MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   4 / 12

9K to 12K   out of 35.2K words

biya buƙatarshi sannan ya saurara mata.

Saidai me yana kallon saman dick ɗinshi yaga wannan farin abu me kama da dusar awara ajiki take yaji duk ranshi ya ɓaci danshi mutum ne me tsafta da kuma son me tsaftar.

Kallonta yayi fuska ba walwala yace"fadila so nawa zan faɗa miki awara ci ake ba matsi ba,nasha faɗa miki ba abinda zata ƙara miki,kidena sawa kinƙi ko to wlh duk ranar dana kuma gani kinsa bazan kuma kwanciya dakeba gaskiya,dan kar inɗau wani ciwon inje insawa ƴar mutane,inda mu biyune kawai to yanzu akwai wata kinga ko dole adinga kiyayewa"
Wani tsaki taja sannan ta janye jikinta anashi tace"to seme dan kadena kwanciya dani mutuwa zanyi koko rayuwace zan dena,ka daɗe vakayiba,kuma ita ƴar mutanen,ayde sakinta zakayi dan na gaji da zamanta acikin gidannan,dan haka kayi gaggawar sallamarta wlh."

"Fadeela wai ke meyasa komai akayi dake kike ɗaukarsa da gaske ni da kike gani na ba saki a tsarin rayuwata,kema ban sakekiba taya kike zaton zan saki fareeda,ay abune da baze yiwuba"

Tsananin mamaki fadeela jikinta rawa ya kama tamiƙe tace"kace bazaka saketa ba,labeeb dama hka mukayi dakai?"ta faɗi hawaye na biyo idonta.

"tabbas ba wacce zan saka cikinku sede in mace da kanta ta buƙaci hkan to ba makawa zan mata abinda takeso,dukanku na aureku dan ina sonku ne"


"Wlh ka kira ruwa baka da lema,na rantse da Allah baka isaba,yadda muka tsara haka ze tafi inba haka na maka alƙawarin gigita tunaninka dana munafukar matar taka,mu zuba nidaku."tana kaiwa nan ta miƙe ta shige toilet,

Batare da damuwar komaiba dan yasan mata akan kishi komai suna faɗi wasu kmasuna aykata abinda yafi hakan,miƙewa yayi shima ya isketa a toilet ɗin,ayko ta haɗe rai be biye mata ba yajata sukayi wankan suka fito,






Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





*14*


Tunda gari ya waye yakeso yaje yaga ya fareeda ta kwana,amma fadeela ta kankane komai koya ya motsa akan idonta.

Fareeda dake can ɓangarenta,anci kwalliya ana jiran shigowarshi amma taji shuru,hakanne yasa ta yanke shawarar binshi can ta gaisheshi.

Ƙara gyara fuskarta tayi sannan tasake fesa turare,sannan ta nufi sashin na fadeela cikin takunta me ɗaukar hankali.

Suna zaune a falo,yana matsawa fadeela ƙafafunta datace ciwo suke mata,suka tsikayo sallamar fareeda.

Baki buɗe fadeela take kallon labeeb,dan batasan dalilin zuwan nata ba.

Tun kan ta gama tunanin labeeb ya amsa sallamar gamida bata ixinin shigowa.

Ƙamshinta ne ya mamaye koina na falon,ta shigo fuskarta ɗauke da murmushi.

Kan kujera taje ta zauna,idon labeeb na kanta jikinshi se ɓari yake,

"ranka ya daɗe najika shurune yasa nace bari inbiyo sawu inga ko lafiya?"cewar fareeda tana wasa da idanunta.

Fadeela wacce tsananin mamakin kirsar yasa ta kasa cewa komai raba ido kawai take a tsakanibsu.

