Author : Surayyams Category : Read Hausa Novels
wani abu mai suna zina ya shiga tsakaninsu
tun yanzu..
So yake ta amince ma qudirinshi ayau din nan if dats possible sabida ya samu ya koma Abuja
ga mahaifyarsa dan ya duba halin da take ciki, aransa yasan ynzu halama tay fushi dashi sosai,
snn kuma yasan zata damu da rashin jin wayarsa a bude na kwana biyun sosai, wani lumshe
idonsa yay kirjinsa na bugawa da tsananin damuwa akan hakan dan yasan baiya mata adalci a
matsayinshi na danta datafi kauna a duniyarta.
Tunanin mahaifiyarsan sosai ya ciƙe masa zuciyarsa da kwakwalsa wanda shi yake dada hura
masa wutar jin tsananin son samun cikar burinsa akn adia cikin gaggawa kodan yay hanzarin
komawa ga mahaifiyarsa.
Yana cikin wann tunanin Adiaha ta farka tana mai kiran sunan jesus acikin yanayin gigin barci
da kuma bankararen miƙa..
Idonta a lumshe Tana yar murmushi ta hau tattaba gefe da gefe koda ma zataji shi Jin kanta
akan kujerar itakadai shiyay mugun bata mamaki sai kuma tay tunanin hala ko giyar datasha ne
jiya ya jefata awajen sai ta kalli kan gadon taga da alaman kmr shikadai ya kwanta awajen
batare da ita ba sai tay shiru dai batace komi ba.
Kallo daya yy mata da gefen idonsa yanamai sauke boyayyar ajiyar zuciya cikin sanyin
muryansa mai taushi da dadi sosai yace "hey, u re awake? Da kyar ta bude idonta sosai ta kalle
shi cikin gigin baccin sosai tace "gud morning babe".
Ya kyabe bakinsa yace
"Yan mata kenan, kin shayu dayawa jiya fa..are u sure bazaki kara komawa baccin nan kidan
huta ba kuwa?.. ba acikin hayyacinta sosai ba ta gyada mai kai da can har zata koma ta kwanta
sai hannunta ya danna kan wayarta by mistake sai ya kunnu dakanshi sai zutt zuuttt vibrations
na shigowar sakonnin ya firgitar da ita.
Lokci guda taji gigin baccin ya watse ta mike zaune tanamai tunowa da cewa mahaifyarta ta
nemeta jiya da daddare bata daga ba.
Bude wayar tay da pin taga 15 text messages atake taji zuciyarta ya tsinke rigip,saidai duk ba
wann ne yafi damunta ba tana kallon yadda lkci ya tafi saida taji gabanta ya dada tsinkewa, tay
kamr a mafarki taga wai har karfe bakwai da rabi ya wuce harma ana neman 8 saura, dafe
kirjinta da yake bugawa kamar zai fito ya fado kasa ya tarwaste tay, nan da nan ta hau saka
kayanta ajikinta agaggauce.
Yanayin yadda ta daka tsalle ta sauko kasa daga kan kujerar tanamai saka takalminta zata bar
dakin agaggauce yasaka Ahmed ya miƙe tsaye yanabinta da kallon mamaki..
Takai hannu zata dau jakarta kenan ya amshe jakar ya rike yana kallon idonta yanamai binta da
wani yaudararren harara, fuskansa ba asake ba yace "wait, wai ina zakije haka kike sauri tun
bamu gama gaisawa ba and u knw i wnt to talk u about sumting ryt?bana ce miki wajenki nazo
ba?
Ahankli Ta lumshe ido ahankli snn tace yes i knw, im sorry doctor i have to rush home, my
mumy..tun bata karasa ba ya wani harde ransa ya miƙa mata jakarta a fusace ya dangwala
mata ahannun ta yace "just take ur bag,ya isa haka i dont want to hear it"..
yadda yay maganan da wani irin arrogant and dissapointing attitude yasa jikinta yay mugun
sanyi sai kuma taji wani iri sosai...
