MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   10 / 12

27K to 30K   out of 35.2K words

karo da ita tana wannan ihu tana kuka.

"doctor ismail lafiya kuwa wannan take ko kun fara ajiye masu taɓin hankaline?".ya faɗi yana kallonsa.

"wlh officer sister ɗin wani patient nawane,dake da lalurar zuciya to kullum jikin ba wani cigaba se de addua kawai wlh"

Suna ƙarasowa gurinta tai kansu tana faɗin"dan Allah likita kutaimakemu,yayana macece matsalarshi kutayamu bata haƙuri karya mutu abanza dan Allah"ta faɗi cikin kuka.

"calm down Aisha muje inga jikin nashi zesamu sauƙi insha Allahu"daga haka suka rankaya zuwa ɗakin da labeeb ɗin yake.


Shi kanshi doctor ya firgita da ganin yanayinbda yake,shiko officer wanda ba kowa bane se habeeb,tarr ya gane labeeb wanda yasan da badan shi da yake tsakiya ba da matarshi zata koma masa.

Takawa yayi ya ƙarasa kusa da labeeb ɗin dake ta faman yunƙurin amai,ɗan kamoshi yayi ayko gaba ɗaya aman jinin ajikinshi yayi shi,batare da ƙyama ba habeeb ya riƙeshi har ya gama ya koma ya kwanta,isanunsa na kafewa yana haki.

A gigice doctor ismal ke faɗin"bashi da jini komai ze iya faruwa oh my god"


"Muje aɗebi nawa doctor yanzu"cewar habeeb agigice.

oxygen akasa masa sannan aka sa masa ruwa su kuma suka wuce lab,kasancewar habeeb group O ne,ana gama ɗibar jinin,office ɗin ismail suka wuce,

kallo ɗaya ismail yayiwa habeeb yafahimci akwai matsala,dan haka cikin natsuwa yace"officer lafiya kuwa naganka cikin damywa?"

Gyara zama yayi yace"ismail nine sanadin lalurar wannan bawan Allah"

"Kamarya habeeb"cewar ismail cike da mmk.

"matarsa yasaka,ni kuma muke soyayya da ita,yayi iya yinsa ta koma taƙi ta kafr sede ni,shine sanadin faɗawarsa wannan mawuyacin halin"

"Bade fadeelarka bako?"cewar doctor aɗan ruɗe.

"itace doctor,fadeelace"habeeb ya faɗi hawaye na biyo idanunsa.

Jagwab ismail ya koma ya zauna dan yasan irin matsanancin son da habeeb kewa fadeela,rabywa da ita ba abune me sauƙiba,Sannan shi labeeb yanayin ciwonshi seya samu abinda yake sone kawai zesamu sauƙi.

A raunane habeeb ya ɗago ya dubeshi yace,"akwai tabbacin samun lafiyar labeeb kuwa doctor?"

"100% amma in yasamu abinda yakeso"doctor ismail yabashi amsa.

miƙewa yayi yace"bari inje indawo doctor"

"to amma habeeb kadubi kayan jikinka duk jinine"

"Badamuwa zan sauya innaje gida."yana kaiwa nan yasa kai yafice.

Doctor gun labeeb yakoma akasa masa jinin habeeb daaka ɗiba sannan akai masa allurar bacci.

Se alokacin hajiya da Aisha suka samu jwanciyar hankali,dan ita fareeda tana kano,acewarta se an haɗa masa dana hausa,wanda ba abinda taje yiba kenan,tajene ayi farraƙu tsakanin labeeb da fadeela da ƴaƴansa.




*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*41*




...............Habeeb a harabar gidan ƙanin baban fadeela yayi parking sannan ya buɗe motar ya shiga cikin gidan dan sunyi waya yace yasamesa agida.

"habeebu hatsari kayi jikinka duk jini haka?"cewar kawu sani cike da firgici lokacin da habeeb yasameshi a sitroom yana jiransa.