"Ayya baby yanzu nake shirin zuwa kuma se gaki kin rigani,to ya kika kwana"?ya bata amsa yana murmushi.

langaɓe kai tayi gefe haɗi da marairaice fuska kamar zatai kuka tace "kewar rashinka kusa dani bata barni na kwana lafiya ba baby"

Satar kallon gefen da fadeela take yayi kamin ya bada amsa,ayko kamin yay maganar ta rigashi inda ta ce"Amarya kinsha ƙamshi,to sannu da ƙoƙari,sede shi be kwana da tunaninki ba,hasalima murna yake da baroki da yayi,yanzu base anjima ba kitashi ki fice daga nan,kuma ina me gargaɗinki wannan ne karo na ƙarshe da zaki ƙara biyomin miji,kijirashi yazo inda kike,ay yasan hanya,inkuma kika kuma shigomin nan wlh sena saleki tass da ruwan zafi,ƙaryar bariki kikeyi"ta faɗi ba tare da damuwar komai ba.

Itako fareeda dubanta takai gun labeeb taga ko zeyi magana setaga bece komaiba,hakanne yasa ta miƙe tsam tace"yi haƙuri aunty bada wata manufa nazo ba"

Kallo ma bata ishi fadeela ba bare tasa ran zata bata amsa,ayko sum sum ta fice daga falon tana waigen labeeb.

Se bayan ta fitane ya dubi fadeela,yace a tausashe"kiyi haƙuri don Allah tabbas bata kyauta ba zuwan datayi,sabida atsawon wata guda da kika bamu baki taɓa bina can ba se ranar dani na gayyaceki,ni kaina banso ta biyoninba,kuma zan mata magana"ya faɗi yana kamo hannunta.


Dubanta takai gunshi tace"abinda na faɗi koda zaa kashenine wallahi zan aykata,dan haka ku kiyaye"tana kaiwa nan ta ƙwace hannunta tabar gurin.

Duk yadda yaso yaje gun fareeda ya kasa sabida wutar balain da yake hangowa a idanunta,besan daliliba amma yana shakkar ƙwayar idanunta.

Miƴewa yayi ya bita abaya,yaje ya dinga ƴan kame kame harde yasamu ta sakar masa fuska.

*********

Wasa wasa saida fadeela ta fita girki sannan yaje ga fareeda.

Tana ganinshi tasa masa kuka ta faɗa jikinshi,rungumeta yayi yajata suka zauna kan kujera,a hankali yace.

"koma fe menene fareeda laifinkine,waya aykeki bina gurinta bayan kinsan ita bata biyoniba,duk fa abinda zamuyi arayuwa mu dinga yiwa kanmu adalci,tunda kinsan dole zanzo baki da right ɗin bina alokacin da kikasan muna tare"

Ɗago kanta tayi ta dubeshi tace murya na rawa"baby kana mijina amma ace zaamin iyaka dakai?"

"Ba iyaka bane fareeda hanyar da zaa zauna lfy nake nuna miki"ya faɗi yana shafa bayanta,

Shuru tai masa bata kulashiba,dan ta rasa abun ce masa,amma ta ƙudiri aniyar zama tauraruwa agun mijinta.



Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





*15*


"wlh murja ina cikin damuwa,danasan haka labeeb zemin bazan jagoranci ƙarin auran nasa ba wlh"cewar fadeela lokacin da ƙawarta murja ta zo gidan nata suna hirar rayuwa.

Gyara zama murja tayi sannan tace"kema waya aykeki ay kuskurene dan yawanci hakan be haifar da ɗa me ido,da kinyi shawara damu duk hakan bazata kasance ba"

"Hmm yanzude murja meye abunyi kaina ya kulle mafita kawai nake nema"ta faɗi cikin damuwa.

"kwantar da hankalinki ƙawata,mafita dole mu nemota, da ikom Allah amma abu na farko inaso duk wasu abubuwa da kika san besansu to ki watsar dasu,ki iya kirsa da kisisina kuma ki ari mayafin haƙuri kiyafa dan se ana kai zuciya nesa tunda naga amaryar taki da shirin amsar gidan tazo."

"Murja kema fa kinsan ba haƙuri gareniba bakomai zan ɗauka bafa"

"kefa daɗina dake kenan shirme,nace miki mubi komai a tsari ta yadda zamuci nasara,in faɗa kikace zakiyi ay koraki zaayi,so nike mu gayyato ƴar chadi gidannan musan alaƙar dake tsakaninta da amaryar in babu alaƙa me ƙarfi semusata tai miki shiri na musamman"

"Tunanina sunada alaƙa,amma koma meye duk senaci uwarsu wlh "cewar fadeela tana huci.

