Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
karon bashi kad'aiba matan gidan ma kallon
mamakin suke mata domin duk abunda akeyiwa Isseta agidan Bata tab'a Saka bakintaba balle
Tayi magana tin tana k'aramarta kuwa sedai idan angama ta lallab'ata kawai. Amma kam segata
da abun mamaki wai itaceda rik'e hannun Malam akan zedaki Isseta. Ido cikin Ido take kallonshi
itama kamar yadda yake kallonta "cikin takaici wannan al'amarin tace "haba Malam aiduk
abunda mutin zeyi aduniya yadace ya kwatanta adilci agareshi kafarayin bincike tukunna akan
abunda kuke zarginta dashi kamun kayanke hukunci karka manta maryama amanace awurinka
karson zuciya yakaiga aikin danasani domin wlh inada yak'ini akan cewar wannan zancen
k'arya ne Sam bagaskiya bane akwai de abunda akashirya. Tana gama fad'ar Hakan tajuya
kawai Takoma dakinta......da kallo Abba yabita harta b'acewa ganinshi kamun yajuya kan Isseta
yace "tinda tace k'arya akemiki Kuma bana Miki adilci bayanga komai abayyane Amma abunda
keranta yasa takasa ganin gaskiyar to shikenan badamuwa Dama dai tinkina jinjira abunda
bintu ke fad'a kenan duk acikin y'ay'ana bana sanki bana Miki adilci to kije inda za'ayi Miki
adilcin daga yau nayafeki daga cikin y'ay'ana babuni babuke maryama bazeyu nahaifi y'arda
zata zamo ajalinaba wlh Maza kitattara kibar mun gidana yanzunnan Karna fito nasameki
agidannan. Yana gama fad'ar Hakan yajuya tareda shigewa d'akinshi.
Ido mama salmu tawaro waje cikin mugun gid'ima datashin hankalinda yakasa ab'oyuwa
agareta take kallon Abba tamakasa cewa komai. Hakama y'anmatan gidan Gabaki d'aya sun
girgiza da wannan hukuncin na mahaifinsu har Hakan yahaifarda nadama akan ihun da sukayi
musamman anty hawwa Dan zuwaira ko kad'an Bata damuda wannan abunba.
Isseta kuwa mik'ewa tayi tinda kalaman abbanta suka fara sauka akunnenta taji gabaki d'aya
duniyar tayimata kunci zuciyarta tabishe atake tanemi kukanda takeyi tarasa. wani Irin daci
kawai takejin yana taso mata tindaga zuciyarta har mak'oshinta, juyawa kawai Tayi tareda nofar
hanyar fita gidan batareda tak'ara cewa komaiba, Tako biyu Tayi ana ukku ta tsaya cak sabida
damk'o mata hijab da iyya hassi Tayi cikin mugunta tad'auki wani kwanon k'arfe dake tsakar
gidan cikin rashin Imani tad'agashi zata dokawa Isseta aka. (wato kikasheta Baki barta da
wannan mugun tabon ba) ahanzarce Isseta tarik'e kwanon da hannu d'aya kana tajiyo tareda
watsa mata wannan lulu eyes din nata masu bala'in firgitarda mugun mutun idan tana cikin
bacin Rai kamar yadda take ayanzu....Aiko iyya hassi Tayi bala'in firgita daganin wannan canjin
agun wadda batayi tinaniba, arazane taja baya taname sakar mata kwanon. "Karabowa Isseta
Tayi kusanta inda itako tak'ara matsawa Baya Hakan tarik'ayi baya Isseta nabinta harsuka datse
ga bangon wurin. Cikin wata Irin murya wadda Bata Santa da itaba tabud'e Baki tana
fad'ar"kinyi kuskure hassi kinyi kuskuren cewa Zaki dakeni ayanzu kisani babu macenda zata
k'ara samun wannan damar tadukana acikin gidannan Kuma aduk lokacinda kikayi Koda
mafalkin kindakenine to idan kika Farka kifara kirga kwanakinki na duniya dumin dukana shine
kuskure Mafi Muni dazaki k'ara tabkawa arayuwarki, sabida a yanzu kinrasa wannan damar,
D'an murmushin yak'e Tayi wanda yafi kuka ciwo tamayarda kallonta ga mamansu yah balah
kana Takoma kallon iyya hassi d'in sa'annan tagirgiza kanta tace "Humm kunyi naku kungama
