Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
dakunan ya sanya
AC ya yi get ya shimfida siminti tarazo a kasan
tsakar gidan zuwa barandar ya maida gidan
tamkar ba shi ba.
Amma kafin cikar shera ya yi tamkar ba a
sabonta masa komai ba ya daWo dukun dukun
babu hasken da za a gani ma hatta fentn gida
duk 'an cika shi da zanen bakin gawaye kayan
dakin nata. kuwa sau ’biyu ya na canza mata kan
'shekarar ma ta zo wanda ya canza _ donma Sun
dauko hanyar lalacewa tunda an fara yanka yadin
kujerar ba’ don tsufa ba sai sakaci da barin, yara
almajirai na dabdalar su a kai. " .
Ya na jin ciwon kudin da ya kashe wajan siyan su
a tsayinsa na mai siyarwa yafi son a gani a
gidansa a yi sha’awa amma duk kyansa da
tsadarsu ba za su zama ,abin sha’awa a gidan ,
ba saboda 'yanda suke .Bata abin nan da nan shi
yasa yake‘ son a .canza tsari kafin su tare
wannan gidan aljannar duniya. .
Ya kulle k0 ina ya yi sallama da mai gadi hanyar
Abuja ya nufa don ya san ‘
tunda- Bahijja ta 'kai. Kararshi yanzu mahaifinta
zai nemi ganinsa shi kam ba shi da niyyar
rabuwa da bahijja dan zuciyarsa na kaunarta ‘sai
dai yana son ya .nuna mata shi ma fa mutum ne
mai‘ kima da daraja kuma gaba‘yake da ita da
wannan kudiri ya dauki hanyar Abuja.
****
MiSalin Karfe tara na safoya Amira na ’ 'kwance a
kan gadonta' mararta ce ke dan ,kad mata yau
shi yasa ta lafe a. kan gado zuciyarta cinkushe
da tunani kala kala ta na kuma iya jiyo hirar
Hajiya Atine da take 'zaune a'- tsakar gida tun.
farar safiyar da .alama kayan da‘ Malam ya aiko
a jiya suke dubawa ; kayan shafe shafe ne na
mata wannan kuma me nene?"
“Hajiya kaka turare ne .da turmin zanin a-tamfar
har da sarqa da ‘yan kunnaye. Kai kamar ‘ zinare
inji Hajiya Atine. ‘
.. Ai kuwa” ta fada can ta kwalawa Amira kira ta
amsa ta' cezo yaki Amira.” .
Duk yadda_take ~ jin jikinta haka ta mike ta fitO
Hajiya Kaka ta ce, “Kune kukaf1mu sanin zinare‘
na karya da na gaske duba min” wannan ki gani
na menene.” .
Amira da ta kalla sai 'da. gabanta ya yi- wata
irin faduwa gold ne Wanda kudinsa zai: -' ‘ kai
kimanin dubu dari da wani abu wai‘ tsahon nan
da gaske auren nawa yake son ‘ yi.?
Ta-dubi jibgin kayan dake gefensu har ‘ da
kayan. shayi a tamfofin da suka zube, guda biyu
dukkaninsu super ne masu masifar kyau kaya dai
kamar na Wani hamshakin dan kasuwa ba
malami ba. , ‘
Ta daure- fuska kamar zata yi kuka Kaka kawai a
mayar masa da ' wadannan» kayan kudinsa
kawai ya tasamma dubu dari' biyu da wani abu
kowacce zane da kike’
juyawa kowacce daya dubu goma sha tarace‘
zuwa ashirin tunda aurensa ba mai inuwa
ba ne mai zai sa mu karBe kayan shi.” Dukkansu
ido suka bi Amira da shi
ita kuwa ta‘ juya tashige daki ko daya a cikinsu
ba ta kwanta a kan- gadonta hawaye suka ci
gaba da‘ silalowa daga idanunta.” . . ‘
Hajiya Kaka ta dubi Hajiya Atine su ka yi ajiyar
zuciya a tare da‘ Hajiya Kaka ta- ce, “Aiba ma
maida kayan ba tukunna har ' sai mun ga yanda
komaizai tafi tunda kinki zubar da ciki Aikuwa kin
zaBa zama da Malam ne in ba so ta ke yi
tatozarta kanta ba. hajiya Atine ta ce.’
