Kishiyar Kabila Book Compelet Surayyahm

Author :  Surayyams Category :  Read Hausa Novels

Chapter   16 / 27

45K to 48K   out of 78.6K words

bazaibi namiji bare har yana
cusa masa kansa..

yace shiyasa sam baiya ganin matan da suke bibiyarshi da daraja sabida aganinsa basu da aji
da mutuncin da zai sosu aransa.

Yace daga mace ta fito fili ta nuna tanason shi tun baice yana sonta ba toh tamkar wata shara
yake kallonta dan shi yafi daraja mace mai kare kimarta, koda ace tana sonshin ma kardai ta
nuna cewa ita yar araha yar sauki ce dan harga Allah shikam ya tsani yay wata muamala da
duk wani abu mai araha.
Yace koda shi a karuwa ya fito wallh da bazai zubda mutuncin sa yana bibiyar opposite gender
karara ba saidai in karyay kasuwa har abada

Sunata hirar duk ya shagala suna dan toshewa da dariya da abokinsa bankole.

Ganin babe dib ta kafe sa da ido kmr na wance zatay kuka yasa yay mata yar murmushin yake
itama ta maida masa da kyar dan sai yanzu tasan da dan rainin hankli take zaune..

Da can har zata ja tsaki ta bar masa wajen sai kuma taga ya katse wayar sai kawai ta wayance
ta zauna tana kallonshi.

Tex messges ne suke shigo masa akai kai wanda rabonsa dayaga ana turo masa sako haka tun
rabuwarsa da kafayat a Abuja. Tsaki yaja aranshi Yana budewa yaga lambar adiaha ne
Cewar harta zo hotel din wajenshi gata nan tana waje.

Ya daga kai zai kalli ta bakin kofar shigowa kenan sai gatanan harta shigo ciki, wani irin kallon
sa takeyi tun daga can nesa ganin datayi masa da kyakkwan budurwa suna zaune sai taji ranta
ya sosu sosai bana wasa ba.

Idonta a rufe da tsananin kishinsa ta iso waje tana zuwa ta shiga watsa ma yarinyar wani irin
kallon banza shidai yanata kallonsu baice musu uffan ba,nan yarinyar ta miƙe sikinini tana jan
tsaki, da har zata bar wajen snn ta juyo ta kalli Ahmed cikin harshen yorubanci tayi masa
sallama dan ya san taji duk abunda yace akanta wanda yasakashi kyabe bakinsa sabida
mamakinta dayaji.

She looked very annoyed as she left.. aransa yace can miki .

Nan Adiaha ta zauna cikin yanayin fushi da huci snn tace masa Doctor and who is she?
..kuma meyasa tazo nan harkuke cin abinci tare?

Jin yanayin yadda ta fadi magana with anger and comand saiya shareta yay kamr baisan dashi
takeyi ba.

Hakan sosai ya kular da ita rai abace tace hey i am asking u?

Cikin basarwa sosai yana danna wayarsa a tsime Yace "repeat ur self "..

Tace nace wancan yarinyar..

Tun bata karasa ba ya hade rai snn ya katseta da cewa Adi bana son yarinta fa, kawai daga na
baki ring dazu kinsaka a ytsunki shine har zaki fara rainani ko?

Tace "what? Ahmed mani kake ce ma haka,me kake nufi?. Ya shareta baice mata uffan ba.

Ajiyan zcya ta sauke snn tace see is not just like that..kasan damuwar danake ciki kuwa akanka
kake cemin haka? I cant even go home..banda inda zan kwana fa yau.

Bai amsata ba, yay shiru saida ya gama latsa wayarsa snn yace lest go to my room toh sai muyi
maganan acan ko?...
08060712446 SURAYYAHMS:*Wanda ba su yi saving number ta ba su yi sai su mini magana ni
ma zan saving ta su* Reply with "saved" is enough.
[5/28, 9:20 AM] SURAYYAHMS: *KISHIYAR KABILAH..11*


BY SURAYYAHMS.