yanzuko saura nawa. Tana gama fad'ar Hakan tajuya hartakai bakin k'ofar fita gidan taji muryar
zuwaira tana fad'ar "wlh k'arya kikeyi kinyi kad'an kigayawa iyayenmu magana Kuma kifita salun
alun Allah semun sab'a miki kamanni agidannan. Tafad'a tanayowa kanta.....tsayuwa Isseta
tagyara tanasakin wani shu'umin murmushi tareda jiran k'arasowarta...cikin sauri iyya hassi
tarik'o ta tana girgiza matakai. Murmushi Isseta Tak'arayi kana tace dakinbarta ai Amma
koyanzu lokaci be k'ureba dukwadda kesan uwarta tahaifi wata to tasameni abakin k'ofar dida,
tanagama fad'ar Hakan tafice warta.
*DABAZATA NAKETAKAWA*
Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???
Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar
sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin
kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to
zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.
Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada
danginsu
1, munada gumbar tururuwa bini adole
2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko
megidanki
3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine gamata wanda
basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release
kuwa kamar ankunna panpo
4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce
5, munada maganin hips breast kiba & skin. 4 in 1
6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki
7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar
me Yasin munada mlm me kabbara.
8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection
namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun
magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN
domin seda lpy zaku nemi MATAN ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar
wannan nomber 07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.
Lafiya jarice
Se alokacinda taficene hankalin samarin gidan yadawo jikinsu, cikin sauri yah Kabir yanufi
d'akin mahaifiyarshi mama bintu domin duk wannan abunda akeyi batasaniba tinda tagama
yiwa Abba magana d'azu tatafi. Yanashiga yaganta zaune tana lazimi cikin tashin hankali ya Isa
gareta Yana gaya mata abunda kefaruwa...arazane mama bintu tamik'e tana fad'ar "innalillahi
wa'inna ilaihiraji'un mikake fad'a ne Kabir? Dagaske abunda mlm yayi kenan? "Wlh kuwa mama
narasa mimazance. "Yo mizakace kuwa Maza bita kaga Ina zatanufa acikin tsohon darennan.
"To yafad'a cikin sauri yafice daga d'akin...itakuwa mama bintu kuka tasanya cikin matsanancin
tashin hankali tajanyo waya tashiga Kiran wata nomber ana d'agawa batatsaya jin abunda
za'aceba tafara magana cikin Bada umurni take fad'ar "yanzu yanzu sulaiman katada su bashir
kubi bayan Maryama malam yakoreta acikin darennan Kuma tafita bansan Ina zata dosaba Dan
Allah kunyimun Rai kunemomin yarinyarnan karwani mugun abun yasameta, tak'arasa zancen
tana k'ara rushewada kuka. Daga b'angaren sulaiman kuwa inbanda salati babu abunda yakeyi
kamun yace yanzu kuwa ranki yadad'e zamu nemota insha Allah, daga Hakan yayanke
wayar....komawa Tayi tazauna tana kukanta tareda addu'ar Allah yakare Isseta daga dukkan
sharri.
To ab'angaren mama salmu ma Hakan abun yake domin Isseta nafita Taga duka matan Gidan
kowa Yakoma d'akinshi. tad'auki mayafinta tabibayanta, Amma me babu inda Bata dubaba
batagantaba Tayi Mata ko sama ko k'asa Hakan yasa tadawo gidan zuciyarta atunkushe domin
Sam bataji dad'in korarda Abba yayiwa Isseta ba sam.
