BANKADA COMPLETET HAUSA TA BY HADIZA ADAM SHITU.txt

Author :  Hadiza Adamu Shitu Category :  Hausa Read

Chapter   10 / 27

27K to 30K   out of 79.4K words

bata
bukatar tsarin ya lalaCe shi ya‘sa ta danne
fushinta ba wai dan ta daina jin takaicinba Nuran
bai fahimce . hakan ba ya daga kanshi ya
gayyaceta zuwa cikin dakin shi dan karBar sako
yanga tare da shagwaBarta ,suka dinga tunkuda
kaunarta har, cikin jininsa, ya yardarwa kansa
Bahijja ce. mahadin zuciyarshi, dole ya jurewa
duk wasu halayyanta da baya so.
Ya shiga riritata da lallaBata kamar karamar
yarinya dukan Kofar dakinsa da ’ake
yi ceta sa shi mikewa cikin sauri ba don ya
so hakan ba ya saki gajerin tsaki bai so aka katse
mishi nishadin safiyar nan ba, Kasa Kasa yake
mitar wannan ai shiga rayuwa ne kana tare da
iyalinka a matsa maka.
A hankali dan kada ta ji ranta ya Baci don ya ji
murya daya daga cikin almajiranta ne Rabi’u.
Ya bude rai Bace ya ce, “Yaya.?”
Rabi’u ya ce, “Malam ne ya zo.” Kawai ya juya.
Bahijja dake jin su tuni ta fito cike da murna Nura
kuwa-wani rin takaici ne ya rufe shi tun ranar da
idanuwansa su ka ganemasa Malam da
yarinyarnan, yaji malam k0 sunansa ya 'ji ranshi
Baci yake yi, wannan dalili ne ma yasa ya kasa
zuwa in da yake ya kuma yi nadama dukkan
girman da yake ba shi, sai
"dai sirikinsa ne a wannan Bangaren
mutuncin dai a zube yake kawai ya ji ya, ; tsani
hada ido da Malam da akwai yan da. zai yi bai
gan shi ba da‘ya yi, amma ya zame masa dole
yaje su gaisa dai.
Jikinsa ya yi, sanyi ya shiga bandaki sai dai
dama babu abin da ya shiga yi ya dai zauna
kawai a gefen baho ya yi tagumi tsawon lokaci.
Bahijja ta durkusa gaban Malam da mukarabansa
suna gaisawa ya ce.
“Bahijja kuna lafiya? Na rabu da ganin Nura
kwana biyu shi ne na biyo na ganshi yana lafiya
dai ko?"
Bahijja cike da murmushi ta ce
“Lafiya lau muke Baba.”
Jimawa Nura bai ‘fitO ba, Bahijja ta mike cike da
kunya ta tafi kiransa domin Nura bai taBa yin irin
wannan ba Malam ya kan kawo musu ziyara
lokaci zuwa lokaci kuma Nura ne ke tarar shi
kamar zai shide
saboda farin ciki ya karramashi ya karamci, sai
ga shi yau ya ji shigowarsa harya jima‘ bai zo ba.
' ‘ ' Ta shiga ta duba k0 ina bayan nan daga
karshe sai ta fara kwankwasa kofar 'bandakin
dama nan tafi tunaninshi. _ Yana jin kwankwasa
kofar yamiqe-daga zaman tagumin da ya yi ya
zama dole ya fuskanci Malam ya bude Kofar
bahijja ta ce“Ashe kana ciki malam yana
tambayarka ashe zuwan ma dan kai ya yi shi,
tun da ya; kwana biyu bai ganka ba.” Tana furta
kalaman tana kallon fuskar - Nura tana
tsammanin jin dadin kalamanta a gare shi ga
mamakinta sai bata ga hakan a kan,’ fuskarsa
kamar ma zuwan nashi bai masa‘dadi ba a yadda
ta karanci yanayinshi“. sam bai farin ciki ba
Ya dai juya ta bi bayanshi cike da
bacin rai da dunbin mamaki. Nura ya yi musu
sallama suka amsa ya soma mikawa yaran
Malam'hannu suka yi * musabaha sannan ya
koma‘kan kujera sai da ya zauna sannan ya dan
rankwafa ya ce
,Malam barka da asuba.” Ba malam ba hatta
musu bin bayanshi‘ sunyi mamakin kalar
gaisuwar da Nura ya yiwa Malam'din saBanin yan
'da' ya saba « zubewa a gabansa,kan shi na’
kasa baya iya k0 dago kai a gabansa. saboda
tsananin biyayya.
