Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
gidan rainon yara damuwarta
har ta haddasa mata zazzaBi
mai zafi-Aunty Sa’ada ta miqa mata magani wai
ni Amira yaron nan da mutuwa ya yi Yaya Zaki
yi.? . Kuma fa kekikace kullum hana idonki barci
kike 'wajan addu’a da neman zaBin Allah ko ba
abinda kika cemin ki na yi ba ke nan cikin sallolin
nafilar daki ke yi? Amira ' ta daga kai batare da
ta" yi magana ba. Anty Sa’ada ta ce, “Allah ne ya
cemu'roqehi zai amsa mana ki kaddara mana
daukar yaron a kusa dake shi ne mafi
alkhairi a gare ki tunda Allah kika barwa
zaBi ya kuma hukunta yin hakan wannan
damuwar' taki zata iya haddasa miki ciwo. Na
san da ciwo amma idan ki ka yi haquri kika dauki
kaddara komai zai zama tarihi da wadan nan
nasihohi. Aunty Sa’ada ta samu kan Amira ta
dangana ta daina damuwar sosai. _ Aunty Sa’ada
na kulawa da ita sosai wajan wanka da cin abici
kwanan Ado biyu ya dawo yake basu labarin
yanda a ka yi ya kuma ce su Hajiya Kaka sun
samu labarin ba a kai yaron gidan marayu ba
yana gidan Oga Nura kuma ya kira shi ya
tambaye shi maganar yaron' yace su Hajiya Kaka
sun tafi da shi yace Amira ta sauke: tagumi da ta
yi da ajiyar zuciya. Ranar da ta cika kwana goma
da haihuwa sai ga wayar Lamin wai ya na kan
hanyarsa ta zuwa Abuja nan fa Amira ta - zage a
kiching wajan shirya masa abincin zuwa abin sha
jikinta kam ya yi wani irin _,_ kyau na‘
musamman ta qara;.ranar ' ta yi kyau ta sake
haske, fiye _da lokacin da ‘ cikin ta ya tsufa Karfe
biyu lamin ya iso tare , da abokinsa Auwal a
baranda setrom din ta sauke shi tunda wajan
yana da inuwa sosai ta shimfida musu dardmuma
a ka ajiye kayan abinci' da na'sha a wajan Lamin
. Amira kawai yake son gani. “Tsarki ya tabbata
ga mahaliccin wannan surar.’ ‘ . Kalmar da lamin
ya fada'ke nan yasa Auwa- dagowa ya dubi Inda
yake kallo, ‘ Amira ce sanye da wani yellow
swess less _ me adon jajayen flower da duwatsu
ta dora maYafi kafafuwanta sanye
da jan takalmi mai tudu daurin dankwalinta mai
sauqi ne-Sai dai ya na mutukar karbarta ga
fatarta data sake haske da annuri saboda zama
waje daya da danyan jiki sai ta zama ._ kamar ta
jarirai iskar dake kadawa a wajan ,ita ‘ke kada
kayan jikin Amira da‘yanayin ’ tafiyarta .komai
~ya- zama na. ban‘sha,awa da ita AuWal ya
taBa Lamin.” .‘ ‘ “Haba mutumina Wannan" kallo-
haka kamar zakacinyeta ka basar mama, :kada
ka ba da ,‘yanmaza Lamin ya watsa masa wani
kallo “Tun yaushe mazan" suka yo Kasa a kofar
gidansu Nana k0 kai. sai yau; kake niyyar
karBosu k0 ka manta na tuna maka. Auwal ya yi
dariya Amira ta iso inda ' suke hankalinsu ya
koma kanta lokaci da . take yi musu sallama
suka‘ amsa ta soma da gaidasu, Auwal ne kawai‘
yake amsa: mata Lamin ‘kam ido ya dora mata
har ta ji kunya .ta kamata sosai kamar ta ta
shi_sun dan yi hira sama sama da Auwal sai ya
miKe yace Bari
na baku guri ko kwa gaisa sosai?
