MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   3 / 12

6K to 9K   out of 35.2K words

kawota dominshi asallameta."

"Ashe de kin gane"ya faɗi yana jan dogon hancinta.

*******

"Mama naga ni baki bani magungunan fa nashaba na sanyi kawai kiketa bani,kome yasa?"cewar farida lokacin da ƴar chadi ta ɗebo mata wani maganin sanyi da zafinshi tace ta sha.

Dungure mata kai tayi sannan tace"kede akwai shegen surutu,to ay sanyi shike kashe mata ya hanasu daɗi,sukuma basu saniba suita bankar maganin mata yana zuwa yana danƙare musu sanyin amararsu suzo daga baya suita fama inda tsautsayi har cancer yake sawa."

"To amma mama meyasa kike siyar musu tunda kinsan hakan ne?"cewar farida cikin rashin fahimta.

"sabida ko mun tallata musu maganin sanyin basa siya sunfi son na mata shiyasa muke siyar musu."ta bata amsa batare da damuwar komaiba.

Shuru farida tayi tana juya maganar aranta,tabvas gaskiyane kowacce mace na niima da daɗi da matsi takeso kawai,shi kuma namiji tayi kauri tai tsayi ya jima yanayi be kawoba shine burinsu.

Haka aka ɗaukota cikin rakiyar ƴan uwanta mutum huɗu,bayan taci kukan rabuwa da gida,ƙullin magani guda ɗaya bata bata ta tafi dashi gidan auran nataba.

Da laasar suka shigo inda suka sami tarba ta musamman daga uwargida,kan amarya arufe fadila bata ganta ba kuma ko hoton ƴar chadi bata tura mata ba.

Haka aka cikasu da abinci kala kala suna godiya.farida duba ɗaya taiwa gidan tasan hamshaƙin me kuɗine mijin nata.

Kirkin abokiyar zamanta sosai yay mata dan tafison zaman lafiya duk da kasancewarta me faɗa.

Se washe gari gab da magriba ƴan rakiyar amarya suka tafi,inda tai kuka sosai daga baya ta ɗauki ta annabawa.wanka ta shiga ta fito tazo ta buɗe kayanta ta ɗauko wata riga meshegen kyau milk da stone ajikinta inda tabi koina na jikinta ta zauna das,abinka da cikakkiyar mace,komai yaji.hularta ta kafa akanta wacce aka siyo mata daga kamfanin MB FASHION TURBANS 07068787424 wacce ta ƙara fito da kyawun adon nata,dan mb fashion turbans sune na ɗaya inde hulace ga wanda basa iya ɗaura ɗankwali kukai musu yadinku zasuyi muku hula tamkar ɗankwali ku fito fess a farashi me rahusa suna turawa koina afaɗin nigeria dama duniya baki ɗaya.

Gefen gado taje ta zauna tana latsa wayarta lokacin ƙarfe tara na dare ta gabato.

Fadilace riƙe da hannun ango dayasha ado da milk ɗin gezner se ƙamshi yake hannunta ɗaya kuma riƙe da ledojin tsarabar amarya.

"amarya bakya laifi"cewar fadila lokacin data nemi guri kusa da labeeb ta zauna tana kallon faridar.

Kan farida aƙasa yake dan haka ɗagowa tayi tana murmyshi da ya kusa haddasawa fadila ɗaukewar numfashi batare data saniba.

Ta tsorata matuƙa da ganin kyan farida,itako amarya ko ajikinta miƙewa tayi cikin takunta me ɗaukar hankali tazo gabansu ta zauna aƙasa sannan ta gaishesu.

Fadila ta suma azaune ganin cikar halitta da diri irin na farida,shiyasa takasa amsa gaisuwar,saida labeeb ya zungurota.

Firgigit ta dawo hayyacinta suka gaisa,kasa jure zama tayi a ɗakin tai musu sallama tabar ɗakin.

Ta nufi ɗakinta da gudu dan ta kira ƴar chadi taji dalilin dayasa tazaɓo kilalliya kuma me kyau.

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





,*10*



"Ƴar chadi wacce irin macece kika aurawa mijina?"Cewar fadila a hargitse bayan ta kirata a waya.

''haba keko ta wajena,wacce zatai abinda muke da buƙata mana,ita na aura masa"ta bata amsa tana murmusawa.

