Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
ciki da kallo musamman anty hawwa da
anty bilki suda tagani zaune sunabinta da Ido, hakama juwaira da zubaida domin itadai jidda
baccinta takeyi...dafe kanta Tayi kawai tana tinanin cikin yayun nata wacece keneman nakasa
mata rayuwa itadai Bata tantance kowacetaba acikinsu Hakan yasa tashiga kogin tinani, Kuma
Sam Bata lurada cewar wadda takawo mata hari tafitaba.......suko su anty hawwa tinanin sukeyi
wacece keda Irin halinsu agidannan wadda tafarmaki Isseta? Tinda sunsan cewar Basu bane,
Amma sunada tabbacin Isseta bazata yadda dacewar Basu bane tinda sune ta tab'a gani.
Share zancen kawai sukayi dasukaga Yana Neman damunsu aran anty hawwa tace koma
wacece ita tajiyo inaruwanta. Yayinda anty bulki ketinanin kowa Cece ta kyauta mata kuwa
domin idan ta koyarda Isseta tahuta zatasamu sauk'i wurin samun Isseta d'in.....to agefen su
zubaida ma Hakan abun yake domin duk atinaninsu cikinsune wata tafarmaki Isseta d'in tinda
sunada yak'ini akan cewar tafisu komai doline kuwa subukaceta tinda dukkansu kanwar ja ce.
Anasu tinanin zubaida ce kawai Bata wani abun se jidda Amma ko zuwaira dake Bata Neman
mata Amma tana bibiyar Maza.
Isseta kuwa komawa Tayi tazauna tana tinanin wannan abun zuciyarta fall fargaba ga bak'ar
yunwarda tadameta ga tsoron abunda kwanciyarya zata Haifar...ahakan takwana zaune har
akayi asuba kowana gidan yafito har ita, inda bayan sungama sallah ne kowa Yakoma ya
kwanta Amma ita tashiga aikinta kamar yadda tasaba. Tanacikin yin cikon ruwa a panpo
abbansu yashigo gidan yadawo daga masallaci akuma wannan lokacinne iyya hassi tafito d'ora
sanwar abun Karin kumallo....gaidashi Isseta Tayi cikin son mahaifin nata kamar yadda tasaba,
seda ya amsa kana yace "maryama Ina kikaje jiya har dare Baki dawo gidaba? Kuma mikikeyi
atsohon gidan biredi keda shamsun mlm lado? Yatambaya Yana kafetada Ido. "Gabaki d'aya
jikin Isseta yad'auki rawa cikin muryar rashin sanin abunda zata fad'a "wlh Abba Dama inaso.
"Kinsanme? Banace Abar zancenba iyakadai karki koma Allah ya kiyaye gaba. Iyya hassi
takatseta Bata bari tagayawa abban nasu abunda takesan fad'aba, kana tad'ora dacewa ai
Malam tind'azu data dawo seda nayimata fad'a domin Sam Bata kyautaba annanne take
gayamin ai shamsu ne yace tarakashi wurin yaga wasu abokananshi asheto bakowa aciki ita
Bata saniba shine fa nayimata tass domin wlh inda zubaida ce senayi mata dukan tsiya to ita
ba'abun nahukuntata ba ace nazalunceta shiyasadai na nuna mata illar Hakan Kuma nace Abar
zancen anan kar akaishi gaba Kuma wani tsegumin yabiyo baya. Tak'arasa zancen tana wani
kif'k'ifta Ido irinna gwaggon munafukan asali...cikin fad'a Abba yace Aida kinsani zaneta kikayi
domin hakanne kawai zesa tagane kuskurenta wato sokikeyi kid'auko mana magana ko
maryama? Shikenan karma kidena zakiga yadda zanyi dakai yafad'a cikin fishi tareda buka
malum malum dinshi yashige k'ofarshi.....seda yad'aga sa'annan iyya hassi ta dallawa Isseta
harara tashige warta kicin d'insu. Itakam k'walla ne suka cika idonta tana rasa mizatayi ayanzu
k'iri'k'iri tanaji tana gani ansam bad'a mata k'arya Kuma batada halinyin magana yanzu Abba ya
lullusata abanza. Ganin zaman baze anfana mata komaiba yasa tamik'e tareda cigabada aikinta
seda tagama duka kana taje tayi wanka kana tafito atare nufar d'akin nasu.
