Author : Autar Alheri Category : Read Hausa Novels
♀️♀️♀️♀️♀️♀️
*MEJO NAJEEB*
(Labari me sark'ak'iya, ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic )
Daga alkalamin Autar alheri ✍️
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2
SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANIBA KEDA
ALLAH.
Please idan bakida Aure ko kinkusa aureba karki karanta please ba iskanci bane aciki Amma
akwai love sosai da rayuwar ma'aurata. Ina fatar za'akiyaye
Wannan book yazone dawani sabon kabce me ban mamaki Amma fa sekagani zaka tabbatar
sabida gani yakoriji.
Bismillahirahmanirahim
Book 1
Page 1 & 2
"Tafiya sukeyi cikin nutsuwa acikin wani Dan jeji daga dukkan alamu Rafi suka nufa konace
gulbi inkagansu kamar wasu tagwaye Amma kallo Daya zakamusu kasan cewar batagwaye
bane sedai k'awayene na Amana, Sund'anyi tafiya menisa kamun d'ayar tad'ago tana fad'ar
Isseta Allah nagaji wai haryanzu bamukaiba Allah nafara gajiya nidai ko mukoma gida kawai na
hak'ura da ganin maman taki.....ahankali wadda akakirada Isseta tad'ago da Dara daran
idanuwanta tazubawa k'awar tata kana tabude Baki cikin wani Dan iskan sexy voice me masifar
ratsa jiki tace "ayya yi hak'uri halima ai munkusa k'arasawa kecefa kikace nagaya mata zakizo
kiganta yanzu idan bamuje tareba bazataji dad'iba. Takarasa zancen tana matse hannun halima
sosai. Da kallo nabisu dukkansu Jin yadda Isseta ke maganar hausarta Bata bita da kyau sosai
dajin yadda bakinta yake baseka tambayaba kasan bafulatanace ta'asali, shiyasa nake
kallonsu. Ayadda idona sukayi tozalida Isseta seda nayi jinjinaga uban gijin talikai Daya halicci
wannan kyakkyawar budurwar me cikar haiba da Kamala cikakkiyar mace Ako Ina son kowa kin
wanda yarasa komai yaji ajikin Isseta abun ba'amagana babban abunda yafi birgeni atareda ita
shine Dara daran idanuwanta dakuma sexy voice d'inda Allah yabata domin bawai namijiba
macema idan taji voice d'inta se yabirgeta....tobawai Isseta ba halima ma ba'abaya takeba wurin
kyau da d'aukar hankali abundai sewanda yagani mekaratu ka misilta kyawun way'annan
y'anmatan dakanka musamman Isseta domin duk yadda zanmisilta bezama lallai kufahimtaba
asalima semucinye page d'in bamu k'areba.......sunyi tafiya menisa kamun suzo bakin wani
gab'ar ruwa masu yawan gaske daga dukkan alamu yankin wani tekune acikin rugar tasu idan
anshigo wannan jejin.
Tsayawa sukayi awurin halima na karewa ruwan kallo cikin tsoron ganin yawansu yayinda
Isseta keta famar doka murmushinda yak'ara fitoda asalin kyauta na fulanin asali.....tsayuwa
Isseta tagyara kamun tabud'e Baki cikin sweet voice d'inta tace maaaahhhh. Tafad'a dakarfi
yadda duk seda wurin ya amsa, atakeko ruwannan suka d'auki rugugi suna torok'o ijiyar ruwan
nayi sama tana dawowa alamar wani abun nason bayyana acikinsu.....arazane halima tarik'e
hannun k'awar tata tana fad'ar nashiga ukku Isseta minene kikayi Hakan ? Miyasa wannan
ruwan keyin Hakan dubafa kigani tafad'a duk a tsorace...kamun Isseta tabud'e Baki Tayi maga
sekawai gawani katon jelar kifi Irin shape dinnan me had'iye mutane Tayo Saman ruwan
kamun suyi wani k'wak'k'waran motsi sekawai ga mamallakin jelar ta bayyana wato hajo ruwa
Rabi mutin Rabi kifi(♀️) wani Irin waro Ido halima Tayi tana Munata da yatsa tanaja dabaya
Tama kasayin magana gabaki d'aya jikinta ko a'ina rawa yakeyi kamar mazari, cikin wani Irin
tsoro da rud'ani take fad'ar innalillahi Isseta munshiga ukku haj...kafin tak'arasa Isseta Tayi
saurin rufe mata Baki tana girgiza mata kanta cikin damuwar ganin k'awar tata atsorace tace
"Dan Allah halima kinutsu wannan fa mamata ce bawai wadda kike tinaniba Kuma babu abunda
zata mana hasalima idan Taga wanda zecutamana bazata bariba Dan Allah kinutsu.
