Author : Pretty Sk Category : Hausa Read
ya faru, dan ga dukkan alamu................😬😬😬
> Team of Aisha and Ayan 🧏 ba ruwan Sk.
*📢 Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *buɗe Paid Group* na littafin *ƳAR NOLLYWOOD!* 🎬📖
Idan kina son:
✅ Sabbin *updates*
✅ Karantawa cikin jin daɗi da sauƙi
✅ Tare da wasu *garaɓasa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sauƙi:
💰 *₦300 only* kafin mu gama.
🕒 Bayan an gama: *₦500*
🌟 *V.I.P Access*: *₦1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntuɓi wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
🕊️ *May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you. ❤️🔥
*Keep shining, JAW family!* 🌺
*JARUMAI WRITER'S TEAM📚✍️*
𝒀𝒂𝒓 𝑵𝒐𝒍𝒍𝒚𝒘𝒐𝒐𝒅
Story and writing✍️
```𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU 💪✍️
✽»≿━༺🌹﷽🌹༻━≾»✽
E.P2️⃣8⃣⏩2⃣9⃣.
_(Tunani)_
Tun bayan da suka je gidan su Ayan, ta shiga damuwa sosai, amma haka ta ɓoye masu Dad. Duk a zatonta maganar shike nan ba zai kuma tashi ba, sai dai bayan kwana biyu, Ayan ya zo ya ɗauke ta, asibiti suka je aka musu takadda na ƙarya, sannan Ayan ya biya wani doctor akan ko da sun dawo, ya musu result irin wannan.
Da haka ya mai da ita gida, ita dai tun a yanzu jikinta ya riga ya mutu sosai. Again after some days, suka zo aka yi baiko, ansa tana gama exam za'a yi auren.
Dad da Mom sun yi mamakin irin uzurin da suka zo da shi na auren da wuri, sai da su sun san idan lokaci ya rantse babu wanda zai iya dakatar da haka.
A yanzu har sun kawo komai saura akwati kaɗai, rana kawai ake jira, dan sun ce ba su son komai daga wajen Dad.
Duk ta shiga wani hali sosai, ita yanzu idan sun yi aure aka gano Babu ciki ba, duk da dama zama za su yi har ta haihu sai a kuma ɗaura musu auren, a cewar su Abba. ba ta san yarda za ta yi ba in suka gane, kullum dai Ayan ce mata yake *Kar ta damu* da haka ta ke rage ma kanta damuwa...
_Ci gaba_
Murmushi ta yi wanda ke da ma'anoni da dama, ita tasan akwai ƙura bayan aure dan kuwa tun a yanzu ta ga ƙiyayya ƙarara a cikin idanunwan Baba Yusuf da Baba Yunus, hmm balle ma mutanen gida.
_Ayan_
Shi komai da ke faruwa ko a jikinsa, ɓacin ran Ummee ne kawai baya so, dan ta yi fushi da shi, duk dan Ruma, yarinyar da yasan har ita Ummee ba sonta take ba.
Abin da be sani ba shine, tun faruwar komai, Ammee da matan gidan dukkansu, sun ƙara tsanar Ummeensa, da ƙanwarsa Sarah, abubuwa dai yana faruwa amma be sani ba, kuma sun kasa faɗa mai, sai dai in a gaban su Abba ne shine ake nan-nan da su.
Kallon wayarsa ya yi ganin hoton da A'isha ta tura sun shigo, sai ya latsa yana fara cin karo da nata.
Ta yi ƙyau sosai, doguwar riga ce jikinta, sannan ta yafa gyale, tana zaune ne a kan kujera aka mata hoton, sai wani shima ta yi ƙyau sosai, sanye take da dogon hijabi.
Na ƙarshen ne ya tsaya yana kallo sosai, in dai ba gizo ba, Rose ce jikin hoton nan, duk da ta ƙara girma amma ya ganeta.
Su biyu da A'isha ne suka yi hoton, A'isha na baya sai ita Shalele a gaba, kayansu iri ɗaya wasu lifaya mai kyau sosai.
Zooming pic ɗin ya yi yana ƙare ma fuskarta kallo sosai, murmushi ya yi sai kuma ya ce.
