Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Taskar Novels
group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
*TALLAH TALLAH TALLAH*
*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*
*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*44*
Baki buɗe take binsu da kallo tana ƙara kutsawa cikin falon.
Fadeelace ta fara lura da ita,dan haka direwa tayi daga bayan labeeb ɗin tace da fareedar"adaure adinga sallama koda kuwa aturakar mijin dakasan ba kai kaɗai yake aureba dan gujewa mummunar gani"
Sai a lokacin labeeb ya ankara da fareedar dake tsaye wutar masifa na cinta.
Yi yayi kamar be gantaba yaci gaba da wasansa da ƴaƴansa.wanda yin hakan sosai ya ƙara ɓatawa fareedar rai.
"Inaso insan me yakawoki gun mijina kamin in nuna miki aynihin kalata,dan wallahi zaa mutu har liman"cewar fareeda cikin fushi.
"Ko kwartanci nazo gidanki ay inada alfarmar dazanyi infita batare da an tuhumeniba bare kuma aƙarƙashin igiyar aurena nake,ke ko wani makamancinki baku isaba wlh ku rabani da mijina uban ƴaƴana"ta bata amsa azafafe itama.
"kutuma dumadu,kinaso kice anmaida aurenkune kome kikeson sanar dani?"cewar fareeda jikinta na ɓari.
"ke banason shashancin banza,inba matata ta aureba dama kin taɓa ganina da wata ne,daga shigowarki se hayamiya,wannan ay daƙiƙancine"cewar labeeb a fusace.
Da sauri fadeela ta shige jikinshi cike da kirsa,ta fara hawaye tana shafa ƙirjinshi tana faɗin"kataimakeni karkayi fushi mijina,kasan lafiyarka nada matuƙar amfani agurina,likita yace banda fushi pls babyna ayi haƙuri"ta faɗi tana kwantar da kanta aƙirjinshi.
Hannu yasa a ƙugunta ya tallabota yace cike da kulawa yana share mata hawayen"ya isa haka matata nasan ciwona damuwarkine kuma bazanyi abinda bakyasoba kinji ko"
Simi simi fareeda ta juya ta fice da part ɗim dam ta fahimci inbata bi komai a hankaliba zata koma inda ta fito.
Ɗakinta ta shige,ta maida ƙofar ta kulle ranta na mata zafi hawaye na biyo idonta.
Number mahaifiyarta ta kira,tana ɗagawa ta rushe mata da kuka tana mata bayanin abinda ke faruwa.
Sosai hankalin ƴarchadi ya tashi,amma saita daure tace"fareeda karkiyi ƙasa a guiwa kinji ko,wani satin insha Allahu haɗin malam na bakin kogi zan amso miki kinsan shi sha yanzu magani yanzu ne,dan haka zata koma inda ta fito"Ta ƙarasa maganar cikin rarrashin fareedar.
Sosai fareeda ta gamsu da uwartata, dan tasan ba abinda ta faɗi wanda bazata iya aykatashiba.
Miƙewa tayi ta nemi abinda zataci dan yunwa take ji,ko karyawa batayiba.
Saida taci ta ƙoshi sannan ta hau gyara ɓangaren nata duk da ba wani datti yayiba sosaiba.
********
"Fadeela dan Allah karki biyewa yarinyar nan kuna samun matsala,baki ganin yanzu ke uwace abinda kikayi su fadeel shi zasuyi"ya faɗi yana wasa da hannunta.
"Abban twins insha Allahu zan kiyaye duk da nasan ta rainani amma zan kiyayewa abinda ze haɗomu"ta faɗi tana murmushi.
"Allah miki albarka uwar ƴaƴana,wai nikam ina murjane fadeela naga bata zoba ko batasan kin dawo bane?"ta faɗi yana kallon ƙwayar idanunta.
"wallahi murja bata garine kwana biyu,jiya mukayi chat take cemin ta shigo gari,kuma nasan zeyi wiya yau bata nemoniba"
"To ki kirata mana baby ta tayaki gyara part ɗin naki,tunda kinga jiya an kawo furnitures ɗin,sabida wannan sarkin faɗan ta dawo banaso kudinga samun saɓani kinji ko"
"Zankirata insha Allahu anjima"ta faɗi tana murmushi.
Ya jima tare da fadeela kamin yayi wanka ya kwashi su twins da kayan abincinsu suka wuce gidan umma,dan tasamu sakewar gyara part ɗin nata da jiya yasa aka kawo mata komai sabo.shiyasa ze kaiwa umma su twins ɗin.
