Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
ta sake harzuka “Ke ce kika kai ni Kaka
ke ya daceki dauki hakurin, zama da ni ba suba. ,
Kuma idan kin ga na bar gidan nan to Hisbah
zani.,don ni ba zan zubar da ciki ba. Haba hajiya
Kaka bakya tunanin halin da zan iya shiga wajan
zubar da cikiti ne.” ’ , . Za ta yi magana Hajiya
Atine da ta
kasa cewa komai ta ce,' “Ki ‘yi shiru Hajiya . mu
bar,yarinyar nan kada mu dinga .tanki tannka da
ita.”. ' ' - - “To- ai naga so takeyi ta watsa min
kasa a ido.” ' .'
Hajiya Atine ta ce, “Tayi mu gaskiya, hajiya ta
na-cikin zafi ne kada ya zame mata ‘ biyu ni
dama tunda na ga an fito da wata gawa- jikina
ya yi .sanyi me yiwuwa ita ta gani ita ma shi
.yasa ta ,tsorata har take ikrarin sai ta kai Kara. ‘
Hajiya Kaka ta waro' ido ba dai diyar wannan
matar ba me koren hijabi.ba? Hajiya ‘Atine ta ce,
“Ita mana, lokacin da nake zagayen neman-Amira
na ga gawar. an fito da ita ta Wata Kofar da ba,
ta inda : muka shiga,” ba :hajiya, Kaka ta dauki
salati jikin Amira har rawa yake yi.~ “Jin waddah
ta ce.ta gudu dinnan. ta'mutu ta mike kawai ta
na salati ta na basu labarin yanda a ka yi ta
gudo.‘ Suna cikin tattaunawa sukaji sallama'
daga soro. _ ‘. Hajiya Atine' ta amsa wani yaro
ya .shigo da qaton. kwali ya a jiye yana' gaida su
cik ciki suka amsawa kamar masu ciwom baki.
Amira kuwa ko amsawa batayiba ta dauke kanta'
sun shaida yaron Malam ne da yake aikowa ya ce
wai ga Shi in ji Malam ba wanda ya sake iya
magana haka ba wanda'ya iya bude kwalin nan
suka~ barshi a'tsakar gidan.
Nuradden ya fita zuciyarsa na yi masa tsananin
zafi da Kunci na rashi samun nutsuWa’a‘ cikin
gidansa lokota da'dama har ya fita ya fiye masa
jin saukin Zuciya a kan zaman shi a gidan ya
dade da sanin baya cikin wadanda Sukayi sa ar‘
aure sai dai irin son Bahijja da yake baya taba
tunanin zai
‘iya yin wata rayuwa batare da ita ba.
"Ya san a yau ba qaramin adashin masifa zaisha
ba tunda baiyiwa mahaifinta yanda take so ba,
sai dai har gobe ita'kanta bata iya, yanda yake
so duk
. da ya na matsayin mijinta tafi kowa sanin ya
~kai maqurar bukatarta amma ta dauki wani abu
mara tushe ta dora a .kanta ta Ki amsa
kiransa‘ya 'girgiza kai takaici da‘ tausayin
' kanshi yake ya ja dogon tsaki mai sauti ‘mata
mata. na da Wuyar sha;ani ya yi furucin a sarari
dai dai lokacin' da yake-Kokarin ya yi
parking a'Kofar gidansu;
Ya yi 'sallama tsohuwa me 'yiwa Hajiyarsa aiki
ta. amsa. ta na cewa “Alhaji' ne barka‘ da zuwa.
Ta saba‘ ana amsa mata cikin
fara’a har. ya tambayeta wasu al’amura amma
yau daga lafiya bai dora-wata kalma ba ga alamu
damuwa - ne shimfide a fuskarsa Allah ya kyauta
ta fada a zuciyarta ta ci gaba da aikinta.
