MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   7 / 12

18K to 21K   out of 35.2K words

anmata bayanin abinda ke faruwa,ciki ba ɗa bane ciwo ne.

"kayi haƙuri labeeb don Allah,ka kwantar da hankalinka,insha Allahu bazaka mutuba se kaga ƙwanka a duniya,jarabawace"cewar hajiya cikin kuka.

Runtse idonshi yayi hawaye na zubo masa yana jin wani ɗaci da tururi a zuciyarsa,yace"hajiya wlh inaji kamar zan yi hauka,hajiya da wanne ido zan kalli dubban mutanen dana gama yiwa ƙaryar matata zata haihu?hajiya ƙarshenane yazo wlh"ya faɗi yana riƙe kansa cikin kuka.

"labeeb taka kunyar kaɗai kasani nikuma da sauran ƴan iwanka muce mene,kai dai adduar danace ma kadinga yi ita zaka dage."cewar hajiya tana rarrashinshi.

Sai da hajiya tayi da gaske sannan ta samu ya natsu,kamashi tayi sukaje gun mejego😄,wacce kecan kwance tun jiya take kuka har yau ta kasa daimawa,sabida abinda ya sameta.

Shigowar su ce ta ƙara ɗaga mata hankali dan tasan zuwa gaba wani auran zeyi su haihu a manta da ita.

Rungumeta labeeb yayi yace a tausashe"farreda wlh nafiki baƙinciki da wannan iftilai daya faɗa mana,kema inaso kiyi haƙuri kisamu lafiya,zanyi duk yadda zanyi wajan ganin na sama miki farinciki matata"

Ƙara rungumeshi tayi tana kukan a hankali ya rabata da jikinshi sabida aykin jikinta yace"kidena kuka masoyiyata,dan Allah"

Saida suka kwashe sati biyu a asibitin ana bata kulawa har ta warware aka sallameta.

Babu abinda ke ɗaga hankalin fareeda kamar inta tuno ita da haihuwa sede a lahira in anayi takanyi kuka har sai ta ji ta gaji.

******

Ƴar chadi ko lokacin da labari ya iske ta haukane kawai batayiba.

Amman ta yi kukan da tunda take ba ta taɓa yin kalarshi ba.

Tsabar shiga damuwarnr yasata zazzaɓi me zafi har saida aka mata ƙarim ruwa samnan ta samu ƙwari a jikinta.

********

Fadeela ko tuni ta watsar da wani labeeb da dik abinda ya shafeshi ta rungimi ƴaƴanta,kullum bata da ayki sai nasu,inda yaran sukaci sunan baban labeen ɗin da babanta,suna kiransu,Fareed da Fadeel.

Kullum suna tare da murja tana tayata rainonsu,

Yau tai musu kwalliya tai musu hotuna ba ƙaramin kyau sukayiba.

Posting tayi a status ɗinta tasa su tana godiya ga Allah daya bata su lokacin da bata sa ram samunsu ba.

Matan abokam lanbeeb ɗin sika ga me tasa,dan ba wanda yasani.

Ayko nanfa sika shiga kiranta a waya dam jin gaskiyar maganar.

Cikin ƙanƙanin lokaci koina ya ɗauka fadeela matar labeeb ta haihu.

Wasu ayta musu dasu kan cewa fareeda de ba fadeela ba.

Ƙarshede haka sukai motoci zuwa gidan su fadeela dan ganewa idonsu suda matamsu.

Labeeb ko wayarshi ya kasheta dan beso akirashi kan batun haihuwar fareeda dan besan me zece ba.

Shatara ta arziƙi sukayi mata ita da tagwayenta sanban sukai mata sallama suka tafi kowa na neman wayar angon ƙarmi dan sui masa tsiya.

BAMU DA WUTANE YASA AKA JINI SHURU.

Littafin AJI DOWN 300 NE KU HANZARTA SIYA RANAR 10 GAWATAN DA MUKE CIKI ZE KOMA 500 DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,300 KACAL.

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*




*HARIJA CE, Na sauya masa suna zuwa AJI DOWN
sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 300 kacal, Amma karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai,300 ne yanzu zuwa ranar goma ga wata ya koma 500*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*28*


"Hajiya zamanmu anan ya isa haka tunda abinda mukazo danshi ga yatda ta kasance,dam haka ku shirya jibi zamu wuce gida"cewar labeeb cikin yanayin damuwa.

