Author : Zahra Muhammad Surbajo Category : Taskar Novels
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*1*
Duk ya gaji in banda numfarfashi ba abinda yake, duk da iskar ac dake busawa aɗakin hakan be hanashi jiƙewa da gumiba.
Aɗaya ɓangaran kuma ji yake kamar ya shaƙeta ta dena masa kukan daɗin da take masa,danshi bega abinda zatawa kukan daɗi awannan miyar ba magi ba.
"ashhhh prince wayyo daɗi,kaci gaba zan kawo ahhhh"cewar Haneefa dake kwasar daɗi daga mijin nata abun ƙaunarta Labeeb.
Labeeb wani takaicine yasake kamashi jin abinda take masa wai ita taji daɗi,shiko inbanda zafi ba abinda dick ɗinsa ke masa,bama wannan ne yafi bashi haushiba se ganin in ya zaro sandar tashi yaga duk wata irin dusa kamar tayi matsi da awara.
Daƙyar ya samu ta kawo danshi dama yide yake be damu dase ya kawon ba.
Yana sauka toilet yashige ya tsarkake jikinshi,sannan ya fito,yana tsane kansa,ko kallo bata isheshiba bare ya mata magana.
Tana daga kwance tana kallon faffaɗan ƙirjinshi sonshi da ƙaunarshi na ƙara ratsata.
Shiryawa dataga yana yinr yasata miƙewa ta isa gareshi tana rangwaɗa ita ala dole ga mace,a hankali tace"prince fita zakayine naga kakimtsa?"
Ba tare daya kalleta ba,yace "uhm"dan maganar ma haushi ta bashi.
"haba prince kazauna muji da juna daɗi mana yaufa weekend ne,dan Allah"ta faɗi a shagwaɓe.
"ko kijiyar dani azaba ba,see fadeela wallahi duk sperm ɗin jikina ya ƙare inde ba jinina kuma kikeson shanyewa ba,haba wannan jaraba har ina,ayko da kikaji nace miki ni mabuƙacine ba irin wannan buƙatarba,ina fa biye mikine dan ba inda zaki ki samu amma wallahi na gaji,sannan inma wata mahaukaciyarce tace miki ana matsi da awara kisake tambayota yadda ake ta yadda awarar bazata dinga taɓamin dick ba"ya faɗi fuskarsa ba walwala .
Langaɓe kai gefe tayi tace "haba prince wanne irin awara kuma,ni wlh bansa komaiba,kawai daɗinane kaji da niimata"
Duk yadda ransa ke ɓace amma dole saida ya murmusa yace"ƙwarai faa niimarkice dan da baa sa ruwan tsamiba shikenan kin zama soya milk,kinga ki rabani da wannan haukan ban guri in wuce inje insamu insha iska,kin maidani sekace wani ayu,kullum ina sama kamar biri"ya faɗi lokacin dayay gaba abunsa yana kallon agogon hannunsa.
Shuru fadeela tayi tana bin bayanshi da kallo zuciyarta cike da wasiwasi,har ya fice.
"to meke faruwane,wannan maganin kuma mai kyaune daga sokoto,amma kuma yake cewa awara,anya prince lafiya yake kuwa,ita iya daɗi taji amma shi se faɗa yake,"ta faɗi abayyane tana tunanin amsoshinta.
Ƙarshede yanke shawarar kiran Abida ƴar sokoto tayi dan ta ƙara mata bitar magungunan kode ba daidai tayi amfani dasuba.
Wanka ta shiga bayan ta fito ta kimtsane ta ɗauko wayarta.
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*2*
"Abida anfa samu matsala maganin nan na raƙumi da aƙala ya kikace inyishi,?oga se complain yake"cewar fadeela.
"matsala wacce iri keda nace miki ki matsi dashi,sannan ki wanke,kinsanfa igiyar aƙalar raƙumi ake haɗa sirrin dashi,inda ake ƙonata akwaɓa maganin"cewar abida daga can ɓangaran
Gyara fadeela tayi sannan tace"to abude beyiba danshi ɗauka ma yayi da awara nayi matsi,se faɗa yake"
"to kibari amiki haɗi na musamman haɗin da zaki tashi kanshi daga ayki gaba ɗaya,"
Faraace ta bayyana afuskar fadeela cikin zumuɗi tace"shi kuma nawane abida?"
'"50k ne dan har chadi saina shiga na haɗo miki,kedai ki biya kiga ayki dan dashi nake amfani baban su afra yake bina kamar uwarsa"
Wata shewa fadeela tasaki najin daɗi sannan tace "turo acct no ɗinki yanxu zakiji alert ay mu duk abinda ya shafi gado bama wasa dashi"
Dariya abida tayi itama sannan sukai sallama ta tura mata acct ɗun,ayko minti biyu baayiba taji alert.
