MAI CIKI CE BOOK COMPLETE BY NARNAH ƘANWAR SOJA.txt

Author :  Nana Kanwar Soja Category :  Tknovels

Chapter   12 / 15

33K to 36K   out of 43K words

da ya jita bai juyawa ba yana isowa ƴan sanda biyu ne suka buɗe gate nin gidan sai sarama sa sukiye a perlour ya sameta masha Allah Hajiya Khadijja kinan wacce aki mata inkiyar da Aunty , zama yayo kusa da ita da kira da gudu Ikram ta faɗo kan sa " oyoyo Yaya " oh Aunty wanann yarinyar duk kin lallata da sun jiki"














Murmurshi tayi nan Abdul ma yazo suka gaisa Ikram yarinya ce da bazata fi shikaran goma sha takwas ba sai Abdul da kasance yayanta shikara ashirin sir Yazid ne ya sallame su ganin irrin kallon da Aunty nasu taki mai " gayyamun Ƙani hankali na ya gaza kwanciyar duk ina damuwa na kasa samun nitsuwa "








"Just ba komai nan ya kwashi komai ya sanar mata kanta ne yayi mugun sararrawa kamawa tayi da. ambaton sunan Allah General YUSUF kamar nasan wanan sunan"?




















Murmurshi yayi " Aunty kinan kar kidammu ba'abunda zai faru nasani kai gwarzon namiji ne amman yanzu kayi ha'kuri kodon halin da ƴarta taki ciki " nan ta masa nasiha har jikin sa yayi sanyi " samun ki a rayuwar ta ya kawo min haske da dama Aunty ina godiya yanzu zuwa safiya sai na sakita kawai " baki ta buɗe no no no ɗan uwa yanzu dai kaji please".















"Shikkinan tunda kince haka taci albarkacin ke " yana fita ya wuce ofishin ƴan sanda su nan ya tarar da ita yanda ya barta rufe fille nin yayi ya buɗe ta godiya tayi tashiga mota sai gida hankalin tashi ta fashi da kuka sai yanzu abin ya sameta ganin ma har yanzu Abba bai kira taba shiru tayi











" No gwanda ma da ya kasance bai ɗauki wayar ba tunda ya zaɓi ZALFAT gobe zamu fara aikin mu da zaran ya kankama mun dawo sai na sanarmai halin da muki ciki zuwan sa zai rusamin aiki na "wanka tayi ta kwanta barci ciki da tunanin yanda aikin ta zai kasance.
















Tun daga safiyar farko Hajiya Hauwa ta fito da Hajiya Talatu suka shiga mota ɗaya batare da security ba suka doshi hanyar bayan gari chan suka tsaya kusa da wani ƙauyi tuni mutane sun fara fitowa ɗaya bayan ɗaya duk tsaya wa sukayi kusa da wani bishiyoyi duk sun rufe fuskar su da liqabi ko idon su ba a iya hangowa











"Hajiya Hauwa wallahi kinsan tun ina yarinya Allah ya zuba min tsoron ƙadangare yanzu ya zamuyi kinan " tsayawa tayi " tu ne tun ina cikin uwata naki tsoron wanan abun gashi ya zama dole muyi jarumta" keyi jarumta dai wallahy layar dai zaicusa miki amman bazan iya rigi ƙadangare ba Hauwa ,"

















"Yauwa ga wata mai jan kai muje a hankali" suki tattaki ganin bai gudu ba sai ɗaga kai yakiyi "kar ki tsorata Hauwa daman su basa tsoron mata kama kansa ki danne bindin sa na sa layar " haka kuwa akayi tana cusa layar a bakin ƙadangaren ya ɓacce ɓatt kamar ba a fillin yakiba dube dube sukiyi nan Hajiya Talatu ta bushi da dariya " ke Hauwa yanda ya ɓacce nan haka ita ma zata ɓacce kwantar da hankalin ke "