"ya kamata kam tinda ita fareedar ay jikin da sauƙi,dan haka semu koma "cewar hajiya.

Itako fareeda batace komai ba dan yawan maganar ma yanzu be dameta ba,kullum tunaninta hanyar da zata bi ta hana labeeb aure.

********

Jirgin safe ya saukesu a nigeria,inda be jira driver ba ya ɗauki drop taxi bolt ya kaisu gida.

Shigarsu gidan keda wiya fadeela ta faɗo masa arai danshi gaba ɗaya ma ya mance da ita.

Tuno abinda ya aykata mata yayi,take yaji jikinshi na rawa,ko kaya be tsaya ɗaukarmusu ba ya wuce ɗakinshi.

Kulle kanshi yayi a ɗakin dan beson adameshi so yake ya gano ta inda ya kyautawa fadeela.

Hajiya da fareeda basu damu ba dan zatonsu duk akan rashin ɗan daya ƙwallafawa rai ne.

Hajiya bata shiga ba tasa driver ya kaita gida.

Fareeda jiki a sanyaye ta shiga ɓangaren nata,abun duniya duk ta dameta,ta rasa ta ina zata fara kamo bakin zaren matsalarta.

Labeeb be kunna wayarshiba se washe gari da safe,inda ya dinga ganin saƙwannin mutane ana tayashi murna,
Sosai ranshi ya ɓaci musamman saƙon wani sabokinshi sulaiman yafi bashi haushi inda yake ce masa,"baban fareedz da fadeel Allah ya raya mana su yaba uwar lafiyar shayar dasu,ay munje barka akace kunyi tafiya da amarya"

Dubansa yakai gun fareeda dake zaune kusa dashi yace"ki diba fa kiji abinda wannan ɗan iskan ke faɗamin,amma bari zanyi maganinsa"yana kaiwa nan ya danna kiran number,ayko kamar jira yana kira sulaiman ɗin ya ɗaga yana faɗin"angon ƙarni,uwargida munje munga sojoji,amarya kuma me muka samu?"cewar sulaiman cikin raha ba tare da tunanin komai ba.

"look sulaiman wannan wulaƙancin bana sonshi,sabida nida kai ay ban taɓa cema fadeela nada ciki ba,kuma bance ma amaryata ƴan biyu zata haifa ba,su fareed da fadeel ɗin agidan ubanwa zan samesu?"ya faɗi cikin faɗa.

Kan sulaiman sosai ya kulle,ya rasa gane inda ya dosa dam haka tattaro natsuwarshi yayi yacs a tsanake"labeeb kana so kace min bakasan matarka fadeela ta haihubane koko ya abun yake fahimtat dani"

Wani tsaki labeeb yaja sannan yace"fadeela bata da ciki hasalima a asibiti an bani tabvacin bazata haihuwa ba har ƙarshen rayuwarta,to nide na tafi na barta da ƙarin mahaifa kamar yadda likitoci suka faɗi,kuma ma ni na saketa wata na biyu kaenan ake nema"

"Hau whatsapp yanzu dan Allah" crwar sulaiman.

Ayko ba musu ya hau whatsapp ɗin sulaiman ya tura masa hotuna da video na yaran nasa hatda video da aka musu time ɗin da sukaje barka.

Jikin labeeb ne ya kama ƙyarma kamar mazari,wasu hawayene kebiyo idanunsa,lokacim daya hangi ƴaƴansa da fadeela ta haifa masa masu kama dashi.

Miƙewa yayi zumbur,yana faɗin"ashe inada rabon ganin ɗana a duniya,Allah ba ɗaya ba har biyu kabani,wayyo ni Allah na,"
Katseshi Fareeda tayi da cewa"wai waye ya haifa maka ƴaƴan dakake ta murna haka?"

"Fareeda fadeelatace ta haifa min ƴan tagwaye duka maza"yana kaiwa nan be jira amsarta ba ya fice da gudu ya fada mota yaja se gidan su fadeela, wacce murnar haihuwa yasa ya mance rashin mutuncin da yayi mata.

Itako fareeda yana gaya mata ta yanke jiki ta faɗi a gurin sumammiya tsabar firgici da abinda taji



BAMU DA WUTANE YASA AKA JINI SHURU.

