Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   67 / 96

198K to 201K   out of 286.3K words

shiga cikin gidan,Bayan sunyi parking Winsu Major ya buWe masu mota,don atare suka zauna shi da Sgr a motar Omar,kowa jiki babu ™wari haka suka fito daga cikin Motar,kaitsaye suka nufi ™opar shiga falon,"

"A lokacin hosana na zaune saman Sofa,duk ta takure kanta,tun da tafarka daga bacci take ta faman"

"yin sintiri acikin gidan tana jiran dawowar Omar don ta faWa mashi abunda haroon yayi mata,"

"Jin motsin shigowarsu yasa tayi saurin mi™ewa jiki na rawa ta tunkareshi zata rungumeshi,"

"Da hannu yayi mata alamar karta matso kusa dashi,fuskarshi babu annuri,har cikin ranta bata ji da"

"Win abunda yayi mata ba,har gaishe dasu tayi amma babu wanda ya kulata,acikinsu,"

"Upstairs suka wuce atare,kowa ya nufi part Winsa,komawa hosana tayi saman sofa Win tana kuka,abun"

",ya ™ona mata rai,Yadda Omar ya dakatar da ita don karta ta6a shi"

"FaWawa yayi saman gadonshi yayin da idanuwanshi ke fuskantar Ceiling,Fuskar Junaid ya dinga ganin tana yi mashi gizau,ji yake tamkar abunda ya faru mafarkine ba gaskiya ba,saboda wani sashe na zuciyarshi na raya mashi cewa Junaid yana raye bai mutu ba,Yayin da wani sashen na zuciyar tashi ke gasgata mashi mutuwar junaid,runtse idanuwanshi yayi Allah kaWai yasan irin raWaWin da yake ji acikin zuciyarshi daurewa kawai yake yi,ya jima a haka idonshi na kallon sama,kafin daga bisani ya mi™e tare"

",da faWawa toilet bayan ya rage kayan jikinshi"

"Kwance yayi tsulundum acikin jacuzzi (kwamin wanka)wanda ke kewaye da glass,da niyyar yin wanka ya shiga toilet Win,Amma sai kasala ta baibayeshi ko yatsan shi ya gaza Wagawa,abubuwa sunyi mashi yawa,tunda yake a rayuwarshi bai ta6a fuskantar mummunar rana irin wannan ba,da ace mutuwa hutu ce agareshi da ba abunda zai hana ya ro™i Allah akan ya Wauki ranshi ya huta,Yaci alwashin saiya ga bayan waWanda suka kashe junaid,Al ™awari ne ya Waukarwa kanshi,Ko bacci bazai ™ara yi ba,in har bai Waukarwa junaid FANSA ba,kamar yadda Sgr yaci"

"Alwashin Waukar fansa haka shima Omar ya Wauka,"

"Kasa jurewa yayi saboda kukan da hosana ke raira mashi ta la6e a ™opar dakinshi batasan halin da yake ciki ba,"

",Hosana,""ya ambaci sunanta,muryarshi a kasalance"""

""",Cikin shesshe™ar kuka tace""Na'am "",Zonan"""

"Hannu tasa ta tura ™opar tare da shigewa ciki,Kwance ta same shi saman gadonshi,Ya baje daga shi sai short,kallo guda zakayiwa fuskarshi ka gane cewa yana acikin matsanancin tashin hankali, har Saman gadon hosana ta hau ta zauna tana kallonshi,lokaci guda ta dakata da yin kukan nata,Ganin"

",dry tears asaman fuskarshi,nan fa hankalinta ya tashi sosai"

""",Ya omar,hawaye akan fuskarka?meke damunka ya Omar,Ban ta6a ganin hawayenka ba,Sae yau"""

"A hankali ya bude idanuwanshi da sukayi jawur dasu yana kallonta yace""Hosana,ki taimaka mun kaina kamar zai fashe,Ina cikin matsananciyar damuwa,Zuciyata raWaWi take yi mun,pray for me"

",hosana kona samu sau™i acikin zuciyata"

"Jikinta ba ™aramin sanyi yayi ba,hannayenta ta sanya tana kokarin janyo shi hakan yasa ya dan matso daura kanshi tayi saman laps Winta,Addu'o'i ta shiga karantowa tana tottafa mashi asaman fuskarshi,shafa sumar kanshi ta shiga yi,tana cewa""Ya Allah ga bawanka nan,kai kaWai kasan meke damunshi,Ya Allah ka yaye mashi damuwarshi,Ka sanyaya mashi zuciyarshi,Alfarmar Annabi"