Se yanzu halima tadanji sanyi aranta Jin kalaman k'awar tata ahankali tad'an sassauta rik'on
datayiwa Isseta d'in Amma Bata saketa dukaba.......itako wannan kifanyar kallonsu kawai takeyi
fuskarta d'aukeda kyakkyawan murmushi gata kamanninta yafito Sak balarabiya.
Ahankali tabud'e Baki tace *MARYAMA* Baki bawa k'awarki labarin mamarki ba bil'adama bace
ne? Aidakinga gaya mata bazata tsorataba....murmushi Isseta Tayi ahankali tace "bangaya
mataba maahh nasha'afane wlh inata d'aukin zuwa ganinki yau kwana biyufa bangankiba.
Tafad'a tana turo Dan k'aramun bakinta gaba.
"Ikon Allah kwana biyu shine abun rigimar maryama? "To ai yayi yawane maah... murmushi
maah tak'arayi kana tace shikenan naji yanzu ya kuke keda aminiyarki yakuma gidan naku
dasauk'iko? Ta tambayeta cikin kulawa kamar batasan abunda ke faruwaba....ajiyar zuciya
Isseta tasauke kana tace "babu sauki maah komai nanan yadda yake Sema abunda yak'aru
Allah nafara gajiya da wannan rayuwar maah...tak'arasa fad'a idonta na cikowa da k'wallah.
"Humm kiyi hakuri maryama komai nada lokacinshi Ina gaya Miki akwai ranar da za'ayi walk'iya
agidanku ranarda kwaizefashe me masifar wari ranarda Zaki banbace tsakanin Dede da ba
dedeba abunda zan gayamiki ayanzu shinedai wanda nasaba gaya Miki shine kiyi hakuri Kuma
ban yadda kiyiwa kowa rashin kunyaba agidanku kinjiko Amma bance kibari atakakiba.
Nisawa Isseta Tayi kana tace to maah kid'auki mataki akansu mana...Humm maryama kenan
zan d'auka Amma kamar yadda nake gaya Miki komai nada lokacinshi kijira lokaci Yana zuwa
dazan dauki matakin kinji y'ar albarka.....to shikenan maah. Tafad'a tana murmushi...itama
wannan kifanyar murmushi Tayi ganin Isseta tasaki ranta kana takarabo tamannawa Isseta kiss
agoshi Kuma tayiwa halima datayi mutuwar tsaye ganin Rabi mutin Rabi kifi na magana
agabanta. Amma wannan kiss da maah tayimata yadawo da ita duniyarmu...sedai ta makara
domin lokacinda tadawo hayyacinta tuni maah ta nutsa cikin ruwa har sund'auki rugugi kamar
yadda sukayi daga farko. Hakan yasa tak'ara k'ank'ame Isseta sosai domin ita kam haryanzu a
tsorace take......wannan ruwan kuwa suna gama rugugi suka koma normal yadda suke kamar
babu wani abunda yafaru yanzu acikinsu. Rik'on hannun halima Isseta Tayi sukanufi gun wani
dutse inda suka samu kud'i masu yawa awurin duk'awa Isseta Tayi tad'auka domin tasan
maahh d'inta ce ta ajiye mata kamar yadda tasaba....itako halima da kallo kawai takebin Isseta
Amma takasa cemata komai ahakan suka dauko hanyar komawa gida.
