MAI MAGANIN MATA COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Muhammad Surbajo Category :  Taskar Novels

Chapter   8 / 12

21K to 24K   out of 35.2K words

matuƙar bakya cikin idda wlh zan iya auranki,matuƙar kina sona,mu ba yara bane,dan haka inaso inji raayinki akaina.

Hayaniyar shigowar su labeeb da hajiyarsa da ƴan uwansa su biyune yasasu yin shuru.

Amfani tayi da damar hakan ta gyara murya tace"Habeeb haƙiƙa aurena na farko,banyi dace da miji da uwar miji da dangin mijin da suka yarda da ƙaddarar Allah ba,saida suka sa na fara tantama akan kasantuwarsu musulmai sabida rashin yadda da ƙaddararsu,amma yanzu alhmdllh,ina godiya ga Allah daya kawoka cikin rayuwata,inaso ka riritani kamar ƙwai,ni kuma nayi alƙawarin bada raina fansa ga rayuwarka da farincikinka masoyina"

Wayyo Habeeb wani irin farincikine ya kamashi wanda har ƙwalla saida ta fito masa,yayinda su labeeb dake waje ba abinda basu jiba wanda hakan ne yasa labeeb ɗaga labulen sitroom ɗin cikin ƙunan rai dan yaga wanne shegene agurin matarsa.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*33*

Jikinshi har ɓari yake bakinshi na kakkarwa yace"fadeela waye kuma wannan,daze shigo har gidanku ya keɓe dake?"ya faɗi cikin ɓacin rai

Habeeb binshi yayi da kallo tabbas ko baa faɗi masa ba yasan tsohon mijintane,dan haka cikin natsuwa yace"malam in akazo guri ana sallama"

"Ka adana kalamanka zasuyi maka amfani lokacin danazo kanka"cewar labeeb afusace.

Se alokacin fadeela tai magana inda tace a tausashe,"yallaɓai dan Allah kai shuru kan ranka ya ɓaci akan abinda bekai ya ɓata maka rai ba,"ta faɗi tana kashewa habeeb ido cikin salo na musamman.

"fadeela wallahi inkika kuma mishi wannan kallon agurinnan se de ɗaya cikinmu ya fita araye agurinnan tsakanin nidashi"cewar labeeb kamar wani mayunwacin zaki.

miƙewa tayi ahasale tace"dakata malam,bafa ze yiwu kazo kasameni da baƙona kanemi ci masa mutunci insa ido ina kallonka ba
me haɗin biri da gada"ta faɗi cikin fushi.

Tasss labeeb ya ɗauketa da mari,batare dayasan lokacin da yay hakanba.tsabar kishi ya rufe masa ido.idanunshi suka fito tsigar jikinshi ta tashi,cikin tsananin ɓacin rai habeeb shima ya ɗaukeshi da mari.

Da zafin nama sukai kan juna inda fadeela batai ƙasa aguiwaba ta shiga tsakaninsu,tana ƙarajin kuka tace"tunda abun ba mutunci to ku fara dani tukunna kamin junanku"ta sake fashewa da kuka dajin ɗacin sakin da yay mata wanda badan hakanba meze shigo da habeeb cikin rayuwarta.

hajiya da ƴan uwan labeeb dake can tare da umma suna bata haƙuri kan asasanta,jiyo kukan fadeela ne yasa gaba ɗaya suka ruga da gudu zuwa sit room ɗin harda umma dan ganin meke faruwa.

habeeb suna shigowa yay sauri yayi ƙasa ya sunkuya yana gaishesu.

"meke faruwa agurinnan fadeela?"cewar umma a ɗan tsorace.

Clkin kuka fadeela ta labartawa umma abinda ya faru,caran ya amshe batum da cewa cikin fushi"umma nifa ta kallah tacewa ina ruwan biri da gada ina mazaunin mijinta uban ƴaƴanta"yafaɗi with confidence.