Ajiyar zuciya mai nauyi ta sauƙe snn ta matso kusa dashi zata rungumosa ta fara lallaba shi nn
ya tsime ya dan tureta ajikinshi ya matsa gefe ayanayin fushi.
Binshi tay cikin lagwame masa wuya da saukar ta kuma muryanta kasa kasa, Muryanta kmr na
wanda zatai masa kuka tace "doc Ahmed pls now, karkay fushi mana kayi hkri, i was just carried
away, ina sone na isa gida cikin gaggawa yanzu..my mum is angry with me am sure, wai jiya
baka na kalla ta kikkirani awaya ba?im sure she is mad at me..dats why i hv to rush home now
Yy rolling idanunshi yana mata wni irin kallo da daurarren fuska, murya ciki ciki yace "toh
shikenan, jeki mana. Nagode da kika nuna min cewa fushin mamakin yafi fushin nawa maman.
..did U knw dat my mum is also not happy with me dat i left her just to come over here and see
you.? fushin mum dinki is more importnt than mine ko? Wowwww, Okay thnks..nima bari na
koma Abuja wajen mahaifyta kawai.
Yana fadin hakan sai kuma taji gabaki daya ta rude musmmn ma dataga harya isa gaban
wardrobe yana kkrin jawo trolly dinshi jikinta har na rawa ta rikoshi ajikiinta tafara bashi hkri with
all her might sai shan qamshi da basar da ita yakeyi ya harde ransa sosai yanamai dada daga
mata hanklinta sosai.
Lallamin duniyan nan tay masa amma duk ya basar ta rasa meke mata dadi gashi tana cikin
matsatsin sauri, karfe shida da rabi na safyar yau din yakamata za'a shiryata dan karfe bakwai
ne suitor dinta zai zo gashi har karfe takwas ya wuce bata ma je gidan ba tana nan tana fama
da rokon ahmed daya mugun bata ransa.
He alwys love taking advantage of her weakness na mugun son shi datakeyi shiyasa ya zamo
soo comfortable wajen aikata mata duk wani abunda yaga dama dan yasan dolene zata bishi
snn ta lallameshi.
Saida tay kmr zata masa kuka kafin nan Da kyar ya kyaleta ta wuce gida tare da masa alkwarin
zasu hadu awajen next event suyi magana anjima da yamma.
Tafiyarta keda wuya ya kimtsa kansa ya fita yaje yaci abinci ya koshi snn ya samu wajen shan
iska mai sanyi inda babu wani hayaniyan surutu ya kira abokinsa oyebanji suka fara shirya
maganan da zaije ya gayawa brother hamzat dimeji a office ayau game da zancen auren ahmd
da adiaha.
Ahmed yana son lallai yayanshi hamzat dimeji shine zai shige masa gaba akan auren nan dan
yasan da wuyane ya shawo kan mahaifinsa acikin sauki musmmn ma da ba kafayat din tasu zai
aura ba.
A fannin hajya khadijatu kuwa yau haka ta kwana tana kuka bata samu wani runtsawa ba
sabida bakincikin marinta da mijinta yyi. Tunanin duniyan nan tay amma bata samu wani mafita
ba. Duk danta Ahmed ya gama daureta da jijiyan jikinta, aynzu dai tasan babu ta inda zata iya
bullo ma mijinta ya fahimceta cikin sauki musmmn ma data lura da cewa kamr zugin da su anty
moju suka masa wnn karon yay mummunan tasiri a brain dinshi.
Ranta a mugun bace yake da danta Ahmed danta nemesa a waya sau babu adadi amma kirar
baije ba, dacan har taci alwashi bazata kara nemansa ba,aranta tace ko ya dawo ma bazata
kulashi ba, amma wani bangaren zcyarta kuma acike yake da damuwar son tasan inda Ahmed
din yake takuma ji lpyarsa.
Da kyar tay sallah tay wanka snn ta dan samu nitsuwa ajikinta, coffe kawai tasha tana zaune
saita soma tunowa da shawarwarin da mahafiyarsu take yawan basu tun dacan kafin Allah ya
amshi ranta na cewa idan ransu ya baci kar su sake su bari hanklinsu yana gushewa.
