Author : Hadiza Adamu Shitu Category : Hausa Read
amincewar da ban taBa yiwa wata ‘ya mace
ba.
Lallai baka ma san irin matan da‘ ake yarda dasu
ba, da zaka ji da za ka yi mamaki idan ka san ina
dauke da ciki na fito zance' wajanka abin da ta
fada ke nan a zuciyarta. a fili _kuma murmushi ta
yi tana wasa 'da yatsun hannunta bata tadube
shibah
tace Amma an gaya maka na taBa yin aure?’ Ya
sake yin murmushi da alama ma’abocin yin
murmushi ne ya ce “An fada ' amma sai 'dai
damuwa ta shi ne Allah’ yasa babu k0
burbuShen' “son mijinki a ranki kin San saki
uku'na sa a dinga begen juna a baya har wasu
masu karancin ilimi ke yin auran kisan wuta a ke
‘cewa k0 me.?” ‘ Ya zuba mata ido ta'ce, “Haka
ne amma ni babu ko burBushin hakan a raina
Wanda ya ce, baya yi da kai aika saika nuna ba
ka yi da shi sai kowa Allah ya hada shi da
rabonsa, na alkhairi.” . Ya ce, "Na gamsu da
wannan amma menene ra’ayink‘i a kaina? Bana
son Wani Boye Boye k0 jin nauyi.” ' Ta‘ ce,.“Allah
ya tabbatar mana da ; abinda yafi alkhairi”‘ya
kora da amin. Bata yi mamakin yanda yake ta
sunbatun
yanda ya kamu da sonta lokaci‘ daya ba
don ita da .kanta tasan ta' na da wannan baiwar
ta- jini kai har mata : ‘yan uwanta in ta zauna da
su suna‘fadin wai ta na da shiga rai~, bare namij
i amma ita kam ta kasa jin wani abu mai kama
da so a cikin‘ zuciyarta ga shi dai laminu ya hadu
komai duk. ga ‘ ‘ya macen 'da ta. ganshi zai iya
shiga ranta farat daya ga iya lallausan lafazi da
~jan hankali sai dai ta danganta hakan da
tsananin fargabar ' dake cikin ranta ta yaya zata
iya‘ jin wani abu na so ,a cikin wannan hali da k0
ta kwallafa'rai a kan‘sa babau tabbacin su yi
rayuwar mai dorewa domin ta San ramin Karya
Kurarre ne ‘ .Duk ranar' da' ya gano gaskiyar
abinda take da shi ba lallai ba ne ya amince
da‘ita ba, . ' - ' Amira na. ga kamar hankalinki
baya. tare dani “Idan akwai wani abin ki
fadamin Amira ni_ina son gaskiya komai dacinta
ba na son a rufe ni k0 yaya.?” " . ‘ ' Ta dago kai
da sauri jin kalamansa
ta dube shi a hanzarce kallonta ne Kara fitar da
sirrin kyawunta ’ wani irin lamimu yake ji har. ya.
dinga' nadamar kalamansa in ta ce bata son da
gaskiya ko' da hakanne‘ baya jin zai; iya hakura
sai dai ya yi ta rokonta ta. amince masa ya
aureta zai '-iya zama da ita koda bata son shi
tunda ya na sonta zai jure. duk 'Cikin ‘yan
saKonni ya yi wannan tunani ta yi ajiyar zuciya
kamar yaya' kake nufi Lamin?’ ' Ta yi' tambayar
cikin sanyi murya lallai tsoronta ya bayyana da
har lamin ya ‘gano rashin gaskiyarta shi yasa ya
Sake? sanyaya jikinta. ' Yayi gyran murya cikin
sauri Ina. nufin idan ban yi miki ba ki gaya min,
kada
Ta' yi vwani -‘ gajeran murm‘ushi “Haba '~lamin
"-ai k0 » 'cewa na yi baka yi ' min ba ’ko‘ bana
sonka , 'ya- kamata ka.....
