Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
Kayan Turawa da ake
musu lakabi da (Suit), Kansa ba Hula, dan
karamin Sankon da ya shata tsakiyar Kanshi shi
zai‘ tabbatar maka da cewa lallai Dr. Sulaiman
rikakken dan bokone Shigowarsu Falon ya sa ya
dago kai ya mai da _ hankalinsa kan Sansu' ‘ '
'Ya dubi dan nasa Sabeer cikin tsananin Kauna
ya sakar masa 'murmushi ya ce "Lallai na gai da
'
Ibrahim, ka yi qokari daka taso Sabeer karfe Tara
na”
Safe .na ganshi ya shirya tsab, ‘yau da alamar
Asibiti
za su yi babban bako. ; Ibrahim ya sunkuyar da
kai yana murmushi, . yadda Sabeer ya bata fuska.
a Cikin muryar rashin jin dadi ya ce "(Good
morning Dad)". Wato ina ina kwana? Ya fadada
murmushinsa ya 'amsa da',
‘ "(Mowing Son). Na ji dadin ganinka kWarai, da
alamar
dai baka son in auro maka 'yar Kauyen mu"..
Sabeer ya bata fuska ya nufi man dinning table
ya dauki Cuf din da aka ri ga aka hada masa .'
tea yana kokarin kaiwa Baki ya ce, "Ni dai an
takura min kawai, lokacin dana ke Medicine mun
yi da kai
da sharadin ba za ka sani yin aiki dole ba, ka ce
min ilimi kawai ka keon da yi, kana so in cika
maka burinka in zama Likita; duk da bana so
sabo da kai ‘ na daure na jure wahalarsa na yi ta
karatu baji ,ba gani na takura kaina, amma shi ne
'yanzu ka Bullo min tanan. ' Gaskiya Daddy ba ka
min adalci ba, ni gaskiya bana son wani wahalar
aiki". Kalamansa sun "Batawa Mahaifinsa ,rai, sun
. kuma kufulashi. ' Yamatsa kusadashi ya ce, "In
ba ka yi aiki ba mezakayi? Ya fada cikin‘haSala. .
‘ "Ka fi so ka qare rayuwarka a haka ba baka da
(experience ) ne baka da wata dabara, .na mutu
wa zai kula da naka dukiyar? Ka san yadda
zuciyata kemin zafi inna" , ganka haka ba ka
komai sai Sakarci? ’ ' Lokaci ya yi da za ka nitsu
ka san Ciwon Kanka". Tuni Sabir ya qufula shima
ya hau dokin zuciya ya ce Me yasa zan yi aikin
wahala in nemi ‘ kudi tunda Mahaifina na da kudi,
'yan uwana na da kudi?
Sabo da me zan nemi kudi yanzu ba lokaci bane
da zan nemi kudi, lokaci ne da zan more _.
rayuwata, in ji dadi
Haka kawai rana tsaka kace za ka shiga
tsakanina da jin dadina ka zama maqiyin
farincikina, kuma idan ka takura min da maganar
aure da aiki Daddy ba zamu‘ shiryaba me ka iya
yi inji. Daddyn yana" fada ' cikin zafin rai. ' , .
"Bari in fada ma ka, kudin da kake gani ka ke
gadara da su, nawa ne, ni na nemesu da gumina
da _ wahalata ba zan bari ka Barnatar da su a
banza ba, idan za ka nutsu ka san me kakeyi, ka
nutsi, in ba a hakaba kuwa za'ka sha mamaki
Wane mamaki zan sha‘? Nima bani da interest ' "
akan kudinka, nima ina da nawa kud‘m, kudin da
Mahaifiyata ta mutu ta bat min, kudin sabeer
Ibrahim ya kirashi cikin tsawa. Ya yin da .
Mahaifinsa ya wank shi‘ da 'mari. ’
Tsananin Bacin rai da bakinciki “ya hanasa
magma. Ya yin da Sabir din ya juya rike ‘da fuska
zai tafi.
Ibrahim! ya tsai da shi. Sabir ya jawo hannunsa
zuwa gaban Mahaifin nasa ya ce"Ma za ka bashi
haquri,’ kar ka kuskura ka. sake yiwa Mahaifinka
irin wannan maganar in kana so ka gama da
duniyar nan laflya.’