Habeeb miƙewa yayi tunda family issuene be kyautu ya zaunaba,sallama yamusu ya fice fadeela ta mara masa dan masa rakiya ayko cikin zafin nama labeeb ya fimcikota ta dawo,ran ummanta ya ɓaci shiyasa tunkan fadeela tai magana ta rigata da cewa.

"labeeb inaso kasamo natsuwa kasa akanka ka fahimci fadeela bakai ka haifamana ita ba,aurene ya haɗaku kuma yanzi babu auram,inbanda rabon ƴaƴa,kaga tunda kai ka wulaƙanta kacr baka so,ay wani naso,dple zamu aurar da ita,dannhaka inaso duk sanda kazo kaganta da wani kai abinda ya kawoka ka tafi ba huruminka bane hanata kula maza.ke kuma wuce kije ki rakashi"cewar umma cikin fushin da ba wanda yay tasammanin tana dashi.

Hankali kwance fadeela tabi bayan habeeb,wanda ke jingine jikin motarshi yana jiranta.

Bayan fitartane hajiyar labeeb tace"hajiya dan Allah ayi haƙuri a sasanta ta koma ɗakinta kinga irin haka bazata kuma faruwaba"

"Hmmmmm banice zan zaunawa fadeela a ɗakiba amma banajin kunada wani kirkin da fadeela zata kalla ta dawo gidanku,na farkode kunbar ƙasarnan kunbarta a halin mutuwa da rayuwa,ba dan komaiba sedan bata haihuwa,dan haka hajiya dama ganin ƴaƴa kuke zuwa inaga zefi kawai kutafi dasu can gurinku,wannan sintirin ya ishemu kuma haka gaskiya"cewar umma cikin fushi.

Hajiyar labeeb jiki har rawa yake tace"ayi haƙuri insha Allahu zaa kiyaye kar araba ƴaƴa da uwarsu sabida mu,"

"Umma dan Allah kiyi haƙuri kubani damar gyara kuskurena wallahi ina son matata umma"cewar labeeb yana hawaye.

" tsakanink"cewar umma gamida ficewa ta basu gurin.

Jiki a saɓule suka maida yaran sukazo suka fice koda suka fito labeeb ji yake kamar yaje ya shaƙe habeeb ganin yadda sike hira cikin nishaɗi shida fadeela,haka yabar unguwar badan ransa yasoba.

Bakwa comments shiyasa banson yi.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*34*

"Yallaɓai kayi haƙuri da abinda ya faru azuwanka na farko gidan mu dan Allah"cewar fadeela atausashe.

Murmushi habeeb yayi wanda ya ƙarawa fuskarsa ƙyawu yace"hmmmm fadeela kenan,nifa ko haushi beban ba wlh marinki da yayine kawai ya fusatani,amma wlh ko nine zan iya yin abinda yafi haka akanki,kuma wlh wannan abunda nagani ya ƙaramin ƙaimi wajan ganin na mallakeki amazaunin matata,dan da kina da wasu munanan ɗabiu bazeyi haka akankiba,roƙona gareki fadeela don Allah karki gwadamin soyayyar na huce,kisoni don Allah,sabida inkika soni dan kinajin haushin mijinki daga sanda kika huce zaki so komawa can ni kuma ki fara ɓata raina,""ya faɗi amarairaice

Dariya tayi me ɗan siririn sauti sannan tace"mu sa Allah a gaba insha Allahu shine zemana jagoranci ban tara sani da Allah ba amma banajin akwai tunanin waiwayen baya azuciyata"

Sosai habeeb yaji daɗin batun nata gyara tsayuwa yayi sannan yace"inhar kinga na miki amazaunin abokin rayuwa fadeela kibani dama nan da watanni biyu in mallakeki"

Murmushi tayi sannan tace"jego fa nakeyi,baze yiwu ayi hakanna yallaɓai duba da cewa yaran jariraine"

"Haramunne aure da jariran fadeela"yayi tambayar yana kallon ƙwayar idonta.

