Gidan Asali Complete Book By Boss Bature

Author :  Boss Bature Category :  Read Hausa Novels

Chapter   58 / 96

171K to 174K   out of 286.3K words

kuka"

""",Muryar Abusufyan na kerma yace""Ya..yanzu a wani psychiatric ne aka kaita"

"Maman sadeeq ce ta bashi amsa da cewa""Tana a Dawanau Psychiatric Hospital,ko watan daya gabata sai da muka je gano ta,baiwar Allah tana cikin halin ha'ula'e,gwanin ban tausayi,duk in muka je kai mata ziyara,haka zamu sameta tana ta kuka tana sambatun Ya kashe mata mahaifinta,³a'´anta Suna "",ina,akawo mata ´a'´anta,kada ya kashe mata su"

"Jin wannan maganar yasa Sehrish ta ™ara sautin kukan nata sosae,"

"Inason ganinta yanzu,""Abusufyan ne yayi maganar tare da mi™ewa jikinshi na rawa yace""dan Allah "" "",idan ba damuwa,Ku taimaka ku jagorance mu izuwa asibitin"

"Mi™ewa suka yi gaba Wayansu,Baban Sadeeq yace""nafi kowa farin cikin wannan ranar,duk da ina da "",uzuri a makaranta,Zan iya dakatar da komai,dan In raka ku muje a tare"

"Šaga hannu Abusufyan yayi sama yana godiya ga Allah,Ita kanta Sehrish tsantsar farin cikine ya rufe"

",ta"

"Atare suka fito daga cikin gidan,a ™opar gidan suka tsaya,Abusufyan ya Wauko wayarshi tare da dannawa Sgr kira,Bayan ya amsa kiran anan yake sanar dashi cewa Zasu wuce Dawanau Psychiatric "",Hospital,Sgr yace su haWu acan"

"A back seat na motar Baban Sadeeq tare da Maman Sadeeq suka shiga suka zauna,Yayin da Abusufyan ya shiga mazaunin driver,Sehrish na a gefenshi,ganin yadda hannunshi ke ta kerma wurin ™o™arin tashin motar yasa tace""Daddy,Anya zaka iya driving Win nan""?"

"A ruWe yace""Daughter,ki ganni kawai,ba zaki gane halin da nake ciki ba,Am so eager to see "",her,Kamar nayi fiffike"

"Murmushi ta Wan yi,Ita kanta ji take da ace tana da fiffike da ta tashi sama don ta ™arasa asibitin"

"da wuri,"

"da gudun gaske ya fisgi motar kamar zasu tashi sama,cikin ™ankanin lokaci suka ™arasa asibitin,"

*DAWANAU PSYCHIATRIC HOSPITAL*

"A dai dai lokacin da Abusufyan yake ™o™arin shigar da motarsu cikin asibitin,Sai ga Motocin Sgr da jiniya mai sautin gaske,sun shararowa a jere,Jibga jibgan sojoji ne a saman motocin bana wasa ba,ko shugaban ™asa albarka,tuni mutane suka dare aka bar masu hanyar su kaWae,"

"A daidai bakin gate din aka tsaida jiniyar,kafin motocin suka shiga cikin Asibitin, Motar Abusufyan ce ta fara shiga sannan nasu suka rufa masa baya,wasu daga cikin sojojin dake a motar ™arshe ne suka diddiro suka ™ame a bakin gate din shiga sai faman mazurai suke yi kowannansu hannunshi na ri™e da ™atuwar bindiga gwanin ban tsoro,parking Win motocin su kayi,buWe motar Abusufyan yayi tare da fitowa daga ciki,ya zagaya ya buWema Su Baban Sadeeq motar suka fito,Sannan itama Sehrish ta fito,tana ™arewa asibitin kallo,tun kafin ma su shiga ciki,ta fara"

"ayyana yadda zata samu mahaifiyarsu,duk da tana cikin damuwar halin da zasu same ta,"

"Fitowa Armstrong yayi daga cikin Motarsu,ya zagaya tare da bude mashi,A hankali ya zuro ™ afarshi daga cikin motar,Kafin ya ™arasa saukowa daga cikinta Masha Allah,Open shirt ce sanye a jikinshi white colour,rigar ta bayyana ˜irar faffaWan ™irjin nan nashi,Cos bai sanya button ko W aya ba,a buWe yabarta sai farar vest,Dogon wandon jikinshi black colour ne,Wankan black & white ya Wauka,™afarshi na sanye cikin oxfords shoes,daga saman sumar kanshi kuma ya sanya facing cap black,Eyes Winshi na manne da Sunglasses,Wa'iyazubillah Ya haWu iya haWuwa,kamar a buga a jarida,"