Lagos
Acikin katafariyar unguwarnan wato Banana island wani mahaukacin gidane me d'aukeda
tangamemen gate wasu Dalla dallan motoci suka nufo cikin azababben gudu kamar zasu tashi
sama suna zuwa kofar gate d'in ya wangale kanshi suka kutsa hancin motocin aciki....wuri suka
samu a perking space d'in da'akaware domin ajiye motocin, seda suka gama dedeta
tsayuwarsu kana sojojin dake ciki suka shiga dirowa ahanzarce suna nufar d'aya motar tareda
kamewa wuri daya akusan motar alamar girmamawa ga wanda keciki. Wanda yayi nak'arsheda
fitowone yazo cikin hanzari yabude bayan motar tareda sarama wanda keciki...Amma abun
mamaki ko motsi wanda kecikin motar beyiba kamarma bakowa acikinta, kusan minti 20 suna
ahakan sa'annan yazuro kafarshi fara sol med'aukeda Zara Zaran yatsu awaje Yana sanye da
takalmi plate black color wanda sukayi mishi kyau sosai. Kusan minti 3 kamun yak'ara zuroda
d'ayan sa'annan yafito gaba dayanshi. "Wow masha Allah watafarakallah
bi'ahasanilkhaliqeen, shine abunda yafito daga bakina domin wannan bawan Allah yacika
kyakkyawan mutin duk inda kyakkyawa zeje to yazarta Hakan. Farineshi sol med'aukeda blue
eyes manyan gaske masu matuk'ar kyau da d'aukar hankali, yanada hanci sosai masha Allah
ga yada wani kaya taccen saje wanda yayiwa kyakkyawar fuskarshi k'anwanya yazo har
zagayen Dan k'aramun bakinshi med'aukeda rite lips se makarkata sukeyi daga ganin
yanayinshi base katambayaba kasan akwai abunda ke damunshi domin kallo d'aya zaka mishi
kasan bashida lpy. Yana sanyi cikin kakinshi na sojoji wanda yayi masifar yimishi kyau kamar
Dan fatarshi akayisu......cikin sassarfa yanufi cikin karafaren general parlor gidan batareda
yabitakan yaranshiba daketa famar yimishi sannu.....captain Jameel ne kawai yabi bayanshi
d'aukeda laptop dinshi da wayoyinshi.
Shiko Yana shiga perlor ya haura sama inda pert dinshi yake.....wasu manyan mata dake zaune
a perlor wanda zasukai kimanin shekaru 45 suka bishida kallo cikin mamakin wannan shigowar
tashi....kamun suyi wani yunkurinne captain Jameel yashigo Yana gaidasu cikin
girmamawa....ba wadda ta amsa Sema d'ayar dake fad'ar "Jameel lpy kuwa naga son yashigo
ahakan kodai bashida lpy ne? "Cikin nutsuwa captain Jameel yace "wlh bashida Hajiya umma
inagama dakyar ba cinwonshine kesan tashiba Kuma ba yadda bamuso muwuce dashi hospital
ba Amma yak'i. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un tafad'a agigice tana mik'ewa tsaye tareda
haurawa Saman benen....itako dakyar Baki kawai tatab'e kana tace Allah yabashi lpy. "Ameen
mama cewar captain Jameel Shima Yanabin bayan Hajiya Umma....da kallo mama tabisu tana
yamutsa fuska kafin tamik'e ahankali tanufi bedroom d'inta....!
Autar alheri ✍️
♀️♀️♀️♀️♀️♀️
*MEJO NAJEEB*
(Lbari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic )
Daga alkalamin Autar alheri ✍️
MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2
SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA
KEDA ALLAH.
Book 1
Page 3 & 4
"Captain Jameel kuwa abakin kobar bedroom d'in wannan matashin yasameta sefamar nocking
takeyi Amma fir yak'i bud'ewa cikin alhini takalli captain Jameel idonta dahar suncikoda k'wallah
tace "yak'i yabud'e Jameel bansan miyake damun *NAJEEB* ba sam bayasan zuwa asibiti
aduba lafiyarshi Kuma yasan yadda ciwonnan yake masa narasa yazanyi dashi Jameel
banasan wani abun yasamu yarona tak'arasa zancen tana sakin marayan kuka.....cikin
damuwar da takasa boyuwa afuskar captain Jameel yace kiyi hakuri Hajiya Umma insha Allah
y'allab'ai zesamu lpy addu'arki yake bukata ayanzu ba kukankiba..
