Author : Nana Kanwar Soja Category : Tknovels
napep kud'in sa ya bata sanji 200 juyawa taye taga kowa na hadda haddan sa ba kowa a 'kofar gidan hannu tasa a jaka ta fittar da man ROB ta ya mutsa a idon ta taki idon ya sauya zuwa ja ya fara ambaliyyar hawaye da gudu gudu ta shiga gidan ko sallama babo Mallam daki rigi da buta zaiye alwallan nafilla yaga shigowar ta da sauri ya yar da butar HABLATU me a samiki da safiyar nan kina kuka ? waya taɓa kinji jun haka ta yar da akwatin ta sunkuya ta fashe da kuka , tunda Umma taji HABLATU ce ta shigo kamar kuruta akayi a gidan ta fitto da hanzarin ta har zanin jikin ta n neman kasancewa har rigi rigi da Mallam sukayi gun d'agata sama daki sukayi da itta perlour ne mai kyau matsakaici da aka zuba kujeru dai dai na masu rifin asiri da'ki biyu ne na Inna da Mallam sai d'akin HASINA da akaiw ɗaki biyu daga waje da alama na mazan gidan ne ko ba'ki , " ye shiru lalle na gayyamin wane kalar rashin mutunci Hafeezu ya miki yau?' tana jin am ambachi sunan sa ta fara kuka "Inna ce tace lallai Hafeezu hakan yana nuni da cewa ba 'karamar abu bane ko?" kai ta girgiza musu alamar ey " Inna yunwa nakiji ke taimaka min ko ɗumami ne zance" "tausayi ta basu lokachin d'aya ran Mallam ya hargitsi " a'a akaiw taliya HASINA ta girka kafin taje makaranta jira na kawo miki guntun murmurshi ta buga a ranta tace " ne ce HABLATU Inna da Mallam gaggara ba dau amin kad'an nayi dewa tukkuna yanzu aka fara buga wasan"..
Wai wai wai babban magana yau da fan's mutumiyar banda rigima harda sharri ta kuma ne!. Finally ZALFAT ta bayyana gata ga PAYAM ga kuma PERZO. let's go the game was begin..
Ko yimin uzuri idan anyi post yau babo gobe sai jini zamu na tsallake kwana ɗaya ɗaya tak in Sha Allah ,but zanyi ƙoƙarin ganin na muku typing dewa muddin kuna suburbud'u min Zafaffan commenter's , masha Allah..
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞
🤰MAI CIKI CE 🤰
by
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
11 & 12
BORNO
Suna ihu kamar sabbin mahaukata idon ta ne ya cikka da hawaye fahimtar cewa suturarta zasu janye mata su sama ta ganye yanda suma sukiye. wane irrin lashe ƙasar harshen sa yakiye ,da sauri ANBAR ta kauda idon ta don tsananin kishi da abinda mijin ta kiye duk bayin kansu a sama suna kallon wata irrin kyakkyawan hallita don ko sarauniyar mammiyota na yankin UBDUS bata mallaki irrin kyaun wanan halittar ba , PAYAM ne ya fara wasu surutai mara sa hankali yana murɗa yatsun yatsun hannun sa tuni iska ta fara bugawa tana tunkud'o ruwa yana malmaliwa sai ya tumbatsa daga ƙifin ƙogon akan ji ruwa na gudu da tunkuɗo junnan sa, idon sa ne ya sauya colour zuwa red , suna ganin hakan kowa ya fara gudu tuni aka hargitsi ana tada 'kura kowa yana nufan ƙogon sa don ya ɓoya,
Ganin hakan Sarki PERZO yayi gaggagwar ɗaga ZALFAT da ke ta jiro wasu adu'o'i masu tarin yawa , zuwa ɗakin sa KACI TOWUN SARKI ne ya rufa masa baya ta hanyar rufe ƙogon da dutse ,a jiyar zuciya ya sauke ya daina abun da yakiye a hankali ya bud'e idon sa nan yaga ZALFAT bata nan hankalin sa ne ya tashi sa'ada ya shiga d'akin da aka ajiye ta yaga bata nan "tashin hankalin ba dai sarki PERZO ya kaita ɗakin sa ba ? banyi tunanin zai tsaya ya ɗauki ta ba har zuwa ɗakin sa " da gudu ya juya kafin nan guguwar ta laffa bakin ƙogon sarauniya ANBAR ya shiga kamar an jiffo sa ido da ido sukayi ganin yau PAYAM a turakarta yaron dako gaisuwa ba ya mata in ya ganta ma haushin ta yakiji je yaki kamar itta ta kashe uwar sa , banda hararra da tsaki ba abinda yaki shiga tsakaninsu, taki ta mi'ki tsaye da fargaban abinda ya kawo PAYAM cikin turakarta a hankali ta matso taga zuciyar sa na bugawa ga haki da yakiye a kai kai, bututun ruwa ta d'auko ta nufa bakin sa dashi kama hannun ta yayi ya ja ta "PAYAM me ke faruwa, me ke damun ka yau ruwa na tunkud'o junnan sa ka zauna a d'akin ka ?" ganin yana janta har bakin ƙogon ta fisgi hannun ta da 'karfi ta sauki mai mari lafiyayyi ,ta d'aura da cewa ......