‘Malam din kuwa amsawa ya yi cikin fara’a
tamkar bai ji wani abu a kan irin gaisuwar da
Nuran ya yi masa ba, sai ma tambayarshi‘ da
yayi
nura ya harkoki babu dai matsala ' KO?
Nura ya ce
“Babu matsala Malam mun godewa Allah.”
Malam bai dora da cewa komai ba ya mike Nura
kuwa dauriya kawai ma ya yi ya taushe
zuciyarshi har ya iya gaida Malam da ‘yar
girmamawa a ganin da ya yi masa haka yake
hangenshi lokacin da yake ketawa yarinyar.
mutane haddi yana jin zafin abin a zuciyarsa
tamkar da kanwarshi ya ganshi, wannan ya canza
yanayin shi da dabi’un da ya nuna malam ba su
ne kadai a zuciyarsa ba gami da Malamin ba,
zafinshi sosai yake ji cikin ransa abubuwa da
dama nata zubewa na girmanshi a idonsa tabbas
ya gano ba rashin zuwan shi ne ma ya kawo shi
ba
illa rashin yi mishi aike ""da yana aika
masa da kudi DA a waya kawai zai nemeshi
Hmmmmmm lol plz duk inda zakuga kaman an
tsallake bawai Kama bane hakanne don ni kaina
book din nadan ban whl SBD basuyi print dinsa
dakyau ba tun data book1 har book 4 dinsa saidai
kuyi haquri plz
daga dan jaririn qaninku
Bankada
Chapter8
su gaisa Idan ma ya yi sa’ar ya yi mishi hakan.
kenan
“ Ya daure ya ya yi masu rakiya har gaban
motocinsu.
suna cikin tafiya daya daga cikin ya ran mala
Sule ya ce
“Yaron nan Nura ya samu: duniya shi yasa giyar
kudi ta soma dibarsa.
Dayan Auwalu ya cafe “Kai kudI shegune, masu
duniya ka ga wani mahaukacin fili da ya shata
yake gina gida kamar a turai ga manyan kantina
daya keta ginawa a garin nan. AN NUR
FURNITURE ai sun kai hudu a cikin garin Kano ga
na Abuja gana
Kaduna da Sakkoto, ai idan ba wanda ya ga ji
arziki ba dole ya girmanka da daga hanci sai dai
bai san a inda ya kamata ya yi ba.
Malam ya yi murmushi mai kama'da yake yace.
“Ku ba kwa yiwa mutum
uzuiri kun san halin da yake Ciki lokacin
da muka riskeshi.?” ‘
Auwalu ya ce,,“Kwarai kuwa malam da alama
yana da damuwa domin har rama ya yi sai dama
ka fada na tuna da hakan.”
Malam ya ce, “sai muyi mishi uzuri.”
Malam ya fada “Hakane kawai dan ya fitar da
zargi a, zukatansu domin abin _
da ya yi a‘ yau ' duk‘wani mahaluki daya sansu
tare‘ba‘ zai taBa
Bahijja Karya da gaskiya ta juya zancen ‘haka ta
lissafawa malam . duk Nuran na yi mata.
Malam ya ce “Kada ta damu da kanshi zai yi
mata aikin da zatayi cikin
kwana uku kacal, zata mallaki dukkan
zuciyarsa sai yadda ta ga damar jan ragamar
rayuwarsa.
Bahijja ta yi ta zuba godiya suka yi sallama da
Malam take ta ji zuciyarta ta yi wasai bata da
shakku akan aikin Malam. tun da shi 'ma ya
tunzura dama tana shakkun‘ amincewarsa‘ ne ya
yiwa
Nura aikin da tuni ta gaya masa yanzu kuWa
hankalinta ya kwanta.
