BANKADA COMPLETET HAUSA TA BY HADIZA ADAM SHITU.txt

Author :  Hadiza Adamu Shitu Category :  Hausa Read

Chapter   24 / 27

69K to 72K   out of 79.4K words

ranan ta hudunce
ya dingisa ya‘fito ba don Kafar ta Warke ba sai
dan ya gaji da zama waje daya wani gini'ya ga
anayi tun
.daga' jikin sha'gon gida zuwa get 'anja doguwar
katanga masu-aiki nata aikinsu
' da alma shagon ‘ake karawa tsayi ya juya a
hankali Cike da mamaki Bahijja na daga‘ zaune
tana cirewa boy Bampas ya daga labulen dakin
ya‘ce “Waye yake airki a wajan shago.
Ta dauke idonta daga duban‘sa “Nice-‘ta ba shi
‘amsa a kagauce. “Amma
baki gaya min ba.”'ta dago “menene na ka a ciki
tunda na .fadawa mai gidan ya
kuma amgoing nce ai shike nan.” ' na ji: me
zakiyi a wajen?‘Kayan masa-rufi .Za,
n zuba a dinga
.siyarmin.’
. _“‘Ya yi kyau’ ya'juya zuciyarsa na . tukokin.
bakinciki 'ya' zauna ya. dafe goshinsa da
hannuwansa biyu zuciyarsa "
ke dada 'hassala da 'irin isa da iko da gorin da
Bahijja ke yi masa Bayan .yana da na shi ninkin
banink'shi yasa ya kwala mata kira har sau hudu
sannan ta amsa ta taho fuskarta a yamutse tun
ranar da bata' samu jininshi-ba bai~ Kara ganin.
fara’arta ba. ,yace Bahijja’ abinda nake so da
dake ‘ ’ yau din nan ba sai gobe ba ki tattara . ‘
komai na ki Hamisu'zai zo ki koma gida na, babu
abinda babu a dakinki a can ina ’ ga mai gidan
nan ya na da bukatar abinshi tunda naki mijin ya
na da na shi." ‘ Ta yi. masa wani rin kallo mai
kunshe da harara “Au dan na- yi gini a ' ciki zaka
tsiro da maganan ta shi yau to ba dai yau ba.’
“Wannan ya rage na ki amma ni " kam ba zan
kara kwana a cikin gidan nan ba tunda ina da
nawa ba zan zauna kina cin fuskata da gori ba.”
_. ‘Au saboda nayimaka gori shi ne
kake so na koma a yau To ka rama”
“Idan na yi mi‘ki gori kina zaune a gidana ai na
yiwa kai na ne tunda ni‘ ke . da hakkin' baki'
wajan zama ki dinga ' ' tauna kalamanki' kada ki
bakinki ya
janyo miki abin da ba zaki iya hadiya ba
“‘ Ya fice ya‘ barta a nan ya na jin' tana cewa
ban shirya zuwa yanzu ba ba _ kuma a sani» dole
na fita ba dama tunda naga ‘yan uwanka na
zarya a gidan nan; na san sai sun ’qulla min
fitina.
‘ Bai 'tanka mata baya fita ya tarar da' wani
yaron kantinsa Bala ya zo dama shi yake jira
yakaishi gidansa. '
Sun zauna tare da Bala suna tafe suna hira
. ya 'dauki waya ya kira Amira ya na murmuushi
ya ji muryarta cikin wani irin yanayi Kamar kina
barci’na tashe ki.”
Ta gyara‘kwanciya “Barci nake yi. Kina hutawa
Amira‘bari‘na barki.
