BANKADA COMPLETET HAUSA TA BY HADIZA ADAM SHITU.txt

Author :  Hadiza Adamu Shitu Category :  Hausa Read

Chapter   17 / 27

48K to 51K   out of 79.4K words

azamar mikewa ya na son ya’
yi wanka a kan lokaci.
Zancen zucin da yake yi ne ya mantar da shi' yin
.sallama k0 kwankwasa kofar dakin nasa baiba
sboda akwai baquwa kawai sai ya shiga. '
Ta‘na kwance babu‘mayafi a jikinta haka
dankwali ta tattara jelolin kitson da ta yiwa
kan‘ta kalaba: ta daura“ 'a bayan rigarta da bata
Kara'sa rufe cikinta ba ta dan" janye ‘cikinta ya
bayyana mamaki ya cika Nuraddin ya yi saurin ja
da baya ya na A’uziya ya rufo kofar daman matar
aure ce ke nan.? Mai yiwuwa haka cikinta yake
nine dai ban .san kalar cikin. mata Sosai ba
haka‘ya yi ta zancen 'zucci‘ amma yafi Karfafa
cikinta akwai da ciki‘ ya kwankwaSa Kofar. ' ”
Amira ta farka da..salati ta mike 'ta bude masa
ta ‘sakar masa, murmushi “Barka da asubah Ya
amsa mata ya shigo.’ Ya nufi wadrop din dake
makale a bangaren dakin Amira ta fita ZuWa
kichin .da nufin ta hada masa abin .karyawa ta
hada komai’
ta kai masa setroom din-zuciyarta cike da
tunanin sabyin fuskar da-ta gani yanzu a
tare _da shi ya hade rai sosai ta dinga, tunanin
k0 ta yi masa wani' laifi ne Allah dai ya sa ba
cewa_ zai yi ta koma Kano :ba yau Addu’ar da
take yi ke nan ta. ajiye komai ta nufi dakin, sai ta
murda Kofar taji ta a kulle don haka ta koma can,
Setroom din. ta soma .gyara shi har- ta gama ta
zauna a saman karfet din ta na sauraran karatun
aIKu-r’ani mai ‘girma.‘ Ya shigo da sallama ta
daga kanta ya yi ,. masifar kyau cikin farin yadi
mai zanen dogoyen sanda ga kamshinsa da '
kwarjininsa da suka‘ 'mamaye shi. har lokacin~
fuskar a daure'take ta mike da sauri ta‘ koma
dakinta ,haka kawai ta ji bata Son sauyin da take
gani a fuskarsa shi ma bai san dalilin da yasa shi
kasa jin walwala a ransa ba tunda ya soma
zargin
ciki ne da ita tunanin DA yake a kanta ya kasa
fita daga ransa ko da ya ji ta yi shi yasa ta
za ta zauna har Su dawo abinda ya tsaya a
ransa ke nan kai mata suna da Karancin zurfin
tunani yanzu da ta taho kila mijinnata na can
Cikin damuwar rashin sanin inda take maimakon
ta tsaya; ta' saurareshi su fahimci juna. - ‘ ’
' Ya ja tsaki mata mata yanda yaké fama da
Bahijja shi ne yasa 'shi zargin qila rashin fahimta
ne ya janyo'Amira ta bar gidan mijinta in kowa
hakane ba zai jira har su dawo ba da kanSa zai
maida ita Kano Wajan‘iyayenta ta koma dakinta.
‘ Ya na tunanin zuciyarsa na data daukar zafi
amma ya gaza dannewa duk da abinda ma bai
shafeshi ba dadin kallo gare shi.
Ya na shan ~farfesun hantar ya na santi sai da
ya ci abincin sosai sannan ya mike ya kwala
mata kira ta amSa da sauri gabanta na ,faduwa
k0 dama 'kafin ya
lokacin idanuwansa na kanta shi yasa ta rasa
abin da. zata ce .masa gaskiya ko ma meye zata
iya fadarta' ‘Kaddara ce kawai.”. Yadda ta yi
alamUnta na rashin' gaskiya ne don haka ya ji ya
na son jin komai nata ko da bata fadi gaskiyar ba
zai iya ganewa a kalamanta ya ce, “Na , san
qaddara tunda‘ musulmine ni, amma ina son
sanin abinda ya hada ki da shi har ya sake ki
kika taho nan k0 zan iya yin‘ wani abu a kai a
matsayina na mai masaukin' ki. - ; . ‘ Ina son
kuma ki yi min alkawarin fadamin gaskiya in ba
haka ba yau dinnan zan mai daki Kano da kaina.”
