MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   9 / 12

24K to 27K   out of 35.2K words

hajiyarsa hawan jini ne da ita banaso tasamu labari,se inya ɗan samu sauƙi"cewar ahmad cikin damuwa.

"Ahmad bazan iya tafiya inbarshiba,kaje kawai nizan zauna "ta faɗi hawaye nabiyo idonta.

Quait sure ahmad yasa in zaɓi akaba labeeb kan wanda xe zauna dashi ze zaɓi fadeela hakan ne yasa yayi wani tunani yace "bari to inje inwa likitan bayani in dawo"

Kai kawai ta gyaɗa masa yatafi,ita kuma ta samu guri ta zauna zaman jiransa ya dawo.

Koda ahmad yasamu likitan,zaunar dashi yayi yafara da cewa"doctor wannan ciwon na aminina wancan damuke tarece silarsa,dan haka inaso ka shaida mata cewa mejinya ɗaya akeso,wanda in yafara ba sauyi,sannan baa yarda kowa yaganshiba sede me jinyar,dan ciwonshi ranshi yake nema"

Likitan be musaba dan haka yabashi umarnin zuwa yazo masa da fadeelar.

Jiki na ɓari fadeela tazo,ayko duka likitan yamata bayanin komai kamar yadda ahmad ya tsaramasa.

Ahmad ne yadubeta yace a sanyaye"to muje inkaiki gida kinga baze yiwu ki zauna ba,"

Share hawayenta tayi tace,"zan zauna ahmad kaje kawai uban ƴaƴanane fa" ta faɗi hawaye na biyo idonta,ko kaɗan fadeela ta mance ba aure tsakaninta da labeeb sabida tsoro da yanayin daya shiga ya bata.

Ahmad ko ba musu yatafi ya barta inda likitan yace ta tashi yakaita ɗakin da yake.

Koda ta hangeshi kwance yana bacci sosao tausayinsa ya kamata,haka ta samu kan gadon da aka ajiye dan me jinya taje ta zauna asanyaye.

Ƙara dubashi likitan yayi sannan yatafi yabarsu.

Wayarta dake silent ce a aljihun doguwar rigar jikinta ta fara vibration,se alokacin ta tuna da zaman hirar da suke da umma a aljihun tasa wayar wacce batai tsammanin tazo da ita ba.

Habeeb

Shine ke kiran nata,da sauri takai dubanta gun labeeb dake bacci kamin ra ɗaga wayar tafara maganar a hankali.

"baby naje gida ɗazu umma tace kunada mara lafiya ne kinje dubashi,wanne asibitine inzo daganan semu taho gida tare"cewar habeeb batare da damuwar komaiba.

A sanyaye tace "base kazo ba in na dawo gida sekazo"

A muryarta ya karanci tana da damuwa dan haka aɗan firgice yace"fadeela meya faru,waye bs lafiyar ne haka?"

Ji tayi bazata iya ɓoye masa abinda tasan nan gaba ze iya saniba dan haka tace"baban su fareed ne ya faɗi ɗazu dayazo gidan mu bani haƙuri shine zuciyarta ke barazanar bugawa,muka kawoshi asibiti"

Hankalin habeeb in yayi dubu ya tashi dajin abinda tace jikinshina ɓari,yace"nufinki damuwarki nada nasaba da ciwon nasa kome kikeso kice?

"Dam Allah kabari indawao mayi magana atsanake pls"

bashida zaɓim daya wuce ya amsamata

Ranar azaune ya kwana dan gaba ɗaya hankalinshi be jikinshi.

Haka itama fadeela a nata ɓangaren ko runtsawa batayiba.

********

Saida gari ya waye sannan ahmad yaje yafaɗawa fareeda halinbda ake ciki.

Ayko bata ciwon takeba damuwarta kan wanne dalili ne zezamana fadeela ce zatai jinyar mijin bari taje asibitin taji yadda aka haihu aragaya.

Bamu da wutane wlh.

"

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*37*

Basu jimaba suka isa asibiti,wanda alokacin nkallo ɗaya zakaiwa fadeela ka ɗauka ta shekara tana ciwo sabida tsabar firgicewar datayi.

Likitocine suka rufu akansa dan ceto rayuwarshi,wacce take ƙoƙarin guduwa.

Fadeela inbanda kuka da addua ba abinda take ahmad ne ke kwantar mata da hankali.

