Author : Sadiya Kaoje Category : Read Hausa Novels
komai nawa ya zama halalinki kuma na ki duk abin zamu aikata sunnane, yau kin saka ni shiga wani yanayi da ban taba jin kaina a ciki ba"
An yi hotuna kamar ba gobe duk wani hoton da aka dauka da Asad idan Nainah tana ciki zaka tarar yana satar kallonta ne ko ma yana kallonta gaba daya.
***** ******.
Misalin karfe takwas na dare aka jera manyan motoci na alfarma a kofar gidan Daddy, aka kai ta gurin Amma tai mata huduba sai aka fita aka bar ta daga iya sai Amma riketa tai ta fashe da kuka ji take kamar idan ta tafi ta tafi kenan ba dawowa.
"Ina miki murna ganin wannan rana mai daraja, Allah yasa ki shiga gidan aurenki a sa'a kuma ya baki yaya masu yi Miki biyayya kamar yadda kika yi min, ina kaunarki ƴata Allah ya baku zaman lafiya mai ɗorewa da kaunarki kauna ta hakika ta har abada"
Nainah ta rumgume Amma da sauri tana kuka mai ta ɓa Zuciya.
"Allah na gode maka da ka nuna min wannan rana"
sai a yanzu ta ke jin nadamar amincewa da Asad da tai da ta sani ta ce ban shirya auren kowa ba sai ta zauna ita da Amma su yi ta rayuwarmu. Bayan an fitowa da ita bangaren Amma aka kai ta Gurin Ummy dakin ta cike da mutane a haka tai mata nasiha sai ta rike hannunta ta girgiza mata kai tana kuka ita ma kanta sai dai ta yi hawayen.
Daker aka fito da ita aka saka ta a motar tana da kallon bq Amma na tsaye jikin windows tana kallonta , a gidan baya aka sakata ta tare Umma da Hajjiya Farida sauran yan matan kuma suka shiga sauran motocin, aka dauki hanya basu jima suna tafiya ba sannan suka iso wani gida da bata san ina ne ba jin ana guda yasa gabanta faduwa kuma ta kara rushewa da kuka.
Wata matar ce da ba zan iya shaidar fuskarta ba ke rike da hannuna tana nutsawa da ni a cikin gidan har suka isa falon da ke ta kamshin turare sannan suka wuce bedroom ɗin ma kamshi ke tashi da kuma mutane a ciki da ba za su fi mutum ukku ba A tsakiyar gadon aka zauna da ita sannan aka fesa mata wani turaren aka kara gyara mata mayafina yadda zai sauko mata da kyau. Sai da dattijawan cikin suka mata addu'a kuma suka mata huduba akan zaman aure hakuri yi na yi ba ri na ba ri da kuma toshe kunnu akan dukan abunda zan ji ko na gani.
Sannan suka tafi aka barta da su Afreen har lokacin hawaye ta ke, tana jin wani yanayi da bata taba jin kanta a ciki ba, hakika bata san aure ba, bata san miye aure ba balle abubuwan da suke cikinsa, amman tana jin darajata ta karu ta bar kulawar Amma da tarbiyarta ta koma gurin ta Asad kamar yadda Ummy tai mata huduba. Wata sabuwar rayuwarce zaki fara fuskanta wata kila mai dadi ce ko akasin haka, wata kila mai sauki ce ko kishiyarta, wata kila kuma na samu duka biyun wato dadi da daci sauki da kuma wahala.
hayaniyar maza kawai na ji a dakin wasu na zolarsa, baki gado ya zauna yana ga kamshin turarensa mai dadin shaka. Deedat ne ya fara yi musu nasiha sannan wani abokinsa ya dora sai kuma suka rufe da addu'a tare dayi musu fatar samun zaman lafiya kwanciyar hankali da kuma zuri'a ta gari. Da dai daya suka fara fita sannan sauran suka fice har da su Afreen sai ya tashi ya raka abokansa, tana jin lokacin da motacinsu suka tashi suka bar cikin gidan sai kuma na ji yana jan kofar falon alamar rufewa yake.