Ran fadeela fess zaa mata haɗin chadi na musammam,shiyasa takeson abida me maganin mata.
Abida bayan sun gama waya da fadeela miƙewa tayi ta fito tsakar gida,dan ta sallami yaranta da zasu tafi makaranta.
Shigowar babansu afra ne yasata rawar jiki sakamakon rashin ganin annuri afuskarshi.
Da sauri ta tsuguna tana masa barka da shigowa be amsaba yafara magana cikin faɗa"wallahi abida inkikai wasa zamana dake yazo ƙarshe,tunda bakida hankali,akan me zainab zata ayki afra kika hanata zuwa wai makaranta zata,nace ubanwa ke biyan kuɗin makarantar ne,?"ya faɗi yana huci.
Abida ƙasa tayi da kai dan dama tasan tunda taganshi afusacan nan ƴar gwal aka taɓo masa amma munafukar tai lakur aɗaki bata nuna ta kirashi awayaba.
"kayi haƙuri abban afra bazaa kuma ba don Allah"cewar abidan da baban su afra ke binta kamar uwarsa.
Kishiyarta zainab ce ta fito ɗaure da ɗaurin ƙirji kai ba ɗankwali,tana wani yauƙi da karairaya,ta iso gabanshi tana ɗan diddira ƙafa,
A gigice ya kamota jikinshi na rawa yace"me yafaru tawan me aka miku me kikeso?"
"Aski nayi ɗazu bayan ka fita shine na yanke "ta faɗi tana nuna gabanta a shagwaɓe.
A gigice ya kama zanin yana ƙoƙarin kwancewa yagani da sauri ta riƙe ta juya zuwa ɗakinta tana girgiza mazaunai ayko binta yayi abaya kamar bindi suka shige ɗakin.
Suna shiga ta saki zanin ya faɗi,ƙasa,ta haye kan gado,ta ware ƙafa tana shafo haq ɗin ta hannu cikin muryar ɗaukar hankali tace" zofa kaga gurin."
Jikinshi har karkarwa yake ya isa kan gadon,a hankali yasa hannunsa a kan haq ɗin yace"inane baby"?
Wata ƴar ƙara ta saki tace tana wata sheshsheƙa,"daga ta cikine fa ahhhhsh"
Ƙara dagula masa lissafi tayi,ddan haka ahankali ya zira yatsunsa guda biyu a haq ɗin da inbanda zubar ruwa ba abinda yake.
Gantsarewa tayi gamida kamoshi ya faɗo kanta,ayko manne bakinsu tayi guri guda,inda shiko dama tuni yay odabo sa rigarsa,hajiya kande ko nacan ta cika tam se zillo take,
Besan me yasaba ko hannun zainab ya kama se yaji kamar ya shiɗe dan daɗi bare kuma ta aunasa ay hankalinshi fita yake ajikinshi.
Tuni ya mance da batun duban yanka ya fara yankanta ta koina.
Nanfa kamar kullum suka karaɗe gida da kukan daɗinsu,dake iske abida a inda take.
Wasu hawayene masu zafi ke biyo idanunta jiyo muryar baban su afra na faɗin"zan sume tawan,wayyo Allah karki barni inkika barni mutuwa zanyi,ahhhhh washhhhh huuuuuuhh ahhh"
Kulle kanta tayi a ɗaki ita da ƴaƴanta tana kuka,afra ce ta kalleta tace"mama ke meyasa bakyasa baba kukane,kamar aunty,kullum ke seki ta kuka."ta faɗi tana share hawayen abidar.
Wata fargaba ce ta kama abida ta gudun lalacewar tarbiyyar ƴaƴanta.
Kasa bata amsa tayi,kawai dai ta share hawayenta gudun suga tana ci gaba da kukan.
Nidake gefe kaina yashiga duhu,to me maganin na fadeela wanne baban afran take nufi,kode wanine daban ba wannan ba.
Kumude je zuwa.
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*meson karanta paid book ɗina tsawon shekata guda batare daya sake siyaba to 1500 ne register dani,meso seta tuntuɓeni a 07044600044*
*3*
Fadeela fa anci buri akan haɗi na musammam da zaa yo mata daga sokoto,dan haka tasha alwashin jan labeeb aƙasa daga ranar daya ɗanɗanata.