"look ƴar chadi ba irin wannan naso ki aura masa ba,dan haka acikin satin nan zansa ya saketa asauya wata,dan gaskiya wannan ta kile da yawa"cewar fadila a buƙace.

Sosai hankalin ƴar chadi ya tashi jin abinda fadila ke faɗi,bakinta har rawa yake wajan faɗin"kiyi haƙuri kibarta zuwa lokacin biyan biƙatar taki,in kikasa aka saketa yanzu ze iya janyo tonuwar asirinmu wanda bazamu so hakanba,amma ke ya kika gani?"

Shuru fadila tayi tana nazari zuwacan de ta sauke ajiyar zuciya me ƙarfin gaske tace"shikenan ƴarchadi ba damuwa zan barta ta haihun daga ranar data haihu kuma shikenan"

Ajiyar zuciya ƴarchadi ta sauke tace"yauwa hakan yayi Allah kuma ya taimakemu"

"Yauwa ƴar chadi inaso ki yomin haɗi na musamman wanda baki taɓa min irinshi ba sabida infi kowa gun mijina,tunda yauzu ga wata bani kaɗai bace"cewar fadila cike da karsashi.

"baki da damuwa ayke kinmin komai dan haka zanmiki nima ki kwantar da hankalinki kekam"ƴarchadi ta bata amsa.

Daga haka sukayi sallama ta tura 200k acct na ƴarchadi dan ta haɗota.

bacci danar ɓarawone ya ɗauki fadila amma gaba ɗaya tunaninta nacan ɗakin amarya wanda har ciwon kai saida hakan ya haifar mata.

********

Acan farfajiyar angon da amarya kuwa bayan fitar fadila alwala yasa farida ta ɗauro shima ya ɗauro suka gabatar da sallar nafila dan godewa sarki Allah daya tabvatar da auransu,roƙonsu yayiwa auran albarka.

Bayan sun idar ne yasa hannu ya jawota jikinshi yana shinshinata yace"amaryata tasha ƙamshi nima asammun ƙamshin nan nima nasha mana"yafaɗi yana warware gyalen data rufa akanta.

Itade se sinne kai take tana murmushi,haka ya janyo tsarabar daya shigo da ita ya shiga ciyar da ita,har saida ya tabbatar ta ƙoshi tukunna ya barta shima yaɗan ci ya ajiye.

Toilet yajata sukai brush sannan suka fito,tana manne da jikinshi yaƙi sakinta.

Da ike two bedroom ne a part ɗin amarya,fita yayi zuwa nashi, ɗakin ya sauya kayan jikinshi zuwa na bacci.

Itama yana fita sauya kayan tayi tasaka doguwar rigarta silky milk ta zura pant ta feshe jikinta da turare ta haye gado abunta.

Dawowa ɗakin yayi ya samu har ta hau gado dan haka shima hawa yayi ya isa gareta,shima ya shige blanket ɗin.

Kashe wutar ɗakin yayi yabar dim light ta gefen gado,sannan ya janyota jikinshi,

A hankali ya raɗa mata akunne"zakiyi bacci baki jira angonki ba?"Ya faɗi yana wasa da hannunsa acikinta.

Ƙara shigewa jikinshi tayi tace a shagwaɓe"baccinne yafara kamani yasa na kwanta"

"Dole to in hukuntaki bisa hakan da kikayi baby"ya faɗi yana ƙoƙarin zame rigar jikinta.

Saida ya rabata da rigar ne ya rungumota jikinshi,boobs ɗinta acike a tsaye suna tokarin ƙirjinshi wannan abu yasashi nishaɗi matuƙa.

"bakisa bra ba baby why"ya faɗi yana shafo kan boobs ɗin daya haddasa mata wata sheshsheƙa gamida ɗan ruƙo hannunsa,tace tana cijewa"sabida zan kwantane yasa"

Bece komai va ya ɗora bakinshi kan ɗaya yana surcking yana pressing ɗaya da hannunshi.

Haka ya dinga rikitata da salonshi na ɗaukar hankali ta shiga rera masa ɗan kuka na shagwaɓa yana ƙara rikicewa.

Lokacin daya nufi ƙofarta ne taji wata azaba ta maye gurbin daɗin,nanfa ta shiga kuka da magiya kan ya ƙyaleta amma ko kallo bata isheshiba aykinshi kawai yake na haƙar rijiya.