Fitarshi ba jimawa murja ta faɗo gidan dan taje gidan umma nemanta take shaida mata abinda ya faru.
Tunda tajiyo muryar murjar na kwala mata kira tun a tsakar gida tasan ta samu labarin ta komo gidan mijin nata,wanda tasan murja na ɗaya daga cikin masu ƙaunarta data dawo gun uban ƴaƴanta.
*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*
Comments shike bada ƙwarin guiwar yi
Kumude je zuwa.
*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*
*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
*TALLAH TALLAH TALLAH*
*BA RASHIN NIIMA BACE,BA ABUƊE KIKE BA ƳAR UWA,BA GAMSUWACE BE SAMUBA,BA DAƊINE BAKYAJI YAYIN JIMAI BA,BA ƘARNI KO WARI KIKEBA ƳAR UWA,MATSALARKI SANYIN MARA NE,DUK WAINCAN MATSALOLI DANA LISSAFA ASAMA,DA YARDAR ALLAH SUNZO ƘARSHE,FITAR RUWA KOWANNE IRINE,ƘAIƘAYIN GABA, SAURIN KAWOWA GA NAMIJI,ƘANƳANCEWAR GABAN NAMIJI,KOMA ABAR TAƘI TASHI,DUKA AYKINE NA SANYI,KU TUNTUƁEMI AKAN WANNAN NUMBER 09064705112 DAN KAWO ƘARSHEN DAMUWARKU,AKAN KUƊI ƘALILAN,*
*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*45*
Da gudu ta fita suka rungumo juna suna dariya,har suka ƙaraso falon basu saki junaba seda suka zauna akan kujera murja tace tana ɗakama fadeelar duka.
"ƙawata baki da mutunci wlh,ace zaki dawo gun uban ƴaƴanki amma ko labari"
"Wallahi murja bansan da zan dawo rayuwar labeeb ba,habeeb ne yaje gun kawu da kansa yasa aka maida aurena da labeeb sabida yaje asibiti yaga halin da yake ciki dan har jininsa yabada aka ƙara masa"ta faɗi cikin jimami.
Itama murja jikinta yayi sanyi,asaɓule tace"yanzu shi habeeb ɗin yana ina,wayyo Allah wlh tausayinsa yakamani,gaskiya yayi namijin ƙoƙarin da ba kowane ze iya yinsa ba"
"banaceba murja,danni rabona da habeeb tun ranar dayasa aka maida mana da aure,"
"Allah bashi wacce tafiki fadeela ke kuma ki natsu kibi mijinki dan Allah fadeela kar akuma samun matsala,yana sonki kar ki damu da kishiyarki ki fuskanci mijinki da ƴaƴanki dan Allah"cewar murja tana dafa fadeelar.
"insha Allahu murja zanyu kamar yadda kikace,sede kinsanni bana ɗaukar reni bazan barta ta renaniba wlh"
"Ba batun bari arainaki dama amma kizama me haƙuri dan Allah"
"Se zuba muke ko ruwa baki shaba"cewar fadeela lokacin data miƴe ta nufi kitchen dan kawo mata abun taɓawa.
Bayan ta ɗan natsane fadeela tace"ɗazu abban su twins kecewa in kiraki kitayani ayki ƴar halak ashe kina kusa to gama kitashi muje ki kamamin insamu inbar musu turakarsy"ta faɗi tana dariya.
"ay ni eh fareeda senayiwa turakar wankan tsarki,kamin incigaba da amfani da ita"cewar murja tana dariya.
Duka fadeela takaimata itama tana dariya tace"Allah ya shiryeki murjis"
Daga haka suka nufi part ɗin ba fadeela ba wani aykine me wiyaba dan duk anjera kayan kawai dw ɗan ƙarashene,ayko cikin ƴan awanni guri yayi fess murja se santi takeyi.
Murja bata baro gidanba sai bayan la'asar fadeela ta cikata da shatara ta arziƙi.
***********
Labeeb koda ya dawo gida da dare,part ɗin fareeda yafara sauka tunda aƙaida itace da girki.
Ba yabo ba fallasa ta tarbeshi,shima haka,ɗakinshi ya wuce ya rage kayan jikinshi ya shiga wanka,yajima yana wankan kamin ya fito,ya gyara jikinshi yasa jallabiya sannan ya fito falo.
A zaune take a falon,dan haka guri yasamu ya zauna,ta sake masa sannu da zuwa,ya ansa sannan duka sukayi shuru,can de ta ƙara cewa.
"yakuma ƙarfin jiki?"