Yau ƙawarta safiyya ce tazo gidan nata bayan sun gaisane fadeela ta ja jakar hannun safiyya tana cewa"wai ke kullum baki tahomin da ƴar tsarabar mu ta mata ne?dan nasan musaddiq de ba banza ba yake rawar ƙafa akanki dole da bayani ƙawata"ta faɗi tana dariya.
Dariya safiyya tayi tace tana ƙwace jakarta,"wallahi fadila ki farga kisan me kikeyi kidawo daga wannan aƙidar dakika bi,fisabilillahi auran naki gabaɗaya watansa nawa dahar zaki ɗorawa kanki wannan masifa,?"
"Lalle safiyya da sauranki ashe,to wallahi yanxu aure saida maganin mata yake zama lafiya dankiji in faɗa muki."cewar fadila
"To in saida maganin mata aure ke xama lafiya meyasa mafiya yawan matan dake siyar dashi zawarane,?fadila ki tashi ki koyi karuwanci kirsa da kisisina tsafta ladabi da biyayya sune suke riƙe aure amma wlh va maganin mata ba"cewar safiyya tana kallon fadila.
"ƙawata tunda nace miki anbarki abaya kawai ki amince,taya zaki zauna gidan miji daga ruwa sai kuka,wallahi bazaki zauna lafiya ba gwarama ki miƙe kan ya ɗanɗani zaƙin me maganin mata yazo ya juya miki baya"cewar fadila tana murmushi.
"kide taka sannu fadila,masifar ciwon sanyi ma kawai tada addabemu ta ishemu,bare kuma mun cusawa haq ɗinmu wani masifar da bamusan da ma me akayishiba."cewar safiyya.
"zauna nan kwaɗo yay miki ƙafa"cewar fadila tana dariya.
"ko ke yay miki ba"safiyya
ta faɗi tana dariya.
Daga haka suka faɗa wata hirar wacce ta ɗaukesu yini guda,dan agidan safiyya ta yini,
********
Yau abida ta aykowa fadila haɗinta na musamman, ayko tsabar farinciki fadila rasa inda zatasa kanta tayi.
Ayko tun laasar ta fara matsa na matsawa nasha tasha,na tsugunawa tayi,ta shafa na shafawa.
Sannan ta gyare gida ta gyara komai bayan ta kammala girki,itama tasha ado acikin wasu riga da wando masu kyan tsari,masha Allah fadila kyakkyawace taƙin ƙarawa,shiyasa take ji da kanta hasalima cewa da ake in kana da kyau ka ƙara da wankane yasa fadila riƙe maganin mata hannu biyu dan zaman auranta da masoyinta labeeb lafiya.
.Sai da ya tsaya masallacin ƙofar gidanshi yayi sallah sannan ya shiga gida.
Yana turo ƙofar falon ta miƙe da ɗan gudunta taje ta rungumoshi,tana masa sannu da xuwa,
Murmushi yayi yakai hannu kan mazaunanta yana shafawa yace"babe kinyi kyau sosai,kinganki kuwa"ya faɗi yana rungumota.
Ƙara shigewa jikinshi tayi,tana murmushi tace"nagode prince"
Hannunta ya ruƙo yana faɗin"kallonki kawai nayi naji duk na ƙosa na ratsaki,babe,pls don Allah yau karkisa mana awarar nan kinji,"ya faɗi yana ɗan shafo boobs ɗinta.
Murmushi kawai tayi aranta tana faɗin"yau ay haɗin danai maka yafi ƙarfin kanka,dan yau till down ne"afili ko murmushi kawai take ta bishi ɗakinshi dan taimaka masa ya shirya.
Bayan ta taimaka masa yayi wanka ya sa kayan baccinshi falo suka dawo yayi dinner,sannan ya sureta zuwa ɗakinshi dan yaji abinda ya samu.
Tun da ya sauketa akan gadon yafara rikitata da salonshi, itama tana biye masa,suna faranta ran juna,
Daga haka ya saita kande da nufin harbin sunuka,tun daga bakin ƙofar yafara jin ƙurzunu ƙurzunu amma da yake akame yake haka ya harba gaba ɗaya.
Ayko fadila jin yadda ya cika mata marane yasata fara kukan daɗi,dan yau wani daɗine takeji wanda bata taɓa jinsa ba,shiko labeel,hankalinsa nakan zare zaren da yake gani akan kandensa,wanda besan kona mene ba,ga wani ɓawo kamar daskararran ruwan taliya,wani takaiciine ya kamasa yama rasa mezeyi,kawai ya zaro dick ɗinsa ya sauka a gadon zuwa toilet.
Fadila wacce bata kawoba,kuma taga ya tashi abun ya mata ciwo,haka taita juyi agadon har ya fito wanka.