Ta Bangaren Malam din ma ya dan samu
nutsuwa domin ya amince da rashin
Amira amira cikin muryar ‘hargowa taji yana
kwala mata kira‘ ta farka tabbas shi; dinne
mafarkinta bai gaya mata Karya ba gaba daya
jikinta ya dauki’ rawa'tama kasa mikewa daga
kwanciyar da ta yi sai‘ da ta yi namijin Kokari
sannan ta iya‘ mikewa tana amsa kiran da yake
yi mata
muryarta a dashe kafin ta fito ya shigo ’.
cikin dakin cikin tashin hankali Amira bata taba
ganin Bacin ran shi irin na yau._ba
"Yan da yaga ta kidime ta gigice yasa ya
,kwantar da murya domin ya samu ta bashi
amsar tambayar da yake son ya yi mata cikin
nustuwa ya ce
Amira na ga rikicin aure kala “kala sannan na ji
labarin sanadin rabuwar aure
kala kala amma ban taBa jin‘ko ganin .
yarinyar da aka yiwa saki uku'a daren
ta bayyana amma sai ta kasa furtawa ta ce.
“Abba ni ban san komai ba amma a tambaye
shi.”
Hajiya Kaka tace
“Mai yarinyar nan zata yi —masa basiru kawai dai
shirri ne irin na matar dama ai Malam ya fada
cewar matarshi hatsabibiya ce zata iya komai
dan kada ta zauna da kishiya, koma dai menene
aikin gama ya gama tun da saki uku ya yi mata
babu zancen a gyara lamarin abin da ya kama
mu sani shi ne ya dora mata iddah k0 bai dora
mata ba, wannan kuma ni zan tambayeta a
hankali abin da 2a a yi kawai
dai yanzu zata zauna a nan wajena cuta kadai
yaron nan ya cucemu sai dai Allah
ya saka mata.”
ga mamakin mmnakin amira sai ganin
kwallah ta yi yana digowa daga idon
mahaifinta abin da bata taba gani ba ke nan a
wajenshi. Wannan ya nuna mata tabbas lamarin,
ya daki ' zuciyarshi ainun, ya. share kwallar ya
Juya itama
Jiri ne ke dibarta ta dafe kai ta zauna abakin
gadon hajiya ta, dafe kanta
‘ da yake barazanar tarwatsewa. da hannu.
Hajiya ‘kaku ta Kama a gefenta
‘jikinta a sunyaye ta
ce. ‘ "To yaya 2a a yi sai asawa zuciya hakuri da
dangana ki kwantar da
.hankalinki sai ki ga Allah ya baki wanda ya
fishi,” ‘
Haka hajiya kaka ta dinga kwantar
mata da hankali cikin tattausan lafazi har
.Amira ta samu nustuwa
sannan ta kawo mata ruwan shayi ta kuma sha
magani barci take ya sake dauketa. ‘
Alhaji basiru Abban Amira daga gidan Hajiya kaka
kasuwa ya yi niyar wucewa amma saboda halin
'da ya shiga na damuwa sai yaji bama zai iya
zuwa kasuwar ba ya wuce gida kawai yanayin da
Ummansu ta ganshi a ciki ta san ba mai dadi
bane umar ne ya nufi inda yake yana gwada
tafiya yana mishi dariya amma ya dauke kanshi
batare da ya yi mishi wasa kamar yan da ya saba
ba, ya bude dakinshi ya shiga.
Har ta gama gyaran kayan miya bata ga
fitowarshi ba dan haka ta wanke
hannuwanta ta shi ga dakinshi tana mamakin
abin da ya- dawo da shi gida ya
yayi
karfin halin cewa gashi nan zuwa
Alhaji Musbahu abokin kasuwancinsa; basu
shekara daya da hadauwa 'ba Sai dai jininsu ya
hadu suna ganin mutuncin juna da martaba juna
. haka Alhaji Musbahu ya mika masa_
hannu suka yi musabaha Sannan ya ce “Ban
samu damar zuwa ‘daurin auren ba, saboda bana
garin na je Kaduna ne shi yasa na ce yau zan je
kasuwa na yi .maka murba akace baka zo ba, shi
yasa na zo gida Allah ya sanya Alkairi ya bada
zama lafiya.” Duk baya nan da Alhaji Musbahu
‘yake . yi ya lura da Alhaji basiru hankalinshi
baya wajenshi sai ga shi.har
ya gama maganar bai ji yace komai ba
ya‘tabbatar bai jishi ba ma. ’
Alhaji Musbahu ya ce “Lafiya dai alhaji basiru mai
ya faru da kai.?”
