Author : Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category : Read Hausa Novels
tunaninki fa. Ina jira lokacine in nuna miki tsantsar son da nake yi miki. Na shinfid'a miki wata
rayuwa mai kyau a gidana. Murmushi nayi ina kallonshi, Sonshi na k'aruwa a xuchiyaya.
"Aminu, nima ina sonka sosai. Kuma ina farin cikin mallakar juna da muka kusan yi. Amma dai
bazaka had'a sonda kake mun da wata mace ba dai ko?" Dariya yayi kawai yace.
"Cikakken namijin da ya san kanshi, da irin halittar da Allah subuhanahu wata ala yai mishi.
Bazai ma budurwar da zai aura romon baka irin wannan ba. Ni a ganina masu amsa
tambayarnan da cewa eh bazasu yi ba. Ni na d'aukesu mak'aryata, mayaudara kuma Hauwa. Ni
a tsarina bana yaudara." Rai na b'ata bance dashi komai ba. Shima shiru yayi yana kallona
yana sake mun murmushi.
"Aminu zaka ba da kud'in gyaran jiki bisa al'ada, domun nanda sati biyu zamu tafi k'auyanmu,
sai satin bikin zamu dawo."
"Toh nawa ne Hauwa? Ai mun gyara da kyau Hauwa."
Dubu d'ari ne kacal ba yawa."
"Dubu d'arinne ba yawa Hauwa, wannan wanne irin gyaran jiki za'ai miki haka Hauwa, a injin
za'a saki?.
Haba Aminu dad'ina da kai ka fiye mammak'o da yawa akan komai sai ka nuna gazawarka.
Kallonta kawai yayi yace.
"zan bayar. Zan nemi gidan haya kafin lokacin, sabida in kai ki kije ki ga gidan ki? Dariya na
sakar mishi, shima ya mayarmun da martani.
Hakan yayi Aminu gaskiya.
Sallama Aminu yai mun dan baya doguwar hira.
Aminu
Ta b'angarensu sai shirye shiryen akwatuna suke ta faman yi. Akwati biyar da k'yar suka cika da
karo karon dangi suka samu aka kammala komai. Tahira k'anwarshi ita aka wakilta ta sai komai.
Aminu ya kai Hauwa gidajen haya da dama. Amma ko wanne sai ta ce bai yi mata ba.
HAUWA
Aminu nifa bari in fito maka a mutum irin gidajen da fa kake kaini ba su yi mun ba.
Ni gida mai get nake so, mai d'akuna biyu da falo, kuma ya zamana akwai bayan gida da
kitchen a ciki, anguwa me kyau kuma."
"Haba Hauwa waike baki da tausayine? Gidan da kike magana a kai fa, hayarshi sai ya haure
dubu hamsin. Haba ina zan dinga samun dubu hamsin ina biyan haya ga ciyarwa."
Dakata Aminu nifa sai a fasa aurennan fa. In dai bazaka iya kama mun irin hayar da nake so
ba."
"Saime Hauwa a fasa d'in. Ku dawo mun da kud'ina mana kiga in bazan samu wata matar ba."
Fuuu ya tashi ya barni a dakalin gidanmu. Fuu nima na shige gida. washe gari kuwa muka d'au
hanyar Borno, kuɗin gyaran jikin da bai bayar ba kenan. Ammi kamar zata ari baki dan masifa."
"Ai wallahi bai isaba dan uwatar, dole zai biya kuɗinnan ranta mishi zanyi. Wa zai more gyaran
inba shi ba?"
Haka Ammi ta dinga sababi daren ranar.
KOSHOB'B'E
mun isa k'auyan su Ammi. Jama'ar k'auyen sai zuwa yi mana maraba su ke yi. Ammin Ammi
kuwa ta takwarkwashe sosai, amma tana yawonta ko ina. Kuma tana gane kowa.
Kwana biyu muka yi muna gaisuwar dangi Kafin kuma muka nutsu waje guda.
Nan fa aka shiga tsumamu da magungunan sha da na ci. Kala kala, turarukan jiki da na
tsugunno gasu nan barkatai. Gyaran gashi ma sai yi mana shi ake yi. Muci wannan mu sha
wancan abun sai dai son barka.
"Marne ina fatan dai fatar da akai ma yarannan kaciya suna adane a wajanki ko?" Kinsan fa
dashi za su yi tutiya, duk wata mallaka ta biyo bayan wannan ne. Shi yasa macen da akai mata
kaciya a cikin shuwa darajarta ma dabanne kamar yanda sadakin auranta ma daban yake."