Tun kan tayi magana ya rigata"fadila bafa ze yiwu ina tattalin lafiyata ba kixo ki illatani,akan wanne daliline zaki dinga yiwa gabanki cushe cushe na banza da wofi,wai dacan da baki sawa cemiki nayi bana samin gamsuwa,?wallahi na gaji gaskiya,kiyi tsarki da ruwan gyaɗa,kiyi matsi da awara,kiyi matsi da kuka,kiyi da kuɓewa,gishiri wannan baki barshiba, na roƙeki kidena wannan abubuwan kan su illata lafiyarki don Allah baby"ya ƙarasa maganar cikin rarrashi.
"ko ma me nakeyi ay dan gyaran auranmune,akan me zaka tashi daga kaina bayan baka gamsar daniba,kuma kuka ay so ɗaya nataɓa yi,itama kuɓewar ay dan santsin gurin nasata kuma ay yayi santsin,nide kadena kushewa gaskiya banaso ."ta faɗi hawaye na biyo idonta na takaicin 50k ɗinta.
"nito in dan ni kikeyi ki dena nafisonki yadda kike farkon auranmu,banason wannan gyaran gaskiya".
Shuru tayi bata kulashiba sakamakon mararta dakeson mata ciwo sabida rashin kawowar da batayiba.
********
Saida sukai sati basu shiryaba,daga baya suka shirya ta kwashe magungunan abida ta zubar,da nufin ta dena shan maganin mata.
Kumude je zuwa.
*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Gajeren labari Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*meson karanta paid book ɗina tsawon shekata guda batare daya sake siyaba to 1500 ne register dani,meso seta tuntuɓeni a 07044600044*
*4*
Yau ake taron sunan ɗaya daga cikin ƙawayen fadila me suna murja,dan haka da wuri ta sallami labeeb ya tafi office dan sotake ta isa da wuri dan duk ƙawayensu zaa halarta.
Da misalin ƙarfe biyu na rana ta tsaida motarta ƙirar kamfanin mercedez glk,fara tasha baƙin glass,a ƙofar gidan sunan.
Fitowa tayi cikin shiga ta alfarma ta kulle motar,sannan ta shiga gidan sunan,ayko ƙawayensu na ganinta aka hau sowa ana faɗin"ga ta labeel lover boy"ayko taku ta sauya suna tattafawa dasu har suka isa dairar sauran ƙawayen da murja ta ware musu falo guda,dan araƙashe.
Nanfa aka shiga tsokanar juna ana tafawa,
Bayan sun ɗan natsane,Wayar ɗaya daga cikin ƙawayen me suna habiba tayi ƙara,ayko ta ɗaga su kuma sukai shuru dan ta samu amsar wayar atsanake.
Hankalin fadila ne yakoma kan wayar da habiba take inda tajiyo tana faɗin"to shi ruwan rubutun dashi zan dafa kifin bayan na zuba saiwar aciki?"
Batasan me akace mata ba dagacan ɓangaran taji ta kuma cewa."to badamuwa,nagode ƴar chadi Allah barmu tare wallahi magani yayi ba abinda zance se godiya, mijina yanzu nike juya abuna"ta faɗi tana dariya.
Bata jima ba tai sallama ta kashe wayar,ay Habiba bata gama sauke wayarba daga kunnenta fadila ta koma kusa da ita tace"habiba meye sirrin wannan waya da kikayine?"
Shewa gaba ɗaya ɗakin sukasa kamin habiba tace"ƴar chadi kenan me raƙumi da aƙala,yanzu base anjimaba zata maida miki da miji bita zaizai,ke in taƙaice miki wallahi wannan matar ta maidake tauraruwa bakomai bane agun miji,ay magungunanta duniyane?"
Nanfa yawancin matan gurin suka shiga yaba magungunanta,ay tuni fadila ta fasa fasa shan maganin mata tunda taji wannan dahirne.
Bata baro gidan sunaba saida tai waya da ƴarchadi tai order abinda takeso,inda tai mata transfer,kuɗin maganin na 150k.
Sosai tai farincikin halartar taron gidan sunan dan tasamu ilimin da bata dashi amatsayinta na sabon aure wacce batasan komaiba.
********
Kwana biyu tsakani aka kawo mata maganin daga kano kasancewar matar akano take da zama.
Ba wanda yafi ɗaukar hankalin fadila kamar wani baƙin magani da tace ta samu reza ta tsaga ƙasan mararta tsagu tara ajere,ta shafa maganin akan jinin tace"Allah ka hana labeel jin daɗin wata mace aduniya face ni kaɗai,ka mallakaminshi ya mallakamin dukiyarsa"fadila duk da son jiki irin nata haka ta kwanta ta tsaga ƙasan marar ahankali tayi kamar yadda tace.
