Author : Nana Kanwar Soja Category : Tknovels
kulla zata samu nitsuwa" haka suka shiga duk arrrengement Hafeez ne yayi sai ya bashi tukunyar hararra doctor ya zuba mai
"Wai so kaki sai na dafa " Yes duk abinda na zuba don wallahi ZALFAT MAI CIKI CE kuma cikin ka ne dole kaye tattalin sa ne dai kaga ne da Majhat har hira mukiye da Majhat namu " dariya doctor yayi " kuna haukar ku wallahi" hararra ya watsamai " bazakagani ba ne sai nan gaba da kyar doctor ya yarda yana zuba duk abinda Hafeez yakiye cikin minti talatin sun gama komai har an fara kirarayi kirayin sallah asuba.
ZALFAT ce zaune sai surutu HABLAT taki zuba mata wayar ta ce ta ɗauki ƙara ganin Abban Majhat da sauri ta ɗauka " Umman Majhat aikin ke ya kammala kifito da ZALFAT doctor ya mata girki" dariya tayi ya kashe wayar "yanzu me haka kuma Hafeez zakajamin raine agun yaran nan "
Haɗa fuska " yayi look banson cin fuska ne matata kar ka kuma ce mata yarinya raini ai ta ƙare tunda kasa charger ka. a charger point nata har yayi 💯 kawa yarinya ciki kace raine ai wallahi anan raini ya ƙare " wai look let me aks you yaushe kafara surutu haka
Dariya Hafeez yayi kafin ya rufe baki sai gasu sun taho da sauri ya tashi ya rigo hannun HABLAT ya zaunar da ita ZALFAT ce ta durgusa da kai don abin ya bata kunya raɗa ya masa a kunne " ga amsarka tun ranar da HABLAT ta zama matata ta koya min hira da ita idan har bata kusa dani nafi kurma kurmance wa a lokacin da ta samu cikin Majhat idan ina kusa da ita kuma bana gajiya dajin sautin muryar ta hira idan bana taba kuma ban iyawa kawai saboda ita nasamu wanan baiwar kaima kazama ɗalilibi ga. ZALFAT maza ka fara ".
Dariya yayi shima kuma doctor da hararra ya bisa HABLAT ce tayi gyaran murya ta jawo plate nata dake akan dining nin " idan kun gama gulmar ne indomie ma yamin zafi gaskiya "murmurshi yayi ya matso kusa da ita hannu yasa ya ɗibo kaɗan ya sa a bakin sa sanan ya fara bata ZALFAT da ta kasa cin abinci nata tana kallon su haka shima doctor nin juyawa yayi ya gansu
" Kai doctor banson sai'do baga taka ba kazo ka bata yana sanyi kasan ita MAI CIKI CE ba tason kuma yayi sanyi ko ƙanwata"? kanta ta girgiza jan plate nin zata fara sawa a baki hannun sa ne ya sarƙi da nata da sauri ta d'ago ta gansa ganin kallon ne tayi saurin janye idon ta hannu yasa yakai mata baki yana iso saitin bakin ta hawaye a idon ta na zubuwa hannu zata sa ta shari yayi amfani da ɗayar hannun gun shari mata.
" Ikon Allah daman akaiw wanan ranar da zanga doctor Zayyan na bani abinci a baki ta faɗa a cikin ranta haka suka ci suka kammala direct massalachi suka nufa da Abba wanda yaki chan gidan sama dake babban perlour ....
Lattu da ANBAR ne suka kutsa kitchen don samun abin da zasu dafa na breakfast.
12 \ Nov \ 2023
KANO
**********************************************
Motar ce tayi karo da wata motar ba'ajin komai sai fashewar glass wani wawan birki "what nosense" wani kyakkyawan matashi ne ciki da ƙasaita yana fitowa kafin nan har mutane sun fara hallara buga glass na motar yayi ɓangaren driver ganin shiru yasa hannu akayi sa'a ya buɗu ashar ya waworu zai buga ganin macece taki yasha jinin jikin sa hannu yasa ya ɗaga kanta da ta kifa akan sitirin motar ganin ta ji ciwo a kanta har yana zubar jini
Nan ya ƙoƙarta ya fidda ita da taimakon mutane aka matsar da motar nata daga kan hanya direct Dala special hospital suka nufa nan aka fara bata agajin gaggawa ganin akaiw rape a jikin ta aka kira da. dole sai da sa hannun jami'a tsaro domin bazaiyi suyi treatment nata a haka ba hankali sa ne yayi ƙololowar tashi mussaman da yaji cewa tana cikin maye ga kuma rape da ya faru da ita
ID card nasa ya zaro nan likitan ya amsa ya duba ganin assistant commitioner of police ne ya kuma suka chigaba da aikin su hannu yasa akai "ohh my God rape kuma cikin maye wane ɗan sanda ne ya taho ya sarramai tare da amsar bag nata a hanun sa wayar ta ya zaro yana duba wa yaga kusan 11 missed call.
