Author : Nana Kanwar Soja Category : Tknovels
ɗan gyara murya "Ya Allah kowacce mace ka bata miji nagari amman banda miji na don shi kawai nagari ne a gabana ya zama dodo gun kowaccee mace" ta shafa da Amin Amrat ce ta shafa da dariya a samar fuskarta ,
" Kai Umman Majhat irrin wanan adu'ar duka na Commender ne " ? ni kam ke kwantar da hankalin ke banason soja ma" ta faɗa don tasan wanan end na adu'ar da ita akayi murmurshi HABLAT tayi ta ninkin sallayar,
"Allah nagode ma ashe ma bakison soja wallahi haka nakison ji don hankali na ya kasa kwanchiya dake kin ganki kin cika budurwa ba aure gaki fara mai ɗan banzan kyau kuma kina ganin miji na dole fa hankalin na ya tashi irrin ga tashi dare dare ina wa Abban Majhat adu'a" .
Juyawa Amrat tayi don mammaki ta baya wucce ganin surutu baya bawa HABLAT wahala tun kafin asuba yayi ganin hakan ita ma ta zauna a bakin gadon chan ta miƙi ko mai ta tuna oho wayarta ta duba babo chan ta hango sa a ƙasa wani abu sai ta ɗauka number Hafeez ta kira two missed call shiru ba labari Amrat tagani tana barchi matsowa kusa da ita tayi
"Ke Amrat! Amrat!!! " tsaki taja " oh my God what happened again " nefa bance kinin dogon turanchi ba kawai kibani number farin doctor nan me sunan sa oho " ta faɗa tana cilla mata wayar wani mololon bakin abu ne ya tukaru Amrat "kina nufin doctor Zayyan da ido tayi signal "yes shi mana ko ma bayyan ne ya bayyana min miji na kawai "
Ido ta zaro " ke har da mazan ma kishi kike dasu " amsar wayar tayi ta danna kira " bazanyi kishi ba bayan suna haɗa numfashi a ɗaki ɗaya ke nifa duk ranar da " hannu Amrat ta daga "enough please kar ki kuma tashi na a barchi plzz kamar da gaske ta amsa da to " tana fita ɗakin taja tsaki "aikin banza don ki samu ina miki magana gobe da Inna ta zan kwana don wallahi bazan yarda amin ƙwacen uwa ba ".
Hasken perlour ta kuna ta zauna akan kujera sau biyu ta kira saura ƙiris ta yanke da muryar barchi "hello who is there?" doctor Zayyan ya faɗa cikin muryar masu barchi matsar da wayar a kunne tayi ta dawo dashi " ka tashi min mijina ka gayyamai kuma ina perlour yazo cikin gaggawa sanan kuma doctor ne ya matsar da wayar duba ƙifin gadon chan ya hango Hafeez yayi sujadda alamar nafilla yakiye " okay " shine abin da yace,
"Oh my God ina ga yarinyar nan tana da matsala a brain nata "idan ka gama Jerry ka na jiran ka a perlour " bayan minti biyar HABLAT taga shiru ne " wallahi nasani wanan doctor mai muryar kamar ta yara ko mata barchi yakiye shi kuma Abban Majhat yanzu bai kamata ma a ce yana barchi ba shafa cikin ta tayi ganin ya ƙara girma kaɗan "ohhh Majhat yana ga kina girma kuma nifa nafi son kizo a jaririya ba tsohowa ba " jin kamar mutum na fitowa ne ta juya ganin ZALFAT tayi tana tafiya a hankali sai dube dube takiye,
" ZALFAT " ta faɗa da ɗan ƙarfe don ta jita a razane ta juyo ganin HABLAT ce ta saki fuska da hannu ta kira ta nan ZALFAT ta zauna kusa da ita " hum ZALFAT me ya fitto dake " ganin tayi shiru sai ido ohhh sorry ashe baki magana "ruwa zaki sha ko yunwa kikije kamar dai ne don Majhat yanzu hakan yunwa takije tana jiran Abban ta yazo amman wanan baturen mijin naki ya hanasa zuwa "
" HABLAT" zaro idon ta tayi "daman kina magana ne" murmurshi tayi ta dafa ta " no bana magana kuma bazan saki magana ba kuma kar ki yarda da cewa ina magana kinje ko " to amman kar kiddamu ruwa kawai zansha kuma yunwa nakiji bazan iya cin abincin nan ba ko zamu dafa abu a kitchen mara nauyi "?
