaSe shin cikinne?.

Ranar Litinin da safe A'isha ta gama shiri kenan saboda tana so Uncle ya sauketa gidansu Nafisa, har sun fito sai taga sabuwar mai aikin da Hajiya Lanti ta kawo,ta shiga Wakin Hadiza da gudu. Tana zuwa ta cewa Hadiza "Ga maigidanku nan za su fita da ?ar gwal" (Sunan da suke kiran A'isha dashi kenan). Nan ko ta ce "Tabawa bani wayar can in kira shi." Dama Tun da A'isha taga matar ta kallesu ta juya tasan cewa wani abu zai biyo baya. Har ya taka mota zai shiga sai wayarshi ta soma ruri, ya koma da baya ya Waga wayar tare da cewa "Ya ya dai Hadiza?" Cikin kuka ta ce, "Cikina na ciwo." Da sauri ya nufi cikin gidan,tana jin takunshi sai ta soma birgima. Nan duk ya ruWe ya ce, "Ko muje asibiti ne?" Ta ce, "a'a Hajiyata ta mance ta wuce da magunguna na gida,ka amso min." Ya fita da sauri. A hannun Jabir ya amshi makullin ya ce yana zuwa. A'isha tana cikin mota ya ce ta koma gida yaje ya dawo, yaje ne ya amso ma Hadiza magani a gidansu. Ranta ya Wan sosu, ta sani Hadiza ta yi haka ne don kada su fita da maigidan, ta daure ta ce to ko Jabiru ya kai ni da wata motar? Ga mamakinta sai ya Waure fuska,na ce ki koma ki jira ni ko?" Bata kuma cewa komai ba, ta fito da ?udurin cewa ta fasa fitar in dai ta koma ciki to ba za ta fita ba.

Tabawa na tsaye tana gadi ta koma ciki tana dariya tana cewa, "wallahi gata nan ta dawo." Dariya Hadiza ta shiga yi sannan ta Wauki wayarta da sauri ta kira Hajiya Lanti, ta zayyane mata komai, Hajiya Lanti ta ce"Haba yanzun ki ka soma ta Sukawa,dama gurin mutumin nan da naje ya bani wani abu wai in bashi ya sha, to Allah yasa ya sha Win yanzun da ya zo zan bashi." Hadiza ta ce "To kawai sai dai in zaki sa a zoSo." Ta ce, "To bari a nemo kafin ya zo. Sannan bana son kiyi saken da za'a gane ba cikin nan ba ne,kin ga ta haka ne zamu samu mu gama dashi." Hadiza ta ce, "kiyi sauri ki nemo zoSon kafin ya iso, sannan ki nemi maganin da zaki bashi." Hajiya Lanti ta ce, "Kada ki manta fa mijinki wayayyen Wan boko ne,za ya iya gane mu gurin magani, amma ki bar ni dashi." Ta kashe wayar ta shiga kiran Wan Autanta Baba Sule,wai ya zo ya sayo mata zoSo a ma?ota.

Bayan sun gaisa sai

1 / 13