Se bayan awanni uku likitocin suka basu albishir ɗin ya farka,amma bazasu iya ganinshi ba sai cikin dare.

"fadeela muje inkaiki gida inyaso ni se indawo,kinsan hajiyarsa hawan jini ne da ita banaso tasamu labari,se inya ɗan samu sauƙi"cewar ahmad cikin damuwa.

"Ahmad bazan iya tafiya inbarshiba,kaje kawai nizan zauna "ta faɗi hawaye nabiyo idonta.

Quait sure ahmad yasa in zaɓi akaba labeeb kan wanda xe zauna dashi ze zaɓi fadeela hakan ne yasa yayi wani tunani yace "bari to inje inwa likitan bayani in dawo"

Kai kawai ta gyaɗa masa yatafi,ita kuma ta samu guri ta zauna zaman jiransa ya dawo.

Koda ahmad yasamu likitan,zaunar dashi yayi yafara da cewa"doctor wannan ciwon na aminina wancan damuke tarece silarsa,dan haka inaso ka shaida mata cewa mejinya ɗaya akeso,wanda in yafara ba sauyi,sannan baa yarda kowa yaganshiba sede me jinyar,dan ciwonshi ranshi yake nema"

Likitan be musaba dan haka yabashi umarnin zuwa yazo masa da fadeelar.

Jiki na ɓari fadeela tazo,ayko duka likitan yamata bayanin komai kamar yadda ahmad ya tsaramasa.

Ahmad ne yadubeta yace a sanyaye"to muje inkaiki gida kinga baze yiwu ki zauna ba,"

Share hawayenta tayi tace,"zan zauna ahmad kaje kawai uban ƴaƴanane fa" ta faɗi hawaye na biyo idonta,ko kaɗan fadeela ta mance ba aure tsakaninta da labeeb sabida tsoro da yanayin daya shiga ya bata.

Ahmad ko ba musu yatafi ya barta inda likitan yace ta tashi yakaita ɗakin da yake.

Koda ta hangeshi kwance yana bacci sosao tausayinsa ya kamata,haka ta samu kan gadon da aka ajiye dan me jinya taje ta zauna asanyaye.

Ƙara dubashi likitan yayi sannan yatafi yabarsu.

Wayarta dake silent ce a aljihun doguwar rigar jikinta ta fara vibration,se alokacin ta tuna da zaman hirar da suke da umma a aljihun tasa wayar wacce batai tsammanin tazo da ita ba.

Habeeb

Shine ke kiran nata,da sauri takai dubanta gun labeeb dake bacci kamin ra ɗaga wayar tafara maganar a hankali.

"baby naje gida ɗazu umma tace kunada mara lafiya ne kinje dubashi,wanne asibitine inzo daganan semu taho gida tare"cewar habeeb batare da damuwar komaiba.

A sanyaye tace "base kazo ba in na dawo gida sekazo"

A muryarta ya karanci tana da damuwa dan haka aɗan firgice yace"fadeela meya faru,waye bs lafiyar ne haka?"

Ji tayi bazata iya ɓoye masa abinda tasan nan gaba ze iya saniba dan haka tace"baban su fareed ne ya faɗi ɗazu dayazo gidan mu bani haƙuri shine zuciyarta ke barazanar bugawa,muka kawoshi asibiti"

Hankalin habeeb in yayi dubu ya tashi dajin abinda tace jikinshina ɓari,yace"nufinki damuwarki nada nasaba da ciwon nasa kome kikeso kice?

"Dam Allah kabari indawao mayi magana atsanake pls"

bashida zaɓim daya wuce ya amsamata

Ranar azaune ya kwana dan gaba ɗaya hankalinshi be jikinshi.

Haka itama fadeela a nata ɓangaren ko runtsawa batayiba.

********

Saida gari ya waye sannan ahmad yaje yafaɗawa fareeda halinbda ake ciki.

Ayko bata ciwon takeba damuwarta kan wanne dalili ne zezamana fadeela ce zatai jinyar mijin bari taje asibitin taji yadda aka haihu aragaya.

Bamu da wutane wlh.

"

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*38*

"in akwai ɗan bura uban daya isa ya hanani ganin mijina agunnan shegiya uwata ta haifeni,wallahi sena ganshi"cewar fareeda cikin faɗa lokacin da likitoci suka hanata zywa inda labeeb yake.