Amira ta miqe daga tsugunnon da ta yi‘
ta ce “Ka yi zamanka ku ci abinci dama na
zone mu gaisa bari na’ baku guri tukunna kuci
abincin.”
Lamin ya sauke ajiyar zuciya “A’a ban yarda ba
idan kika matsa ai ba zan iya cin abincin ba ji zan
yi kamar zaki Bace .. ' min irin yanda kika min a
kano kika barni
da kewa da tunaninki.”
Auwal ya ce Kin ga ni ko ai gaba daya kin canza
mutumin nan bashi da wata 'magana sai taki shi
yasa nake ta son mu ~
shafa fatihar nan dai a huta.”
Auwal bai jira abin da zata ce ba ya yi gaba abin
sa ta yi masa' kallon da yafi rikita shi yanzu
bakaji kunya ba, ka kori
abokinka.’
Ya ce, “Kunyar me zan ji tunda ina ’
tare dake ta yi murmushi “To bari ai ni na -zuba
masa abinci.”
Ta zuba masa komai lamin da kanshi ya kai
masa can gindin bishiyar da mai gadi yake‘ zama
da rana har mai gadin ya
shimfida masa darduma yana ta chatin a
wayarsa. ' ‘ Lamin ’kan ya’ zama kamar wani
karamin yaro a gaban Amira a bincinma da kyar
ya daure ya na ci, da kanshi Wai sai ta ba shi “
Ta ta na jin kunya bayan ya kammala ci ya yi
hamdala ya ce, Amira kunyar ki na ban mamaki
idan'na' tuna kalamanki a Waya sai "na ga.
tamkar bake ba na' taho da burin ganin kin 'a jiye
maganar kunya tunda a qalla ’mun kusa zama
abu daya' amma na Bata lokaci kunyar nan zan
cire miki ita gaba daya but kin ga lokaci ya na
gabatowa wane shirye ‘shirye ya kamata mu yi
cikin hidimar bikin?
Jin ta yi shiru ne yasa ya kura mata ido shi ma
nan ya fahimci Amira bama ta sauraran.
kalamansa da alama ta lula cikin ‘wani tunani ne.
.
Zatoshi ya zama gaske tun zaman da Amira ta yi
a-wajan sai ya tuno. mata da. rana ta farko da
ta hadu da Nuradden da irin kallon da ya yi mata
ta farko a kallon ‘
da ya yi mata‘ karo na biyu abubuwan da suka
faru a lokacin suka dinga dawo mata wannan ne
yasa tayi nisa,‘ a tunanin ” har bata san abinda
Lamin yake cewa ba gata dai a nutse a 'gabansa
tamkar~ ta na sauraransa ya yi gyaran murya ta
dago da sauri suka hada ido‘ suka sakarwa juna
murmushi ya ce.
Amira na fuskanci akwai abinda ke damunki tun
farkon haduwannu amma na sanko na tambaye ki
ba za‘ki fada' min ba ina fa’ta na ba rashin so na
bane-ya saka ki. cikin damuwa in kuwa shine to
ina rokanki da ki yi hakuri ki cusa ni cikin
zuciyarki ko yaya ne
Ni na san soyayyar da nake yi miki zata ishe mu
dukkanmu mu yi rayuwa cikin aminci da
kyautatawa-juna.
'Wani irin tausayin lamin ta ji ya shiga .zuciyarta
Ina ma ace tun kafin kaddarar da ta" sameta ta
hadu da lamin.
Lokacin 'da zuciyar babu wata damuwa da ya
safi kulawar soyayya irin wacce, yake buqata
amira yanzu . da
kwanciyar hankali ya yi‘mata karanci k0 me na
duniya zuciyarta ke amsar shi babu abinda yake
mata armashi. ,
Ta dago da kwayar idanuwanta su ka yi karo da
na juna ta sakar masa murmushi, “Lamin ka kasa
gane yanda kake a
zuciyata.” “Yaya ne Amira ko menene sanar dani.