Ummansa na zaune akan darduma da Carbi a
hannunta da alama bata jima dayin ‘ sallar ba ta
dora idanunta a kansa ta na karantar zuciyarsa
Ya soma gaisheta’ta ce“Lafiya dai k0 Nura na
ganka duk a wani ya'mutsene’ Ya yi murmushi -
ba ~komai Hajiya Akwai wani abu na ci a gidan
nan.?- “ba daga gidan ka kake ba.” ya mike a
kan kujera “Sammko na. yi na fito daga gidan na
wuce can sabon gida daga nan : nayo’.” nan. _
Ya shimfid'a—Karya baya son Umma ta ‘ fuskanci
akwai sabania tsakaninsa da ‘ Bahijja ya dai san
kalma daya Ce zata gaya. masai ya dinga hakuri
shima ya san yanayi
tsahuwarnan ta yi sallama sannan ya daga kai
daga tunanin da ya lula ta ajiye masa wainar
shinkafa miyar agushi da ta ji zallar tsokar
naman kaza.
Ya bude daya flask ‘ din kunun tsamiya ne wanda
ya ji ,kayan Kamshi har turiri yake yi ya yi
hamdala‘ tsohuwa ta kawo' masa ruwan wanke
hannu ya wanke hannunshi sannan ._ ya yi
bismillah ya soma loda
Hajiya kan ta ci gaba da azkar dinta
.na tana ta na kallonsa da tausayi na
tsakanin da da mahaifi a. yau da Nura yake —
dada samun‘ budi ta k0 wani farin cikin
harkokinsa ya dace ace yafi haka. samun
kwanciyar hankali harkokinsa ya dace a ce ~
yafi haka samun kwanciyar hankali ko‘yar kibar
nan ta masu wadata baiyiba amma k0 da’ yaushe
ka, kalli fuskarsa a kwai damuwa lallai ne’ya na
cikin tashin hankaiin da ya kamata ya samu a
bokin shawara don samun mafita.~
Sai da ta ga ya wanke“‘ hannunsa Sannan ta ce,‘
“Nura nasan halinka gaskiya k0 makaho ya shafa
ka ya san baka cikin kwanciyar hankalli- bare
kuma a taka ._ gidanka, ga kuma wanda ya san
halinka ya san kana cikiri matsala amma abinda
nake so dakai ka dinga hakuri da irin yanayin.
matar ka kana koyar da. ita irin abubuWan da
kake so, cikin nutsuwa har ta iya, ka daina ‘
Sawa kanka damuwar da zata hadda sa maka'
ciwo ni ina‘ kallon halaccin da‘mahaifinta yayi
maka ne da ‘tuni maganarta'a gidanka ' .ta zama
tarihi amm agirma' da mutumci da halacci da
mahaifinta ya yimaka yafi‘ ka wulaqanta masa
-‘ya. ‘
Koka rabu da ita bayan ka yi‘ arziki ka jure kamai
ya yi‘ farko ya na da Karshe, 'ina mai tabbatar
maka da inhar baka zalunceta ba to da kanta
zata gane kuskurenta ta gyara
' Hajiya ta yi shiru ta na kallonsa ya‘ sake yin
ajiyar zuciya wani abu ya taso ya tsaya a
makoshin'sa yaushe yaushe Bahijja
zata gyara shekarau biyar dayin aure bata dauki
hanyar gyaraba to sai yaushe?
A zuciyarsa yake wannan tunani a zahiri kuma ya
yi shiru saboda abinda ya ta " so masa ba zai
barshi ya iya magana ba ya na jin Hajiya nata yi
masa hayani yanda Zai yi ya cire damuwa daga
ransa amma shi ya yi nisa cikin tunani yanda za
a yi Bahijja ta gane amma ta ina zata fahimci
hakan."
‘ Hakuri dai zaka ‘kara yi komai ya yi ‘ farko ya
na da qarshc muryar Ummansa yaji ta na nanata
masa ya kayi shiru ina ta magana. ni kadai”
' Nura ya ce “To umma lamarin ~ne sai an hada
da .addu’a donma abinda zatayi . ,iyakaci takaiCi
ne idan ina’ garin amman da zarar nayi tafiya
aishi ke nan ba ni'da matsalarta.’