"Ke bakiga na warkebane"ya bata ansa aɗan fysace
"kayi haƙuri yallaɓai wlh danaga jikin naka ya matsane yasa nace bari inje gida ahaɗoma na hausa kuma agani,shine yasa natafi na barka."ta faɗi hawaye na biyo idanunta.
Labeeb beson ganin kukan mace,dan haka kamota yayi ya zaunar da ita kan cinyarshi yace "banason kuka pls,naji to share hawayenki"
Sharewa tayi kamar yadda ya buƙata,
"kawomin abincina mana yunwa nakeji."ya faɗi yana shafa cikinshi.
Da sauri ta miƙe ta nufi kitchen,ta barbaɗa maganinta acikin abincin da abinshan sannan ta kawo masa.
Tana ajiyewa ya miƙe yace yana shafa fuskarta"minti biyu baby bari ingano su twins da mamansu tunda nadawo ban leƙaba kinga kamin indawo yaɗansha iska se inci"yana kaiwa nan yajuya yay tafiyarsa batare daya ji mezatace ba.
*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*
Comments shike bada ƙwarin guiwar yi
Kumude je zuwa.
*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*
*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*46*
Turus ta koma ta zauna dan bataso hakanba,amma tasan daga sanda yaci abincin fadeela ta kaɗe ita ƴaƴanta sede wata ba itaba.
Shiko labeeb yana isa part ɗin fadeela yasameta,zaune tana cin abinci wanda kuma ya jima yana marmarin cinsa watakan tuwon dawa da miyar kuɓewa busasshiya yaji busasshen kifi da naman rago da manshanu.
Ɗagowa tayi tana masa sannu da zuwa fuskarta ɗauke da murmushi.
Gefenta yaje ya zauna yace yana shafo fuskarta"haba da na ɗauka iya sandar girmance ke kaimiki karo yasa kike ƙiba ashe harda cin tuwon dawa"ya ƙarasa maganar yana dariya,
Itama dariyar tayi sannan tace"abban fareed kuma harda tsokanako,to bakomai zan rama ne"ta faɗi cikin faraa.
Gyara zama yayi sannan yace,"dawowata kenan nai wanka nace bari indubaku,yunwa nakeji baby bani tuwon naki inci pls"
"Abban fadeel to in auntyn yara ta tanajekafa kaje kaci acan pls,namaka alƙawarin inka dawo ɓangarenmu zan girka maka"
Bin ta kawai yayi da kallo batare dayace mata komaiba,sanin hali akace yafi sanin kama,miƙewa tayi tsam ta nufi kitchen taje ta xubo masa ta dawo.
Har ƙasa ta durƙusa tace"tuba nake mijina gashi agafarceni".
Ba musu yasa hannu ya karɓa,sannan yasa hannu ya riƙe mata kunne yace"na farko na ƙarshe da zaa ƙara hanani abinci inba anan nakeba"
"Wayyo prince zafi,afuwan bazan ƙara ba"ta faɗi cikin shagwaɓa me cike da kirsa.
Sakinta yayi sannan yasa cokali yafara cin abincin yana bata labarin office.
Saida ya kwashe awa guda agun fadeela kamin yamusu saida safe,shima dan yasamu su twins sunyi bacci da idonsu biyu ze iya awa ukuma be tafi ba.
Har ƙofa ta rakashi ta juya zata tafi yasa hannu ya rungumota jikinshi,daga yanayin rungumar tasan mijinta na kewarta.
"ina kewarki babyna,"ya raɗa mata akunne.
Ƙara shiga jikinshi tayi tace"nasani prince,nima hakane daga ɓangarena"ta faɗi a tausashe.
Sun jima a haka kamin ta ƙwace jikinta ta koma da ɗan gudunta tana ɗaga masa hannu.
Girgiza kai yayi ya juya jiki asanyaye haka kawai yakeji kamar yari zaa kaishi sabida be tare da fadeelarsa awannan daren.
Fareeda wacce ta cika ta batse sabida rashin dawowarshi da wuri,tana zaune a inda yabarta ya shigo.
"Wai nufinki kina gunnan baki tashiba?"ya faɗi yana zama kan kujera .
"eh"kawai tace masa batare datayi wata magana me tsayiba.
"good"yace gamida miƙewa ze wuce ɗaki.
"abincin nakafa"ta faɗi ranta aɓace,dan gaba ɗaya haushi yake bata.
"sorry naci tuwon dawa gun fadeela na ƙoshi dashi"ya faɗi ba tare da damuwar komaiba.