Bai gama ganin wayar ba sai ga sweet mom ta kuma kira da hantsari ya ɗaga kafin kirar ta yanke yanayin muryar namiji ta fara masifa ina Zee yana sanar mata halin da aki ciki hankalin ta ya tashi cikin a zama ta ajiye wanan madubin tsafin nata a cikin waldrop a sama key tasa ta fitoo sai hospital hankali tashi har an kamalla shiryawa Zee likita ne ya nema magana da ita ganin babo Assistant commissioner Sir Yazid yace lallai sai dashi zaiyi bayyani.
Sosai Hajiya Hauwa hankalin ta ya tashi rasa wa zata kira a waya tayi chan sai gashi ya dawo bayan kira da ya samun daga gun likita da ido Hajiya Hauwa ta bisa zuciyar ta ne ya buga lokachin ɗaya taji ta tsani sa ko me ya haɗasa da Zee uwar kwashi kwashi bayani likita ya nema yanda. abin ya faru ba abinda ya ɓoyi masa nan doctor ya basu bayanin halin da taki ciki amman yanzu ta amshi alurra r barchi ".
Ihu Hajiya Hauwa ta buga ta chukumu wuyar Sir Yazid tana surutai marasa hankali " tunda naga ka hankali na bai kwanta da kaina ka cuci rayuwata kaiwa ƴata fyad'i sai naga uban waye gatan ka a garin nan ɗan iska fasiƙi ɗan"!
Bata gama magana ba ya hankaɗa ta da tsinka mata takwayin mari a fuskarta sai da ta ga wuta "sha sha sha irrin ke kin lallata tarbiyyar yarinya har tana shaye shaye ta kwana da saurayi don ya mata fyad'i zaki min ƙazafi yau kuwa zaki ga gata na a duniya"
Kama hanun ta yayi doctor ne ya tsagaita saboda yasan wacecce Hajiya Hauwa mata ce a gidan General Yusuf shugaban sojan ƙasa na Nigeria "look sir Yazid sorry kayi ha'kuri ka barta kawai kaje nii nasan " bai gama magana ba " doctor ba'abinda zai hana nasa matar nan yau a bayan kanta banga uban da ya isa ya hanani ne ba "!!!
"Kai kasan ne wacecce to nicce matar shugaban sojojin ƙasa na Nijeriya General Yusuf sai nasa sojojin sunyi yaga yaga da namar ka " dariya yayi har dimple nasa ya lotsa " so what ! i said so what nace sai me don kin kasance matar General YUSUF ko shine wanda ya taka doka dole doka tabi kansa da farko kikace zarafin jami'in tsaro na biyu kinyimin ƙazafi ga rashin kunya haɗin da barazana " hannu yasa ya sa kira yana waya sai ga jami'an tsaron mata sun iso har mazan hannu Hajiya Hauwa tasa tana kiran wayar Abba .
My comment 🥰
Hooooo hooooo ana wata ga wata Hajiya Hauwa ga Sir Yazid let us see who is the winner !!!
For the first time na tausayawa Zee ciwon ƴa mace na ƴa mace ce.
Clap for HABLAT Soyayyar ku ta kama zuciya ta yau ,🥰😝
Sorry ZALFAT ya kamata Hafeez ka shigar da doctor Zayyan makarantar kula da mace🥰.
ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💘❤️💘❤️💘❤️💘❤️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
PAGE 41& 42
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
Barka da ranar juma'a , Allah sa damu da Alkaire 🙏💖💙
❤اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْتَ🥺🙏
13 \ Nov \ 2023
KANO
********************************************
Anbar ce cikin dogowar riga wanda yasha stone sai ɗan kwalin abayar da ta rataya a saman kanta da gashin kanta sai lilo yaki ta ciki don ba kitso buɗe wormar's tayi a hankali hannun nata dai rawa yakiye " ko meyasa Latu taƙi kasancewa da ne a kusa duk idon su na kaina "
Doctor ne ya motsa "kiye da hanzarin don yunwa nakiji na zuba nawa " karkace wa tayi "Am yi haƙuri " da sauri ta fara zu zubawa soyayar doya ce da kyau da miyar kaji sai farar macroni da aka dafa ta bread da tea ga maiso , Abba ta fara miƙa wa cikin murmurshi ya amshi plate nin "Thank you " ya faɗa girgiza tayi Amrat ce ta fitto a ya motse da fuska gaisuwa tayi ta zauna Hafeez ne yaga duk ta kasa sakewa sai hararar HABLAT takiye.
"Nashiga ukku HABLAT me kika aikata ma wanan yarinyar " ya faɗa cikin raɗa ƙafarta tasa daga ƙasa table nin ta taki sa " ina ruwan ka da kallon ta har kaga tana hararra ta " hannu yasa ta baya ya kai mata motsƙuli da sauri ta tura baki zatayi ihu "kina ihu zasu kaiki asibitin mahaukata kuma wallahi ba ruwana ,"
Shiru tayi da cewa " zamu haɗu" ZALFAT ce tayi murmurshi ta chigaba da cin abincin ta don duk abinda sukiyi a idon ta doctor ne ya hurga masa hararra ganin hakan Abba yayi gyaran murya "kai ba'a wasa a fillin cin abinci duk nitsuwa sukayi suka kamalla
" Amrat what happened duk kamar baki lafiya "ni dadday sam daren jiya ban samu barchi mai kyau ba da so samu ne yau zan kwana da ZALFAT " Umman Majhat najin hakan tayi murmurshi don tasan saboda ita tayi hakan juyawa tayi kamar ba ita ba ,
Abba ne ya zaro wani ATM nasa ya miƙa wa Hafeez " ku shirya ku kaisu shopping dukkan su wayar sace ta saki ɗaukar kira wucewa yayi don so yaki a yau ya wuce Abuja sai ganin missed call na Hajiya Hauwa yakiyi bai san meye dalilin rashin ɗaukar wayan na taba,...