Alhaj i Basiru ya yi ajiyar zuciya.
“Yarinya da aka daura auren jiya yanzu haka aure
ya mutu.”
Alhaji Musbahu ya sake maimaita tambaya. Alhaji
Basiru ya tabbatar masa domin zuciyar shi ta
cushe yana mutukar neman shawara akan
lamarin.
Alhaji Musbahu kasa tsayawa ya yi ya durkusa
yana nanata salati tsawon minti biyar ba wanda
ya iya magana Alhaji Basiru daya durkusa shi ma
kwalla
na fita daga idonsa Alhaji 'Musbahu ya
“Ka. kwantar da hankalinka kada ka yi haka lta
kuma ‘yar taka ta yi yaya? Kasan ganinka a cikin
halin damuwa Zai sa ita ma hankalinta ya ta shi
sosai ina da mafita in har zaka amince akwai
yarona Laminu wanda ya dawo daga karatu daga
rasha har ya soma .aikinsa yana da halayyen
kirki idan ka aminci na bada
sadaki amai da auren kanshi.”Alhaji Basiru ya
dago fuskarsa da murmushi ya ce, “Yaya zanqi
‘amincewa tun da idan aka yi hakan ni aka
rufawa asiri sai dai kuma a tuntuBeshi k0 yana
son ta kasan halin yaran zamani yanzu Alhaji
Musbahu ya yi murmushi
irin na manya ya ce.
“Ba irin tarbiyar zamani muka dora' shi a kai ba
Laminu har yanzu ni yake jira na zaBar masa
matar da zai aura, kuma ina cikin bincike tun da
na fara ganin ‘yar ka na raya a raina za su dace
da laminu sai dai daka gaya min watanni ne ya
rage a yi bikinta sai na manta da Kudirina yanzu'
a tambayeta idan bai dora mata idda ba gobe
amai da auren kanshi.”
Ta zauna a nan gidana zuwa lokacin da zai
kammala sauran gyara gidansa su tare a can,
idan _kuma'ya dora mata idda sai a bar maganar
tun da ba a neman aure cikin idda k0 yaya ka
gani.?”
Alhaji Basiru ya taba ganin Laminu yakuma yaba
da hankalinshi ya ta shi yana Zubawa Alhaji
godiya yana ganin
a yi ba ke nan a haka Alhaji basiru ya zo ya
sameta ya sake yi mata kyakkyawan albishir da
abin da Alhaji Musbahu ya fada. _
.Ita kam jin shi kawai' ta yi jikinta sukuku
zuciyarta na raya‘ mata' ruWa baya tsami banza
tabbas akwai muhummin abin da ya janyo sakin
auren Amira koda matsalar ba daga Amiran bane
domin’ta' yar da, da Amira dari“ bisa dari akan
kyawawan. halaye da tsare mutuncinta, ga
‘ .tarbiya Wuni ta yi cikin‘ tunani da zullumi. ~ ‘
Amira ta idar ‘da salla‘azahar tana zaune a
darduma ta samu saukin zuciya domin ta mikawa
ubangi' lamuranta bawa bai isa ya gujewa”
Kaddara ubangiji akan shi ba ta samu Karfin
zuciyar har sun taBa
Amira ta yi‘ shiru saboda batai tsammanin
wannan ~.tambayar daga
Hajiya kaka ba . ta sake maimaita tambayar.
Amira ta zaro wayarta ta mikawa Hajiya Kaka
“Gata nan ki dannan wannan lambar shi ne ki
tambaye shi ni "na gaji da tambayoyin zargin da
kike 'yi min dame zan ji Hajiya Kaka ki danna
wannan zai fada miki shi ya san dalilin da yasa
ya sake ni, ni ma ban sani ba.”
Hajiya Kaka tace “Yo ni kya hadani .da shi dama
da babankine ya zo ya ce a tambaye ki saboda
za’a hada ki aure ne da dan abokinshi idan bai
dora-'- miki idda ba gobe sai ya kawo Sadaki
amai da auren kansa, idan kuma ya dora
Karar da takwalla wa Hajiya Kaka ba har Hajiya
Atine sai da ta farka tare~ suke tambayarta
lafiya?
