BANKADA COMPLETET HAUSA TA BY HADIZA ADAM SHITU.txt

Author :  Hadiza Adamu Shitu Category :  Hausa Read

Chapter   25 / 27

72K to 75K   out of 79.4K words

dauki
kujearar roba ta, . fito.”
' Ta yi masa Sallama 'yana kallonta ba zata iya
daga ido ta kalle shi ba'sai Kamshin turarensa‘
ne ya cika gun ta ajiye kujerar‘ a gefansa ta
matsa nesa kadan da shi, bai k0 kalli kujerar
ba'.ita kawai ’ya tsirawa ido ya na laluben
kwayar idonta dan shi .babu wata kofar da ta
bari wadda zata. ba shi damar yin haka ta dauke
kai can , gefe ta na kallon Kasa-muryarta a
arauna ne ta furta- “Barka da zuwa.”
Ya dan yi jim batare da ya amSa
mata ba sannan ya yi gyaran murya*“Ban
yi zaton laifina har Ya kai matakin :da ba zaki iya
daga Wayata ba, bayan kin san’ raShinjin
muryarki ba zai kwantar da‘ hankalina ba, ga
,kuma-. halin rashin lafiyar da nake ciki, to'
amma komai kika ji a ranki ya kamata ki min
sassauci
saboda dukkan abinda ya faru ba laifina
ba ne, ban taBa tunanin zata~ zo a wannan'
lokacin'ba ina kyautata zaton wani ne ya -sanar
da ita kuma ita ma duk abinda ta yi ta yine a
kan'rashin sani tun da ban sanar -da ita na yi
aure ba amma ina neman afuwarki ki yafe min ba
zan‘iya ganin,
fushinki ba. -Wani masifar tausayin‘sa ne ya
saukar mata wato afuwarma tare zai roKar musu
duk za gi da cin mutumcin da ta yi mata bai ga
laifinta ba lallai kam a yi- masa uzuri da yake
yiwa matarsa so me wanda ya cakudu‘ da sihiri'
yar malam Balarabe babu mamaki. ‘ ,.Kin yi shiru
Amira kobaki haqura
ba ne. ldanunta suka cika da kwalla.ta na
tuna' lokacin da yake rokanta da ta ta ya shi
addu’a ta kalle gefe daya' duk .da bata kalli
fuskarsa ba kwayar idonta ‘ta tsaya a kan kafarsa
me ‘ciwon'ne lallai suna bukatar addu’a.“Ni da
ma ban’ce ka ‘yi'min' laifibA akomai ba Cikin‘
wata' irin muryar sarkewata Yasa hannu saman
kafadunta ya“ya juyo da ita suka hada
idanuwanta ‘ sun cike da kwalla amma basu zuo
ba ’yasa'hannu ya- rufe fatar idonta kwallar .da
suka malale suka zubo.“To menene ya saki kuka
Amira.?” ' Ba ta iya magana ba kwallar suka ci
gaba da zubowa ya saketa ya dafa bango; na
cutar" dake' da yawa tun da ‘kika kasa yafe min
ban san dame zan hukunta kai na ba ga ya min
abin da- zan ‘yi, ki huce.” ‘ Muryarsa ta ji
'tausaya ‘ta dago idanunta tsananin damuwarta
ta bayyana
a fuskara duk sai ta ji babu dadi ganinsa a
wannan yanayi yayi kama da lokacin da ta 'fara
tamba’yarsa Ina ’su Sa’ada lokacin da ta zo
Abuja ya amsa mata a takaice faduwar gaba da
kwarijinin da ya yi mata wancan lokacin Shi take
ji a yanzu komai ya sauya ba dadi
Wani murmushi ta kirkira wanda bai taho daga
zuciyarta ba iya labbanta ya ke “Ni‘fa, komai ya
wuce a wajena dama ban wani' dauka' da zafi ba,
nan da nan fuskarsa ta washe da murmushi da
gaske Amira har zuciyarki.?’ ‘ ‘
' Ta sake masa murmushin daga nan suka goce
_da hira har break past din ma tare su ka yi. ‘ '
.Ta > biye masa amma kasan zuciyarta tunanin
makomar aurensu take yi, ta.yi niyyar fada masa
damuwarta to amma tunanin kada ya janyo abin
da zai Warware aurensu shi yasa ta bar komai a
zuciyarta ita daya sai dai wani so irin son Nura
da tausayinsa da yake shiga ranta
ya raunannar da zuciyarta ta -shiga ‘zuwa;