"ko ɗaya ba haramci aciki,nice de bazan iya hakanba sabida bazan samu lokacin baka taka kulawarba,shiyasa kaji nace mubari zuwa gaba kuma muba Allah zaɓi."

"To najiki amma ban gamsuba, dan haka mubar maganar in na dawo maci gaba"ya faɗi yana murmushi.

Daga haka sallama sukayi ya wuce ita kuma ta shiga gida,

A falo ta samu umma nazaman jiranta da fadeel a hannu ya farka yana kuka,da sauri ta ƙarasa ta amsheshi sannan ta bashi nono.

"Fadeela,a shaanin aure ke yanzu kin wuce abaki umarni sede shawara,inaso ki natsu ki kwantar da hankalinki ki zaɓawa rayuwarki abokin haɗi na gari,labeeb kin zauna dashi kin sanshi kinsan khairinsa kinsan akasin hakan,seki sashi amizani kiga wanne ne yafi nauyi,seki ayki da hakan,shi kuma wannan baƙone baki san komai gameda shiba,dan haka ki natsu kibi komai asannu,labeeb da mahaifiyarshi sun munana mana amma hakan bazesa inso ki rabashi da ƴaƴansa ba fadeela,kije kiyi tunani ina miki fatan alkhairi"cewar umma tana kallonta.

Gyara zama fadeela tayi tace a ladabce"a gaskiya umma ni banason wani abuma ya ƙara haɗani da labeeb dan gaskiya ya fita araina kawai kitayani da addua"

"To Allah yamiki zaɓi nagari yasa ki gama da duniya lafiya "

"Ameen umma nagode."

**********

Tundaga wannan rana soyayya keta ƙara kaifi tsakanin fadeela da habeeb koyaushe suna maƙale da waya.

Sosai fadeela kejinshi cikin ranta sabida ta fahimci shi mutumne me ibada,haƙuri da sanin ya kamata shiyasa take sonshi.

Shiko anashi ɓangaren labeeb komawa yayi kamar wani zautacce,ko ina zancan matarshi fa ƴaƴanshi yake,babu wanda be turoba kan aba fadeela haƙuri amma taƙi ta kafe ita bazata komaba.

Tun umma najin haushin sintirin da ake mata a gida har ta koma jin tausayinsu,saidai matuƙar fadeela batai raayin komawaba ita bazata tirsasataba.

Bakwa comments shiyasa banson yi.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*35*

"Nifa gaskiya wannan abun ya isheni haka ehe,baze yiwu kullum baka da ayki saina tunanin tsohuwar matarkaba wlh"cewar fareeda lokacin data iske labeeb a ɗakinsa yana kallon hotunan fadeela.

Ajiye wayar yayi ya ɗago ya dubeta a sanyaye yace"fareeda inaso kisani rasa fadeela arayuwata tamkar rasa komai nawane ciki ko harda ke,fadeela uwar ƴaƴan nawace kike zaton bazanyi tunaninta ba,?hello kanki ɗaya kuwa?"

Fashewa tayi da kuka tana faɗin"auni kakewa gorin haihuwa labeeb,?"ta sake fashewa da kuka.

Shi abun mamaki ya bashi gamida takaici dan haka amsa yabata dacewa"fareeda banason drama anan gurin kibarni inji da abinda yadameni fadeela dan zakiyi kukan gorin haihuwa nake miki dan na kirata uwar ƴaƴana hakan bazesa indenaba,dan kema abaya ay na miki"

"To wlh ni bazan ɗauki wannan wulaƙancinba kullum baka bani hakkina kana tunanin wata wlh Allah zesakamin"ta faɗi cikin kuka.

Murmushin ƙarfin hali yayi,ya miƙe ya fice daga gidanma baki ɗaya dan yasan inya zauna zata ɓata masa rai.

Yana fita ta ɗaga waya ta kira ƴarchadi tana kuka,

Hankali atashe ƴarchadi tace"nashiga uku fareeda Allah yasa ba saki bane?"