Kafin Adiaha ta dago kao ta amsashi har yay caraf ya kamo hannunta ya mikar da ita tsaye duk
ranta a dagule yake da yanayin yadda yake treating dinta acikin rashin nuna kulawa sosai
amma ahakan nan tafara binshi suka haura sama izuwa room dinshi wani babban abun takaicin
ma shine baima san tanayi ba.
Harsanda suka kai izuwa dakinsan snn ya sake ta snn ya aje wayarsa akn table yazo ya zauna
daf da ita ganin tana hawaye sosai ,habarta ya riko ahankli yanamai kashe mata jikinta da wani
irin sassanyar kallo mai sanyi da shiga jiki

Muryansa mai dadi kasa kasa cikin lallami Yace "babe din doctor why are crying? wai Waya
taba min ke ne? kodan kinganni da wata babe dazu muna cin abinci shine kike kuka, nan yay

dariya kasar wuyarsa snn yace hmm su kishi manya, look I dont even knw her okay..kawai fa
zuwa tay ta zauna awajen abunta,wai ko so kike dama daga tazo sai na koreta tunda hotel din
gidan ubana ne? Yafada yana harararta.

Ta turo baki tace amma ai abinci kuke ci tare har tay maka magana da yarenku, and what was
she saying ina son nasani?

Ya daga kafadunshi cikin rashin son mata wani dogon bayani dan aganin shi batakai ba, sai
yace i dont knw,nima bansan metace ba"..

Tace ba yarenku bane yoruba?

Yace ehhh, amma bance miki komi da komi ne nakeji ba. Kinga baabe mubar wann maganan
kawai, wai meya faru ne meyene matsalar taki dakike son gayamin?..ko bazaki fadamin yanzu
ba sai munyi wanka?...tun kafin ta amsa shi yajawo ta jikinshi ahnkli ya fara da rungumarta
yana dan cukuikiyata tun bata son sake jikinta tay dariya dashi sosai harta fara biye mashi
tafara dariyar sosai kamar ba ita ba..

Duk ta dauka bathroom zai dauketa cak suje suyi wankansu tsirara inda zata samu kyakkwan
acccess da jikinshi cos she have been dying to touch him kuma tana son yasata taji kanta a
matsayin ciiakkiyar mace ayau sabida tana son su samu wann connection din sex din a
atsakaninsu she badly wants to feel him acikin jikinta kota halin kakane...
Saidai ta lura da shi sosai tana fara zarcewa sai taga ya tureta koya hade rai yace mata a'a
baison hakan, yauma hakanan yay mata wayo ya jata sukaje swimming pool awaje, jikinshi
sanye da guntun wando da singlet ita kuma tasaka swim suits sukayi ta wasan throw and catch
da wani ball na tsawon lokaci acikin ruwan tare da wasu tsirarrun mutane aciki..
It was fun and romantic amma ba hakan taso aranta ba.

Harsai wajajen karfe biyu da rabi na dare kafin nan suka fito ta bakin ruwan suka zauna tare
lokacin wajen yay shiru kusan kowana cikin room dinsa na bacci..

Nan ne adiaha taje ta dauko strong wine mai dan tsada snn ta bude ta zuba a cup ta fara bashi
labarin familynta da yadda matsayin aure yake ata fannin iyayenta da zuriarta baki daya.


Asalin Adiaha yar garin calabar ce amma sunyi dukkan wata rayuwarsu ne acikin yarukan
ibibios na cross river state nigeria.

mahaifin Adiaha yan biyune,sunan sa mr bassey yana da husaininsa wanda take cemai uncle
udo, sai karamin su kaninsu wato uncle Akpan, babu mata dayawa acikin zuriarsu face wacce
ta haife su wato mrs chidara.

Zuriar mahaifinta dana mahaifiyarta gabaki dayansu sunajin yaren juna sabida dukansu yarukan
suna zamane a south east na nigeria under igbo land. Sukan ji yarensu na calabar snn sunajin
yaren igbo sosai.

mahaifyarta mrs grace udofia is an efik woman wanda al'ada da addinin su na gargajiya ya
shige jikinta sosai danharyau ita wa Allolinsu na tun kakankanin kawai take bautawa musammn
ma daya kasance mijinta mr bassey shima dan kiyaye al'adan iyaye da kakanni ne.