"Duk da yanayin da suke ciki hakan baisa sun ™i kallon wankan nashi ba,Musamman Babban sadeeq da kuma Maman sadeeq,tare da sauran jama'ar dake zarya a cikin asibitin,Yayi matu™ar jan"

"hankalinsu,Ita kanta Sehrish sai da ta girgiza da irin wankan da ya Wauka,"

"Kama hanyar shiga ciki su kayi,Baban sadeeq ne agaba shi da Maman sadeeq,Abusufyan da Sehrish na abayansu,yayin da Sgr tare da Armstrong suke a biye dasu,sai wasu daga cikin security,mutum biyu dake ru™e da jibga jibgan bindigogi,suna take mashi baya,a bakin OPD suka ™ame,yayin da Sgr da Armstrong wanda ™ugunshi ke manne da bindigu pistol guda biyu suka shiga ciki,batare da sunsha wahala ba saboda su Maman Sadeeq sun san asibitin,suka nufi wurin da nurses suke,wato nurses station,Anan suka taras da Nurses Win dake Duty,koda nurses Win nan sukayi arba dasu,gaba Waya hankalinsu ya koma akan Sgr,kallon ™urulla suka shiga binshi dashi, Gyaran murya Abusufyan yayi masu hankalinsu ya koma akanshi,A natse ya soma"

"magana""Sannunku da aiki,"""

""",Atare suka haWa baki wurin amsa mashi""Yawwa yalla6ai,munayi maku barka da zuwa"

"gabatar masu da kanshi yayi tare dasu Sehrish kafin yace""akwai patient Winmu dake anan ',asibitin,munzo dubata ne"

"Waya daga cikinsu ce,ta kai hannu gaban drawer chest Win dake a jikin table Win gabansu,tana ™o™arin "",zaro roster Winsu,tace""Zan iya sanin sunan mara lafiyan naku"

"Abusufyan yace""Sunanta Zainab ibrahim buzuwa,""yayi maganar tare da kallon baban Sadeeq,don yaji idan ya faWa dai dai,jinjina mashi kai yayi alamar eh,"

",A saman table Win gabansu ta ajiye patients roster Win,tana dudduba sunan marasa lafiyan"

"Last week,an canza ma wasu daga cikinsu wurin zama,bansan ko kuna da masaniya akan hakan "" ba,""acewar nurse Win"

",Kallon juna sukayi hankalinsu aWan tashe fargabarsu kar ace,an Wauke abu daga asibitin"

"?""Yawwa,itace Zainabu ibrahim buzu ko"""

"Har suna haWa baki wurin cewa ""eh,itace,"

"Murmushi Nurse Win tayi tare da cewa""Zainab tana a female ward B,""kallon abokiyar aikinta dake a gefenta tayi tare da cewa""kiyi masu jagora izuwa Wakin da Zainab buzuwa take,""Amsa mata tayi da toh,sannan ta fito tare da nufar wani corridor,gaba Waya suka bi bayanta,kowa da abunda yake sa™awa aranshi,jikin Sehrish dana Abusufyan sae kerma yake yi,duk sun sha jinin jikinsu,"

"Tun kafin su ™arasa ward Win,mahaukatan dake a killace suka fara kwala masu kira,"

"Yalla6ai,yalla6ai,""Sehrish ba ™aramin tsoro taji ba,gasu nan gwanin ban tausayi,sae faman zuru """

",hannuwansu suke yi daga cikin bars Win"

"Baiwar Allah!""wata mahaukaciya ce ta kwala ma Sehrish kira,tana nuna ta da hannu,a firgice Sehrish "" ta juya tana kallonta,Washe mata ha™ora tayi tana kashe mata ido Waya tace""ki ce wa mijinki ya dinga sanya Ni™abi a fuskarshi,in ba haka ba wlh za'ayi maki kwacenshi,Don mu nan da kike ganin mu ba"

""",cikakken hankali ne damu ba"

",Ba sehrish ba,hatta Sgr sai da ya Wan murmusa,ba ™aramin dariya ta basu ba"