Ya yanke maganar dan ya san ba za ta fahimci
damuwar da yake ciki ba muddin zamansu‘ zai ci
gaba da tafiya haka shi da kwanciyar hankali har
abada. domin k0 wani auran ma ya yi ba zai
kaucemA matsala ba
tunda zuCiyarsa na mutukar 'Son' Bahijja fushinta
kadai ke sanya yaji duk duniya‘ da abinda yake
cikinta Ya ginshe shi: Ganinshi qarin 'aure tamkar
karuwar matsalar shi ce‘babu wata macce‘ a
gabansa" : Bahijja ce kadai farin cikin’ rayuwarsa.
Har da fahimtar hakan yasa take garashi kamar
‘kWallo Shi kam ba shi" da" wani matakin'da ‘zai
dauka da ya wuce hakuri 'ya yarda da kadddarar,
“rayuwarsa‘ rashin. biyayyar Bahijja a gare shi ya
zama dole. ya‘jure. " " Lokacin da ya dauki
hanyar‘ office dinsa yake raya hakan cikin"
ranshi; ya na zuwa ofiice .ya‘fara aiki amman
tunanin' Bahijj'a da son ya lallashe ta ya cika
Zuciyarsa don ya kasa jurewa har sai da ya samu
kadaicewa ‘ a office donya kira. wayarta ya yin da
yake zaune a ~- 'kan kujerarshi“ ta 'na dan.
juyawa da "shi, ya. lumshe ido yana jin anya
kuwa idan ya kira ta zaKo yaji tattausan
muryarta “ya yi murmushi ya gyara zaman
hularsa"
Kira ba,a daukaba harta gama ringin yayi
murmushi gamida cewa hukuma kenan
sai da lallashi ya sake danna kiran Bahijja dake
zaune ta kalli wayar taja
‘tsaki ashiru dake gefenta 'ya dubeta'
“Aunti kefa ake kirA Ta ce, “Dauki kace ba
na'kusa." Maimakon muryarta ya ji muryar
. Namiji wani abu ya soke zuciyar'sa harya :
gimtse fuska' daga murmushin. da yake
dauke da shi waye bata wayar.‘Jin muryar yasa
ya gane Alhaji Nura ne
da hannu take gwada masa alamar bata nan ta
dauke kai don haka ya ce “bata ' kusa" '
'Nura ya a jiye wayar game da tunanin ba zai
saurara mata ba dole ya shawo kanta kafin
komawarshi gida. '
Ya tura mata text na ban haqurui
har sau uku sannan ya, sake kiranta. Nan ma
bata'daga ba
qarshema ta kashe wayar 'gaba daya ganin
wankin huLa na neman kaishi dare yasa ya mike
ya budo office dinsa yana‘ fitowa ya yi kicibus da
kayan da yasa a f1to da su basu’ aka fito da
hakan “ Yasa ya tsaya "a kai a“ ka maida
wadancan store 'a ka fitar da wadanda yake so a
ka hada su a shagon dan tallata ga masu siye,
aikin da ya raina ya kaishi har duhun' magriba‘
amma; kWalliya ta‘ biya kudin sabulu dOmin har
an samu me siyen set biyu duk randa ya shirya
wajen sai ka ga ya sake fitowa sosai kamar
akasar ketare su da kansu yaransa 'sun san aikin
oga na dabanne .shi kadai yakeda wannan
baiwar.. yiyi haramar zuwa- gidansa zuciyarsa
cike da son kasancewa. da. ‘Bahijia
Ga mamakinsa ta na zaune daya daga - cikin
kujerun flourn ta na kallo ko daga kai bata yi ta
dube shi ba bare yasa ran zata amsa sallamarsa
duk da sanyin A.C ‘dake‘; falon bai hana shi’jin
wani irin zumm na, zafi, mai hade da Karni kaeni
b ya dubi ‘takardun dake yashe a falon ba-zai
Wuce takardar .kif1 ba qarninnan ya qara dakan
hancinsa da kyar ya iya jurewa yace, _“Ki kawo
min abinci na gaji wallahi.” ‘ Ya fada a takaice ya
saki labulen ya juya ba zai‘ iya shiga ya 'zauna
ba, kamar yanda ya shirya zai yi dan
lallashintaba
Ita kam_tana jinshi k0 motsawa bata yi daga inda
take ba ‘sai‘da ta tabbatar ya fita ’sannan ta bi
bayansa ‘da Wata muguwar harara taja dogon
tsaki
Ya. zauna a daya‘ daga cikin‘ kujerun ‘flounsa ya
janyo ledar da ya yiwa _ Bahijja siyayya 'ya
f1rf1to da su shadda; ce" ghalilah' da turaruka
sai gasasshiyar 'kaza cack da Ice cream din da
ya San tanaso y dora shaddar dark blue a kan
cinyarsa :yana
.shafawa shi mutum ne mai son sanya sutura shi
yasa yake son kyauta sutura don kyautatawa
dinkin daya dace a yi mata yake tunawa ya
yinda' yake zaman jiran shigo Warta. ‘ Sallamar
wani yaro yaji daga bakin kafa cikin tsawa yace,
“Waye bai fiye son yara na 'shigowa k0 da ’kofar
dakinshi ba. ' yaron yacw, “abinci akace na kaWo
maka.” ‘ ‘ ' ‘ Ya cc, “To shi go.” Yaron ya sake
yin - sallama ya shigo. dauke da abincin a -cikin.