Kamr kowani normal igbo family hakanan suma Suka gina babban zuriarsu, mr bassey wato
mahafin adiaha ya zamo kamr shine babba kuma jagoran dukkan yan uwansa bayan mutuwar
babansu, da mahafinsu ya rasu shine yasaka aka raba musu gado kowa yay familynsa daban.

Nan ne kuma babban iftilain rabuwan kai da jarabawar rayuwa ta fara afkuwa acikin familyn
nasu musamman ma da mahafiyarsu mrs chidara ta turje ta zabi ta auri wani tsohon customer
dinta a adamawa.

Shi musulmine dan bafulatani sunan shi alhaj Aliyu gadanga mai yourghut, soyayyarsu mai
tsafta sukayi kafin nan sukayi aure bayan ta amshe addininshi na musulunci ta dawo ana
kiranta da Hajiya hajara.

Akan wann abunda tay
Saida kowa ya girgiza duk dangi suka tsine mata kowa ya cire alakar dake tsakaninsa da ita

Babu irin Tsana da kyamata da yayanta basu nuna mata ba musammn ma mahaifin Adiaha
wato mr baseey dan shi sosai yake kishi ma mahaifinsa da kuma al'adansu na gargajiya da
uwarsa ta juya ma baya taje ta auri musulumi.

Tun da tay auren suka raba jini da ita, ta tafi adamawa da mijinta su kuma anan calabar sukayi
rantsuwar cewa ko mutuwa akace musu tay bazasuje bisonta ba snn duk sanda ta dawo garesu
saisun kasheta.

Taurin kan datay ma al'ada da kuma fafatawar datayi da Allolinsu yasaka kowa ya dada tsanar
ta a garin.

Wnn abu ya zame ma gidansu mummunan taɓo kuma babban abun kunya Fushin hakanne
yasaka mr bassey ya kauracewa gidansa gabaki daya ya koma jeji da zama shikadai sabida
aganin shi bazai iya zama acikin mutane da irin wann abun kunya da takaici duk inda yaje
saidai yaji ana kafa misali da mahaifyarsa ba.
Tun bayan tafiyar mahafiyarsu shekaru aru aru yake zaune a jeji haryay makansa dan bukka
snn haryau bai saka ranan dawowa gida ba saidan duk wanda yake son ganinshi yaje can ya
sameshi.

Dan uwansa Mr uno shikam ya hkra har ya auri matarsa wata igbo woman mai suna mrs
margaret suka haife yaya maza duk suna abuja suna aikin kwadago.

Shikuma mr akpan ya haifi yarsa Ekaete wanda tsirarsu da adiaha baifi shekara biyu ba sudin
ma duk sun kammala karatunsu na universiry.

Adiaha itace babba agidansu, asalin sunanta shine "Adamma", amma ana ce mata adiaha ne
sabida kalman Adiaha yana nufin yar farko.

Bayan ita iyayenta sun haifi yara biyu da Namiji mai suna Abasi da kuma mace mai suna Urua.

Su Dukansu kannentan har sunyi aurensu at a very young age amma haduwar Adiaha da
Ahmed yasaka taki sam tay aure duk dama ba'a taba sanin hakanne dalilin dayasata taki aure
ba.

Duk an dauka ko wani matsalane agareta hatta ciwon datayi da Ahmed ya tafi duk an dauka
spirit ne suke tabata.


Nan adiaha tafara kurban giya tana bawa Ahmed labarin yadda Abubuwa suka kasance da
kakarta mrs chidara ta kawo namiji musulmi tace zata aura.

Labarin Duk wani gwagwrmayr da akayi da elders da bokayen garinsu saida ta fayyace mishi
tanayi tana shan giya cos is not easy for her datake fada mishi sirrin familynta.

Duk jikinshi sai yay sanyi sai yaji ma tafara bashi tausayi musmmn ma data fara ce masa itama
tana son ta dawo addinin shi suyi auren cikin gaggawa saboda su koma garinsu atare tun kafin
nan elders su mata auren dole kuma tasan idan mahafinta yaji wann zancen hala ma kasheta
zaiyi mai gabaki daya dan da bakincikin mahaifyarsa yake zama acikin jeji in aka sake ce masa
yarsa ta fari itama zata sake aikata irin hakan batasan ya zaiji aransa ba.