"Suna cikin tafiya wata mahaukaciyar kuma ta ™ara kwala masu kira tana fadin""Wayyo Allah,Farin namiji ko maye ne nidai inaso,Ya Allah ka bani fari dogo kyakkyawa,kalan yan kasan waje,In biya"

",sadakin shi ayi mana aure,""tana magana miyau na zalala a bakinta"

"A rude Sehrish tace""Nashiga uku,Wannan wani irin kyau ne da har mahaukata ma suke santinshi""?acikin zuciyarta tayi maganar,bata ™arasa zancen zucin nata ba,tajiyo wata mahaukaciyar"

",kuma tana tambayar wai nawa ne farashinshi"

"Yalla6ai...""hankalin sehrish ba ™aramin tashi yayi ba,jin yadda suke ta kwaWa mashi kira,duk da "" jikinta yayi sanyi,tsananin tausayin mahaukatan ne ya kamata,nan take ta shiga tunanin ko awani hali"

",zasu samu oummansu"

"Tana cikin wannan yanayin na damuwa taji hannun Sgr a cikin nata,Wan juyawa tayi tare da kallonshi,adai dai lokacin shima idon nashi na akan fuskarta,kallon juna suka shiga yi,bakomai ne ya faWo mata aranta ba,face irin haukan da yayi mata adaren jiya na sauraye,yayin da shima abunda yake tariyowa kenan acikin kanshi,yadda ta tsaya kore mashi saurayen nan,ta ba shi kyakkyawar kulawa har"

",ya samu bacci,ba ™aramin daWin hakan yaji ba"

",Gaba Waya sun shagala da kallon junansu"

"Muryar wata mahauciyarce ta kuma katse su da cewa""Ranka shi daWe,Amma dai sabon aure ne ko?Wlh kunyi kyau kun dace da juna sosai,Wlh har kun tunamin da mijina. ""tana faWin hakan ta fashe"

"da kuka mai sauti,atare suka kai idanunsu wurinta suna kallonta,Cikin shesshe™ar kuka tace""Yalla6ai dan Allah ka kula da matarka kuyi zaman lafiya,kada ka wula™antata,ka bata kyakkyawar"

",kulawa,Musamman in tasamu ciki,""ta ™arasa maganar tana matsar kwalla"

"Wata irin kunyace ta rufe sehrish,"

"Maman sadeeq ce ta kalli mahaukaciyar tare da cewa""baiwar Allah,meya faru da mijin naki?baki bamu labari ba,""."

"Hannu tasa ta Wan share hawayenta kafin tace""Naso shi sosai,Munyi aure har mun haifi ´a'´a dashi,babban abun takaici,A wurin haihuwarshi mahaifiyarshi ta mutu da cikinshi,""tana kai ™arshen"

".,zancen nata ta rushe da kuka"

"Gaba Waya suka fashe da dariya,hatta Abusufyan dake acikin damuwa sai da ya Wan yi murmushi,Haka Sgr shi kanshi baisan ya saki wannan kyakkyawan murmushin nashi ba,Zuba mashi ido Sehrish tayi tana kallonshi,dimple har biyu suka lotsa asaman fuskarshi,abun yayi matu™ar tafiya da"

",hankalinta,koda ya gane cewa shi take kallo,nan take ya Wauke murmushin ya tamke fuskarshi"

"A dai dai lokacin da suke ™o™arin karya corner su shiga wani ward Win,kwatsam suka ji hayaniya na tunkarosu,da sautin takalman mutane,hankalinsu a matu™ar tashe suka kai idanuwansu wurin don suga"

",meke wakana"

"Wata mahaukaciya ce,ta 6allo daga wurin da aka killaceta,da gudun gaske,blue uniform din jikinta duk sun yayyage sun fita hayyacinsu,™afafunta ba takalma,gashin kanta duk ya hargitse ya rufe fuskarta gaba Waya,a bayanta kuwa likitoci ne da wasu ma'aikata suka biyota suma a guje,suna ™o™arin dakatar"

",da ita"

"Ki tsaya!ki dakata anan!dan Allah ataimaka ataro mana ita,mara lafiya ce ta kufce mana,""Waya daga "" cikin likitocin dake biye da ita ne yayi maganar,hannunshi na ru™e da syringe,yayi annoucement Winne"

",don asamu wanda zasu taimaka wurin dam™o masu ita"

"Duk tabi ta firgita ta ruWe,ko kallon gabanta batayi,da dukkan ™arfinta take yin gudun gashi sumar kanta duk ta zubo ta rufe mata har idanuwanta,ita kanta batasan wurin da zata dosa ba,burinta kawai"