Kuka cizo yakushi ba abinda bataiba dan ya ƙyaleta amma labeeb ya kasa dan wata irinn gamsuwacs yake samu ajikinta wacce be taɓa samunta agurin fadila ba hakan ne yasa saida ya maidata cikakkiyar mace tukunna ya ƙyaleta dan kukan biyu sukayi,shi na daɗi ita kuma na wahala,dukansu saida muryatsu ta koma kamar sunyi fama da murannan..


In banda albarka ba abinda yake samata yana rarrashinta tana kwance akan ƙirjinshi se kukanta takeyi.

*******

Koda gari ya waye da kanshi ya mata wanka ya kimtsata shima ya kimtsa,ya haɗa mata tea ya bata tasha sannan ya bata maganin rage zugi tasha ta kwanta.

Fadila de bata sa labeeb a idonta ba saida ya fito sallar azahar dam yanacan gadim amaryarsa dake bacci.

Har break fast duk tayi musu amma haka tagaji da jira taci nata tabar musu nasu ta koma ɗakinta taci kuka ta ƙoshi.








Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





*11*




Sai bayan ya dawo masallacine ya shiga ɗakin na fadila,wacce ke kwance kan gadonta tana kuka,

Da sauri ya ƙarasa gunta ya kamota ayko ra fincike tace cikin fushi"haka mukai dakai,laveeb nace haka mukayi dakai,watakan tun kan aje koina shine har ka fara wulaƙantani, to wallahi bazan yarda da haka ba"taci gaba da kukanta.

Zama yayi gefen gadon yace a tausashe "nifa kinga fadila tun farko abinda na tsana kenan yasa nace bazanyi auran nanba,kika takura,to gashi anyi fisabilillahi taya zanyi disvirgin ɗin yarinyar mutane kuma in tsallake inbarta ba tare dana bata kulawaba,toko a bariki muka haɗu mace tai maka kyautar virginity ɗinta ay dolenka ka girmamata bare kuma aure, da kinsan ciwon kan da zaki sani kenan ay da baki sa na auretaba"ya faɗi cikin faɗa faɗa.

Sosai hankalinta ta tashi ranta ya ƙara ɓaci da jin kalaman dake fita a bakinsa, amma haka ta daure tace"shine kake min faɗa dan na nuna kishina akan abinda nakeso?".

"To ay kece da abun haushi taya kece kika sani abunnan kuma ki wani zo ki kwanta kina sharɓar kuka,wanda inda arziƙima kece zakije ki kula da ita baniba,tunda de kece silar komai"

Shuru tayi batace komaiba hakan ke nuna alamun ta saduda hannu yasa ya janyota jikinshi ya rungume yace a atausashe"don Allah ki kwantar da hankalinki ni banyi aure dan in ɓata mikiba sedan neman haihuwa da mukeyi,in kina tada hankalinki zakisa nakasa yin abunda yadace pls kidena dom Allah"

Shuru tayi ta dena kukan,sannan ta ɗago tace"nide ka cikamin alƙawari ka saketa da zaran ta haihu don Allah "

Shuru yayi na ƴan sakanni sannan yace "to iya rigima naji muje kiban abinci nakaiwa ƴar mutane"

Miƙewa yayi ɗauke da ita suka nufi dinning,yana ɗan tsokanarta.

Kulolin abincin ta tayashi ɗauka sannan suka nufi sashin amarya tare.

Har lokacin tana ɗaki kwance ta farka amma bata sakko ba.

A Falo fadila ta zauna sannan shi ya shiga cikin ɗakin,da sauri ya ƙarasa inda take yana faɗin "iam sorry sweetheart,naje masallacine kuma naje gurin uwargida muka gaisa gatacan afalo ma tazo duba jikin naki"ya faɗi yana rungumota jikinshi.

Murmushi tayi ta sunkuyar da kai ƙasa tace akunyace"faɗa mata kayi banda lafiya?"

"Eh mana baby,ay dolene duk mesona yasoki babyna kuma ya tayani ji dake shiyasa na faɗa mata taso muje tana falo"ya faɗi yana sunbatar bakinta.

A hankali ta zuro ƙafarta ƙasa shikuma ya taimaka mata ya ruƙo kwankwasonta ta fara takawa a hankali,zuwa falon.