Bai 'san san da dariyar'farin ciki - ta suBuce
masa ba, “Me yasa Amira ai babu abin 'mamaki a
nan tunda zuciya' ceke '- karBar soyayya da
soyayya.” ' Ta- Sake dago'ido har lokacin da
murmushi a fuskarta ‘Amma‘ dai. lamin kasan
hada abubuwan da'za a soka ga K0: wacce mace
ma bare kuma ni ‘da nake da matsayin na taBa
yin aure.” ‘ Ni nama manta da kin taBa yin aure
just 'ke ma ki manta da maganar mu yi .maganar
dake gabanmu wanda ya wuce ya wuce ko.?” ~
Ta daga masa kai don ta hango kishi‘ a kWayar
idonsa da gaske baya bukatar jin maganar.
aurenta sun yi musayar lambar
Waya suka yi sallama da alkawari kafin
kafin ta kwanta bacci zai kirata ya bata'kudi sai
_taqi ’Karba sai daya nuna Bacin ransa sannan
>ta karBa ya fita ta shigo dafe da Kirji ta na fatan
zuciyarta ta ,daina kidan,da-takeyi mata. . Hajiya.
'A‘tine da Hajiya kaka har suna .hada baki wajan
tambayarta" yaya .tayi.‘- guntun. marmushi ’
ganin: yanda .suka Zuba mata. ido‘ ta .karasa
shigowa .ba koma ka'wai gabanake faduwa ina
jin kamar zai gane.” ‘ Hajiya Atine. ta ja tsaki“Ta
yaya» 'zai gane idan ba fada masa ki ka yi ba.?’ .
Hajiya Kaka tace “K0 kuma ta dinga yi masa‘,
wuki wuki na rashin gaskiya ba,har' ya gano ta ki
saki jikinki ‘ Allah zai rufa mana asiri kinji k0.” , .
Amira ta daga kai kawai da ta ji zaman na
neman- gunduranta ta shige daki ta mike ta na
.jin Hajiya kaka na cewa “To sarkin kwanciya
kamar ruwa
magariba ta yi to sai ki mike ki‘ yi alwala.’ ‘
Ta dai yi shiru jikinta nauyi yake yi da kyar ta
mike lokacin har an fara ‘kiran‘ sallar magariba.
Misalin Karfe goma na dare Amira har ta ‘ soma
shirin kwanciya barci, ta ji kiran wayarta ta na
dubawa‘ ta ga Lamin’ ne.
Ta daga da sallama ya amsa “Kin hanani sukuni
Amira tunda na baroki zuciyata bata‘huta da
tunaninki ba.
Ta dan yi murmushi “Kai Lamin yau ne fa muka
taBa haduwa.”
' Ya ce, ‘Kina mamakin zakewata ko Amira,
amma banga‘ laifinki ba adacan baya kafin na ji
menene so idan wani ne ya fadamin yana jin
'abinda nake'ji yanzu fada kawai zan yi mishi in
ga ya fiya zakewa mata yanzu ne na gane ba ke
bane kadai zuwa yake yi. ‘
Amira ban taBa jin abinda nakeji a kanki ba ina
‘fatan su baba Sun shiga_ maganar‘ aurenmu‘
cikin da gaggawa batare da Bata lokaci ba dan
ina tsoron‘wani ya shigo ya ture gwamnati'na’
tunda na. lura da ban shiga ranki sosai ba.
Ta dan yi‘ ;murmushi‘ mai sauti~ “Haba lamin
kada ka Ce haka‘ka dai san da ban aminta da kai
ba da ko wayar ka bazan dauka ba.”
Yayi murmushi “Ba ina nufin Laminta da ni ba
amma dai bakya jin zafin so kamar yanda na keji
'tayi ‘guntun murmUshi mai sauti "
“Lamin ka dai sanmace ni ina banbanci dai namiji
amma ina .zaton nama' fika nan ta dinga
lallaBasa'da .dadadan' kalamai domin ta lura da
gaske ya shiga wani hali kuma shi din ba shi- din
bakon shiga ne dan ya cire zargin‘ashigar sonsa
a zuciyarta amma a halin da take
ciki yanxu ba zata iya tantance menene a cikin
ranta gameda Lamin ba amma dai ta na jin zata
iya zama da shi.
kwanaki bakwai' suka shude wata asabar ta na
gyara gado Hajiya dake falon ta ce, “Amira wai
me "_kikeyine a dakin.?'Ta ce, “Ina gyara ne
Hajiya Kaka ta ce, “To ai na dauka kina nade kan
gadon tunda haka kika ' saba kin mayar min da
gado gurin zaman ki duk kin lakumemin katifa.”