' Ta sauke ajiyar zuciya tabbas yasa' rashin
'yarda'da ita ne a Zuciyarsa bata , kuma yi
mamaki ba tunda yanzu duniya babu yarda “Na yi
makin alamari
zan fada maka gaSkiya Sai dai nima kaYi min
alkawarin rikemin sirrina.’
Ya gyara zama. “Na yi miki alkawari Amira.”
Ta Soma' da. cewa “ranar farko dana tare a
gidan .mijina ya yi min saki uku saboda ya same
ni dauke da ciki ajikina wanda'wani malami
amintacce ya yi min fyade daga zuwa wajanshi
karBar taimako.
Ta ba shi labarin duk abinda ya faru da ita. har
zuwa lokacin sunan Malam ne kawai bata fada
masa ba.
‘ Tabbas bai yi mamaki ba ya kuma yarda da
gaskiyarta tunda ya taBa ganin ' irin ‘haka da
idonsa kome. ya faru da' waccan yarinyar bai
saniba amma ya san tabon wannan mummunan
lamari yana tare da ita kamar na Amira koma'
Wanda ya fishi ko wanda bai kai shi ba lallai- ne
masu aikata irin wannan aikin sun yi yawa a cikin
al’umma dole ne ka' san irin
mutumin da ya zaka, kira Malami kafin ka ba shi
amana ka dauke shi malami.
Wannan shi ne dalilin zuwana don son‘ rufuwar
asirina na haihu a nan. Ta katse masa tunani‘.
Jin ya yi shiru cak na mai tunani ta na jin tsoron
kada ya. yi tunanin mai .‘da ita gida shiru ya
ratsa na‘ tsahon lokaci kowa da abin da yake
sakawa a cikin ransa inda jimami yafi . yawa a
cikin nashi tunani kai yarinyar na bukatar taimako
anyi mata fyade sannan mijinta ya yi mata saki
uku ga cikin shege ta na dauke .da Shi"kai abun
ya yi yawa duk sanadiyar zuwa wajan Malam ,
neman taimako an' Bata goma daya bata gyaru
ba . ‘
Ya sauke ajiyar zuciya' sannan ya fago ido ya
dubeta ita dama nata idanun na kanshi ta na
sauraran abinda zai fada suna had‘a idota ji wata
irin faduwar gaba ta sunkuyar da nata idanun ta
na
Ambaton Innalillahi wa Inna ilaihir raju’un. ' “‘Kin
taBa zuwa asib’iti.?” Ya yi mata tambayar da
bata zata ba.” “Ban je ba 'gaskiya sai dai da a
lokacin da muka je za a zubar da cikin.” “Toh;
Amira ki yi hakuri ki dauki kaddara kiyi tawakkali
ki sani Allah baya barin azzalumi a duk inda yake
domin yin hakan ma‘ laifi ne tunda kisan kai ne
sai ki kula da lafiyarki da data ' cikin kije asibiti
ko don lafiyar ki ma. Ta nisa. “T0 me zan yi
gudu? Mutuwa? Ina tsammanin hutuce a gare
ne. Ya, yi dan murmushi amma wannan
ba shi ne solution ba ko .baka- mutu ba aikana '
gudun Wahala sannan ka mutu da ' gangan da
rayuwarka shi ma kuskure ne, ko dai menene kiyi
dai tawakkali kamar Yadda ki ka yi tun farko ki
yi'
acldu’ar' Allah ya‘ san yanda’ zai canza miki
_rayuwa zuwa farin ciki.
Ta yi a jiyar zuciya kawai batare da ta 'yi
magana ba ya ce, “Sai ki shirya da yamma mu
tafi kiga likita zan yi magana ' da Ado.
