Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
takama kinaji kamar‘kin isa
mallakar Nura to-koda bakin jakar kike tSafi baki
isa ba-daga'ke har “ ubanki Amira ta fara tafiya
‘da alamun kyaleta .amma kalamanta suka sa ta
kasa: tace‘“Ya daifi tsohon fasiqi da ba shi da
sana’ar“ ‘da ta wuce matse matan mutane a'
soro
bata rufe bakiba‘Bahijja’ tayo kanta da 'duka‘
cikin da ta yi niyar 'hallakawa kawai take kaiWa
duka Amira: na— kokarin’karewa har sai da ta yi
,galabar,kai'mat wawan'dukan "da ya kaita ga
zubewa'. kasa‘ ta dafe ‘Cikin dai dai lokan da
Sun ga halin‘ .da take ciki suka nufi Asibiti a rudé
haka a ka shiga likita ya yi scaining ya tabbatar
da cewa yaron ya baro mahaifa sai dai a yi mata
aikin gaggawa.
Babansa yasa hannu mintin talatin an gama aka
fito mata da yaro namiji an yi sa’a ya na da rai a
kasashi a kwalba saboda rashin kai wataninsa. ‘
Nura ji yake kamar ya bude ido ya ganshi a asibiti
tun da duk abinda ake ciki Abbansa na gaya
masa a waya haka Abban Amira da su hajiya
Kaka ,cikin kankanin lokaci dangi suka cika
Asibitin.
Amira ta farko Hajiyan Nura na mata sannu sai ta
soma kwalla ta san yanda Nura ya dora ranshi a
kan Baby gashi an yi musu sanadiyar rasa 'shi,
sai hawaye suka dinga silalowa. . ‘
Hajiyan Nura ta fahimci hakan ta na shafa kanta
tare da cewa, “Ki godewa Allah tunda an yi aikin
nan cikin sa’a jaririn nan ya na da ransa ya na
cikin‘ kwalba ki kwantar da hankalinki wani irin
farin ciki taji daya zamana har sai da ta yi
murmushi
Bahijja kam hankalinta ya - ta shi musamman da
ba wanda ya yi mata magana har Nura. bai sake.
kiranta a waya ba ta san dole a yi zama a kanta
don haka ta sa‘ Murtala ya yi musu aikin rufe
baki ta yanda k0 anzo ba. wani abu da za a iya
yi a kai.
har zuwa .kwana bakwai babu wata magana dan
haka ta soma sakankancewa da cewa babu wani
abu da za a yi a kai lamarin ya kasance haka din
ko a sibiti Abbansu Amira ya-kaddara kada ma
adaga maganar' ta barwa Allah. '
Abbansu shi ma ya 'ba shi shawara a kan kada
ya dauki mummunan mataki a kanta ya yi .mata
nasiyya da addu’a duk da ya so hukuntata da ko
saki daya ne amma haka ya danne zuciyarsa ya
haqura. ‘ '
Yaro ya ci suna Muhamad‘kamar
yanda Nura ya bawa babansa zaBi shi kuma yasa
masa ba a yi’ Wani shagalin sunaba saboda suna
Asibiti. ‘
Ranar da suka kwana takwas Nurai-ya sauka
misalin karfe sha daya na dare ya so
ya je Asibitin amma dare ya yi saboda haka ya
nufi gidansa. yana isa Ya ga motar Murtala sai
yaji"Wani abu a ransa aCe har yanzu
mutuminnan yana cikin gidansa baya‘ gari-
wannan wani irin rashin hankali ne, ‘ Ya shiga ciki
dakinsa ya nufa ya na son nuna musu Bacin'
ransa'don ba zai laminci ‘ wannan shashanci ba
ya sa mukullinsa‘ya bude kofar abinda ya: gani
ya ‘ sashi‘ ya" daskare a wajan Tv ce a kunne a
na hasko film din batsa ga Amira tare da
Murtala'sun fita‘ daga hayyacinsu suna aikata
masha‘a basu ma san ya shigo. ba ya rintse
idonsa cikin tashin hankali maganganun da
mallam yayi masa ya fado masa. cikin hauka a
she da gaske‘ yake Bai san lokacinda ya fadi kan