Amira ta ce “Kaka taimakon gadon nan ai nake yi
tunda in ba dan zuwa na ba bakya kwanciya
kanshi.
Duk' gadon. da ba a kwanciya a kanshi ai bai
amsa sunansa na gado ba sai dai a kira shi da
hoton gado,
Hajiya Atine ta yi dariya ga shegen baki kuwa
kamar tsuntsuwa cakwai cakwai “Idan ta Bata
miki 'gado kawai
nata za a dauko miki ki kafa ki bar mata tsohon
naki.”
Amira; ta kwashe da dariya “Haba.
dai ai idan a' ka kawo miki gadona kika
kafa a wannan dakin dariya za a dinga yi‘
miki a
ce kin wa gadon tsufa. Hajiya Atine na‘ dariya
Hajiya kaka
kuwa ta Balle goronta wannan yarinyar ‘ da
shegiyar magana take ni ba na‘ wasan .
jika .da kaka amma ita duk ,ta gallabe ni duk
abinda ka .fada sai ta baka amsa kamar
damajiranka take ’da amsarka. Amira bata ji
abinda suke fada ba Kasa 'kasa suke maganar ita
kam ta na cikin dakin, ta jiyo sallamar Abbanta ta
na ji suna gaisawa da su. ‘ - Hajiya kaka .ta ‘yi
shiru ne kawai saboda ‘yanda gabanta’ ke
faduwa- - duk sanda ta ji‘ muryar Abbanta
cikinta sai ya 'duri ruwa ta na ji kamar idan ya
ganta zai
gane abinda ta ke tare da ita shi yasa da ta jishi
take jinkirin zuwa gaida shi.
‘Abbanta yace, “Wai ina' Amira ta shiga ne” Ta
tana shirin amsawa ta ji muryar Hajiya kaka na
cewa “Tayi bacci ai ita- barcin‘ nan na safe ya
zame mata jiki.” '
' Alhaji basiru ya ce, “Dama Hajiya ina so mu
tattaunane a kan maganar dan wajan abokin nan
nawa tunda ya zo wajanta kuma mahaifinSa ya
ce komai ya‘ daidaita tsakaninsu shi yasa nake
so a yi komai da wuri.”
Hajiya Kaka ta gyara zama “Wai yaron nan
Laminu gaskiyar magana ‘ko ni na yaba da
hankalinsa amma yanayin Amira har' yanzu bata
fita daga cikin rudanin abinda Alhaji Saminu ya
'yi mata ba ita cewa ma take aure ba yanzu ba
karatu za ta yi.” ‘ '
Alhaji basiru yace, “Shirme kawai take yi babu
wani dalilin da zai sa mu sata a ’gaba
muna‘kallo da sunan karatu ta samo mai- sonta.
'Hajiya Kaka tace, “Haka ne-amma ‘ ina-dada
lallashinta ta yarda in anyi auren Zata sake da
shi su samu fahimtar juna sosai-shi yasa ma
nake son turata Abuja wajan Hajiya Sa’a ta
kwana biyu‘ zata lallaBata ne .sosai. ta kwantar
da‘ hankalinta kafin ta dawo mu kuma mun gama
shirin biki- tunda ‘su‘yan zama ni ne ba kamar
mu tsofaffl ba zata 'iya kwantar ‘ mata da'hankali
cikin sauki . "Alhaji basiru. yace sa,adatu yar
wajen Hajiya Mariya?” A ~‘m. Hajiya 'kaka tace
“Eh mana ai‘ ma sun zo bikin Amira kwananta
'biyu ranar ‘ wunin ta koma bata samu kai
amarya ba”;
Alhaji basiru ya ce “Eh Hakan ma ’ ya yi kyau
idan ta shirya ranar tafiyar sai
na bata kudin mota sai dai: bata san gidan ba.”