Durƙusawa habeeb yayi hawaye na biyo idonsa yace"kawu wannan jini ba hatsari nayiba,jinin labeeb ne tsohon mijin fadeela,kasan yana asibiti ciwon zuciya ya ka mashi"

"Subuhanallahi,tun yaushene beda lafiyar?"cewar kawu arazane.

Duk bayanin da likita yay masa da wanda yagani da idonsa yayiwa kawu.

Cike da alhini kawu yace"habeebu to yanzu taya kake ganin zamu taimakesa,?"

"Ta hanyar maida auransa da fadeela kawu koda bata so kuwa,shine kawai kawu"habeeb yafaɗi hawaye nabiyo idanunsa.

"habeebu to kaifa akwai sadakinka ahannunmu da sa ranarku kaida fadeela"

"Kawu na janye komai amaida sunan labeeb yafini buƙatarta"


kawu jiki asaɓule ya leƙa ya kira wasu dattawa mutum uku suka zama su biyar,habeeb ne wakilin ango,aka ɗaura auren labeeb da fadeela.

Ana gama ɗaurin auran ya kife agurin yana kuka kamar ƙaramin yaro,na rabuwa da ita da yayi tabbas yana son fadeela amma yasani labeeb a halin da yake ciki ya fishi buƙatarta.

.Sosai kawu yasashi agaba tayta masa nasiha har zuciyarsa tai sanyi,yayiwa kawu sallama ya tafi gidan su fadeela.

Yana zuwa be shiga ba ya kirata awaya,yace ta fito,cike da mamaki ta fito,ganin yana zaune cikin motarne yasa itama zagayawa ta shiga ta zauna,se alokacin idonta yasauka kannjinin jikinshi agigice tace tana ruƙo hannunshi"meye wannan ajikinka ciwo kaji?"

Murmushi yayi sannan ya ƙwace hannunsa daga ruƙon datai masa .

Baki buɗe ta tsaya tana kallinshi.

Gyara zama yayi sannan yace "fadeela wannan jinin labeeb ne "

A razane ta ɗago jin abinda yace,tace bakinta na rawa"mutuwa yayi shi labeeb ɗin?"

"Yade kusa Allah yakaimu asibitin batare danasan yana asibitinba,yanzu haka yana can ana ƙara masa jinina,nida labeeb abu gudane yanzu fadeela,dan jinina ne ke yawo ajikinshi,ya zama ni nazama shi,dole masoyina yaso labeeb"

Baki buɗe take kallonshi dan har yanzu bata fahimci inda zancan yasa kaiba.

"anmaida auranki da labbeb ɗazu fadeela agidan kawunki yanzu haka daga gidansa nake"

"Kana cikin hankalinka kuwa habeeb,abakinka nakejin wannan kalmar,kaga banason wasa pls"

"Ba wasa bane,dan ban tama miki wasa da kikafi kowa sanin hatsarine ga rayuwataba,nine wakilin labeeb,kuma naje asibiti naga a halin da yake ciki wanda in ya mutu bazan yafewa kaina ba shiyasa nai abinda yadace dan likita yace baze taɓa samun sauƙiba matuƙar bake yasamuba"

Fadeela wacce tunda yafara mata bayanin kuka kawai takeyi,tabbas tasan gaskiya yafaɗi,dik abinda yafaɗi,sede tasan tayi rashin adalin miji wanda ke sadaukar da rayuwarsa danta waninsa tai kyau.


"kishiga gida ki shirya kizo inkaiki asibiti ɗan uwana na buƙatar taimakonki"ya faɗi yana murmushin ƙarfin hali.

Batace komaiba ta fice amotar tana kuka ta nufi cikin gida,inda tana shiga taja tayi turus sakamakon samun umma da ƙanwarta ɗauke dasu twins suna rawa da waƙar,


"bana se gidan ubansu,jamaa mungode Allah,godiya ga habeebu wannan ay jarumine"

Suna ganinta sukayo kanta suka rungumeta,umma da kanta tai mata guɗa.

