Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
cewar ɗazu ba'ahakan tagantaba amma tagano itace Hakan
yasa tace "umemah.. murmushi tayi mata kawai amma batace mata komaiba domin hankalinta
baya kanta...fuska mejo najeeb yakwaɓe kamar zeyi kuka domin itama ɗin seyake ganinta
kamar maah. "Ya salam yanzu yazamiyi kenan tinda jirgin Bama kwara State yanufaba ayanzu?
Cewar general aliyu. "Niyasawa maah tayi wadda taƙosada zamanta a wajennan domin duk zafi
yadameta tace "ayya ƙawata banaso surasa wannan aikin domin akwai ƙullalliyar da'akayimusu
akanshi dan Allah kisan abunyi domin kitemakawa yarana. Tana gama faɗar Hakan tawuntsila
acikin ruwan domin ko wannan zancen daƙyar taƙarasashi. "Shikenan kurufe idanuwanku
tafaɗa cikin bada umurni..aiko kamar Jira sukeyi suka rufe, kallon Isseta tayi kana tace
Maryama zakije? Natafi dake Kinga maah ɗinki takoma cikin ruwa karna barki nan ke ɗaya. "Eh
umemah zanje tafaɗa itama tana rufe idonta. Aiko tana rufe bakinta umemah tayi wani
maburkaki dasu wanda su duk atinaninsu atsayene suke haryanzu, seji sukayi tace kubuɗe
idanuwanku.
Suna buɗewa kuwa sukabi wurinda suke da kallo ganin su cikin gari ba ajejiba kuma gabaki
ɗaya mutanen garin ƙabilune cikin mugun mamaki suke kallon wurin dudda cewar sunsan
anafaɗar aljannu nada saurin iska amma basu taɓa tinanin abun yakai hakanba abu kamar
almara...umemah kuwa bata basu damar yin wata maganaba domin sarai taganosu Hakan yasa
tanuna musu wani lungun tace kushiga suna ciki karku rasasu idan kungama komai kusamemu
anan namaidama maah ɗinku ku kamar yadda naɗauko ku tafaɗa cikin tsokana, wanda su
mazajen basama fahimtar komai ayanzu se abu farautarsu,,Isseta ce kawai tayi murmushi.
Wani lungune suka kutsakai ciki babu kowa aharabar wurin se tsuntsaye dake yawo awurin,
dagacan nesa da wurin suka hango wata ƙofar wadda suka tinkara kaitsaye. Tsayawa sukayi
suna jin abinda mutanen ciki ke faɗa tabbas sune waƴanda suke nema..aicikin zafin zuciya
mejo najeeb yabanka ƙofar dudda dakatardashi da general aliyu ke ƙokarinyi amma
besaurareshiba. Hakan yasa suma dole suka mara mishi baya....waƴannan ƴanta addan kuwa
sunajin anbanko ƙofarsu duk suka miƙetsaye tareda gyara shirinsu domin kowannensu yana
riƙeda miyagun makamai. Aiko atake aka fara musayar wuta atsakaninsu babu kama hannun
yaro, sunɗauki tsawon lokaci suna wannan ɓarin wutar wanda yakaraɗe ilahirin jihar kwara.