Ahmed yay iya bakin kkrin shi wajen convincing dinta dan karta canja addinintan amma haka
taki mishi sam tace masa ra'ayinta ne snn inhar yana tare da ita zata iya yin komi.

Basu kammala karkare maganan bama sai bacci
Ya kwaceta sabida ta bugu da giyar sosai..

Hakanan ya daukota ya kawota room dinsa ya shimfidata akan gadon shisai ya koma kan
kujera ya kwanta.

Kasa iya runtsawa yay tsabar yadda labarin adiaha ya rikitashi cos der is sooo much to loose
gashi shibawai asalin sonta yakeyi aransa ba.

Aransa saiya fara jin mugun tausayinta wani tunani yay da har ya ya ke hukuncin zai tashi
kawai ya tattara kayansa ya sake guduwa ya koma gida sai kuma ya tuna abunda tace mishi
lokcin datake bashi labarin ta na cewa inhar bata aureshi ba tabbas zata kashe kanta saboda
tana sonshi sosai.
Ya rasa me zaiyi dan baison ya cutar da rayuwarta musammn ma dayasan idan har zata
aureshi zata shiga babban matsala da iyayenta,he felt sumhow restless and guilty msmn datace
mishi zata canja addininta tabishi bayan yasan intay hakan ta rabu da iyayenta kenan na har
abada, duk damuwarsa shidai baison ace yarinyar tayi secrifising rayuwarta akanshi dayawa
bayan shi yasan Bazai iya mata rabin hakan ba.

Deciding yay kawai ya fahimtar da ita washe gari akan su hakura kawai da juna inyaso zaije ya
neme wani mafita amma bazai iya rabata da komi nata ba.


Washe gari da safe da kyar adiaha ta farka daga bacci idonta yay ja ta rike kanta dake mata
ciwo sosai sabida giyar datasha..

Ya idar da sallah kena sai gatanan ta sauko kasa suka gaisa bai wani boye mata ba yafara
kkrin fahimtar da ita akan su hakura da juna kawai taje ta aure wanda iyayenta suke so din dan
baison ya rabata da kowa nata akan selfish interst dinsa na son ya aureta..

Aikuwa kamar da wasa Adiaha tayi fushi sosai da furucin nan nasa ta harzuka ta dauki kwalba
ta fasa zata cakkashi a cikinta da kyar ya kwace ya hanata tanata mishi kuka.

Duk Ya rasa me zaiyi bayan ya rarrasheta saiya fita waje yaje ya kira abokinshi banji ya fara
gaya masa abunda ake ciki dan ya sama masa mafita, anan kuma Ita ADIAHA duk ta dauka
tsorata kawai Ahmed yay da labarin rikicin dake cikin familynta data bashi jiya shiyasa yake son
yakara dumping inta.
She just concluded dat babu wanda ya isa ya hanata auren wanda take so a zuciyarta dan haka
ta dauko wani tsohon simcard dinta acikin jaka ta saka awayarta snn ta kira lambar kakarta hajy
hajara dake chan garin adamawa.

Duk sanda taga kirarsu daga gida tabbas tasan akwai babban matsala dan haka tana daukawa
ta fara tambayarta damuwarta.

Kuka kawai Adiaha takeyi tana gaya mata cewa tana son ta auri Ahmed amma gashin nan har
ya tsorata da rikicin familyn su yace ya hakura da ita.

Rarrashinta tay sosai dan dama ita abunda take so kenan wani jininta ya zamo yana tare da ita
kuma Alhamdullhi sai gashi babbar jikarta ce ma takeso ta musulunta tay aure arewa.

Atleast she wll have sumone by herside now


Dan haka ta daura dammaran yaki snn ta kudiri goyawa adiaha baya akan kudirinta na auran
Ahmed ta ce mata ta kwantar da hanklinta itace zata mata komi.