Miƙewa tayi afusace tace"yanzu labeeb sabida tsabar rashin adalci nakawo ma abincin shine kuma kaje kaci awani gurin tsakaninka da Allah kayi adalci kenan"ta faɗi afusace kamar uwa tanawa ɗanta faɗa.
A fusace yace yana nunata da yatsa"sabida naci abinci agidana shine kika sani a gaba kina faɗamin duk abinda kika ga dama,to ni baki isa kisamin hijabi agidanaba,inada damar dazanyi duk abinda nakeso acikinsa,dan da gidan da abinda ke gidan duka mallakinane,ki tauna magana kamin ta iso kunnena"yana kaiwa nan yawuce abinshi ya ƙyaleta.
Faɗawa tayi kan kujerar bayanta tasaki wani ɗan marayan kuka,ba iya maganganun daya faɗa matane ke mata ciwoba,maganin datasa masa a abincin ne naci ɗayane ba saura bare ta ƙara,kuma tafiyayyene tun daga agadaz,tasan wiyar da akasha kamin asameshi sabida hatsabibancin maganin.
Miƙewa tayi da sauri,ta ɗauki abincin taje kitchen tasashi a fridge,dan karya lalace da safe ta ɗumama masa.😀
*Littafin AJI DOWN 500 NE KU HANZARTA SIYA DAGAJIN SUNAN KUNSAN ZE BADA CITTA,500 KACAL.*
Comments shike bada ƙwarin guiwar yi
Kumude je zuwa.
*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*
*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:57] zahrasurbajo1: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G6BmHCxso0rDZyWVQGgYYj
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
*AJEE DOWN an fara posting jiya 500 ne game buƙata,karku bari abaku labari ta hanyar siyan littafina ne kawai zaki nunamin ƙauna ba ki maƙale ki jira asato abaki ki karanta ba*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*47*
Labeeb kulle ƙofarsa yayi dan kewar matarshi ta dameshi beson hayaniya wacce yayi ɗazuma kamashi dole tayi,to yaga alamun fareeda hayaniyar takeso shikuma be shirya hakanba.
Koda gari ya waye sakin ranta tayi,tabishi har ɗaki,lokacin ya fito wanka kenan.taje cikin takun ɗaukar hankali ta amshi tawul ɗin dayake goge jikinshi ta fara goge masa,tace cikin kirsa"shine jiya ka kullemin ƙofa ko?"ta faɗi ashagwaɓe.
Ɗora hannayenshi yayi akan mazaunanta yace"to faɗa kikeji fareeda nikuma kinsan banason hayaniya"ya faɗi yana murmushi.
"to Allah yau double zaamin,ta faɗi tana ɗan mintsininshi aƙirji.
Dariya yayi yace"ƙarya kike fareeda,wallahi bazaki ɗaukaba,zuwa biyu ukuma ya ake yinshi dake bare aymiki double"ya faɗi yana jan hancinta
Dariya tayi itama tace"to ay abun nakane baby ba sauƙi"
Duka suka sa dariya,cikin nishaɗi ta gama shiryashi,kamar basu bane sukai faɗa jiya.
Riƙe da hannun juna taimasa iso zuwa dinning,dan ya karya ya wuce office,sakamakon yayi latti sauri yake.
Ga mamakin labeeb yau ɗumamen abincin jiya aka kawo masa.ɗagowa yayi yadubeta,yace a tausashe "fareeda bamuda sauran kayan abincine anan kika kawomin ɗumame"?
Ɗan dosa ƙeya tayi sannan tace"ehe uhm dama gani nanayi uhmm ...."katseta yayi da cewa
"abinci inya kwana kiba megadi,matuƙar be lalaceba,Allah ya azurtani da arziƙin da ni bana buƙatar hakan agidana,kibashi sabo in yayi saura kibashi,amma karki kuma yimin irin haka,"
"Dan Allah kayi haƙuri bazan kuma ba,inasha Allahu,kazauna kaci wannan ɗin ko loma ɗayace babyna pls"ta faɗi hankali atashe sabida taga ya miƙe alamun tafiyarsa zeyi.
"naƙoshi in naje office zanci"yana kaiwa nan ya kaɗa kai yayi wucewarsa Part ɗin fadeela dan yamata sallama.
Kallo ɗaya fadeela tai masa tasan ransa aɓace yake kuma be karyaba.
Da sauri ta nufi dinning ta haɗo masa tea,sannan ta ɗauko dankalin da ƙwan data soyawa su twins kamin su tashi,ta kawo masa falo.