Ya fada ya na kallonta ‘
“Ya zarce duk yanda kake- dauka.”
Ya sauke ajiyar zuciya “Ba zan ki yarda da
maganarki‘ba tunda haka nake so na ji sai dai
meya dauki ‘hankalinki zuwa wani tunani bayan
ina tare dake.”
' Ta juya idanuwanta “Lamin Har gobe ina'tsoron
aure ba wai don ban yarda da kai ba sai dan
kawai idan maciji ya sareka idan ka‘ga bakin
tsumma dole ka razana ina tuna abinda ya faru
da ni ne a baya ina kuma tsoron sake faruwar shi
a gaba.
Ya dan yi shiru ya na tunani mata da yawa nawa
maza 'kudin goro su ce duk halinsu daya sai ya ji
tausayinta “Dan kin rabo da Wancan mutumin bai
kamata ki '
dauka duk maza ‘haka suke ba musamman ~
idan ki ka yi duba da mata wadanda suke zaune
lafiya da mazajensu ba na son ki sake : irin
wannan tunanin. Amira ni ina sonki kuma 'zan
zauna dake har Karshen rayuwata haka - nake ji
tunda na dora idanuna a kanki, kuma ina so. _‘ ki
dinga jin haka a ranki.” . Duk da ba tunanin da
Amira keyi ba ke nan amma wannan ma abin da
ke' damun ‘ na ta ne, kalaman lamin sun- sata
jin wata irin tarin nutsuwa da kwanciyar hankali a
aurenta da Lamin 'ta na jin koma me ya ta so ,_'
' bayan auren zai zauna da.ita ya rungumeta a ' "
yanda take sun yi hira sosai da ta wankewa ‘
Lamin kokwanto a kan son da take yi‘ masa. ‘
Sun rabu a kan alkawarin sati me ’ zuwa zata.
dawo wanda ya rage kwanaki goma ke nan a
daura aurensu. Maganar shirye shiryenta ta ce,
ita ba' ., wani abin da zata yi tunda ban dade da
yin wancan ba ya karBi hanzarinta sai dai ya ce
a Bangarensa babu abinda zai fasa shi da
abokinsa. '
Dubu goma ya bata ya bawa su Hanif
’dubu biyar ya ce su sha sweet. Auwal' ya
bata dubu biyar ya bata. Aunty Sa’a'da' shiri
sosai take yiwa amira abubu na sha kala kala na
gyaran jiki Figar sai da Amira. ta gane sun fara
aiki sosai akanta tunda ta fara dokin ranar
tarewarta. a Bakin godiyar kam babu wajan Amira
,dai tarin addu’ar Allah ya saka musu da
mafificin alkhairinsa daga ita har' mijinta ado
kowa Amira ta yi ta yi har sai da Sa’ada ta yi
fada ta ce> ita ta gaji da kukan nan na Amira
kuka ai na dole ne Sai dai Aunty ma da Amira
zata shiga mota sai ga shi ta na share kwallar
Ado ya dubeta ' “A’a yaya mai dokar barci zai
buge da gyangyadi.” ' Ta yi masa hararar wasa
suka daga dereban Deen ne zai kaita tunda suka
yi waya da Ado ya gaya masa ranar da ‘ zata
koma gida ya Ce Hamzi ya kaita tunda da
ayyuka" da yawa da Adon zai yi a nan 'Abujan
kuma bai dace ta koma a motar haya
ba tunda da mota a gidan Ado ya yi godiya.
Basu isa Kano ba sai daf da magariba Hamza ya
sauketa gidan Hajiya Kaka ta nemi da ya ’tsaya
ya yi sallah yace ba damuwa ya na sauri ne shi-
ma ya kusa zuwa gida a mandawari‘yake. ‘ kudi
ta
mika masa ya na cewa ba zai KarBa ba_ ta zuba
masa ta juya ta na masa godiya shi ma
yana godiya ya na jin jina kirkinta, iya zaman ta
da ta yi-a. Abuja ya fahimci hakan saboda yawan
kyautarta duk sanda ya 20 abinci zuwa a bin sha
bata bari ya tafi haka ko da ya ce sauri yake yi
sai ta samo abin da zata ba shi ya tafi da shi.