Da zai dawo dakin sai da yai sallama sannan ya shigo, ita kuma na kasa amsawa har lokacin kanta na kasa tana ta wasa da yatsun hannuna, a inda ya zauna dazu ya sake zaunawa.
“Amarya ta...."
Ta ji wata kunyar ta sake rufeta. Kara hawowa yai saman gadon ya miko hannunsa ya bude mayafin da ke kanaya dora shi a bayana yana murmushi sai kuma ya saka hannun na sa ya dago kantasai ta lumshe ido.....
"Bude idonki ki kalli Masoyinki na gaskiya bude idonki ki kalli mijinki na har abada"
Ya fada sannan ya Hura mata iska a saman idonta da suke rufe.
ya kura mata yana ta kallon kyakkyawar fuskarsa da ta sha makeup hawaye sai sauko mata yake. A yau ta fi masa kyau fiye da kullum domin har wani annuri da haiba take tsabar kyau da tai.
kuka take amman dan karamin bakinta motsi yake kana gani kasan magana take da kanta can cikin rai. Matsawa ya kara yi daf da ita ta yaye mayafin gaba daya ya rumgumeta.
"Na san zaki ji babu dadi, amman ba a kuka a irin wannan ranar ta farinciki ranar da mutane da dama suke ta fatan gani ba su samu haka ba, ranar yau rana ce mai muhimmanci a rayuwarmu"
Ya rike yan siraran yatsunta yake kallo yana wasa da su a hankali, dayan hannunsa kuma na shafa bayanta.
A hankali ta bude ido sai ta sauke su a cikin na shi, ta cikin kwayar ido suke kallon juna ita da shi wani irin sako yake aika ta cikin idon da ban wayanci na minene ba, hawaye sai aikinsu suke a idonta Wani lallausan murmushi yai mata ya kai hannunsa a fuskarta ta share mata hawaye sannan ya kara matsowa kusa ya rungumeta nan ta samu damar yin hawaye iya son ranta, sai ta ji dumin bakinsa a goshinta ya sumbata, sai kara matseta yake a kirjinsa kamar wani zai kwace masa ita, a take jikintaya fara rawa domin ba a taɓa rumgume irin yadda ya rumgumeta ba a yanzu. A hankali ya dago fuskarta shi kuma ya duko da fuskarsa ya sumbaci tsinin hancina, ya sumbanci kumatunta sai kuma ya sake komawa ya sumbaci goashina kamin ya hade bakinta da ta sake rumtse ido tana jin wani irin kyankyami da kuma faduwar gaba a lokaci daya. A hankali yake shan lebena na kasa sai kuma ya yai sama da bakinsa ya sha na sama.
"Taso mu yi alwala"
"Na yi a gida"
"Shi ne baki fada min ba na yi?"
Ya ja kumatunta a hankali sannan ya sake ta ta tashi ta cire babbar ya shiga bandaki yayi alwala ya fito ya shimfida musu carpet ya daga matarsa yana rike da ita ita ya tsayar sa ita daga baya shi kuma ya matsa gaba kadan ya tsaya kabbatar sallar. Cikin natsuwa suka yi sallah Nafila yayi musu addu'a ya juyo ya kama goshinsa ya karanta addu'a sannan ya kwanto da ita jikinsa.
"Daga yau matsayinki ya karu, za a fara rubanya miki ladarki daga yau, kina so ai ko?"
Ta daga masa kai a hankali.
“To ki gode Allah da Ni'ima da ya yi Miki".
"Alhamdulillah"Ta furta a hankali.
"Fada min ina kika tsaya a karatunki?"
"Haruffa na ke, sai fatiha zuwa sabbi".
"Good. Bayan nan fa?".
Shikenan”
"Hidisai fa?"
"Ban yi ba"
"Amman ai a makaranta an koya miki yadda ake wankan haila ko?"
Ta dan yi shiru kamar ba zata ce komai ba.
“Eh Amma ta koya min tun da jimawa".