"Ba Mahaifinka kadai .ba, ka koyi girmama: ~
manyanka 'na gaba . da kai, kuruciya - da iska‘r
- samartaka- ba, hauka bane, kowa ma ya yi
wannan lokacin ya Wuce meye laifin Mahaifinka
don yana nuna ma ka Kauna,’ ya damu
da'rayuwarka, kasan ciwon kanka da! sbd zafin
kanka shine za ka ’ dinga yi masa magana cikin
wannan harshen?
Ka yi hankali da duniya, maza. ka bawa
Mahaifinka hakuri".
Kansa sunkuye idonsa ya yi ja zuciya kamar za'
ta kashe shi ya bawa Mahaifinsa hakuri (Sorry
Dadi) Ya kama kunne; Ba zan sake ba, ka yi
hakuri Daddy ka yafe min,
‘ Tausayinsa da kaunarsa‘ ne suka shige shi
lokaci guda. '
Ya dafa kafadarsa' ya ce,' "Na yafe maka Sabir.
“ :
Ina si ka sani Babanka'na sonka sosai (Just now
that i love you) girgiza masa kai ya yi ya fita ya
bar falon, Babansa ya bishi" da kallo cikin
tsananin son dansa da kuma tausaya masa...in
akwai abin da ya tsana bai wuce Bacin ran dansa
ba. . " Bayan fitarsa ya mai da kallonsa kan
Ibrahim: “ cikin damuwa ya ce, "Ibrahim na yi
kuskure, na yi babban kuskure iyayena sun min
gata amma ' ba kamar yadda na yiwa dana ba,
son dana yasa na _nayi . babban kuskure na Bata
masa rayuwa, ban san ta ya.ya zan soma gyara
wannan kuskuren da na yi b;
soyayyata gareshi yar
Bata tarbiyyarsa. “ ' '
_ Ibrahim ya kallesa cikin tausayawa ya ce
Kwarai‘ Daddy an yi kuskure sosai wurin tarbiyyar
‘ Sabir, yanzu gyarashi ta hanyar tsawa k0 fada
ba zai yiwu gareshi ba, donba zai taBa fahimta
ba
_ ya yi nisa canja tunaninsa zai yi.“
' 'wuya sai dai mubi Wasu hanyoyi cikin dabara
da. kuma masa addu'a har mu cimma ruwa
Karka damu Daddy insha' Allahu Sabir zai fanimta
a hankali ya isa garesa ya .zaunar da shi Daddy
ka kwantar da hankalinka, ka
kar ciwon hawan jini ya kamaka wanda
baya;,§lson yawan tunani k0 bacin rai, na san ma
dai baka sha magani ba, nan da nan ya dauko
maganinsa tare da'ruwa ya mika masa yasha
sannan ya rakashi daki ya kwantar dashi yace‘ ka
kwanta. ka-huta kadan kafin ka fita office
Ibrahim sai daya kwantar‘masa da
hankali'sanngn ya fice.
Sabir'ne zaune a 'karamin falonsa
cikin'bangarensa da kadaici a idonsa jawur kamar
zai zubar da hawaye
Ya dauko Wayarsa don ya kira ‘wacce ke kwantar
masa da hankali. Sister ya- kira sunanta cikin ,
muryar kuka.
Sister please ki dawo ki’ zi ki . daukeni ina
missing dinki sosai, Daddy baya sona, yanzu
kuntata min yake son yi. Sister bana son zama a
Nigeria ki dawo please, Daddy da Uncle IB fada
suke min, basaqauna.....Yi‘ shiru Sabir ta
katscshi. '
Ka' yi hakuri ka ga duk hankalina ya tashi, wa ya
fada maka Daddy baya sonka, ,ka san Daddy ya fi
sonka akan kowa, kuma Sister na sonka. ka
manta yanzu kai ba yaro bane-Sabir dina-‘yanzu
babban .