Amira ta ran'gada sallama sun had‘ baki' sun
amsa gaba dayansu cikin fara’a mutanen Abuja
an sauka ta- fada jikin Hajiya na yi kewar gidan
nan wallahi. ‘ “Ke tashi kada ki. rusata Hajita
Atine
ta ce, “Komai sonki da gidan aikin kusa '
barinsa ki je can naki dakin ke ma kici
- gashin kanki", ‘ ’ Hajiya kaka ta yi mata harar-
gefen ido
kin jita da shegen dadin baki wai ta yi
“kewar gidan nan lokacin da muka je Abuja fa
wani gani gani ta dinga yi mana kamar wadanda
bata sani ba yanzu kuma zata biyo mu da dadin
baki.” .
Amira ta fada jikinta “Wayyo tsohuwata kin
manta da yanayin da kika same ni? Wallahi na yi
kewarku sosai ma kuma mun yi magana da
Lamin a nan gidan zan tare kawai a gyaramin
wancan dakin na gaya masa ba zan iya rabuwa
da tsofaffin nan ba so kuma ba so na suke yi ba
ba za su iya biyoni ba.”
Hajiya Kaka ta kai mata dan duka a baya “Ta shi
ne ja’ira ba ma son _ki din 'ki je. can gidan
mijinki ba zaki zauna mana a gida ba.’
Hajiya Atine dake shan dariya “Haba Amira ai
kullum sai an anbace ki a gidan nan sau ba adadi
amma da alama kin samu lafiya kin yi kyau har
kinyi kiba”
Hajiya Kaka ta ce “Ai wannan qibar kumburi ne’
kawai, yanzu kuwa da ta sha ruwan zafi ta saBe
kamar ba a yi ba.”
Amira ta kwabe fuska na-shagwaba - kin ga ni;
Hajiya Kaka ba na son irin wannan maganar data
wuce.” ,
hajiya Atinc ta ce, “Gaskiya kam mu haqa rami
mu binneta.”
hajiya Kaka ta sauke ajiyar zuciya “Allah ya rufa
asiri duniya da lahira Amin..” '
, Daga nan suka shiga hirar duniya ta ; shirin
bikin Amira ce ta shige daki _ ta haye gado ta
dau wayarta ta suma turawa ; lamin amsar da ya
tum mata tun ta na’ mota.”
Kwanakin Amira biyu da dawowa. daga Abuja a
ka kawo kayan iyayen Lamin suka kawo kayan
lefenta ba wasu gayyar‘ mutane su ka yi ba daga
Aunty Umma ne sai kanwar maman ta Aunty
Hajara ne sukai zo karBar baki yan kawo kaya.”
Amma lamarin ya kayatar sosa saboda yanda a
ka jibgo kayan lefen abin ma ya basu mamaki
kamar wanda zai dauki budurwa duk da bai kai
tsadar kayan'Alhaj Saminu ba amma ya yi kokari
sosai wajan
ta yi addu’ar haduwa da maqiya a zuciyarta
sannan ta soma tafiya har ta shige shi ya ga dai
bata da niyar yi masa magana ya Ce “Amira. .~
Ta tsaya cak batare da ta waigo ta' kalle shi ba
ya yi taku zuwa inda take suna ‘ fuskantar juna
ya na murmushi ta maida idanunta kasa k0
fuskarsa bata son gani ya' gyara murya Amira ya
kamata a ce a iya wannan mun zama abu daya
ko da yake a yanzunma mun san juna tun da kin
san waye ni na san ke din wacece amma ya
kamata mu samu lokaci mu tsara yanda muke
son rayuwar aurenmu ta kasance Sai dai na ga ke
har yanzu akwai sauran jin haushi na a zuciyarki
ya kamata ki gane' aurenki da zan yi zan goge
duk wani laifi da nayi miki ne ni kuwa ina cikin
nadamar abin, da ya faru amma ki sassauta min
na samu damar goge laifina a wajenki. ‘
Takaicin maganganunsa ninkuwa ya dinga yi cikin
zuciyart yana dada tuno mata da halin da ya
jefata ciki tamkar yanzu ne abin ke faruwa ta
dago idanuwanta ta yi
masa kallon daga Kasa zuwa sama ta tsaida
idanuwanta fes cikin nasa batare da fargaba ba
ta ce, “Nadama ma yanzu ka fara abin da ka yi
na barka da Allah shi ne zai_ yi min sakayya
amma maganar aure ba zai taBa zama magogin
da'Zai goge abinda ka yi min ba sai dai ma ya
kara domin baka daga cikin irin tsarina.