bandaki. ._
"A nan ne ta samudamar zubar'da hawaye .‘ da
sheshshekar, kuka~ malam malam ya yi mata
’cutar— dake bibiyar rayuwarta gaba daya farin
ciki na ya ya mutane za zasu dauke lamarin
aurenta ta yi na kwana daya-an sakota na _ biyu
anaa. daurawa ya. ya warware ga Nuradden mijin
da take ji a kansa ne ta .soma jin so, tunaninta
da burin wanke dukkan matsalarta duk ta na
burinsu a kanshi tun‘da ya san komai, zai iya
zame mata rabo mai sauke amma ban-da Nura
idan ta hakura da shi yaya za. tayi da tunaninsa
da son ganinsa da bai taba goshewa a
zuciyartaba ko dana ‘yan mintuna wannan tunani
ke rura wutar damuwar dake zuciyarta. . ‘ , Ta. yi
kukamai ~isarta ta wanke fuskarta gudun kada
su Hajiya kaka su fuskanci wani abu tafito duk
yanda ta sakeda Nuradden hankalinsa bai
kwanta'ba
DOn .haka ta ‘shiga kichin ta“ shirya masa
abinci» bai zaton zata yi ba ya" kira Wani
yaronsa'a’waya ya zo"'ya siyo masa sai ga ta
shigo
da alamun SasauCi ba da ta shin hankali da ta
shiga ya sauke ajiyar zuciya._ . Ta: waigo “suka
hada ‘ido Wai ina boy ne?
"‘Ya 'yi'barci“ ta bi shi amsa ta tana murmushi
abincinka na jira fa
ya dubi abincin gaskiya a halin yanzu banda
kyama‘har da soro yasa ya ji son “ cin abincima
ya yi dabarar ,zuba rabi a wata ledar ta daban ya
Boye da nufin_ in an jima ya fita da shi ya bayar
kada ta shigo ta ga bai ci ba. ' > . K0
mametashirya yajita dan burge shi yanda bata
sake magana mara dadi ba tunda ta ji cewar aure
ya yi ta dauka wayar data shigo bata gane‘; mai
kiran ba tun da‘ babu suna amma ta dauka wani
tsalle ta daka da taji murya murtale Wanda
tsawon shekara bakwai ke nan rabon da ta
ganshi lokacin da sukayi bankwanan daura
aurenta da Nura Ya dai samu labarin yabar "garin
ya. tafi saudiya amma ta so ta, Same shi ta
rasa. Yaron mallam ne cikin almajiransa wanda
yake. ji da shi saboda kwazonsa wajan aiki kuma
.tshon saurayin Bahijja. ne na sirri
da ta ji dirarr mota sai' ta fito ta léka wata mota
_ta gani baqa nata. sheqi ta na tunanin ko'baki
Nura‘ ya yi me yasa mai gadi bai fada masa
baya‘nan ba.?”
‘ Murtala ta gani ya fito daga cikin motar ya yi’
wani ,qatoto ,da shi da ganinsa ya kama‘ kasa ya
yi sallama ta amsa shigo mana Murtala ka tsaya
kana da doko 'sallama. Ya shigo yana fara’a ta
shiga gaba ya na bin bayanta a can flour ta sauke
shi. -
Lemo da .abinci duk ajiye a gabansa ya tsira
mata ido amma kina jin dadinki Bahijjja duk kin
wani sauya min ta yi‘ murmushi '
“Au dan ban tankaka ba murtala yanda ka zama
ai kai 2a a yi mamaki ka manta dani kullum sai
na yi tunaninka ya kurBi ruwan lemo '
, “Kada kice haka Bahijja saboda ba 'zai yiwuwa
na manta ki ba 'sai dai kawai na tsunduma ne
wajen neman . abinda zan tallafi rayuwata da shi
komai kake so a tafi da kai sai kana da kudi
maganarshi ta dan soketa amma ta san gaskiya
ya fada dan haka ta saukar da ajiyar zuciya
kawai kaga jikin Malam yau ban samu na shiga
ba yaya yake?” Kai daga‘irin kallon‘da ya lura ta
na yi masa ya nata so masa da wani abu da ya
yi, masa nisa ya Sosa tsakiyar kansa da
t_mukullin motarsa ya jikinsa da sauKi ‘amma
gaskiyar magana kamar akWai‘ wani abu 'da yake
damun kwakwalwasa ‘bayan karaya daga jin.