, an dora faranti'kan -flait din ya a jiye a gabansa
“ka ce mata ta zo.” . Ya fadawa yaron lokacin da
ya kai hannu ya bude flask din yaron ya ce, “To’
ya fita Nura ya mayar da murfin ya rufe batare da
ya shirya yin hakan ba k0 da gani da ido abincin
ba zai'. yi‘ wani dandano ba, jalouf din_ shimkafa
ce har ta soma .baki saboda kamawar da ta yi
ga Kauri ya na ta shi ya jingina-bayansa jikin
kujera cikin shi ya cushe da takaicin rashin
zuwan Bahijja
ya janyo ledar cake din da ya shigo da shi ya
soma cin' naman kazar da‘yougurt’mai
A zahiri ya 'gaji da iri‘n wannan ciye ciyen .abinci
sosai ya ke 'son. sanyawa a . cikinsa turawa'
kawai yake yi-don ya .ga alamar gara shi da
.wannan sandararren ’abinci;
Ya' san har. da son jiki~ da'nacin kallo kesawa
girkin Bahijja kusan‘ ko yaushe‘a koneyake
:Duk ranar da ta tsaya kan girki har santi yake-
zubawa' babu zancen rashin iyawa tabbas
kallonnan da mutanen da take taruawa‘ 'suna
~daga ‘ cikin manyan matsalolin _:'zamansa ta
yaya zai yi- ya rabata
dasu
Ya nayiwa kansa wannan- tambayar 'ammaa'
duk wani mataki da ya danka baya yin wani tasiri
tunda- ba zata dauki abinda yakeso ba ranshi ya
sosu aihun wato ta na son ‘nuna’wa yaronba a‘
bakin komai yake ba duk da ya aika kiranta' ta
mantada shi ya ja
dogon tsaki cikin dacin rai ya mike ya Fita zuwa
masallaci ya yi- sallar isha’i daga nan ya wuce
gidan abokinsa bai shigo gidan ba sai misalin
.Karfe sha daya na dare.
Lokacin yakeda tabbacin ‘yan fadar tata sun
‘watse. ‘Ita din ma'shi take jira wannan ne dalilin
da yasa ta kasa‘runtsawa saboda takaici da
bakin cikin abinda ya yiwa mahaifinta a yau ga
shi ya shigo gidan‘ ya yi kiranta taKi zuwa dan ta
nuna masa ‘ fushinta amma yaki binta da lallami
kamar ‘ yanda ya Saba sai ’ma ya fiCe batare da
ya k0 ’dubi inda take ba, sai kuma yanzu ya
dawo gidan ya kuma wucewa na shi dakin. .