Cikin azama dukkan su suka shirya duk da cewa ba wani kayan kirki garisu ba iya wanda Abba yasa a kamusu order kafin su iso bane daga Inna sai PAYAM suka bare a gida ,
Cikin kwanciyar hankali sukayi shopping nasu sanda suka zu gaban table nan a kaga kayan da HABLAT ta kwasa kaf ba wanda ya ɗibi makamancin yawan su Hafeez ya juya baya ya kamota da sauri taja hannun ta
" Madam kayan ke sunyi yawa muje mu rage " haɗa fuska tayi " look man kuɗin Abba ne bana ka ba right " ganin kayan ZALFAT tayi nan ta ƙwace hannun ta a hannun sa ta matso kusa da ita " ƴar uwa ya banga kin kwashi kaya ba Abba ne fa ya biya kuɗin ba mazan ba" murmurshi tayi mata ganin suna ganin ta bataye magana ba zagayawa suka ringayi a tare suna kwasan kaya Hafeez ne ya dafa kansa ganin duk hankula su na kan matarsa sai da ta kwashi wa ZALFAT masu kyau kamar na ta.
"Wai ZALFAT ki gayyamin namiji kikiso ko mace ne dai mace nakiso kuma tana zuwa duniya da ikon Allah sunan ta Majhat " dariya ZALFAT tayi " har yanzu bangama tunanin ba amman inason haifar mace nayiwa mahaifiyata suna idan namiji kuma nayiwa Daddy na suna" fuskar tausayi HABLAT tayi " sorry sister" , " ba komai " cewar ZALFAT.
Juyawa tayi " jira ne anan naga wani turaren ban ɗauko miki ba don nikam na ɗauka " tana zuwa ta miƙa hannu tsayin ta ya gasa ɗaukowa hannu ta kuma kaiwa tsayawa tayi gashi tayi nisa da Abban Majhat wayar ta ta ɗauka zata kira sa "yarinya wanan turaren za'a baki ya faɗa ciki da nuna kulawa juyuwa tayi don tamkar tasan muryar wannan mutumin ido huɗu sukayi murmurshi ya sakarmata security bayan sa yawa umarni nan ya ciro mata ya bata ya chigaba da tafiya.
"Bawan Allah ya'laɓai don Allah oga tsaya tsaya don Allah" ZALFAT da ke kusa tayi tattaki yana juyuwa ZALFAT da HABLAT suka haɗa baki ƙuncewa "......
**********************************************
BORNO.
Wayar sace tayi ringing ganin my Aunty ki kiran sa ya sassauta fushin kan fuskar sa da murmurshi ya bari wayar ta katse sa'anan ya kira ta "barka da yamma Aunty " daga cikin wayar ta amsa da fara'a a muryar ta lafiya ta qalau ya aiki " alhamdullah Aunty fatan komai lafiya ya baby Ikram murmurshi tayi lafiyarta lau ta dawo school tana barchi gata akan ƙafata" subhanallahi haba Aunty duk su kike ki tsufa ko don Allah kwantar da ita ko a kujerar ki huta "
Murmurshi ta aika masa " alright ɗan uwa gaba d'aya hankalin na ya tashi na rasa mike faruwa duk zuchiya ta sai tsinki wa takiye ina ji a jikin na like kana cikin damuwa tamkar wani abun ya faru da kai please tell me "?.
"Inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun sorry my Aunty ba wani babban abu ne ba just kawai aiki nakiye but zan dawo gida da wuri na baki labarin ke kwantar da hankalin ke nagama solving na komai " amsawa tayi ciki da damuwa kansa ya jingina akan kujera tunawa da irrin soyaya da kullawa da suki samu a gun Aunty su a gaggauce ya rubuta takardan hana ɗaukar bili time nasa nayi ya biya cikin cell ganin tana zaune ta bar zagi zagin da takiye ta nitsu yayi murmurshi ganin irrin taurin kanta
"Ko tana tagama da cewa mijin ta ne shugaban sojan ƙasa oho"? ganin har ya juya bai mata magana ba ta sassauta murya "yalla'bai kayiwa darajar Iyayyen ka ka saki ne ni na maka al'kawarin bazan gayawa miji na ba ko soja balle a maka duka ko a koreka daga aikin ka " ko tanka mata baiye ba ya juya yayi tafiyar sa
"Aikin banza mutum sai uban taurin kai ga ɗan banzan kwarjini " duk