“Na, gOde na gode da amincewa gaskiyata da
kayi‘.” Ya sake yi mata' murmushi kawai ta mike
'har ta kai bakin jofa ta ji muryarsa “Ki yi shiru
banda mu ' din nan kada ki fadaWa kowa.” .
Ta ce, “To ta Karasa ficewa ya lumshe ido tabbas
duniya babu abin’da ke cikinta face rikiCi kana jin
naka tashin hankalin in kaji .na wani sai ka ya
danne na ka Allah dai yasa mu cika da ' imani
amin;
Ya dauki wayarsa :da mukullin
mota ya nufi Wani shagonsa .da, , ake sai da
lesuna da atamfofi . .
domunta duk da zaryar da take yi a tsakanin falo
'da kiching da dakin da take ta dafa kuskus da
miyar kabe ji duk da bata samu wasu abubuwa
na hadin miya ba amma dandanonta ya yi dai dai
sosai sai : kuma ta hada farfesun naman ' rago
da dankalin hadin salad take son yi amma babu
shi a frezeer ta gaji da zaman ta fito' ‘ a she
Kofar talour su Sa’ada ne a. kulle ta setroom din
ta-shigo saboda haka ta fito ta nan don 'ta na.
,kallon 'furanni da tsuntsayen dake shawagi a
wajen da ta ji dan motsi sai ta yi tunanin Nura ne
ya shigo _ , . . Ta rasa dalilin da yasa ta damu
da ganin ya dawo duk da ita kadaici ba wani
damunta yake ba amma- wannan in ya dameta
ita dayaa gida‘.’ Wayarta ta yi‘ Kara ta donja
tsaki saboda yanda ta manta da-bata kashe. ba
dare ya yi ta na lazimi kan darduma ta ji dirar~
motarsa ba jimawa ya bude kofar ‘ setroom din
ya shigo can kuwa ta ji ya na kwankwasa mata
kofarta mike 'ta bude ya ce“In kin shirya mu
Wuce asibiti.’ " Ta yi-masa warii irin kallon'da
bata ‘ san ta na 'yinsa ba; “Abincinka fa.” " ' “ ’
Ya yi saurin dauke kai ya juya: .
Idan- na dawo zan ci kada mu yi dare.’ Ya. na_
,maganar ya" na.taf1ya after dress ne‘ dama a‘
ji’kinta' sai ta hada mayafi mai dan fadi ‘a kai
light blue saboda zaren rigartama Light ce ta
daukig ‘yar karamar'jaka fus ta'hannu ita" ma~
blue da takalmi kalarta shi flat ne ta sakata fito ‘
yana cikin motar ya ‘na hangen tahowarta ta
mirrow madubin gaban' motarsa ya dinga jin ina
ma ace‘ Bahijja’" ‘ce ke dauke da Cikinsa zai.
kaita asibiti awo
wani burin ganin ~'danshi ya‘ dinga
ninkuwa azuciyarsa kafin ta kara so ya . bude
murfin gaba- ta na zuwa ta zauna;
itama haka take rayawa ina ma a ‘ ce ita da
mijinta‘ ne uban cikin nan zai kaita asibiti awo
kash Malam ya cuceni Allah ya isa ta ambata a
sarari bata sani ba Sai da ta ji ya‘ ce, “Da 'a ka‘
yi me?’ ' sannan ta rufe baki da' tafin hannunta
“Au ba kOmai bai sake 'mata magana ba suka
dauki hanyar wani asibiti da ake kira doctors. - '
Ya. yi parking suka fito k0 va a' fada- ba ta gane
asibitin~ manya ne na masu .fadi a ji yanda
asibitin ya tsaru kawai tamkar . a ,turai wani flour
suka nufa Wanda yake da' manyan kujeroo ko
wacce ,guda biyu ce a manne mata ne ’da
yaWansu da mazajensu k0 abokan
rayyuwarsu ya nuna mata wani set ya ce, “Zauna
a nan ina zuwa.