Dacan taso ta fita aharkan mijinta kodan ya wahala ya gane kuskusren dayay na marinta akan
maganan da baizamo gaskiya ba.
Daga baya kuma sai taga kmr sharesa da yin shirun shine zai iya sakawa munafukai irinsu anty
moju su karacin galaba akan aurenta da salon makircnsu.
Zama tay tana tunanin yadda zata bullowa sha'anin mijinta da yan uwansa. Tasan dai kishinta
sukeyi tuntuni.
Amma batay tsammanin zasu riƙe abun har sukaishi wann matsayin ba. She have lived with
them for more than 30 yrs, amma sai taga kamr kullum kabilancinsu sai dada huruwa yakeyi
akanta.
Tashi tay ta shirya cikin wata milk colour lace mai ratsin fararen duwatsu masu kyalli ta gyara
fuskarta yay kyau ta fito rass kamr ba itace take cikin damuwa jiyan sosai ba. Yadda ta fito cikin
gidan ta tanamai zuba qamshin turarruka masu tsananin qamshi iri kala kala zaka rantse babu
wani abinda yake damunta aranta bacin damuwar danta Ahmed ma kawai ya isheta taciki
shikadai..
Falon mijinta ta dosa kai tsaye inda qamshin turarenta ya soma musu sallama kafin nanma ta
iso, a cikin takunta na nitsuwa ta shugo ciki bakinta dauke da sallama fuskarta ba awani sake
ba ganin har sun farka suna shan shayi atare. Ido ya zuba mata azauce ganin yadda tay kyau
sosai tana zuba uban qamshi masu tsananin dadi.
Nn kafayat dake sanye da nite gown riga da wando tay saurin rusunawa tafara gaisheta,a cikin
sakin fuska hjy khadjatu ra amsa mata tanamai tambayarta ya jikinta yake.
Har suka kammala gaisuwarsu baice mata uffab ba, Shiru yay yana jinsu dan bai sauko daga
fushin dayake kanyi da ita ba msm ma na marin anty moju da akace anyi danshine yafi komi cin
masa rai danji yake kmr mahafyarsa aka mara.
Ta juya ta kallesa ba yabo ba fallasa ta gaishe sa ya amsa da sakin fuska badon ya so ba
saidan kyan datayi, snn tace "Alhaj ina son magana dakai..tun kan ya amsa kafayat ta miƙe
respectfully zata fice ta basu waje, muryansa ciki ciki yace mata my doter ki dawo ki zauna..im
enjoying ur company.
"Jiki a sanyaye kafayat din ta koma ta zauna sai kuma tay saurin maida hnkli izuwa kallon tv, hjy
khadija sai kallonsa take tana kan shan mamkin sauyawarsa akanta.
kyabe bakinta tay batace mishi uffan ba ya daga ido ya kalleta sama sama snn yace iya dami,
ure joking with me ryt? Nagaya miki bazan tsaya yin wani bayani dake ba hatta saikin umarce
danki Ahmed ya dawo gidan nan..cikin dagon murya yace "im tired of all this nonsense, tunda
kece kika daure masa gindi ya gudu just comand him to come back here and face me like a
man, ai makanku kuka rainawa hankli bani ba..
Da kyar ta shanye maganan snn tace alhaj Amma nagaya maka ban san inda Ahmed yaje
ba..kuma sakon daya turo kowa yaji shi..how isit my fault?
Hararata yy snn Yace "wani sako?Ahmed ya turo sako ne?.. Zatay magana cikin katseta yace
"ohhhh ohh, wato har Kin taho min da wani salon sabuwar makricin yau kuma ko? See erhnn ki
bace min anan wajen _oya jade.._ duk sanda danki ya dawo kika kawomin shinan zan
saurareki..
Shiru tay nadan wani lokci tanamai sassaita zuciyarta ta ciki, duk ba dan Ahmed ne ya jawo
mata wann walakncin ba tasan da wallh ba'a isa ayi mata hakan asha ba, aranta tace amma ai
bakomi akwai ranar kin dillanci, daga nan Batace uffan ba ta juya jikinta a sanyaye zata bar
wajen kenan sai ga sautin live broadcaster daga can calabar international trade fair center.