Littafin AJI DOWN 300 NE KU HANZARTA SIYA RANAR 10 GAWATAN DA MUKE CIKI ZE KOMA 500 DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,300 KACAL.

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*




*HARIJA CE, Na sauya masa suna zuwa AJI DOWN
sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 300 kacal, Amma karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai,300 ne yanzu zuwa ranar goma ga wata ya koma 500*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*29*



A ƙofar gidansu yayi parking sannan ya fito,batare da damuwar komai ba ya sa kansa cikin gidan bakinshi ɗauke da sallama.

Murja da fadeela da umma dake zaune a falo jin sallamar sukayi kamar daga sama,cike da mamaki suke kallon juna.

Ummace ta amsa masa sallamar tasa sannan ta bashi umarnin shigowa wanda ko kaɗan hakan bewa fadeela daɗiba,danhaka miƙewa tayi ta wuce ɗakinta tabarsu kamin ya shigo.

Kai ƙasa ya shiga falon,sannan yasamu ƙasan carpet ya zauna sannan yace aladabce"umma mun sameku lafiya?"

"Lafiya lau labeeb,ya gurin su hajiyar taka,ya kuma wajan masu jego?Allah raya abinda aka samu"umma ta bashi amsa batarr da damuwar komaiba.

Labeeb ji yayi kamar da biyu umma tai masa hakan amma seya daure yayi murmushi kawai batare dayace komaiba.


"Umma ashe fadeela kuma haihuwa tayi,bayan tafiyarmu?"ya faɗi cike da ƙarfin hali.

"eh wlh ay lokacin datai ta maka magiyar ka kaita asibitinnan jini na zubo mata kaƙi kai tafiyarkannan ashe naƙudace ayko banajin kun kai inda zakuma Allah yay hukuncinsa, ta haihu lafiya"umma ta bashi amsa gami da magana atare.

Ji yayi kamar ƙasa ta tsage ya nutse tsabar kunyar dayaji.motsin kirki yakasa se gumi dake karyo masa.

"murja kawo masa ƴaƴansa yagani nasan su ya biyo"cewar umma ranta na mata zafin sakar mata ƴa da yayi.

Murja miƙewa tayi ta nufi ɗakin fadeela,

"murja nifa baze ganinmin ƴaƴaba gaskiya"cewar fadeela aƙoƙarinta na hana murja ɗaukarsu

"yazama wajibi ya gansu fadeela sabida ba ke kaɗai kika haifesuba,dole suna buƙatar albarkar mahaifinsu,"

"Kidubafa rashin mutuncin da yaymin murja"cewar fadeela hawaye na biyo idonta.

"Nasani fadeela kuma hakan baze goge sunansa na mahaifi agurin su fareed ba,dan haka bani imkai masa yagani"

Ba musu tabar murja ta kwashesu tai waje dasu.

Jikin labeeb rawa yake lokacin da murja ta ɗora masa yaran a cinyarsa.

Ɗaukarsu ɗaya bayan ɗaya yake yana kallo,tun yana daurewa harde ya fashe da kuka kamar wani ƙaramin yaro,yana rungume dasu.

Yafi awa guda rungume da yaran nasa ya rasa ina zesa kansa dan murna,yayinda gefe ɗaya kuma yakeso yagana da fadeela ya bata haƙuri kan abinda yay mata. amma yasan bazata kulashiba azuwan farko.

Dubu ɗari biyar ya ajiyewa su umma sannan yay sallama dasu bayan yasha selfie da yaran nasa.

Fareeda ko Allah ne ya taimaketa ƙawarta zainab ta shigo gidanbta ganta a sume. wata makwabciyarsuce da aka auro daga kano shine suke ƙawance

Ruwa ta yayyafa mata ta farfaɗo ,ayko tana farfaɗowa ta fashe da kuka tana riƙe da ƙirjinta take faɗin"na shiga uku zainab na bani na gama yawo zainab fadeela ta haihu ni kuma anciremin mahaifar ma gaba ɗaya,nida haihuwa saidai inji anayi"ta faɗi cikin matsanancin kuka.