"muna da dokoki a asibiti ke ko waninki baku isa ku karya mana ba dan haka tunda bake kika kawoshiba wallahi bazaki shiga ba"cewar wata nurse me zafin kai kamar fareeda.

Wata kururuwa fareeda tayi sannan tayi kan nurse ɗin ta cakumota.

Kici kici aka fara dambe da ƙyar aka rabasu,

Fadeela na zaune gefen labeeb tajiyo hayaniya ayko da sauri ta fito dan taga dawa ake dan tajiyo ana ambatar labeeb.

Saida ta ƙaraso gurinne taga fareeda tsaye se masifa take,ay kamar jira tana arba da fadeela tai kanta ta cakumota tana faɗin"uban meye haɗinki da mijina dazaki kawoshi asibiti ke awa agurinshi?"

Murmushi fadeela tayi sannan tace a tausashe"kinyi saa ina jinyar uban ƴaƴanane kuma lafiyarshi nada muhimmanci agareni,amma da daga yau mayafina akacs ki riƙe bazaki faraba,alaƙar dake tsakani na dashi itace ni uwar ƴaƴansace magadansa,ta wani ɓangaren inna kira kaina sitiyarin rayuwarsa banyi ƙaryaba"

"Ƙarya kike makira, mijina nawane nikaɗai ba gun zamanki agidan wlh"cewar fareeda kamar zata zare dan taji zafin batun na fadeela.

"to in yatashi seki faɗa masa,ni kinga tafiyata dam kar ya farka beganniba bazeji daɗiba."cewar fareeda.

"shegiya karuwa kinsa mijina aɗaka kina ƙwaƙularsa wallahi bazaki koma cikiba sede amutu har liman"

Sosai kalmar karuwar taiwa fadeela zafi hakanne yasa ta waigo ta ɗauketa da wani lafiyayyan mari.

Tana yin ƙanta nurse suka shiga tsakaninsu,daƙyar aka samu aka rabasu.

Shigowar hajiya mahaifiyar labeeb da Ahmad asibitinne yasa suka natsu,inda fareeda tayi gun hajiya da gudunta tace"hajiya wai dan aannan matar jakace shine tazo jinyar labeeb kuma nayi mgn shine hatda marina karuwar banza kawai"ta faɗi tana nuna fadeela.

"ashe dama ke dabbace fareeda bansaniba,ance ka daraja furfura ko bataka bace,yanxu zakiso acewa uwarki karuwa,ko ace mata jaka,?nasan bazaki soba,to kinga tunda hakane seki laakari da cewa fadeela uwar wasuce,itama uwace be kyautu kizageta ba"cewar hajiya cikin faɗa.

Baki buɗe fareeda ke kallin hajiya jin tai mata gorin haihuwa afakaice.

"Fadeela ina me ƙara baki haƙuri kan abinda wannan shashar tai miki,kiyi hkr don Allah,ahmad yamin bayanin komai nagode da kulawarki ga ɗana,Allah yasaka da alkhairi"cewar hajiya lokacin data isa gaban fadeelar.

"bakomai hajiya Allah yabashi lafiya"cewar fadeela.

"amin amin ina kuma kika baromin mazajen nawa ko suna ciki gurin baban nasune"?

"Tafiyace bata natsuwa ba,shiyasa na barowa umma su"cewar fadeela kanta aƙasa.

"to zokije kizo dasu gaskiya tunda ba yayesu akayiba ay zasuyi rigima inbaki"cewar hajiya cikin nuna kulawa.

Fadeela dama tanason tafiyar dan tasan habeeb nacan hankalinshi atashe jin tana tare da labeeb,dan haka sallama tai musu tai tafiyarta.

Tana isa ƙofar gidansu ko ta tadda motar habeeb afake wanda ko baa faɗa mataba tasan yana ciki yana jiran dawowarta.

Murmushi tayi ta shiga gidan bakinta ɗauke da sallama.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*39*

Habeeb da sauri ya fito daga sitroom dan tarbarta jikinshi har ɓari yake.

Wani tausayinsa da sonsa ne ya taso mata lokaci guda ganin daga jiya zywa yau har wata ƴar rama yayi.

"sorry yallaɓai bari in shiga gun ummma in fito"ta faɗi tana masa murmushi dan kwantar masa da hankali.