Suna cikin wannan tsayuwar ne baba inno tashigo parlor nashi wato me aikin Hajiya Umma.
Gaidasu Tayi cikin girmamawa kana tace Hajiya kizo inji alhaji Yana part dinshi yadawo....to
ganin tafad'a tareda kallon captain Jameel tace "please Jameel D'an Allah kak'ok'arta
koza'asamu yabud'e bedroom d'innan. "To Hajiya Umma insha Allah....juyawa Tayi tanufi part
d'in alhaji yayinda captain Jameel ya ajiye kayan ogan nashi akan dining table kana yad'auko
wayarshi yashiga Kiran doctor ziyad abokin NAJEEB d'in.
Acan cikin bedroom d'in kuwa Yana shiga ya core kayan jikinshi yafad'a bathroom domin
jiyakeyi kamar ana yankan Naman jikinshi ana zuba mishi wuta Sam yakasa samun nutsuwa se
gumi ke tsafo mishi tako'ina ajikinshi...wanka yayi cikin azabar dayakeji wadda shikadai yasan
halinda yake cikin kamun yafito daureda towel a k'ugunshi yazube akan bed d'in Yana mayarda
numfashi gabaki d'aya jiyakeyi kamar ranshi zefita cikin mayuwacin hali yake juyi akan makeken
gadon nashi Sam yarasa mike mishi Dad'i gabaki d'aya duniyar tajuya mishi baya idan wannan
ciwon nashi yatashi jiyakeyi kamarma ba'ahaifeshi awannan duniyar ba domin komai da kowa
b'ace mishi yakeyi baya Gane kanshima balle wani abun, addu'a ma baya iyayi domin besan
ta'ina ze faraba....shiyasa be bud'ewa Hajiya Umma dakinba dudda Yana jinta Amma Sam baze
iya tashiba.
Acan part d'in alhaji kuwa wanda yaranshi ke kirada Abba Hajiya Umma ce zaune agefenshi
tana yanka mishi kayan fruit d'inda tad'auko mishi seda tagama yankawa tsab kana ta'ajiye
mishi agabanshi. Murmushi yayi kamun yad'auka kana yace ngd sosai y'ar albarka. Itama
murmushin tamaida mishi kamun tabud'e Baki cikin damuwa tace "alhaji son nefa yadawo gida
ba lpy Kuma ga dukkan alamu cinwonshine yatashi Amma yarufe kanshi a d'aki Kuma nayi nayi
yak'i yabud'e please kayi wani abun akai.....tinda Hajiya Umma tafara magana idon alhaji sahabi
nakanta hartakai karshe...apple yasaka abakinshi kana yace "Allah yabashi lpy, yafad'a cikin ko
in kula...marairaice fuska Hajiya Umma Tayi tace Ameen alhaji Amma please kayi wani abun
karfa Azo wani abun Kuma yasameshi bazeyu mubarshi ahakanba, Dan Allah....katseta alhaji
sahabi yayi batareda yabari ta k'arasa fad'ar abunda takesan fad'a ba cikin had'e fuska yace
"Kinga Jamila banasan damuwafa idan damuna kikazoyi to kikoma bedroom d'in nashi can ku
k'arata haba kinzo kinwani dameni shidin yarone k'arami dabaze iya nemawa kanshi maganiba
se anwani kama lallab'ashi? Banasan shirme wlh aikin banza Kawai.
Shiru Hajiya Umma Tayi kamun tashare k'wallar idonta tana fad'ar Allah yahuci zuciyarka
tak'arasa zancen tana me zuba mishi furardata dauko a glass cup.