mutum ne kai yara ne ke kuka insun; shiga
damuwa
ba manya ba, Sabir’dina‘ jarumin. namiji ne .har
ka manta da alkawarin da ka yiwa Sister
dinka....ka manta kace.minza ka nunawa Daddy
cewa ka girma kaima 2aka iya daukar nauyin
Asibiti da kula da Business din Daddy? _ ,
Me ya sa tun daga yanzu ka tsorata ka’ nuna
kasawarka? Sabir dina is 25 ya'nzu, za kai iya
komai, ga Uncle IB yana. tare dar kai, zai taimaka
maka Sabir ka san,Sister na sonka sosai,
damuwarka 'zai 'daga‘ min hankali har in kasa
mai‘da hankal’i' 'akan abin da‘ ya kawoni, in yi a
nan Sabir ka yi kokari ka daure ka yi abin da
Daddy‘keso...(I will c yu soon)za ka dawn.
Canada kanajina Sabir?"
"Eh ina ,ji Sister". Ya fada zan yi kokarin na
danne. zuciyata nan gaba. Ki kula da kanki Sister;
ta dariya’ ta ce ka kula da kanka da Daddy da
Unclc ib zan yi duk abin da kika ce Sister na San
Sabir 'dina yana jin maganata yanzu za shiga
Asibiti kai ma tashi ku shiga Asibitin'
-- .,"To Sister sai an jima'", . Nan Sukai ,sallama
‘gami dajan;
dogon numfashi
Ibrahin ne ya shigo yana murmushi ya ce, "Goad
hakan da ka yi yana da 'kyau, ga lafiyarka a duk
lokacin da ka shiga damuwa da‘ bacin rai k0 ka
yi fada da Daddy in muka Bata maka 'rai just ka
sha wannan maganin naka, wato magana da
Sister shi ,ne maganin -ka Sha sai ka ja degon
numfashi ka
' 'sauke to zaka jika normal yanzu dai na tabbata
ka jika daidai ba sauran fishi".~ Sabir ya yi
dariyaya—Ai’ka san Siétcr ita ce maganin dukan
wani-matsalata...don haka yanzu, "’garau nake-
jina, a duk lokacin da na yi magana da Sister
nakanjin sauki a zuCiyata. Ibrahim ya' yi
murmushi ya ce, dan " gidan Sister,-‘yanzu tun
da ka sha maganinka kaji; sauki to sai mu je a"
baWa Daddy nasa'maganin,‘ ka san'dai kaine
farincikinsa» yanzu Zuciyarsa' na cikin kaici-
sabo da wannan' hayaniyar‘ 'da. ku 'kayi Sabir
ina so ‘ka‘fahimci Mahaifinka (You most talk to
him with respect) ‘yana kaunarka‘ fiye da Sauran
'ya'yansa ‘. Sabir yayi shiru cikin sanyin yace
Bankada
Chapter15
bar zuwa la’asar sai ta yi tunanin ta kira shi a
waya ta nemi a fuwarsa ta mishi godiya k0
hankalinta ya kwanta ta rabu da tunanin kiran
wayarsa sai kuma kar kuma ya ji ta kira shi ya.
dauki da wani abu a ranta game da shi ta fasa.
Shi kuwa Nura na dosar kofar gidansa gabansa
‘ya soma faduwa kamar sauran lokuta har ya so
ya saba da duk da yanzu ya taho ‘da karfin
guiwar_ cewa Bahijja zata karBe shi da hannu
biyu daga jin irin .kalaman-ta a wayar ta na
mutukar buqatarsa ta na kewarshi. Ya yi kabbara
har sau uku sannan ya yi salatin
Annabi. Ya tuna lokacin daya fita daga» gidan bai
taba tunanin zai dawo gidan ba amma ya na so
ya nunawa bahijja komai ya shige kamar yanda
suka tsara da Mallam Yahya yaran Almajiran
dake da suke wasan langa a barandar gidan suka
ba shi hanya dan ya wuce suna masa barka da
zuwa ya amsa musu da fara’arsa. Ya shiga gidan
da sallama. '
Babu kowa a tsakar gidan Bahijja bata gane
muryarsa ba saboda shigowar mazan manya
gidan ta yi tsammanin masu taya ta hira ne yau
kuma bata bukatar su har sai da ya' daga labulen
dakin ta mike da sauri cikin murna har ta kasa
magana ta dai hade hannuwanta biyu ya Saki
labulan ya qarasa shinga' ya bude mata ,
hannuwansa ya yi mata alama da ta taho.