Hajiya Kaka-tace; ka manta mun taba zuwa har
na barota ta yi huta‘a can “haka a ka‘ yi har ta
dawo ita kadai Ya yi kyau da yamma idan na
shigo na' taho mata da kudin mota. '
‘ Amira ta, sauke ajiyar zuciya jin takon
mahaifinta da ya fita ga Karyar da Hajiya kaka
ta’ shirga mata ta na ji ta na gani zuciyarta cike
da tunanin abinda yasa Hajiya Kaka ta yi wannan
maganar ba jimawa Hajiya kaka‘ta shigo ta
dubeta “Kin jini da Abbanki.” ‘
Bata bata amsa ba sai ga Hajiya Atine ta shigo ta
na gyara daurin zani ni ban iya jin tashin hankali
baSai cikina ya murda ina jin zuwa Alhaji na ~ na
shige bandaki ina ta tsuga gudawa muna ganin
tashin hankali yaya ku ka yi.'?’
Hajiya kaka ta ce, “Uhm ta manya na yi masa na
ce ta'na barci don cikin na fa ya fara toro naga
har bana so mu .yi baki 'a gidan nan don‘ haka
na "yanke tafiyar ki wajan. Hajiya' Sa’ada ki' yi
zamanki a can ki haihu ki kira ni a waya ki bata
na yi mata baya nin komai idan kin haihu ta
samu wata kauyensu ta rike miki dai a dinga
biyanta duk wata ki dawo ki yi aurenki shi kenan
asiri ya‘ rufu
Amira ta dago kai idan ba a samu~ me dauka ba
fa. Hajiya kaka ta ce “Sai na roKeta ta riKeta
zuwa bayan bikinki 'Sai na kaiwa Malam abinsa
ko na kai shi da sunan maraya ne wannan
shawarar ta yiwa Amira dadi sosai har ta cewa
hajiya‘ kaka ki ba shi dan ma sai yafi ya san inda
za 'kaishi Azzalumi; '
. .Shirin tafiya Abuja take yi ganga ganga dan ta
san Anty Sa’ada'mutuniyar
kirki ce yar aminiyar Hajiya Kaka ce aminta irin ta
kamar ‘yan uwa. Mijinta dan kasuwane Abuja ya
samu aiki a cikin garin Abuja ya koma can da
zama daga; shi har Sa’ada uwa suka dauki
Hajiya Kaka 'suna mutuntata' sosai lokacin da
zasu koma cikin garin’ Abuja har da Amira a ka
je ta yi sati ‘a gidan ta na son Amira sosai har ta
na cewa da babanta ya barta a nan‘sai ta zauna
ta samu miji .a can ko‘ ta samu -‘yar uwa a kusa
da ita
Amira bata da, lambar wayarta, bare ta kira. ta
sanar da ita zuwanta amma hakan bai dameta ba
ta san bata da matsalar sanin hanya bare Anty
Sa’ada da in ta ga’na gida kamar ta goya shi
takeyi saboda daga- ita har mijinta kirkinsu ya _
yabaci. _
'Lamin baya gari lokacin da ta gaya masa tafiyar
ya je '.zariya 'amma‘ ya ji takaicin hakan yace',
zai bita har Abujar‘
in bata daWo kwana kuSa ba don‘bazai jure
rashin ganinta' tsahon‘ kwanaki . __ masu yawa
ba.”
Amira ta. zuba kayanta a- daidaita sahu daga
Hajiya kaka har hajiya Atinne su ka yi
mata'rakiya zuwa tasha ta hau mota da
zunzurutun 'kudi‘har dubu ashirin ‘ suka bata ita»
ma jakarta :akwai nauyi tunda ba wani siyayya
take yi ba 'zamanta a gidan Hajiya Kaka ga
ragowar kudinta da kusan dubu hamsin- a
jakarta.
Ta bar kano motarsu ta yi nisa kewa da tunanin
suka addabi zuciyarta jikinta ya yi sanyi ta na
kallon hanya zata dawo ko ba zata dawo ba shi ‘
ne abinda ya sanyaya jikinta ta ga wautar ta da
ta kasa zuwa ta ga mamansu ita kam a'ganinta
yanda cikinta ya furo 'ne. bata son
mamanta ta gani ta daga hankalinta shi yasa
suka yi sallama a waya kawai.