‘ Baka da qualities din da zan a jiye~ maka
matsayin uban ‘ya’ya na.”
“To Amira... ta katse shi 'da cewa duk abinda
zaka fada da wanda za ka yi ba zai taBa tasiri a
kaina ba ina shawartarka da ka fita daga
rayuwata tun kafin allura ta tuno garma ta juya
ta shige gida duk maganganun da suke yi Ashe
Hajiya kaka da Atine na tsaye a bakin kofa suna
jinsu.
Tun da ya yi sallama da Hajiya ta na shirin_ fita
ta ji dawowar Amira su na magana ta tsaya ta
yafito Hajiya Atine ita ma ta taho don ta tayata ji
fuuu!!‘Amira ta . zo ta shige 'ta gabansu ta gane
sun ji su duk sun wani firgiCe ta san fada za su
yi mata ita kan har lokacin qirjinta dagawa yake
yi
' zuciyarta ta Ki sauka ji take yi kamar ta
shake malam ta fada gado kawai kuka yaqi ’
zuwa sai zafin zuciya ta dora kafa da ya kan
daya ta na kada su hannunta a kan fuskarta.
Mallam ya gama muzanta ya kuma ’ tsorata da
lamarin Amira domin bai taBa haduwa da yarinyar
da ta dubi tsabar idonsa ta; gaya masa, magana
kamar yanda Amira ta gaya masa yau ba. lallai
abinda kake so shi ke wahalar da kai amma zai
nuna mata ' kurenta in ta fado hannunsa sai ya
koy m'ata tsOronsa duk kuwa da- son da yake ’
mata dole ya yi mata hukunci ya share zufar ‘ da
take tsatstsafowa goshinsa. - Allah yasa yaron
nan bai ji ba ya dubi
bakin Kofar da ya shigo ya bar yaronsa a tsaye a
waje. Mallam barka da zuwa Hajiya Kaka ta fada
ya gyara tsayuwarsa da kalar murmushin yaqe ya
koma ya zauna a kan kujerar da aka kawo masa
tun farko bai ' zauna ba. ' 'Sun gaisa sannan
Hajiya Kaka ta ce, “Mallam ka ji shiru ba mu aiko
ba. ya ce.;.: “Shi ne na ce bari dai na zo
naji’abinda ake-
Ciki ni dai a Bangarena na na gama shiri gaba
daya k0 daddaren‘ nan ‘a ,kace na turo zan turo.’
‘ ‘
Hajiya Kaka ta ce, “Haka ne mu ma. ashirye muke
sai dai 'matsalar guda ,daya ce‘ gaSkiyar magana
mun yi bincikc a .wajan malamai sunce babu
kyau a ,daurawa mace aure da ciki ga shi kuma
muna fama'da ita: yarinyar. cewa bata so, shi ne
nake ganin, cewa za mu ci gaba da lallaBata har
zuwa lokacin’ da zata amince
Malam ma ya ce, ,“To shi ke-nan duk yanda kika
shirya ya yi Hajiya,,,,,,
Amira baki har amo zuciyarta za ta yi sanyi
komai ya zo da sauRi HajiyaKaka ta ce; “To Allah
ya rufa mana asiri mallam ya yi murmushi “Ba
komai insha Allahu komai zai dai dai. _ :.