"Shikkinan nayi alƙawarin ne kawai nasan kina magana rikicin ne da girki tabbb ni tunda Majhat tafara fittowa na daina girki yanzu ma Abban Majhat naki jira yamin indomie kima kinaso ko " dariya tayi kuma yana miki girki?"
"Yes ai Yayya Hafeez ya iya girki sosai ma ne kawai yakiwa ke doctor nin naki bayamiki " sanja fuska tayi " to ai ne bamu ma zauna dashi ba ina da ciki asali ma shiru shiru ne shi bai iya wannan kula daki ke cewa ba " sorry sis ki koya masa kawai amman ko kina amarya " murmurshi kawai tayi yanzu dai kira Abban Majhat ni kuma zan duba wani abu hararra ta ɓalle mata "no bazakiye komai ba baki da lafiya zauna anan kinje ko kiban 30 minute " tana magana tana tashi daga zaune "but HABLAT ina zakije kuma yanzu '" juyuwa tayi look my name is Umman Majhat right" murmurshi suka sakarwa juna..
Da ƙarfi taki musu knoking kar zata ɓalle ƙofar ZALFAT dake chan perlour sai da taji bugun tsoro ne ya shigita "Waiyo me Umman Majhat takiye" ? da sauri ta kuma ɗaki taja bargo ta shigi daga Hafeez ne ya ɗaga murya waye " saki buga ƙofar tayi Abban Majhat " zaro ido yayi yaja wayarsa ganin missed call nata a jere yace "masifa "doctor ne ya zauna buɗe ƙofar yayi "ammm daman ina zuwa adu'a kawai naki "ganin sa tayi har idon ta na kawo ruwa amman "shittt sorry muje waje kin tayarda doctor yana barchi" murmurshi ƙifin baki tayi " shima dole ka tashi shi don an samu matsala akaiw mara lafiya a perlour yayyi gaggagwar zuwa " kafin ta rufe baki doctor daki jinsu ya sauko da jallabiya a jikin sa "waye ba lafiya HABLAT " ? !!!
**********************************************
BORNO
A hankali taki buɗe ido ta da sukayi mata nauyi ji taki tamkar an sauya mata su hannu ta ɗaga ji tayi tamkar an lafta musu duwatsu don suyi nauyi duk sunyi laushi bakin ta ta ya mutsa jin ƙasan leɓenta na zugi ga wani ciwo da kan breast nata sukiye idon ta takai ga jikinta ido ta zaro waje kaɗan yunƙurawa tayi da biyar tashi daga katafaren gadon wani azazzababin ihu ta buga jin wani muguwar raɗaɗi da gabanta yakiye ga wani ɗan banzan zugi sake tsikarar jikinta
"Waiyo Allah taimako ganin ba kowa a ɗakin takai hannu ga wani paper daki kan wayar ta "thank you baby Zee with your virgin gift check your phone i will never forget this memorable night that I share with you ".
Hankalin tane yayi ƙololowar tashi hannu tasa tana buɗe wa ta runtuma uban ihu ganin Kboy na romance nata a vedio tana cikin maye har taimaka masa takiye lokacin ɗaya tafara tirjewa fahimtar inda ta dosa mari ya buga mata "gaskiya Zee akaiw taurin kai kina cikin maye ma sai kin nuna zakiye gardama ya zakimin haka hot baby ta wucce ce ya kamata kifaramin kyautar budurchin ke " tana tunkuɗe sa yana kai farmaki sai da ya tabbatar yayi ragagga ragga da ita ya kashi vedio.