Da sauri ta shige masa sai kuma sai . kuma ta
soma dariya ta na jin kunyar abinda ta yi shi kam
wan iirin dadi ne ya mamaye shi ya na rokon
'Allah yasa dawowar na canza ‘ rayuwarshi da
Bahijja cikin faranta ran juna da fahimtar Juna. "
ne
A ranar dai dakin Bahijja ya kwana kamar yanda
yake fata ‘hakan‘ ne ya kasance tsohon
kwanakinsa uku .da dawowa ,ko kofar‘ gida baya
fita daga masallaci sai k0 ya leka gidansu da
gidan . mallam kyaututtuka kowa na bajinta ya
dinga yi daga ita har Mallam din da mahaifiyarta
tamkar baya jin ciwon fitar da kudin, ‘ - Ranar‘
da ya cika kwana hudu da dawowa ita ce ranar
da yake son ya fara fita office dakinsa yake ya na
gage takalmanSa Bahijja ta shigo ta KaraSa kusa
da shi. A shagwaBe ta ce da shi “Yanzu tafiya za
ka yi.?’, ‘ ‘ Ya ce, “To Bahijja ai zaman gidan sai
mata kin san na kwana biyu ban shiga office din
ba idan basa ganina ba za a yi .
komai yadda nake‘ so ba
_ daka Bari ka cika sati guda- yayi murmushi
“Kiyi
hakuri ba jimawa zan yi ba.” “To Allah ya baka
sa’a yaji dadin yanda take bin magabarsa har
yake
shakku a kan abubuwan da' malam yahya ya
gaya masa ya kamo hannuwanta‘ duka
biyu na“na gode da addu’arki. Bahijja ta yi
murmushi har ya soma
taku ya‘ tsaya “Na sha’afa ne akwai kuwa‘
wata‘shaWarar da nake ‘son muyi.”
"To' Zauna mana” taja hannunsa zauna ya gyara
murya “Wai dama na yi tunani'ne na ga cewa ba
lallai sai dan ' da ka haifa ba zaka iya raina ya
zame maka mai, share maka 'hawaye shi ne nake
tunanin zan dauki yaro daya a gidan marayu,
mutai make shi mu ‘inganta rayuwarshi sannan
ya deBe, mana keWar rashin haihuwar da ba mui
yi ba ko yaya
kika gani.?”
Ya dago Suka hada ido karo na farko tun daga
soma maganarsa- ~kallon da ya ga ta na yi
masa ne yasa cikinsa wani irin kadawa yai Karfin
halin kara Cewa “Kin ga ina tunanin mu ,koma
sabon .gidanmu da shi zai kasance tamkar mu ne
muka haife shi kin ga wannan. taimakon
babban.....
“Ka 'ga dakata mallam Nura ni rashin son
haihuwata bai kai ni ga tunanin daukar dan shege
ba duk Kannan yaran dake cikin dangi da
almajiran da ake kaWo' malam qanana ba ka yi
tunanin ‘ _ maida kowa ba sai dan shege.”
Ya mike tsaye “Kin ga duk ~ wadanda kika lissafa
din nan basu rasa‘ gatan iyayensu ba su kuwa
irin ‘ya’yan marayu din nan Wasu-tun suna jarirai
émake - yarda su basu da iyaye babu dangi kin
ga kuwa . su ne ‘suka fi ‘kowanne mutum .