“Allah mai iko, ashe dai ina da rabon ganinki, ashe sirikata za ki zama, kai masha Allah.” ya faɗa tana tura ma A'isha saƙo.
‘Dear gaskiya na gode, sun yi ƙyau sosai, masha Allah kawai, amma fa Shalele ta fiki ƙyau.' ya tura mata yana fita a cikin chart ɗin.
Ganin new number an yi mai sallama sai ya shiga, profile ɗin da yaga wacce ke kai, tsaki ya ja dan ko jiya ya yi blocking wani numberta.
Ta turo saƙo dan haka ya shiga.
‘Assalam Babyna, Ruma ce, me yasa kake yawan blocking nawa? Hmmm ka yi ka gama dan aure na da kai wallahi babu mai hanawa. Ko ita waccan ƙaruwar taka ba za ta hana na aureka ba wallahi.' shike nan saƙon.
Tsaki ya ja sannan ya duba reply ɗin A'isha.
‘Nasan ta fini ƙyau.........Yanzu nake faɗa mata biki sai cewa ta yi, _Dad ne zai ba da sadaka na_ ' murmushi ya yi sai ya rubuta.
“Wasa nake dan kuwa kaf duniyar nan kinfi kowa ƙyau, hmmm Shalele sai addu'a.' da haka ya kashe datan yana aje wayar, lumshe idanunsa ya yi yana ji kamar wani abu na motsa zuciyar sa......
*Inayah*
Kallon Mubina da ta fitowa daga Kitchen riƙe da babban plate na jollof chicken spaghetti, yana ta tiriri. Zan iya cewa cikin sati biyu da wasu kwanaki na gama karantar Kowa na ajin mu, da ita Mubina.
Na lura babu mai jin kanta na hayaƙi, sai dai a wajen karatu kowa ita so take ta fi kowa, hatta Mubina sune kan gaba wajen ba da amsa a gaba class, abin da ɓan ta ɓa yi ba, dan kuwa Ni in ba fito da ni aka yi bana yi, haka kuma ko na sani ban faɗa, sai abu na gaba, bana tamabaya, ko da kowa zai yi Ni dai ba zan yi ba, hakan yasa ƴan class ɗin suke ganin kaman Banda brain kawai English ne na fi su ƙwarewa.
Ko a jikina in sun faɗa haka, dan Ni ban cika shiga irin wannan ba, da dai wata maganar ne to za a ji bakina.
Ajewa ta yi tana cewa.
“Inayah, me yasa ko na baki amsa, ki dinga tashi ko faɗa miki na dinga yi, wallahi ƴan ajin mu kallon..........” sai ta ga na yi murmushi.
“Kaman be dameki ba."
“Mubina, share kawai, yanzu muke waya da yayata wai bikinta friday, shine nake tunani, gashi ba zan samu zuwa ba.” na faɗa ina ɗaukan spoon.
“Masha Allah, amma ban ji daɗi ba, ace ba ƙya gida za'a sha shagali.”
“Ba'a min adalci ba sam.” na faɗa ina jin kaman da wani abu a ƙasa, A'isha ba ta faɗa min ba amma bakinta akwai magana haka kuma zuciyarta kaman a raunane take.
Bansan na yawaita tunani marasa ƙyau hakan yasa na ce.
“Mubina ban labarin ki mana.” murmushi tana mai cewa.
“Mu gama cin abincin.”
“A'a Please yanzu dai." Sai ta kuma wani murmushin ta na cewa.
“Toh ni ta ina zan fara?......."
“Ta ƙasa.” na faɗa ina son na manta yanayin A'isha a cikin kaina.
“Uhmm, a Abuja aka haife ni, Ni kaɗai ce mahaifiyata ta haifa, to ta rasu tin Ina yarinya, a wajen kakata na girma, sai dai bayan rasuwar ta shine na koma wajen matar Babana, ba ta wani matsala, zan iya ce miki rayuwa yana tafiya min yarda nake so ne." Ta kai nan tana kai abinci bakinta.
Murmushi na yi sannan na ce.
“Ya batun Saurayi? Oh sorry samari zan ce." Na faɗa da sigan zolaya.