Bankada
Chapter14
Ta zauna ya‘ dan rankwafa kai daidai kunnenta
“Shekararki nawa.?” Ta’ ce
“shatakwas.” ‘ ‘ Suna fa.? “Amira
“Ba na. gaskiya ba ne.” Ta ce
- Khadija.” Ya shiga ta wata Kofa mai glas.anan
ne zai bada sunanta Sai kuma. ya tuna bai san
sunan.mahaifintaba ya dan ja siriririn tsaki' ‘ba
zai iya komawa, ba ‘ kawai sai. ya. saka‘ Nura
ya gama da nan ya biya, ,kudi "duk ta tana
hangen zirga zirgar da yake yi daga nan ya, dawo
ya 'ce, su shigo "wani wani lab a nan a ka dauki
jininta da fitsari sannan suka koma suna
jirab‘ganin likita ya 'dubeta, ta tanata matSa'
wajan 'da akaa dauki. jinin“ Ya ja tsaki ‘Wai da
zafi ne da kike ta,wani ' langwai tun. a wajan ,ya
kejin‘ haushin yanda taki Bari da farko a tsira
mata allurar sai da ya .Bata ranshi ,sosai sannan.
ta tsaya tace
“Allah da zaf1 ni .fa bana ‘son
; Allura.” Ya tuna shi. ma fa duk da yake maniji,
ne baya.‘ son allura ya ce, “To sai kiyi hakuri-ko
tunda an yi ki bar taba wajen haka,”batajima
sosai ba suka ji ana kiran sunansu- ya; mike ta
itama tana kokarin . mikewa. .yace Sannu ko ta..
amsa'wa da- .ido‘ ta ba shi amsa tare DA
miqewa
tunda, ta samu. cikin yau ne kadai taji ‘ an ,ayi
mata sannu tausayawa ya dan yi gaba tana bin
bayansa suka shiga .dakin. likitan din likitan na
kan kujerarsa. dake juyawa
da shi suna shigowa ya dan mike ya bawa. Nura
hannu Suka. gaisa ya. dubi- Amira .,ya
nuna.mata wani gado
' yace Ta zagayo ya daga
rigar cikin. ya‘ .‘bayyana Nura ‘bai iya kallon ba
saboda sanin haramcin yin, hakan sai ma
wayarsa da yake kallo ya na' yin Chatin da' wani
'abokin'sa har‘likitan ya. . dora abin scaining ba
jimawa hoton beby ya bayyana'likitan na
dubawa? ya dago‘ya ~ kalli Nura‘ da ya ji ya yi
shiru' alamun hankalinshi baya wajan. ya ce,
“Maigida kaga baby boy-din ,naka yana ta
boxing.” _ ‘Cikin mamakinsa‘ ya na cikin
koshin'lafiya""'sai ‘dai kwanciyarsa ce bata zaumi
Adai dai ba kaga nan ya dace ‘a ce kanshi 'yana
nan ‘amma kafarshi ce’ awajan‘ amma babu‘
damuwa zai koma‘ dai dai . kafin" lokacin
haihuwa Nuraddeen dai kallon yake' baby“ ka
'yana ta harba Kafafuwa a' cikin mamakinsa
wani‘irin so ne da kaunarsa .suka
mamaye'Zuciyarsa ji yake' ' yi kamar dan shi ne
da Bahijja yau yake gani Yana murmushi' ya-
mikawa likita
hannu' mun godewa Allah. likita yanzu yaya
zamu yi da matsalar kwanciyar ba zata dame shi‘
k0 maman tashi ba?’ ‘
Likitan ya yi murmushi “Ba komai abokina tunda
yanzu sati shida ya rage ta haihu zata diriga
Zuwa duk sati a na duba zamanshi nan da sati
biyu: idan- bai daidaituba akwai Kokarin da za
mu yi babu damuwa ana samun haka dama.