cancantar’ ‘ataimakawa a mantar da su
faShin iyayensu domin su basu da laifi ba kuma
za su so su'ta shi su gansu a ,matsayin sheguba,
ni‘ dai ina son dauka . tun da baki da wata Hujja
ta kin hakan, . kuma kina karkashin iko na ne
dole ki bi abinda na ce ya harzuka mutuqa
saboda » ya sawa ‘ransa alkawarin daukan abin
hadin kanta kawai yake so Shi ne duk "dalilin shi
na" lallaBata. tsahon kwanaki har sai da ya
fahimci ta sauya hali ya Boye 'mata ne’ don kada
ta canza numfashi ta yi “Au haka za ka' ‘ ce
saboda kana takamar ina karkashinka to wallahi “
ba zan yi rainon dan shege ba sai- dai idan kai
ne ka yiwa uwarta shi ciki. a ka kawo shi ’ ya
zame maka dole ka karba to ka kaishi gidanku-
badai niba Ya'ju‘yo a fusace har yana huci ta yi
baya don ta tuna da dukan da ya yi mata rannan
ya
tai saurin ficewa ya ja tsaki mai karfi ya fita
cikinm Sauri
,.ta fada kan gadonta tace ohni Bahijja. Ta‘fada
asarari ta lume a kan gadonta ta dafe kai ta san
Nura , na mutuqar son haihuwa kuma zai iya yin
duk abinda-‘ya furta ta dauki wayarta ta
bugawa;Mallam ta gaya masa;yace zaiyi bincike,
akan lamarin haka ta Wuni ta tana ' sakawa da
kwancewa' duk tunaninta Nura “wata ya .yiwa;
ciki Har' Sai da _ mallam din ya kira‘ta ya ce,
takwantar da hankalinta ya yi bincike taimako
.kaWai Nuran zai yi kamar yanda ya gaya mata
tace baba a dauke,;_hankalinsa-akan maganar
bana buKatar daukan wani~ yaro karami, ,yanzu
har; sai na haifi ..nawa,:bazan iya jure soyayayr;
~,da - Nura 2ai nunawa wani da daba nawaba.’.’.
Mallam ya yi murmushi “Kina ,da
gaskiya’ zan yi wannan aiki cikin dare
’ nan amma ki rage zargi har mucimma ’
burinmu.” ' . Té ce, “To ta yi godiya Nura ya nufi
gidansu da yamma da niyyar ya gayawa
Ummansa abinda yake son yi k0 da ita din zata
rike masa sai dai ; kuma' da yaje' gidan 'bayan
sun gaisa sai ya kasa fada mata damuwarsa ya
shiga tsoron kada fa itama ta masa fassarar da
Bahijja ta yi masa duk da ya san ba mai yi masa
zargi irin wanda take‘ yi masa amma a haka ya
dawo gidan ya tarar da Bahijja tare da- abokan
hirarta' a tsakar gida' suna cikin ferar dankali ya
na shigoWa ya juya kujerar cikinsu ya zauna za
su fita ‘A’a ku yi, zamanku mana. Sai dai'ko
kawo dankalin na taya ku ku je ku yi kallo tunda
na san'ta hana ku ne‘ sai kun gama aiki ko.?’.Ya
dubi Bahijja ta yi murmushi
-myarane wani’ lokacin 'akwai
kwiya indai suna gaban tv Ta mike suka bita ya
ci .gaba da ferar dankalin ita din ma ta.dawo inda
yake ba hakan ma ya yi masa dadi da yaci
jagwalgwalon yaran gara ya girka- da kansa
tunda ‘ya lura da 'ita sabonta ne indai za’ tayi
aiki sai-ta ‘sa su a ciki sai da .yagama ya 'gaya
mata ya gama ta fito farfesun dankali take son yi
bai bar tsakar gidan‘ -:ba sai da suka kammala
dafawa duk wani‘aiki da zata sa su ya ce yayafe
musu shi zai yi sai da, a ka sauke ya share
tsakar gidan sannan ya shiga ya yi wanka hade
da alwalar sannan ya nufi masallaci donyin sallar
magriba. .
*******
. “Salamu alaikum.! Salamu _ a laikuml! K0 ba
kowa a gidan ne.
' Hajiya Atine ta fada‘lokacin da ta
shigo gidan duhun magariba ya mamaye .
sararain Samaniya bata hango k0 ‘yar fitilar' jikin
wayar da, .Hajiya Kaka ta kunna a dakin. Hajiya
Kaka dake zalimi
ta yi gyaran murya sannan Hajiya Atine ta ce
“Ashe kina ciki hajiya Amma ko . fltilar tsakar
gida kika kasa kunnawa ta soma laluben fitilar ta‘
haske- k0 ina ta zauna ta na maida numfashi
Hajiya Kaka da taidar ta fito daga cikin dakin
“Amma dai Atine kina son kaiwa dare in kika fita.