Murmushi murja tayi sannan tace"mubi komai a sannu"

Ranar murja yini tayi agidan har ta taimakawa fadila suka gyara ɓangarenta komai yayi neat kamar amarya.

*********

Yau ƴar chadi ta taho gidan ƴarta dan taga ɗaki ta gaji da ɓoye kanta kuma gashi fareedar tunda ta tare ko ayken naira biyar bata taɓa yimata ba shiyasa tayo takanas dan ta karɓi nata kashin kuma taga ɗaki.

Koda ta isa gidan na fareeda bata saniba sashim fadeela ta nufa tana knucking.



Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*



*yau bamu da wutane wlh yasa akaji shuru*

*16*


Fadeela da faraarta tazo ta buɗe ƙofar dan zatonta murjace ta ƙaraso dan sunyi da ita zata zo yau .


Ganin ƴar chadi tsaye abakin ƙofa ɗauke da troley sosai abin yaba fadeela mamaki,

"ƴar chadi dama kinsan gidana ne kikazo ba tare da munyi wayaba?"cewar fadeela cike da mamaki.

Ɗan sosa kai tayi gamida sunkuyar dakai ƙasa tana kame kame.

Kamar a mafarki fareeda ta hau saman ɓangarenta ta hangi mahaifiyar tata ta window tsaye gaban kishiyarta.

Da sauri ta sakko dan ta fahimci bata gane ɓangaren nata bane yasa taje can.tana ƙarasowa ta rungumeta ta baya tana faɗin"oyoyo mamana kinsha hanya sannu da zuwa,ay ga sashin ƴar taki can ba nan bane mama"cewar fareeda cike da shauƙin ganin mahaifiyartata.

A sanyaye fadeela tace,"wai amarya wannan bioligical mum ɗinkice?"tayi tambayar batare datasan ta fito daga bakinta ba.

Kallon uku saura kwata fareeda tai mata sannan tace"ke bakiga kama ba,to uwatace mahaifiya"ta ƙarasa maganar cike da tsiwa.

"kan ubancan kayyasa yau akwai bura uba agidannan lallai yau alƙiyamar ku ta tsaya,ƴar chadi ni zakici amana?lallai kinyi ganganci.kuma daga kaina kingama"cewar fadeela batare da tsoron komaiba.

Da sauri fareeda tashiga tsakaninsu tace"ke malama ki iya bakinki wannan mahaifiyatace amanarki tame tace bacin ke kikace mijinki ya ganni yana so aka mana aure,ki iya bakinki"

Zazzafan marin da fadeela ta ɗauketa dashine yasata yin shuru, ba tare data shirya ba.

Shigowar murja gidan ne yakai hankalinsu gurin.da sauri ta ƙarasa dan fadeelar ta cakumo wiyan ƴar chadi zata fara duka dan bata ɗaukar reni.

Da sauri murja ta shiga ta rabasu,ayko da sauri fareeda taja uwarta suka bar gurin yayin da fadeela keta ƙoƙarin san kamosu.

"murja kibarni in kashe waccen laananniyar matar ta cuceni cuta ta har abada murja kibarni"ta faɗi tana ƙoƙarin kwacewa.

Shigowar labeeb gidan sosai murja taji daɗi dan fadeelar ta kusa fin ƙarfinta ta ƙwace taje ta samesu.

Shiko tun da suka fara ne,megadi ya kirashi a waya shine dalilin dawowarshi.

Da sauri ya riƙe fadeelar yana faɗin"lafiyarki ƙalau kuwa fadeela meye ya haɗaku?"

"Kamuje site ɗin amaryarka acanne zanyi bayani inba haka ba wlh komai ze iya faruwa"ta faɗi cikin ƙarajin da dole labeeb ya riƙeta suka nufi part ɗin fareeda.

Da ƙyar fareeda ta buɗe ƙofar shima saida taji muryar labeeb.