Direct asibiti suka wucce kusan ƙarfe tara sai dai suna isowa likita yace Zee tabar asibiti suma basu saniba hankali ta ne ya tashi" shikkinan hajiya Hauwa ta warke sai muyi murna ma tunda accedent nin ƙaramin ne " ta faɗa Ita dai Hajiya Hauwa sam hankalin ta ya tashi ta tsani kuwa yaji wanan Labarin a yiwa ƴar ta fyad'i dun sanin su manyan mutane ne haka ta fita to shikkinan social media ma ta ishisu da tashin hankali, suna isowa suka sameta tana barchi murmurshi Hajiya Talatu tayi











" Bana gayyamiki ba komai kar kisanar da Abba kawai yanzu ke kawo gwal naki na million ukku nan na sayar sai na cikka miki million biyu mu tura mai daga baya kinga sai ki dawo da gwal nin da ya fishi wanan karon bazamu bar Abba yasha da sauki ba " haka sukayi hirar har ta bata gwal nin ta fita , kasancewar a gajiya taki tana shiga ta samu a barci hannu tasa ta tsinka mata mari " a gidan uban wa kika kwana " ?












A tsorachi ta farka ta kama ƙuncinta ta fara kuka " Mommy me yasa zaki daki ne "eye Ina magana kina yi nace uban wa ya miki fyad'i "ne Mommy ba'amin fyad'i ba kawai ƙazafi ne na likita kinga ne lafiyarta qalau kawai maye nasha shine na bugu sukuma dake suna neman kuɗi a gunmu suka mana haka " badon ta yar da ba sai'do. zafin kanta da yaki mata " shikkinan kinji ke daina maye a hakan kikison Zayyan nin kinsan baison irrin wanan haukar ko "?

















Hakan ta kuma ɗakin ta tana zuwa ta kwanta hango Waldrop nata a bude ta fasa wani uban ihu don tabbas ta rufe sa tana sa hannu taga babo wanan madubin babo dalilin sa dudubawa a takiye chan ta hango glass a ƙasa alamar ya fashe da sauri tafara jujjuyawa ko zata ga sauran amman babo komai , haka ta ɗauki guntun tsoron ta kira Hajiya Talatu ta sanar mata don hukuncin lallacewar wanan madubin tamkar hukuncin lallacewar dukkan shirrin su ne ,.tasa wa ranta cewa ta ajiye ne ta manta don irrin halin da tatsince kanta a ciki.














"Yalla'bai tabani gwal nin kuma na sayar yanzu zaka ƙaramin million ko ɗaya ne ko "? dariya ya fashe dashi " Hajiya Talatu kinason kanki dewa million biyar ce ki ƙaro ɗaya ki rogo biyu aiki yayi kyau " haka sukafara musayar magana chan ya amsa da cewa ya yarda kawai ta rigi kudin gwal nin yana kashi wayar ya " yanda kikace amanar ƙawarki dole kima ki jira sakamakon don ba'a musu dani tunda naga duhu a wannan aikin nasan ƙarshen wasan ku yazo don haka bazaku ƙara jina ba har abada" da murna Hajiya Talatu ta kwashi kudi ta duk da dukiyar da Allah yawa mijin ta da yakasance kamilin mutumin babban doctor kuma abokin General yusuf , doctor Isa Labaran .


















Sharhi 👇👇





Duk wanda yace amana lallai amana zai ci sa Hajiya Talatu halinki sai ke..








Hajiya Hauwa muje zuwa wai kura ya hau doki yace hayya.








ZALFAT , HABLAT wa kuga gani fan's waye wanan mutumin?.



Congratulations Hajiya Khadijja is back let's celebrate 💃🏻❤️





Waye Sir Yazid? meye alaqar sa da Hajiya Khadijja naji dai Aunty yaki kiran ta?..





Duka dani da ko zamu samu amsar in Sha Allah a sannu a hankali musha hutun mako lafiya mu da posting sai ranar Monday by the grace of God.🙏💓








ALƘALAMIIN ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹🌹












🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
MAI CIKI CE
💘❤️💘❤️💘❤️💘❤️
BY
NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️ 💞







Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739























PART 2
PAGE 43 *& 44



The comedian sweet love story with full of sympathy.💔🔥😭









❤اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْتَ🥺🙏








14 \ Nov \ 2023


**********************************************


Bawan Allah ya'laɓai don Allah oga tsaya tsaya don Allah" ZALFAT da ke kusa tayi tattaki yana juyuwa ZALFAT da HABLAT suka haɗa baki ƙuncewa "......