",tabar hannun masu fararen kayan dake biye da ita"

"Sai gara likitocin takeyi duk sun galabaita,gadan gadan ta tunkari wurin da su Sehrish suke,NaWe hannun riga Abusufyan ya shiga yi,haka Sgr ma he's ready to help,ba'a maganar Armstrong da yayi"

",shirin yi mata Waukan jariri, jira kawai suke ta ™araso wurinsu,su cafke ta"

"Tunkan ta ™arasa wurinsu,™afafuwanta suka harWe gaba Waya ta tafi a karkace zata kife ™asa,da sauri Abusufyan ya dam™ota,ta faWa ™irjinshi ta tsorata sosai,™ankame shi tayi tana faman sauke ajiyar"

",zuciya,jikinta sai kerma yake yi"

",˜arasowa likitocin su kayi suna faman sauke ajiyar zuciya"

"Yalla6ai,mun gode sosai,ba ™aramin taimako kayi mana ba,baiwar Allah nan,daga shiga yi mata """

",Allura ta kubce mana,ta bamu wahala sosai,""Waya daga cikin likitocinne yayi maganar"

""",Šayan doctor Win dake a gefenshi yace""Allah ya ta™aita wahala,Da bamu son inda zata dosa ba"

",su uku ne likitocin sae Nurse Waya dake a biye dasu.."

"Hannu Abusufyan yasa yana ™o™arin 6an6arota daga jikinshi,ae kuwa a tsorace ta ™ara ™ankameshi tana faWin""dan Allah kada ka bari su tafi dani,wlh ni ba mahaukaciya bace,da hankalina,´a'´ana nake nema,dan Allah ku kaini wurin ´a'´ana kar a kashe mun su suma,koda sau Waya ne in sanyasu acikin "",idanuwana"

"Rasss! yaji gabanshi ya faWi,Hatta Sehrish sai da gabanta ya faWi,saboda jin muryar Mahaukaciyar da "",tayi maganar"

"˜arfi yasa ya WaWWago da kanta,daga saman ™irjinshi,Hankalinshi a matu™ar tashe yake kallonta,ta"

",runtse idanuwanta jikinta sae faman kerma yake yi"

"Bazai ta6a mantawa da fuskar abunshi ba,haddar da yayiwa fuskarta bamai gogewa bace,Bazai ta6a"

",mantawa da ita ba,duk irin canzawar da zatayi"

",Muryarshi na kerma ya ambaci sunanta da ™arfi""ABU""!gaba Waya hankalin Sauran ya dawo kansu da ™arfi Sehrish ta Ambaci sunanta""OUMMA!!""a firgice mahaukaciyar ta juya tana kallon Sehrish da"

"tayi magana,duk tabi ta ruWe,hannu tasa ta dafe kanta wani irin jiri ta dinga gani acikin idanuwanta,Nan take jikinta ya soma kerma,sumewa tayi gaba Waya ta tafi zata faWi ™asa,da sauri Abusufyan ya dawo da ita jikinshi sosai ya ™an™ameta,Lokaci guda hawaye suka shiga wanke mashi fuskarshi,Sehrish kuwa"

",tuni ta fashe da matsanancin kuka,Na farin cikin ganin Oummansu"

"Kowa fuskanshi Wauke da farin cikin ganinta da su kayi batare da sunsha Wahala ba,likitocin da suka biyota,duk jikinsu yayi sanyi,musamman yanayin da suka ga mutumin ya shiga,tare da yarinyar dake a gefenshi,ta wani 6angaren kuma fargaba suka fara yi kada ace wa'adin zaman abu ya ™are a"

",asibitin,Saboda sun saba da ita,ko acikin mahaukatan dake a Gidan"

"Gyaran murya Sgr yayi tare da cewa""We don't ave time to waste here,Uncle zamu wuce da ita gida "",ne,idan yaso Dr Win dake kula da ita,Sai ya bi mu can"

"Hankalin Waya daga cikin Dr Winnan ba ™aramin tashi yayi ba,yanayin yadda ya furta""tafiya za kuyi da"

"?""Zainab"

"Jinjina kai Abusufyan yayi tare da cewa""Zamanta acikin asibitin nan ya qare,""ya ™arasa maganar har lokacin hawayen basu daina sauka akan fuskarshi ba,gashi ya ™an™ameta ajikinshi,ko warin jikinta"