Inda labari ya riskesu general faruk nacewar sojoji sunrutsa waƴannan ƴanta addan maɓoyarsu,
wannan labari baƙaramin daɗi yayiwa General faruk ba kasancewar shi soja megakiya dakishin
addininsa dudda kasan cewarshi yaro matashi domin baze wuce sa'arsu mejo najeeb ba,
Hakan yasa sukaƙarawa tafiyarsu ƙaimi tinda dama suna kanhanya ne tazuwa garin.......agunsu
general aliyu kuwa sosai sukasamu nasara akan waƴannan ɓata garin domin sunraunatasu
dayawa kuma sun kashe wasu dudda cewar sunfisu yawa sosai amma ahakan suka ƙaddamar
musu, seda duk suka kama wanda basu mutuba kuma suka tattara gawarwakin waƴanda suka
mutuɗin domin kallo ɗaya zakayiwa mutanen kasan cewar babu Allah ko kaɗan aransu kawai
burinsu su hallaka mutane sukwashe tattalin arzikin ƙasar su..seda duk suka tabbatar sunkama
kowa kana suka taso ƙeyarsu agaba, suna fitowa harabar wurin sukabi mutanen dakenan da
kallo domin ƴanjaridane tako ina tareda motocin ƴansandan kwara State suka kawo musu ɗauki
domin susaka masu laifin aciki..hakan yasa suka tasasu agaba seda duk suka sakasu mota
batareda sunbi takan ƴan jaridar dakesanyin magana dasuba, seda duk suka gama sakasu
kana mejo najeeb yajiyo danson ganin ina ze hango umemah da wannan aljanar yarinyar
acewarshi kama takeyi da aljanu domin kyawunta yayi yawa. kamar daga sama Yaganta tafe
aguje cikin gudunda kamar badajikinta takeyinshiba..cikin mamaki yake kallonta dagashi har
general aliyu dake gefenshi....itako Isseta gudun takeyi amma ganintakeyi kamar anamaidata
bayane hakan yasa tabuga wani irin tsalle kamar aljanna tareda fisgo hannun najeeb ɗin kuma
adede wannan lokacinne wani daga cikin mutanen yaharbo bindiga tasamu gefen motarda
najeeb ke tsaye,,,ashe shine Isseta tahanga yasa take wannan gudun fanfalaƙin sabida gudun
kartace yajaye kafin yakaiga jayewar suharbeshi Hakan yasa tazo tafinciki hannunshi suka faɗa
abayan wani tsakuwa kuma se akayi rashin sa'a Isseta tafaɗi aƙasa shikuma asamanta. Aiko
tacillara uwar ƙara sakamakon buguwarda tayi tafama ciwonda mamansu yah balah tajimata
alokacinda takaɗata akan panpo..arazane yamiƙa tsaye tareda riƙota dole Badan Allah ba
yatada ita sedai me takasa tsayuwa da ƙafarta... general aliyu ne yaƙaraso wurinsu yana mata
sannu tareda jinjinawa namijin ƙoƙarinta naceton rayuwar aminin nashi datayi...Shima najeeb
mamakinta yakeyi na yadda akayi hartayi wannan kasadar tasaka rayuwarta ahaɗari dan ta
cecitashi rayuwar...captain Jameel ne yace "sannu ƴallabai Allah yaƙara tsare gaba. kana
yaɗorada faɗin gashican munkama Shima duk ansakasu amota. "Okay cewar general aliyu.
Shikuwa captain Jameel godiya Sosai yashiga yiwa Isseta domin baƙaramin ƙoƙari tayiba
awannan abun datayi....itadai da kallo kawai take binsu tana ƙara kwaɓe fuska domin Allah
yagani tanajin jiki sosai gefe ɗaya nazuciyarta kuma fall haushin nejeen yadda shi baze iya
yimata sannuba balle wata godiya bayancewar sanadin shine tajiciwo.....shikuwa bemasan
tanayiba hannunta kawai yakamo dazimmar sutafi aiko takoma saka ihu tana ɗage ƙafarta. Ido
duk suka zuba mata nason gano minene matsalar, general aliyu ne yasauke nunfashi sabida
yagano jimuwane tayi yace "kaɗauketa muje bro bazata iya taka ƙafarba kaga muna ƙara ɓata
lokaci...wani gigim yaji maganar general aliyu tayaya zeɗauketa tana mace budurwa kumaba
muharramarshiba shi wlh shiyasa sam yatsani lamarin mata kwata'kwata arayuwarshi yatsani
mace sedai besan miyasaba bayajin irin wannan mugurwar tsanar akan wannan aljanar
yarinyar, yanacikin wannan tinanin yaji general aliyu na faɗar inbazaka ɗauketaba barani
naɗaukota domin kana ƙara ɓata mana lokaci...jin wannan furucin na general aliyu yasakashi
ɗaukarta batareda ya shirya ba domin Hakan kawai yaji bayaso Aliyu a ɗauketan(tofa ikon
Allah)
Koda sukazo tuni motocinda suka saka ƴanta addan sunɗaga zuwa filin jirgi saboda da jirgin
sojoji su general faruk suka iso Hakan yasa yaranshi dasuka fara isowa yi gabadasu bayan
sunyi magana da general aliyu yabasu umurnin tafiya dasu inda yace suje kawai zasu samesu
daga baya..anan suka sheda mishi Abuja jirginsu zesauka susamesu acan wannan saƙon
general faruk ne yace agaya musu yanzu da'akayi waya dashi.. "okey kawai general aliyu yace
kana yatakewa mejo najeeb ɗin baya shida captain Jameel dan tuni sunyi gaba tin lokacinda
yaɗauki Isseta...a inda umemah tace susameta kuwa anan suka sameta domin duk abinda
akeyi tana kallo sedai babu meganinta Inba taso hakanba..kallonsu kawai tayi tareda sakin
murmushi kana tayi musu alamar surufe idonsu, hakanko akayi suna rufewa tayi musu kamar
yadda tayi aɗazun segasu a inda taɗaukesu.