Hannu takai min kaman za ta bugeni sai na kauce.
“Inayah, saurayi na ɗaya, kuma ina son shi sosai.”
“Masha Allah."
“Da na kammala karatun za mu yi aure insha Allah, yanzu haka aiki yake yi."
“Allah ya kaimu."
“Ameen, to ke fa? Samarin ki nawa?." Ɗan hararan wasa na yi mata.
“Banda ko ɗaya, kuma ba zan yi ba dan ba zan yi aure ba.” na faɗa be serious.
“Ban gane ba!?” murmushi na yi.
“Yes haka ne, banda saurayi, kuma ba zan yi ba, dan babu mai aure na nan gaba.”
“Subuhanallah, Inayah wanna wani irin magana ne?." Sai na dafa kafaɗarta ina cewa.
“Da gaske nake......”
“Haba Inayah, Allah ya miki ƙyau mai suna ƙyau, a dire kike amma me yasa kike faɗin haka?."
Sai da na furzar da iska daga bakina sannan na ce.
“Saboda babu wanda zai aura Ni idan na cika burina, babu wanda zai so Ni, dama haka nake so, babu aure a agender na, babu wanda zan dinga ma biyayya kamar baiwa, babu wanda zan dinga zama yana sani aiki ko ƴan gidansu........hmmm shi ya sa ban tsamman zan iya auran kowa." Na kai nan ina latsa wayana.
“Wani buri?."
“Ina so na zama ƴar Film, ke a ganin ki waye zai aura wacce take film?.” da mamaki take kallo na.
“Film kuma!? Ke yanzu Film kike so bayan kina karatun Gynecologist............””
“Eh."
“Film ba wani tawaya bane amma yana da matsaloli sosai, a gida ma nasan ba za su barki ba." Ta faɗa tana riƙo hannayena.
Kallonta na yi sai na yi murmushi.
“Hajiya nifa ba kannywood zan shiga ba. NOLLYWOOD 🔥 nake so.” na faɗa ina kallon gefe.
“Hmmm kinsha wani abu ne yau?." Sai na yi murmushi, tashi ta yi ta nufi room ɗin ta tana kuma cewa.
“Bansan irin wasan nan please.” jinjina kai na yi dan ba ta yarda ba kenan.
A hankali na furta.
“Lokaci! Lokaci!! Lokaci!!! Nake jira, ina nan da saving number A.G, so nake na yi karatu na cikakken tearm kafin na fara nemansa.” sai na kalla number da na yi saving da, *NOLLY A.G* wato number A.G , sumbatar wayar na yi ina lumshe ido na dan number kaɗai sani nishaɗi take.....................✍️
END.
> Toh na yi nan 🚶🚶🚶🚶🚶
*📢 Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *buɗe Paid Group* na littafin *ƳAR NOLLYWOOD!* 🎬📖
Idan kina son:
✅ Sabbin *updates*
✅ Karantawa cikin jin daɗi da sauƙi
✅ Tare da wasu *garaɓasa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sauƙi:
💰 *₦300 only* kafin mu gama.
🕒 Bayan an gama: *₦500*
🌟 *V.I.P Access*: *₦1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntuɓi wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
🕊️ *May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you. ❤️🔥
*Keep shining, JAW family!* 🌺
*JARUMAI WRITER'S TEAM📚✍️*
𝒀𝒂𝒓 𝑵𝒐𝒍𝒍𝒚𝒘𝒐𝒐𝒅
Story and writing✍️
```𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU 💪✍️
✽»≿━༺🌹﷽🌹༻━≾»✽
E.P3️⃣0⃣⏩3️⃣3⃣.
*A.G*
Zaune yake a kan sopa yana kallon last episode ɗin da aka ya sanya yanzu a YouTube, Likes ake ta zuba da Comments, da haka ya yi playing ƙarshen video ɗin in da ya fi ko ina burge masu kallo.
Shi da Mercy ne zaune kan wani kujera mai ƙyau da ke cikin Hole, ga mutane ta ko ina ka ce da gaske ne, haka aka dinga shan rawa da ciye-ciye, dan a wajen an yi wasan kuɗi, sannan a ƙarshe aka ce su taka rawa shi da matarsa.