Suna shiga ƴar chadi tai ƙasa da idanu alamun jin kunya,itako fadeela ko ajikinta dan d boss lady ce,tace"baby wannan dusar awarar da muke faɗa akai kaga matar data dinga bani kenan ina sawa amazaunin zamu zauna lfy dakai ,baby wannan matar itace ta bani shawawr insaka ka ƙaro aure musamu haihuwa semu kori amaryar,baby wannan itace komai wlh itace ta cuceni ta aurama ƴarta data jima dayin kwanta."ta ƙarasa maganar hawaye na biyo idanunta.
.



Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*



*yau bamu da wutane wlh yasa akaji shuru*

*17*


ƴar chadi ƙasa tai da kai kunyar duniya tabi ta isheta yayinda fareeda ke kallon kowa cikinsu cikin yanayi na tashin hankali da ƙyar bakinta ya buɗe tace tana kallon fadeela.

"nufinki mijinki bashi yaganni yace yana soba kenan,dama shirinku akaina kenan in haihu ku koreni?"ta faɗi hawaye na biyo idanunta.

Turo ɗankwali gaba fadeela tayi sannan tace"ƙwarai ma kuwa,yarinya,ni na aurowa mijina ke,shiyasa nabashi hutun amarci me yawa dan kiyi kiyi kisamu cikin ki barmin gidana"

Da gudu fareeda ta ƙarasa gaban labeeb tace"da gaske ne duk wannan abin data faɗi anyi hakan?!nace maka anyi da gaske duk wannan?!!!"ta faɗi cikin ƙaraji.

Hannunta ya ruƙo yace a tausashe"amma ay ina sonki ni bada waccan niyyar na aurokiba tun ganin farko da nai miki"

"Ƙarya wlh baka sona, yaudarace yau ko Allah ya toni asirinku,wlh minti goma bazan ƙarayi a gidannan ba,zamanmu yazo ƙarshe"tana kaiwa nan ta dubi mahaifiyarta tace "sekizo mu tafi liƙin da kikayi ya ɓalle,kin maidani mara mutunci a inda yakamata ace nafi komai mutunci,mama kizo mu wuce"ta faɗi tana janyo hannun mamanta.

Fincikota yayi da ƙarfi yace"ke kina da hankali kuwa,da aurenane zaki fita bada izinina ba?koko ni kin taɓa ji ko ganin na wulaƙantaki?karki haka muna zaune lafiya karki kawo ruɗani dan Allah"ya faɗi cikin sigar ratrashi.

"dama ka dena wahal da kanka wainnan tatsuniyoyin nanaka sun dena ayki agurina"tana kaiwa nan ta ƙwace tai gaba abunta ....

Fadeela kojikint ji take kamar ta taka da rawa sabida daɗin dayaji.


Haka ƴar chadi ta mara mata baya suka fice dan fareeda tuini tayi gaba.

Fadeela shewa tasa tace a wsƙe"anzo cin banxa banxa bata samu ba,sai atashi aje gida"

"Zo mu bar nan fadeela dan Allah kidinga sawa zuciyarki haƙuri don Allah"cewar murja tana janta.

ba musu tabi murjar abaya suka fice shiko ya rasa me zeyi ya huce takaicin abun zama yayi kawai yana nushin iska.


Watakan inya fahimta surukarsace tasa ya auri ƴarta da nufin ya yaudari uwargidansa kenan bayan ta gama sa fadeela rasa kusan rabimn imaninta!kai ina dole nayi bincike akan hakan."ya faɗi kamar ana kallonsa.

********

Itako fareeda tunda suka fita take kuka na baƙin vikin mahaifiyarta taja mata abun kunga.

Ƴar chadi tun tana bata haƙuri har tayi shuru tasa mata ido suka isa inda zasuje

Koda suka isa ɗakinta tashige da gudu tana kuka ta kullo kanta.


.



Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*




*18*


"Fadeela kidinga haƙuri,dan Allah bafa ta haka ne zaki ƙwaci mijinki ba,sabida inde yana sonta azuciya ko bata gidan ay anyi aykin banza."cewar murja bayan sun koma part ɗin fadilar.

Gyara zama fadeela tayi sannan tace"murja koya na tuna ƴar chadi ta hainceni ji nake kamar na shaƙe matsiyaciya tabar duniya,wannan abinda nai mata be gogen tabon datai min ba murja"ta faɗi tana huci.