furucinsa. ., , _ _ .. Ta. sauke tagumi Ashe ba ni
kadai na fahimci haka ba.‘ ‘ . “Ya dace a a duba
brain dinsa ko kanshi ya samu wata matsala 'ne;
Na yi magana: da wani likita yace inya samu
sauqin karayar‘ mu same, shi a- , can! zariya; za
a yi masa hoton kwakwalwa " ,‘Jikiin Bahijja 'ya
yi sanyi tabbas surutun‘da malam yake yi
barkatai akwai
ba matsalar ciwo bané kadai kamar yanda waisu“
ke fada kabir ya soma kuka ta daukoshi'. '
Murtala ya ce, “An ‘Ce baki haihu ha gaki da
danyen jariri””Marayene uwarshi ta rasu shine
nake rikOnsa‘amma dai na" San kayi aure da yara
nawa.?"' yayi dariya da har ya~ sata tsaya ta na
mamakin abin da yasa. ta ~yi haka Sannan ya
tsagaita‘ ni. ko‘aurema ban samu na yi ba
ta'zaro ido mamaki ta" natuno abinda ya taba
gaya mata ' ' Ta firfito da‘ idannu“‘Kaf kasa
‘karasawa‘shi ma ya ce ’mata kar dai' duk
sai__suka ‘kwashe da 'dariya.’
Ya shafe guntun gemunsa yace Kema a_ wajanki
ai kankani ne'. Wai yama aka yi kika bari.’
Ta fara lissafo masa ayyukan da take yi a kan
Nura har _»zuwa,ranar. da
‘ ya fada mata aurensa ya ce Wannan ba "
damuwa a ‘cikinsa ki kaddara daga yau . sun
rabu zan" samo tabo na _ mutummutumi gida
biyu me surar mace 'da mai ' surar namiji zan
hada, su sannan.'2a a yanka zakara guda bakwai
wadanda' suka shekara sannan a zuba jinin a
tsakanin 'garin maganin sannan a raba su shi ke
nan sun rabu sun,~ gama.’ tace Amma na
gode..Munala bari na
' dauko, maka kudin zakarun.
. Ya yi mata hararar wasa “Wato ke kin' Zama
babbar hajiya k0,? tayi, dariya “Waceni. Sun-
jerota yo‘masa rakia boy na a kafadarta.
Motar Nura ta shigo tun kafin ya
fito daga motar ya hangosu yanatunanin. waye
tare da Bahijja haka da bai san shi:
abinda, ‘ fa bayaso kai masa karti gida ya tamke
fuska amma baiyi magana 'ba yasa Mai gadi
yana fito DA akwatina daga bayan motarsa suka’
karaso inda yake Murtala ne ya soma‘ masa ;
salama da..mika nasa hannu bai: kai' na shi ba
ya rike murfin motar da shi ‘, ,Bahijja ke cewa
“‘Kanin hajiya' ne da “gake’ 'zama a saudiya shi
yasa baka sanshi ,ba Sannan ya dAn saki fuska
'ya owk“Ka zo lafiya.” A ‘‘Lafiya kalau sannan ya
make fuska boy yana masa Wasa ta mika masa
shi ‘suka ,shiga ciki har bakin mota ta raka ~-
'Murtala' ya'tafi 'sannan ta shigo »Mai_gadi ~ya‘
shigo da‘sauran akwaguna Sannan ya mikawa/
Bahijja Boy suna .Shiga-‘dasu Zuwa floumta sai
da ya kammala ya. Ce “Zoki duba kayanki ne.”