gwiwowinsaba ya na wani ‘irin ~ihu bahijja “Kin
cuce ni kin cuceni a gida‘na. a dakina. Murtala ya
fito da gudu da kayansa‘ Na sake ki saki uku.”Ya
dinga naushinta tun tana kuka‘har sai da ya ga
tana numfashi sama sama
ya tsallaketa ya nanata‘Allah ya isa;...‘Bangare
n:-Amira ya'nufa~ ya bude sai dai‘ barci
gagararsa ‘yayi yana-tunanin tsawon- lokacin da
ta dauka tana haintarsa' amma shi kullum fa:
cikin'zarginsa‘ take,bakin cikinsa ya'na ninkuwa
wato duk samarin' da‘ yake ‘gani me" yiwuwa duk
Sun‘san ‘matarsa ya dinga nadamar
~haduwarsa--da 'zuri,ar gidansu bai samu barci
ba har zuwa Wayewar gari Amira‘ tun dawowarsa
daddare da ya sanar da ita tasa ran zai yi
sammako ya shi go don haka tayi. :sammakon' '
tayi wanka..ta shirya kanta cikin-‘blue din atamfa
super wars ta fesawa jikinta turare Hajiya
Atine‘ta zuba mata- 'ido amira wannan ' :
kWalliyar "duk ta zuwan alhaji Nuran Ce.-Amira
tayi dariya“ “
Ai ba zaiji dadi ba sai ya‘ga kamar ban ji sauki
ba, duk ya daga hankalinsa.’
‘ “A to dadi ma kike-son ya ji sai ki shirya ya
dawowa a wata 'shekarar tunda kin ji . likita
‘yace akwai buKatar ki samu wata shida baki
dauki wani cikin ba. .
“Kai Hajiya meye hada kwalliyata da sharadin
likita'zaki gane ahankali “yar ‘nan daina gaigaye
kyaci tumu.”
Amma Nura sai kusan karfe sha daya na safe ya
shigo Amira har ta ji rashin dadi ta' na zaton ya
na. can tare da Bahijja ya rashe shi yasa ya na
kallon fuskarta duk ya ji Bacin rai daya shigo da
shi ya kau ya haye kan gadon - :
‘ Maman Boy kyau kika Kara, da ki ka haihu ina
ma ki hada min da murmushinki ai suman dadi
zan yi. .
Bata san lokacin da murmushi ya kwace mata,
ba~ ya, soma kokarin daga rigarta wai yaga gurin
da aka, yanka ta ce ya bari da kanta zata nuna
masa' ya daga ya gani sai ya shigo da sabuwar
rigimar wai sai
ya shaki Kamshin jikinta dan ya yi missing dintA
da kyar ya haqura da cewa su je ta raka 'shi
,ganin Babi
Ya masa addu’a ya rungume shi
wani. irin Son, yaronne ke ratSa-dukkan jikinsa
Bahijja kuwa‘ a daren ta hada kayan sawarta
suka hadu da Murtala da‘ nufin zuwa; abuja a
hanya ‘suka hadu .da ‘yan‘ sanda
‘dama neman Murtala ake yi ruwa a jallo yana
daga cikin
manyan yanfashin DA suke tashe anxo harbinsa a
ka harbi Bahijjah 'a tsakiyar bayanta’ ya hudo
kirjinta take ta mutu shi kuma aka kamashi sai
bayan kwana biyu suka samu labarin mutuwartA
DA inda; a'ka samu gawarta‘ shi kuma ya‘ na
hannun 'Yan sanxa Malam kuwa DA Abu yaqici
yaqi cinyewa sai kawai suka bankadashi gidan
mahaukata
ya zamana matan kowa ke hidimarta ba jimawa
hajia kultum ma tace ga garinkunan suka qara
tsinkewa da lamarin ,duniya‘ Wadda ba
matabbata ba. ' ce Sati hudu a ka-sallame Amira
daga 'sibiti babynta ya yi girma' sosai kamar ba
’bakWaini ba‘ sun shirya' gagarumar walimar
.suna da abokan arziki duk anci ansha sha‘ an yi
rabon kayyyaki maSu tsada
Mahamud na da wata uku ta soma makaranta a
B.U.K tana karantar Langauge
Nura ya dinta samun - daukaka ya na bude
manya manya‘shaguna a cikin jahohin qasar nan.