KANO
"Ne ce HABLATU Inna da Mallam gaggara ba dau amin kad'an nayi dewa tukkuna yanzu aka fara buga wasan".. nan da nan sai ga Inna da tullin taliya ta zuba jan miya a ƙife sai borkono a ruba haka HABLAT ta bud'i ciki kamar bata taɓa cin abinci ba tass ta chinye tasa hannu tana lashewa da sauri sauri Inna ta shari guntun hawayen ta na tausaya wa HABLAT tana kammala chi ta fara gyangyad'in barchi, Inna ce ta kaita d'akin HASINA ta kunna mata fanka haɗi da ɗaukar jakarta ta shigar ɗakin tana fitowa sai ga Mallam ya haɗa fuska tamau Inna HASINA kinga yaron nan sai kirar sa naki a waya amman yayi banza da ne wato su yaki ya raina ne Lallai Hafeezu yau zan nuna ma waye ne Mallam Umar" ya faɗa yana mai da huchi "hummm Mallam kinan don ma bakaga yanda HABLATU taci taliya ba ga dukkan alamu ta kwana babo abinchi ne gashi yanzu har tayi barchi " ta faɗa ciki da alhinin "Allah sarki HABLATU baiwar Allah ha'kuri mahaifiyar ta Zainabu ta d'auka , yanzu da ace gun Nura taje ai tajamin abin kunya amman tazo garini sanin cewa zan shari mata hawaye ta to in sha Allah zan mata gata kuma wallhi sai na fatattaki yaron nan "
"To Mallam Allah dai ya kyauta sai abi a hankali.." Sallamu Alaikum" chakk ya tsaya ganin yanda Iyayyen nashi sukayi chuku chuku da fuska kamar wasu commandodin da akayi nasarar ya'ki akan su " Inna lafiya kuwa ya na ganku a haka ? ko wani abu ne ya faru ? " uban ka ne nace Hafeezu nace ungo naka " yana mishi daƙuwa hannu biyu biyu, Inna ce ta d'auki throow pillow ta fara bugun sa dashi kamar wane ƙaramin yaro idan yayi laife taki ya tsunguna "inallillahi wa inna illaihin raji'oun shikkinan yau HABLAT gidan tazo tunda naga haka ba ƙaramin tashin hankali ta sani ba" duk abun da ke faruwa a idon HABLAT sai daɗi takiji har wane juyi taki na nishand'i tunda taje muryar sa ta farka, tana legawa ta laɓule,. " yanzu Hafeezu saboda baka da kunya ka bar HABLATU da yunwa yarinyar baiwar Allah kuma ta kasance MAI CIKI CE, "Mallam ne ya amsa da cewa wallhi da naga idon yarinyar nan ko lokacin da Zainabu mahaifiyar ta Allah ya mata rasuwa idon ta baiyi kuka haka ba daman ashe amana ta kaki ce , ? Allah ya taimaka wajen karkace hankalin ta ta zo guna bata gayyawa Nura ba na tabbatar da zuciyar sa sai ta buga ne nagama duk ta rame ,kai don ubanka me ka mata " inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun Mallam ne banwa HABLAT komai ba asali ma " mari a ka sauke mai taki ya gyarah lafazin za " na yarda Mallam nayi kuskure duk abinda zata min MAI CIKI CE ba laifin ta bane laifin ciki ne ina neman afuwa ku in sha Allah bazan kuma ba ,," ya fad'a kansa a ƙasa don tuna nasihar da aka musu last week..