"kawunku yakirani yanzu ya faɗamin duk abinda ya faru,fadeela ina me roƙonki kiriƙe mijinki dakyau dan girman Allah,shikuma habeeb Allah bashi wacce ta fiki"cewar umna cikin farinciki.

Batace komaiba taje ta sauya kaya sannan ta ɗauko jakar kayan su twuin ta dawo inda su umma suke tace rai aɓace"umma akawosu habeeb yace muje yakaimu gun babansu"

"Masha Allah,hakan yayi maza kije Allah bashi lafiya"

Haka ta dawo ɗauke dasu twuince ta shiga motar yaja suka tafi,ko ahanya nasihohi masu kashe jikinta,inda tun tana kuka har ta koma yimasa godiya,

Suna isa ya saukesu be shiga ba yakira ismail awaya kawai yay masa bayanin komai sannan yaja motarsa yawuce,sukuma suka shiga ciki.



*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*42*



Hajiya na zaune taga fadeela da yaranta sun shigo,jikinta har ɓari yake wajan miƙewa ta tarbesu.

"fadeela kune tafe sannunku da zuwa"cewar hajiya lokacin data amshi fadeel ahannunta

Rusunawa tayi ta gaida hajiyar sannan tasamu guri ta zauna tana satar kallon gefen da labeeb ke kwance ana ƙara masa jinin habeeb.

Bacci yake besan sun shigoba,shiyasa natace komai ba.

"fadeela dan Allah ki yafewa labeeb laifinsa kidawo ɗakinki,wlh ɗazu kwanansane kawai agaba daya mutu."cewar hajiya tana share ƙwalla

Gyara zama fadeela tayi sannan tace atausashe"hajiya kidena bani haƙuri dan ɗazu iyayena suka maida aurena dashi shinema dalilin zuwana."

Zubewa hajiya tayi agaban fadeela ta riƙe ƙafafunta,tana kuka tana mata godiya,

Daƙyar fadeela ta samu ta ɗagata sannan tace"dan Allah hajiya kidena min godiya dan girman Allah,wannan abu muƙaddarine kawai se abarwa Allah iyawarsa"

"Hakane fadeela Allah yasa ki gama da duniya lafiya,nagode fadeela."

Tun fadeela na amsa adduar da hajiya ke mata har tazo tai shuru dan abun yaƙi ci yaƙi cinye wa

Da misalin ƙarfe bakwai na dare hajiya tai ma fadeela sallama ta tafi,bayan tafiyar hajiya,fadeela canjawa yaranta kaya tayi da diaper ta kwantar dasu akan ɗayan gadon ɗakin.

alwala ta ɗaura tazo ta gabatar da sallah sannan ta zauna akan abun sallar tana wassafa abubuwa da dama aranta,ciki kuwa,harda yadda zata iya zama da labeeb saɓanin habeeb.


Ta jima zaune agurin tana wassafawa,har wajan ƙarfe goma na dare,lokacin da labeeb ya farka yana tari.

da sauri ta miƙe ta nufeshi,a galabaice ya waiwayo yana dubanta yana riƙe da gefen zuciyarshi wanda ke masa zafi kamar wuta.

"fadeela kece koko gizon da kika saba yimin ne?"ya faɗi bakinsa na rawa.

"nice mana "ta faɗi ba yabo ba fallasa,ta kamoshi dan taga ƙoƙarin tashi yake.

Jinginashi tayi da bango sannan tasa masa fulo,ta juya da nufin komawa gun yaranta,ruƙota yayi yace agalabaice"fadeela ki yafemin sharrin shaiɗanne wlh kika auri wani baniba mutuwa zanyi"ya faɗi hawaye na biyo idonsa.

Sosai tausayinshi ya kamata dan haka zama tayi agefenshi,ta ruƙo hannayensa tace masa ido cikin ido"Ka dena sa kanka cikin damuwa pls,kuma kyawun musulunci shine kazama me yarda da ƙaddara me kyau ko marakyau,inaso kasani bama aureba wataran duniyarma barinta zanyi to shi wannan sekayi yaya?"

Shuru yayi bece komaiba,se hawaye dake biyo idanunsa.