“To ki dai yi shiru mu bita a sannu har _ a samo
mafita kar ta yi mana tutsun nata kin san yaran
zamani." - ' ‘
“To ai duk abinda za ayi ma ita aka taimaka‘ duk
yanda‘ sunan‘ta zai Bace ba kamar ta ba tabon
cikin shige ai ba mai kankaruwa bane. ‘ya’ya da
jikoki bare ta - fallasa abin a koto duk
maganganunsu Amira tana ji ta sani' gaskiya
suka fada
karshen rufin asirinta ta haihu a dakin‘ malam
amma yanda za ta amince da auransa a iya
kiransa mijinta take tunanin bare ta iya rayuwar
aure da shi -mutumin da idan da wanda ta tsana
take kyama a duniya bai wuce shi ba mayaudari
macuci mazinaci‘ duk take kallonsa. Da daddare
misalin karfe tara da rabi
ta na cin tuwon ta ji sallamar yaro ita kadaice a
tsakar gidan ya ce, “Wai ana sallama‘da Hajiya
injiwani; ' Ta kwalawa hajiya dake daki kira ta .'
'fad‘a mata lokacin har yaron ya juya ya ma
Hajiya kaka na. fadin "Wai waye ne" Ya ce, “Bai
fada ba yaron ya tafi kamshi turaren baKon har
ya shigo cikin‘ gidan Amira ma da ta ji shi sai ta
ji gabanta ,na faduwa bata san'dalili ba har ta
kaSa kai loma bakinta ta na son tatuno inda ta
san wannan kamshin. ‘ Hajiya kaka ce da ta'leka
soron ta dawo da‘baya danta dauki mayafinta
dake kan kafa ta fita batare da ta yi magana ba
L.Amira ta kasa kunne ta‘na son. sanin k0 waye
ta naji suna gaisawa bata gane dai muryar ba. ‘
’Hajiya Kaka ta yi mamakin ganin 'Malam
Balarabe duk da ta .san akwai Wani abu a
tsakani, amma bata tSammaci zuwansa da
kannsa ma, ta san bai wuce duk Wani abu ya
aiko ba.
.. Ya katse ~tunaninta da cewa "‘Hajiya kin
ganni’ da kaina zahirin gaskiya maganar da nake
'so muyi muhimmiyar magana‘ce tafi Karfin na
turo dan aike saboda magana a kan Amira babba
ce .awajena wadda babu ".wadda ke gaba a
yanzu sama da ita. abinda - ya kawo ni' gaskiya
son mu tattauna lokacin da’ ya dace na turo dan
a gabatar da aurenmu ,nake tunda kin ga yanda
abin ya. kasance bai- kamata mu dauki dogon
lokaci ba ga shi kuma inaso ne. kafin ta tare za
mu je Umra tare dake da ita zan iya barinku a.
can ta haihu idan ta dawo sai ta tare a dakinta,
Kwarjininsa ya cika wajan haka
albishir ' .din- da' zuwanta Umra yaja fara anta
ranta ta ce “To malam gaskiya ne maganar '
zuwa da kanka yafi amma ka san baban ta, har
.yanzu bai san abinda yake tare da itaba kuma»
ya na son ya .bawa dan abokinsa amincewarta
kawai .yake jira.”
Mallam' ya daure fuska daga fara'ar
da ya shigo da‘ ita yace, “Wanene dan abokin
nasa, meye sunansa.?’ .Yadda malam ya yi yasa
ta ji tsoro
tayi saurin barin zancen DA cewa ta ce ’ai
wannan fa ba wani abu bane tunda tAna dauke
da ciki bayanda za a yi mu‘bari hakan ya faru ta
dan nana‘ta abinda-ya faru a baya ‘ ne, amma
maganar daka zo da ita tana bukatar shawara
musan yanda zamu tsara
komai ya tafi dai dai.’ Take malam' ya dawo da
fara’ar yace Na; fahimta insha Allahu hakan ,ya yi
dai dai amma dai kada a dauki lokaci zan dawo
naji yanda kuka yanke.” Hajiya Kaka ta "ce “Insha
Allahu’ har
~ ta mike yace“Hajiya k0 Zan iya ganinta
Ta ce Babu damuwa bari. na ‘turo maka ita.”