Wani ihu ta buga lokachin guda jinta ya ɗauki ganin ƙazamin aikin da Kboy aminininta kuma ogan ta yau ya rabata da abu mafi muhimmanci da takawa doctor Zayyan tanadi yau ya tafe a banza kinan wani sabon kuka ta fashi dashi da ƙurar ta rarra'ba ta nufi toilet ganin akaiw ruwan zafi tayi ta zubawa jikinta har sai da ta samu nitsuwa a kowacce sigar fitowa tayi tana ɗingishi har yanzu idon ta bai daina ambaliyyar ruwa a ciki ba..
Direct tasa tufafin ta a jikinta tana fitowa daga room da ya kasance a club nin taga ba kowa liƙawa tayi nan taga friends nata na barchi da samarin su din daman ita kaɗai ce bata kwana hawayen takaice ta shari ta shiga mota sai gida hankali tashi tunanin ta yayi nisa a inda taki tuƙi motar zuciya ta sai bugawa taki akai akai ƙeeeeeeeeeeeeeee ɓassssssss motar ce tayi karo da wata motar ba'ajin komai sai fashewar glass..............
"Kai Hajiya Talatu kai tsaye kinsa na kwana na bar Zee a gida murmusa yayi "so what Zee ai ba yarinya bace budurwa ta isa aure kicce wani nabar Zee a gida " dariya sukayi kin san me kuwa da zaran aikin nan ya kammala mukai sunan sa gaban boka duk hankalin sa ya dawo kan Zee nin kinga wani share's na dukiyar Abba duk zai dawo ƙasan ke tunda Abba sai mai dashi wani babba yakiye "
"Ƙawa ta kinan ai wanan ƙaramar matsala ce a guna kinmanta duk wanan shigiyar yarinyar ce ZALFAT ta lallata komai tunda Abban Zee nin ya kira sa yazo cikin gaggawa kuma haka bakiga ya taso ba yana zuwa dole tace ya amince kawai aye maganar kwatsam sai gamu a Dala hospital wai ZALFAT bata mutu ba kai ranan na shiga tashin hankali "
"Kedai bare ne kaina kinga hayaƙi da yaki fittarwa kuwa Hajiya Hauwa komai dai zai ƙare ai yanzu ma ki shirya mu fara aiwatar da aiki gobe sai muje bayan gari don samun ƙadangaren ki kuma da madubin ke kuma sosai ke ajiye ta " haka sukayi sallama mota ta shiga sai kirar wayar Zee taki amman no answer "aikin banza chan yanzun hakan tana barchi kamar ƴar maye"..
My Sharhi ......
Ba kama ba ce ƴar maye ce tunda kina balagazar uwa bazaki gani ba ai.
HABLAT wacce rigima zaki taro ke da doctor yau kuma ga Abban Majhat kam yana tsakiya don ya saba..
Allah sarki ZALFAT anyah kuwa doctor ZAYYAN nan ganima naki tamkar tsoron sa taki..
To Kboy ya kuma da haka abun ba daɗi sam ga rape ga vedio waiyoo ne ƙanwar sojoji...
Mujee zuwa wai makaho zai tuƙa mota.
ALƘALAMIN ƘANWAR SOJA 📝📒💞🖋️🌹🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞
From the writter of
(1) MIJIN MAGE
(2) FARASHIN SO
(3)RUHI BIYU
(4) BIYYAYA GA UWA
(5) DUHU CIKIN HASKE
(6) HANYAR RUWA.
🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
PART 2
PAGE 39 & 40
The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭
PRAY FOR PLASTINE🇧🇴 in our daily du'a may Allah help our sister's and brother's , ya Allah help all the Muslim's in the world🌍 amin.
بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*
أللهم أ جرني ڢي مصبة و أخرني خيرا منها.
11\ Nov \ 2023
KANO
************_********************************
"Waye ba lafiya HABLAT?".