Ta sake jin wani abu ya tsaya mata a ‘wuya
‘fushin ya dada tsananta nan ta 1 kwanta a kan.
kujera zuciyarta na saKa mat abubuwa da dama;
‘ wanda za ta yi ta huce abinda" Nura‘ yayi
mata' shi kam a cikin' dakinshi gajiya .ce ta.
tambaye shi‘ ya nufi‘ can bedroom dinsa ya
karkade gadonsa kamar yandaya saba ko kayan
barci bai‘ iya canzawa ba,zuciyarsa' ba dadi
hakan ya sa shi jin duk duniyar ta yi masa kunci'
har yakejin Kiwar jin komai ya takure jikinsa
kawai kamar me jin sanyi baccin da yake muradin
ya dauke shi ya Kauracewa idonsa. . Tunani
kawai yake yi a cikin ransa yanda zai warware
matsalar gidansa‘ yanda ‘ taji shiru Nura bai
shigo dakinta ba, ya’ tabbatar mata da ya dauki
matakin yin fushi, da ita lallai Nura ya mai da ni
wata wawuya. Ta mike 'tana 'zagaye a'dakin
daga karshe ta dauki matakin ci 'gaba da share
shi ‘ . itama tunda hakan ya zab tadai san yanzu
' haka Nura ya samu wata ne wadda ta fita shi
yasa yake iya share ta. _ ' - Ta. mike zumbur~
kamar wadda aka tsiraka. Sanye take da'
'doguwa rigar’ barci sai ta dauki zani ta daura a
kirjinta sannan ta fito. ‘ " Lokacin har barci ya
soma daukanshi “Kai nura” " Ya ji kiran kamar a
mafarki. Kai Nura ta fada hade da dukan kafarshi.
Ya mike a
dan firgice ganin ta a tsaye a kansa yasa ya juya
baya da nufin ya koma barcinsa.
“Wane irin ‘wulakanci ne wannan ' Nura ina maka
magana' kana‘ juya min baya.”
Jin kamalan ta yasa ’ ya dan juyo idanuwansa
sun yi masa nauyi yace, “Me kike bukata.?”
Au kana nufin neman'wani abu nazo wajanka shi
yasa kake min haka,”
Baya. ya juya kawai batare daya yi magana ba,
don abinda ya‘ gani a idonta‘ tsabar rigamace fal
idan yabiye mata suna iya kwana a zaune.
“Dole ka juya amma bari na gaya‘ maka ni naf1
Karfin wulakancinka k0 da ka kai' dan karuna
tarin dukiya ne tunda har yanzu baka daina cin
arzikin ubana ba, butulu wanda bai san alkhairi ba
da kake daga ma malam hanci ka sani ba
gidanka ya shigo ba, gidansa ne bare kaji da
kanka
dama ai matsiyace bai iya samun'arziki ba sai
wulakanci farin shiga
A da ya yi niyar yi mata shiru amma kalamanta
‘da suke ta shiga kunnuwansa - suna masa
feshin takaici bai san lokacin‘ da ya mike zaune
ba jin kalamanta na Karshe matsiyaci. ' '
“cee Ya fada da Karfi ya nunata da yatsa sannan
ya ,tsaya .a gabanta .“Na f1 'karfin kamarki ki
kira ni matsiyaci tunda uban naki‘haka ya ganni
ai ba tsirarara ya ganni ba, kuma. ban rasa gidan
kwana ’ba sanda ya bani nashi'saboda na aureki
ya bani.
Matsiyaci- shike ci da‘haram yasha da haram ba
shi da haliliyarsa kin ji saboda
- haka ki kiyaye bakinki in ba haka ba zan
BANKADO miki kuskuren kalamanki.”
“Malam ka .ga yau ko ni k0 kai a gidan nan.” Bai
yi aune ba sai, ji ya yi ta shake masa wuyan riga
“Wallahi ban auren mijin da zai zagi malam na~
zauna da shi ka Sake ni yanzu yanzun nan,”
Ya kalli hannun wuyansa ya kalleta ta‘ rufe
idonta‘tana zazzago masa ruwan bala’i wasu
kalmomin ma baya fahimtarsu,”,
“To sakar-min wuyar riga.” . .
Ta ce “Naki nace ka sakeka sai ka sake ‘ ni.”
Zuciyarsa ta sake harzuqa jikinsa har” rawa yake
yi ya sake cewa. “Ki sake ni nace. '
Ta ’ ce, “NaKi ,sai ka sake ni matsiya....”.