“A’a na ta shi dama: -ina tsammanin’ ' ‘ kiranka
ne na kwanta barci“ ya dauke
me yasa'ba zaki kirani ba Ta lankwasa ‘murya‘
“Naga bai kamataba'kitaka'kana Cikin gida‘ba
kada na shiga lokacin matarka Ke’ dai kawai ki
na kare kanki ne tun da‘ ko duba nima'kin kasa
zuwa" kiyi ban San dalili ba Amira.” ’ ’ ‘Za ta yi
magana-ya katseta ai me kinaA son ’gara nine
Saboda‘ kin 'gano . yanda na damu dake’
Ta rike baki, kamar yana Wajan “A’ah wane ni ya
ce,‘ “To shi ke’ nan in ba haka‘ ba ne zan turo
yanzu’ a daukoki na ganki Ki‘shirya idan ya zo
zan kira ki.”‘ Amma '
Ya' katse‘ta da cewa Ina sabon gidanane
ni ~kadai ne nasan' ‘yanzu‘ zaki ce
Ya karashe maganar .da kwaikwayon muryarta.
su‘ ka yi‘ dariya a tare ya katse wayar ya dubi
Bala ya soma masa kwatancen gidan ya ce
“Amarya ta zaka dauko ka kula sosai.”
Bala ya na fara’a “An gama Oga shi da kanshi ya
na mamakin yanda oga ya canza gaba daya daga
wajan 'wayar amayarsa lallai zai ga wannan mai
sa’ar da ta canza Oga Deen cikin dan lokaci!
‘Farfesun kayan cikin da ta yiwa Hajiya' ta diba
ta zoba a foodflask ta hada masa- da lemon
abarba da ‘ta san ya na so.riga da siket ne na
atamfa a jikinta amma sai ta dora da after dress
baka me fararen duwatsu a hannun masu‘ daukar
ido ta daura dan kwalinta ta yafa wani gyale
a'kanta.
Ta saka farin takalmi sai dai. ta rasa yanda za ta
fadawa Hajiya Kaka ta ji ta ‘na mutuqar jin
nauyinta ta zauna akan kujera har’ sai-da ya
kira.’ya‘fada.mata cewa Bala ya iso sannan ta
Na gane ta shiga ya rufe. _Tun daga can nesa
Wani al’amarin gidan' ,Malam, Hamisu wanda. a
yanzu motar ‘ta take a hannunsa. ya ga Shigar
mace motar Nura suna soma tafiya yabi ta
bayansu. cikin dabara har kofar gidan.
hamisu‘ ya tsaya can daga nesa .ya kira Bahijja
ya bayyana ‘mata abinda ‘ya. gani lokacin da ma
ta na girkin dare ne Abdul na bayanta duk da
umarnin da Nura ya bata ta soma shirin komawa
sabon gidan a yau amma jin wannan labarin-
yasa har tana. tuntuBe Wajan daukar mayafinta
gaba daya ta kideme ‘kamar zararriya jikinta har
rawa yake yi wani azababben kishi da tashin
hankali ke cinta a yau ta yi nufin kama Nura
dumu dumu shi yasa bata ma jira zuwan Hamisu
ba ta fita ta samu adaidaita 'sahu.
; Bala ne ya rakota har, zuwa kofar dakin Nura
"saunan ya ja baya ya koma wajan maigadi tum
da ya san 'oga zai
bukaci ya maida ita' gida ta yi sallama a
bakin qaton ' flour wani . ni imtaccen kamshi ne
ya doki hancinta-ya na zaune a . kan karfet ya
jingina da kujera ya ‘mikar
da kafafuwansa ya amsa salammarta
shigar ta Kara bayyanar da kuruciyarta, Bai iya
magana ba‘har sai data
durkusa haka ita ma ckin zuciyarta' take
yaba irin kyan da‘ ya yi cikin qanannun
' kaya yau' ne ranar ,farko da ta soma
ganinsu a jikinshi. - Ta dubi» kafar cike da
tausayawa wai garin yaya a ka yi haka?”
Ya zuba mata. ido cikin ,kallon na shi‘ “Kin yi
kyau.” Ya kawar 'da waccen maganar ta girgiza
kai ta dubi kafar “Amma dai' haka kake cewa za
ka zo.”
Ya langwaBar da kai “TO yaya na iya‘ da zuciyata
_ai ‘ni tunda ina son ganinki k6e kuma .kin ki
zuwa, ta dawo gefensa- ta zauna‘ to ai gani
Deen.”
‘ .Ciwon ma ya warke ai» tunda na ganki."