Kafayat ne ta fara hango Ahmed agaba tare da sauran likitoci adan gaggauce ta wara idonta
snn tace "Dady Watch!!! Isnt dat dami?
Kusan a lokci guda iyayen nasa suka maida idonsa kan tv hjy khadj nadaga tsaye kafayat ta
dauki remote ta kara sautin tvn.
News report aketayi akan HIV/AIDs confernce/walk din da akayi a calabar jiya Ahmed na gaba
gaba dan haka kusan dashi jounarlist din yay hira yna dan tambyarsa yana amsawa.
Shiru falon ya dauka suka zuba ido suna kallon sa harya kammala magana akan progrm din
which is alwys cool nd impressive. Alhaj bello sai yaji wani iri aransa sosai dan duk cikin zugin
nan da aka masa babu wanda yace masa dansa ahmed ya turo ma family sako ajiyan bare ma
suce masa wani abu na aiki yajeyi awani waje, sude kawai ce masa sukayi uwarsa ta daure
masa gindi ya gudu dan karya engaging din kafayat, snn dansa ya kunyarta dasu ya jawo
musu cin mutunci harda mari daga wajen hjy fatihat.
Kafayat kuwa sai bayani taketayi, tace "mammy kin ganshi ashe har can calabar yaje..sounding
proud of him tace i knew Ahmed will neva joke with his work i shhud have known dat..
Murmushi kawai hjy khadija ta mayar mata data furta hakan wanda yasata jin nauyin hakan
sosai sabida tasan dukansu biyune basu mata adalci. Ahmed ya tafi ya jawo mata abun
magana, itama ta daga hanklinta ta jawo mata baqar magana awajen dangin mijinta da mijinta.
Muryanta a sanyaye cikin nadaman zuci tace "Its all my fault for over reacting duk dama ahmed
ya tura mana sako ya sanar damu amma na kasa kwantar da hanklina.
Maganan takeyi acikin aranta amma ya fito fili bata sani ba duk suna jinta..
Da ta farayin bayani akan sakon alhaj bello kuma sai ya soma dawowa cikin hayyacin shi, he
was like so Ahmed really send them a messge to even apologise for his absence amma toh
meyasa basu gaya masa hakan ba? Nan ya juya zai kalli idon matarsa da yanayin sanyin jiki da
rudani lokcin kuma hjy khadiya tana tsaye tana kallon danta a tv batace musu uffan ba ta kuma
mugun daure fuskarta.
Budan baki yy zai mata magana sai caraf suka hade ido da hajy fatihat adetunji balogun datake
kkrim shigowa ciki.
Babu sallama karar taunar cingam dinta ne ya saka dukansu suka maida hankli su kanta.
Hjya khadijatu ta daure fuskarta sosai uffan basuce ma juna ba.
"Excuse me"
Hjy fatihat ta fada tana kada duwaiwaka ta wuce ciki har gaban yarta kafayat data mike tsaye
tana kallonta da bacin rai ayanayinta.
Hjy fatihat ta kare musu kallo dukansu snn tay wani shuumin murmushi
Kafin ta budi baki cikin tsareta kafayat tace Stop mumy, What are u doing here?
Kafin ta amsa alhaj bello jimada ya miƙe tsaye cikin harshen yarensu yafara mata magana
yanamai ce mata bata da hankline Da Zata shigo musu gida gatsau ba gaisuwa ba komi.
Da harshen yaren itama ta maida masa martani a fusace tana cewa
"How dare u question me When u took my child custody by fire by force?ku kuka haifamin ita
ne?Alhaj bello im warning u ooo, ka rike wa'azinka makanka,ni badan nazo duba yata bama
mezai kawoni gidan ka? U can rant all u wnt but No matter waht u say kafayat is my child kuma
babu wanda ya isa ya hanani duba lpyarta musmmn ma da danka yake wasa da feeling din
yata sabida baisan darajar ya mace ba.