"Janaba fa?"
"Minene kuma Janaba?"
Ya wara ido tare da saka hannunsa ya dago kanta ta fuskance shi.
"Da gaske ba ki sani ba?"
"Wallahi ban sani ba, abinci ne?”
" fada min yadda ake wankan haila"
Sai ta ji wata kunya ta rufe ta, wai ta fada masa ai da kunya kam ta ina zata fara.
"Fada min mana"
"Gaskiya ni dai ina jin kunya"
Ya kai hannunsa ya kama hannunta. Ta kalleshi.
Babu kunya tsakanin mata da miji, kuma babu boyewa juna sirri, sannan babu yi ma juna karya, ni mijinki ne sirrinki komai nawa a yanzu na ki ne, haka ke ma sirrina ce, ko da wasa karki kuskura ki fadawa wani cewar mijinki yayi miki kaza ko taba miki kaza ko yace miki kaza kinji ko?"
Ta gyaɗa Mishi kai.
"To fada min
Ta fada masa kamar yadda take kuma kamar yadda Amma ta koya mata, ta fada daidai sai dai abun da bata sani ba shi ne yadda ake wankan haila haka ake wankan janaba.
"To ai yadda ake wankan haila haka ake na janaba, niya ce kawai ta banbanta"
"To minene ita?"
A takaice yai mata bayani duk da ya san ba lallai ta fahimta da kyau, har sai ya nuna mata, ita kam gaba daya ta gama tsinkewa da shi ganin yadda ya zage ya fada mata abubuwa babu ko kunya, ta sunkuyar kai saboda kunya.
Murmushi yai mai kyau murmushin da ya bayyana hakoransa, sai ya kai bakinsa saitin nata, a tunanin wani abun zai fada mata sai ta ji bakinsa cikin nata ya kama lips dinta ta tsosa tana ta kokarin kwace kanta ta kasa, har sai da ya daga fuskarsa daga nata, sai ta sa hannu ta goge bakin ta fara tara yawu tana jin wani kyankyami a zuciyarta. Ba dan tana kunyarsa a yau ba da sai ta fada masa bata son kazanta, amman ta masa uzuri saboda ita amarya ce a yau, kuma ance tai biyaya Kokarin mikewa tai tsaye.
"Me zaki yi?"
"Ba kina zan wonke bana jin daɗin sa".
Sarai ya gane saboda ya yi kissing dinta ne zata wanke bakinta.
Ashe ina da aiki a gabana"Ya faɗa yana murmushi.
"Ko dai ki ci wani abu ne?".
"Bana son kazamta ne shiyasa kai kuma..."
Ta yi shiru bata karasa ba sai tai kasa da kanta, hannunsa ya saka ya dago kanta.
"Ni kuma me?".
"Ba komi".
"Ƙyama ta ki ke?"
"A'a..."
"Muga bakin na ki".
Ta wangale masa bakin sai ya kai hancinsa kamar zai shinshina sai ya sake kama lips dinta ya fara tsotsa ya saka hannunsa ya rike kwankwasonta duk yadda zata yi ta ya saki bakinta ta yi yaki saki domin kwanciyar da yai mata sai ta bashi damar matse hannayenta inda karfinta a nan yake, sai ya zura mata halshensa sannan ta sama damar cije sa ba shiri ya zare bakinsa yana runtse ido.
tashi yai ya nufi gurin da aka aje musu ledodi, ya dauko ya kawo gabanta ya aje tana jin kamshin kaza t, sauka yai kasa ya shiga kitchen ya dauko plate da cup ya dawo dakin, da kansa ya zuba komai ya matsa kusa da ita ya kwanto da ita jikinsa ya dauki cinyar kazar ya kai mata a baki, kin bude bakin tai haka nan kawai ta samu kanta da jin kunya. Be ce mata komai ba ya kai naman bakinsa ya tauna ya saka hannunsa ya dago kanta ya hade bakinsa da nata ya tura mata naman,
Bata iya masa musu ba, ta tauna naman ta hade, aiko yana kai mata yankan a karo na biyu sai ta bude baki ta ci, haka ya ciyar da ita ya bata madarar ta sha ta koshi, sannan ya tashi ya dauko mata kayan bacci.