Nan fa ya riƙe ƙugunta suka fara rawa kai kace da gaske shi ne mijin na ta. Mercy ɗin ta yi kyau sosai cikin red marriage gown.
A ƙarshe dai ya tsugunna gabanta wani gold ring, take aka hau ihu da mai masu wasan kuɗi, dan gaskiya a labarin ana sha drama akan soyayyarsu.
Yana tashi suka rungume juna, take Director ya mai alama da ya yi kissing na ta, ai kam take ya haɗe bakinsu wajen ɗaya, nan fa suka aka hau ihu.................
Fita ya yi a wajen ya shiga comment section, nan fa ya dinga ganin masu comments da musu fatan alheri, wasu na cewa wai a ci gaba da series ɗin.
Murmushi ya yi sai kuma ya mai da idanunsa kan ƙofa da ya ji alamun ana buɗewa.
Ammee ce ta shigo sai Ruma a bayanta, kwana biyu kenan da ya zo kuma gobe zai koma.
A fuskokinsu kawai ya gane akwai matsala, dan dama babban matsala ce ya dawo da shi.
Ammee da Ruma zama suka yi kowa rai ɓa ce.
“Ammee, me ya faru kuma? Ba an gama wancan maganar ba?.”
Rai ɓa ce ta ce.
“Ahmad Ina fa, wai yanzu ce wa suka yi, an soke auren Ruma da shi, za ta aura Fahad....."
“What?." Ya faɗa yana kallon Ruma da idanunta suka cika da hawaye.
“Wai me yasa komai Ayan ke so ake mai? Da ace Ni na ce zan yi aure a waje babu mai yarda..........hmmmmm Ni wallahi ban yarda Ayan ya yi zina da wata ba............ban yarda ba wallahi."
Ya kai nan yana jin wani ɓacin rai na saukar mai, da fari an gama magana akan gobe zai aura waccan ƙaruwar, idan ga tare har sai ta haihu za su kusanci juna, bayan an sake ɗaura musu aure, sannan kafin nan da zai aura Ruma, shine yanzu aka sauke gaba ɗaya.
“Damuwata ɗaya wai Fahad, Fahad..........yaron da ko gaishe Ni ba ya yi saboda ba ma wani jituwa da uwarsa. Shine wai zan bawa ƴa ta............hmmmmm............” da sauri Ruma ta katseta tare da share hawayenta tana cewa.
“Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Duk ƴar iskan da ta aura Ayan ta shiga uku.............sai ta kwammaci dama mutuwa ta yi da rayuwa da Ayan ɗina...........Na tsane shi Ammee wallahi na ji ya fita min a rai...........tun.....tun ina yarinya nake sonsa.....ko sau ɗaya bai ta ɓa min magana mai daɗi ba...a...a...amma haka nake ta nace mai, kullum ce min yake Ya baya sona. To nima daga yau bazan ƙara son shi ba har abadaaaaa....." Da haka wani irin kuka ya ƙwace mata.
Jikin Ammee ta faɗa tana kuka sosai, ganin haka ran A.G ya ƙara ɓa ci sosai, kafin ya yi wani motsi sai aka kuma murdo handle ɗin kofar aka shigo.
Baba Yusuf ne ya shigo shima ranshi a matukar ɓa ce. Yana jin iri kukan da Ruma ke yi hankalinsa ya kuma tashi, dan kuwa a duniyar nan ba ya son ganin ɓa cin ranta ko kaɗan.
“Ruma, is okay. Ni na ce na warware alƙawarin auren da ke tsakanin ku, saboda Ayan sam baya sonki. Kuma mun tabbar da maganarsa, sau biyu muna zuwa asibitoci ana kwaji kuma dukka result ɗaya ne, sannan har yarinya da ta aikata musu haka mun sameta, ta yi ta kuka akan kuskuren da ta yi........Amma ganin yarda kika shiga damuwa shi kenan zan yi ma......” da sauri Ruma ta ɗago tana cewa.
“Dad wallahi ko maza sun ƙare ba zan aura Ayan ba....na tsanesa wallahi." Ta faɗa tana nufa bedroom ɗin ta da mugun sauri har tana bugewa da fridge amma ba ta sani ba.