"prince ga wannan kaɗan ci bari inyi sauri in haɗa maka ko supargetti ce"
Kamo hannunta yayi ya dubeta cike da ƙauna yace"fadeela yaakai kikasan inajin yunwa?"
Murmushi tayi tace tana riƙe masa hanci"ajikina naji hakan sabida ina sonka"
Sosai yaji daɗin maganar tata,"bar wannan kawai ma ya isa sauri nake nayi latti"
badan tasoba ta barshi,amma saida ta koma ta zubo masa kunun gyaɗar datayi,be musaba yaci ya ƙoshi,sannan ta rakashi mota ya wue wanda hakan akan idon fareeda ya faru.
Tanaji tana gani haka ta zubar da abincin dan tasan baze ciba,tasha kuka ta godewa Allah dan ita so take fadeela tabar mata gidan kawai hankalinta seyafi kwanciya.
*******
*Habeeb*
Tun bayan daya ajiye fadeela asibiti,daƙyar yakai kansa gida sakamakon zazzafan zazzaɓin daya kamasa.
Yana son fadeela iya so amma ya fahimci labeeb yafishi so da buƙatarta.
Shine dalilinsa nabar mishi ita,ya jima yana yaƙi da zuciyarsa kamin ta amince ya haƙura da fadeela dan barin sonta azuciyarshi tana matar wani zunubine.
Sosai yakeso haɗa jini da fadeela hakanne yasa yafara neman ƙanwarta.sajeeda.
Besha wahala ba ta amince dashi,inda suke gudanar da soyayya me tsabta kamar betaɓa son yayartaba.
Umma tayi murna sosai dan habeeb nagartaccene sa kowa zeso haɗa iri dashi.
Fadeela tafi kowa murna da soyayyar inda tai musu fatan alkhairi gamida nuna goyon bayanta.
Lokacin data ba labeeb labari shima yayi farinciki inda ya ware kuɗi har naira miliyan talatin ya ba fadeela yace ta haɗowa habeeb lefe.
Dan farinciki har kuka tayi,ayko haka ta kira sajeedar awaya tazo gida tasameta sannan ta ɗauketa suka shiga gari dan ta zaɓo abinda takeso,
Sun jima dan basu dawo gidaba se bayan laasar motar kayanko direct address ɗin habeeb da numbershi aka basu.
Lokacin da saƙon yasamu habeeb tsabar mamaki ma kasa magana yayi har aka gama saukewa.
Be ƙara shiga mamakiba seda yaga dukiyar da aka narko acikin akwatina 21 da aka kawo.
Sajeeda yasa ta bashi number labeeb ɗin,yamasa godiya sosai kamar ze aro baki,
"abun kirki nasamun mutanen kirkine habeeb,kaceci rayuwata fronbdff angle,bazan mantaba,ba kuma na biyaka bane,kawai de nima na kyautata makane,"labeeb yabashi amsa.
Sunnjima awaya suna hira kamin suyi sallama,
**********-
Labeeb be ƙyale habeeb ba saida ya biya masa sadaki da duk wata hidima ta kuɗi daza ayi shi yayi masa,uwa uba kuma shine uban amarya,dan tsinke be bar su umma sun siyaba shiyayi.wanda fadeela tun tana masa godiya har tagaza dan abun yayi yawa.
Itako fareeda wani takaicine da baƙinciki ya kamata ganin yadda yake wasa da naira abikin na gidan su fadeela dan ko ita miliyan ɗaya yabata yace tayi hidimar bikin.
Anyi biki lafiya amarya tatare agidanta sai fatan Allah bada zaman lafiya.
******
Kuɗin da labeeb yaba fareeda bata kasheba dubu ɗari kawai ra ɗauka ta turawa ƴarchadi dubu ɗari taran,tace "mama kishiga duniya ki lalubomin abinda ze raba fadeela da labeeb rabuwa tahar abada"
Ayko ƴar chadi ganin kuɗinnan ko yasa ta miƙe ta kama hanyar zuwa,niger dan akwai masu magani acan kamar yankan wuƙa.
Ta samu bokan daya amsa ze mata koma menene,ayko ta cake masa kuɗinsa ra kwana biyu abukkar bokan ya haɗa mata maganin sannan a takamo hanya dan dawowa gida kano.
Cikin hukuncin ubangiji akan hanya sukayi hatsari,inda ƙafafuwan ƴarchadi fut suka fice.
Lokacin da labarin hatsarin yasamu dareeda haukane kawai vatayiba,haka labeeb ya ɗauketa amota suka nufi kanon,bayan ansha daga da