Sukuwa su sulaiman da bashir tuni duka bazama Neman Isseta acikin darennan Kuma cikin
ikon Allah sukaganta sedai tamusu Nisa sosai domin tafiya takeyi kamar wadda Bata
hayyacinta Kuma seyankan jeji takeyi abun yayi bala'in Basu tsoro sabida surk'uk'inda take
shiga Koda Rana bakowane ke iya shigarshiba balle yanzu cikin tsakiyar dare, Amma Hakan
sukebinta gudun karwani abun yasameta. Seda sukayi tafiya menisan gaskiya kamun Isseta
tab'ace musu b'at kamar ba ita ce sukebi ayanzuba...cikin mamaki suke Kara dudduba jejin
gasuda manyan fitilu masu haske Amma Kuma Sam Basu gantaba harsuka kutsa kansu inda
yabasu tsoro Dole sukadawo babu shiri dazimmar gobe sudawo suk'ara dubata ko wani wurin
tab'uya itama dataji tsoron.
Tofa abunda su sulaiman Basu saniba Isseta tuni mamarta tad'auketa domin gudun karwani
abun yacutadda ita...abakin wanna k'aton kogin nagansu itada maah. maah natsaye agefenta
itako se rusar kuka takeyi cikin kukan tabud'e Baki zatayi magana kenan maah tadakatarda ita
tahanyar fad'ar "karkice komai maryama duk abunda kenan nasani kuma insha Allah se Allah
yasaka Miki karki damu kanki kizuba Ido kiga kina zamanki sakayya zata biyo baya. Wannan
kalami na maah shine yahana Isseta fad'ar abunda Tayiniyya Hakan yasa takama bakinta Tayi
gum dashi.....itako maah tsaye Tayi kawai tana k'arewa jejin kallo tinani takeyi tayaya zata
koma cikin ruwa tabar Isseta ita kad'ai a wannan wurin domin tasan tabbas wani daga cikin
jinsinsu ko miyagun namun dawa zasu iya cutadda ita gashi Kuma bazeyu tashiga da ita acikin
ruwaba tinda ita d'in bil'adama ce ruwan ze iya cutarda ita, itakuwa bazata iya zama atudu ba
inda babu ruwa ita d'in zata iya cutuwa, to Yaya zatayida maryama?...!
Tofa wannan rikicin yaze k'are Yaya maah zatayi da Isseta Waze hak'ura da tashi rayuwar
domin bawa wani kariya acikinsu? Humm muje zuwadai domin Jin yadda wannan badak'alar
zata k'aze.
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne
domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in
2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber
09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber 07037092176
Autar alheri ✍️
♀️♀️♀️♀️♀️♀️
*MEJO NAJEEB*
(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic )
Daga alkalamin Autar alheri ✍️
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2
SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
KEDA ALLAH.
Book 1
Page 17 & 18
"Tana cikin wannan tinanin tajuya ganin Isseta tasunkuya alamar Tayi bacci, shiru Tayi tana
tinanin yazatayi da ita? Amma ganin batasamu wata mafitarba kawai seta gyara mata
kwanciyarta tareda komawa gefe tana kallonta, sedai ko minti 20 batayi awurinba wani mugun
zafi yataso mata sabida Bata Sababa ba yadda za'ayi Ta'iya zama a tudu ba'acikin ruwaba.