A falo tasamu umma da twins se rigima suke mata sunƙi shan madararsu,fadeela na shiga umma tace"yauwa maza zo zauna kibasu su sha tun jiya suke wannan rigimar"ta faɗi tana miƙa mata.

Rigarta ta cire dan taji daɗin basu susha a time guda,ayko har ajiyar zuciya suke saukewa.

Suna shane umma tacs"habeebu yazo tun ƙarfe bakwai na safe,dan anan ma ta karya,nasa sajida ta haɗa masa"

Murmushi fadeela tayi sannan tace"naganshi umma tun jiya ya kirani yake tambayata shine jin inda nake duk yatashi hankalinsa."

"Ya jikin shi uban ƴaƴan naki,da sauƙi ko?"cewar umma aƙoƙarinta nason kawar da hirar habeeb ɗin.

"to nide tunda muka kaishi har na taho besan ankaishiba,amma likitan ya bamu tabbacin bacci yake ze tashi"

Daga haka ta kwashe duk yadda akayi a asibitin ta faɗawa ummar.

Sosai umma abun yabata haushi da mamaki,inda a ƙarshe de tai Allah wadai da fareedar.

Twins sunyi bacci dan haka kwantar dasu tayi ta faɗa wanka,tana fitowa ta ɗan tsara kwalliya wacce ta ƙara fito da ita,sannan ta shiya ta tafi gurin habeeb ɗin inbanda ƙamshi ba abinda take .

Zaune ta sameshi ya kifa kansa akan guiwowinsa yayi nisa cikin tunani,zama tayi kusa dashi sannan tasa hannu ta ɗago kansa.

Ta tsorata dan hawayene ke biyo idanunsa,kamar yaro,

Da sauri ya ruƙo hannunta,bakinshi na rawa yace hawayen naci gaba da biyo idanunsa"fadeela kitaimakamin dam Allah,karki rabu dani wlh komai ze iya faruwa dani ina somki fadeela"

Hawayenne itama yafara biyo idanunta,tace"haba yallaɓai,nifa ba cewa nayi zan rabu dakaiba,wlh kaji na rantse mijin aure aduniya ayanzu agurina kaine bana son wanda bakaiba,ka aminta ina somka bazan barka ba mana baby"

"zuwanki asibiti ki kwana fadeela shine tashin hankalina,shine yasa na firgita,amma yanzu nasamu sassauci"ya faɗi yana murmushi.

Dubanta takai gun kayan breakfast ɗin da ƙanwarta sajida ta kawo masa taga be taɓa komaiba, jawo farantin tayi gabanta sannan tai masa duban tuhuma ,murmushi yayi ya kama kunnuwansa duka biyu yace"afuwan gimbiyata bazab ƙara ba"

Murmyshi tayi sannan ta haɗa masa abincin ta tura masa gabansa,ayko yana ci yana mata hira har ya kammala.

Ranar bata komw asinitinba tana tare da habeeb tana basa kulawar data kamata dan kwantar da hankalinsa.

*********

Wasa wasa labeeb saida ya kwashe sati biyu curr besan a ina yakeba,kuma tunda fadeela taga ran habeeb be gamsu ta dinga zywa asibitinba ta dena zuwa,dan aganinta ba amfani yin hakan tunda beso.

Umma tayi faɗan har tagaji kan ta koma asibitin amma taƙi,hakan yasa bata sake cewa taje ɗinba.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*40*

"Yanzu hajiya fisabilillahi haka zamusa ido muna kallon labeeb cikin halin mutuwa da rayuwa "cewar ƙanwarshi aisha idanunta na zubar da ƙwalla na tausayin ɗan uwan nata.

"to Aisha ya zamuyi da abinda yafi ƙarfinka ay saidai mu kallah mubarwa Allah yinsa,"

Shigowar nurse da gudu ɗakin da suke ne yasa hirar tasu katsewa.

"maza maza ku nemo jini marar lafiyarku aman jini yake sosai,ana buƙatar jini"cewar ɗaya cikin nurse ɗim

Wata kururuwa Aisha tayi ta fice da gudu harabar asibitin tana faɗin"Allah kataimakemu Allah,ka yafewa yaya inma wani laifin yay maka ka jarabceshi"ta faɗi cikin kuka.

Shigowarsu kenan asibitin sukaci

9 / 12