Bata san yanda a ka yi ta iya fitar da kalamanba
.illa dai‘ ta san, abinda ke Zuciyarta ke nan ta
yima .ta‘ na sonya fahimci Hakan;
Ya ta so ‘daga‘ inda yake ya zaune a: gabanta
suna fuskantan juna yasa hannu ya rike
hannuwanta duka" biyu da ta zubaWa ido ta dago
ta na kallonshi ya na murza yatsun ya ce, “Wai ki
na nufin tun farkon haduwarmu kin ji wani abu
kamar yanda na ji.
‘ Kunya kamar ta nutse duk da ta takura da irin
rikon da ya yi mata ta kasa .magana. “Amira ki yi
min magana :ina son jin ai nihin abinda ke
zuciyarki garam.... . Karar bude Kofa da da rufeta
da qarfi yasa su
duban bakin kofar 'dukansu ba taBa zaton
zuwanta ba a yau tunda ta rantse ba zata Zo yau
ba ya san halin taurin kai irin nata ba. zata ta zi
ba sai gata ta tsaya a kansu ~ta na huci kamar
zaki yanda take kallonsu su yasa Amira ta' yi
saurin 'zare
hannayenta ta mike k0 da bata san taba da
alamar wannan ba abin kirki ya kawota ba koma
'wacece shi ma sai Ya mike “Ke kuma me ya
kawo‘ ki nan?” ‘ “Au haka zaka‘ .ce? munafukin
macuci dama abin da'kake kenan kawo‘ karuwai
gidan' :to yau asirinka ya tOnu‘ yau k0 ni k0 ita
kafin ya yi wata magana » ta
lol
Ku zabi ranan DA kukafi so a kammala muku
wannan book din
tsakanin ranan friday sartuday KO Sunday ?
don lallai a cikin ranakunnan Zan kammala book
dinnan
bankada
chapter20
ya‘ yi 'wata.magana
ta kinkimi' kwandon da Amira tazo da shi. ta
'wurga mata ya yi saurin ’ya rungume Amira ya
sauka ' a gadon bayansa sannan ya yi 'kanta
ya’rirriketa ya na cewa ke-menene haka baki da
hankaline har dukansa take yi'ta na kokarin '
kwacewa ta na zun'duma ashar wani kalar ma
Amira- bata ta’Ba jin irinsa ’ yace Haba Bahijja ki
nutsu mana ki kwantar da hankalinki. , Bakaken
maganganu da zagi' ba irin wannan bata ji ta
nawa ’Nura ba ga kafarshi’ dake ciwo amma haka
yaketa kokawar riketa ta na 'zillowa dan‘ kada ta
daki Amira. "
Amira ta ja Wai=dogon tsaki. har shi ma haushi
ya .bata yanzu ,yanda yake ' wani lallaBata har
tafi sha’awar ya' saketa dan ta' san ba zata
dauki wani ‘abu a jikinta' ba.Haka ta zagaye su.
'ta°_ sake takalamanta ta fita ta barsu Bala dake
zaune ya na hangota ya ta so ya bude‘
nata motar tun .da duk suna jin rin‘
hayaniyar da Bahijja ‘ke yi saboda takaici-
' k0 kallon motar bata yi ba, ta wuce shi ta soma
tafiya ya biyo ta yana rokon ta shigo mota da
nufin ta. hau 'mashin din adaidaita sahu_ a bakin
‘ti‘ti tayi Bala bai. hakura-ba tun da ya san'
ranta ne ya‘ baci~ ya bi bayanta ya na magiya-
dalo ta hakura tahau.
‘Sai dai ta na shiga ta ji hawaye ya '- kWace
mata shi dakanshi 'Bala sai da yaji tausayinta da
rashin jin dadin abin da ya faru_ :.Hajiya' ‘sai-
dai hakuri' lamarin matar. nan shi da kanshi Oga.
hakuri
yakeyi da ita kuma ya na‘ daga mata kafa ne
saboda- mahaifinta takamarta ‘yar malam
Balarabe ce shi yasa take yin abin ‘ data ga
dama _. ’ “Wannne Malam Balarabe. Ta tambaya
lokacin da zuciyarta ta yi wani irin bugu. '
Babban malamine. ; malam Balarabe na gangare
babban malamin oga ne shi ya ba shi aurenta.