"to dan ta haihu shine me,ni wallahi kinban kunya ma, sekace ba mace ba,to wlh indan wannan ne ki kwantar da hankalinki,ni kin ganni asalina ba ƴar cikin birnin kano bace,Acan ƙauyen rimin ƙuru nake can ƙiru LGA.ƙanin mahaifina ya riƙeni a kano,to can gidanmu akwai tarin malamai wallahi. ba abinda basayi,dan haka ki kwantar da hankalinki,zamu kauda ƴaƴan sannan mu hana ubansu tuna kalmar mace inde bakeba"cewar zainab batare da tsoro ko fargabar komai ba.

.Rungumeta fareeda tayi tana mata gidiya,dan akan labeeb zata iya yin komai inde zata zauna dashi.

*Littafin AJI DOWN 300 NE KU HANZARTA SIYA RANAR 10 GAWATAN DA MUKE CIKI ZE KOMA 500 DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,300 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*




*HARIJA CE, Na sauya masa suna zuwa AJI DOWN
sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 300 kacal, Amma karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai,300 ne yanzu zuwa ranar goma ga wata ya koma 500*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*30*



Fitar labeeb be zame ko ina ba se gidan hajiya,inda ya zayyana mata komai daya faru gamida nuna mata hotunan yaran a wayarshi.

Hajiya rushewa tayi da kuka tana faɗin"ayya fadeela wannan abu da mukayimiki ubangiji ya nuna mana dashi mukayi bada ke ba,gashi yamiki sakayya,wayyo turr da abinda son zuciya yasa muka aykata"ta ƙarasa maganar cikin kuka.

Shima labeeb hawayen yake,yace"hajiya danaje taƙi yarda ko gaisawa muyi wallahi Abun sosai yakemin ciwo a raina"

"haƙuri zatayi ta dawo ɗakinta ku riƙe ƴaƴanku,gobe kazo ka kaini gidan, tunda kaje yau"

Haka sukai ta tsara yadda zasuyi goben,har yamma sannan yay mata sallama ya tafi.


*********

"Wallahi murja ba kukaba ko suma ze dinga yi yana dawowa na gama zanan aure dashi,tunda har ya xaɓi haihuwa akaina banida abunyi dashi"cewar fadeela cikin fushi bayan ya tafi murja na bata labarin yadda yayi.

Gyara zama murja tayi tace "nufinki fadeela kinbar labeeb kenan har abada,ayko baze yiwuba fadeela dole ki haƙura kodan darajar ƴaƴa"

"Hmmm murja kenan Allah de ya bamu rai da lafiya zakiyi kallo"fadeela ta bata amsa.

Sun jima suna tattaunawa game dashi kamin murja tai mata sallama ta miƙe zata tafi.

"to murja ki gaida gida"cewar fadeela a zaune,

Duka murja ta ɗaka mata sannan tace"in kin isa in mutu,wallahi sekin rakani yau in ba hakaba nadena zuwa gidan naku"ta faɗi cikin haushi.

Miƙewa fadeela tayi ta yafa gyalen doguwar rigar jikinta ta ɗauki wayarta ta bita tana mitar sawa ta fito da murja tayi.

Sunyi tafiya bata wasa ba a ƙasa kamin murja ta samu napep.

Sallama sukayi sannan ta juya domin komawa gida.

Tafe take cikin natsuwa da takunta me ɗaukar hankali.

Gashi tayi cikar jego dimimi da ita gwanin burgewa.tasbihi ta fara yiwa Atlab


Horn ɗin da aketa mata abayantane yasata waigawa da sauri dan an isheta.

Waigawarta tayi daidai da ƙarasowar me motar.

tasbihi tayi ga ubangijin daya halicceshi sabida tsabar kyau da cikar halittarshi.

*Littafin AJI DOWN 300 NE KU HANZARTA SIYA RANAR 10 GAWATAN DA MUKE CIKI ZE KOMA 500 DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,300 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*



*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*31*


"Salamu alaiki"cewar mutumin cikin tattausar muryarshi.

Tsintar kanta tayi da amsa masa ba tare datasan time ɗin datai hakanba"waalaikassalam"ta faɗi cikin natsuwa.

Jin ta amsa masane yasashi fitowa daga motar ya zagayo inda take.

"masha Allah"ta furta a hankali.

jingina yayi da motarshi sannan yace"girma da mutuncin dana gani atattare dake ya wuce atsaidaki a titi,don Allah in bazaki damuba kiban number wayarki"ya faɗi a marairaice kamar zeyi kuka gamida miƙa mata wayarshi.