"ɗazu habeeb yaje gurin kawu ya biya maka sadaki yamaka wakilci anmaida aurena dakai bayan ya baka wannan jinin da ke shiga jikinka,yanzu ni matarkace"ta faɗi a raunane.

Labeeb ji yayi duk wani ciwo dake barazanar kaishi lahira duk yadena jinshi,da ƙarfinshi ya rungumota jikinshi kamar wani ze ƙwace masa kawai yafashe mata da kuka.

Ya jima riƙe da ita kamin yasamu ya iya magana yace cikin kuka"fadeela da wanne baki zan muku godiya,kun tausayamin ku duka,nagode fadeela insha Allahu bama niba wani yace ze ɓata ranki se inda ƙarfina ya ƙare, nagode"ya faɗi yana sake ƙanƙameta ajikinshi.

Sin jima ahaka kamin ta ƙwace kanta tace "ka ƙyaleni haka baka ga baka da lafiyabane?"

A karo na farko dayayi murmushi ya ruƙo hannunta yace "fadeela banaso kiyi nesa dani se inga kamar wani ze ƙwacemin ke,shiyasa "

"To ay gani atare dakai ɗaki ɗaya base kasamu natsuwaba."

Murmushi yayi yace"gadone banaso mu raba,kekuma naga so kike kibarni"ya faɗi cikin muryar rashin lafiya.

Kallonsho tayi baki buɗe tace a gadon asibitin ne kake wannan maganar"

Zamewa yayi ya kwanta akan cinyarta ya lumshe ido yana riƙe da hannunta se sauke ajiyar zuciya yake wani irin sanyi na ratsa zuciyarshi.

*******


Haka zaman asibitin yaci gaba da wakana,inda sati guda da maida auran aka sallameshi sukayi gida gaba ɗaya.


Part ɗinsa dake ɓangaren fareeda suks sauka su duka dan part ɗin fadeela baa gyare yakeba
...............

Duk wannan wainar da ake toyawa fareeda bata da labarin maida auran,shiyasa ta natsu akano gurim haɗo makircin da zata mallake komai daya mallaka,sabida aganinta ta hakanne kawai zata ci ribar auransa.


*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: *MAMAN ANNOOR COLLECTION,NA KIRA GA MANYAN MATA MASU AJI DASUKA YARDA YES SU MATANE,DASU GARZAYA CIKIN WANNAN GROUP ME SUNANTA DAN BAJE KOLIN BUƘATUNSU,*

*SUNA SIYAR DA LESHI,ATAMFA,KAYAN YARA,MASU KYAU DA NAGARTA SHADDA DA DUK SAURAN NAUIN KAYAN ADO,KARKU BARI ABAKU LABARI,KAYANTA GA SAUƘI DA RAHUSA NIMA NA SIYA KEMA KIZO KU SIYA KU MOREWA ADO*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj

https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*43*



Hajiyar labeeb har gida gurin umma taje tai godiya ta sake bada haƙuri,dan gaba ɗaya yanzu ta sauya gani ikon Allah datayi akan fadeelar.

Umma duka tarkacen fadeela taba hajiya tace"tunda da driver kikazo ga tarkacen mazajen naki ki kaimusu,banaso suxomin gida kwana kusa"ta faɗi tana dariya.

"kamar ko kinsan ranar jummaa danaje gidan samu nayi ana dramer tsakanin iyayen,fadeela na cewa setazo gida labeeb na bazata zoba,tace kaya zata ɗauko"cewar hajiya tana dariya.

"to ay shikenan hutaroro,base tazoba duk salon yawone ga shinan nabada akai mata."

Sun jima suna hira kowa yamance komai se zumunci suke,dan seda magrib suka rabu.

Bayan driver ya sauke hajiya sashi tayi ta wuce yakaiwa fadeela saƙon nata,

*****-**

Suna zaune a falo yayi matashin kai da cinyarta su twins na wasa akan cikinshi.

"yarannanfa inaga maganin bacci zan siyo duk aɗura musu abum masu yayi yawa"ya faɗi yana shafo fuskarta.

