Angulu Da Kan Zabo Book By Badiat Ibrahim

Author :  Badiat Ibrahim Mrs Bukhari Category :  Read Hausa Novels

Chapter   11 / 14

30K to 33K   out of 40.5K words

abun tsoro,
maza suna kukan mata, matanma kukan mazan su ke yi. Mu iyaye an barmu da kuka ta kota
ina. Ga hawan jinina ma ina tunanin ya tashi, sakamakon wannan fitina data kunno, zanje asibiti
gobe. Aminu ya cije leb'enshi dan shi halin da yake ciki yafi gaban a tsaya bayani ma. Shuru su
ka yi kowa na zancen zuchi. Tuwon ya d'an cakala ya rufe.
"Aff masu jere fa sun zo an gama komai ras, waje yayi kyau.Kai ta adda'a Allah yasa Lubabatu
ta kawo haske da canji a cikin rayuwarka.
"Ameen" Kawai yace, ya mik'e tare da yi ma Dada sallama.

KURMAWA
HAUWA
Wajajen k'arfe taran dare na farka, Uwatale tana sallah a lokacin, sauran abokan aikina suna
daga kwance suke tab'a hirarsu cike da raha. Murmushi nayi daga kwancen da nake. Ahankali
na mik'e zaune, ina jin wani irin jiri na d'ebeni daga zaunen. A daddafe na mik'e, sai a wannan
lokacin suka lura dani. "Hauwa Kin farka, Sannu ya jikin?"
"Da sauk'i nagode." Band'akin na shiga, nai fitsari, sannan na d'auro alwala. A zaune na
gabatar da sallolin da ake bina. Sallama na yi musu, nan muka shiga gaisawa d'aya bayan
d'aya, kowa na gabatarmun da kanshi. Naji dad'in had'uwata da su.

Abincina Uwatale ta bud'e ta mik'omun, tuwone miyar kuka. Ahankali na soma ci, a halin da
nake babu wani dad'i da nake buk'ata. Kama daga na rayuwa har xuwa na d'and'ano. Ban iya
cinye abincinba. Ruwa na sha na koma gadona na lullub'a
Awa d'aya. Ko wacce ta yi baccinta bandani, ina tuno gidana, da gadona na alfarma. Ina baje
Aminu na yi mun tausa. Murmushi nayi.
Allah Sarki Aminu.