"Abba " ido ya bisu dashi ZALFAT ce ta matso kusa dashi " Abba yaushe kazo ya kasanja Abba "? HABLAT ce tace " ke ba Abba ba ne mai kama da Abba ne " bud'i murya ZALFAT tayi da ƙarfe da kiran sunan" Doctor ZAYYAN" cikin azama suka taho da Hafeez daki suna tsaye suna magana Zayyan ne ya buɗe baki ganin wanda ko a mafarki bazaiyi tunanin shi ne ba hannu yasa ya shafa fuskar sa.














" Daddy Daddy ZALFAT Daddy ki ne " , da sauri Alhaji Imam ya kama kansa suka rungumi juna da Zayyan " Zayyan kaine ka girma haka taho ƴata duk da tana cikin ɗimaucewa da fargaba ta isa garisa suka rungumi juna sai hawaye Daddy yakiye kafaɗar Zayyan ya dafa "ina ɗan uwa na" ya tambaya











Nan suka zo bill Daddy yayi signing " nan plaza na ne shikkaru goma sha bakwai da kafata YUZMAM plaza duk Nigeria an santa har da maƙotan mu Chadi Ghana Camaron Niger " HABLAT ce ta yi murmurshi " kuma Daddy duka naka ne " duk tsayawa sukayi nan yaga ta " Zayyan wanan kuma fa " murmurshi HABLAT tayi kafin suyi magana ta amshi da mishi bayani komai.











"Wannan ne dalilin kasancewar ta anan" murmurshi Daddy yayi " idan kinaso zan kaiki ki ganewa idon ki duk ki zaɓa abinda ya miki fiyyeda wannan plaza ma " ciki da jindadin ta amsa da to.











Duk a perlour suka haɗu suna hira jiffa jiffa Zayyan dake zaune a jikin Daddy ji yaki tamkar idan ya matsa zai gudu ya barsu ne ZALFAT kam duk yanda takai ga zama kusa da Daddy ta gaggara a don haka ta maƙali a kujera kusa da HABLAT.








Cikin minti talatin sai ga Abba ya shigo da sallama a bakin sa bai kai ga garshi ba ya tsaya chak da sallamar ganin Alhaji Abubakar Imam zaune kusa da Zayyan duk tsayawa sukayi cirko cirko an rasa wanda zai fara magana a cikin su HABLAT ce ta katse shirun da cewa











" Ikon Allah kinan yau kimanin shikkaru goma sha takwas da hatsarin jirgin sama babo wanda yayi rai a cikin su sai ga Daddy ya dawo kuma ya kasance a cikin wanan jirgin tamkar yanda Doctor Zayyan ya bamu labari gaskiya abun da ɗaure kai a warware mana wanan matsalar"











Da mammaki Inna ta ganta wai ki HABLATU me na musu katsalanda su da ahalin su" ZALFAT ce tayi murmurshi haba Inna ita ma ɗaya ce daga cikin wanan ahalin kin manta jinin ta yana gudana a cikin jina na " duk murmurshi sukayi nan Daddy da Abba suka rungumi juna duk taurin kai irrin na soja sai da Abba ya zub da hawaye











"Ɗan uwa shin me ya faru na rasa ganewa abubuwan da yawa sun faru kayi nisa da ne yau gashi ka dawo lallai HABLAT kinye namijin ƙoƙarin a sanadiyar ke da mijin ke na gano ƴata kuma da ɗan uwa na nan " duk sukayi zugim Imam bandamu da kabani labaran baya ba kawai ina murna da dawowar ka cikin mu ga ɗiyar da Khadijja ta haifa ma na sa mata sunan da ya chanchanta sunan da kaki da buri wato ZALFAT "

















Kama hanun Abba yayi " da kyau ka gafarta min ɗan uwa na duk abinda nayi bada sani naba duk hakan ya faru saboda matsalar da nasamu a hatsarin da nayi tabbas ina cikin mutane da aka rasa rayuwar su ko gawa ta baka gani ba sakamakon kidnap na da akayi a cikin wannan jirgin ganin ban mutu ba suka ɗauki ne sukayi nisa da ganganr jikina da Nigeria haka aka sanar da cewa na mutu bana cikin wanda aka ga gawarsu wuta ta cinye.

