Murmushi tayi dan duk abinda yashafi su twins sata nishaɗi yake.

"habade maganin bacci me suka tsarema da zaa samin yara bacci?"


"Fadeela tunda aka maida auranmu kinƙi bani damar haɗa shimfiɗa dake kullum cikin bani uzurin yara basuyi bacciba kike,amatse nake dake meze hana ko bazan basu magani ba"ya faɗi cikin yanayi na atausayamasa.

"kaida baka da lafiya shine har kake batun shimfiɗa to likita yace se bayan shekara guda zaka haɗa shimfiɗa da mace"ta faɗi tana tsare gida.


"Dako naci uban kowanne likitane,fadeela"ya faɗi yana dariya.

Sallamar driver hajiyane ya katse musu hirar.

Miƙewa zaune labeeb yayi ita kuma fadeela ta gyara jikinta sannan yabashi damar shigowar.


Koda ya gabatar musu da saƙon umma,ran fadeela ɓaci yayi dan taso gobe ta je gida ta yini,se gashi ta ɓata mata plan.

Sallamar driver labeeb yayi bayan yatafine yakai dunansa gun fadeela wacce ta turo ɗan baki gaba.

Dariyar dayake riƙewane ta ƙwace masa dan ɗazu ta gama shaida masa zata gida kwaso kaya da safe.

Rungumota yayi jikinshi yana dariya tana tureshi,yace"ayi haƙuri inmuka samawa su twins ƴan uwa semuje da ƙwarinmu ta haka umma zata gamsu komai lafiya"ya faɗi yana latsa cikinta.

Buge masa hannu tayi tana harararsa.


Sakinta yayi ya ɗauki su twins dake kwance kan carpet bacci ya fara ɗaukarsu ya wuce dasu ɗakinshi ya kwantar dasu,zama yayi agefensu yana musu addua sonsu da ƙaunarsu na ƙara shiga zuciyarshi.

A haka fadeela ta shigo tasamesu,zama tayi kusa dasu tana kallon yadda yayi nisa gun kallon ƴaƴan nasa yana shafasu,jitayi son mijin nata nadawo mata sabo,watakan ashe wannan jamaa ke kallemata yasa kowa keso tadawo da ƴaƴan gun ubansu,dan uba na aynihine kawai ze alaƙantu da ƴaƴansa haka.

Yana kammala adduar ya ɗago yana dubanta yace,"oya taso kema aymiki adduar"yafaɗi yana miƙa mata hannu yana murmushi.

Kama hannun nashi tayi yajata jikinshi,yana shinshina wiyanta.


"wallahi nide ba ruwana likita yace ba yanxu ba"ta daɗi tana ɓoye fuskarta aƙirjinshi.

"sede in gari ya waye amaida masa dani emmergency"ya faɗi yana kwance igiyar rigarta ta barci.


To wannan dare saida ya komawa fadeela tamkar darenta na farko,ta maguzu ahannun labeeb bada wasaba,dam sai ɗayan ɗare ya ɗaga ƙafa.

******


"Mama infa na kurashi awaya baya ɗauka tun ɗazu da yamma,jikina na bani akwai matsala dan haka zanbtafi gobe da asuba duk inda takwas tayi nakai"cewar fareeda ga ƴarchadi.

"nima nafi gamsuwa daki tafin tunda angama haɗa komai kije kiyi amfani dashi,musan me muka tatsa"cewar ƴarchadi


Hakan ko akayi washegari da asuba ta kama hanta,takwas da rabi na safe tashigo cikin gidan auranta da labeeb.

Koda ta raɓa ƙofar part ɗinsa na ɓangarenta jinta abuɗe sosai abun ya bata mamaki hakanne yasa ra tura rashiga da sauri dan tajiyo hayaniyar yara kamar ana masu easa suna dariya.

Turys taja ta tsaya baki buɗr ganin labeeb ɗin ddata bari rai ahannun Allah goye da fadeela sunawa su twins wasa.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a

10 / 12