Author : Nana Kanwar Soja Category : Tknovels
ne yayi , yanzu kinye breakfast " girgiza kai tayi "no ina tsoron hakkin wanan sauron , "hummm HABLAT kin san me ne na ɗauki nayin hakkin kashe sauron kinji ko " sai yanzu tafara murmurshi " da gaske Abban Majhat alhakkin kissa akan ka yaki yanzu , " of course Umma Majhat " kiss ta manna mai a goshin sa ,
Cikin sauri ya haɗa musu breakfast sai gaggagwa yakiye " Abban Majhat ina ta tambayar ka kayi shiru saurin mi kaki? " oh my God HABLAT rigima bana gayamiki artabun da mukayi jiya ba? " eyy to mena ka kuma a ciki " murmurshi yayi " ZALFAT hakkina ne na kuma na duba lafiyar ta sanan kuma naji ba'asin wani ɓoyayin al'amari game da ita idan baki manta ba i told you kowacce ce ita " zum'biro baki tayi kawai "humm okay to zan raka ka " spoon na hanun sa yayar " what HABLAT ki zauna a gida banson dogon rigima please ne yanzu tsoron fita ma naki dake wallhi " nan da nan idon ta ya cikka da hawaye kawar da fuska sa tayi don gaskiya bazai iya zuwa hospital da HABLAT ba ....
Manyan motoci na sojojin ne suki gaba a ƙalla guda ukku sai normal car's guda shidda daga bayan su akaiw ƙatuwar mota na sojojin wasu na zaune wasu duk a tsaye da manyan manyan makamai na bindigogi.
Dala special hospital anan sukayi damdazo tsaff sojojin suka zagaye su ,wata kyakyawar yarinya ce da zata kai 20 years ta zunƙuri 'yar uwar ta " don Allah wai haka zamu ƙare rayuwar mu Zee ko'ina sai sojoji sun rakamu " hummm to bandake ai boarding school kike ko ba komai kina juyawa a school ni kuma fa ,Amrat , " Mommy ce ta dalla musu harara "ku hanzarta kuyi gaba ko kun tsaya shigen gulmar ku ko?" duk sukaye gaba ganin duk iyayen sun wucce su , " ZAYYAN "cewar Abba da shigowar sa yayi dai dai da Fara motsawar ZALFAT sa sauri suka runtuma kanta zari mata oxygen nin doctor yayi yana tambaya ya jikinta girgiza kai kawai tayi tana binsu da kallo Abba me ya matso don tabbatar da zargin sa , hannu yasa dai dai fuskar ta zai shafa da sauri taja da baya baya , "ZALFAT" cewar Abba , Mommy dake baya dasu ZEE jin am ambachi sunan ZALFAT da sauri tasha gaban su tana sauri " waccee ZALFAT ai sai dai fatalwar yarinyar da aka binne a rami ta ya akayi ma ta fito har tayi rai lallai fatalwar ce" kawai duk ido ne ya dawo kanta jin kalaman da take zubawa , ZALFAT da ta mi'ki daga gadon tana ganin yanayin su dukka a tsorachi "Sallamu Alaikum " chakk suka mai da idon su akan kofa Hafeez ne saka'le da hannun HABLAT tana tura ciki , mammaki yaki ganin su duk a tsaye kamar ba lafiya ganin babban mutum da ko da kud'in ka sai da rabonka zaka gansa wato General Muhammad Yusuf , shugaban sojojjin land army na Nigerian gaba d'aya matsowa yayi ya kami gam ya saramai tunda ZALFAT ta hango HABLAT da ciki taki binta da kallo , Abba ne yayi gyaran murya da cewa .
