MAI CIKI CE BOOK COMPLETE BY NARNAH ƘANWAR SOJA.txt

Author :  Nana Kanwar Soja Category :  Tknovels

Chapter   2 / 15

3K to 6K   out of 43K words




Hankalin su ne ya dawo jin tsaki da akaja babban cikin su ne ya d'aga muryar sa mai amo "PAYAM baka da kunya ko don uwar sa ma taurin kai ne da itta" nan suka kicce dariya ganin duk hankula su yana gun tafiyar yaron ta sulalle zata gudu sai dai kash wane mugun jire ne ya kifar da itta ga ƙafarta dake mata zugi " heeeeeeee gudu gudu gudu yarinya bai mai ceto ke a dajin nan nan nin gidan mu kika zo mu hamsin ba biyu ne a dajin nan sai dai ke da wanan cikin ne hamsin don haka bama son taurin kai ," da hannu d'aya wane ya d'agata sai tirjewa takiye tana bugun sa amman a banza don irrinta goma zasu na bugun sa da hannu bazaije komai ba. a kafad'ar sa ya rataye ta kamar kaya jin ihunta yayi yawa ne wane ya dango gashin kanta ta gaba ya zuba mata farin abu a fuskar nan da nan ta hau maye sai barchi ......














KANO CITY





" Idan na samu murhun gawaye bai mutu ba zan miki idan ya mutu kuma Majhat nin ta fitto taga Nigeria da kyau ," girgiza kai tayi ya kuma kitchen badon ya soba tsayawa yayi yana ganin ikon Allah.....








Dariya yayi wanda ya 'kara masa kyau ainun ganin ashe bai kashe wutan ba da sauri ya d'auko wasu egg nin guda biyu da gishiri kaɗan a wanan time nin ko Maggi bao saba sai guntun albasa don haka tace mai cikin minti biyar sai gashi nan ya taho ,ganin ta kwanta nan da nan aka sharar barchi take " HABLAT ! HABLAT!! HABLAT!!! ke tashi kinga har nagama ko yanzu kam zaki ce ai "wane malollon ba'kin ciki ne ya tukaru zuciya ta "haba Abban Majhat yanzu ka dubi girman Allah kana ji kana gani ban samu barchi ba sai yanzu ka sa wane qaton muryar ka ta gardawa ka tashi ne wallahi kana cuta ta a gidan nan "








"What nosense Madam nine gardi mai muryar gardawa kinye sa'a samun miji irrina har na iya miki girki cikin tsakaliyar daren nan amman don baki da kunya ke dubi tsaban ido na ke zagi ne ? lallai HABLAT na miki dariya dewa daman ana fad'a ban yarda ba sai yanzu idan ba'a kulla daku kuce an tsaniku don kuna da ciki, idan ana kula da ku ana biye muku kuma ko shimfiɗ'a tabarmar rashin kunya good kin kyauta wa kanki, " sai da ya gama zazzage maganar sa ya juyu don ya ganta da kyau sai dai me yaga tana barchi abin ta " serious barchi fa take yanzu ohhhh ne Hafeez ne kuma nawa ƙaddarar kinan ɗaukar ta yai ya kwantar akan gado yaja mata mayafi haka ya zauna a bakin gadon yana mata fifitta ,wasu hawaye ne ya zubu mai a idon sa lokachin da yake ganin ta saurin kau da tunanin sa yayi ta hanyar kwanchiya kusa da ita hannun sa yasa akan d'an ƙaramin cikin nasu ya sauki wane nannauyan ajiyar zuciya wufffff Nepha suka dawo da wuta adu'a ya musu suka kwanta barchi cikin kwanciyar hankali.














Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja ✍️💞









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





PAGE 7 & 8










💎💎💎💎💎💎💎
TUNATARWA CE
💎💎💎💎💎💎
Ki gyara sirrin ki sai Allah ya ya gyra miki zahirinki 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿



Ki gyara tsakanin ki da Allah sai Allah ya gyara tsakanin ki da jama'a.☘️☘️☘️☘️☘️



Ki dage da gyara lahiranki sai Allah ya taimaka mike ya gyara duniyan ki da lahiranki☘️🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀












BORNO

Jin ihunta yayi yawa ne wane ya dango gashin kanta ta gaba ya zuba mata farin abu a fuskar nan da nan ta hau maye sai barchi .....