Ta share kwallar da ta silalo a gefen idanunta ta
na kallon dazuzzuka damuwana na dada yawa
.ta .yi tunanin yin addu’a domin Allah na karBar"
addu’ar matafiya, 'haka 'ta dinga salati ta na jera
addu’o’i ta najin mutunan kusa _ da ita na ta
hira ciye' ciye ita kam ji take yi kamar ta kusa
barin duniya shi yasa bata iya k0 magana.
Allah cikin ikonsa ya sauke su lafiya a garin
Abuja bayan- doguwar tafiya da dogon zaman
mota kafafuwanta suka dada ‘yi .mata nauyi
yanda matan ke ta nanata mata sannu yasa ta
tsargu da suma sun gane halin da‘ ‘ take ciki
wata daga cikinsu bayan sun sauka ta ce ,“Dama
wannan dogowar tafiyar da ciki" ai sai mai juriya.
Gabanta ya sake ‘faduwa ta 'dubi kanta ita da
cikinta baiya tasaba kai mutane a kwai sa ido
sai dai yanayi'n taflyarta ita kanta ta san ya
canza kamar me shirinkoyon tafiYa. Ta tari tazi
ta shiga da'? kayanta har zuwa unguwar. Sun
shiga cikin unguwar tana kallon gidaje ta na
duban lambobi hanzuwa gidan. nan ta 'ce ya
‘tsaya tabbas nan ne. don babu abinda a ka
canza a gidan mai‘ motar ya bude mata baya ya.
fito mata da jakar ta'sallam shi sannan ta soma
jan jakar da doki.
Da' san yin safiyar da Bahijja ta bar gidan
Nuradden ta nufi gidan su cike da ’ takaici da
‘tashin hankalin‘ abinda Nuradden ya yi mata
cikin dare ya yi mutuKar razanata ' saboda bata
yi' tsammanin‘hakan daga gare shi ba koda kuwa
wuqa zata. dora masa a wuyansa tabbas nura ya
wuce duk tunaninta da duk abinda take yi a
kansa tamkar Bata lokaci ne baya Wani tasiri. '
Ta yi sallama ' cikin sa’a mahaifiyarta ce kadai ‘a
tsakar gidan ta na damun koko ta wuce ta Zuwa
daki ita ma ta bita da kallo ga dukkan alamu ba
lafiya‘ ba ta raya .hakan aranta amma bata mike
ba sai da ta gama rabon kokin sannan ta
'shiga,dakin ta tarar da Bahijja na; kan
gadonta ta yi rufda .
Tace, “Ke kuma lafiya da irin wannan safiyar‘ .
kika dako mana sammako.”
Bahijja tasa kuka ‘-‘Nuradden ne duka yayi min -
kamar ya kashe' ni jiya da - daddare.”
’Hajiya Kultum ta zauna ta na kallon fuskar
Bahijja da ta kumbura “To shi ne ‘
kuma zaki fito daga dakinki, ba sai ki yi
waya ki gayawa Malam ba ya. dauki
matakin daya dace tunda shi ya hada auran. .
Bahijja na sharar hawaye “Ban san irin ,dukan‘ da
zai sake yimin ba idan ya farka ya ganni‘a
gidani? ,Hajiya Kultum tace “To ke me". kika
yimasa demin ‘ba zan taba ‘yar'da da rashin
kauna ce tasa ’Nura ya "dora hannu a kanki ba
don tun ba yau ba 'kuke zaune tare .bai taba dora
hannu a kan kiba k0 kin gwada masa wancan
shegen halin nakine.” ,: ~ Bahijja ta turo- baki “Ni
me na yi masa Hajiya? Ke dai kinasOn tunawa
‘ne’ kaWai amma ai wanann ya wucé..‘To Allah
yasa inji mahaifiyarta ta mike “Ban' Bari - nayiwa
Malain ma‘gana kafin mutan gidan- nan su farga'
da irin .zuwan da ki ka yi ki ta_ dan zaro .kanta
soro bata ji motsin 'yara ba ta yi kira nan ma
shiru sai ta yanke shawarar kawai ta ta leKa da
kanta ta kira'
Malam din ta yi sallama bakin kofar dakin ba
amsa mata ba sai' dai ta ji motsi ta tura kofar
dakin domin zargi ya shiga cikin 'zuciyarta tun da
ta ga takalman macce ne a bakin kofar. ‘
Karaf idanuwanta Suka bankado mata abin da
bata taBa zato ba Mallam ne tare da wata
mata'suke aikata mashaarsu ta dawo ‘da baya ta
na salati jikinta har rawa yake yi ta dai kasa
motsawa ne daga inda. take. ta na jiyo muryar
matar na cewa to “Malam yaushe zan dawo ya
ce, “Ai an gama miki wannan aiki sai’ dai ‘idan
wani kuma.”