_Bata iya dubawaba ta daka kai “Zan , duba
Shirye shiryen ‘biki nata kan kama tun daga an,
kai .kayan lefe da suka zamu abin burgewa
sati,,mai zuwa akasa ran tarewar amarya- fenti,
kadai aka sake a gidan abban Amira daya shiga
gidan ya ‘ ga kayan , lefen sai ya nisa sannan ya
cewa “‘Hajiya ina zargin ,malamin nan a, kan
yaron nan lamin saboda jiya ma sai da ya'zo har
da kwallarsa a kan wai shi ‘baice bayason
~Amira ba na taimake shi a a daura aurensa da
kyar na lallashe shi na tabbatar masa da cewar
ta ' yi aurenta ina jin tsoron Malamin nan shi:
yasa na ma’ tsani zuwa wajan .irinsu yan2u haka
na karBo mata wani ruwan zamzam da zata
dinga wanka da shi a waje mai tsafta na kwana
bakwai kadai ya yi mata. wani abin ni duk ma na
fara ladamar zuwa wajan shi dan ma baka San
silar rabuwar 'wancan auren na ta nadaba
Ta fada a zuciyarta ta gyara' zama
“Hake ne Basiru; Allah ya yi mana tsari .dashi
yace amin
Malam Balarabe kuwa al’amarinsa har ya kai ba
kowa‘ ake' bari ya ganshi ba daga‘ ‘yayansa sai
matanne kawai sai Malam Yahya da yake ' '
jinyarsa saboda ’maganganun da yake fada
kamar me tabin hankali amma duk.
wanda ya aikata ne sai an zo duba‘ shi sai
ya yafito-mutum'da hannun idan ka~zo ' kusa
da shi sai ya rada maka ka ganni nine ; na yiwa
Amira ciki ta yi aure ta barni koka ji ya'ce ka ga
dakin da nake aiki,,,,,na
yiwa‘ mata sama da talatin ciki, duk sun
haihu arba in kuma sun' mutu na cire idon
gawa ni din nan hatsabibi ne duk abinda kake so
na yi maka 2an iya yi koku.goma kuka zo duba
shi da dai dai, da dai dai zai dinga kiranku ya na
radawa koWa abinda ya aikata duk abinda ya yi
shi iya shi shi yasa suka hana kowa shiga
wajansa har
Nuradden- sau biyu ya nazuwa bai samu
ganinsa ba. . , Wan Bahijja dake karatu a jami’ar
madina ya samu labarin rashin‘ lafayar
ya turo da‘kudade. yace: a turo shi'Saudi
daganan su wuce Germany a duba Shi a Can tare
da Hajiya Kaltum daf'wani danSa .Harun a ,ka yi
tafiya amma zancen har ya fara yaduwa cikin
jama’a
Abin'da yayensa ke gudu ke nan shi yasa da suka
ji yabar kasar sai farin ciki suke yi ba su da.
matsala ta kudi tunda akwai a gida akwai a banki
ga kayan abinci store guda irin na malaman da
suka zabi duniya a kan lahira ke nan masu ci da
addini bari mu ga yaya zai yi ya magancewa
kansa wannan matsala.
jama,a mu hadu gobe DA safe danjin qarshen
wannan qayataccen lbrn plz kumin afuwa jia
banyi post ba wlh an dan samu Matsala ne
Amman komai yayI daidai kuci gaba da
kasancewa Dani a koda yaushe
llah
bankada
chapter21
Hajiya Atine ce ta samo musu labarin rashin
lafiyar da malam ya shiga har da abinda ya ke
kanshi duk suna zauna a tsakar gida Hajiya Kaka
ta ce “Kai duniya zancan banza duk' abinda
mutum ya aikata yanzu ba ma sai an je’ lahira
ba tun daga duni ake soma
hibabi.