KOMAWA LABARI
mune masu hada hadar raba abinci a wajan biki, sabida mune na kusa kusa da amarya. Da
kyar muka samu muka zauna ni da k'awata Zalika.
"Kai Zalika nagaji sosai da sosai. nifa ban fiye son aikin wahala ba." Daga bayanmu muka ji
wata murya ta amsa da cewa.
"Aikin wahala bai kamaceki ba ai, domun ko jikinki ya nuna zallan hutunki." Juyawa mu ka yi ni
da Zalika dan ganin mai maganar. Samari biyu muka gani a tsaye, sun sanya komai nasu iri
d'aya. Kaftanne a jikinsu na farin bowel me kyau, duk da ba mai tsada bane, amma ya amshesu
duba da yanda ya haska su, jar hular dara ce a kawununsu, da jan takalmi wanda kudinshi
bazai wuci nera dubu uku ba. sai k'amshin turare mai mugun arha suke ta faman yi. Aminu na
zuba ma idanu take sai naji ya burgeni gashi da sakin fuska.
"Kun bamu izinin zama ?" Cewar Saminu. Zalika tace.
"Bismillah kuna iyawa" Zama su ka yi, Aminu ya fuskanceni da kyau yace."
"Sunana Aminu, ina zaune a anguwar galadanci, kuma ina aiki a shagon sai da iskar gas dake
kan titin mandawari. Kefa yaya Sunanki." Aminu ya burgeni sosai, kuma inajin zan iya soyayya
da shi, duk da dai hamshak'in mai kud'i nake son Aure, amma a lokacin ni ban tab'a bama wani
saurayi dama ba, sai nake jin zan soma ta kan Aminu kafin in samu miji daidai da abunda
Ammina take buk'atar mu kawo mata.
Sunana Hauwa, ina zaune a Jacara."
"Masha Allah Hauwa, nayi farin cikin had'uwa dake. da fatan zan samu matsuguni a zuchiyarki,
ko yayane a d'an karani, duk da nasan ban isa ba?" Murmushi nayi nace.
"Aminu kenan, da bazan baka dama ba da bazan ma saurareka ba balle har kaji sunana dama
inda nake da zama ba. Mace allurace cikin ruwa, in ka biya allonka saika wanke, in wanda ya
fika k'arfin hadda kuma ya kasaka karka ga laifina." Dariya muka sanya baki d'aya. Aminu ya
k'arb'i number wayata, da aka tashi kuma ya ciro nera dubu d'aya ya bani in saka kati. Da ga
nan mu ka yi sallama akan jibi zan ganshi. A gajiye tulus muka dawo gida, wata mota mai
nunfashi na gani a k'ofar gidanmu. Da mamaki na k'araso wajan. Hafsa ce jingine a jikin motar
tana tad'i da wani babban mutun, kai da ganin motar hawanshi, da suturar daya keta. Kasan
kud'i ya zauna. Sum_sum na shiga ciki jikina a mace ina cizon yatsa. Har nake tunanin anya
banyi gaggawar bama Aminu dama ba kuwa?" Amma da yake Aminu gwanin iya kalamai masu
sanyi ne. A daren bai barni a waya ba sai da ya tabbatar ya cusa sonshi a xuchiyata da k'arfin
tsiya, dan gudun karya tsaya kallon ruwa kwad'o yai mishi k'afa. Da mafarkai barkatar na
kwanta, ina Allah Allah gari ya waye, domun daga Aminu har ni mun k'agu gari ya waye dan
muga junanmu. sab'ani da daya ce mun sai zuwa jibi zai zo.

MRS BUKHARI

*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan
ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at
domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan
tamu mai nishaɗantar da mu?" "Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya
jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me
kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da
gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi." "Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan
garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...

Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.

Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?

"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.

08179523215


*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda
zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku ,

domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba
har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata
dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya
bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa
na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144,
A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI
Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna
na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA
* Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan
lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha
bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.

*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*

*ingantaccen maganin infection *

Ingantaccen maganin basir

Ingantaccen maganin gyaran nono

Ingantaccen maganin gyaran hips

Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake

Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah

Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.

Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan
magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa
na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.

Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze
kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa kuma
wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.

Akwai zallan hadi na amarya

Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.

Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka

Akwai gumbar Madara

Akwai gumba me rubutu
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki
duba
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.

Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu

Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic
wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa duk basuda
side effects

Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da
laushi da ruwa a farjin mace

Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF
Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI *
direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu,
amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*

_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*


_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*

_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*

_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*

*Ga tsarin yanda biyan yake*

_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_

Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.

0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK

Shaidar biya ta nan

0810 433 5144

Masu turo kati MTN ta wannan number.

0702 616 6536

Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.

0706 860 6171

*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu*
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM

MRS BUKHARI (B4B)