_ Sai lokacin ta lura da wautar data yi ta dafe
bakinta tana gunjin kuka ta kasa magana.
Hajiya Atine ta mike ta kuma kusa da ita ta soma
yin addu’a tana tofa mata sannane ta soma yin
shiru.
Hajiya Atine ta sake tambayarta. sai ta ce “Wani
mafarki nayi hajiya'mai ban tsoro.” ,
Hajiya Kaka ta ce .
“Ki dinga addu’a idan kin ga abin
tsoro ba ihu ba.”
Daga nan suka kwanta suka ci gaba ' da barcin
su ban da Amira Da idanunta
suka soye suku bushe ba alamun digon barci a
cikinsu.
Sai tunanin yadda zata yi da wannan’ cikin
wadda bata da k0 tantama na malam .ne.
Wannan ne tunaninne ya hanata sukuni cikin‘
kwanakin data yi a gidan Hajiya Kaka.
Abin ita kadai ta san shi take kuma Boyewa, da
tunanin yadda za ta yi da shi kafin wani ya
ganoshi ajikinta.
Wani yammaci Hajiya Kaka da Hajiya Atine sun
fita unguwa dan haka ta samu sukuni ta aiki
wani almajiri ya siyo mata wani icce wanda shi
’kadai tasan ana cewa yana zubar da ciki, domin
shi ne kadai abin da ta hanga zata yi ya zamo
mafita a gareta
Ba jimawa yaron ya samo mata garin iccen ta
kuwa ciko jug da ruwa ta zuba fiye da rabinsa
zuwa rabin' awa ta daga jug din ta shanye fiye
da rabi 'a kokarinta na shanyewa gaba daya.
Ta ji ta kasa da kyar take fitar da numfashi
sannan ta hakura ta ajiye kofin da niyar ana
jimawa zata karasa sauran tana girka musu
abincin dare tana sauraren ta ji wani abu shiru
sai matsanancin ciwon ciki da ya 'sata komawa
daki dole ta lafe akan katifa saboda Karfin halin
ahaka‘ ta' Karasa shanye sauran maganin‘. '
Nan da nan duniyar ta dinga‘ juya mata ga
matsanancin ciwon ciki da‘tashin
zuciya da kyar ta‘ iya fitowa tsakar gida '
sai dai kafin ta Karasa bandaki ‘ta soma
budewar mahaifa a tare da ita, tana jin su Hajiya
Kaka suka shigo gidan hade da sallama k0 da
bata ga ‘da wadanda take tafe ba ta shaida
muryar qawar Hajiya Kaka Hajiya Uwa. ce
Hajiya Kaka ta daga labulen dakin
ta hangi Amira can akwance ta ce “To ruwa
Sarkin kwanciya ana nan' dai akwance: Amira ta’
yi dariyar da dauriya ta ce. ‘ “Ke kuma Sarkin
zuwa biki mai kika- taho min dashi.?’? - » .
Hajiya Kaka’ta ce
.. “Sai wanda .kikazaba SUna cikin ‘ leda :waina,
.Sinasir; fankasogu da alkubus; = nayo miki
‘tsaraba’ sarkin don nasak ki sarkin kwalamace
ke
“ Haj.iya'uwa,~tace
Hajiya kaka ta saki labulen dakin.
“Ni da ita ne mana ni alamomin cikine naga suna
bayyana a tare da ita kin ganta nan daga
kwanciya sai kwalama.”
Hajiya Uwa ta ce.
“Dama irin wannan auren in da rabo ko na wuni
daya ne sai an yishi.”
Hajiya kaka ta ce “Shi da yake ganin an rabo ke
nan to idan ciki ne da ita ai sai ya ji dole a je a
sanar masa dama wannan rabo ne a tsakaninsu.”
Amira na daki a kwance tana ‘jiyo ' hirarakinsu
ciwon cikinta ne ya Kara tsananta addu’a take yi
cikin ‘ .zuciyarta Allah yasa cikin ya zube domin
shi kadai ne zai zame mata BANKADAR sirrin da
ta rufe a zuciyarta, ya kUma munana, ya
gurBata rayyuwarta da jefa iyayenta cikin
bakin ciki zuwanta duniya da kunyatar da ita cikin
alumma.