Duk abinda suka yi ,Amira na jinsu. “Inje wajen
shi tab dijam ta jinjina kai. ’Hajiya Kaka ta shigo.
“Ta shi maza Amira‘ Malam balarabe.ne yazo ya
na son ganinki'”
Amira ta, turo baki-‘nifa ba inda zani ’ kaka ki
rabu da shirmen mutumin nan.” ' - Hajiya kaka
Ta yi kasa Kasa da murya “Kije mana kada ki
nuna mishi Kin amincewarki irin wadan nan
malaman sai an bisu da yaudara sannan musan
yanda zamu yi da shi mu rabu cikin' sauKi.”
. Amira _ na gunaguni ta ‘ ja mayafin dogowar
riga after dress dinta ta dora a kanta ta fita ta yi
sallama‘, ya amsa ‘shigarshi na nuna. mutukar
kwarjininsa da: kamshin turaransa sun cika wajan
daga can 'nesa ta zauna shi da shaidan gani
take. yi marabar jinsi ne ‘‘ kawai amma ba
shaidanci ba, ya dan yi murmUshi ganin nesan da
ta yi da shi da alama tsoronsa na nan har yanzu
a ranta wata sabuwar kaunarta ke Kara; ninkuwa
a zuciyar malam yanda ta dan yi Kiba ta bude
yasa yake ganin ta sake yi masa kyau sosai ta yi
wata irin kwanciya ‘a ranshi ta yanda yake jin‘
zai iya rabuwa da" kowa da komai dan dai‘ kadai
ya mallaketa.‘ Ya ce, “Malama Amira kin yi
wuyar? gani, amma na san bakisan yanda
zuciyata ta. 'damu dake ba ne ranar ' da na
soma ganinki sai ‘a yanzu na ganeda can ban san
‘ zakin soyayya ba sai a kanki na rantse miki
Amira zan iya zama tare da‘ ke koda wane irin
hali ban san haka-yara ke ji ba a ‘c‘ikin soyayya
sai da abin ya fado kaina na gane ' kome suka
yi.dai dai. ne a kan soyayya babu,halin da mutum
ba zai iya shiga ba.” . ‘ Ji tayi tamkar yana watsa
mata ruwan zafi idanuwanta suka kawo kwalla.’ '
Ya dubeta “Amira baki ce komai ba k0
baki,‘yarda da abinda na fada ba ne, in baki
yardai ba fadamin wane ne bakya son'zamana
tare da shi yanzu ‘yanzu zan rabu da shi‘
rabuwa; ta har abada ko da mata na ne nawa
kikeso na saka.?"
Shiru Amira ta yi ba amsa sai dacin zuciya ya,
sake dubanta “To fadamin ‘amma . me kike so a
.cikin dukkan abinda na~ mallaka Amira in baki
shi.?’ ‘ ‘
“Malam ka cuce .ni~ ka Bata min
rayuwa bana bukatar komai daga gareka dan ka
rusa min farin cikina.” ‘ .
Ya mike daga inda yake a zaune ya ta
so har gabanta ya rankwafa ‘kanta .na kasa
' bata ji zuwansa ba ta na share kwallah sai jin
muryarSa‘’tayi yace, “Amira ki yi 'hakuri ki dauki
abinda ya faru a tsakanin mu a matsayin kaddara
kuma na yi ’ miki alkawarin rike ki da abinda yake
cikinki fatana ki yarda da son da nake yi- miki”
‘ . Ta na‘ dago idanu ta ganshi durKushe a
gabanta sai ta mike da~ sauri dai dai ' lokacin da
take sake tunawa da abinda ya yi ‘mata tamkar
yanzu ne abin. ' yake shirin faruwa da sauri ta
shige gida
ta barshi a nan durkushe ya yi murmushi ‘ abinda
kakeso shi ke wahalar da kai. . yaja dan dogon
gemunsa gamida cewa yaro yarone lallai bakisan
malam balarabe hatsabibi bane na qarshe
lol
Malam fa ya riqe wuta wai me zakuce gameda
wanNan malaminne?