Hakade tabi kowanne ta aykatashi,harda wasu layoyi,guda bakwai ƙanana datace ta dinga haɗiya a abinci kullum.
Ko kaɗan fadila bata kawo akwai surkulle cikin wannan maganin mata ba,ita kawai de duk abinda ze ɗauke idon mijinta daga kan wasu matan bare yay mata kishiya take nema,dan haka a maganin mata ta ɗaukeshi.
Da wuri labeel ya dawo yau,amma tunda yay arba da fadila yaji wata irin mahaukaciyar shaawarta,
Be jira tazo gareshi ba dakanshi ya ƙaraso gunta jikinshi na ɓari,ya ruƙota yana shinshinata yace"baby i need u"
Ɗan shafo dick ɗinshi tayi da hannu tajita atsaye ƙyam kamar zata faso wando,tace"prince ka bari to kaci abinci kayi wanka"be jira ta gama faɗiba ya sureta zuw Ɗakinsa.
Tuni yayi fatali da duk wata sutura ta jikinsu,ganin fadila bata xubane yasa ya fahimci xhaawarta bata taso sosaiba,a hankali ya zira yatsansa acikin haq ɗinta ya fara fingering ɗinta,ayko nanfa ta fara ɗannkukan daɗi.
Akwai wata xuma mai haɗe da madara da kwakwa da sirrin mallaka data ja a sirinji ta tura a haq ɗinta sannan ta matsa acan ciki,to itace ta fara fitowa ahankali haɗe da ruwan daɗi,a hankali labeel yasa bakinshi akan haq ɗinta da nufi tsotsa,ay wani mahaukacin daɗine yaji akan harshenshi,wanda,besan sanda ya maida kansa ciki sosaiba yashiga xuƙowa,yana wani sambatu itama tana tayashi
Sosai ya ƙwaɗaitu da ita,da ƙyar ya iya ciro bakinsa ya maida dick ɗinsa,cikin haq ɗin nata dake jiƙe sharkaf da ruwan daɗi,
Ayko nanfa suka shiga kukan daɗi,dan labeel ji yake inda hali ya shige cikun haq ɗin gaba ɗaya nshi ya huta,
Ranar ba ƙarya sun gurzu dan maganin ƴar chaɗi yayi aykin da akasashi yayi
Se tsakar dare ya saurara mata,tunda ya sauka akanta yake sa mata albarka,itako se aji take ja masa tunda de yau magani yayi aykinsa.
Koda gari ya waye rawar ƙafa yake wajan tayata aykinta,na gida wanda ƙarshema sakar masa tayi taje ta kwanta.
********
Tun daga wannan lokaci labeel ya koma ƙarƙashin ikon fadila,se abinda takeso yake mata,wanda jin daɗin hakan fadila har dubu ɗari biyar ta amsa a hannunsa ta turawa ƴar chadi dan ta ƙara mata godiya.
Tabbas yanzune tasan ta mori magani kuma zata cigaba da siya agurinta tunda nata mai kyaune.
Kuma ta lashi takobin ci gaba da amfani dashi ba tare data daina ba tinda de yana mata.
yanxu itace miji agidanta labeel matar dan beda raayin kansa se nata,shide burinshi kawai gunta ta bashi haq ya kwasa yay bacci.
Kumude je zuwa.
*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044
[12/9, 14:53] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/I5Nm6R0rL6nIwqbk8MmK1u
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Gajeren labari Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*meson karanta paid book ɗina tsawon shekata guda batare daya sake siyaba to 1500 ne register dani,meso seta tuntuɓeni a 07044600044*
*5*
Fadila ansamu duniya,bata da damuwar komai yanzu sai yadda takeso takeyi.
Yau saƙon kiran hajiya mahaifiyar labeeb yasameshi,dan haka da wuri ga kimtsa ya tafi dan duk abinda ya shafi hajiyarshi be wasa dashi.
Bayan sun gaisa da ƙannansa ne ya ƙarasa ga hajiyar tasa itama ya gaisheta,bayan sun gama gaisawane,ta dubeshi fuska ba faraa tace.
"Labeeb kaine kawai ɗan da Allah ya bani namiji,wanda kullum burina shine inga naka ɗan kaima aduniya,fa dukiya ka tara ya kamata ace kaima kana da me gadonka"
Shuru yayi yana nazarin maganar ta hajiya wanda ta taɓo masa inda ke masa