Gombe
Tin ahanya suka rabu itada k'awarta halima domin bayadda batayida halima ba akan takarbi
kudin da mamanta ta ajiye musu Amma halima taki acewarta tafita bukatarsu sabida Hakan
bazata karb'aba, wannan dalilinne yasaka Isseta yin fishi tatafi abunta...tin abakin kofar shiga
soron gidan take jiyo hayaniyar mutanen gidan nasu kamar zasuci kasuwa, cikin d'ar,d'ar tanufi
cikin gidan gabanta na fad'uwa....gabaki d'aya a tsakar gidan tasamesu tsai'tsaye kowana fad'ar
albarkacin bakinshi yayinda mamansu Yah balah se masifa takeyi tana mita kamar zataci babu,
tana hango shigowata agidan Tayo kaina tana "yawwa tsohuwar Muna fuka gatanan tadawo
daga gidan uban waye kike? Wato shine kika d'aukemun kud'i kika shiga yawon banzarki ko?
To wlh Baki Isa yau senaga wanda yatsaya Miki agidannan banza barauniya. Tafad'a tana
janyoni kamar tajanyo kayan wani tashiga jibgata tako'ina tana fad'ar wlh senayi maganinki
agidannan maryama tinda ke bakida Imani yoshe za'akawomun adashen mutane wai kizo ki
kwashe sabida maita da bakin hali irinnaki. Ihu nakeyi Ina Neman d'auki amma babu wanda
yakulani....Sema cewada iyya hassi Tayi daki y'ar banza wata kila ta fiddo Miki abunki shegiya
mekamada aljana. Hawwa ce Tayi tsaki tana shifewa dakinsu domin duk itace babbar yayarmu
agidan Kuna y'ar iyya hassi ce.
Cikin takaici mama salmu tace wai minene hakan Yaya ? Kinsamu yarinya kina duka Hakan
sekace baiwa tukunna ma wayaga lokacinda tad'auki kudinki? Haba arikayin Abu babu adilci
aciki. Tafad'a tana fincikeni daga jikin mamansu Yah balah da se haki takeyi kamar Tayi dambe
da sa'arta.
K'wafa mamansu Yah balah tayi tana shigewa dakinta batareda Takoma cewa komaiba domin
tana Dan shakkun mama salmu sabida batada mutinci kowa Bata dagawa kafa agidan.....itako
mama salmu ajiyeni kawai Tayi acikin barandar narakub'e agefen dakinmu kamar wata
marainiya wadda batada kowa aduniya Ina famar kukana domin wlh jinakeyi kamar da rodi aka
dakeni.....mama bintu ce tafito daga kicin dinmu hannunta d'aukeda kwanon abunci ta'ajiyemun
batareda tace komaiba domin ita kuwa idan za'atada gidanmu da yakin duniya bazatayi
maganaba hasalima yi zatayi kamar babu acikin gidan wannan shine halayyarta.
Dagowa nayi Ina kallon bayanta domin tuni Tayi tafiyarta tana ajiyemun abuncin ko waigoni
batayiba.... k'wallar idona nashafe kana namik'e ahankali nad'auki abuncin nawa nafice daga
gidan dudda cewar jikina Namin mugun ciwo sabida dukan danaci agun mamansu Yah balah
Amma ahakan nabar gidan...tafiya nakeyi kaina akasa Ina tinanin rayuwata jefi jefi nakan share
k'wallar idona ahakan harna baro unguwarmu Nazo wani kangon gida nashiga.....azaune
nasameta ko yau kamar yadda nasaba ganinta tasaka y'ar tsana agaba tana kallo. Zama nayi
akusanta tareda dafata cikin tsoro domin haryanzu nakasa sabawada ita duk tsawon lokacinda
nadauka atareda ita...dagowa Tayi tana duban maryama d'in kyakkyawar mata kamar bala
rabiya Amma kallo d'aya zaka Mata kagane cewar mahaukaciya ce...da kallo tabi maryama
ganin yadda fuskarta Tayi jajir dudda batada hankali Amma tafahimci yauma fatar maryama ta
canja kamar yadda take ganin sauyin atareda ita lokuta da Dama, bace komaiba domin Bata
magana sedai idonta suncika tab da k'wallah. Ganin Hakan yasa maryama k'ak'alo murmushin
dole tana Dora mata abuncinda takawo mata akan cinyarta.....Aiko ba musu tadau zataci cikin
sauri maryama tarik'e nata hannu kamun yad'auko ledar ruwa d'aya dake gefenta wanda taka
ajiyewa matar tad'auka tawanke mata hannunta sa'annan tasaketa...Aiko cikin sauri tahaucin
abuncin hannu baka hannu kwarya. Itadai maryama tana kallonta seda tacinye tass kana
tad'ago tana kallon maryama d'in...itako wasu wuran tad'auka tabata Tasha tak'ara wanke mata
hannunta. Bayan tagama ta mik'e tashiga gyara mata wurinda take zaune domin kullun tazo
seta gyara mata wuri dudda cewar ba b'atawa takeyiba domin kullun tana zaune ne wuri d'aya
maryama ce kawai ketadata idan ta fahimci tana tareda wata bukatar tashiga ban d'aki seta
kaita can wani jeji idan tagama bukatar ta seta gyara mata jikinta tamaidata...wannan shine
rayuwar maryama da wannan mahaukaciyar.