Bankada
Chapter11
Ya fada a sarari ya yin da yaké mikéwa tsaye
tamkar ba wanda ya bawa shekaru hamsin baya
ba zuciyarsa budurwa ce a Wannan karon kadai
ta karBi sosayyar gaskiya zai iYa yin komai dan
samun abinda'ranshi ke so.
Da sauri Amira ta shiga cikin dakin: Hajiya Kaka
ta dafa kanta da hannunta biyu; Ta 'runtse
idanunta fuskar malam' take gani ya yinda yake
keta mata haddi kukan me ye ajiyar zuciya kawai
da_ dacin rai_ take tana cikin wannan hali Hajiya
kaka ta shigo da ‘yan dubu. dai dai a hannunta ta
zauna a gefanta “Wai me, ya gaya miki ne naga
duk kin shigo a wane hargitse
Amira tasa hannuwanta ta dafe goshinta da suta
dubi Hajiya kaka ta bude hannunta ta dauke kai
sannan ta ce' “.Babu komai.
Hajiya kaka ta cd“to me ya yi zafi har na ga
idanunki sun yi jah haka.?” Kinga ki~ kwantar da
hankalinki in dai maganar aure "ya yi ,miki'ni dai.
ya gaya min, yana so a'yi abin nan cikin
sauri,saboda kada ki haihu a gida kuma " za mu
je dake Umra da shi da zarar an- daura auren.
‘Ni abinda- bana so babanki 'yaji- maganar cikin
nan shi yasa nake son ki yi hakuri da Kaddara ki
aure Malam kin ga idan ba a yi hakan ba babanki
zai zo da dan abokinsa da ya fadamin kin kiga
mallam ‘ dole ki auresa kuma ina gudun abinda
ya faru dake. a’ auren Samini 'ya kuma faruwa.
yanzu ga shi za a rufe shi ai aura miki shi' da’
ciki idan kika haihu yaya za mu yi? Kin ga‘abin
zai ti muni a haka amma idan kin, aure Malam
,koda kin haihu ya san yanda zai ‘yi tunda dansa
ne
'kuma shi ma ya na gudun ‘abin- kunya 'kinga ba
zai barki da dan ba.’ -
Wai hajiya yaya zan yi, na hada rayuwata'da
mutumin da .bana so na hada ido na ganshi ta
Yaya” zan auri fasiKi mushiriki azzalumi.
- ‘ Hajiy’a Kaka ta ’ sanyaya‘ murya- “Amira ke
yarinya ce baki fahimci yanda tabon nan na zina
zai iya cutar dake da 'zuriarki ba, ni ma ba ina
kaunar ki zauna da Malam bane idan ya karbi
danshi zanbi duk wata hanya da zaki .bar
hannunsa ’kawai don asirin ya rufune, ina .tsoron
halin da mamahfinki zai shiga- idan ya sami
wannan labarin domin shi; mutum ne' mai gudun
abin, kunya ya na
da tsantSani a kan tarbiya kin san‘ wannan, ya
na kula da dukkan lamarinku musamman ke da
kike babba a wajansa‘ tun kina ‘yar karama ko
yaro namiji baifiye yarda’ ya daukeki ya fita dake
ba
Duk gudun kada‘ a’ Bata mishi ke ya 'keyin haka
' yana ",da tsananin kame kanshi tur_ ya kance in
mutum ya yiwa yar wani idan' a ka yiwa ‘yarsa ai
ba zai ji daddi ba shi .yasa tun- da wuri duniya'
ka .kare mutuncinka da na iyalanka‘.” ' '
Amira ta share kwalla ta san halin Babanta bashi
kadai ba har‘ da Ummanta lallai ta tausaya
'musu ranar da za su bude ido su kalli abin
kunyar da ta ja musu jikinta yayi dan: sanyi da jin
kalaman» Hajiya Kaka'ta amince dolenta ta aure
Malam duk da bata furta ba shi ne kadai‘ rufin
asirinta yanda zata je ta zauna da shi a matsayin
mijinta ne abin ya dameta ta na hangen irin
mazajen da suka sha cewa Suna sonta‘ masu
mutumci da
‘rufin asiri‘son zuciya ya rudeta ga shi‘ zata kare
auren Malam tsohon fasiki macuci_, mashuriki,
mayaudari. iYa ubangij‘i. kada ka Kaddara mini
auran mutumin nan ka 'fitar dani daga cikin
kuncin da na shiga ka rufa asirina? duniya da
lahira abin da take nanatawar kenan a zuci har
da fili.