Yauma kamar kullun seda tashirya warta tsabb kana tanufi gidansu halima.
*DABAZATA NAKETAKAWA*
Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???
Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar
sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin
kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to
zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.
Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada
danginsu
1, munada gumbar tururuwa bini adole
2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko
megidanki
3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine gamata wanda
basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release
kuwa kamar ankunna panpo
4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce
5, munada maganin hips breast kiba & skin. 4 in 1
6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki
7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar
me Yasin munada mlm me kabbara.
8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection
namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun
magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN
domin seda lpy zaku nemi MATAN ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar
wannan nomber 07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.
Lafiya jarice
Abakin k'ofar didan suka had'u halima zata fito itakuwa zata shiga murmushi suka sakarwa juna
tareda tab'awa da hannayensu irinna aminan juna kana Isseta tace "k'awar se Ina Hakan?
"Hum kedai bari wlh innah ce ta aikeni gun baba lado tonaje bayanan shine tace nakaiwa yah
shamsu.. "to muje mudubashi daganan semuwuce Gurin maah kinsan yau zamu koma asibiti
ko? "Eh hakane kuwa to Amma mufara zuwa gun maah Kinga daga mundawo semunemi yah
shamsu gaba d'aya semuwuce asibitin tinda Kinga yanzu bawani abun zanyiwa innah ba.
Cewar halima tana rik'o hannun k'awar tata domin sutafi. "To shikenan badamuwa muje. Daga
Hakan suka kama hanyar Rafi.
Legos
Da sallama abakinshi yashigo general parlor gidan captain Jameel nabayanshi yayinda general
aliyu ketake musu baya, ganin kowa na gidan zaune a perlor ne yasakashi k'arasawa wurinsu
hadda dady. Cikin girmamawa ga mahaifin nashi yace "good evening Dad how was you day?
"Evening Dad yafad'a atakyaice. General aliyu ne yagaidashi tareda captain Jameel Aiko ya
amsa cikin sakin fuska Yana tambayar aliyu mahaifinshi kasan cewar abokinshine. Shima aliyu
cikin girmamawa yake bashi amsa daga Hakan suka gaisarda Hajiya Umma da mama. Yauma
kamar kullun yadda tasaba Hakan ta amsa mishi adak'ile bayabo bafallasa, mama kenan.
Hajiya Umma kuwa cikin farin cikin ganin yaron nata take amsa musu dukkansu tareda
tambayar lpyr mejo d'in. Bayan sun Bata amsane suka mik'e dukkansu domin haurawa Saman
benen part d'in mejo dominshi tuni yayi gaba bayan ya amsa gaisuwar k'annen nashi. Cikin
sauri kuwa siyana tabi bayansu tana fad'ar yah aliyu katsayani bazan iya cinma yah najeeb,
tak'arasa zancen tana shek'owa aguje. "Murmushi general aliyu yayi tareda d'aukar ta lokacinda
tak'araso yace "to rigimammiyar Umma gani ai Kuma Allah karki karyani domin yanu kinyi nauyi.
Dariya kawai siyana keyi abunta bayanta mak'alk'ale general aliyu. Da kallonso da k'auna wa
yaron nata tabisu kana tasauke ajiyar zuciya cikin farin cikin ganin yadawo lpy tacewa mansura
maza takai musu kayan fruit da abunci.Hajiya Umma kenan uwa maba d'a mamah "okay
kawai mansura tace kana tamik'e cikin farin ciki tanufi kitchen domin aiwatarda umurnin
mahaifiyarta.