"Mama ba gwanda sakiba da abinda ke shirin faruwa,wlh fadeela yakeso yadawo da ita,kuma inta dawo mama kema kinsan munshiga uku,tunda yanzu itacs akan komai ita uwar magada"cewar fareeda cikin kuka.

Ajiyar zuciya ƴar chadi ta sauke sannan tace"Wannan me sauƙine fareeda matuƙar kina cikin gidan komai me yiwuwane,inaso ki kwantar da hankalinki,dan malam Ali boka yacs baze bar hakan ta faruba"

"To mama shiyasa nake sonki wlh Allah yabarmu tare mamana"ta faɗi tana murmushi.

Daga haka cigaba ƴarchadi tayi da kitsa mata tuggu kala kala na yarda zata hana dawo da faddelar.

**********

"Nide ina neman alfarma gimbiyata abani dama in turo magabatana ko ranace asa mana hankalina ya kwanta,kingafa su fareed watansu shida yanzu"cewar habeeb lokacin dayazo gidan su fadeela kamar yadda ya saba.

Murmushi tayi sannan talan kaɗa ido cikin sigar ɗaukar hankali tace"yallaɓai me kake tsoro?"

."Late comer fadeela shi nake tsoro da sharrinsa shiyasa nakeson kama dahir"ya bata amsa amarairaice.

Dariya tayi sannan tace "ay kaine late comer ɗin"

Shima dariyar yayi sannan yace"fadeela wlh da gaske nake miki kibani damar turosu pls"

"To baka da damuwa,zanwa umma magana setayiwa ƙanin babana magana se abaka ranar dazaka turosun,hakan ya maka?"

"nagode fadeela nakuma ji daɗi sosai wlh Allah yabar ƙauna"ya faɗi yana murmushi.

"Amin "ta bashi amsa.

Daga haka hirarsu ta masoya suka cigaba dayi,dannkowa cikinsu nason ɗan uwansa.

***********

"Fadeela banƙi ki auri habibu ba dan duk wata nagarta tazama miji naganta atattare dashi,nide ƴanbiyune banaso suje agolanci,shi kanshi labeeb kiduba kiga yadda duk ya lalace kamar wanda ke gadon jinya,dik dan ke,haba fadeela"cewar umma,cikin yanayi na jimami.

Turo baki gaba tayi sannan tacs"sabida ƴaƴanshi de umma dabasa tare dashi,shiyasa yake ramewar.

"inda dan ƴaƴanshine da tuni ya amshi abunshi fadeela yamaidasu gidansa dan yadinga ganinsu kullum,ki natsu kiyi tunani son da mijinki ke miki bayawa ƴaƴansa haka"

"Nide umma adena maganarshi dan Allah zacan habeeb nake miki "

"to fadeela bazan gaji da baki shawaraba amatsayina na mahaifiyarki,"

**********

A cikin satin iyayen habeeb sukaje gurin kawun fadeela kasancewar mahaifinta ya rasu.

Anmusu tarba ta mutunci da mutuntawa.kuma sunji daɗi sun yaba inda akasa ranar auran aranar nan da watanni shida masu zuwa.

Ranar daga fadeela hat habeeb kwana sukai awaya suna musayar kalamai dan nuna farincikinsu ga junansu.

Bakwa comments shiyasa banson yi.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*36*

"Fadeela wannan hukuncin da kika yankewa kanki bame kyaubane ba fadeela,kowacce uwa ansanta da sadaukarwa dan ƴaƴanta suji daɗi,yau koda ace ke inkika koma gidan labeeb wiya zakuci kinfi kowa sanin ƴaƴanki gata zasu samu,tomeze hana baza ki haƙura da naki farincikin kiso na ƴaƴankiba?"cewar murja lokacinnda fadeela taje kaimata cingam ɗin sa rana.