Tana ajiyesu awurin Isseta tabuɗe baki cikin ɗan ɗaga murya da sexy voice ɗinta dataƙara
shagwaɓewa tace "maahhh domin Allah yasani tanajin jiki sosai...aiko tana rufe bakinta wutsiyar
jelar maah tayo saman ruwan kafin tafito gaba ɗayanta...murmushi umemah tasaki kamin tace
"maryama yargatan maah ɗinta...fitowa maah tayi daga cikin ruwan tatako har inda suke tana
murmushin ganin sundawo lpy....kamar haɗin baki suka shiga gaidata captain Jameel da
general aliyu...shiko gogan lumshe kyawawan idanuwanshi kawai yayi yana sauraren yadda
zuciyarshi data Isseta kebugawa tinda haryanzu yana ɗaukeda ita ne. Kamin yabuɗe idanun
yana ƙoƙarin sauketa yace "maahh yafaɗa amarai'raice...ɗan dubanshi tayi sa'annan tace
"na'am najeebullah minene?? "Humm yasauke aciyar zuciya kana yace ƴarki maahh takusan
karya mikini, yafaɗa Shima ashagwaɓe ganin Isseta nason nunamishi iko akan maahh ɗinta
gara Shima yanuna nashi mulkin. Sarai maah taganoshi Hakan yasa tayi murmushi kawai tana
faɗar ai ƙanwarka ce najeebullah. Kamin tamayarda kallonta agun Isseta tanayimata sannu
kamin tajuya zuwa bakin ruwan tajuya musu baya kana tabuɗe baki muryarta babu alamar
wasa tace "maryama. "Na'am ta'amsa kanta aƙasa domin tasan abunda maah zata faɗa me
mahimmanci ne shiyasa tayi mata wannan kiran...itako maahh cikin bada umurni tace "zakibi
najeebullah...kobaki maah bata rufeba suka ɗago atare cikin sauri sunabinta da ido tareda
zarosu alokaci ɗaya..itako umemah tayi wani ƙayataccen murmushi.
Ganin yadda sukayi yasaka maahh jiyowa garesu cikin bada umurni da tabbarda maganarta
tace "tabbas abinda kukaji Shina faɗa najeebullah zakatafi da Maryama kuzauna atare karku
kuskura kuyi nesa dajuna domin akwai ƙalubale agabanku kowannenku akwai abunda ke
bibiyar rayuwarshi kuma zamanku atare zetemaka wurin shawo kan matsalar cikin sauƙi sabida
Hakan zakatafi da'ita..ɗan shiru tayi tana nazari kamin tace "ada nayi nufin mayardake inda kika
fito amma Hakan bazeyuba ayanzu domin idan kikakoma komizezo musu dasauƙi wanda
nikuwa bana fatan Hakan nafison kowa yagirbi abunda yashuka sabida Hakan nayanke wannan
hukuncin domin zamanki anan bazeyuba kuma inaso kibishi kodan ciwon dake taredashi wanda
inada tabbacin kingani da idonki kuma wannan umurnine nake baku dukkanku bawai
shawararku nake nemaba, taƙarasa tana kallonsu dantaga yadda suka ɗauki zancen nata.
Shiru wurin yaɗauka bawanda yace komai natsawon minti 4 kafin Mejo Najeeb yasauke aniyar
zuciya cikin cool voice ɗinshi yace "shikenan maah yadda kikace Hakan za'ayi...se alokacin
general aliyu yasauke ajiyar zuciya meƙarfi domin Allah yasani yanajin tsoron nejeeb yayiwa
wannan baiwar Allah musu dakafiya.