Tafiya sukiye suna had'awa da gudu gudu chan suka nufi wane bakin 'kogi da ya cika taff da ruwa har tunkud'o junan sa yakiye chan suka hango PAYAM da ke jirar su su taho don su bud'i marfin shiga surutu Babban cikin su yayi nan 'kifin kogin ya tsaki kad'an wane murfi ne ya bayyana na 'karfe 'kati biyu ne suka durgusa suka zuba ƙarfin dantsen su gun buɗiwa fashhh ya bada sauti d'aya bayan ɗaya suka shiga nan na juya naga shigewar PAYAM sai mutum biyu da suka rage ciki kuwa harda Babban PAYAM ido ya zuba min da yasa na 'bacce 'bat murza idon sa yayi da kyau don tabbatar wa kamar dai yaga wata, kafin ya gama tunanin sa na barshi ya rufi 'kofar ( ƙanwar soja wasa ce tuni na baiwa al'kalami na mai ya gudu)








Wasu matakala ne na duwatsu tamkar 'kogo sai uban duhu a hakan sai da akayi minti biyar muka shigo asalin cikin birnin mutane ne maza da mata ko sutura babo a jikin su face wasu ganyanyaki da suke rufe al'aurar su , ganin SARKI PERZO ya taho suke kwanciya har 'kasa flat suna gaida shi hannu ya d'aga musu chan na hango wata mata tminda taga wucewar wane bawa da ake mai la'kabi da KACI TOWUN SARKI rataye da yarinya 'yar ƙarama wasu hawaye ta shari kasancewar ta tuno da wacecce ita da kuma rayuwar ta na baya ,"shin ko dangina na raye ko suna tunawa da ne yau tsawon shekaru da bansan lissafi su ba naki nan ," bulalla aka shar'bata ta baya kasancewar ta bar buga dutse da takiye da sauri ta cigaba da aikin ta da hannayen ta da sukaye karta, " ke ma dai Latu, tunanin ke baya 'karewa ace kullum sai an bugike ke gyara ko zaki huta kima" murmurshi takaice ta mata ta barta,,..








KACI TOWUN SARKI ne aka mishi umarnin da ya kai ta d'akin baƙi cikin hanzarin ya ishe wane agurgun daki da ba komai sai tulin duwatsu da ganyen shinfid'a ta yayi kan ganyen ya tsaya da mammaki fall a ranshi tunda yake rayuwar sa ko mammiyota bata da haske fata kamar wanan shafa fuskar ta yayi nan ya cikka da farinciki tsaff a zuciyar sa jin kamar ana tahowa ne ya fitta da gaggagwa, sarki PERZO ne ya kai ga d'akin sa da aka wa adon ganye daban daban duk bayan kwana bakwai ake fitta a al'adar su sukan fitta su samu ittace da ganye da ruwa da kayan cikin ruwa suke rayuwa musamman ma kifaye don basa yanke musu, a yanda yake mulkin sa kuma duk sati ake sanja masa ganyen da yake kwanchiya akai yau ma hakan ta faru sai dai yau mutum aka samu kuma ma MAI CIKI CE,





A hankali ta shigo kamar wanda k'wai ya fashewa a ciki sarki PERZO wai yarinyar MAI CIKI CE,"? ta tambaya tana shafa gemon shi dake barbaje kamar tsohon bunsuru dariya yaye sosai ya bud'i munanan ha'kuran sa yace "MAI CIKI CE " sauke a jiyar zuciya taye sai yanzu ta samu nitsuwa da kwanchiyar hankali yau kusan wata bakwai kinan duk matan masarautar ba'a samu wacce ta samu ciki ba sai yanzu a don haka dole yau tayi barchi mai kyau





Tuni wajen masaurauta ta amsa da murna da kachamewar samun inchi da kwanchiyar hankali su agun abun bauta SAMNU yarinyar MAI CIKI CE haka suke maimaita wa cike da fara'a da jin dad'in ...









