Kishiyar Kabila Book Compelet Surayyahm

Author :  Surayyams Category :  Read Hausa Novels

Chapter   27 / 27

78K to 78.6K   out of 78.6K words

suna karkada duwaiwakansu kafayat na
tsakiyarsu tana taunar goro da tsamiya tana zubda yawu wanda hakan wani alamane na
habaici da cin fuska da akewa uwargida na nuna mata cewa ita ta tsufa, dan haka ankawo
fertile young woman wanda zatazo ta haihu da mijinta agidan.


Haka suka cika mata gaban site dinta har ta inda take tsaye kafayat na tsakiyarsu idanunta a
bushe tana rawar itama.

Daukewar cak hjy khadijatu tay tanamai kallon ikon Allah.

Wani doguwar capert suka shimfida akasa inda kafayat zata bi ta shiga gidan mijinta wato alhaj
bello jimada kowani step tay sai anzuba wani irin ruwa a gora anyi habaici tare da addua kafin
nan ta karaso.


Hjy khadijatu data tabbata da cewa wai kafayat ne ta aure mata mijinta sai tay na maza ta juya
abunta zata koma ciki saidai shock din ya riga dayay mata yawa ko wani nisa batayi ba jiri ya
kwasheta tafadi ajikin danta Ahmed dayay sauri wajen rikota jikinshi.

Agurguje ya karasa shiga da ita ciki dan shima shigowarsa gidan kenan jikinshi a ragwabe
Bayan sunji labari awaje cewa mahaifinsu ne ya auri budurwan dansa kafayat yau a masallaci.

Nan brother hamzat da su anty adizat suka yo kansu suka tayashi rike mahaifiyarsan jin har ta
dena numfashi sukayi sauri suka sakata a mota hankli tashe suka wuce asibiti da ita batare da
sun kula kowa ba.

Hanklin Brother kazim ya mugun tashi sabida kukan da matarsa anty adizat takeyi data
kirawoshi awaya abirkice tana gaya masa abunda yake faruwa musu agida, tun daga nan yay
dialing lambar mahaifinsu yanata kirar wayarsa danya tabbatar amma baya daukar kiran.

Jininshi har tafasa yakeyi yana diri shikadai Ji yake kamar ya bace yaga kansa a nigeria acikin
dare Dayaji wai kafayat ce mahaifinsu ya aura...


A rikice Anty nurat da Adiaha suka fito zasu bi bayansu,lokcin anty nurat taje dauko key din
motar ta kenan Adiaha taji an riko hannunta an wani matseta da karfin tsiya.

juyawarta keda wuya suka hade ido da kafayat da tay wani irin mugun hade rai tanai mata irin
shakurarren kallo mai cike da baqar kishi da tsananin tsana.

Sanda tay mata zagin kare dangi da yarensu snn ta zungureta tace mata "su zuba su gani, "yau
tay maganin Ahmed saura ita, ynzu ne wasan zai fara atsakaninsu dan ita ba zaman aurene ya
kawo ta ba"..tazo ne dan ta kwace Ahmed dinta kmr yadda taje ta kwace mata shi agarinsu,
Tace tay mata alkwarin cewa saita kwaceshi agaban idonta tana kallon komi babu yadda ta
iyayi..

Da wani irin kallon mamaki Adiahan take binta dashi taja tsaki mai zafi aranta tace mata "ga fili
ga doki.

Itama kallonta take ranta sai cewa takey Indai har bata samu Ahmed ba alkwari tay cewa babu
wata ƴa macen da zata zauna lpya tare dashi hr Abada......

Galala Adiaha ta tsaya tanata kallonta harta juya cikin sauri bar wajen ta koma cikin yan kawo
amarya ganin anty nurat tana dawowa kallonsu takeyi har suka bar gidan.

Tun ahanyar asibitin Adiaha ta buga tagumi tay shiru kmr wacce akamata mutuwa dan babu
abunda yake nanatuwa a kwakwlarta face maganganun kafayat na cewa zata kwace mata
Ahmed dinta...
ALHAMDULLHI...

DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA ACIKIN LABARIN AHMED BELLO JIMADA DA MATARSA

ADIAHA DA KUMA MATAR UBANSA KAFAYAT.

DA KUMA YAR UWARSA YASRA HUSSAIN YARINYA YAR SHEKARU SHA TAKWAS DA
ZATA ZO TA KASANCE WATA SABUWA ACIKIN SHAFIN QADDARAR RAYUWARSU DASHI
DA MATARSA ADIAHA..

KISHIYAR KABILA IS AN INTRIQUIENG EMOTIONAL STORY OF HATE TURN INTO
ROMANCE

KINDLY SUBCRIBE @ *500 NAIRA*

*VIA 0152983148*
*MOHD SULE SURAYYA GTB*

EVIDENCE TO *08060712446*

MTN CARD SEND ONLY PIN OR PICTURE TO *080607124476*

OR TRANSFER VTU TRU *09132352275*




©SURAYYAHMS2023.

27 / 27