*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
17/18






"Assalamu Alaikum, maman Hewa kina ciki?" Maman Hewa tana daga d'aki tana turare d'akinta
da turarukan k'amshi tace.
"waye shigo" Dada ta bud'e labulen da sallama ta shiga. Bata tab'a shigowa gidan ba, dan ba
dad'ewa su ka yi da dawowa ba, 'yarta d'aya ce mace me suna Hewa. D'akin yaji kayan alatu
sosai. Dada ta nemi kuri ta zauna a ranta tace.
"Shuwa gidan k'amshi kenan. Kaima Allah ya baka Aminu" Maman Hewa ce ta fito daga d'aki
da fara'a suka gaisa da Dada. Ta tsaɓa ado tamkar zata je gidan biki ko suna. Dada tace mata.
"Dama nazo ne in miki wasu 'yan tambayoyi a game da al'adun auren shuwa. Da farko dai bari
in soma da sadakinsu. Yana kaiwa nawa?" Maman Hewa tace.
"Toh Dada k'arfi k'arfine abun, kamar dai mu talakawa haka, sadakin daga dubu d'ari uku, d'ari
hud'u har zuwa bakwai. Kuma da sisin gwal ake biya, wannan wajibine, duk cikakken shuwa da
sisin gwal ake biyan sadakinsu. Daga sisin gwal uku, huɗu, biyar, goma sha biyu ne ƙarshe.
Masu sukuni kuwa har million hudu, million goma ana biya sadaki, Dada har Million ashirin ana
biya ya danganta da ƙarfi. Dangin amarya kuma gaskiya zasu narka mata kaya sosai. Akwai
kayan uwar miji da akeyi har da katifa, da kafet na ɗaki, su kulolin cin abinci, abubbuwa da
dama, shi kanshi kayan uwa kuɗi ake narkawa sosai. Al'adun da yawa gaskiya. Wannan
dalilinne shuwa basa auren talaka, sai ake fassaramu da kwaɗayi, ba kwaɗayi bane talaka
bazai iya bane. Akwai kashe kud'i." Dada ta yi shiru tana nazari, can kuma tace.
"Tom shikenan nagode sosai." Sallama ta yi mata ta fita. shagon k'ofar gidan nasu inda nanne
d'akin Aminu. Dada ta shiga da sallama. Aminu ya amsa mata a hankali.
"Ina Saminun?" Dada ta tambaya bayan ta zauna.
"Ya shiga cikin gida, zai kama ruwa."
"Aminu har ga Allah banason wannan 'yar shuwan, ni hankalina bai kwanta da'ita ba. Ka ga
mun jima muna wannan maganar dani da ku. Toh amma gudun kar in rasaka, kuma itama
yarinyar tana sonka. Toh bazan tauye ku ba. Na Amince Allah yasa albarka." Murna ce ta cika
zuchiyar Aminu fal. A haka Saminu ya dawo ya samu aminin nashi. "Toh Saminu na tambayo mak'ociyarmu 'yar shuwa. Ashe dai haka ake biyan wannan sadaki,
wai harda masu bada million ashirin abu kamar hauka. Naga yaronnan yayi zurfi a son yarinyar.
dan haka na amince muku. Zan kuma je k'auye, a cikin shanun gado in gani ko guda biyu a
siyar, ya samu ya aureta kowa ya huta." Murna su ka yi sosai da sosai. Washe gari Dada ta tafi
gida. kwana hud'u tayi suka dawo ita da k'anin mahaifin Aminu, su ka had'u da mahaifin

Saminu, ranar da aka yanke musu gobe ne, sun shirya zasu je da yamma."