",baiji"

"A ruWe Dr Win yace""Haba yalla6ai,mezai hana ku barta anan acigaba da duba ta,har Allah ya Bata"

",lafi. ""kasa ™arasa maganar yayi ganin irin kallon da Sgr yake yi mashi,duk sai ya sha jinin jikinshi"

"Sai lokacin Baban sadeeq ya tsoma baki,"

"Doctor,Wannan da kake gani Mijinta Ne!wannan kuma ´arsu ce,yaran da take yawan ambato acikin "" bakinta,To wannan Waya ce daga cikinsu,³an ukune gare ta,™addara ce ta rabasu da ita,Yanzun kuma "",Allah ya haWasu da ita"

"Yana kai ™arshen maganar,likitocin suka haWa baki wurin cewa""Allahu akhbar!Amma mun tayata"

",Murna sosai,Allah yasa silar samun saukinta kenan"" gaba Waya suka amsa da Amin"

"Sun jima suna magana,a tsaye kafin daga bisani,Abusufyan ya Wauketa asaman kafaWarshi,Sai da suka fara shigar da ita medical room likita ya duba ta sosai,tare da yi mata allurorin da aka saba yi mata,aciki hada na bacci,Tsayawa suka yi acikin asibitin suna ciccike wasu mahimman bayanai da ake bukata a"

" ,wurinsu,harda Malam nura su da suka kawo ta asibitin,kafin Aka mallaka masu ita"

*Boss Bature*

*Hayaaam*

"Tun da Aunty babba tabarta a asibitin nan magashiyan rai hannun Allah,Sai yau ta dawo cikin Hayyacinta,duk ta bushe ta dishe ta ™ anjame,jikinta duk faci,kamar wadda tayi hatsarin Mota,Komai nata ya ™are,tayi mamakin ganinta a asibiti kuma babu kowa atare da ita,da™yar ta iya mi™ewa zaune,jikinta sae kerma yake yi,lokaci Waya ta shiga tariyo abunda Haroon yayi mata,fashewa tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,duk taji ta tsani kanta kamar ta haWiyi zuciya ta mutu,cikin shesshe™ar kuka take faWin""Meyasa na farka ban mutu ba?me yayi mun saura"

"acikin duniyar nan,Natsani kaina,Natsani komai ban sha'awar cigaba da zama acikinta!bazan"

"ta6a yafe mashi ba,mugu azzalumi ya cutar da rayuwata,hannu tasa ta yaye farin yadin da aka rufeta da shi,riga ce ´ar dai dai guiwa aka sanya mata blue colour kamar uniform,yatsun hannunta har kerma sukeyi wurin ™o™arin Wage rigar don taga menene a wurin,don tana jin kanta kamar ba dai dai ba,"

"Slowly ta tattare rigar,ta dage ta,koda tayi arba da gabanta,A rikice ta mayar da rigar ta rufe tare da"

",fashewa da wani kukan mai cin rai"

",Tana cikin kukan nan,Dr ya shigo tare da Nurse abayanshi"

",Lallashinta suka shiga yi har suka samu ta lafa,Sannan Dr Win ya soma magana a tsanake"

"_?""Baiwar Allah,Ya jikin naki"""

"Cikin shesshe ™ar kuka tace""da sau ™i,dan Allah ku faWamun wanene ya kawo ni asibitin nan,yaushe aka kawoni,""tana magana hawaye na wanko fuskarta,"

"´ar uwarki ce,ta kawoki asibitin nan,Tun last week,Sai dai tun ranar da ta kawoki,Ta gudu tabarki "" anan bamu ™ara jin Wuriyarta ba,Mun nemeta sosai ba mu same ta ba,A ™arshe sai muka samu wannan wasi™ar a gefen gadon ki,bamu karanta abunda ke ciki ba,""ya ™arasa maganar tare da mi™a mata"

",wasi™ar"

"Tunkan ta kar6a gabanta ya shiga faWuwa rasss!rass!buWe paper Win tayi ta soma karanta abunda ke cikinta,tun da ta fara karantawa tafin hannunta Waya ke rufe da bakinta,hawaye sai shararowa sukeyi daga cikin idanuwanta,™iris ya rage zuciyarta ta buga saboda tsabar takaici,Ba ta ta6a tsammanin cewa Aunty laila zata iya guduwa tabarta a asibitin

58 / 96