Hakan na zauna a chan birnin Istanbul na tsawon wata biyar na warke daga raunin da na samu a ganganr jikina sai dai duk wane abu da ya shafi rayuwata ta baya namanta da komai kwatsam watarana na samu na ƙubuce daga hanun wanan mutane duk da cewa suna kula da ne kasan abin ya faru dab da siyaya ce bazance da abokin takarar ta bace ya sa akamin hakan ba saidai zance lallai kwangila ce aka bayar ,














Bayan naƙubuce na afka hanun wani babban mutum da ya kasance bashi da kowa sai tarin dukiya domin baiye aure ba balle ta na ya samu haihuwa haka ya taimaka min yamin gwaje gwaje akan dukiyar da ganin ban damu dashi ba ya jani jikin sa mutum ne mai yawan tausayi da nuna ƙauna ga talakawa a hakan Allah ya masa rasuwa a inda ya mallaka min dukiyar sa da sa hannun sa Shiek Ɗahiru muntaƙa ,











Daga nan na fara bussiness ƙasa zuwa ƙasa duk sanda nazo Nigeria na kanji tamkar na taɓa rayuwa a cikin ta amman na rasa gani komai a daren jiya nayi mafarki da wata yarinya ta kasance MAI CIKI CE!!!











Tana ambaton suna na da na tsaya ga yarana na tsaya a cikin wanan yanayin wasu abubuwan suka fara min yawo a kaina da safe bayan na shirya nazo plaza domin gabatar da wasu ayyuka na yanki tikiti na zanje Borno domin neman wanan MAI CIKI CE dake kira na tana nunamin wasu da cewa ahalina .








Kwatsam na taimaka mata da magana aka bata turare ina juyawa naji tana ambaton abinda nakiji kuma naki gani a barchi na cewa don Allah na tsaya lokacin da ta tsaya da ZALFAT a gaba na nan duk wane tunanin na ya dawo normal daga lokacin da Zayyan ya rungume ne naji duk duniya ba abinda naki marari tamkar ahali na da na bari tsawon shekaru goma sha takwas shin ina Khadija"?..




















Shuru duka sukayi sai hawaye musamman matan ZALFAT ce ta matso ta dafa sa suna haɗa ido ta faɗa jikin sa suka ƙanƙame juna ta fashe da wane matsanancin kuka duk an gaza mai rarrashi su chan HABLAT taga abun bana ƙarewa ba ne ta wuce ɗaki nan ta fito da wani leader mai tambarin asibiti fridge ta buɗe ta ɗauki goran ruwa mai ɗan sanyi ba dewa ba ta iso











"Kinga ZALFAT kin fa takurawa Daddy ga maganin ke yau daman baki sha ba na lura dake bakison magani kuma kinsan ke MAI CIKI CE. " duk ganin ta sukayi ganin ƙarfin hali irrin nata hannu tasa ta janyo ta kaɗan " ki daina kuka Mama na bukatar adu'a ke idan tana raye Allah ya bayyana ta tamkar yanda ya bayyana mana wanda muku da tabbacin mutuwar sa to ina ga wanda ta fita tayi tafiyarta ba'aji labarin mutuwar ba duk ku kwantar da hankalin ku "











" Matso ƴa ta matso" cewar Daddy nan ya dafa kafaɗarta "Allah ya miki Albarka haƙiƙa duk wanda sukayi sillar haifa ki duniya bazasui nadama ba ko ƙunci saidai su kasance masu farinciki da wadatar zuciya Allah ya miki Albarka"











"Amin "ta amsa da murmurshi a fuskarta "yauwa yanzu kam don Allah kowa yayi farinciki a samu

12 / 15