Hauwa
wayar gari nayi cikin fad'uwar gaba da fargabar rasa Aminuna. Hak'ik'a ina son kud'i, kuma ina
son auren mai kud'i. Amma son Aminu yaci k'arfina har nake ganin in zan samu Aminu zan
zubar da makaman yak'i, in aureshi in ci duniyata da tsinke. na kasa walwala sam. Ammi ta yi
mun tambayar duniya kan meke damuna. Ni dai da Ba komai nake amsa ta. Tunda Aminu ya tafi bai d'aga waya ya kirani ba. Koda na kira wayarshi da safe dan in jaddada
mishi yaune fa. Sai naji wayar a kashe. Hakan ya tsurad dani sosai."
Da daddare muna zaune a tsakar gida, sai ga sallamar Baffa Junaidu. Sannu da zuwa mu ka yi
mishi, duk muka tarwatse.
"Marne na zo ne akan iyayen samarin yarannan da kika turosu maganar sadaki da tsaida rana.
Sisin gwal biyar kamar yanda kika yanke. Gasu sun samu, Alh Auwal kuma guda sha biyu ya
kawo. Marne kiji tsoron Allah yarannan siyar dasu zaki yi ne da irin wannan dukiya. Albarka ai
itace kan gaba a aure ba tulin sadaki ba. Sannan kinsa musu wata d'aya ca su kai dake duk sun
gama shiryawa koko yaya nine dai uban yarannan duniya da lahira. Kwatsam sai jin sallama na
dinga yi a zauren gidana, wannan wanne irin ɗumasariya ne?"
"Hmm jibeka Junaidu me jiya ta yi ma bare yau. Dan kaga na baka girma anje kai sadaki
gidanka har shine ka samu zarafin ci mun fuska?. Tunda wan naka ya mutu mai ka tab'a yi
mana daga ni har yaran da kake ikrarin kai ubansune? Ko Sada bai isa nunan yatsa ba kai ka
sani." "Yaran da baki nuna musu girmana ba balle su san mutuncina. Ubansuma baki nuna musu su
dinga yi mishi adda'a ba. Ranar fa Sada yazo yana faɗamun a titi ya haɗu da Hafsa amma
kawar da kai tayi tamkar ba ɗan uwanta ba. Yanzu dacewa kenan, in yarannan basu yi zumunci
dasu Sada ba dawa kike so suyi zumuncin to? Mu biyu rak iyayenmu suka haifa.To Ayi dai mu
gani in tusa zata hura wuta Marne. Sisinan gwal d'in ya zube mata a gabanta ya fice. Yana
magana"
"In banda fitina ina Sada ina wannan mata, gata kamar basamudiya, ga rashin tarbiyya, sanda
aka kawota ko sallah bata yi. Itace aka auro a matsayin uwar ƴaƴa. Ba dole aga aikin jahilci ba.
Gud'a ta shiga yi.
"Aiyiririiiiii Yarana sunyi kasuwa, Junaidu sai dai ka mutu. Irina sunfi ƙarfin aurenka sai dai
irinsu Harira ai. Jin guɗarnanne yasa muka fito a guje dukkanmu.
"Ammi sun biya sadakinne?" na tambayeta a ɗarare.
"Sun biya sadaki, sun yi rabin aiki, inaga aje dasu d'in kawai ku auresu. Amma in ina raye babu
wacce zatai kuka a gidan aure, zan shiga in fita a tsumaku, da sihirtattun itatuwan mata, ta
yanda tasirinku zai baku damar mallakar mazajenku. Dan haka nan da sati biyu zamu tafi
koshob'b'e duk wani gyara acan za'ai muku shi. Ku sanar da su kud'in gyaran jiki nera dubu
d'ari d'ari, ke kuma Hafsa sai abunda Alh ya bayar."
Kwanan farin ciki nayi, inata kiran wayar Aminu a kashe, sai washe gari da daddare kawai yaro
ya shigo kirana wai inji Aminu.
A jingine a bangon gidanmu ya tsaya.
"Aminu ka sanyani a cikin damuwa, tun ranar daka tafi ka barni a mawuyacin hali ban kuma ji
daga gareka ba. Murmushi yayi mun. Sai naga Aminu ya sake yi mun mugun kyau a cikin

darennan. Har nake jin lallai nayi dace. A lokacin Aminu bai wuce shekara Ashirin da biyar ba,
ni kuma shekaruna duka duka Ashirinne . Amma Aminu yana da nutsuwa da kamala, gashi da
tunani irinna manya.
"Hauwa ki yi hak'uri wayarce aka sace, kuma na kwanta jinya shi yasa baki jini ba."
Subuhanallah, jinya kuma? Muje dakali mu zauna Aminu.
Ina gaba Aminu na bina a baya har zuwa kan dakalin.
"Ciwon sonki ne ya kwantar dani a daren da muka bar gidanku da Saminu. Hauwa ina sonki fiye
da

11 / 14