Ya zaro ‘kudi ya mikawa Hajiya kaka “A kula da‘
ita sosai. "Hajiyu Kuka ta ce. Ya barshi amma
yaqi ya ce ai ya 2ama dole tunda hakkin kula da
ita ya na kansa haka ta karba kudin suka yi
sallama ya tafi
ta shiga Hajiya Kaka ta ce bakiji kirjina ba
wallahi na zaci zai gane babu ciki jikin . Amira
tunda ya ganta. “Nima haka ai gara 'da ta yi_
masa" haka tsohon‘ banza kai mutum ma sai a
barshi shi kuwa Mallam abinda Amira ta yi masa
ne ya tsaya a ransa sosai yaketa tunani kala kala
amma ina kanshi ya kulle ya kasa gane cewa
gadar zare a ka yi masa shi dai . dubansa abinda
ke nuna masa a kan Amira shi ne mijinta, zai
hadu da matsala ya , dauki wannan a matsayin
matsalar aljanin" da yasha turawa jikin Amira
cikin dare. ' Ya kira ya sake tura shi wajanta dan
ya samata Kaunar Malam. din
Ya ce, ba zai sake zuwa wajanta ba tana
konashi. ‘ ‘
Malam yace a shirye take kenan shi' .._ yasa
take kallon tsakiyar idonsa ta fada masa "
magana. Ya janye wasu layu da ya rubuta ' tunda
rana ya ce, da aljanin ya dauka ya kai maqabarta
amma ‘
Malam ranar bai yi barci ba duk wani " shiri da
yayi ganin zai yi ya juyar da hankalin ’ Amira
zuwa gare shi ya yi, ya na kuma da
tabbacin bata iSa ta tsallake wannan aikin nasa
ba ita ma Amira a ranar barcinta ragégge ne
saboda tsayuwar dare da ta yi ta na sallolin
nafila da karatun alkur’ani koda ta ' kwanta
suratul baqara dake cikin wayarta ta sabar ma
kanta hakan duk dare ta kuma gayawa Ummanta
yanda suke da mallam ita ' ma ranar ta yi
tsayuwar dare cike da addu’ar Allah ya kare mata
Amira daga sharrin duk ‘wani mai son rusata.
Hajiya kaka cikin bircinta ta yi mafarki da aljanin
da Mallam ya turo wa Amirarta to amma Amiran
ta nata karatun .alkur’ani yana Konewa har sai
da ya zama gari sannan Hajiya Kaka ta farka a
tsorace ta ji sautin karatun cikin wayar Amira na
ta shi a-hankali ta tsorata sosai ta leqa Amira ‘
taga barcinta kawai take hakan yasa barci .ya
.kauracewa idonta hankalinta ' ya ta shi ta
tsorata dan ta na zargin mallam.
Abban Amira daya shigo da safe take' gayawa ya
shirya zuwa Zariya wajan wani
Malami am in in mahaifinsa domin amsoma
amira taimako DA addu,oi
shaidani a jikinta k0 wani sihiri zai barta da
yardarAllah
Ya. dauko 'yawancinSu Azkar' ne na safe da na
rana sai ,sirrin Fatiha; Ya ce ta din ga yinsu ban
da wasa k0 rundunar masifa ce ta tunkarota zata
barta da yar dar’Allah.
Lamarin ya yiwa Amira dadi domin akwai
addu’o’in- da take yinsu a ciki wadanda bata sani
ba kadanne daga ciki ta godewa Allah da
Malaman islamiyyarsu da suke koyar dasu
addu’o’in neman tsari littafi Hisnul Muslim ta
haddace su.
Kullum ta kuma Kara bada himma ta sakankance
cikin_ zuciyarta zata