Ka ji kunyar a duniya ‘sannan ka ji ta lahira ka
dan dani azaba musamman zalunci cin amana,
Amira kuwa kasa magana ta yi sai ‘ tasbihi da
take yi ‘ga sarki Allah .dabaya ' barci ko
gyangyadi baya zalunci 'ba kuma
ya barin mai zalunci
To “Allah? ‘ka shiryar damu ka , ‘ doramu a kan
tafarki madaidaiCi ka yafe. mana shine dai Inji
Hajiya Atine. Daren yau_.Nuradden da wuri ya '
kwanta saboda sammako yake sun yi ya 'wuce
Abuja gobe za a ‘kai yankawo‘ ‘ ’ amarya za su
zo yana so ya ga yanda gurin ya yi kafin su zo
tunda su Hamsi ya CE 'an Shirya gidan kada
iyayen Amira su ,hadota‘ da kayanta ya. Ce a
bari sai ya gama gyara“ ‘mata Bangarenta na
nan
‘sabOda kada'a yita jigila da kaya a kai su a a
dauko su. ‘ . Wani set din gado ya shirya musu a
daki daya daya dakin sa katifa sai flour an zuba
kujeru da kayan kallo har
da kayan kiChin dukda yace Amira da kayan
sawarta kawai zata zo‘ shiyasayake son ganin
yanda su ka yi . shirin k0 akWai'abinda baiyi.
masa ba ya
.canza.
Ya na tsaka da barci' Bahjja ta tashe shi ya dan
bude ido “Me ya faru jikinta har rawa yake yi
“zoka' ga malam qarami
ka ga yanda yakeyi
. Sai ya 'miKe zumbur ya KarBe./shi daga
hannunta ganin ya na ta wata' irin fizga idanunsa
suna Kakkafewa ya fita da sauri .ya na cewa ta
biyo shi da mukullin mota suka nufi asibit.
Likitoci suka dukafa a kan shi ba a f1 rabin a
waba. barci ya dauke shi akasa masa ruwa ranar
kwanan zaune sukayi‘ a asibtin hankalin Nura ya
ta shi kwarai fiye da zatansa har safia boy ya
farka ya ga ' ya kama fidar ya na tsotsa
a,sannan.ya dan ji'sanyi.‘
‘Da gari ya waye ya'nufi gida ya yi , Wanka ya-
na Saka kaya ji kira ya duba
yaga' Amira ce ya dan saki murmushi sannan ya
dauka yaya beby na.?’ ka tashi lfy
Ya dan yi murmushi mai sauti «Lafiya ya kike.?
lfy lai Ya shafa kai kamar ta na kallonsa “Da
sauRi da'war haka ai sai kina gidana.’ .
“Kai ‘Deen ba nason ka na wannan maganar
irinta wanda ‘ ba ‘ shi da mata dama su Hajiya
ne. Suke' 'tAmbayar- , wanda zaiyi musu jagora
wai wasu za su sm
yi gaba kafin kuma na san‘yanzu kai kana, hanya
‘ Ban' tafi ba tukunna yaro ‘na ne ba shi da
lafiya’ yaro muke riko'maraya ne jariri ne asibiti
muka kwana.” '
Ji ta‘ yi wata irin faduwar gaba a ‘cikin dan
lokaci Kankani .kwakwalwarta hada. mata bayani
dan cikinta ne tunda ance yarshi ya bawa
rikonsa.
' Ya ya jikin' nashi a wanne Asibiti yake ta jaro
masa tambayoyi a hankali-
a Dan zaman ‘da ya yi da ita ya gane ita din mai
tausayi .‘ ce musaman a kan ciWo shi yasa bai
damu da ita ba yanda take 'ta jero masa
tambayoyi baya fada mata amma fa ya ji sauqi
sosai.”
To amma kada ka tafi yau ka bari
ya sake samun sauki.” ‘
Ya yi murmushi “saboda me.Amira ta ko kin
manta yau ne zaki shigo
' gidana kuma na kuma. dokanta da ganin
wannan ranar.
‘ Sai ta yi kasa da murya “Ba haka ba ne kada‘ta
ga kamar baka damu'dasu bane sunakwance ka
tafi
Ya dan yi dariya ya kula da' Amira mutumci" mai
gudun, zuciya- bata son abinda za a ga rashin‘
kyautawarta a ciki."
“.Kada ki damu zan duba zuwa jima
innaga sauki ya ci. gaba zan- wuce Abuja 'idan
kuma na yanayin jiki Sai na bari din.
“T0 ka-biyo mana naje nima na \ duba shi tunda
taf1yar yamma zamuyi
Ya ce. “To shi ke nan ki‘ shirya zan ‘-zoyanzu.