Fadila lokacin datai arba dasu labeeb riƙe da ƙugunta sun nufota ji tayi kamar ta fita da gudu sabida tsabar ɓacin rai game da hakan,amma haka ta jure, ta zauna har suka ƙaraso ya zaunar da ita sannan shima ya zauna gefen amarya,yayinda fadila kecan gefe,haka tai ta maza ta jure.

"aunty ina yini ya ayki?"cewar farida atausashe.

"lafiya lau ƙanwata ya kwanan amarci?"

Shuru tayi ta kasa amsawa sede murmushi kawai datayi.ta sunkuyar da kai.

"ance bakiji daɗiba to Allah ƙara lafiya,ni na tafi"ta faɗi gamida miƙewa azatonta labeeb ze biyota se ji tayi yace"ok to baby sena shigo zuwa anjima mungode."

Koda ta waiga taga me yakeyi,sai taga ko kallonta beyiba yana matsawa amarya cinyoyinta ne.

Da sauri ta ƙarasa ficewa daga ɗakin zuciyarta na shaida mata dolene ta ɗauki mataki na gasken gaske.

Shiko abinci ya zubo ya shiga bata tana masa shagwaɓa shima yana ci har ta ƙoshi sannan ya ɗauketa zuwa toilet wanka yay mata sannan ya ƙara gasata aruwan zafi tana ta masa kukan zafi wai gun ke mata.shiko sai aykin rarrashinta yake tayi.







Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





*12*


Koda fadeela ta koma ɗakinta kasa zaune tayi se kai gwauro take tana kai mari,ta saƙa wannan ta saƙa wancan a ƙarshe de ta samo mafita a zuciyarta.

Wayarta ta zaro ta sake kiran ƴar chadi akaro na biyu,tun bayan kawo amarya.

Bayan ƴar chadi ta ɗagane,fadeela tace"ƴar chadi akwai matsalafa"

"Ranki ya daɗe wacce irin matsala kuma,?"cewar ƴar chadi a tausashe.

"wannan amaryar inaso kota wanne hali tabar gidana inkuma ba haka ba,komai ze iya faruwa mara daɗi"cewar fadeela akausashe.

Sanin da tayi fadeela akan mijinta zata iya yin komai ne yasa ƴar chadi jin tsoron maganar uwa uba ga tata ƴar ko ta bata magani batasha bare su tashi tsaye.

Da ƙyar ta tattaro sauran natsuwarta tace"uwar ɗakina kar muyi haka,ni nafiso komai kiyi shawara kan ki zartar da hukunci"

"Shawarar banza,nan ba shawarar dake nayiba ƙarshe ga halin da kika jefani,ba yadda banyi dake ki turamin photon amaryar before ayi auren ƙi kikayi kika dinga bani wani banzan excuse har akayi auran to wallahi koma ƴar gidan uban waye ita sena auno muku ita gida"tana kaiwa nan ta kashe wayarta kamar ƴar chadin na gabanta.

Itako ƴar chadi in hankalinta yayi dubu ya tashi,hakanne yasa ta ƙudiri aniyar ko amutu ko ay rai inde akan auran ƴartane.

******-

Sannu a hankali amarya da ango suka cinye satinsu guda ba tare dasun fargaba anata kwankwaɗar soyayya.

Fareeda a ƴan wannan kwanaki ta gama haddace kan mijinta da abinda yake so da wanda bayaso yayin kwanciyar aure.

Yau zata fita girki ayko tun da gari ya waye tasashi agaba da ƴan koke koke,na zatayi kewarshi.

Wani irin daɗi ya dinga ji ganin kulawar datake bashi.

"kiyi haƙuri babyna kwana biyu kamar yaune, zan dawo gareki nima dauriya kawai nakeyi wlh amma nasan zanyi kewarki"ya faɗi lokacin daya rungumota jikinsa.

Gyaɗa masa kai kawai takeyi,alamun ta rarrasu.

Anata ɓangaren uwargida kuwa tuni anyi jiƙe jiƙe na magunguna data siya agurin wata sabuwar me magani,na cusawa ta cusa,yayinda gyaran sashin nata be dameta ba tunda de ta gyara masa haq.