Kafin ta Karasa ya wanke fuskarta da ’ kwararan
mari. guda biyu ta 'di mauce ta“ gigice saboda
azaba amma bakinta bai mut ba,‘ kuma bata sake
.shi ba dakanshi ya banbare hannunta ya hada
hannuwanta biyu ya turata har_baki kofar sannan
ya ; kullo kofarsa yasa mukulli ya na haki ya
zube a kan kujera har lokacin jikinsa tsuma yake"
yi ba. mari biyu kadai ‘hannunshi ke .son ’yi mata
ba dukan jigata yaso ya yi mata zuciyarsa ce
kadai ke tausarshi shi yasa jikin na shi ke tsoma.
Tsawon minti biyar ya na jinta ta na dukan kofar
da zage zage kamar hauka sabon kamu ckin
zuciyarsa ke rayawa k0 da
gold ke cikin gidan nan daga yau ya bar kwana a
cikinsa daga qarshe dai hakura ta‘ yi ta bar
wajan shi kuma alwala-ya yi. sallah raka’a hudu
wadda a cikinsu ya ,karanta yasin bade da tabara
da bakara ya dauki tsahon..lokaci ya ‘na’ addu’a'
daneman kariya da tsari wajen ubangiji sannan
bacci mai nauyi ya dauke shi. '
Ita Bahijja waridin da babanya aiko mata da shi
yau ta daukko dan ta soma ja bata yi wani nisa
ba wani bakin hayaki ya bayyana‘ a gabanta bata
wani. ji tsOro ba domin da yawan' lokuta idan
aikin gaggawa ‘ take buqata irinsa take 'yi ta
soma fadar ' wasu’maganganu ta na kiran sunan
Nura.
‘ . Sai da tayi sau wani adadi sannan ta fadi
bukatu na mallakar zuciyar ‘Nura da hana shi
rabar duk wata mace sai ita kadai dai dai lokacin
Nura ya na barci amma k0
mugun mafarki bai yi ba saboda ya na
yawan yin addu’o’in neman kariya da yake dare
da rana ' ta na kammalawa ta hada kayanta cikin
jaka tsaf da nufin .ta tafiyafi’. gidansu ta kai
Kararshi' wajan malam din. haka Nura bayan ya
dawo daga masallaci ya, hada kayan sawarsa
tsaf cikin "jakunkuna‘ da niyar idan yabar gidan
ya barshi kenan ya‘ na gama wa ya dan
kishingida barci ya: dauke shi bai ta shi farkawa
ba sai karfe tara har da rabi na safe. , ‘
Bai fito ba sai da yayi wankansa ya shirya tsaf
yana fitowa yaga kofarta a rufe yayi tsammanin
hakan tunda baiji motsinta' da safe ba, ya fito da
jakunkunan. kayansa ya jibge wasu ' a bayan
motama wasu a kujerar baya ya dauki hanyar
sabon gidansa tareda mai gadi suka fito da
kayan: suka shiga da su dakinsa na gidan wanda
ya ‘ Kawata'shi da . abubu na more myuwar duk
wanda - ya shiga sai ya yaba ‘kyau da tsarinsa
haka komai ’na gidan yake mafi yawancin daga
kayan ginin gidan zuwa
abinda a ka zuba a cikinsa duk: daga waje a ka
shigo da su. ‘ ' Komainshi abin Kayatarwa né
abin da ba’a kammala ba kadai fantin waje
shimfidar tarazon na compound din gidan shi ma
din don dai kawai kafa hujjar bai gama gidan ba
ne kafin lokacin , da yake ganin kan Bahijja zai
waye ta amince masa su Shimfida irin rayuwar da
yake buri a gidan dan ya sun ingar ‘za a Ci gaba
da tafiya a yanda a ke tofa watanni buyu kacal'
za su 'isa su sa ta maida gidan abin kyama duk
da yanda yake dauke da kaya masu . daraja ita
da ‘yan fadarta za su batAshi ne kawai tun da‘
gidan da suke ciki mar kudin da ya kashe masa
na' gyara ya isa ya ‘ sayi gida kamar' sa saboda
rushe Wasu gurare ya yi sabon gini irin na
zamani. , ' Ya. fitar da bandaki'a kowanne "daki
irin na zamani maimakon guda‘ daya na
.gargajiya a gidan sannan ya sake; kayan bandaki
na ya yi. Ya shimfida tayal a qasa' da sama
‘haka kusan duk