Suko suna shiga dukkansu a perlor shi sukazube suna tattauna yadda zasu fuskanci abunda ke
gabansu gameda wannan tafiyar dazasuyi sabida a kwanakinnan gabaki d'aya sunkoma busy
siyana nazaune akan cinyar mejo najeeb tana zuba mishi surutu...da sallama tashigo parlor
d'aukeda D'an tire ahannunta tad'ora kayanda tayanka musu na Fruit Akai sewani kwarkwasa
takeyi da iyayi kamar wata karuwa captain Jameel ne kawai ya amsa mata sallamar tata
Amma general aliyu ko kallanta beyiba domin shi kanshi ba'abaya yakeba wurin jidakai da
miskilanci...ganin Hakan yasa ta'ajiye tiren agabansu tana fad'ar gashi yah najeeb Umma tace
nakawo muku. "Okay mungode cewar captain Jameel domin haryanzu ba wanda yayi magana
acikin basawan...Hakan kuwa bak'aramin konaran mansura yayiba shiyasa tafita afusace tana
k'uk'anai kaitsaye bedroom d'inta Takoma inda tasawo wasu arnayen kaya masu bala'in fitarda
halittar mace kana tabazawa jikinta mayun turaruka masu Dad'i sosai dashiga Rai wanda doline
idan kaji k'amshin zakaso ganin mamallakinshi, Hakan tafito tareda nufar kitchen dukkansu
wanda ke parlor da kallo suka bita Amma ba wanda yace mata komai hadda dady kuwa balle
Hajiya Umma data d'auke kanta kamar Bata gantaba. M
♀️♀️♀️♀️♀️♀️
*MEJO NAJEEB*
(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic )
Daga alkalamin Autar alheri ✍️
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2
SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
KEDA ALLAH.
Book 1
Page 11 & 12
"Atake suka shiga kokawa inda Allah yabawa Isseta sa'arta tadanneta tana Neman bud'e mata
fuskarda ke rufe, Hakan yasa Tayi saurin wintsilawa tafice daga d'akin aguje..agigice Isseta
tamik'e tsaye tana Neman kunnah fitilar d'akin inda tasamu kunnah mab'illin dakyar sabida
kad'uwa, haske namamaye d'akin tabi mutanen dake ciki da kallo musamman anty hawwa da

Hajiya Umma data d'auke kanta kamar Bata gantaba. Munir nema yasaki Baki Yana kallon ikon
Allah shida Ummi aranshi yake fad'ar "to wazatayiwa wannan iskancin badai yayanta ba domin
yasan ko giyar wake Tasha bazatace son yah najeeb takeyiba, atake wata zuciyar tace kaikodai
kasani ko general aliyu ne zatayiwa Hakan tinda shine bak'o acikinsu sabida tayita ganin
captain Jameel aibatayiba se yanzu maybe general aliyu takeso shitakeson Jan hankalinshi.
Tsaki yayi afili yace banza Kawai ko wayace mata da tsiraici akejan hankalin namuji oho.
"Mikace Munir? Dady yatambaya. "No bakomai dady. "okay. Ummi kuwa inbanda dukan
tara'tara babu abunda k'irjinta keyi ganitakeyi kamar itace zatayiwa yah najeeb wannan shirmen
domin tasan tabbas idan ta aikata Hakan agareshi zatasha rabon duka.
Acan kuwa Sosai suka maida hankali kan abunda sukeyi kamar daga sama sukafarajin wannan
k'amshin wanda yasaka najeeb Jin kamar kanshi zerabu gida 10 sabida tsananin saranda
yafara mishi. To agun general aliyu ma hakanne domin shi jiyayi k'amshin na Hawa kanshi,
acewarshi kamar tiraren aljanu Hakan yasa suka d'ago atare domin ganin waye. Ido general
aliyu yazaro tareda saurinyin k'asa dakanshi sabida abunda idonshi yayi tozali dashi wato
Nashanunta dake duk rabinsu awaje kana ana ganin kwancin nipples d'inta, bayantama kamar
babu pant ajikinta sabida yadda kowacce halittarta tafita daban. Inbanda salati babu abunda
general aliyu keyi domin akwaishi da muguwar sha'awa Abu kad'an na birkita mishi
lissafi....mejo najeeb kuwa da Ido yakafeta kawai tareda k'ank'ancesu Yana tinanin hukuncin
daze mata dominshi ko akwalar rigarshi wannan iskancin