",Muhammadu (S.A.W)"

"Ba ™aramin daWin maganarta yaji ba,sosai ya gyara kwanciyarshi sama sama bacci ya fara ™o™arin"

",daukarshi"

"Yana jiyo muryarta tana tambayarshi Ko zaici abinci ta kawo mashi,"

""",Da™yar ya iya amsa mata da cewa""A'a hosana,bana iya cin komai yanzu"

""",Shikenan ya Omar Wina,kayi baccinka kawai,zanci gaba da yi maka addu'a,har ka farka"""

"Shafa sumar kanshi taci gaba da yi,tamkar jinjiri haka ta dinga treating Winsa har bacci yayi awon gaba dashi,Yau hosana tayi mashi abunda bai ta6a tsammani ba,Ta bashi kyakkyawar kulawa kamar ba wannan mai ta6in hankalin ba,wani iko na Allah ta so sanar dashi damuwarta,amma tunda ta gane cewa"

".baya a hayyacinshi,Sae kawai ta fasa sanar dashi"

"""!Tashin Hankali*"

"Jin dirar motoci acikin gidan yasa shi yin firgit ya farka,tare da yun™urawa ya mi™e zaune,Hosana ya gani kwance tana bacci,asaman gadon ya Wauketa,"

"Jiki na rawa ya saukko daga saman gadon ya samu jallabiya ya zura ma jikinshi ya bude ™opar dakinshi da sauri ya nufi downstairs,Tunkan ya ™arasa ya jiyo Muryar Abbansu yana ™walama Junaid"

",kira,ko sallama baiyi ba,Burinshi kawai yayi tozali da junaid"

",Hasbunallahu wani'e mal wakil""ya furta hakan tamkar zai fashe da kuka"""

"Yana cikin wannan yanayin sai ga Sgr shima ya fito daga part Winsa,jikinshi sanye da jallabiya"

",shima,kallon juna suka yi kowa fuskarshi ayamutse take"

"Daga shigowarshi ko sallama baiyi ba sunan junaid kawai ya ambata,yanzu yaya zamuyi """

",dashi'?omar ne yayi maganar tare da kallon Sgr dake tsaye a gefenshi"

"Yanzu ya dawo yana bu™atar ya huta,yakamata muyi ™o™ari wurin ganin mun daidaita natsuwarmu,if"" "",not za'a samu matsala ne"

"Shigowa cikin falon suka karasa yi,Abbansu ne sai Mommynsu,tare dasu twins,fawan gaba Waya matasan gidan sun dawo,hada kanal yousouf su irfan da sauransu,Banda gwaggon katsina suma"

"sun shirya dawowa tare dasu Ammi,zasu zo daga baya,"

"Agajiye suke kowa ya samu wuri saman Sofa ya zauna,Abba kuwa jiki na rawa ya wuce upstairs,su Sgr najin takun takalminshi hankalinsu ya ™ara tashi,Yana tafiya yana ™walawa junaid kira,"

""". Junaid!Junaid!where are you?Ur dad is back,Nayi missing Winka sosai"""

"Bai ™arasa maganar ba,ganinsu Omar atsaye,cirko cirko,™a™aro murmushi suka yi gaba dayansu suka tunkareshi,Sgr ne ya fara yin hugging Winshi,Daddy I really missed you,Ya gajiyar tafiya?ya ™arasa maganar tare da Wagowa daga jikinshi,Bai amsa mashi gaisuwar tashi ba,yace""Yaushe ka dawo Abuja?ko kun dawo ne'?"

"A'a daddy,Wani uziri ne ya kawo ni,Amma zan koma kano Winne,""wani kallo da yaga Abbansu na """

",binshi dashi yasa ya Wan sha jinin jikinshi"

"Abba sannu da dawowa,""Omar ne yayi maganar,wurga idanuwanshi yayi akan fuskar Omar,aWan "" ruWe yace""kunyi rashin lafiya ne?meke faruwa ne?naga fuskokinku duk sun kumbura,fuskar Rafayet "". tayi jawur da ita,kaima haka"

"Da sauri Omar yace""Am...Abba..I know u are tired,kana bu™atar hutu,yakamata muje bedroom Win ka "",Inyi maka tausa"

"Harara Abban ya Wan watsa mashi tare da cewa""a ™ule nake dakai Omar,ina ta nemanka jiya,ka tashi ka kashe mun waya hmmmm ""yana kai ™arshen maganar ya soma ™o™arin wuce wa ciki,Saboda tsabar"