"murja kenan watakan har kin manta duk cinkashin da akamin agidan na labeeb"cewar fadeela cikin mamaki.

"ba mantawa nayiba fadeela goben ƴaƴanki na kalle miki,bafa azama atsakanin uban wani da ƴaƴan wani dan Allah kiyi tunani"

"To kimin fatan alkhairi kawai nida sabom mijina"fadeela tafaɗi tana dariya.

Murja shuru tayi tana kallonta dan ita haushi take bata kan rawar kan datake akan habeeb ɗin.

Haka ta tafi ko rakiya bata samu daga murjarba,hakan bedami fadeela ba.

********

"Labeeb na samu labarinfa ansawa fadeela ranar aure da wannan guy ɗin"cewar wani abokin labeeb ɗin lokacin dayaje office ɗinsa.

A zabure labeeb ya ɗago ya dubeshi bakinsa na rawa yace"da gaske kake ahmad fadeela zatai aure?"

"Wlh dan nima abokin guy ɗin to irin ɗan area ɗinmune shine yake faɗamin"tun kan Ahmad ya gama magana labeeb ya fice da gudu daga offics ɗin,

Ko kaɗan bebi takan motarshiba dan gani yake aƙafar seyafi sauri,

Ahmad ne yabiyoshi da mota,wacce da ƙyar ya shiga dan dagewa yayi akan ahmad ɗin yatafi da motar shi sauri yakr ze tafi a ƙafa😄.

Sun isa gidan su fadeela,inda da gudu labeeb yafice amotar zuwa cikin gidan hankalinshi atashe.

A tsakar gida suke zaune suna hira ya faɗo musu,kai tsaye gaban fadeela yaje ya zube guiwowinsa hawaye nabiyo idanunsa,yace bakinshi ba ɓari"fadeela kitaimakeni ki rufamin asiri,kiyafemin abinda nai miki wlh kika auri wani mutuwa zanyi,"

Taɓe baki tayi sannan tace"Allah jiƙanka"

Gefen zuciyarshi yariƙe inda tari ya sarƙeshi,kan kice me yafara aman gudanjini,zuwacan ya yanke jiki ya faɗi agurin.

Zumbur ta miƙe tsaye jikinta na ɓari ta nufi umma dake neman hijab ta fita neman taimako tace "umma nashiga uku karfa ya mutu umma kitaimaka masa......"marin da umma ta ɗauketa dashine yasata yin shuru.

Da sauri umma ta fita tana fita taga ahmad wanda tasanshi farinsani dan sunsha zuwa da fadeel gidan.

"ahmadu shigo ciki abokinka ya faɗi munrasa yadda zamuyi"cewar umma tana janyo hannun ahmad ɗin.

.Da sauri ya shiga cikin gidan ganin halin da labeeb ɗin yake ciki sosai ya firgitashi.

Mota ya koma da gudu inda fadeela ta buɗe masa get da mahaukacin sauri.

Yana shigo da motar,ta kamashi sukasa amota,itama ta shiga ta ɗora kan shi akan cinyarta tana hawaye,ahmad yaja motar suka fics daga gidan da mahaukacin gudu sukai asibiti.

Bakwa comments shiyasa banson yi.

*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*

Comments shike bada ƙwarin guiwar yi

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

*TALLAH TALLAH TALLAH*

*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*

*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*37*

Basu jimaba suka isa asibiti,wanda alokacin nkallo ɗaya zakaiwa fadeela ka ɗauka ta shekara tana ciwo sabida tsabar firgicewar datayi.

Likitocine suka rufu akansa dan ceto rayuwarshi,wacce take ƙoƙarin guduwa.

Fadeela inbanda kuka da addua ba abinda take ahmad ne ke kwantar mata da hankali.

Se bayan awanni uku likitocin suka basu albishir ɗin ya farka,amma bazasu iya ganinshi ba sai cikin dare.

"fadeela muje inkaiki gida inyaso ni se indawo,kinsan

8 / 12