"good tunda kinsan baze gogeba to se ki natsu kisamo mafita bata faɗaba,cikin ruwan sanyi ki amshi mijinki"

"Ay shiyasa nakeso inje niger da kaina can agadaz dan insamo magunguna na gani na faɗa"cewar fadeela tana murmushi.

"mtsuuuu ay kinji tsiyar taki fadeela,wai ance miki maganin mata ne zaman aure ko zama da kishiya,to yakamata ki farka haka fadeela,ko lahira fadeela seda hali me kyau,bare duniya kuma agidan namijin daba ubanka ba,zuwa yanzu fadeela kibar batun maganin mata agefe,kitashi ki natsu,tsafta,iya girki,iya gado kirsa da kisisina uwa uba adabun kalam, ladabi da biyayya,daga baya maganin sanyi yabiyo baya,dan ba wata macen da Allah beyita da niima ba saidai ciwon sanyi ya lalata,dan haka ki tashi kisha maganin sanyi zakiga ikon Allah dan alokacinne in kika sha maganin mata ze miki ayki."

"Watakan murja in kana da sanyi ko kasha maganin mata abanza kenan?"cewar fadeela tana riƙe baki.

"sosai fadeela amma zakiban mamaki inkika gwada da kanki."

Sun jima suna hira kan matsalar rayuwar kamin murja tabar gidan.


Murja na fita,fadeela ta miƙe dan fara gudanar da darasin na murja.

Farawa tayi da ɗora girkin datasan yana matuƙar so,bayan ta ɗorane ta fara gyaran gidan.

Ko ina saida ta share ta goge,ta waike toilet,ba abinda bata gyara ba guri ko ya ɗauki ƙyalli ga ƙamshi daga HUMKAM GIDAN ƘAMSHI DAKE KANO,tasa a koina na part ɗin nata,sannan ta kawo wani harabar gudan shima ta kunna.

Ta kammala abinci ta jere komai a inda yadace,sannan ta faɗa wanka,bata jima sosaiba sabida an fara kiran sallah,alwala ta ɗauro ta fito.

Kwalliya ta tsara ta gani ta faɗa,sannan ta feshe jikinta da turaruka,ta ɗauko wata doguwar riga tasaka me bin jiki,koya ta motsa se jikinta yayi rawa aciki.

hula tasaka kalar rigar,sannan tasa hijab tai sallah,tana idarwa ta cire hijab ɗin ta fice zuwa part ɗin fareedar.

Da sallamarta ta shiga,falon azaune tasameshi kan carpet alamun ya idar da sallah kenan.

Tunda ta shigo yake binta da ido harta ƙaraso inda yake.

Durƙusawa tayi har ƙasa tace cikin salon ɗaukar hankali take motsa baki da ido"prince tun ɗazu nake jiran shigowarka baka shigoba,shine yasa na biyo sawu"ta faɗi tana kamo hannunshi.

Murmushin ƙarfin hali yayi yace"to kun chager min kai fadeela,na rasa yazanyi daku wlh,abun na damuna"ya faɗi a marairaice.

Miƙewa tayi tsaye riƙe da hannunsa,shima ya miƙe,yana kallonta,shigewa tayi jikinshi,ta ɗora hannayensa akan mazaunanta,sannan ta kwantar da kanta a ƙirjinshi tace tana shafashi.

"kayi haƙuri prince duk laifinane, kuma hakan bazata ƙara faruwaba,kazo muje kaci abinci kayi wanka seka samu ka kirata awaya kaji halin datake ciki,inyaso koni se inje kanon in dawo da ita"ta faɗi amarairaice tana shafashi.

Shiko labeeb salon nata gaba ɗayaya gama daburtashi yama rasa akanme yakamata yayi tunani.

ɗaukarta yayi cak suka nufi part ɗin nata ta ƙofar baya sabida kar me gadi ya gansu.

Suna shiga be direta koina ba se ɗakinshi,tsayawa yayi yana kallon ɗakin fuskarsa ɗauke da murmushi komai yayi masa kyau sosai,ƙarasowa tayi ta shige jikinshi tace daidai kunnensa cikin muryar raɗa"ya maka kyau ne?"

Rungumota yayi ya sumbaci goshinta yace"sosai

4 / 12