Amma ahakan tadaure kusan minti 35 sedai zafin naneman illatata Hakan yasa tafad'a cikin
ruwan babu shiri....seda Tayi nitso nakusan minti 3 kana tafito bayan wasu minti 3 tak'ara
komawa ruwan akayi wasu minti 3 tak'ara fitowa,, atakyaice dai ahakan suka kwana har inda
gari yawaye tashiga ruwa tafito tana gadin Isseta d'in...sedai abunda yabata mamaki shine
shigarda Tayi ruwan na k'arshe Koda tafito tasamu Isseta kwance akan wata y'ar katifa me kyau
sosai Kuma anyi mata shimfid'a kamar wata y'ar baby. Abun yayi bala'in Bata mamaki sedai
kafin tasamu zarafinyin wani abun Sega wata kyakkyawar mace tafito itama rabinta kifine
rabinta mutin sedai banbancinsu ita maah taruwace itako wannan ta tudu ce( gawanda Basu
fahimta ba ga takyaitaccen bayani. "Dama ita wannan aljanar wato hajo ruwa kala biyu ce Allah
yahalitta d'aya acikin ruwa take d'aya Kuma a bakin ruwa take ma'ana akan dutse wadda Sam
Bata damuda ruwaba Amma Kuma tanashiga ciki. Itako taruwa Sam batason Tasha iska sedai
Kuma ahakan tana fitowa waje. To kunji yadda suke sabida Hakan idan Kun fahimta ita wannan
data fito ayanzu takan dutse ce)
Ajiyar zuciya maah tasauke ganin aminiyar tata domin ko acikinsu akwai way'anda Allah ke
had'a jininsu sukasance abokanai ko k'awaye.....k'arasawa Tayi wurin maah suka gaisa kama
tagayamata itace tayima Isseta Hakan Dama tinjiya tana kuleda ita Bata cikin ruwa Bata waje
Hakan yasa taduba abunda takeyi awajen ganinta tareda wannan yarinyarne yasata fito domin
Taga ko wacece sekuma Taga Ashe maryama ce...hakane kam wlh anan takwana domin
matsala sukasamu da babanta a,nan maah tabawa wannan k'awar tata labarin abunda yafaru
agidansu maryama....sosai tajajanta abun inda tad'auki alkawarin Tayata kulada Isseta.
To acan gida kuwa mama bintu Bata rintsaba yadda Taga Rana haka Taga dare tin lokacinda
yah Kabir yasanarda ita shikam bega Isseta ba gashi Kuma bataji dagasu sulaiman ba Hakan
yak'ara hanata samun nutsuwa inbanda addu'a babu abunda takeyi..misalin k'arfe 8:00am
halima tashigo gidan Domin itama da Isseta takwana aranta Sam takasa samun sukuni ayadda
Taga Isseta cikin tashin hankali jiya bayan sundawo Hakan yasa tazo tinda safennan Dan Taga
Isseta d'in taji mike faruwa sedai tana shiga taji abunda Sam hankalinta baze d'auka ba, wai
Isseta Bata kwana agidaba Suma nemanta sukeyi acewar mamansu Yah balah. Inda iyya hassi
tak'ara dacewa tinda safe tafita ajiyan Kuma haryanzu batadawoba...tofa wannan zancen shine
yasaka kokwanto azuciyar halima domin dai jiya tareda ita suka fita Kuma atare suka dawo to
miyasa yanzu sukecewa wai tinsafe ne batanan? Wannan abun yayi bala'in d'aga hankalin
halima Hakan yasa Takoma gida tana kuka bilhaqqi tasanarda innarta abunda yafaru........mama
bintu kuwa se yanzu su sulaiman suka kirata suna sanarda ita cewar Sam basuga Isseta ba
sunnemeta sama da k'asa Amma Basu gantaba. Tofa awannan lokacin tashin hankalin mama
bintu yak'aru yadda bakwatinani Tayi kuka harta godewa Allah, cikin tashin hankali da mugun
b'acin Rai tanufi d'akin Malam Musa Abba kenan, azaune tasameshi Shima yabuga uban
tagimi. Cikin takaici da bak'in cikin wannan abun dayayi tace "wlh Malam Bakaga komaiba
tagumi yanzu kafara tinda kakori maryama daga gidannan nasan kanada yak'ini akan cewar
lokacin bukatar ta yakusa Kuma idan wannan lokacin yazo sekatanadi amsar badawa akan
b'atanta domin wlh bazan tab'a rufamaka asiriba akan wannan al'amarin, kabiyewa son zuciya
da makircin matanka kajefamu cikin tashin hankalin da bamusan lokacin fitarshiba. D'an shiru
Tayi kamun tanisa tacigabada fad'ar inaga kunshiryawa k'are rayuwarku ne agidan kaso konace
kashiryawa k'are rayuwarka agidan kaso shiyasa kayi hakan, domin idansu basusan wacece
maryama ba aikai kasani Amma katake sanin, shikenan zamuga yadda abun zek'are, tana
gama fad'ar Hakan tafice warta ranta amugun b'ace...Abba kuwa da tinda tafara magana
hankalinshi yak'ara tashi matik'a se ayanzu yake K'ara danasani akan abunda ya aikata tabbas
yad'ebo ruwan dafa kanshi zekuwa dahu idan ba Allah yaceceshiba. (Humm Malam Musa
kenanseyanzu kasan Hakan tukunna ma wacece maryama dahar kuke wannan zantukan
akanta?)