Ba musu ta amsa tasa number tata,ta miƙa masa.

Godiya yay mata sosai,sannan ya ƙara da cewa"inbazaki damuba muje insaukeki gidamana"

Murmushi tayi tayi gaba abinta,binta yayi da kallo yana murmushi ya faɗa motarshi yaja ya tafi.

Har ta isa gida murmushin kan fuskarshi bebar idanunta ba dan ya daki zuciyarta sosai.

*******

Tana zaune da safe bayan ta gama gyara su twincs sunsha nono sun koma bacci,wayarta tai ƙara.

Koda taga baƙuwar number bata kawo komai ba ta ɗaga kiran bakinta ɗauke da sallama.

"ranki ya daɗe,baƙonkine nakan hanyar jiya"ya faɗi cikin muryarsa me daɗin saurare.

Murmushi tayi tace"ayfa baƙo,"

Gaisawa sukayi sannan yace"Don Allah kiban dama inzo anjima inganki,zanyi tafiyane wacce banaso intafi banzo na zauna dakeba"ya faɗi a marairaice..


Shuru tayi na ƴan sakwanni sannan tace"Allah ya kaimu anjiman"

Sosai ya mata godiya sannan ta tura masa addreshinta.

Da misalin sha ɗaya na safe ya iso a rantsatsiyar motarshi ƙirar bmw.se sheƙi takeyi.

Doguwar riga tasaka ta yafa mayafi sannan ta fita,bayan ta gyara sitroom ɗin gidan nasu ta kunna turaren wuta.

Tunda ya hangota ya fito ya rungume hannunsa a ƙirjinshi,yana kallonta cikin so da ƙauna.

Koda ta ƙaraso ɗan rusunawa tayi tacs"barka da zuwa unguwarmu baƙo"ta faɗi tana murmushi.

"tunda nazo ay yanzu na zama ɗan gida"ya bata amsa yana murmushi.

"muƙarasa ciki nan titine be kyautuba"ta faɗi tana murmushi.

Ba musu ya kulle motar ya bita abaya suka nufi cikin gidan nasu wanda hakan yayi daidai da ƙarasowat labeeb da hajiya,ƙofar gidan nasu fadeela.




*Littafin AJI DOWN NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*



*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*32*



Sit room ɗin suka shiga,inda yayi zamansa kan carpet acewarshi zefi jin daɗin hirar da ita a haka.

Kayan kusa da baki ta kawo masa,sannan ta nemi guri kusa dashi ta zauna,tace"bissimillah"ta faɗi tana nuna masa abincin.

Ruwa ya kurɓa sannan yace"sunana Habeeb Ja'afar ni Soja ne ina zaune anan amma akoda yaushe ana sauyamin gurin ayki,na taɓa aure amma gun haihuwa matata ta rasu shekaru bakwai kenan na kasa samun natsuwa na tunkari wata da sunan soyayya saida na haɗu dake,"ya faɗi yana nazarin fuskarta.

Murmushi tayi sannan tace"Allah ya jiƙanta yasa ta huta,kai kuma Allah ƙara maka haƙurin rashinta"

"Ameen nagode sosai,kema inason saninki a taƙaice pls"ya faɗi yana murmushi.

"Sunana Fadeela,na taɓa aure,yanzu watanni biyu kenan da rabuwata da mijina,sannn......"yakatseta da cewa

"subuhanallahi"gamida miƙewa tsaye yace"kina cikin idda ay be kyautu ace nazo ba"

"Ranar daya sakeni ranar na haihu"ta bashi amsa dan yasamu natsuwa.

Ayko ajiyar zuciya ya sauke me nauyi sannan ya koma ya zauna yana murmushi yace"Sorry fadeela dokar Allah nake ƙoƙarin kiyayewa"

Murmushi tayi ta sunkuyar dakai tace"nasani"

"ina jinki fadeela kikace kin haihu to ina abinda kika haifa ɗin,?"ya faɗi yana murmushi.

"twins ne suna gida suna bacci"ta bashi amsa tana wasa da hannunta.

"Fadeela tunda naganki Allah ya jarabceni da sonki,ban damuba ko yau kika haihu fadeela

7 / 12