"ZALFAT matso nan Abban ke ne " yana magana yana matsowa kusa da ita da sauri ta sa ƙafa ta kama hanun Hafeez tayi bayan sa ta boya , ido ido suki binsu dashi HABLAT ce ta matso kusa da ita ta jata baya kad'an " 'yar uwa ciwon 'ya mace na 'ya mace ce don haka zo jikina ba jikin sa ba kinji ko 'yar uwa "ta fad'a tana janta a jikin ta haka kuwa ZALFAT ta bar Hafeez ta ƙanƙame HABLAT ita ma haka ta rigita , nan da nan Zee ta matso da AMRAT shafa ta sukayi " ita ce wallahi " cikin azama AMRAT ta rungumi ta a jikinta tana shafa cikin ta " 'Ukkty ashe zamu ga juna ashe da rabon na kuma ganinki a rayuwa na haba ZALFAT " fashewa da kuka tayi da sauri ZALFAT ta ture ta a jikin ta mammaki suka cika dashi nan sukayi waje don sun gaji da ZALFAT abinda taki musu duk kamar wacce bata sansu ba " wallahi Abba nikam ta gani ne doctor ZAYYAN ta kira suna na dashi sai ta fad'i ta suma daga Nan sai yanzu ta farka amma ta guji mu , " ka kwantar da han'kali ka " doctor nace an duba lafiyar kwakwalwar ta kuwa don inaga tamkar ta manta mu taƙi amincewa da ne a matsayin Abban ta , shima ZAYYAN da ta fara gani gashi ta guji haɗuwar ta dashi? ya tambaya ciki da alhinin abinda yaki faruwa .
"General ku kwantar da hankalin ku normal Taki kawai dai akaiw abinda ke tafiya ba dai dai ba a tsakanin ku don haka tunda kunka ta zaɓi Commender Hafeez da matar sa ya kamata ta zauna a tare dasu idan hakan ba matsala hakan zai taimaka mata idan yaso kuna kawo mata ziyara kafin ta kamala tretement nata a hospital kusan abinda zakuyi " shiru sukayi dukkan su cikin kulawa Hafeez yace lallai bashi da matsala zai iya taimaka mata domin bata kulawa har ta samu sauki , cikin mintina kaɗan suka shirya komai suka kama hanyar Army barrack'.
"Talatu ZALFAT na raye tabbas bata mutu ba ba fatalwar ta bace nashiga ukku" kwantar da hankalin ke Hauwa bangani komai ba kimin filla filla wacce ZALFAT " gumin fuskar ta ta gogge kaɗan ta juyu ta waiga ta tabbatar dai ba kowa " ZALFAT nawa muki dashi ina cikin hayyachin na na sanar miki lallai ki fara shirrin tun kafin shirin mu ya ruguje " kan bura ubanchan wai ZALFAT subhanallahi na shiga ukku ne Talatu ina zan sa rayuwata kina jina yanzu kuna ina " ta tambaya a firgichi da tashin hankali, " muna cikin asibitin Dala kuma ta farka da nunawa ma taki bata sanmu ba kamar bata gani kowa a cikin mu sai wata MAI CIKI CE da mijin ta " oh my God da sauki ai Hauwa tunda ko Abba bata gani ba tabachin cewa ZALFAT har yanzu aikin da muka mata yana aiki akan ta amman ya akayi tahaɗu da ZAYYAN bayan ta mun kashe ta har abada ta tafe kuma an tabbatar mana da ta mutu an sata cikin kabarin ta an rufe uban wa ya tuno gawanta", yanzu dai zan duba mafita kafin ko dawo don wallahi yanda muka ɓatar da uwar ta a duniya haka zamu mata ai idan sun san wata basu san wata ba "............
Tirƙashi ƙaƙa sara ƙaƙa ga akuya ga kura wai anwa uwar kwarto fyad'i yace "Mama rigi min wando na " 🤣
Next page namu ranar Alhamis in sha Allah zamu tafi FLASH BACK domin sanin
ZALFAT
ZAYYAN
ABBA
HAUWA
TALATU
ZEE
AMRAT
MOMMY
AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
PART 2
PAGE 29 & 30
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
SADAUKARWA
Wanan page nin naki ne Ummu Hafsat ina godiya da kulawa sai dai nace Rabbi ya bar ƙauna da zumunci🥰
PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍amin.
"Yanzu dai zan duba mafita kafin ko dawo don wallahi yanda muka ɓatar da uwar ta a duniya haka zamu mata ai idan sun san wata basu san wata ba ". Cewar Hajiya Talatu, jikinta har rawa yakiye jinta ya ɗauki na wasu daƙiƙu a hankali ANBAR ta dafa kafaɗar ta "Mama Latu lafiya kuwa duk kin sanja shin kinsan mutanen nan ne " ta faɗa cikin alhini " ba komai ANBAR kawai na tausaya wa yarinyar nan kasancewar yarinya ce kuma MAI CIKI CE amman saboda rashin imani sun hallaka mahaifiyar ta yanzu kuma kanta suka dawo " ta shari hawayen ta ,da sauri ANBAR ta jingina "wallahi nima Mama Latu na shiga tashin hankali sam basu da hankali mutanen nan amman sai mun tuna musu asiri " da sauri Latu ta toshi mata baki ganin wucewar Mommy, " a'a ANBAR kar ki yarda maganar nan ta fitto daga bakinki don mutanen nan mugun hatsari ne dasu kinaji ko ke taimaka min da mayafinki na kulle fuskar ta " ciki da mammaki ta bud'i baki zataye magana " a'a kar ki tambaye ne komai zakisan komai da yardar Allah kuma kice zaki tayani kawo karshen rikicin nan ".
Tofa ga Latu ga Anbar ko wacce jarumta zasu yi ohoooo dai ? 🥱
FLASH BACK
Waiwaye adon tafiya.
"Zaune Hajiya Khadija taki akan ɗaya daga cikin royal chair daki cikin ɗakin ta rigi da tufa a hannunta tana ci a hankali hankali kamar ana mata dole hanun ta na rigi da tasbaha na zamani a counter Amrat ce ta shigo da ɗan gudu ta kyakyawar yarinya da bazata haura shikkaru ukku ba a duniya Hajiya Khadeeja bataye tunanin komai ba taji yarinya akan ƙafarta saida ta zabura kaɗan ganin Amrat ce tayi murmurshi "shikkinan Amrat irin wannan saukar zaki jiwa 'ɗan uwanki ciwo fa " ta faɗa tana rigo ta akan ƙafarta don ta matsar da ita akan tsinin cikin ta ko yau ko gobe aki jiran haihuwar ta, dariya Amrat tayi mata "Umma na dawo ina Mommy " murmurshi tayi jin maganar nata da ake shan wuyar ganewa duk gidan ma ita ce mai ƙoƙarin fahimtar maganar ta shiyasa yarinyar ma kison hirar da ita , Abba ne ya fito cikin shigar uniform nasu na soldier's Hajiya Khadeeja ce ta dafa kujerar domin ta gaida Abba da sauri ya tare da cewa "a'a Hajiya basai kin tashi ba ai zauna kawai abunki a kawo miki breakfast naki nan " .
Hajiya Hauwa ce ta maka mata hararra tana ganin Abba ya juya da magana a bakin sa ta fara murmurshi " gaskiya kam Abba yara haka taki kullum ina mata magana " la ba komai zan iya zuwa dining nin ma nan duk suka hau mai aiki ce ta zuba musu breakfast nasu , duk motsin da Hajiya khadija kiye a idon Abba ya lura sam ta rame kuma abinci ma ba wane ci taki ba just kawai wasa taki abinchin ko don ta kasance MAI CIKI CE oh yace a ransa chan ya gaza jurewa " Hajiya Khadija yanaga bakicin abinchin ko dai bai miki ba a kawo wasu ko a miki order ” kafin tayi magana charraf Hajiya Hauwa wacce Amrat ki kira da Mommy ta amsa " Abban Amrat kinan ai kasan ita MAI CIKI CE ki wace mace da irrin nata ita kuma haka nata salon yaki sosai kuma tanason cin Doya kawai dai kana nan ne yau kamata kwarjini kasan soja da haiba " kallon ta yaye yayi murmurshi " ah haba ne kuma Khadija please kice abinchi ke kinje ba komai am okay let may go dear ke kula da ita sosai " but Abban Amrat bakayi breakfast ba kuma kace kanajin yunwa a maka Doya yau kodon " hannu ya ɗaga mata ya fara takawa "Abban Amrat ina magana kayi shiru " cikin tsagaita murya ya amsa da cewa " haba Hauwa ita fa MAI CIKI CE. batason hayaniya just am okay ne bye " ya faɗa yana mannawa Amrat kiss a saman goshinta , jin alamar tabbas ya fita Hajiya Hauwa ta sauki wani goron numfashi ta nufu Hajiya khadija dake cin doyar ta a hankali wane azabbabin dundu ta sake mata a baya wanda yasa ta mayar da doyar da ta tura a bakin ta " Shegiya balaxagaza mijina ya zauna cin abinci ke zauna wato gaki isashiya kuma MAI CIKI CE kiko to wallahi yau sai na miki abinda zaisa da zaran kinga Abban Amrat ki juya ido , "
Amrat ce ta razana da ganin shi da ke faruwa da sauri ta miƙi ta fara hawaye ganin Hajiya Hauwa ta nufi kan Hajiya Khadija da bulalla charger ta sharfa mata a baya da sauri ta durgusa don zafin da gaske ya shiga cikin tsakiyar farar fatar ta dake shiƙi " don ubanki kin kashe mijin ki kinzo zaki kashi min aure don ki aure shi ko to wallahi baki isa ba yau ne ko ki a gidan nan ," da sauri Amrat ta fitta da gudu tana ihu wasu sojoji biyu ne mata suka shigo suka amshi Hajiya Khadija dake a hanun Hajiya Hauwa tana jibgarta tamkar wata baiwar ta duk da cewa tana bata ha'kuri amman a banza kamu ɗaya aikawa Hajiya Hauwa suka raba su sai hakki taki da habaici habaice na zagi taimaka mata sukayi gun kaita cikin ɗakin ta suka juya ,,
" Inallillahi wa inna illaihin raji'oun ya Allah ka fidda ne daga hannun wanan azzullumar baiwar ka , mai manta akaiw Allah bansan laifin me na aikata ba Amman ya Allah na tuba ka yaffamin ".
To be continued in sha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️⚜️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
From the writter of
MIJIN MAGE
FARASHIN SO
RUHI BIYU
BIYYAYA GA UWA
DUHU CIKIN HASKE
HANYAR RUWA.
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
PART 2
PAGE 31 & 32
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍amin.
HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.
GARGAD'I
Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...
*******************************************
General Muhammad Yusuf shahrarin soja da yayi suna a cikin ƙasar Nigeria da maƙotan ƙasar a inda ya rigi matsayi daban daban a cikin aikin sa har Allah ya kaishi matsayin da yaki kai yanzu na matsayin General of land army, yana da ɗan uwa guda ɗaya wanda ya bashi rata sosai Alhaji Abubakar Imam shahararren d'an kasuwa kuma fittachin ɗan siyasa a Nijeriya a inda ya rigi muƙamin kujerar Governor a jahar Borno.
Bayan shikkaru goma Allah ya azurta General da samun haihuwa ta mace wacce yawa marigayi yar mahaifiyar su suna da Aisha suki mata laƙabi da Amrat, Hajiya Hauwa ta kasance mace mai son kai da masifa a koyaushe burinta bai wucce samun haihuwa ba mussaman na ɗa namiji sai dai Allah bai bata wanan damar ba har tagaiga ta fara shigi shigi na bin bokaye don ganin ta samu galaba akan haihuwa ganin hakan ya ci tura ta bi duk hanyar da zata bi gun ganin ta mallaki zuciyar Abba don hanashi samun wane damar na haihuwa , sai dai a rashin sani tun lokacin da Abba ya aure ta ya tafe ƙasar Kano wane dutty Allah ya haɗa jinin sa da wata yarinya har ta kaiga sunyi aure sun samu haihuwar namiji a inda aikawa yaron suna da Muhammad ZAYYAN daga shi sai ɗan uwansa Imam suka san da wanan yaron bayan shikkaru sunja Zayyan na da shikkaru goma sha