Ganin yanda ya fito sauran ƙiris ta fashi da dariya " muje perlour sai ka gani duk zuwa sukayi " abin mamaki HABLAT ina mara lafiyar"? doctor Zayyan ya tambaya
"Hummm ta gudu ɗaki saboda tsananin tsoron ka da takije kawai don zanje na kiraka " okay ina tambaya ke wace ce " baki ta turo da sauri Abban Majhat ya buki bakin " mayar " hararar sa tayi " wacce ce kuwa ba matar ka ba ZALFAT ce ta fito wai yunwa takije kuma bazata iya cin towon jiya ba sabo takiso shine nace mata yunwa nima nakiji shine na kira Abban Majhat yazo yamin indomie sa mai daɗin tsiya daga jin nace indomie kawai cikin tama ya kama rawa wai shima zai ce indomie ni kuma na murje ido don wallahi mijina ne kaɗai zai min bazan bata ba ita kuma kasan ba lafiya garita ba jiyan jiyan jiyan chan ta ƙubutu daga azzalumai da taimakon sadaukin mijina ,
"Abba Majhat shine na kira ka kaima ka girka mata da alama kuma tsoron ka takiji kamar doddo shine ta gudu ".
Hannu yasa biyu biyu ya dafa kansa dake sarra masa yayi shiru ido huɗu sukayi da Hafeez ya fashe da dariya "so yanzu idan ina barrack bama tare wa ke dafa miki indomie da asuba "?
Harara ta zubai mai " ni da Majhat nin mana" sai da yayi dariya " okay let's go zan dafa miki na kawu " matsowa kusa dashi tayi ta naushi shi a ciki nan durgufawa yayi "wash me kuma nayi da duka haka kansa ta kama ta manna mai kiss a goshin sa murmurshi yayi ita ma martani ta mayar mai " idan ban ma hakan ba da wannan tsayin naka ai bazan sumbace ka ba duk Majhat ta kwashi min tsayi "
" Allah shirye ke to ga cikin saki kai naushin sai ke sumbachi ne mai kyau yanzu ba a goshi naki so ba anan nakiso " yana nuna mata kumatunsa
"A'a bazanyiba sai ka dafamin indomie na" ta faɗa "ohhh zaki fara tsiyar taki ko okay shikkinan " naushin ta kumayi ya durgusa kaɗan kumatun ta kama tayi cizo "Waiyo Allah ban shiga ukku ba da cikin nata tayi sauri tana tafiya " ina jiran ka fa Abba Majhat " shiga d'akin Inna tayi don taga ZALFAT .
"Soyayya ko yanzu Hafeez da wanan yarinyar baki kamar parrot gabaɗaya ta samun ciwon kai wai girke ne kuma no nawa macce girke ko kaina ma yaushe nayi ko ruwan zafi sai amin na wanka wai indomie ".
Ɗan tsaki ya ja ya kwantar da kai akan kujerar murmurshi Hafeez yayi ya zauna kusa dashi , " kana farin ciki da dawowar matar ka kuma ƴar uwar ka still da cikin ka ta dawo are you happy dudde ".
"Of course ina murna mana wane irrin tambaya ce kuma haka kai " kana ɗaya daga cikin dalilin da zai sa kunchi a zuchiyar matar ka a wanan lokachin da ka samu ta dawo ka rasa hanyar da zaka bi gun nuna mata kulawa da soyayya haba dude kana sonta kuwa " ?
"Look Hafeez wane irrin so so dai ko hauka yanda kaki da matar ka an ai akaiw raini yanzu har cizon ka fa tayi tana baka umarni kamar wane sa'an ta " murmurshi Hafeez yayi.
"Hummm gwanda da ka tunamin ka addana maganar ka kazo muje kawa matar ka indomie ne dai kar ka ɓata min time HABLAT tazo tafara rigimar ta " bazanje ba is not may work a tashi mai girki ta dafa mata"
Hanun sa kawai Hafeez yaja " please kayi abu ko sau d'aya ne don ka burgi ta kaga tana cikin tashin hankalin yanzu ka nuna mata so da