"ruWu Sgr baisan sa'adda ya tarboshi da hannunshi,Zuba ma hannun nashi ido Abbansu yayi,fuskarshi "",Wauke da mamaki yace""Rafayet,lafiyarka kuwa?cikina fa ka tarbe"

"Zame hannunshi yayi tare da Wan sosa ™eyarshi yace""Am sorry Daddy,pls u need a rest,mu sauka down ka huta mana,ka kwaso gajiya,inaso na baka abinci kaci ka huta,Omar zaiyi maka massage ka"

",Wan ji daWin jikinka"

"Cike da mamaki Abbansu ke kallonshi,""Rafayet!yau kaine da kanka kake zancen zaka bani abinci a baki na naci?Omar kuma zai yi mun tausa,sae kace wani ™aramin yaro,""gyaWa kanshi yayi tare da cewa""Naji toh,Amma saina fara zuwa Wakin Junaid,idan nadawo sai mu je Wakin nawa,""yana kai"

",™arshen maganar ya wuce tare da nufar Wakin Junaid yana ™wala masa kira"

"Hankalinsu ba ™aramin tashi yayi ba,A hankali Abba ya tura ™opar Wakin junaid ya shiga daga ciki,Wayaam yaga babu kowa aciki,Bai kawo komai aransa ba,saboda ™arar saukar ruwa dayaji a toilet,hakan yasa shi tunanin ko ya shiga wanka ne,ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya fito daga"

",Wakin,da niyar idan ya huta zai dawo wurinshi,don yau atare yake son su kwana dashi"

"Koda suka yi arba da Abbansu yana nufosu sai kowannansu ya shiga ´an kame kame,fargabarsu kada ace zai tambayesu ina Junaid ya ke,."

"Tunkan ya ™araso wurinsu suka ji yace""Ashe ya shiga wanka ne,idan ya fito daga wankan pls ku "",sanar dashi cewa nadawo kuma inason ganinshi,a bedroom Wina"

"""Atare suka haWa baki wurin cewa""Toh Abba"

"Saukowa down sukayi atare da abban yana gaba suna a bayanshi,Sae faman sauke ajiyar zuciya"

"suke yi,"

"Lokacin da suka sauko down,Su kanal Yousouf na ganinsu kowa ya mi™e fuskar nan Wauke da farin ciki,Yayin da su kuma kowannansu ya dabarbarce,"

"Da™yar suke gaisawa da ´an uwan nasu,kowa ya lura da yanayinsu shiru kawai su kayi,Su fawan"

"sai tambayar Junaid suke yi,Yana ina?basu ganshi ba,amsa daya suke basu ta yana a cikin toilet yana wanka,Duk wanda yaje Wakin Junaid yaji sautin saukar ruwa daga cikin toilet,sai yayi tunanin cewa wanka yake yi,Ashe fanfo ne Aka bari a kunne ba'a kashe ba,"

"Da™yar suka samu kowa ya ha™ura da ganin junaid,Omar yace su wuce Wakunansu kowa yaje ya"

",huta,an kwaso gajiya"

"Nifa ban yarda dasu babban yaya ba,Shi da ya Omar akwai wani abu da suke 6oye mana """

",Allah,""Acewar Jahan"

"A yayin da suke shiga bedroom Winsu,"

"Ayaan yace""nikaina na lura da hakan,musamman faces Winsu,kamar sunsha kuka Allah,Gaskiya "",hankalina bazai kwanta ba,sai naga junaid,ni ban yarda wanka yake yi acikin toilet ba"

"Jahan yace""mu bari mu huta,Zuwa dare sai muje Wakin nashi,nasan lokacin idan ma wankan ne ya "",gama"

"˜arasa shiga cikin Wakin sukayi,kowa ya shiga rage kayan jikinshi,Jahan ne ya fara shiga waka,Ayaan"

",ya zauna gefen gadon yana jiranshi ya fito shima ya shiga wankan"

"A can falo kuwa,Mommynsu ta tsare Sgr da Omar,Tasa su gaba tayi tana binsu da kallo one by"

",one,dama bakowa Sgr yafi ji ba fa ce Mommynsu,tana da wuyar sha'ani"

",Mommy,""Sgr ne ya ambaci sunanta"""

"bata amsa mashi sunan nata daya kira ba,sai cewa tayi""you didn't answer my question,It seems like you are hidding something for us!Rafayet where is junaid!kada kuyi mun ™arya nasan ba halinku ba ne,just ku faWamun Gaskiyar abunda ya faru,"""