Hajiya Kaka ke 'ta- sak da warwarewa .yanda za
ta yi ta da wannan‘ lamari a yishi har a gama
batare da mahaifinna Amira ya sani ba, kaiwa‘fda
komawa take yi' tsaka gidan ga shi: ' Hajita Atine
ta fita gidan taron shekarai na addu’ar mijinta
zata kwana’ acan bare su tattauna har
zuwawayewar gari.
Amira na sharar tsakar gida Abbanta y yi'
sallama 'ya shigo gabanta ,ya yi wata irin faduwa
ta durkusa ta gaida shi ya shiga daki wajan
Hajiya‘: Kaka ta ci gaba da shararta bayan sun
gaisa Haj iya Kaka na cewa “Waini kamar muryar
Atine nake ji.” Bata rufe bakinta ba sai ga ta ta
shigo da sallama Amira ta na murmushin ta amsa
“Kin barmu da kewarki.
Hajiya Atine ta ce,‘ “Ai ga ni na_ yo sammako
kawall‘i me“ kika a jiye min.”
Hajiya Kaka dake jinsu ta ‘ce, “Me nene ba 2ata'
ajiye 'miki ba ke dai shigo ciki ki taya ni ji da
jimami lamarin Kawar nan taki
‘ Da ganan ,ta soma' warware mata duk abinda
ya faru bayan tafiyar ta daga zuwan Malam har
abinda 'baban Amira ya fada' yanzun nan ita
‘kanta Hajiya Atine Shiru ta yi ta kasa magana na
tsohon lokaci ta na tunanin yadda za a Bullowa
lamarin ganin ‘ta yi shiru ne ya tabbatarwa da
Hajiya Kaka cewa ita ma ta fa kare mata bata
hango takamaiman
mafita ba, ta
ce Ni da ina ganin kawar ta ki Amira ta auren
Malam din daga baya sai ta'fito daga. gidansa
bayan tabar masa dansa.”
Hajiya Atine . tace, “Ni kan inna; ‘ ganin kada a yi
saurin amince masa” a ba shi kamar sati biyu
'tukunna a' Ce ’masa bayan sati ‘biyu '2a a turo
a yi masa‘ magana' shi ma wannan yaron idan
ya zo: ta. fita su tattauna idan ya nuna yana so
a yi ‘bikin yanzu sai tace ya bari. nénda - wata
uku kin ga sannan mun san yanda muka ji da
Malam da' cikinsa idan kuma auran nasa ya
zama dole bayanda za mu yi sai mu shirya
abinda za a fadawa shi‘ yaron ya, hakura. A
tsakanin lokacin sai mu dage da addu’a muga
yanda hali zai kaya , Hakan ma- ya yi .inji’Hajiya
kaka‘ suka kira Amira suka gaya mata yanda idan
bakonta ya20 ita hankalinta ya kwanta don ba,a
bawa Malam hadin kai cikin
gaggawa ba, sannan bata. amincewa kalamanshi
ta na jin akwai tsantsar yaudara a cikinsu~
burinsa' kaWai ya aureta yanzu haka ma ya
shirya‘yanda zai ya cire cikin 'ne sannan ya
zauna da ita komaima zai iya yi bata sanya shi
ta cikin masu imani ba komai nashi tsoro yake
bata. , _ ‘ Tun da ta idar da sallar la’asar ta sake
sabon wanka .ta Bata lokaci wajan kwalliya da
take Kara fitar da .sirrin . - kyanta wanda rabon
'da'ta yi irinsa tun ranar da za a kaita dakin
mijinta. Hajiya Kaka 'dake kallonta~tace “Allah
ya tsare ki auren tsohon nan yarinyar
kamarki.”Amira ta amsa da “Ameen asarari ta
dauko wata blue din super. wanda.ta dinkin
riga'da'zani' ta zaBe' su ne Saboda ganin
yawancin siket dinta sun ’mata kadan sai'dai ita
din ma rigartaqi
shiga, ta ja ta ja taki, ta dubi Hajiya kaka itama
ita. take kallo ta ce, “Ai magananinku ke nan
zakuyi dinki ba zakuce ai maku wadataccebA sai
figigiya
Ta' bude wadrop dinta ta dauko mata . kayanta
jar super wax wata ce sabuwa a lokacin bikin
Amira ta dinkata ta~ saka wanna tunda rigar
wadatacciya.