Hawayen‘ -' ‘ dake zuba a idonta suka tsaya cak
ta shin hankalinta ya ninku a Kirjinta bUgawa
yake ~ -da karfi zuciyar na bugawa. da sauri har
'sai da .ta dafe Kiljintada hannu duk bata . so
bata Kaunar duk wanda ya keda alaka da '
Mallam kuma' ‘yarshi ce ksihi-yana ' to menene
matsayin aurenta wannan ne ya hautsuna'
kwanyarta gaba daya, ta na ji kamar an warware
aurenta da nura‘ an ~gama. . Bala ya na ta bata
labarin malam balarabe da sunan da ya yi da
yanda ya maida Oga kamar .dan cikinsa
ba fahimlarsa , take yi .ba‘ shi ma bai ga
.yanayin da ta shiga bane da bai Bata bakinsa ba
har a ka zo inda _ zata sauka bata sani ba sai da
ya bude mata. motar’yace Sauka laf1ya Hajiya
sannan _ ta san ta dawo hayyacinta ta bude
jakarta ta zaro dubu biyu ta mika masa ta fita
shi yake shirin yi mata kyauta amma da ya ga
ta- ba shi sai ya’yi godiya kawai. Nura: .ya 'na
rikw da Bahijja ya na lallaBata da tattausan lafazi
.duk da irin zagin cin zarafin da take antayo,
masa ba don komai ya jure rarrashinta’ba sai
sanin‘ dama za a .rina tunda ya san irin zafin
kishinta lokaci daya ta ,ganshi da mace datake
ganin kamar karuwace ma tunda bata san, da
maganar aurensa ba daga Karshe da ya ga fitar
Amira‘ sai ya dauketa cak ya sanyataa cikin
dakinta ya rufeta a ciki ya dawo flournsa inda ya
ga ta kwantar da boy ya na ta kuka ya dauke shi
ya na lallashi yaron ya Bangare masa baki ‘yana
dariya duk da-irin ta shin
hankalin da yake" ciki amma sai da yayi
murmushi ya ja kumatu yaron. ‘ ‘Cikin zuciyarsa
ya“ raya cewa yaro ke nan su‘ cikin rayuwarsu
basu San komai ba sun ji dadinsu kafin- su fara
gwagwarmaya cikin duniya. " ‘ Ya wuce dashi
'zuwa dakinta har "ya shiga‘ ya kwantar da shi
tana rusar kuka ta kifa kanta DA gwiwa bai iya
tanka mata ’ba ya ‘fita zuwa dakinshi' yaCi karo
"da kwandon da Amira ta kawo 'masa Wanda
Bahijja ta 'yi‘jifa da shi- yasa hannu ‘yana
tattaresu Waje daya sannan ' ya ji bala’in
tausayin’ Amira da kanshi ya dai ’san Amira
yanzu ta'isa gida‘ amma yanayin- da take ~ciki
bai zai Zamo mai dadi ba kamar' yanda yake ba
shi da baahi da 'kWanciyar . hankali,
a‘yanzuba'shi yasa ma ba zai iya kiranta a waya
ba'. - ‘ .. ya zube akan kujéra ya miqar ‘da'
Kafarsa mai ciwon ya tSurawa
kwandon ido amma Clkin zuciyarsa
zuciyarsa ya yi nisa a tunani sabanin matsalolin
da suke fuskantar da shi da yanda zai magance
su.
Amira kuwa kamar wadda aka. zarewa laka har
sallamar da ta yi- ma ba wanda ya ji ta shige
dakin Hajjya kaka ta fada kan gado muryar
Buhijja take ji cikin kunnuwama ta na kiranta da
karuwa cikin zagin cin mutunmci da yanda ta
fada tunda ta san zamansu da Nura ya riga ya zo
karshe ita kam bata da sa’ar aure ko akwai
halaccin zama a tsukaninta da Nura bare ta na
kokwanton hakan ta haihu da uban kishiyarta
yaya matsayin zamanta da Nura.?”
A cikin tsari irin na addinin iSlama bata da zurifn
ilimi a wannan Bangaren amma ta na cikin
kokwanto da mutuqar rudanin zama da bahijja.