Amira ta dawo: wajan zamanta ta . zauna likitan
ya janyo fayal din bayanan jininta me bata da-
matsala a duk text din
, da mu ka yi mata ta na da isheshshen jinin da
zai isheta‘haihuwa kuma har text din diabities
dana ends mun yi bata da ko 'daya anan ne
Amira ta yi hamdala a bayyane daga nan ’suka
tafi. ‘ ‘
Farin ciki, sosai Nura ya ji yana ji a' zuciyarsa
sun harba kan titi ya dubetako kina son cin
Wani'abu'ne kadda sai mun 'koma gida kice 'kina
son wani abu kin
'san masu ciki da kwalama ko ke bakya yi.? Ya~
dubeta “Ni‘ kam ban , fahimci hakan 'ba tunda ba
na cikin kwanciyar hankali k0 ma- me zan ji ina
so bana ‘ damuwa irin na masu ciki.” ’ ' ‘_ 'Haka
ne’ amma yanzu :duk abinda ' kike gani kina so
ki fada na saya kona siyo miki namane a,a sai
dai k0 Ice cream” . “Ban yarda da wannan ba‘
canza wani.”‘ Abin ma sai ya bata dariya ta dan ,
yi murmushi “Au dariya ma kike yi to duk
randana, 'ga kin sha abu mai sanyi zamu Bata
dake ta ce,“‘Ba ma zan sha ba Wani ' katon store
ta ga‘ ya nufa'da su wanda a ka rubutu'Baby
care da manyan harufa a jiki ya yi parking din-
motaya fice ya bude‘
mata motar ta 'yi masa kallon tambaya ya . yi
gaba kawai dole ta fito ta bi bayansa.’ Ya zaro
wata takarda daga aljihunsa wadda ta ga likita ya
,miko masa ya dauki . kwando 'ya na kallon '
takardar ~ya :na ' duban kayan sai da ya siye
duk abinda Yaga an rubuta da adadinsu ita dai
bin , bayanshi kawai take yi har ya biya kudin aka
zuba masa a manyan ledoji aka kai masa mota ta
shiga ta zauna ya shiga ya; juya sai suka hada
ido ya ce,.“Ya dai sai kallona kike yi kamar wani
-» mara . gaskiya.” .‘ ' . ' “Ba haka ba ne gani na
yi kamar ba yanzu za a siye kayan ba tunda ban
haihu ba kuma kudinma sun yi yawa” ' ‘ " “Sai
kin haihu za mu yi ~ssiyayya? shirme ke nan
komai yawan kudin kuma ai duk abinda kike gani
na siya dole ne a ' siye su tunda list din kayan da
aka zuwa ' da su asibiti ne haihuwa kuma daga
wata .bakwai suka ce ana hadawa baby kaya
kuma kinga cikinki ya kai takwas shi yasa ma
ban Bata lokaci ba dadi a haihu ' babu wani abu
shi mutum da kiki gani :darajace da shi dan bata
hanyar da. ta dace a ka same ba shi baya nufin
.a wulaqantar da shi na san tunanin ki kenan ya
juya ya
kalleta suka hada ido kWallah sun taru a ‘ idonta
ya maida kansa yana kallon titi ke
. "yarinya ce’ sosai Amira _ " Yayi shiru .ba
Wanda ya sake
_ .magana ‘har suka -isa gida tana kawo . masa
abinci ta shige nata dakin shi kam
tunani yake yi ina ma Bahijja ce har dai ya 'kasa
'jurewa ya kira ‘wayarta ya na fatan Allah yasa
Su shirya a lokacin shirin .kuma a samu rabo shi
ya dace‘ da . samun Baby ya yi ta yi maSa
hidima
.¢***** ;
Hajiya Kaka Shigowar kenan daga gidan sunan
‘yar- makwabtansu ta‘ illa
tana alWala atsakar gidan saboda ta na kan
hanya a ka kira sallar la’asar ta na jinjina nisan
‘unguwar wai ita mundadu hajiya Atine na mata
kwatancen ‘ai nan aka kai jikar mijinta da a ka‘yi
biki kwanan nan ' sallamar da a ka yi ce ta katSe
musu hirar.‘
’ Hajiya Atine ta leka yaron da Malam Balarabe
ya saba aikowa ne ya durKusa ya gaisheta
sannan ya Ce“Malam ne ya aiko shi wajan
hajiya.
Hajiya Atine ta ce ga shi kuma bata nan sai dai
ka fadi sakon a gaya ma‘ta. '
Yaushe zata dawo in ya'so sai ina dawo na fada
mata sakon.”