Ammi ta jinjina ma Amminta kanta tace. "Duk na adanasu, kin gansu nan na tawo dasu, domun a nad'e musu su a layu a ba ko wacce
tata ta d'aure a jikin jigidarta, kota ɗinke a filon kwanciyar mijin nata. "
"Kinyi kyan kai, su kula dashi sosai iya tsawon rayuwarsu. Mahaifinki da ya rasu har muka tsufa
yana kiyayemun duk wata dukiyarshi a kaina da ku ya k'are tas. Ka tsufa da darajarka a wajan
miji, ka wuce wulak'anci a wajan dangin miji. Ka zame musu k'adangaren bakin tulu. Ga turaren
kwanciya da kwalli na had'a musu na mallaka." Haka dai lamuran su kai ta gudana babu sassauci. Ni kuwa duk kewar Aminu ta dameni sosai,
gashi mun rabu cikin fad'a da fishi.
"Hauwa ku xo fa ku cinye kajinnan a samu a baza k'asusuwan, ku zare dunkulen maganin da
zaku cire a cikin kazar. In kun gama za'a had'a da kashin da dunkulen maganin a dake shi a
xuba muku a yaji ku dinga ci. Sannan ku dage da tsarki da ruwan dorot d'innan." Ammi ke
magana da mu. Nan muka rufarma kajinnan kowacce da nata. Da kyar muka cinye. Shanya k'asusuwan akayi
cikin kwana biyu suka bushe, aka dake tare da wasu itatuwan ana xuba mana akan abinci
muna ci.
note
shuwa ba wai 'yan asiri bane dukkansu ba a'a, Allah ya basu ilimin sanin itatuwa ne da
amfanoninsu, kamar yanxu misali tarihin itacen dorot.
shi itacen dorot itacene mai dogon tarihi sosai. kuma a maiduguri yake fitowa wannan itacen.
Ana amfani da itacen wajan yin tsarki dan matsi da k'amshin gaba. Itacen zaki jik'a tsurarshi ki
dinga kama ruwa, yana sauke ni'ima. Yana matse mace, yana sanya gaban mace k'amshi
sosai. Kuma yana saukar da nutsuwa a xuchiyar mai gida. Sannan ana daka itacen dorot a yi gyaran fata dashi a maiduguri musamman na amare. Dan
yana sa fata taushi da k'amshi.
Yana sawa mace ta zama mowa ta fannin saduwa badai namiji ya wulak'antaki ba. Sannan ana
turaren wuta da itacen dorot, na mallake zuchiyar namiji, ta yanda duk inda ya fita Allah_Allah
yake yi ya dawo gida.
Akwai itatuwa jingin ma mallakar miji bata hanyar kaucema Allah ba.sanna akwai humrori masu
tarin yawa na mallaka, waɗanda akayi su ta tsabtatacciyar hanya. Wannan shine sirrin shuwa,
duk da masu asirinma a kwaisu. K'amshi shi wannan bama a maganarshi a wajan shuwa, haka
kansu da gashinsu kullum cikin k'amshi yake. Gwanayene wajan iya mu'amular kwanciya, kuma
gwanayene wajan iya tsabta da gyaran jiki. Kab matan Arewa da shuwa suke koyi wajan
turaren wuta da humra. Humrah iri iri ce akwai humra akwai muna humra. In kina son
ingantattun turarukan wuta da humrori masu sirrin k'amshi ki yi magana 'yar uwa (Mrs bukhari)
zaki tab'o domun ta gyara miki zamantakewar aure da turaren wuta dana tsugunno da na tsarki,
da humra iri iri.
Hauwa
cikin sati guda mun canja sosai, ko ina a jikinmu ya cika yai b'ulb'ul dashi, k'amshin dake jikin
fatarmu kuwa da gashinmu sai wanda ya shak'a. Fatarmu ta yi wani taushi da shek'i tamkar ta
jariri sabuwar haihuwa. kullum sai an wankemi tas. Abun ba'a cewa komai.
Mun wayi gari da rasuwar mahaifiyar Ammi mutuwar da du d'inmu mun jita sosai da sosai. nan
gida ya cika ya batse da maza da mata. Ita dai an sallaceta. Ranar sadakar bakwai aka raba
musu gadonsu, sun samu arziki sosai, domun ta tara abun duniya sosai. Washe garin ranar da
aka raba musu gado mu ka d'ingumo mu ka dawo Kano, inata d'okin kiran Aminu dan can basu
da sarvice na waya sam. Muna isowa gida bayan mun huta na kira Aminu.
Ajjiyar zuchiya ya sauke mun tare da cewa.
"kina da girman matsayi a zuchiyata. Na ji kewar rashin jin k'amshinki da ganin kyakkyawar
fuskarki Hauwa. Kun dawo lafiya ko?.
Alhamdulillahi Aminu nima nayi kewarka sosai. ka kusa mallakar k'amshina da ma ni mai
k'amshi baki d'aya, har sai ya gundureka ma.
"Kar ki yi sab'o a wajena. In dai zan gundura da jin k'amshinki to ki sani zan gundura da
numfashin da nake shak'a da fitarwa. zan xo anjima. Da sauri nace.
"Wanne zuwa kuma, dama ance in sanar da kai ne, zuwa gobe ku kawo lafe, tare da toshi.