Ita kanta maah seyanzu tasauke nunfashi kana tace "alhmdllh kefa maryama Zaki bishi?? "Eh
maah tafaɗa ahankali. To masha Allah dama akwai abinda ya dace ingaya muku yanzu tinda
kunyadda zaku zauna atare to zan gaya muku Allah yayi muku albarka..Ameen y rabbi suka
amsa mata dukkansu domin duk wanda ke wurin yaji daɗin yadda sukayiwa maah biyayya...to
anan dai maah tashiga basu wani rikitaccen labari wanda dukkansu seda abun yagirgizasu
bakaɗanba (nikuwa nace haba maah ɗinsu miyasa baza'abari mujiba koda kaɗanne amma
bakomai ai idan tayi tsami maji) seda suka gama tattaunawa sosai kana maah taƙara jadda
dawa Mejo Najeeb yakula mata da ƴarta domin Batasan kowaba a'inda zekaita yanzu Inba
shiba kuma umemah zata riƙa ziyararsu lokaci zuwa lokaci idan komai yawarware yamaida
mata ƴarta..dahakan sukayiwa maah sallama umemah tasake ɗaukarsu zuwa garin Lagos
bayan maah tabawa Isseta maganin da zata riƙayiwa Mejo Najeeb anfani dashi aduk lokacinda
ciwonshi yatashi..abakin ƙofar farko tashiga unguwar banana island umemah ta'ajiyesu
tajuyawarta batareda sungantaba kawai ganinsu sukayi awurin....bin wurin da kallo general
aliyu yayi yana ƙara jinjina girman uban giji da buwayarsa shida ya halicci waƴannan halittar
acikin hikimominshi yabasu wannan baiwar tabbas wanda besan aljanuba labarinsu kawai
yakeji toko tabbas besan komaiba gamedasu domin baka sanin gaskiya da haƙiƙaninsu
harseka mu'amilancesu. Ajiyar zuciya yasauke Afili yace lillahi wahidilqahharu, kamun yaciro
wayarshi yakira ɗaya daga cikin yaranshi yace yakawo mishi mota yana gert ɗin farkon unguwa.
Hakanko akayi domin ko minti 10 ba'ayiba yaron yakawo motar inda general aliyu yashiga cikin
unguwar ɗan nesa kaɗan daga inda su Mejo Najeeb suke yakarɓi motar shikuwa yaron yakoma
warshi...dawowa yayi inda yabarsu suka shiga motar yaja suka tafi.
Gombe
Dare yatsaga sosai sawu yaɗauke inda kowa ke sha'anin gabanshi masu ganawa da uban
gijinmu nayi masu saɓa masa nayi masu neman yardarsa nayi, to hakance takasance ko
agidansu Isseta...domin kwace suke su anty hawwa dukansu tsirara haihuwar uwarsu anty bilki
tana kan anty hawwa se famar yamutsarta takeyi sonranta suna nishin daɗi gabaki ɗaya sunfita
hayyacinsu sunyi Nisa cikin badaƙalar da sukeyi aka buɗe ɗakin aka shigo batedama
sunsaniba, tsayawa tayi tana sauraren inda nishinsu katashi kamin tabisawun sautinsu ta haura
katifar tasu cikin zaƙuwa dajaraba tashiga tsotsar breast ɗin anty hawwa gaya anty bilki ma
yamutsa anty hawwar takeyi..aiko taƙara gigicewa se sambatu takeyi tana ihu, sosai wannan
matar tabada himma wurin ganin tafaranta musu inda dukkansu seda suka samu cikakkiyar
gamsuwarda sukeso dudda cewar sungane basu biyu bane yanzu sun zama ukku abinda sukaji
yasaka sunkasa hana kowacece shiga cikinsu hasalima daɗin shigowarta sukaji aiko suka bada
himma suma suka faranta mata yadda bata tunani sosai suka jiyarda ita daɗin datakeson samu
ataredasu,,seda duk sukasamu biyan buƙatarsu kana suka kwanta suna mayarda numfashi
daganan har bacci yaɗaukesu...seda taduba Taga sunyi bacci kana ta lallaɓa tafice daga
ɗakin.(tofa ikon Allah wannan kuma wacece?? tabbas dai itace ke farmakar Isseta to amma
yanzu kuma tadawo gunsu anty hawwa, Humm to Allah ya kyauta kuma yakaremu daga
miyagun ƙaddarorin zamani Muda zuri'armu da dukkanin musulmi baki ɗaya)
Ɗakin mamansu yah balah naleƙa Jin wani sauti nafita kamar ana sex aikodai shine domin
mamansu yah balah Bata ɗakin tana ɗakin Abba Hakan yasa bakowa aciki, mamaki sosai
nakeyi to me ɗaki batanan suwaye acikikenan? Yah balah nahango yayi ɗare'ɗare akan zuwaira
sefamar haƙarta yakeyi yana yamutsa mata jiki suna nishi dagashi har ita..ahanzarce nafito
nabaro musu ɗakin ina mamakin wannan bahagon gida kowada abinda ya dameshi shiko
wannan ƙanwarshi yake lalatawa Hakan zuwaira Allah yashiryeki abin naki kekuwa akan
yayanki zeƙare? To Allah dai ya kyauta...