A hanali. sai ciwon ya wuce ya zamo ba ta jin ku
digonshi wannan ya tabbatar mata da cewa
maganin ba zai yi tasiri ‘wajen fitar da cikin
ajikinta ba, ga shi bata san wani maganin daya
kamata ta“ sha ba, kuma bata da wata kawa k0;
aminiya da take ganin kanta ya waye da . irin
harkar duk wadda zata gayawa tana ganin tona
sirrinta kawai zata yi batare da ta sami abin da
take so ba.
‘ Cikin wani dare barci ya kauracewa idanunta
tunaninta ya tsananta akan yan da iyayenta za
su dubi lamarin ya yin da cikinta ya, bayyana k0
ta haifi dan cikin nan nata za su kore tane kai
dukan mutuwa za a yi min na mutu, kawai
Ta girgiza kai a duk cikin Zuri’armu ban. taBajin
wata ta aikata irin wannan laifin ba bare har na
san irin hukuncin da za a yanke mata amma
tabbas duk abin da zai faru sassaucinshi abu
daya ne a garesu su kore ni, kora ta har abada
da bazan sake dawowa 'rayuwarsu ba.
Ta share kwalla na rashin makama abin dai da ta
sani komai nisan dare gari zai waye kuma ramin
karya kurarre ne ta zabga tagumi hawaye na bin
kumatunta duk tsahon minti guda tana jaddada
Allah ya isa ga malam domin ya yi mata cutar da
ba za’a iya amince da ita ba ya cuceta ya yi
‘mata fyade amma waye shaidarta da zai amince
da gaskiyarta.
Tsam ta mike ‘ kamar wadda aka tsikara tunowa
da wata dabarar da ta ga wata ta. ya yinkurin’
zubar da_'cikin a wani film din Hausa: duk da
wadda ta yi ; din bata kai ga cin nasara ba amma
sai ta kyautata zaton hakan tana rokon Allah ' ya
taimaketa ta, rufa sirrin zuciyarta. ‘Da ‘sauri ta
nufi kichin ta dinga_ bincike ,da hasken wayar
hannunta har ta lalubo gishiri jingine a buhu ta
debo rabin k0f1 ta cika log n ‘da_ ruwa~ta juya
sosai gishirin ya somanarkewa sannan ta kafa kai
ta soma sha, da Kudirin ta shanyeshi duk irin
zafin DA gishirin ke mata a maKogOrO haka take
ta .bankawa cikinta zuciiyarta cike. da addu’ar
Allah yasa‘ya yi ' amfani kafin wayewar
gari.
Umma Amira cikin .dare barci ya kauracewa
idonta .sakamakon wani mafarki da‘ ta yi da
Amira wani mutum bakikkirin ya biyota a guje ya
kamota
' tana ihu tana‘ kiran Sunan'Ummanta ya. haka
rami ya'dagata-‘da ciki a jikinta Zai sata a ciki ya
binne.
Tana kallon Ummanta tana ihu tana kiran ta'
taimaketa bata yi mishi komai ba Idan, Umman.
nata' tana tahowa wajenta sai ’taji a‘na baya da
itatana mika mata hannu itama tana_ kiran
Sunanta da haka ta farka a firgice ‘ta yi addu’a
ta tofa da manta da- hagunta amina barci ya :
gagareta... kirjinta sai bugawa yake yi, har'
lokacin kamar a cikinv mafarkin jikinta ya yi
‘sanyi' kalau abin da take rayawa a ranta'ko me"
' Hajiya Kaka“ zata ce ta yi na rashin kunya
zatace tayi na rashin kunya ya zama dole ta jeta
ga Amira tana ji a 'jikinta Amira tana cikin wani
hali na neman taimakonta duk da sau biyu tana
buga mata waya bata yi mata wata magana ta
damuwa ba amma yau hankalinta ya gama ta
shi, idon Amira kadai take son gani.
Domin haka da sanyin safiya ta soma shiri bayan
ta sallami yara zuwa makaranta ta nemi izinin
zuwa wajen Hajiya Kaka Alhaji

10 / 27