Sannan jibi za'a je jere. Maganar had'uwarmu kam zai yi wuya Aminu, kila sai dai a wajan event
in ka ba da kud'in kenan.
"Haba dai, ni babu event d'in dazan yi gaskiya ki yi hak'uri, kuma banda kud'in da zan bayar
akan shashancin da zaku yi. In an kawo ki ma had'u."
Aminu karfa in yi zab'in tumin dare. anya sona kake yi kuwa?" Dariya yayi kawai yace.
"Rigimammiya sai anjima Amaryar kwana uku. Meye sunan Amarya da yarenku?
Hararar wayar nake kamar Aminun yana gani, fur nak'i sake cewa komai dole ya kashe
wayarshi ya barni" cikin gida na koma wajan dangina."
Aminu
"Dada wai gobe su ke buk'atar kayan lefe dana toshi, Ya kenan, tunda sai gobenne su Innawuro
zasu iso ma. Dada tace.
"Kai wannan iyayen mata naka suna da tsurfa wallahi, nifa aurennan ya fice mun a kai, In sun
iso da wuri ai sai su kai, in kuma basu iso da wuri ba jibi sa kai. Ya maganar hayan fa?" Ajjiyar
zuchiya ya sauke yace.
"An samu haya a wajajan zoo road, dubu tamanin, harmun biya. Gobe Saminu zai mana fenti
ma, jibi za su je jere."
"Dubu tamanin fa kace Aminu, ina zaka dinga samun wannan kud'aden a duk shekara? Kar ka
ga na sai da shanu dan kayi aure. Dama na jima da ware maka su, nasone in ka tashi aure, sai
a siyar a sai d'an muhalli madaidaici ku zauna a ciki, tunda nan d'in namu ne. Toh auren Hauwa
'yar gwal ya lamushe komai, karkayi tunanin zan tallafa maka wajan kula musu da 'ya. Sannan
karka yi sake Hauwa ta gano logonka na sanyi da tsananin tausayi. Dan makami zai zame
mata." Tahira ce ta shigo tana kuka, a jikin Dada ta xube.
"Dada a kwato mun hakkina bazan iya zama da mashayi ba wallahi.
"Mashayi!?" Su ka had'a baki wajan fad'e.
"Eh mashayi Yaya, sai ya sha giya yazo yaita dukana, matan yayyenshi da mahaifiyarshi duk
suna ji babu mai kawo mun d'auki, ga aman giya." Jikinsu yai murus dukkansu Aminu yace.
"Dada bazai yiwu ta zauna da mashayiba, kamata yayi kawai a raba wannan auren, auren
mashayi a kwai wuya Dada."
"Aminu hak'uri Tahira zata koma tayi, ki sa shi a adda'a, Allah sai ki ga ya shiryeshi. Tasi'u
yaban mamaki shan giya a matsayinshi na d'an musulmi" Tahira ta kuma fashewa da kuka.
"Dada nifa na gaji.
"Kul na kuma ji Tahira, aure hak'urine. Ashe da zaki shiga ki dubi rayuwar da wasu matan suke
ciki a gidajensu Toh cewa zaki yi ke da auren har abada. Aminu zai yi magana Dada ta hana shi
furta komai. Mayar da Tahira ta yi, haka tana ji tana gani kuma ta koma."
mrs Bukhari ce
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan
ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at
domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan
tamu mai nishaɗantar da mu?" "Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya
jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me
kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da
gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi." "Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan
garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda
zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku ,
domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba
har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata
dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya
bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa
na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144,
A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI
Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna
na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA
* Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan
lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha
bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan
magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa
na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze
kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa kuma
wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki
duba
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic
wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa duk basuda
side effects
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da
laushi da ruwa a farjin mace
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF
Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI *
direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu,
amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu*
GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)
*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
19/20
LAST FREE PAGE
Wannan shafin naki ne Maman Yaseer ƙawata ta kaina.
Aminu
Duk wani shiri daga b'angarensu ya kammalu duka. Saminu yayi fentin d'akin Amarya. sun
shiga kasuwa sunyo cefanen abincin biki, da ma wanda za'a dafama 'yan jere. sun kasa tsaye
sun kasa zaune, sai tattaro kan 'yan abokan nasu su ke ta faman yi.
Hauwa
tun wuri k'annen Ammi damu kanmu muka wuce kasuwa dan siyo kayan katako. Dan Ammi ta
gama siya mana duk wani kayan kitchen. Su Goggo Harira matar Baffa Junaidu kuma, da
mak'ota sune 'yan dafa abincin masu kawo akwati.
showroom muka shiga, anan kowa ta darji kalar data ke so. Ni marroun kala na zab'a da bak'i.
kafet kafet kuwa, sai da aka siya mana shida shida irin na shinfid'awa a samun tayil ko saman
babban kafet da ake mamaye falo dashi. Sannan haka muka wuce wajan labulaye, da katafu da
fululluka. duk