Da idanuwa suka bi ta har ta shige.
“AYAN.... AYAN.....me yasa? Hmmmmm." Sai Dad ya haɗiye sauran maganar yana nufan nasa room ɗin.
Tafiya yake yana ayyana abubuwa da yawa akan Ayan.
“Ina zuwa." Ammee ta faɗa tana bin bayan Ruma.
Dafe kai A.G ya yi sannan ya fita daga ɗakin yana fatan su haɗu da Ayan ko yayane ya faɗa mai ɓakar magana, dama ba wani shiri suke ba saboda halinsu be zo ɗaya ba sam.
Ammee na shiga ta ci gaba da rarrashin Ruma har sai da kukan ya tsagaita sai faman sauke ajiyan zuciya take mai sauti sosai.
“Ki bar kuka, wallahi Ayan sai yasan ya yi kuskure, sai ya san ya cuci kansa....ke kinsan kaf gidan nan gaba ɗaya iyeyenku maza sunfi sonsa da ƙaunarsa. Shi yasa tun fari na fara dasa miki soyayyarsa, to a yanzu ya ja ma kansa dan kuwa da wannan ɓacin ran zan yi amfani wajen cusa tsanarsa wajen Dad sannan da sauran ƴan gidan......a yanzu nasan babu wanda za su ba Shugabancin masana'ata shine Fahad........kuma kin ga yanzu shi za ki aura, sai ki samu ki janyo hankalinsa sosai, sauran kuma sai bayan an yi bikin.” ta faɗa tana kallon fuskar Ruma.
“Shike nan, amma wallahi sai na rama abin da ya yi min, ya auro duk wacce zai aure, ai duk tsiya za ta shigo *GIƊAƊO MANSION*, sai na tarwatsa mai farin cikinsa.........sannan hatta Uwarsa da Ƙanwarsa da nake ganin su sa gemu, duk da banso ba............to ya shafesu......Balle Sarah da Ayan yake sonta hmmmm." Ta faɗa tana ƙwafa.
“Karki damu ƴata ai kowa wannan al'amarin ya shafa.....auren nan kamar zubar da Wasiyyar Kakan kune." Ta faɗa tana ɗaukan mugayen alwashi akan Ƴan ɗakin su Ayan.......
Baba Yusuf ne zaune a gefan gado yana jin zuciyarsa na mai raɗaɗi sosai, daa yana son Ayan sosai, dan ya fi ƙaunarsa akan yarda yake sun A.G, sai dai tun faruwar al'amarin nan ya fara fitar mai a rai, balle yau shi yasa ya ce ba zai aura Ruma ba.
Wani irin kallo yake mai irin na wanda ya ci mutuncin Mahaifinsu *GIƊAƊO*.
“Ayan sai na sa ka yi kuka da idanuwanka akan abin da ka yi ma Ƴa ta, sannan ka ci mutuncin Kakanku sai ka kwammaci da ba ka san ƴar iskan da za ka aura ba gobe." Ya faɗa yana rintse idanunsa tare da tafe kai, dan al'amarin ya mai zafi sosai.
*AYAN*
Zaune yake akan kujeran dake garden, wajen akwai tsaftatatciyar iska mai bushawa sosai, dan kuwa akwai bishiyoyi sosai.
Shi kaɗai ne zaune ya ƙura ma Swimming pool ido kaman me na zarin adadin ruwan dake ciki, amma a zahiri ya tafi duniyar tunani ne.
_Abubuwa sun faru wanda tun daga farko shi ya tsara komai bai san matsala za ta iya biyowa baya ba. Kamar yasani sai da ya je asibiti biyu wanda yasan tabbas ƴan gidan na zuwa. Roƙon doctor's ya yi akan idan ƴan uwansa sun zo su ce akwai ciki sannan ga adadin lokacinsa. Alhamdulillah haka komai ya ta fi mai, sannan sai da suka nema wata a department ɗin A'isha ta amsa ita ta aikata haka. Abin da yake sanya shi damuwa shine *Ummee* gaba ɗaya hankalinta a tashe yake tun bayan bayyanar komai