(To har yanzu nima bansan sunan yarinyar nan ba fan's yadda kuke tambaya ta nema haka naki tambayar kaina sai dai naji ana kiranta da MAI CIKI CE. )












KANO


"Abban Majhat tashi ,!Abban Majhat ka tashi mana lokachin sallah ya gabato ga Majhat yau ta fara motsi ka tashi mana ku gaisa " ta fad'a tana jan bargon sa hasken waya ya d'auko yana haskawa yaga eyy lallai asuba tayi "amman wanan yarinyar duk kin hanani barchi mai kyau dole na kuma Borno ko hutu na bai 'kare ba " zum'biro baki taki "ne yanzu Abban Majhat duk ba wanan ba ne rantse bana neman magana da kai da safiyar nan kurum ka tashi Majhat na motsi kawo hannun ka" haka ta jawo sa sa kansa yayi akan cikin ya ta'be baki "ke dai HABLAT rigima ce daki dai kawai bana jin komai " ya fad'a iya gaskiyar sa ture kansa tayi taji haushi ta nufi toilet dariya ya kicce dashi "Allah nasan maganin ke yanzu yarinyar nan , don yau bazan iya miki breakfast a gidan nan ba sai anyi magana kice wai bakison warin kitchen ko ,"








"Abban Majhat tunanin me kaki naga sai murmurshi kaki zabgawa " ba komai HABLAT kawai na tuna drama ke na jiya ne " haba Abban Majhat na 'bata maka rai ko am sorry ba ne bani Majhat ce " dariya ya ƙunshi ya juya baya ya shiga toilet don yin alwalla, fitowar sa yayi dai dai da kammala shirrin ta sallaya biyu ta shimfiɗ'a " Umman Majhat " ya fad'a cikin narkewa St sai da ta zaro gwala-gwalai idon ta "wow Abban Majhat yauce ranar farko da ka kira suna na da Majhat amman akaiw abun da kaki so " gira ya d'aga sama 'ammm ba komai kawai ke zo ke rufe 'kofar ce Masallaci zanje " too ne yau kad'ai zanyi nawa Allah karimin kai Abban Majhat sai ka dawo..











Har 'karfe takwas na safiya babo Abban Majhat ga gas ya 'kare kumawa tayi kan three sitter ta kwanta a la'be kamar mage ta cikin littafin MIJIN MAGE ( my first book) a hankali ya turu 'kofar yana legawa charraf suka had'a ido baki ya saki " Umman Majhat kawai ina sallah ba saiga barchi ba ya kwashe ne kinsan barchi ɓarawo ne sai da na farka na kwato kaina har a buhu fa ya sani " hararra ta buga mai ya ɗaga girar sa irrin ko ohhho nan " wai me kika mana na breakfast ne "? kuka ta fashe dashi harda hawaye sharrr kamar panpo "ikon Allah daga tambaya kuma HABLAT " ganin tana bubbuga 'kafarta " wallahi Abban Majhat ka cuci ne yau ka barni da yunwa a gidan ka sai na gayawa Inna komai ka gudu ka barni kawai don na kasance MAI CIKI CE ko? ido ya zalzalu waje "HABLAT " kasa cewa komai yayi kawai ya zauna a kan carpert ya zuba tagumi yana kallon ikon Allah yace "Wai HABLAT ! HABLAT !! HABLAT!!!"





Sadaukarwa ga mai commenter's ina yinku Ina sonku I love you wujijjiga wujijjiga.
Asha hutun mako lafiya sai ranar Monday in Sha Allah.


Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja ✍️💞









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





PAGE 9 & 10



BORNO


Tuni wajen masaurauta ta amsa da murna da kachamewar samun inchi da kwanchiyar hankali su agun abun bauta SAMNU yarinyar MAI CIKI CE haka suke maimaita wa cike da fara'a da jin dad'in ...











A hankali take bud'i idon ta da ya kumbura idon ta fara juyawa ganin wani agurgun kaman na kaji da sauri ta tashi zaune jin kid'i kiɗi na tashi ne da hayaniya ta miƙe tsaye ƙafarta ce ya hard'eta sakamako kumburin da yayi a hankali ta ke ɗingisawa "inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun " da sauri ta rintse idon ta ganin 'kazantar da sukiye " waiyo Allah ne ZALFAT " tana gama fad'ar hakan ta yanke jiki ta fad'i ta suma PAYAM daki ƙife shi yayi hanzarin kamota ta zube a jikin sa ganin halin da take ciki ne yayi gaggagwar hanya zuwa d'akin fitta yayi ganin duk mutane masarautar basa hayyachin su ya shiga d'akin sarki PERZO ƙaton kife ya d'auka da aka gasa shi yasha gishiri da ruwa cikin wani bututu, dawo wa yayi har yanzu ya ganta a wanan yanayin, ruwan ya shafa mata a fuska a razani ta farka hannu tasa ta chukumusa ganin ya zuba mata ido ta cika shi bai ce mata komai ba ya bata ruwan haka ta amsa da hanzarin ta taki buɗe magogoronta ta shanye tass , murmurshi yayi ya bata kifin tana ci yana zare mata ƙaya har tagama da hannu ya kama 'kafarta ya d'aure da ittace da ganye ya juya zai bar d'akin "sunana ZALFAT kai fa "?