Lagos
Kaitsaye gidan Mejo Najeeb dake cikin unguwar general aliyu yanufa domin yanada wani gidan
daya gina acikin uguwar batareda sanin kowaba general aliyu kawai yasanda shi se captain
Jameel to zuwan Isseta gidansu ze iya kasancewa da matsala Hakan yasa suka yanke
shawarar Kaita wancan gidan kamin komai yadedeta sumaidata inda suka ɗaukota..suna zuwa
bakin gert ɗin gidan captain Jameel yafito yabuɗe Gert ɗin Hakan general aliyu yadanna hancin
motar ciki bayan yayi Perking befitoba yayi zamanshi aciki...shikuwa Mejo Najeeb fitowa yayi
sa'annan yaɗaukota doli tinda bazata iya taka ƙafartaba, yana fitowa da ita yanufi cikin parlor
gidan da tuni captain Jameel yabuɗe mishi ƙofar suna ganin yashiga captain Jameel yashiga
mota general aliyu yaja sukabar gidan....!
Autar alheri✍️
MM _ NN
Book 2
Page 27 & 28
"Shiko yana shiga yakunna tuwar parlor...wow masha agaskiya perlor yahaɗu iya kallonka
general parlor ne meɗaukeda danƙara,danƙaran kujeru na alfarma har seti ukku daga gefe
kuma dining area sa'annan ga kitchen da 2 bedroom duk acikin parlor da danƙareren vt bango
irin mecinye rabin bagonan,, gaskiya parlor yayi kyau sosai musamman daya kasance komai
nacikinshi ash color ne and golden....Saman bene naga yahaura da ita inda yanufi wani
bedroom daga cikin 2 bedroom ɗin dake Saman sedai ina tinanin bedroom ne ashe wani perlor
ne daga cikinshine za'ashiga bedroom ɗin...shiga yayi ya kwantarda ita akan makeken bed ɗin
dake ɗakin kamar wata jinjira kana yajuya yafice kusan minti 30 dafitarshi segaya yadawo Allah
sarki bawan Allah ashe abinci yaje nema mata, inda yabarta Anan yasameta Hakan yasa
ya'ajiye mata abuncin asaman bedside table kana yajuya yafice warshi ɗaya bedroom ɗin.
Yana shiga yarage kayan jikinshi yanufi bathroom Domin ko kaɗan bayajin daɗin jikinshi tin
wankanda sukayi a airport Niger aiko doline yadamu, shower yasakarwa kanshi kafin yalumshe
golden eyes ɗinshi Yanajin yadda ruwan kesauka ajikinshi sosai yanayin yayi mishi daɗi, Yajima
sosai a bathroom ɗin kusan minti 45 yayi aciki kafin ya fito ɗaura da towel aƙugunshi wannan
mirɗaɗɗiyar ƙirar tashi duk abayyane jikinshi kuwa se gloin yakeyi yana sheƙi agaskiya Mejo
Najeeb kyakkyawan namuji ne abin son duk wata cikakkiyar mece.. kaitsaye mirror yanufa sedai
yana zuwa yatinada ba bedroom ɗinshi bane nagidansu domin Anan kam komai babu na
buƙata tinda beshiryawa zama gidanba shiyasa be ajiye komaiba Allah ma yasoshi daya samu
sabulun wanka aciki..ɗan tsaki yayi kamin yaɗauko boxes ɗinshi kawai yasaka da 3 kwata kana
yaɗora ƴarƙaramar riga akai, perlor yanufa domin yaɗauko wayarshi yakira captain Jameel idan
be kwantaba yasamo mishi wasu abubuwan buƙatar yana zuwa yaɗauki wayar sedai yadda
yaga lokaci yatafine yasa Doli yafasa kiranshi domin kusan ƙarfe 12:23am dare yayi sosai,
ɗantsaki yaja kana yajuya zekoma bedroom ɗin sekawai yaji kamar sautin kuka, Hakan yasa
yaɗanyi shiru yanason tabbatar da abinda yakeji, ganindai dagaske kukanne akeyi yasa Dole
yafice daga perlor dan ganin ina kukan kefita..seda yazo baƙin ƙofar ɗaya perlor ne yaƙara jin
kukan sosai sabida darene yana fidda sauti sosai..dage kanshi yayi ahankali yana faɗar "ya
salam aikaji matsalar mata ni wlh nama mantada wannan aljanar yarinyar yaƙarasa zancen
yana tura ƙofar perlor ganin batananne yasa yanufi bathroom ɗin inda yaji sautin kukan yaƙara
yawa...a inda yabarta Anan yasameta sefamar kukan takeyi..Yajima atsaye yana kallonta
batareda yace matakomai ba...itako Hakan dayayi baƙaramin ƙara ƙularda ita yayiba domin
Allah yasani tanajin jiki kuma yasan baze iya kulada itaba yarabotada maahh ɗinta.