‘ ' ”
bayan shekaru ‘uku: ya yi dai.dai da kwanaki biyu
da- suka dawo daga aikin Hajji ita da‘ Nura
hajiyar sa da Ummantata .qanwarsa Fatima da
Hajiya lami yayarsa da kuma'Sa’ada' , ta bar-
Mahamud da jaririn-ta dan watannni uku Sadik
hannun Aunty, Hajara. ' Ta na daukowa Nura
kayan da zai sa a wadrop dinsa. ya fito daga
wanka ya dubi kayan kemai da wannan babbar
rigar zaki dauko min. , ‘ ‘
Ta zuba masa ido 'na alamar tambaya ya dauke
kanshi. .‘‘Zan je zance ne yau kin ga bai kamata
na je musu da qaramar riga ba.
Ta ji wani dam a Kirjima amma sai ta yi
murmushi ta juya ‘gaski‘ya kam baka saka
karamar riga ba ta na; kokarin dauko masa ya
rikota ta baya cikin kunnenta ya rada mata wai ni
dan kishin nan ma nawa ba ayi.?’
Ta zare . hannun daga kayan ‘da take shirin
daukowa ta juya ta zuba masa ido cikin salon
kallonta ‘da yake rikitashi “Ban taBa jin
kishi’ irin yanda‘ nake ji a kanka ba sai dai duk
kishina da son da nake maka ba zai hana na yi
abin da kake so ba, tun da na San kai adali ne
2ai yi adalci a tsakanina da duk macen da zaka
aura , i Trust 'you. Bai taBa tuna ranar da ta
fada masa wata kalmar da ta yi masa daci a
zuciyarsa ba a iya zamanshi' da ita a cikin farin
baiwarda Allah ya yiwa Amira baiwar iya lafazi na
daya daga cikin abinda yake burgeshi da ita
akwai iya mu a mala‘da mutane. yace kada Ki
kuma yimin'asarar hawayenki ban yi alkawarin
cewa bazan taba Kara aure ba tunda dukkan
rayuwar .mutum a hannun Allah take sai dai har
yanzu bana jin akwai sararin da ya-yi saura a
,._.;zucyata da zan sake wata. ta janye jikinta
'tana masa hararar wasa.
K0 ma ka yi min alkawari ba zan yarda ba indai
na Karin aure ne kana haduwa da wata ‘yar duma
duma zakace ai qaddara ce bani ita aka yi waye
waye.’
. Ya soma dariya zai kamota ta gudu ya na binta
suna'zagaye dakin sun zube a tsakiyar gadon
suna mai da numfashi
daganan zance ya sauya salo yama manta DA
fitar DA yake shirin yi
qarshe
jinjina ga marubuciyar wannan littafin
khadija adamu shitu plz bama ni kadaiba Ku
kanku zanso ace kun jinjina mata
ni kuma Dana shirya na gabatar nake cewa mu
Tara a littafinmu na gaba @birnin gayu zamu
Fara daga farko don nasan wasu basu samu
daman ganin farkonba
daga Mai qaunarku a koda yauahe dan
Ismail kuma jikan Abdallah