"Murya na rawa Omar yace Am..mommy,Junaid fa yana a toilet yana wanka zai fito ne...m""da™yar ya ™arasa maganar ganin irin kallon da take yi mashi,kallon tuhuma,kallon ban yarda dakai ba"

"Wai taya za ku ce mun junaid yana wanka?Nifa ba ™aramar yarinya bace,balle kuce zakuyi mun "" "". wayau,tun daga kan fuskarku na gane cewa akwai wani abu daya faru dashi"

"Saussauta muryarta tayi,sannan taci gaba da magana""pls idan wani abu ne ya faru da Romeo Wina ku"

",sanar dani,i will accept it,""yadda tayi maganar yasa su kaji jikinsu ya ™ara mutuwa"

"?""Am listening to u guys,ku faWamun meya faru dashi ya mutu ko"""

"Gabansu ne ya faWi rass!da sauri Sgr ya ru™o hannunta muryarshi na kerma yace""Mommy dan Allah "". kiyi ha™uri,ki rufa mana asiri,I will explain to u mu shiga daga cikin bedroom Win"

",Rafayet,meyasa zaka sanar da ita""?Omar ne yayi maganar fuskarshi a yamutse"""

"To ya kakeso nayi Omar,Mommy bazata ta6a yarda ba,kwara kawai mu faWa mata gaskiyar abunda "" ',ya faru,Ka wuce wurin Daddy,ni zanji da Mommy"

",Ya ™arasa maganar tare da jan hannunta,Suka wuce upstairs bedroom Winshi"

"Ajiyar zuciya Omar ya sauke,Ya jima atsaye yana tunanin Yadda zasu ™are da Abbansu,tsoranshi kada"

",farat Waya zuciyarshi ta buga idan yaji cewa Anyi garkuwa da junaid kamar yadda suka tsara Omar,lafiya kuwa,""firgit ya Wanyi tare da kai idanuwanshi wurinta,Azmee ta nufo shi,Ganinshi a """

",tsaye kamar akwai damuwa atattare dashi "",Dakyar ya ™a™aro murmushin ya™e yace""bakomai"

"Omar,dama inaso na tambayeka ne,Wai ina junaid ne?tun jiya da suka fita shi da jahad shiru har yau "" basu dawo ba,nashiga damuwa sosai akan rashin ganinsu,har cewa yayi idan suka je shan ice cream"

",zaiyi min tsaraba,"" ta ™arasa maganar tana kallonshi"

"Aunty Azmee,bazan iya 6oye maki ba,Junaid da jahad anyi kidnapping Winsu ""jin wannan maganar """

",yasa Azmee ta dafe ™irjinta da ™arfi,idanuwanta suka firfito waje,hankalinta yayi mugun tashi"

",Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!""kusan sau biyar tana maimata kalmar"""

"siraran hawaye ne suka soma saukowa saman cheeks Winta,ji tayi tamkar bazata iya Waga ™afafunta"

",ba,saboda nauyin da sukayi mata"

",Junaid da jahad suna bu™atar addu'armu Azmee,""acewar Omar"""

""". Da™yar ta iya buWe baki tace""Nashiga uku!Yanzu junaid da jahad aka Wauke mana"

"Katse ta Omar yayi'pls Aunty azmee,ki daina Waga sautin muryarki,na faWa maki ne don ki taimaka mana,Wurin kwantar da hankalin sauran mutanen gidan nan,Mun shiga damuwa sosai,saboda gudun halin da zasu shiga,musamman mahaifinmu. """

"Cikin shesshe™ar kuka tace""Ya Allah ga bayinka nan!ka tsare manasu a duk inda suke,Ya Allah ka ku6utar dasu daga hannun azzaluman da suka yi garkuwa dasu,wannan wata irin masifa ce ""kuka ne"

"yaci ™arfinta,da gudun gaske ta juya tare da tunkarar kitchen,zama tayi ta dingi kuka kamar ranta zai fita,gani take yi kamar zasu rasa su ne,Ta ™wallafa rai akan junaid,tana jinshi tamkar Wan cikinta saboda"

",ta shayar dashi,baiwar Allah"

"Jiki asanyaye Omar ya wuce bedroom Win Abbansu,tsaye ya same shi har ya zura kayan bacci ajikinshi,ta cikin mirror ya hango Omar,juyowa yayi fuskar shi Wauke da murmushi yace""halan junaid"

",ya fito daga wankan ne""?yayi tunanin abunda ya kawo shi ne"

"Abba,me kake bu™ata na kawo maka""ya tambaye shi ne don ya kawar mashi da tunanin Junaid "" aranshi"

"Murmushi Abba yayi tare da cewa""Sannu Azmee,Yau kaine ka kar6i aikinta kenan""?"