Dan ma cikin naki fadi yake ya na bin jiki ai
yanzu da mun shiga uku.”
‘ Amira tasa, ta na mitar rigar tsofaffice. Hajiya
Atine ta ce,‘ “To idan ' kin lulluBa .mayafin- Wa
zai gani ta bude jakarta ta dauko-farin mayafinta
da yake a .nade ta ta dauko turare ta fesama
jikinsa ta ajiye ya zamo jira kawai take yi ta ji
sallamar shi ta gama shiri.. ' ‘
Sallamar qaninta ta ji sannan ya shiga ya gaida
su Hajiya kaka ya ce
“Bako ,na rakO” yace zai gaisheku.” ’ ‘ Hajiya
Kaka tace‘_‘To_ madallah je -ka ce ya
shigo.Hajiya Atine ta miqe‘ ta 'na .dada baza‘
sabuwar darduma cikin hanzari duk abinda take
yi Amira na jinsu ne‘ don ta na kwance a cikin
dakinta tanajin maryarshi ya' yin da yake Sallama
ta~ mike ta -. windon dakin‘ . ta Kare masa kallo
tun kafin ya shigo flour .wankan tarwada ne yana
da matsakaiCin, tsawo fuskar shi dauke da
munnushi yana da dogon hanci‘ da matsakaicin
baki mai dauke da laBBa masu tudu kallodaya
zaka yi masa ka gane yana' da kyau.ya 'na
.sanye da shadda blue mai laushi da Kamshinsa
ya cike tsakar gidan ta Saki labulen ,ta dafa Kirji
saboda tsananta bugu ka ga wayayyen mutum
duk yanda take zatonsa
sai taga ya‘ zarta' hakan wannan. 2a a bawa
mata?.'
To idan ma' ya gane cikin. jikinta kuma fa lallai
aikin Kasa da take shirin yi take ta dinga nanata
kabbara dan ,ta ,samu __ karfin guiwar fita har
bata san ya 'fita ba sai da ta ji Kaninta yana~
Cewa “Yaya Amira’ana kira.’.’
Ta nuna masa ruwa da lemon" kwali . da ta
dora‘a kan'tira ya dauka ya fita ta. bishi ta na
gyara zaman mayafinta da ta‘ - dora 'a kan
kafadarta ta Same shi zaune a kan dardunmar da
a ka shimfida masa.
Ya dago. kai da murmushi ya na -. amsa
msasallamar da ta yi masa ta tsugunna a gefe ta
‘ na 'mayar’ masa da- martanin ‘ murmushinsa
ta soma gaida shi batare dai ya amsa ba ya ce.
“Na Ki wayon yaya ma 2a a yi na amsa
gaisuwar’kina tsugunne ni ina zaune” ‘
Ya nuna gefensa Ki zauna a nan mana
Ta rufe fuskarta ,da,. tafukan hannunta nan, ma-
ya _isa ta lalibi' wani tudun dotse ta-zauna, yayi
ajiyar zuciya, “Amira ni; dai koda ba ‘cewa akai
nazo ‘neman aurenki ba ina daura idona na a
kanki tofa-da kaina zan kawo kaina ba sai an‘yi
min izini ba domin tunda. na .‘dora idanuna, a
kanki zuciyata ta kwadaitu da son kizamo uwar
‘ya’yana, na ji zuciyata ta amince da ke dari bisa
dari,