Seda tagama gyara mata komai tsab kana tad'auki kwanon data kawo mata abunci Tayi
tafiyarta ganin Tayi bacci....Koda Takoma gida kowa na dakinshi Hakan yasa tanufi nasu d'akin
itada y'anmatan gidan Koda tashiga anty hawwa na kwance itada anty bilki da mejidda se
zuwaira dake homework yayinda zubaida keta famar Danna wayarta....sallama kawai nayi
tareda nufar y'ar tabarmata dake bayan gabun d'akin. bawanda ko yad'ago ya kalleni acikinsu
balle nasaran zasu ansamun. Bandamuba domin idan da sabo nasaba da wannan halin nasu
Dan dukkansu basuda kirki garama zubaida wani lokacin Muna Dan mutinci da ita itama ba
koyosheba...jakar kayana najanyo nashiga fidda zanen da zan Daura domin wanka nakesanyi,
seda na fidda zanen kana nashiga cire kayan jikina nadaura zanen. Hijab nad'auka kafin
nasaka naji Anja wani Dan iskan tsaki...bance komaiba Kuma banjiyoba domin nasan kowacece
tayishi Kuma bawai sabon Abu bane agun anty hawwa muddin zan cire kaya agabanta
setayimun tsaki...nidai banbi takantaba nad'auki abunda zan buk'ata nabar d'akin.
"Shigiyar yarinya ni wlh haushi take bani yarinya kamar aljana ga kyau gayanda Maza keso
komai ta had'a gawani Dan iskan sexy voice kamar da gayya takeyinshi. Anty hawwa tafad'a
cikin Jin haushin maryama d'in....dariya anty bilki Tayi tana fad'ar nikuwa Kinga birgeni takeyi
wlh domin za'ahuta ajikinta wannan kayan alatun nata ai ba'abarinsu Hakan ni wlh a duk
lokacinda naganta jinake kamar na turmusheta way'annan nonuwan nata bala'in birgeni sukeyi
wayyo kayan Dad'i tafad'a cikin shauk'i....tsaki anty hawwa tak'ara yi kamun tace aike aikinki
kenan kwadayin mata kedai Allah ya shiryeki wlh bilki...dariya sosai anty bilki Tayi kana tace
amin shirin jigida wanda baya katsewa, tana gama fad'ar Hakan tamik'e tareda kashe fitilar
d'akin...cikin sauri mejidda tace "wayyo anty bilki homework fa nakeyi....eh nagani ki ajiye hadda
safe domin bacci zamuyi inkuwa bazaki ajiyeba kikoma d'akin mama bintu kiyi...shiru jidda Tayi
Bata Kara cewa komaiba domin tasan datayi magana zataci najaki agun antys d'in nata Hakan
yasa Doli ta haura kan tata katifar ta kwanta....ita kuwa anty bilki tana haurawa kan katifarsu ta
fad'awa anty hawwa tareda kama duka breast d'inta tarik'e tana sauke numfashi atakeko anty
hawwa ma tararumi bakin anty bilki daganan suka shiga shek'e ayarsu suna gurnani kamar
wasu mayu, ahakan maryama tashigo tasamesu.....!
Hummm wannan wanne Irin ahaline? To baradai muje zuwa maybe agaba zamu fahimta☺️