Ta yi tsammnnin kiran Nura amma bata ji zata.
iya dagawa ba Hajiya kaka ta fito daga bandaki
ta dubi takalman Amira ta
cika da mamaki Amira har ta dawo bata
ji kuradinta ba tabhas akwai' magana ta shiga
dakin yanda ta ganta akwancc'ta Kara tsinkewa
cikin sanyin murya ta ce
“Ke kuma lafiya kika shigo ba. sallama kika
kwanta?”
Amira ta dago da. kai sai ta ji‘ba‘za ta iya
fadawa k0 wanne mahaluki abinda ya faru ba.
“Ba komai hajiya na yi sallama baki ji ba ne har
zata sake tambayarta yanda ta ganta a yamutse
.sai ta fasa mace tare da mijinta bai kamata ta
zurfafa
bincikc ba, tun da ta ce mata ba komai a je a
haka. din
Ta dai san halin da mazan yanzu babu haquri shi
yasa dama bata so ta bata zuwantaba addu’arta
Allah yasa bai yi‘ galaba a kanta ba tafi son ta
tare tukunna yafi dokinta ta ji daga idonta Uhm
kawai ta ce ta fita ta bita da ido ‘ai yanzu ta san
ba lafiya kaka bata da matsalar yau kadai taji
tana tausayin Hajiya kaka ta san ta shiga
matsalarta komai
“Bahijja k0 da abinda kike zargi a zuciyarki haka
ne bai dace ki dauki matakin da kike shirin dauka
a kaina ba in har akwai soyayya a tsakaninmu kin
san ba na hada son ki da k0 wacce mace sai dai
duk abinda Allah ya shirya a kanka baka isa ka
ketare shi ba
Ya gama “Ka ga malam Nura ni fa ba ‘yar
karamar yarinya ba “ce. da zaka zauna ka na
bani wani labarin kanzon kura-ge tunda ka'zaBi
hurda da matan banza, ka je kayi amma kada ka
Kara mafarkin zaka sake kusantar inda nake ihe
Ya yi murmurshi mai ciwo kalmar zina da take
hada shi da ita ba karamin ciwu take yi *masa ba
amma yanda‘ ta kira Amira karuwa sai ya ji
ciwon abin har ya zarce yan'da yake ji A kansa
ya dubeta; a nutse.
. *‘Bahijja mijinki ba ma zina Ce bane haka
wadda kika ganni tare da ita ba karuwa bace
mata aurena ce ta sunna.” ' Ta dago ido a firgiCe
duk 'da ta na'
jin duk kalaman da zai fada 'kanta 'ne amma
kalmarshi. ta karshe ta' karyata zatonta' shima
ya fuskanci haka daga irin kallon da take masa
ya. daga mata kai alamar tabbatarwa sannan ya
gyara zamansa hade da ajiyar zuciya.
aN daura aure na Bahijja tun ranar asabar‘ din da
ta wuce sai dai' yadda abubuwan suka kasance
Cikin sauri yasa- ban samu damar fada miki ba
har sa’i idonki ya nuna miki amma ban yi haka
da‘ nufin tozarta ki ba ina so ki bani hadin kai
danna zama mai' adalci a tsakaninku.
’Tsananin mamaki "yasa‘ .ta‘ ‘ kasa mngana sai
ido da baki da ta bude kawai ta na kallonsa shi
kam ya ci gaba da kalamai masu kwantar da'
hankali batare da ya kula da yanayin data shiga
ba. '
Wanda tun tana fahimtar abinda . ‘yake fada .har
ya,.zamo kalmar na dauren aure kawai take ji a
kunnenta .ta.»shin hankalin data shiga ya nunka
wanda take .ciki a da. '
Yanda ya ga ta yi shiru. ya dauka cewar
maganganu daya fada sun yi tasiri a akantaya
Lokacinne~ ta san ceWar kuka ma rahama ne
saboda yanda k0 kwalla ta kasa zubowa daga
idonta har wani daci daci take ji a bakinta
saboda- irin zafin da take ji a zuciyarta da wani
irin abu da ya- ta so ya tokare makoshinta .
. Wayarta ta dauka- ta ~ kira- .mahaifiyarta take
gaya mata auren Nura ta na jinjina rashin
mutumci ne da tozarci ya yi mata banda haka
dame ta rage shi.