Ta fito mace mai kimanin shekaru arba’in Kultum
kamar ta shaketa ta ji amma“ta kasa motsawa
har matar nan ta, ‘fita' ta na waiwayenta cike da
tsoro Mallam din ne ya fito da buta a hannunsa
ganinta a tsaye‘ ya firgita shi ya san me YiWuWa
ya ganta ‘ a’ zahiri kuma sai ya
daka mata ‘tsawa' hade da muzurai “Ke‘kuma me
kike yi nan? yanzu-Mallam dama abin da kakeyi
ke nan acikin aikin tara matan da kake Ya wurgo
mata harara da ta, sata yin‘
' shiru ba shiri ya ce, “ eh abinda nake ‘ ke nan,
sai’ me k0 'kwai abinda na ragekine? ‘ Kafin ta yi
mégana yace “To Bace” min da gani‘.” ‘ ’ Ta nisa
“dama'Bahijja ce ta yi yaji
shi ne nazo‘ na gaya maka ya sake
harzuqa zancen banza kenan me zai’ sa ta baro
gidan mijinta ya yi gaba ta na binsa.
‘a baya‘zuwa dakinta mai makon fadan da‘
take zaton zai yi sai mata saiji tayi ya .na lallaba
Bahijja 'yace, “Zai kira Nuran ya gargade
shi sannan 'zai bata‘ wani aiki da zata
dinga yi da kanta duk yanda take son; nura ya
Zama‘ sai ya zama.
lol Hmmmmmm lamarin malam nadan ban
mamaki
mu hadu a next chapter
Bankada
Chapter12
Ta yiwa Malam din godiya ta tashi ta koma' ita
kam Hajiya duk abin- duniya ya dameta ga'
zance’ a bakinta ’ta rasa wanda‘zata fadawa. -.
Nura kwanakin da ya yi a Abuja sun zame masa‘
kWanakin hutu‘ domin babu abinda yake yi daga
barCi sai sallah sai ci kamar yanda ya tsarawa
kansa.
,Ya na son hutun ne sosai sai dai kuma rashin
iyali ko abokiyar debe kewa gashi ya yi fushi da
Bahijja fushin da sai da gangar jikinsa ta karya
nishadin dayake so hakan har ya ji nishadin da
yake Son ‘ ya sami ya kasa samunshi har ya ji.
ya sauke- girman kai kawai ya kira wayar' .
Bahijja 'daga nan ya samu ya shawo kan fushinta
k0 ya ji dadin komawa Kano ya sake rarrashi
tunda ya san .ta koma gidan amma kiran da
Mallam ya yi masa.
_ Maganganun 'dattijon sun dada tunzuru
zuciyarsa wato a waya Malam ta
har yadinga , jin ina ma bai zauna a gidan su ba
ya‘ yi :amfa-i da kUdi ya Zauna a ‘ gidan‘
haya- .daya wuce wannan gorin . Ya na_ zauné a
baran'dar gidansa iska mai dadi na kadawa sai
da tunanin yanda zai yi ya koma kano ya ci gaba
da zama a gidan malam yake tattaunawar domin
sosai zuciyarsa taci domin yayi masa abindabai
zata ba, tsakaninsa yake cewa ban taba zaton,
‘akwai wani mataki da ‘Zaka taka' ka
wulakantamin ‘yaba Duk da'ya so kare kanshi-
amma‘bai' bai ba shi dama ba "maganganunshi
masu‘ kama da gori kadai yake yi