"Ina zaki je?".
"Toilet zanje na saka kayan".
"Nan fa?"
"Ba zan iya saka kaya a gaban ka ba".
"Saboda me? Ni fa mijinki ne".
" tafi waje sai na canja"
"Aa ba inda zan je bari dai na kashe miki wuta"
"Kuma ka rufe idonka ".
"Toh"
Ya fada yana cire rigar shaddar dake jikinsa, tana ganin kirjinsa da farar fatarsa sai ta yi saurin rufe ido.
"Innalillahi na shiga ukku!".
Kamar wanda bata taba ganin namiji ba riga ba haka tai, murmushi yai ya saka rigar bachinsa sannan ya canja wandon shaddar ma zuwa na bacci ya nufi gurin da wutar dakin take ya kashe wutar dakin, jin motsinta a bayanta yasa ta bude ido.
"Don Allah ka rufe idonka".
"A rufe idona yake"
"Da gaske".
"Ehhh"
Shiru tai tana jin yadda yake kokarin cire mata zip.
"Don Allah ka daina bana so, bana so Wallahi ko na fasa auren ma ka maidani gida wajen Amma"
Murmushi yai duk da ya san bata ganinsa ya janye hannunsa ya nufi gadon ya zauna, sai da ta saka hannun ta ji ba ya gurin sannan ta cire rigar ta lalaba ta dauko ta bacci ta saka ta dauko wandon ta saka.
Bayan mintuna ukku
Ya tashi ya isa ya kunna wutar ya tsaya yana kallon yadda ta janyo bargo tana kokarin barin ɗakin.
"Ina zaki je?".
"Falo"
"Me za ki a can?"
"Can zan kwanta".
"Saboda me".
"Ni ban taɓa kwanciya da namiji ba".
" gani dan iska ko? A kawo min Amarya kamar ke kuma ki kwana a falo ni kuma a ɗaki"
"Ni wallahi Bazan iya ba, to ka kwanta saman dago ni kuma na kwanta a ƙasa".
Yayi murmushi ya kashe wutar ya nufo inda take tsaye ya saka hannayensa yana shafata.
"Ba wani abu zan miki ba, zaki kwanta ne kawai ni ma na kwanta"
"Ka tabbatar ba zamin komi ba?".
"Na tabbatar"
"Bayan yadda ba sai ka rantse".
"Na rantse" Amman yau kawai
sai yaji wata sabuwar kasala ta sako shi gaba.
Ya rantse mata ne saboda bashi da niyar taba a yau, domin ya san halinta kuma ya san akwai gajiya a tare da ita kamar shi din dai. Daukarta yai ya kwantar saman gadon ya kwanta bayanta yana dan shafata a hankali.
"Amma ba a fada miki ki yi min biyayya ba? Ba a fada miki ki yi duk abun da nace ba?"
"Ta faɗa min"
"To ki daina min musu kin ji"
"Tau"
A hankali yaka shafata, can kuma ya tashi zaune yai mata addu'ar baccci ya tofa mata yai ma kansa, sannan ya sake komawa ya kwanta. Ya kai bakinsa saitin kunnenta yana hura mata Sassanyan iska , yana shafa ta har bachi yai gaba da ita..............