Hakan data fada yasaka shima ya maida mata martani akan marin da akace tay wa anty moju.
Ya zaxxageta irin zagin huce takaici innan.
Saidai da mamakinsa wani Dariyar mugunta tayi masa dan Abun ya mugun bata mamaki
dataga alaman baisan komi ba sai tafara kallonsa a matsayin wawa soko musammn jin irin
zagin dayay mata na cewa bata da respect da tarbiya..
A masife ta dunkula masa baqar magana da yarensu akansu anty moju snn ta yaɓa masa.
Tace duk rashin tarbiyata dai bazan yi karya da tsufan shekaruna ba,so i dint slap her, i just ask
what hppen to my doter is dat a crime?..yy shiru baice mata komi ba, tace " toh shikenan tunda
sun iya hadamin hada munafrci i promise u next time muka hadu da anty mojushola saina
wanka mata mari dagske dan ni ba tsoranku nakeji ba, Ransa a bace ya tashi zai mata tsawa
ta tsaresa.
Masifa da Borin datayi masa awajen ayayin da take warware masa asalin abunda ya faru jiyan
yasakashi kara shiga cikin rudani cos abunda take cewan its totally difrnt da abunda su anty
moju suka gaggaya masa akan matarsa da dansa.
Hjy fatihat Tana kammala sauke masa buhun masifa ta jawo hannun yarta tace mata suje waje
da niyyar mata magana privately tana yi tana nanata musu cewa zata zame musu kashin kfi a
wuya akan batun yarta muddin dansu ya cigaba da walaknta ta.
Duk dahaka bata hkra ba ta dinga jefe masa baqar magana a iska tana tafiya tana cewa ce ai
yan uwansan dayake ganin girmansu sune asalin gagaruman munafukan gidan tunda sune
suka fara shirya komi snn ta gaya masa yadda suke damun kafayat da waya da fake promises
tace zata kaisu court kwanan nan akan yarta,and she wll sue them for emotional damage and
mental torture.
Tay ta bambami tana masiifa akan yarda ake juya kan yarta agidan.
Basuji sakat ba harsaida taja kafayat din suka tafi can waje..
Wani Sororo alhaj bello yy jikinshi duk yy sanyi yanajin kanshi yana juyi da magangnun hjy
fatihat da kuma abunda yagani a tv dazu...
Tunda aka fara maganan hjy khadijtu ta tsime tay kyamm ta hade rai bata ce musu cikanku ba
ta kuma mugun daure fuskarta kamar wacce bata taɓa dariya a duniyan nan ba...
Ganin maganan hjy fatihat ya shigesa ya dawo dashi hayyacin shi yasa hjy khdij taji dadi aranta
amma ko nuna hakan batay ayanayinta ba ta kada kai itama ta dubeshi snn ta yaɓa masa
baqar magana mai zafi akan marinta dayay jiya, snn taja tsaki ciki ciki ta kama gabanta.
Juyawarsa ke da wuya da niyyar bata hkri su sasanta saiyaga wai harta bar wajen jin karar
rufewar kofan ta kawai yay.
Nan Ya rasa me zaiyi gabaki daya.
Adan gurguje yabiyo bayan matarsan yanamai kiran sunanta waidan ya tambayeta sauran
wasu abubuwan tanajinshi amma ko kulashi batay ba bare ta amsashi.
Wucewarsa a kidime yana bibiyar matarsa hjy fatihat da kafayat suka gani lokcin sukuma sun
kammala fadarsu kenan harsun shirya kansu.
wani file ne a hannun hjya fatihat datazo dashi tanamai nuna ma yarta kafayat na wani boyayyr
kudin mahaifinta data kwaco mata shi a hannun accountant dinshi.
Kafayat naganin kudi ta fara washe baki nan da nan ta canza tafara bin mahafyartan sau da
kafa kmr ba ita ba.
Daure fuska hjy fatihat tay tamau tafara mata gori akan yarda take treating dinta agaban
mutane witou respect.
Cikin