Tun tana sa ran gani angon nata da rans bata ganshi ba,har de ta gaji ta Ɗauko wayarta ta kira numbersa wacce saida ta bashi missed call yafi talatin be ɗagaba,dik da yana jin ringing ɗin amma baze iya ɗauka ba sakamakon sinnar da sukr rayawa,fareeda ta baza masa doggy style yana aunawa,shi gunjin kuka itama gunji daɗi.

Fadeela baƙinciki ne yasa ta miƙe afusace ta nufin sashin amaryar taga abinda ya hanashi ɗaga kiranta.


Tun a bakin ƙofar falon take jiyo sautinsu dan akan kujerar falon suke shaanin nasu.

"ahhhhhh yaya kayi a hankali washhh ahhhh dukafa take shigewa,wayyo yayana,ahhhhh"cewar fareeda kenan amaya bata laifi,yayinda shiko ango ya riƙe mazaunanta duka biyu yana ƙara ƙaimi faɗi yake"baby daure saura,biyu banaso kewarki ta dameni,ahhhhhhhh washhhhhhh babyna kinada daɗi sosai"


Fadeela dake tsaye bakin ƙofar jirine yafara ɗaukarta,ayko da sauri ta kama bango dan kaɗan ya rage ta bugu da ƙasa.

Haka ta rarrafa,ko gabanta bata gani ta koma sashinta,idanunta cike da hawaye.

Bakinta har ɗaci yake mata sabida ɓacin rai inda har dishi dishi take gani sabida hakan.

Nan ta kwanta falonta taci kukanta ta ƙoshi har kukan ya bushe dan kanshi.


Shide ango amarya bata sallamoshiba seda ze tafi sallar magriba,kasancewar ranar ba ayki weekendb,sannan yay sallama da ita.


Masallaci yafara zuwa yay sallah sannan ya nufi sashin uwargidanshi hankali kwance.








Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u


🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*





*13*



"Uwargida sarautar mata,kinjini shuru yau ,ƙanwar takice bata jin daɗi yasa na ɗan zauns inga yanayin jikin"ya faɗi lokacin daya cire hular kanshi ya zauna kan kujerar kusa da ita yana mata murmushi.

Ayko miƙewa tayi kamar kububuwa ta fara magana cikin matsanancin fushi wanda shi kanshi ya tsirata da yanayin nata.

"ashe ka iya ƙarya,wallahi kaji kunya kuma kayi asara,har ni zaka zo kasa agaba da nufin zaka tsara,sanda kake cinta afalonta kayi tunanin akwai me junku agidan,koko mising ɗinta da zakayine yasa kanka ma yafara mance komai?"

Shuru yayi ya rasa inda zesa kansa se yanzu yakejin kunyar abinda ya aykata mata dan lokacin girkinta tun azahar ya shiga amma bezoba ya ɗauka inya mata ƙarya zata yarda ashe taji komai.

"kiyi haƙuri fadeela don Allah sharrin shaiɗanne"ya faɗi a kunyace.

"dama ay inkaji anbaka haƙuri an cuceka ne dan haka kuje kuda Allah wallahi ba wanda zan yafewa acikinku."

Tana kaiwa nan ta juya zuwa ɗakinta da guduta faɗa kan gado ta rushe da kuka me taɓa zuciya.

Miƙewa yayi jikinshi na rawa,ya bita ɗakin nata,rarrashinta ya shiga yi da kalamai masu daɗi amma taƙi yin shuru.

Hakanne yasa yaje ya kulle ƙofar ɗakin sannan ya dawo cikin ɗakin,rage kayan jikinshi yayi,sannan ya zauna akusa da ƙafarta ya fara mata tafiyar tsutsa tana ɗan ƙwacewa,yasan ta kanta shiyasa be denaba har zuwa lokacin dayaji ta dena ƙoƙarin ƙwace ƙafar.

A hankali ya rabata da zanin jikinta ita yasa hannayen yana fingering ɗinta cikin salo da ƙwarewa ayko tuni ta mance kuka take ta shi kamoshi,shiko ina shima ya kwaɗaitu da ita,haka yaci gaba da jagwalgwala,ƙarshe de shuru kakeji uwar gulma tayi ciki,da uhm se uhm uhm,

Shigar farko da yay mata dagashi har ita saida sukai wata ƴar ƙara,sabida wani maganaɗisun daɗi,da sukaji,ayko nan fa ya ɗauki hanya ɗoɗor beji be gani,har saida ya

3 / 12