****** ********
Wasa wasa kusan wata ɗaya kenan da ɓacewar Aliyu, Daddy manya kuɗaɗe ya fitar domin neman Aliyu ta ko'ina an baza jami'an tsaro tun daga police sojojin har yan banga da aka tura dajunjuka domin neman Aliyu, an bada cibiyarsa gidan rediyo ga kuma alƙawarin manya kudi ga duk wanda ya gansa, zuwa yanzu anyi daukar Alqur'ani da saka ba adadi, amma yau ba wani labarin bayyanarsa, Mama ta rame ta yi baƙi sosai sam ba zaka ce ita ba ce, kallo ɗaya zaka mata kasan cewa tana cikin matsanancin damuwa Bama ita ka dai ba hatta ƙannen Aliyu ɗin Sumayya, Hanif da Hanifa, Abbas Haroon da Hannatu duk sun dawo suku suku tun da Aliyu ya ɓace kullum suna gida tare da ɗiyansu, tun ɓacewar Aliyu har yau ba wani wanda yazo daga dengin Aliya Daddy har gidan yaje abin mamaki sai ya tarar gidan tamkar dan Adam bai taɓa rayuwa a ciki ba ya yi haki ta ko'ina ga yana kallon ɗaya zaka ma gidan kasan cewa yan shafe tsawon shekaru ba'ayi rayuwa a cikinsa ba.....
*ASAD*
Be taba ta har gari ya waye , sai da rabin bacci nata a jikinsa tai yi, sai asuba ya tashe tai alwala shi kuma ya shiga yai wanka sannan yai alwala ya fito su kai sallah a tare, bayan sun gama suka sake komawa bacci, misalin 9:30 aka kawo musu abinci kala kala daga gidan Ummy cikin manyan kuloli na alfarma, da kamsa ciyar da ita...........✍️
💋𝐁𝐈𝐍 𝐌𝐀𝐑𝐘𝐀𝐌💋
𝑵𝒂
𝑺𝒂𝒅𝒆𝒆𝒚𝒂 𝑲𝒂'𝒐𝒋𝒆
08149979652
*Book 2*
______Yinin wannan Ranar mutane kala daga bangaren Ummy har zuwa bayan maggariba bata ji kewar ta gaske ta kama ta ba sai da kowa ya watse aka barta a katon gidan ita kadai sannan ta fara kuka tana kewar Amma.
Ana sallah isha'i Asad ya shigo gidan, mai gadinsa ne ya shigo masa da ledodin dake hannunsa, ya
aje a falo ya fice da sauri, Asad ya dauki ledodin ya wuce sama, ya tura kofar dakin ya shiga, sai ya same ta kwance saman gadon tana kuka a hankali, aje lododin
"Soulmate ya akai?"
"Wajen Amma nake son zuwa".
Rumgumeta yai a kirjinsa yana kissing din kanta.
"Haba Baby ba gani nan ba? Kuma idan an kwana biyun ai zamu je mu gaisheta".
Ta dago kanta ta kalleta.
"Da gaske?"
Ya sumbanci bakinta ya shafa fuskarka.
"Yes Baby"
Sai ta maida kanta a kirjinsa tai lamo, yana shafa bayanta gemunsa a saman kanta.
"Kin yi sallah?" Ta gyaɗa masa kai.
"To taso muje ki ci abinci"
"Ummy ta aiko mana da rana da dare ma".
"Iyeee yar gatan Ammy, kuma ga kaza can na siyo miki muje ki ci”
Kamar jiya shi ya ciyar da ita, banbanci jiya da yau, Jiya ya kyaleta yau kuma ba zai iya daga mata kafa. Azatonta irin baccin jiya da akai lami lafiya ba komai, har da wani kara shigewa jikinsa take domin ta ji dadin na jiya, kyaleta yai sai ta ta natsu baccin ya soma daukarta sannan ya kai hanunsa yana shafata.
ji yana kokarin sa hannunsa cikin rigar baccinta.
"Minene haka?"
"Addu'a nake shafa Miki"
"Shine sai an tattaba mutum?"
"Eh haka ake yinsa"
Ya janta ta yi sama sosai sai ya saka bakinsa cikin nata yana kissing a hankali, yana kissing yana shafa bayanta sai wani yarrrr yarrrr yarrrr take ji tana jin wani bakon lamari na kusantarta, bata hana shi kissing din ba saboda ta san ba zata iya ba, Ya dade yana ta bautawa bakinta sannan ya cire bakinsa ta dan samu salama, tashi yai zaune ya cire rigar baccinta sannan ya koma ya kwanta yana shafa ta tare