Shiko tinanin yakeyi wai ta inama zefara mata magana? Shidai bama'abuci surutuba balle
yasan ta'inda zefara babban abun tashin hankalin kuma be iya rarrashiba ɓalle
yararrasheta...ganindai still haryanzu kukan takeyine yasashi ƙarasawa bakin gadon ɗan nesa
da ita kaɗan yabuɗe baki cikin cool voice ɗinshi yace "minene? Lpy kike yiwa mutane kuka cikin
dare? Tatambaya cikin tsare gidadan karta kawo mishi wargi.
Aiko yamakara domin banza tayimishi kamar Batasan akwai wata halitta wurinba tacigabada
kukanta.
Hakan kuwa baƙaramin ƙulardashi yayiba, dafe kanshi yayi ahankali yace "ya salam yana
tinanin yadda ze ɓullo mata,,candai yanisa kana yace "please kidena kukan banaso yanasamin
Kai ciwo kigayamin mikedamunki? Ko wani abun akamikine? Yafaɗa cikin gariyawa....shiru tayi
tana sauraren shi jin yadda yake mata maganar cikin kwantarda murya Hakan yasa tabuɗe baki
cikin sexy voice ɗinta da alamun kukanda tasha tace "ƙafana zafi yakemun bazan iya takashiba
kumani wanka nakeso nayi. Taƙarasa zancen tana turo ɗan ƙaramin bakinta a gaba.
Ido Mejo yaruntse daƙarfi yana sauraren yadda tsikar jikinshi ke tashi tinda tafara magana
abinda betaɓa jiba a muryar wata ƴamace ko yayi tinanin anaji, atake zuciyarshi tashiga
luguden tara tara..muryartace tadawo da hankalinshi gareta inda ta ƙara saka wani kukan jin
yayi bamzada ita acewarta nanko Batasan itace ta luluda garzon mazanba..ai cikin sauri
yasunkuceta zuwa bathroom batareda yaƙara bari wata maganar tahaɗasuba, domin idan
tacigabada magana komai ze iya faruwa dashi wlh. yana shiga ya ajiyeta acikin bath ɗin tareda
haɗa mata ruwan wankan yafice...da harara tarakashi harya rufo mata ƙofar kana tashiga
ƙoƙarin cire kayan jikinta, sa'annan tasamu tayi wankan cikin ƙarfin hali tareda gasa jikinta sosai
daruwan ɗimi, koda tagama wankan amma tasaka fitowa dominfa ƙafa bazata takuba Hakan
yasa tayi zamanta kawai a bathroom ɗin...shiko yana,nan zaune yana jiranta kusan awa 1 bata
fitoba kuma yanadena jin motsinta besan miyasaba kawai yaji gabanshi yafaɗi tunowada cewar
ita ɗinfa amanar maah ce kaddai wani abunne kuma yasameta yin wannan tinanin yasakashi
miƙewa tareda bin umurnin zuciyarshi kawai yakutsakai cikin bathroom ɗin...ƙara tasaki daƙarfi
shiko yayi hanzarin janyo ƙofar cikin giɗima da tashin hankalin abinda idonshi yagane mishi,
wato Nashanunta dake atsaye chirrr tamfatsa'tamfatsa dasu Se sheƙi sukeyi, dafe setin
zuciyarshiyayi dayakeji kamar zata fasa ƙarjinshi tafito domin dayasan abunda zegani kenan
wlh dabe buɗe bathroom ɗin nanba
To itamadai anata ɓangaren tinani takeyi miyasa tazauna ahakan bata ɗaura towel ba gashi
yanzu yafaɗo mata Hakan kawai yagane mata sirrinta danma Allah yasa azaune take domin