. Hajiya Kultum. “Bana son shirmen ~ banza to
kada ma ki soma ta da hankalinki bare ki.
tadawa mijinki hankali. ‘
Yanda a ke jin haushin son da malam yake yi
miki maki yasa su ji dadi ga yanda zancen
'yaron; nan.‘yake cika a unguwar anawa abin.
fassara. kala kala mijinki ya ,rikeshi kamar shi ya
haife ‘shi da bakinki kike fada. ‘ . ' '
' sai lokacin kuka ya zowa Bahijja cikin muryar
kuka “Haba Hajiya yanzu haka zan saka. ido’, har
Nura ya .kawo‘ wata. gidan nan dan malam .ba
shi da lafiya bamai taimakona ke nan.?’
To yayaza kiyi Bahijja Ubangiji ne ya halatta
masa yin hakan koda malam ya taimakeki baki
isa'ki ja da hukuncin ubangijiba. Amma hajiya
baki ga tozarcin da "yake min ba. . ‘ ~ ,:
Hajiyar tar fahimcir ba zata fuskan abinda take
fada' mata ba, .ta na-ajiyar Zuciya
tace “T o- shi ke nan za a yi wani abu akai
amma ki kwantar da hankalinki ki nuna
ba ki damu ba‘ don kada ya zargi
ki idan lamarin ya lalace ki lallaba shi ki nuna
masa kina bayansa ni kuma zan ga malam zamu
tattauna abinda ya . dace. ’
Daga nan su kayi’ sallama ta ajiye ' wayar ta na
tunanin maganar da su kai da mahaifiyarta
Tabbas matakin da tace ta
dauka shi ne abin yi bai taBa tsammanin ‘
yanda ya gani a wajan Bahijja ba. . ‘ Duk da
yasan 'kalmar ta daki zuciyarta ya sake daga
wayarsa ya kira ' Amira shiru‘ bata dauka ba ga
shi ta.na ' ringin karo na uku ke nan yafi zaton
ko‘ bata kusa da wayar ne don haka ya soma ’
tura mata da sakon text.
Har zuwa karfe hudu na yamma bata daga
wayarshi ba babu amsa ‘
Wato shiruma magana ce ya raya a zuciyarsa
tabbas fushi amira.take yi da shi amma ya na
‘ganin laifinsa bai kai matakin da zata ki daga
wayar shi ya so ya manta da lamari zuwa wani
lokaci
amma zuciyarsa ta kasa. “
Ya kira wayar Bala ya , soma mamsa bayanin
abinda ya faru bayan ta fito bala ya. fada masa
da kyar ma ya shawo .
kanta ta shiga motar da kwallar daya kula a
idonta . Ya- sake ajiyar zuciya 'ya 'yiwa Bala
'godiya ya ajiye wayar. Ya yi tagumi duk zafin
ranshi wai shi ne yau a tsakiyar mata ke wahalar
da shi.
Ya San zafin rai a wanann Gabar ba ‘ zai magan
ce masa matsalolinsa ba a dole ' yake tarrashin
zuciyarsa. .
Haka’ ya yi wunin _ ranar kamar wanda a ka
zarewa laka . washe gari .. juriyarshi ta kare
yadauki ..laifinsa Karfe tara na safe ya nufi
gidansu Amira da ‘ ‘ 'kansa ya yi karfin halin tuqa
motarsa; ,Ta na‘kichin ta na ‘deban soyayyen
.dankalin da zata ,yi break da shi ~wani yaro ya
shigo wai a na sallama da Amira inji Nura
Ta Ina kallon yaron ta na tunain abinda ya fada
mata yanzu.
Hajiya Atine ta ce, “Ba dake yake‘ ba ne Amira
kika zubawa; yaro. ido." ‘ Ta sauke idonta' “Je
ka ,ce‘ tanah zuwa; Inji hajiya Atine
' Yanda Amira ta turo baki yasa‘su ka gane
akwai matsala 'riga da skirt ne a jikinta na
engilshi‘weras riga mai . kama jiki kugunt'a a
dame ‘ta dauka ta saka takalmi silifas 'ta

24 / 27