Lagos
Banana island
Kwance yake akan makeken gadonshi Yana sharar bacci sedai daga ganin yadda yake baccin
kasan cewar bayajin dad'in yinshi kawai de yanayine...wayarshi ce dage kan bedside table
tafara rurin neman d'auki akarona biyu, cikin baccin yaji Kiran wayar
yadameshi Hakan yasa yad'aga batareda myyaduba me kiranshiba tareda Kara
wayar akunnenshi. Daga D'aya b'angaren general aliyu yace "hello mejo zanfito yanzu muhad'u
a
airport please lokaci yakusa karmu rasa jirgi. "Okay kawai yace tareda yanke wayar seyanzu
ma yatinada yaune tafiyarsu, Hakan yasa yamik'e jikinshi duk badad'i yanufi bathroom tareda
rufo k'ofar. Seda yayi brush kana yayi wanka domin tinda yayi sallar asuba Yakoma bacci
betashiba seyanzu da general aliyu yatadashi, seda yagama wankan yatsaya kallon halittarshi
dake atsaye kullun kamar abunda yake ciyarwa. D'an k'aramun tsaki yaja kamun yajanyo towel
ze D'aura kawai idonshi yasauka akan k'ofar bathroom d'in inda akad'an bud'e k'ofar kad'an ana
lek'enshi, wani Irin waro Ido yayi kamun yad'aura towel d'in ahanzarce yanufi k'ofar, Amma
kamun yak'arasa tuni akabar jikin k'ofar. Yana fitowa wulgawar mace kawai yagani ta glass din
window d'akin, Hakan yasa yajanyo jallabiyyarshi kawai yazura tareda fitowa daga bathroom
d'in amugun hasale. Yana fitowa parlor yayi turuss ganin Ummi kawai a perlor Tama goge'goge
ga dukkan alamu sharace zatayi....k'ank'ance golden eyes dinshi yayi kamar yadda yakeyi idan
zeyi wata tijarar Yanabinta dawani mugun kallo cikin mugun mamakinta datafasar zuciya. Allah
sarki baiwar Allah itako se aikinta takeyi batamasanda yanayiba...shikuwa gabaki d'aya
k'wak'walwarshi tagama bashi cewar itace ke lek'enshi kawai tanason renamai hankaline
shiyasa Tayi kamar shara zatayi mishi, sabida tasan kafin tagudu yakamata bari tayimishi
pretending.