"Yauwa gwanda hakan indai HABLATU nason abu dole kama ta shi indai bai saɓa doka ba komai zai wucce CIKI CE ba wasa bani ka kula da matar ka dai dai kwargwado ka bata kulla idan bata da lafiya ka kulla da itta tamkar jaririyya idan tana jin yunwa ka chiyar da ita da abinda takiso tunda Allah yaba ka dai dai gwargwadon iko, ka kulla da HABLATU amana ta ce ," fashewa da kuka Mallam yayi taki jikinsu yayi sanyi sosai Hafeezu yaki bada ha'kuri kamar wanda ya aikata laifi a constitution , haka suka masa nasiha da matar sa, " to ja'iri ina ta kiran ka wato bazaka d'auka ba ko, " murmurshi dole ya 'kirƙiro " ammm Mallam tana gun chargi ne "ya faɗa domin kar yace HABLATU ne a kuma sashi a tarko , " yanzu tashi kaji ka bata ha'kuri idan kuma kaga barchi ya mata nisa ka barta sai ta farka " to ya amsa ya doshin d'akin tana ganin haka ta saki labulen d'akin ta hau gado tana bargo wuff ta rufe idon ta kamar mai barchi , murmurshi yayi ya zauna a bakin gadon tsaff ta 'kare mata kallo ya kau da kai " to sabuwar munafuka kinji daɗi ko kunya namiji ba gun shararawa Iyayyen mu ƙarya ko sai ke tashi naganki sarai ba barchi kike ba idon ke biyu ni kuma losari ne aka ce miki"....
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💔💔💔💔💔💔💔
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
13 & 14
8 August 2023
BORNO
Ganin yana janta har bakin ƙogon ta fisgi hannun ta da 'karfi ta sauki mai mari lafiyayyi ,ta d'aura da cewa "PAYAM me haka ina magana kana ja na nifa uwar kace kodon ɗabi'ar ƙabilar ku ba ku ragawa ka rasa wacce zaka nema sai matar uban ka ? ta fad'a rai a harzugi, tunda ta gabza mai mari yaki rigi da ƙunchin sa, taki ta razana ganin kallon da yaki mata durgusa wa tayi kai a ƙasa "kayi ha'kuri PAYAM ɗabi'ar kuce a hakan amman kamin rai kar ka kusanci ne tunda matar uban ka naki , duk da nasan idan yaji labarin ka neme ne a turaka zai mallaka ma ka ne, PAYAM nasan halinka yasha ban ban da na ƙabilar nan ," da sauri ya dakatar da ita ya ɗago kafaɗunta , " Sarki PERZO zai kwanta da MAI CIKI," ya faɗa " me me kaki nufi daman abunda kazo sanarmin me yasa baka gayyamun da wuri ba " bankad'a sa tayi yabi bayan ta ,da gudu ya ka muta "KACI TOWUN SARKI ya rufe ƙofar da duste ba zai bari mu shigiba dole muyi nazarin abinda zamu mishi ," waiyo ciki na ciki na" taki ya fad'i a ƙasa yana birgima zufa sai kitto mai yakiye yana nishi sama sama ,gudu tasa iya ƙarfi ta ta tsorata ganin lokacin ɗaya suna magana ya zube kamar wanda yaci guba , KACI TOWUN SARKI ta samu a bakin ƙogon hannu yasa ya dakatar da itta "bud'i min PAYAM zai mutum! PAYAM !! PAYAM!!!" ta fad'a da gigichichiyar murya ,da yasa Sarki PERZO tunkud'i ZALFAT ya nufu bakin ƙogon "uban me ya same PAYAM ," da sauri sauri KACI TOWON SARKI ya bud'i marfin suka fitoo dukkan su hankalin su tashi ," Allah kaine abin godiya laillan wa na harran Allah ka kuɓutar da ne daga hannun wanan miyagun azzalumai mutanin nan tamkar yadda, KACI TOWON SARKI ne akan ta ta da skit na ta ya yayyage sai hawayen dake bin lafiyayyin idon ta da suka gaji da zubar da hawayen a guji ya sungumita ya kai ta d'akin sarauniya ANBAR ya kwantar, ya fitta sai hucee yaki kamar tsohon damisa da bai samu abin farauta ba,
"PAYAM kar ka mutu kaine magaji na abun bauta SAMNU kai kawai ya bani matsayin jigon rayuwa ta magajin masarauta ta, ganin mai magani na duba sa ya fitto KACI TOWON SARKI ne ke bayan sa direct ya nufi wane dogon hanya nan ya tsaya chak wasu ittace biyu suka d'auka masu girma da d'an kauri wuta suka kunna musu suka cusa kai dai dai wane gaton kogo dake fidda ruwa a kasar sa na wucewa tamkar HANYAR RUWA ( littafin mu na gaba wanda shahararrun marubuta nan Rumaisaaliyuinuwa da Zahrah Royal Star ce tare da ne ƙaramar su ƙanwar soja,muka wallafa coming soon in sha Allah,).