Ya ji~ dadin yanda ta damu ya 20 yake dan bai'
san abinda zai faru idan suka haduba sai
dan'canjin daya gani a tare : da Bahijja ya ba shi
karfin guiwa ita kam sai ta zabga tagumi ta na
jin kewar yaron ta na so ta ganshi yau ne ya cika
kwana ..........' da haihuwa k0 yaya ' yake ya
kamaninsa suna nan- yanda ta san su' k0.
sunsauya ta dinga dokin ganinsa har ta ga .
.kamar Deen bai‘ 20 da wuri ba ya iso dama ta
gama shiryawa‘ ta wuce bata fada musu inda za
"ta ba saboda bata son tambayar.
Kafin "ta karaso ya bude mata kofa ta shiga
Ta rufe suka hada ido'ya tada motar ya na
murmushi “Mu wuce kawai Abuja kawai’ sa biyo
ki da ‘kayanki.
Bata masa magana ba sai murmushi bawa hanya
ido kaWai tayi nisa cikin tunanin yana "ya fara
tsokanarta ya na. so ,.ta-- tanka ya lura ’da "duk
hankalinta baya kansa bata ma san ya Sauka
daga kan titi ba sai da ta ji ya ja burki‘ ya ,tsaya
sannan ta dago idanunta da~ tsammanin anzo
'asibiti' sai ta gansu a .Wani fili ta zuba masa ido
da alamar tambaya ya kama hannuwanta cikin
’nashi ya lalubi' idanunta-duk inda ta juya
fuskarta sai- ya juya can har da ta gaji waini
.menene Deen.‘
' ~Kasan lokaci ya na gudu yamma za ta yi'
mana tunanin mai kike yi?”
Tayi murmushi tunanin mai kakeyu
yi. Ni bana tunani komai ina san mu kwana a nan
ne”
Ya saki hannunta ya jingina bayansa jikin kujerar
ya lumshe ido “Dan Allah mu tafi Deen.’
Ta fada cikin muryar shagwaba ta na kallon
fuskarsa “In kina so mu tafi sai kin gaya min
tunanin me kike yi mai zurfi haka ko kina'tsoro ne
kada abinda ya faru a wancan lokacin ya sake
faruwa.? ‘ .
In haka ne gara mu 'koma gida ba ‘ na son abin
da zai dame ki ya ja min ki Bata fuskarki haka
kawai. Abin da ya, f1 da cewa ayi kenan amma
saukin ganin . Baby 'da rashin sanin‘ \abin da ya
faru ranar ta gaya masa yaron danta ne shi ne
tunaninta amma sai ‘ta watsa masa kallo da ta
fahimci ya na ruda shi-“Yau ne. fa zan bar“ gida
Deen‘ me zai hanani ni tunani.’ ' _ ‘ ‘ Ya murda
.key “Kin ga banbancinmu ke nan yanzu ni kuwa
farin ciki nake ‘yi kawai ba na jin wani ‘tunani.”
Ya na tsala kuka an ‘ta she shi daga barci Amira
‘ta ji ba zata. ,iYa' jute jin kukansa ba idanunta‘
na niyar kawo kwalla sai taji ta fita ta na ceWa
“Allah ya kawo sauki ta zaro kudi ta ajiye ’a kan
kujerar ta fita. ‘ "
Bahijja na cewa ‘Dauki kudinki ba ma bukata.
Amira 'bata ko kalleta ba ta flta Nura ma ya cr,
“Yaya za ki yi haka ai bakya maida hannun
kyauta baya baki ga yanda ta damy ba~ da ta ji
ba shi da lafiya ita ta matsa na kawota ta duba
shi ina laifin wanda ya duba naka.’
Ta watso masa wani 'irin kallo “Ai
sai ka bari na gayyace ta tukunna.” '
Ya dan yi. murmushi ya san'kiShi ne
ke cinta yanzu'da yau .ne zan 'je Abuja ,amma
ina ga zan daga tafiyar muga jikin nashi ya Kara
sauki sai na tafi yanzu me
kuke buqata sai'da yamma' zan shigo na -

25 / 27