Ta fad'a cikin sanyin murya da son sanin waye su, ko juyuwa baiye ba balle ya bata amsa , sai da yakai bakin agurgun ya bud'e baki da cewa PAYAM shine suna na ," kafin ta buɗe baki tayi wane tambayar ya fitta abunshi hannu tasa ta rogi Allah da ya fidda ta hanun kafuran nan , bata gama magana ba taki shigowar KACI TOWUN SARKI ya shigo jikin sa sai zufa yakiye saboda badaƙalar da sukiye da matan masarautar na su a gaban jama'a su saboda murnar samun MAI CIKI kallo kallo sukiye chan ya sa mata wasu 'karafuna a 'kafarta wanda ake kira da MARI haka ya dungule hannun ta gu d'aya bilhaggi take kuka ya daina amman a banza PAYAM da tun shigowar KACI TOWUN SARKI ya la'be a bakin d'akin don kar yayi lallata da ita musamman ya rigi sanda sai dai ba'abunda yaki tunanin ba ne d'aukarta yayi sama yayi waje da itta take PAYAM ya ɓoya" munafukin d'an sarki PERZO " cewar KACI TOWUN SARKI a hankali wanda kaff ZALFAT ta jisa bai dire ta ko'ina ba sai gaban sarki PERZO dariya yaye sosai yasa hannun sa ya shafa gashin ta yawu ta tara ta watsamai a fuska duk da hakan dariyar sa bai gushiba da kansa ya dauki ganye da wane. tulun farin abu duk harshe suka fara fittarwa wajen suna ihu kamar sabbin mahaukata idon ta ne ya cikka da hawaye fahimtar cewa suturarta zasu janye mata su sama ta ganye yanda suma sukiye..














KANO





Ido ya zalzalu waje "HABLAT " kasa cewa komai yayi kawai ya zauna a kan carpert ya 'zuba tagumi yana kallon ikon Allah yace "Wai HABLAT ! HABLAT !! HABLAT!!!" meke damun ke ne ne zaki gayawa hakan shin babo abinci a gidan ne ko ya zama dole sai ne zan miki girke idan ba gas akaiw akaiw gawaye dashi ma nayi aiki dadare , a kanki a ka fara samun masu ciki ne a duniya wai ?ko dai kanki aka fara ciki? to wallahi kar kiga ke MAI CIKI CE sai na saki tsallen kwad'o a gidan nan " baki ta buɗe ya shiga d'aki sai toilet " yanzu ne Abban Majhat zai wa tsawa naga ai cikin sa ne don ne MAI CIKI CE duk abunda zanyi ko nayi ai rarrashi na za'ayi kuma yamin idan yaga banyi breakfast ba sai ya rarrashi ne yaban ha'kuri ya bani a baki idan ya dafa min , kuma ma ai duk wahalar sa da zai sha a bayana nifa MAI CIKI CE".








Ta fad'a tana mi'kewa tsaye d'akin ta shiga ganin ya shiga toilet alamar yana wanka ta shuri akawti tasa kaya kala ukku da abin buƙatar ta hannu tasa a aljihun sa ta ɗauki d'ari biyar da wayoyin sa biyu da sauri ta fitoo tsakar gidan har tana tuntu'be WASILA da ta fito zata shigo duba ta "Aunty HABLAT ina zakije " jikin ta har rawa yakiye gun nuni da hannu WASILA tayi shiru kar ta tuna mata asiri , gaisuwa sukaye a gaggauce "Aunty HABLAT wai ina zuwa "WASILA kamar ke kika ajiye ne nifa yanzu na girma kinsan na girmiki ko buki bakisan cewa ne MAI CIKI CE ba'" am sorry Umman Majhat sai kin dawo " tun kan tagama magana ma ta fita " ohh ne WASILA gaskiya HABLAT badai neman fad'a ba".....














Tana fita ta samu a daidaita saho sai unguwar tudun wada tana baiwa mai

2 / 15