KANO
To sabuwar munafuka kinji daɗi ko kunya babo kin saƙalo hijjabi kinzo gidan mu kin gama shararawa Iyayyen mu ƙarya ko sai ke tashi naganki sarai ba barchi kike ba idon ke biyu ne kuma losari ne aka ce miki".?...
Ido ɗaya ta kanne masa ya hurga mata hararra "ina phone na wa " daki wa tayi kamar ba itta ta buga hamma da miƙa "duk abinda mutum yayi sai angano sa " shiru ya mata ya d'auki jakar da tazo dashi ya ɗauki wayoyin sa " Abban Majhat ina zamuje " ha'a wacce irrin tambaya ce HABLAT gidan ke zamu kuma ma'ana inda kika fito " zum'biro baki tayi ni gaskiya sai dare kazo ka ɗauki mu da Majhat nin " , hummmm ajiyar zuciya ya sauki ya masto kusa da itta bag da phone nin ya ajiye tsora masa ido taki ganin yanda duk ya sauya yai sanyi lokachin m gida batayi auni ba ya jawota jikin sa hannun sa na dama yasa ya zagaye west nata hannu ɗaya yasa gun matsar da gashin kanta da duk ya watso ta fuskar na ta kasancewar tace Majhat bata son kitso a don haka bata kitso ido suka tsurawa junna a hankali ya ranƙafu da kansa dai dai saitin ɗan ƙaramin bakin ta yatsan sa manuniya yaki zagaye fuskar ta dai dai kan hanchin ta ya tsaya sai da suka kawshi minti biyu yana kissing nata kana ya sake ta ɗan fakaice wa tayi ta juya baya alamar taji kunya murmurshi yayi a zuciyar sa yace fitininiya nasan maganin ki wallhi dake da Majhat nin dukka " my HABLAT ba damuwa sai daren zan dawo ke kula da kanki kinji ko " ya faɗa yana danne dariyar sa da sauri ta juya "wane dare kuma Abban Majhat ,? ai yanzu zamu tafe kace, kawai muje na sauya shawara ," murmurshi yayi ya rigi hannun ta gamm suka fitta sai murmusawa sukiye tamkar ba wane abu da ya ta'ba shiga tsakaninsu, sosai Mallam da Inna sukaji dad'i suka musu nasiha da cewa "duk abinda Hafeezu ya miki kizo nan ko kimin waya zanzo kinji ko " to Mallam nagode sosai yauwa Mallam baka gayyamai ba idan dare yayi sai yace shi a ɗaki waje zai kwana wai ina takura masa kuma wai "sai tayi shiru dariya Hafeezu yayi mai issar sa itta ma dariyar tayi nan su Mallam sukace "ku tashi ku bamu wuri aikin banza daman idan ma'aurata suka haɗa kai ba wanda ya kaisu gulma da munafurchi,'"summui summui suka tashi suka ficce",
"Abban Majhat wai yaushe zaka sayamin mota ne,"? ido ya bita da shi "subhanallahi sai bayan na saya zan sayyamiki ki chigaba da adu'a ko Majhat ce taki son mota? ne Hafeezu"? dariya tayi a'a Allah kawo arzikin Yayya na uban Majhat mijin HABLAT" napep ya tsayar musu suka shiga sosai suki hirar su "Abban Majhat mu tsaya anan " mai napep ne ya tsaya ,"lafiya Hajiya "ya faɗa shima Hafeez nin tambaya sa kinan " ba komai Abban Majhat naji Majhat na min magana ne wai tana son abin hanun wanchan mutumin "ta nuna wani mutum dake zaune yana cin alele da manja da yaji a dai dai bakin kasuwan 'yan talla" oh my goodness HABLAT abinchin kan hanya zakice gaskiya ban yarda ba zan gaggawa Inna ta miki alalen amman banda wanan " subhanallahi wallahi shi nakiso ka sayyamin ko na maka ihun kwarto "to kimin mai napep mu tafe kaji bar yarinyar nan " ihuuuuuuu saurin toshi bakin ta yayi "wallahi azim ka sayyamin ko na kira Mallam wallahi