Hajiya' Atine ta ce, “Ina ga wajan ' gobe ne ko
.jibi.” Ya. ce, .“To Allah ya kai mu.” Ya- juya ya
tafi. Ta shigo ta" na murmushi kai mun banu
Hajiya kaka ta ce “Ke'dai da hikima kike wallahi
ina jinki har cikina ya soma kugi 'saboda ban san
abinda zance‘ da shi ba.
Hajiya Atine tace, “Shi yasa na ce masa haka
donmu sake tattauna abinda zamu fada'
masa.bari na yo sallah ta ’lulluBa mayafi ta tada
kabbara. I
. Malam ya na zaune Kofar gidansa a kan buzu a
gefensa malam Yahya_ ne suna‘ hira jefi jefi
Mallam din na kallon hanya ya ga ta inda dan
aikensa zai Bullo ’ tunda' ya je wajan ‘amira a ka
ba shi sati biyu ' ji yakeji kamar' kwanakin basa
gudu saboda yanda .ya dokanta da son Amira ta
kasance a karkashin ikonsa ga shi harda dora
kwa‘naki biyu a kan 'lokacin da'suka beba da yaji
shiru shi ne yasa ya aika ya na sonjin abinda
suka
. yanke‘Buhari yaron da ya aika ya dawo ' ya
sanar da shi. _
Hajiya bata nan ya sauke a jiyar zuciya abinda
yake rayawa a ranshi tsohuwar ta dawo dai ya ji
ta bakinta idan ‘ amince masa ta arziki da lallami
to
to idan kuma da tsiyane ya san hanyar da zai bi
dole ya samu Amira ya biya .zuciyarsa abinda
take so ya taimaki wasu ma suke samu‘ a binda
suke~ so, bare shi da kansa ‘ Malam Yahya yaji
yace ba wayarka bace Malam'kamar akekira" ‘ "
Mallam din ya yi firgigit ‘kamar wanda' a" ka
tasa daga barci- ya na- lalube lalube ya dauki
wayar Bahijja wadda duk zaman' gidan ya gama
gundurarta rashin kiran Nura k0 zuwansa duk ya
hargitsa _ lissafinta tun ta nahangen zai zo din
har dai ta gaji 'da kira Mallam dan Ya gaya masa
halin da take ciki suna. gaisawa ta samu karya
masa damuwarta ya ce Kada damu zan yi 'masa'
wani aiki kuma zai 'nemeki dole 'abinda nake so
dake idan ya kira ki ‘ya fada miki wani uzuri daya
rike shi kadaki daga masa hankali bari ya; hada
komai saboda ya ' shigo miki da nauyinsa yanda
zaki samu ‘abu . ‘a hannunsa sannan idan yazo
ki yi kokarin
gaya min. ki yi wata dabarar da zaki 'samar min
jininsa zan yi_ wani aiki da
shi”
Bahijja ta yi gOdiya suka yi~ sallama da mallam
ya dubi_ Malam 'yahya daya baZa kunnuwa ya
na sauraransu .ya yi murmushi “BahijjaCe ita
bata jira idan ta so sha yanzu magani' yanzu ce
"' ‘mMallam Yahyé yayi murmushi “To ' ai kun yi'
tarayyar. hali kenan 'awannan_ Bangaren tunda
kai ma hakan kake
Kamar kasan ’yanzu ma wata : yarinya nake so
na cika da ita Shi yaSa ; hankalina ya'kasa
kwanciya.
’Mallam— ‘ Yahya ya yi mumushi : “Mallam
kenan baka tsufa a gaban
' mace” _ , Malam din ya shafa gemun “ai
yave ai aikin Cikon jin dadi ne. .
*******
Washe garin kuWa Bahijja na zaune ta "na tsifar
kan qannenta wasu almajirai ne guda biyu suna
na gyara mata salad wayarta ta yi Kara ta na
dora idonta ta ga Nura ne ta yi kamar ba zata
dauka ba 'amma ta kasa daurewa saboda
gaskiyar magana ta

17 / 27