Ahmed da hanklinshi gabaki daya ya tashi yaje gefe yana kan waya da banji sai gata nan ta
kawo masa wayar kakarta hjya hajara

Baima iya katse wayarsu da banjin ba dake nasu wayar a speaker yake sai ya fara gaisheta
acikin mutuntawa, bayan yan tambayoyi masu yawa data mashi akan gidansu da aikinsa sanda
taji kominshi zam zam she is now well impressed da background dinshi,wa'azi ta fara masa mai
shiga jiki akan batun lamarinsa da adiaha.
nan take ta shiga gwada masa cewa haduwarsun ma ai babban alherine agaresa tunda har
gashi tana son ta musulunta a sanadiyar aurensa datake so tayi .

Ta hada masa harda roko tanamai lallabashi cike da kafa masa misalai masu yawa akan kanta
ta gwada masa cewa duk borin bogi iyayen adiaha zasuyi amma bazasu iya hana afkuwar komi
ba.

Duk maganan nan da akeyi abokinsa banji yana jinsu shima.

Tsohuwar ta dinga rokonshi hartana hawaye akan karya yanke hukuncin rabuwa da jikarta akan
matsalar familynsu

Ahmed ya nitsu duk ya rasa me zaice mata kanshi yaji tana mai zafi,

Nauyinta dayakeji aransa ne kawai yasaka ya iya amsata yace zaiyi tunani akan maganantan
amma bawai dan yaso har ransa ba dan harga Allah yasone ya kyale musu yarsu ya kama
gabansa dan baison ya jefa yar mutane acikin wani irin cakwakiyar rayuwa mai wuyan
fassarawa...
Bayan sun kammala wayar da hjya hajara nan Adiaha tace masa zata wuce gidansu sabida
kakartan tace mata karta tay rashin kunya ko ta bijire ma iyayenta taje gidan ta lallamesu ta
fada musu gaskiyar lamarinta da Ahmed dan suma su sani

Amma tace inhar basu amince ba toh ta nemeta awaya tasan mezatayi.

Da karfin gwiwar jin hakan adiaha ta koma gida da safen ko wanka bata tsaya tay ba.

Ahmed kuwa ya koma dakinsa ya kwanta snn ya cigaba da magana da abokinsa, saidai Da
mamakinsa banji ma magana daya yake fada masa akan Adiaha, nan shima ya dinga cusa
masa ra'ayi irin nasu na cewa lallai kawai ya amince ya aure adiaha cos all these tradional stuff
is not a big deal.
Shidai Ransa bai wani kwanta akai ba musmmn ma da abun ya zamo na rikici amma duk da
haka sanda abokinshi banji yasakashi akan ya amince musu kawai har dai yace zai yi kkri yaga
taimaka ya auretan.


Da sassafen Adiaha ta isa anguwarsu ganin duk wanda ta gamu dashi ahanya sai yabita da
wani irin kallon banza dana gurmin gulma wasu harsuna karkada kai irin tayi abun kunyan nan

Duk ta basar dasu sabida maganan kakarta ne kawai ayanzu acikin kwakwarta tanajin wani irin
karfin gwaiwa atattre da ita, saidai tana shiga gidansu gabanta ya tsinke nan ta tarar da
mahafiyarta azaune kallo daya zaka mata kasan ko bacci batayi ba.

Zuciyarta na dar dar ta karaso duk gabanta sai faduwa yakeyi amma bata daddara ba.

Tana isowa daf ta tsaya tana sose sosen gefen kunne ganin mahaifiyar tan na karkada kafa
batace mata uffan ba yasaka ta hau gaisheta.

Bata amsata ba tsabar harzuka yasa ta rarumo wani katoton itace zata gwada mata akai nan
adiaha ta balla aguje suka fara zaga cikin gidan atare.

Ran mahaifyata a matukar bace tafara zaginta kamar Allah ne ya aiko ta sabida bada karamin
takaicinta ta kwana ba.

Babu kalar tsinuwa da Allah wadar da batayi wa adiaha ba, duk wani laifukan ta datay saida ta
tuno mata tana zaginta dashi, duk ta birkice da bacin rai

16 / 27