",Duk da halin daya ke ciki na fargaba sai da ya Wan murmusa,jin abunda abban yace"

"No,kawai inaso na baka kyakkyawar kulawa ne saboda nayi kewarka,ka fara faWamun abunda "" "",kakeso sai in kawo maka"

"Murmushi Abba ya Wan yi kafin yace""shikenan,junaid nake son gani ka kawo mun shi,idan ma ya fara bacci ka Wauko mun shi,ina jiranka,""ya ™arasa maganar tare da samun wuri gefen gadonshi,yana kallon"

",Omar da yayi mashi zuru da ido"

"?'Omar,lafiya ka zubamin ido kana kallona"""

"Babu komai Abba,bari na Wauko maka junaid Win,""yayi maganar tare da juyawa yabar Wakin,Zaman "" jiran dawowarshi Abba yayi,sai faman sakin murmushi yake yi,harya ™osa Omar ya Wauko mashi Baby"

",Junaid Winshi"

"A 6angaren Omar yana fita daga bedroom Win abban nasu,kaitsaye kitchen ya wuce,Anan ya samu azmee zaune saman kujera tana ta matsar kwalla,"

"haba Aunty azmee,meyasa zakiyi mun haka?Addu'a yakamata kiyi masu akan Allah ya bayyanar mana"" "",dasu,kukan da kike yi bazai amfane su ba"

",Zame hannuwanta tayi daga saman fuskarta,idanuwanta sunyi jawur dasu luhu luhu"

"Omar,ba zaka gane bane,dole inyi kukan rashin su junaid,ko ka manta shakuwar dake tsakanina dashi"""

?'ne

"Shiru omar yayi yana kallonta,Allah yaso bai sanar da ita gaskiyar abunda ya faru ba,da baisan"

",abunda zai biyo baya ba daga gareta itama"

"Lallashinta ya shiga yi har ya samu ta saukko,Tsayawa yayi ta shirya mashi dinner asaman tray,ya kar6a ya wuce Wakin Abbansu,ita kuma ta shiga Waukar kayan abincin da ta shirya masu tana kaiwa dining,"

"Lokacin da Omar ya koma bedroom Win Abbansu,yana shiga ciki Abbansu yaga tray a hannunshi"

"sai ya Waure fuskarshi tare da cewa""Nifa ba yunwa nace maka inaji ba,Junaid nace ka Wauko mun,"""

"Saman table omar ya ajiye tray din tare da samun wuri gefenshi ya zauna,ru™o hannayenshi yayi tare da sassauta muryarshi"

""",Abba pls,kaci abincin ka ™oshi,idan ka kammala zamuyi magana dakai"""

"Shiru yayi yana kallonshi kamar mai nazarin wani abu yace""Shikenan zuba mun abincin naci,Allah "",yasa naji alkhairi"

"Serving Winshi Omar ya soma yi,sosai yaci abincin bayan ya gama da abincin,Omar ya tsiyaya mashi Lemu me sanyi a cup,yasha,"

""",Yanzu ina sauraronka,wata maganace zamuyi"""

""",Abba ko zaka Wan kwanta ne?ina ga kamar hakan zaifi,muna magana inayi maka tausa"""

"Abun ya daurewa Abbansu kai,gyara kwanciyarshi yayi saman gadon sannan yace""ina sauraronka "",toh"

",Hawa saman gadon Omar yayi,A hankali ya fara yi mashi massage Win kafarsa"

"A tsanake ya soma magana""Abba dama game da junaid ne,nasan ka yarda dani sosai,kuma zaka"

",fahimce ni ne"

"Tunda ya ambaci sunan Junaid,Abba ya mi™e daga zaune da sauri yana kallonshi"

"daurewa Omar yayi tare da cigaba da cewa""mun shiga matsananciyar damuwa Abba,idan ka lura da fuskokinmu duk sun sauya saboda tsabar tashin hankalin da muke ciki. ""dakatar dashi Abba yayi ta"

",hanyar Waga mashi hannu"

"Ka fito fili ka faWamun ainihin abunda ke faruwa Omar,sai 6oye 6oye kake yi mun,dama ni tuni sai "" da raina ya bani cewa wani abu ya faru da junaid,dan Allah ka sanar dani!ina Wana yake""?hankalinshi"

",atashe yayi maganar"

"Cike da fargaba Omar ya Waura da cewa""Abba,junaid yana cikin ™oshin lafiya,sai dai baya atare damu,Jiya bayan

67 / 96