. nasha . fada‘ miki inhar magariba ta yi
banga shigowarki' ba duk hankalina baya
kwanciya.”,
“Ni ma ban so nayi daren ba amma Hajiya ai dai»
Allah ya kiyaYe kaWai- tunda kin dawo lafiya kin
ga dai ,yau. abin duniya’ya dame ni ba.abokin
shawara bare hira shi. yasa tun Karfe hudu nake
duban hanyar shigowarki ta zauna a kujerar kuSa
da ita wannan yaron Basiru ne yau ya shigo yake
gaya min wai iyayen yaron nan “dake son Amira
ne suka turo da kudin aure
hade ,da sadaki wai sun gama maganar
saka ranar dauren aure a shirin da hudu ga
wannan watan. Hajiya Atine ta yi ‘salati’ hade da
tafa hannu "‘Yanzu me kike ce masa.? Hajiya
Kaka tace, “Yo me zan ce borin kunya kawai na
yi. na- dinga zabga masa fada a kan 'yanda ya
karBi kudin auren batare. da shawarata -ba bai
koma nemi kowa daga' cikin ‘yan uwansa ba ya
karBa da kansa dan ya' nunawa kowa cewa
yarshi ce shi kadai ya isa da ita ya yi ta bani
haKuri na ce to ya mayar musu ida kudinsu
wallahi baki- ga -‘ yanda' hankalinsa ya ta shiba,
ya ce na rufa masa asiri saboda ya na‘ ganin
girmansa. . Ya kuma yi masa alkawarin tun
lokacin da ya so ya- share masa hawayen ‘
baKin cikin sakin Amira yaya yanzu zai yi ya
mayar masa da kudin. Hajiya Kaka ta yi, shirun
.daga, nan 'hajiya Atine dake
.gaskiya bani da hujjar da zan kawo a dalilin ita
ce nuke son ya maida shi yasa na yi shiru kawai
na karbi kudin shi jiran da ,nake yi miki ’ kenan
ya za mu yi da wannan al'amarin HajiyaAtine-ta
gyara zama “i duk ,lamarin ya gama jagulewa
Raina ya kullemin amma kada mu' yanke
shawara cikin gaggawa mu bari. kafin lokacin mu
San yanda za mu yi.” Ga Malam k0 jiya ma, fa;
.sai da ya sake aikoWa “bakya nan.” “Ga; shi
shirin zuwa umara Sosai yake yi mana.
. yaya. za muyi dashi ,idan ya ji' ankarBi “sadakin
Amira mataki zai dauka kin san irinsu babu Allah
a zuci'yarsa basa yarda qaddara inajin tsoro
sharrinsa.
Hajiya Atinc ta fada cikin shakku. Ni dai‘da zata
mince kawai mu ‘ hakura Mallam din ya toro a
daura hakan ‘sai yafi mana kwanciyar hankaii in
yaso shi Wanmn din ’a ba shi haliuri a mayar
masa da kudinsa sadaki fa ya' :kawo kuma
mahaifinta ya 'karba ya yi" abinda ya za ma
wajibi aure k0 yanzu ta ‘iso a matsayin matarsa
jama’a 'kawai ya rage su shaida. Dakin ya yi
shiru
kowanne na sakar xuci
*******
:Amira da Aunty Sa’ada na zaune :a flour suna'
kallon wani film din indiya suna hira can ta
waiga' da taga Aunty Sa’a'da‘ shiru sai taga
"ashe har barci ya“ kwasheta ta yi murmushi:
Anty na kenan wannan barci naki
“ Ta- fada ‘ " "wayartace tai qara alamun ana
kira ta dauka sai taga Lamin
yau rana ce ta musamman a wajena ke yaya ‘
kikeji.?’
- Ta ji takun.tafiya a bayanta amma bata
.waiwaya . ba saboda yanda hankalinta baya.
tare DA ita taYi murmushi “Laminu daka‘ bi komai
a
sanu babu wanda zan bawa zuciyata sai kai
ya isa wajenta Amman ta
share sai kuma ' ga kamShin‘ ‘ turaren ‘ wanda
take wuni. tana tunani‘ da burin sake sashi a
idonta, ta waigo a hankali suka hada ido fuskarsa
a dame ya juya