Cikin bala'i yadaka mata tsawarda seda tasaki glass cup d'inda ke hannunta tana zare Ido, cikin
tafasar da zuciyarshi keyi yabud'e Baki babu alamar rahama a murmushi yace "Ummi ni
sa'arkine? Sabida Kinga nabaki damar shiga part na shine zakimaidani abokin wasarki? Mikike
nema ajikina? Mikikesan gani ataredani dahar Zaki iya lek'e na abayi? Ina yayanki Ummi har
renin dakikayimun yakai Hakan? Yatambaya Yana wani Irin huci kamar kumurci.....Ido Ummi
tazaro cikin tashin hankali da mugun fargaba tabud'e Baki cikin inna'inna take fad'ar "wlh..wlh
Allah ya najeeb narantse da Allah bani ba...gum Tayi dabakinta tanaja Baya ganin yayo kanta
gadan gadan kamar mayunwacin zaki.
"Dakata najeeb karka kuskura katab'amun yarinya wlh kaji nagayamaka. Yatsinkayo muryar
dadynsu Hakan yasa yatsaya cak batareda yak'arasa gurintaba Kuma besauke hannunshi
dayayi niyyar marintaba....shikuwa dady karasowa yayi cikin parlor yazo gab da najeeb d'in
kana yace "wai miyake damunkane najeeb? Kanada hankali kuwa? K'annen Nakane zaka Saka
agaba damugun alkaba'i? Jiya kadaki mansura kana fad'ar wai tazo gunku tsirara yanzu kuwa
zaka daki Ummi kana fad'ar tana lek'enka abayi shinwai minene matsalar kane? Kodan kaga
nasaka maka Ido shine Zakayi abunda kaga dama, sokakeyi kalalatamun yarane ko Yaya?
Awannan karon d'agowa najeeb yayi arazane cikin mugun mamakin kalaman mahaifin nashi
yake kallonshi. "Yes najeeb kallon me kakemun? Koba hakabane? Inba lalatamun su
kakesanyiba zaka zauna kana musu wannan furucinne? idan mace kakeso atareda Kai bazaka
nema awajeba se acikin gida? Humm shikenan ai nasan maganinka, Yana gama fad'ar Hakan
yacewa Ummi Maza tawuce seda yasakata agaba kana yabi bayanta sukabar part d'in nashi.
Da kallo mejo najeeb yabisu harsuka b'acewa ganinshi gabaki d'aya yadaskare awurin da
mamakin mahaifin nashi domin Sam beyi tinanin k'iyayyar da dady kemasa takai Hakanba,
shinkodai bashine yahaifeshiba? Yayiwa kanshi wannan tambayar dabame bashi amsarta
ayanzu...ganin tsayuwar ba'abunda zata k'ara mishi Sema b'ata lokacinshi dayake k'arayi gaya
sekiranshi general aliyu keyi Hakan yasa Yakoma bedroom dinshi kawai cikin kunar Rai yashiga
shiryawa komai beshafaba tirare kawai yafesa tareda Saka kayan yafito janyeda jakar kayanshi,
Yana fitowa yaga captain Jameel nazaune a perlor cikin sauri yataso tareda d'aukar jakar
sukafito a general parlor yagasu Hajiya Umma da mama zaune se Munir da siyana ga mansura
gefe da bandage d'inta duk ajiki. Kallo D'aya yayimusu tareda d'auke kanshi yace "Umma
zamuyi tafiyane, semun dawo mama daga Hakan yasakai zefice batareda yajira cewarsuba.
"Allah yakikeye Kuma yasa ayi akan nasara, cewar mama...yayinda Umma kuwa tamik'e cikin
sauri tana fad'ar zonan my son. Haryakai bakin k'ofar fita parlor yatsaya, shikuwa captain
Jameel yayi ficewarshi. Tana zuwa kuwa hannunshi takama tareda nufar bedroom d'inta dashi
seda tamayarda k'ofar tarufe kana tad'auko fruit salad a wani D'an jug tabashi tareda manna
mishi kiss a ride lips dinshi kamar yadda tasaba kana tarungumeshi ajikinta tsam kamar wasu
mata da muji, Kuma tak'i sakeshi kusan minti 2 seda yanemi cire jikinshi daga nata Dan kanshi
kana tasakeshi, tareda k'ara manna mishi kiss a kumata tace "adawo lpy yaron